YAR GATA CE COMPLETE HAUSA NOVELS BY MIEMIEBEE.txt

Author :  MIEMIEBEE Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   94 / 98

279K to 282K   out of 291.7K words

ya raya mana su." Daga nan ta sanar da ita main reason na kirarta da tayi, anan Zeezee tace ita fa ta jima da yafe mata Allah yafe masu gabaki d'aya. Godiya sosai Ruky tayi mata, yau babbar rana ce a gareta tunda ta sauk'e hak'k'in Zeezee daga kanta.


*^ZEEZEE^*
_Later during the day... 10:57am_
Aiki Zeezee ta tashi dashi sosai yau kasancewar yau Al'ameen nata ze dawo. Before 3pm duka da yaranta suka shirya suna jiran dawowan Hero'n su. 3:12pm suka jiyo k'aran bud'e gate nan Afreen da Khaleefah suka shiga daka tsalle sun kasa jiran shigowan Da dansu ma, da gudu suka fita suna "Da da oyoyo!" Yana fitowa daga motan ya d'aga Khaleefah sama yayi pecking nasa a cheeks sannan Afreen itama, itakam har juyi Al'ameen yata yi da ita a sama sannan yayi pecking nata itama, Khaleefah ya sake d'agawa ya rik'esu both a hannunsa suka k'ariso ciki inda suka tarar da Zeezee rik'e da camera tana jiran musu hoto.
"Wow!" Al'ameen ya furta a lokacin da yayi setting eyes nasa akan Zeezeen sa she is looking so takeaway. Anytime yayi spending time apart from her seya ga ta dad'a yi masa kyau. Ya d'auro niyyan ajiye su Afreen ya d'aga Princess tasa kenan tayi sauri tace, "not so fast Sweetheart tsaya in d'auke ku hoto tukuna." Ji yake like baze iya jira ba, yatsa d'ad'd'aya Khaleefah da Afreen suka sa a bayan kan Al'ameen seya fito like rabbit ears suna dariya Zeezee ta d'auke su hoton. Yana sauk'esu yace, "Sweethearts go to your rooms okay? Saje ya shiga muku da toys dana siyo muku go and check them out, hurry!"
"Really Da da? Ka siya min Princess gown da crown harda magic wand?"
"Yes Little Princess all that hurry!"
"Nifa Da da ka siya min all the different types of guns da na nuna maka a Disney XDbda 3D video game d'in?"
"Why not My Little Soldier go check them out."
"Yeyyy!" Cewar Afreen "Da da carry me up I want to kiss you." D'agata yayi ta mai placing kiss a cheeks nasa sannan light one a lips nasa. "I love you lil Princess."
"I love you too Da da sauk'eni inje inga gown d'ina." Yana sauk'eta ita da Khaleefah suka fice a hanyan ma seda suka yi fad'a wai sam se de itace a gaba shi a baya shi kuma wai ai shine babba shi ya kamata yana tafiya a gabanta tana binsa a baya. Seda duk suka shige d'akunan nasu Al'ameen ya maido da kallonsa kan Zeezee dake kallon corridor'n d'akunan yaran then back to her Soldier.

"Princess didn't miss me or did she?" Ya tambaya yana frowning face nasa. "Oh come on Sweetheart you know that's not true."
"Gashi nazo har yanzu bakiyi hugging d'ina ba bale in samu kiss ma." Murmushi ta saki sannan magestically ta taka ta k'ariso wajensa yadda ratan dake tsakaninsu befi 2 inches ba. "I missed you like hell Sweetheart."
"I missed you more, you are looking elegant."
"Thank you My Soldier so as you." A hankali ya zagaye hannayensa a waist nata drawing her more closer until jikinsu ya manne. "May I go for a kiss?" Seda ta zagaye nata hannun a wuyansa tace, "it is done." Lips nata yayi owning a hankali suka shiga kissing juna slowly yet passionately. Sun yi nisa suna enjoying company'n juna kawai Khaleefah da Afreen suka fito a guje from nowhere, tana ce mai se tariga sa nuna wa Da da gown nata. Wani irin birki suka taka dukansu ganin abinda Mammy da Da da keyi. Se k'wararo ido waje suke barin ma Afreen, da sauri Khaleefah ya aza hannu ya rufe mata ido shima ya rufe nashi. "Let me go, I want to shee Da da and Mammy" ta shiga shuresa anan hankalin Zeezee da Al'ameen ya buga da sauri sukayi releasing juna, Zeezee kan ma ta kasa kallon direction na yaran nata don kunya. "Ahhh Princess!" fad'in Al'ameen yana susan k'eyansa "your gown is so elegant."

