Author : MIEMIEBEE Category : Romantic Hausa Novels
ne suka soma tsiyaya daga idanunta, bending yayi a hankali yayi pecking (light kiss) kan rolling tears natan. Idanunta ta matse gam a yayinda wutan son Al'ameen ke running through her veins. Hugging nasa tayi tana me cigaba da hawayen, "thank you for coming back to my life, Ya Al'ameen I love you so much."
"Shh! Bar kukan haka."
****
Some hours later...
Al'ameen na zaune a bakin gado a d'akinsu da Zeezee a yayinda ita kuma take bathroom tana wanka, few minutes later ta fito sanye da towel sama da guiwarta kad'an "My Soldier sauran kai." Smiling mata yayi sannan ya mik'e ya amshi towel nasa da take miqa mai ya shige bathroom d'in kafin ya fito har ta kintsa kanta tsaf cikin baby pink silky sleeping gown nata. Tana miqe kan gadon idanunta na akan Al'ameen, kowani move yayi binsa da kallo take. A rayuwa bata k'i ace tayita staring at Alameen's builded body ba har abada. Packs d'innan ba mugun tafiyar mata da imani suke ba, she can't get enough of him. Gani tayi ya d'au hanyan barin d'akin, da sauri ta miqe zaune "Ya Al'ameen where are you going?"
"Nowhere Princess."
"Kana son ka gudu min ko?" Dariya sosai ta basa amman ya basar "zan je inyi picking up kayan da zansa ne."
"Gashi na kawo maka" hannu ta miqa ta jawo daga kan chess of drawer sannan ta mik'e ta kai masa idanunta not moving from his abdomen tana k'arewa packs nasa kallo har seda ya gano hakan. K'aik'ayi hannunta ke mata sosai tana son ta shafa kan packs d'in taji amman tana tsoro da kuma kunya. "Your hand?" Ya buk'aceta tare da d'ago mata hannunsa nufin tasa nata ciki. All confused ta d'aga hannun nata ta aza akan nasa dake hanging, se gani tayi ya miyar da hannunta kan cikinsa ya ajiye a wajen, "I'm all yours Zainab don't hesitate to touch me okay?" Kunya sosai taji ashe de tun d'azu ya gane kallonsa take worst part d'in har ya gano so take ta ta6a sa. Sh*t! Ta fad'a a ranta.
"Ya Al'ameen..." ta kirasa tana neman sauk'e hannunta daga kan cikin nasa idanunta a k'asa. Da sauri ya sake miyarwa "don't feel shy My Princess, I am all yours as you are mine also." Kai ta d'ago a hankali tana kallonsa cike da adoration, "say it again, you're all mine? All of you?"
"Yes My Princess, I am all yours, all of me belongs to you, just you." Da murmushi a fuskanta ta shiga exploring abs nasa (cikinsa) tana bin kan packs nasa a hankali, hakan ba k'aramin dad'i yake mata ba. Tun chan da kafin tayi aure take sha'awan na miji me packs ga a time d'in Adeel siriri ba shida komi but Ya Al'ameen nata? Omg! Wane na Ronaldo. Dai-dai beyi yawa ba be kuma kasa ba gasu nan guda shida ana ganinsu. Duk anan binta da kallo kawai yake don kanta ta gaji duk kunya ma takeji ta rasa dalilin dayasa ta kasa 6oye mai kwad'ayin ta6asa da take son yi. Hugging nasa kawai tayi, gano kunya take ji se kawai ya murmusa k'ok'arin d'agata daga jikinsa yake amman kaman doll baby ta manne tsam tak'i tashi. "My Princess look up at me."
"I can't" ta fad'a danko bazata iya ba.
"Mesa?" Shiru tayi ta kasa amsa shi. "Kunya na kikeji?" Ya fad'a in between laughter. Kai ta gyad'a kad'an.
"LOL ba mijin ki neba ni? Ai ba kunya a tsakaninmu." Nan ma shiru tayi, "taso kinji?" Again shiru tana nan manne a jikinsa.
"My Princess bacci nakeji" jin haka ta sake sa da wuri ta juya se kan gado taje ta kwanta tare da covering face nata da pillow not minding calls da yake mata sending. Kayansa yasa sannan ya haye gadon tare da kwanciya ta d'ayan end d'in. Kallon Zeezee da har yanzu fuskarta maqale da pillow yayi sannan ya kirata "My Princess?" Shiru.