"Mammy, Da da what where you tw" da sauri Khaleefah ya rufa mata baki "lets go back in."
_Ka sakeni_ take son ce mar amman don yadda ya toshe mata baki ta kasa se shuresa take shiko yak'i saketa seda suka k'arisa d'akin ta.
"Khaleefah is such a smart guy" cewar Al'ameen yana bin fuskan Zeezee da touches which is damn sending her electric sparks.
"He is indeed Sweetheart, Afreen kuma baki ba."
"LOL ba dama kam, I believe itama don lokacin ta ne remember Khaleefah shima da yake shekarunta yaga pant-" da sauri ta toshe mai baki "haba mana Sweetheart kai kullum seka d'auko zancen nan how many years now?"
"LOL nayi shiru na dena toh, kawai yadda Khaleefah yayi hanging pan-"
"Again!" ta katse sa kaman zatayi kuka. Dariya yake sosai "am sorry nayi shiru toh."
"Zaka gani ai na tafi strike yau ba ni ba kai till further notice."
"Strike Princess? Meyayi zafi?" ya had'e gira. "Kinsan how I've been waiting for this day kuwa? 3 months fa ba ke Princess it's not easy."
"Aww ashe har 3 months kayi a Abj ban sani ba."
"Princess!" Yanzu kan tamkar zeyi kuka.
"Muje ka watsa ruwa."
"Kin yafe strike d'in?"
"A'a fa na rage de se next week zan baka kaina."
"Na shiga uku Princess you want to kill your last standing Soldier ne?"
"Oho ba ka iya neman tsokana ba muje kayi wanka the kids must be hungry ka fito muci abinci."
"Ba matsala" ya fad'a da biyu irin ya hak'ura d'innan, "muje to ki rakani." Shi a dole zeyi mata wayo.
"Nan da bathroom d'in?"
"Princess yanzu haka kika dena yayi na? Da wankan ma cewa kike zakimin yanzu ki rakani bathroom d'in ma bazaki yi ba?"
"Eh kaje ina jiranka."
"Shi kenan ba matsala nasani Khaleefah da Afreen sun k'wace min GATA na yanzu." Ganin ya juya ze shiga tafiya ta kama hannunsa da wuri tare da amshe hulan uniform nasa tasa a kanta "wasa nake maka Sweetheart duk duniya ba wanda ya isa ya amshe maka GATAN ka a birnin zuciya na kai baka sani bane ko? your other name is D'AN GATAN Zeezee." Dad'i sosai yaji yaja cute nose nata, "hulan suits you alot."
"Really? Tsaya mu d'au selfie to" kir-kik ta d'au kesu selfie a wayanta.
"Zakiyi adding a story'nki ne?"
"A ina?"
"A Snapchat" ya fad'a da gangan yana son jin me zata ce.
"Chabd'i! Me ze kaini ai nabar posting pictures naka they belong to only me." Hannunta a cikin nasa suka k'arisa d'akin su da ta k'ayata kan gadon da red roses se k'amshin turaren wuta ke tashi. "Wow! Princess this is lovely."
"I know Sweetheart do you like it?"
"I love it and I love you more." Key ya waina jikin k'ofan, "Swe-" da sauri yayi covering lips nata with his, baya-baya ya cigaba da turata har seda suka fad'a kan gado. Abubuwan dake birkita mata lisafi Al'ameen ya shiga yi mata, tuni yayi turning nata on suka wula duniyar ma'aurata.

_30 more minutes..._
"Gbam! Gbam! Gbam!" Afreen ke knocking bisa k'ofan d'akin su Zeezee.
"Afreen stop it kizo muje mu jira su a parlour." Cewar Khaleefah yasan its in appropriate ana barging into parents room anyhow.
"O'o you can go, ni am shiteying here."
"Gbam! Gbam! Gbam! Mammy!!!" Ido wuru-wuru Zeezee ta kwararo waje in a whispering tune tace, "Sweetheart ka gani ba? Shiyasa nace maka ka bari zuwa dare kak'i." Kafin ya amsata Afreen ta sake sa wani ihun "Mammy!!!"
"Na'-" da wuri Al'ameen ya katse Zeezee ta hanyar covering mata baki da hannunsa. "Shhh!"
"Mammy ij that you? Open up!"
"Lil Princess?" cewar Al'ameen.
"Da da! Open up."
"Princess jeki jira mu a parlour kinji? We'll be back in a bit."
"No open up!"
"Afreen lets go." Cewar Khaleefah.
"No I want to shee Mamamy."
"Mammy is coming then." Cewar Zeezee daga ciki.
"Are you mlsure Mammy?"
"Yes Darling ina zuwa yanzun nan se muyi having lunch ba."
"Yes I want to show you My Princess gown and you too Da da."
"Toh lil Princess we are coming right away." Cewar Al'ameen. Miqawa Khaleefah hannunta tayi yayi grabbing suka wuce parlour, nan ma sanda suka
yi fad'a ita wai sam asa mata Disney Junior shikuma yace sede Disney XD gashi koya ajiye mata remote ba iya canza channel d'in tayi ba.



*MIEMIEBEE. Team #YGC!??*
*ZAIMEEN flames??????*
Beeenovels.blogspot.com ??

?????? ??????
??❣??
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*‘YAR GATA CE!*????
•°•★•°•
°• •°
°•°
*_written by miemiebee??_*

*March, 2017*
8⃣2⃣





_Back inside._
"Sweetheart ka d'agani in tashi the kids are waiting for us."
"Princess why can't I get enough of you?" Yayi maganan yana showering kisses ma wuyanta and deep down tickling amd turning her on the more.
"Sweetheart please stop it kasan I can't resist you and the kids are waiting for us."
"They'll have to wait a bit saboda I miss My Princess badly" daga fad'in haka yaja bargo ya rufesu.****

It took them quite a long time sannan Zeezee ta samu da k'yar tayi ma Al'ameen wayo ta miqe daga kan gadon kafin ya kuma kamota, jikinta na nannad'e da bargon ruhuwansu.
"Princess wato yau rowan kanki kike min ko?"
"Wai rowa, upon all the..." se kuma tayi shiru.
"I still need you Princess."
"I promise tonight amman yanzu muje muci abinci muyi wanka muyi sallah."
"I want you now."
"Su Afreen fah?"
"They'll wait" yayi maganan yana neman kamota. Gudu tasa sede kafin tayi nisa ya samu ya kama k'arshen bargon.
"Wallahi Sweetheart idan ka ta6a ni zan tara maka jama'a."
"Su waye jama'an anan? My kids or men?"
"Duka."
"Let's see about that."
"No Sweetheart please karka sake kwantar dani kan gadon nan am feeling hungry."
"Let's feed each other then nima yunwa nakeji" yayi maganan yana neman fara janta da ragowan bargon dake hannunsa.
"Sweetheart wai me ka sha yau ne? Please ka bar jan bargon kafa san dashi kad'ai na dogara."
"I don't care ki matso toh."
"O'o ka dena please nasan idan na matso da k'yar in iya sake k'watan kai na."
"Shikenan na cigaba da ja kenan har seya sum6ule." Jan ya cigaba dayi.
"Please mana Sweetheart se nayi maka kuka tukun ko?"
"Toh kizo da kanki."
"Promise baza ka min wani abin ba."
"LOL da me zan miki Princess?"
"What bad boys do."
"Fa kina 6ata min lokaci Princess kizo ko senaja blanket d'in ya fad'i tukuna."
"Eh kaja tunda yanzu ka zama bad boy."
"Zan ja fa."
"Ka ja d'in." Ganin da gaske yake ze ja tayi gudu ta fad'a jikinsa tare da turesa ya fad'a kan gadon da baya "yanzu Sweetheart dagaske ja d'in zakayi?" Tayi maganan kwata-kwata ratan dake tsakanin fuskansu befi inchi d'aya zuwa biyu ba.
"You promised tonight right?"
"Yes I promise."
"Toh ko kad'an ne be mine yanzu Princess."
"Akan wanda kayi d'azu Sweetheart? our kids are waiting for us tashi kasa kayanka muje muci abinci."
"After a kiss."
"Ahh! Ahh!"
"Please manaaa." Bending tayi a hankali ta bashi the kiss of his life. Se anan yaji d'an dama-dama, kayakinsu suka miyar suka fito. A parlour suka tsinci Khaleefah da Afreen se bacci suke sha TV nata aiki. So cute suka kwanta, kan Afreen na akan cinyan Khaleefah da alama bayan fad'an sunzo sun shirya. Murmushi both Da da and Mammy suka saki at their kids lovely sight sannan Al'ameen ya k'arisa ya d'agasu duka ya kai each of them d'akinsu ya dawo ya tarar da Zeezee tana arranging throw pillows da suka hargitsa.