"Sekin shak'e kanki tukun zaki sauk'e pillon? Toh zan kashe wutan seki bud'e face nakin kinga acikin duhu bazan iya ganin shy-shy face nakin ba." Jira yayi ko zata amsa sa, jin shiru se kawai ya miqa hannu ya kashe wutan d'akin, har anan Zeezee tak'i bud'e face nata kunyan abinda tayi ita kanta take ji.
"Seda safe Princess, I love you." Murya can ciki a hakali tace, "Allah bamu Alkhairi, I love you more." Daga nan Al'ameen be sake cewa komi ba saboda in less than 10 minutes bacci yayi awon gaba dashi.
Banda Zeezee dake ta faman tunanin Ya Al'ameen nata, chan ta kira sunansa a nitse in a low tune. "Ya Al'ameen?" Shiru ba response "My Soldier?" Again shiru. "Kayi bacci ne?" Jin shirun na neman yin yawa ta d'aga wayarta tare da haska handsome face nasa, anan taga yayi bacci me nauyi ma kuwa. "Damn cute" ta furta a ranta lokacinda take kallon nasa, slight gemun da yake tarawa wanda ya had'e da sajensa ne yafi mata kyau fiye da komi a fuskansa. Matsowa kusa dashi tayi tare da aza hannunta a hankali akan face nasa. Ramin dimple nasa tasa hannu ciki back to sajen dage kwance a fuskarsa luf-luf, daga nan kuma ta koma silky thick eyebrows nasa, chan kan hancinsa duk anan bacci yakeyi baiko jita ba. Lips nasa ta ta6a k'arshe ganin yad'an motsa taja bargo ta rufe face nata da wuri. jin be tashi ba ta sake fitowa ta cigaba da tatta6asa ahaka har ta soma jin bacci. Hannunsa da yake kwance akai taja a hankali sannan tasa a k'ark'ashin fuskarta a dai-dai tafin hannunsa just like a pillow, sake matsowa kusa dashi tayi ta kwantar da kanta akan arm nasa ta wajen elbow'n shi. Chan taga hakan ma beyi mata ba ta sake matsowa kusa dashi yadda take jin k'arfin nishinsa sosai, cikin jikinsa sosai ta shige tana me shaqan daddad'an fragrance nasa, tana me murmusawa ita kad'ai.
*MIEMIEBEE. Team #YGC!π*
Beeenovels.blogspot.com
ππππππ
πππ πππ
πβ£π
β£β£
β’Β°β’β
β’Β°β’ β’Β°β’β
β’Β°β’
Β°β’ β’Β° Β°β’ β’Β°
Β°β’Β° Β°β’Β°
*βYAR GATA CE!*πΈπ»
β’Β°β’β
β’Β°β’
Β°β’ β’Β°
Β°β’Β°
*_written by miemiebeeπ_*
*March, 2017*
6β£3β£
_As I promised Sweetheart, AUNTY SIS. 5 consecutive pages will all be dedicated to you because you morethan deserve it. No need for long essay because the love is always there, I love youπ Here's to page one of dedication._
"Ya Al'ameen, you are nothing compared to Adeel" ta fad'a a fili amman kuma a hankali. "You are not after my body, bazan iya tuna when last muka kwanta da Adeel be nemi hak'k'insa a guna ba, he is just after my body, but you?" tayi maganan tana sake matsowa kusa dashi as if zata shiga cikin cikinsa. "You are not like that, you love me for who I am and nothing more, nad'au this night zaka ce zaka nemi hak'k'inka ashe am mistaking love isn't about sex, love is all about sacrifice and wanting for your spouse what you want for yourself, I love you Ya Al'ameen." Daga nan ta rufe idanunta tajira bacci yayi awon gaba da ita.
Ko wani Asubah Zeezee na tashi amman banda na yau. Tun da take tana ganin bata ta6a samun peace and tranquillity acikin bacci ba kaman na yau, Ya Al'ameen is just like an Angel to her. Asuban fari Al'ameen ya tashi, ji yayi gabad'aya nauyin mutum akansa, da k'yar ya iya ya miqa hannunsa ya kunna bedside lamb don yadda ta danne sa nan yaga Princess nasa tukunkune a jikinshi tana takan bacci. Hannunta d'aya ta ya6a akan cikinsa ta zagaye dashi, d'aya kuma ta kama collar riganshi da shi tana bacci. He can't get enough of her innocent face, tsayuwa yayi gun yana kallonta, yaushe har ta matso this close to him amman be jita ba? Ganin lokacin Sallah na iya wucesa idan ya biye wa kallonta yasa a hankali ya sauk'e hannunta dake rataye a cikinsa without waking her up. D'ayan hannunta data kama collar rigarsa ne ya kasa cirewa don yadda ta kama gagam.