"Haka kawai kika hana ni kanki yau Princess gashi toh suma sunyi bacci."
"Wane ni Sweetheart? Taya zan hanaka kaina? Kaga yunwa ne ya musu yawa har sukayi baccin, I promise to make it up to you tonight seka gaji da ni." Ta k'are maganan tana mai signal da gira.
"Abinda bazan ta6a yi ba kenan."
"Muje muyi wanka toh muyi sallah kafin nan suma sun tashi se muyi having lunch."
"Together?" Ya tambayeta.
"Yes together let's go." A tare sukayi wankan suka d'auro alwala sannan sukayi sallah suka fito parlour suna zaune suna hira before kids nasu su tashi. Chan suka jiyo k'aran bud'uwan k'ofa da kuma rufewansa. In a minute Afreen ta bayyano rai a had'e tana susan ido ta wani had'e rai wane hadarin yamma.
"Owww little Princess is finally awake" cewar Al'ameen.
"Da da, Mammy I'm feeling hungry" ta fad' tare da rushewa da kuka da sauri Zeezee ta mik'e ta d'agata "cry nomore Darling je kiyi brushing kafin nan Khaleefah ya tashi se muyi having lunch ko?" With a nod Zeezee ta sauk'eta.
"I love you lil Princess." Cewar Al'ameen.
"I love you too Da da." Maimakon tayi d'akinta seta bi na Khaleefah, toilet nasa direct ta shiga ta d'ago brush nasa, ita wai wayo bazata yi brushing da nata brush d'inba se nasa simply cause bata son nata ya tsufa tafison anytime Da da yace kowa yayi showing brush nashi aga nata ne sabo. Shiko Khaleefah idan da akwai abinda ya tsana shine yaga Afreen na brushing da toothbrush nasa.

Seda tagama tazo fitowa kenan lokacin shima Khaleefah ke miqewa daga kan gado.
"Khaleefah ka tashi lets go and have lunch."
"Tsaya what are you doing inside my bathroom?"
"Nothing" tayi maganan tana sauri zata fice.
"Come back Afreen" da gudu tasa se waje, da hanzari ya k'arisa bayin brush nasa ya soma d'agawa jinsa a jik'e yasan tabbas dashi Afreen tayi. "Oh this girl!" Ya furta agitated sannan ya fice yana k'walla mata kira "Afreen! Afreen! Where are you?" Achan parlour a bayan Da da ya sameta.
"Mr. handsome kaima ka tashi?" Cewar Zeezee. "Evening Da da evening Mammy." Ya gaishe su.
"Ya akayi lil man? Why the furrowed eyebrows?" Asked Al'ameen.
"Da da how many times do I have to tell Afreen ta dena yimin brushing da toothbrush d'ina but she wouldn't listen."
"Haba Princess" cewar Al'ameen tare da dawo da kallonsa akan Afreen dake ta raba ido. "I didn't Da da he is lying."
"No I'm not she did brushed her teeth with my toothbrush."
"No I did not don't lishen to him Da da." Ta sake k'aryata sa.
"Uh-uh Afreen don't lie kinji Sweetheart? Did you or did you not brush with his toothbrush?" Zeezee tamata tambayan calmly ai kuwa tasa kuka tana kama jikin Al'ameen. "Da da see mummy is trying to call me a liar, ni banyi blushing da toothblush na Khaleefah ba.l
"Shh! Sweetheart enough okay?" Yayi maganan finally tare da aza ta bisa cinyansa. "I know you didn't bar kukan haka, Khaleefah yi hak'uri kaji kaje store ka d'au sabo." Hararan Afreen yayi sannan ya fice nan Zeezee ta maido da kallonta kan Afreen dake faman murmushi. "You know lying is not a good habbit ko?"
"Princess let her be please." Cewar Al'ameen.
"No Sweetheart you are not helping her at all, idan kana mata haka ta cigaba dayi kenan kuma zata tashi da k'arya. Now Afreen look at me." Kafad'a ta buga. "I said look at me" Zeezee ta fad'a sounding serious. Kuka ta shiga neman yi "Da da tell Mammy to stop scolding me."
"Shhh! Sweetheart don't cry okay?" Ya share mata d'an hawayenta "and listen to Mammy, turn and look at her." Kaman baza tayi ba seta juyo tana kallon Zeezee.
"Did you or did you not brush your teeth with Khaleefah's toothbrush?"
"No. "

94 / 98