K'ok'arin rabawa yake amman ya kasa har seda Zeezee ta tashi in the process. A hankali ta bud'e idanunta ta aza akan kyakkyawar fuskarshi dake nan wane ba daga bacci ya tashi ba. Murmushi ya mata wanda itama ta miyar mishi tare da ja baya kad'an don ta karanci tashi yakeson yayi.
"I'm sorry" ta furta a hankali.
"What for Princess?" Yayi maganan tare da barin kan gadon.
"For being a burden to you last night."
"You weren't Zainab, last night was great I had a wonderful sleep barin yi alwala." Kai ta gyad'a masa sannan ta bisa da kallo har seda ya shige bayin. Just kawai ta tsinci kanta tana murmushi ita kad'ai ba gaira ba dalili har Al'ameen ya fito bata sani ba. Bak'in Jallabiya yasa sannan yayi gyaran murya "uhm-uhm." Anan ne hankalinta ya dawo jikinta, "good morning My Soldier."
"Morning My Princess tashi kiyi alwala kiyi Sallah nima zan wuce Masjid."
"My Soldier can I ask of a favor please?"
"Sure My Princess ina jinki."
"Kayi Sallah a gida yau please."
"But why?"
"Inason ka jani Sallah one last time kafin kayi tafiyan."
"Shikenan abinda kikeso?" Kai tayi nodding a hankali, "toh tashi kiyi alwala am waiting for you." Bata tsamman ze amince so easily haka ba, "dagaske Ya Al'ameen?"
"What My Princess wants she gets it." Dad'i sosai taji ta miqe ta shiga bayi, after a while ta fito ta tarar da Al'ameen rik'e da hijabinta.
"Gashi sa" yace da ita, wani irin murmushi me sosa zuciya ta sakar masa sannan ta miqa hannu zata kar6a, se ji tayi yaja hannun nata a hankali ya matso da ita kusa dashi sannan ya shiga sanya mata hijabin a hankali, ita ko duk anan ta kasa d'aga eyes nata daga kan shi se kallonsa take cike da adoration. "Can we pray now?" Ya tambayeta. Kai Ta gyad'a mai, "thank you for everything Ya Al'ameen, I love you." Smiling zallah ya mata sannan ya shiga jansu Sallah, wane Sudeis haka take jin muryan Al'ameen idan yana raira Al~Qur'ani. Koda suka idar da Sallan ji take as if tace masa su sake yin wani, bata gajiya da jin muryansa. Sun gama Azkar nasu suka koma suka kwanta kasancewar flight na Al'ameen na k'arfe d'aya ne there's nothing to rush about. From each bed end suka kwanta, "My Princess" ya kira sunanta a hankali.
"Na'am" ta amsa tare da juyowa tana facing nasa, hannunsa taga ya bud'e mata as if though ya karance mind nata she can't tell how much she wants to be close to him all the time. Ba tare da 6ata lokaci ba ta matso tare da shigewa jikinsa, rufeta yayi da hannunsa making her feel more at home. "I love you My Soldier."
"Shh! Sleep okay?" Kai ta gyad'a a hankali daga nan wani baccin ya sake yin awon gaba da ita, Haka Al'ameen ma.
As early as 9am Zeezee ta tashi, har anan Al'ameen ko bacci yake yi, kallonsa ta tsaya yi sannan a hankali ta zame jikinta daga rungumar daya mata without waking him up. Pecking (light kiss) nasa tayi a cheeks nasa sannan ta mik'e ta nufi kitchen ta shiga had'a musu breakfast. Bayan ta gama ta koma ciki tayi wanka tasa wata royal red gown nata me strapless arm tare da applying light makeup. Sumarta ta taje tayi oiling tayi packing into a bunny style sannan ta k'arisa kan gadon da Al'ameen keta bacci adorably har yanzu. Zama tayi a gefensa tana tunanin ya za'ayi ta tadashi, chan ta kai hannunta kan fuskansa dai-dai kan whole na dimples nasa tasa yatsarta tana wasa dashi, ganin yak'i tashi har yanzu ta sauk'o zuwa light red lips nasa ta shiga bi a hankali da yatsanta, tayi hakan sau uku ana hud'u Al'ameen ya shiga bud'e idanunsa. Murmushi ta sakar ganin plan nata has worked out, yana gama bud'e idanunsa ya fara cin karo da face na Zeezee dake d'auke da beautician smile ever! "Morning My Handsome Soldier" ta mik'a tayi pecking nasa a cheeks nasa. Kallonta kawai ya tsaya yi full of wonder and adoration. "Tashi muje kayi wanka, breakfast is ready."
"Princess?" Yayi magana finally.
"Na'am My Soldier."
"You are looking ravishing."
"Thank you Sweetheart tashi ko in d'aga ka ne?" Dariya kad'an yayi "can you?"
"Ma dariya kake? Wait and see." Mik'ewa tayi ta shiga jansa da hannunsa, nishi take sosai tana faman jansa amman ko motsi baiyi se faman dariya yake mata chan ya mik'e da kansa wanda a sanadin haka ta fad'a jikinsa "oops! Am sorry" tayi maganan tana neman tashi daga kan cinyansa.
"I told you bazaki iya d'agani ba."
"Maybe saboda ban karya bane banida energy yanzu."
"Baki yarda ba still kenan?"
"Eh mana, you are My Baby after all tashi kayi wanka." Mik'ewa yayi at a time, hannunsa ta rik'e sannan ta kaishi har izuwa bakin k'ofan bayin, "your towel is inside, seka fito." Murmushi kawai ya iya mata saboda he can't explain how much he loves her. Kafin Al'ameen ya fito daga wanka har Zeezee ta ciro mishi three quarter wandon da zesa da kuma T shirt me pattern na sojoji. Yana bud'e k'ofan ta d'aga kai tana kallonsa, packs nasa precisely daga bisani tace, "come over Sweetheart" tayi mai nuni da gefenta. Bece komi ba ya k'ariso ya zauna gefenta, "ga cream naka ko in shafa maka?"
"Haba Princess am I a baby? Zanyi da kaina."
"Yes mana, you are My Baby, toh shafa ina jiranka." Zama tayi tana kallonsa wane TV ba abinda yafi tafiyar mata da imani like how muscles nasa suke motsawa, suke going up and down idan yana shafa man. Yana gamawa ta mik'a mai kayansa tare da basa privacy. Timing nasa tayi a dai-dai lokacin daya gama sa kayan ta dawota d'akin sannan tajasa izuwa dining table tayi serving nasa. Suna karyawa tana yimai hiran soyayya kala-kala.
Wajajen 12noon Al'ameen yasa Saje ya fito mar da akwatinsa, tun anan fa mood na Zeezee ya sauya, bata son tafiyarsa saboda she don't wanna miss him. 12:15pm Al'ameen ya shirya tsaf cikin uniform nasa, Zeezee na zaune akan gado fuskarta ba walwala ko kad'an. Har gabanta ya k'ariso sannan ya miqa mata hannunsa nufin tayi grabbing, kaman da baza tayi ba se kawai ta sa nata ciki, a nitse ya mik'ar da ita. "My Princess why the sad face?"
"I don't want you to go" ta fad'a sincerely.
"And why?" Kai ta d'ago tana kallonsa "because I don't wanna miss you Ya Al'ameen, it's infectious to me." Ta k'are maganan wane zatayi kuka, "shh! Don't cry please, we'll keep in touch Princess, kuma ai ba tafiya zanyi kwata-kwata ba maybe nan da 2 weeks na dawo." Kuka kawai tasa, "har two weeks Sweetheart ? Kuma shima maybe ne? Ya kake so in rayu ba kai Ya Al'ameen?"
"Bana son ganin kukan nan" hannu yasa ya share mata hawayen nata, "in shaa Allah in two weeks time zan dawo."
"Promise me Ya Al'ameen."
"I promise Princess." Hugging nasa tayi tana me cigaba da kuka "I love you so much Sweetheart, please don't take long ka dawo kaji?"
"Naji Princess I won't in shaa Allah but first kibar kukan nan."
"I can't." Lalashinta yayi tayi har seda tayi shiru sannan ya d'agota daga jikinsa, "smile toh." Kai tayi saurin kad'awa, "please mana Princess I badly need that smile."
"I badly need you also."
"I love you Princess, I love you so much." Dad'i sosai taji wanda bata san lokacinda ta shiga smiling ba, "thats My Woman!" yayi exclaiming duban rolex agogon hannunsa yayi yaga its getting to 12:30 ga flight nasa 1pm ne. "I should get going" hannu yasa a pocket nasa ya zaro bundle na N100 "gashi ki rik'e wannan."
"Nayi me dashi My Soldier?"
"Ki rik'e incase any needs arises."
"Yayi yawa, balle ma I don't need any cash, komin da nake buk'ata akwai keep your money kaji?"
"I insist ki kar6a ba fata ba but something bad might happen to you buk'atan kud'i kuma yayi rising."
"Toh ka rage yayi yawa."
"Princess bana son muna musu" akan gado ya