Author : MIEMIEBEE Category : Romantic Hausa Novels
her ultimate suprise "Khadeeja Saje!" Ta furta. Yarinyar dake da aure take neman mata miji? Lallai akwai world war.
"I know thats not true."
"It is not Sweetheart nasha giya ne da zan d'au numbanka inbaiwa wata?"
"Abinda ya d'aure min kai kenan aina ta samu?" Bayan dogon nazari Zeezee ta furta "omg! Sweetheart yarinyan nan munafuka ce, I can vividly remember everything. Ina ranan nan da nace maka wata friend d'ina ta tambayen wai a ina nasami balarabe innan?"
"Yeah uhumm..."
"So I saw tayi taking screenshots d'in picture nakan ta biyoni whatsapp tayita yaba wa kyanka har na mata sending wani again ma nima dan sokanci. So se was it last 3 weeks mukaje sunan wata friend d'inmu acan muka had'u tace na bata wayana definitely anan shegiyar ta kwashi digits naka. Lallai she's messing with the wrong bitch, Ya Al'ameen d'ina takeso?"
"God! Zeezee ni bance miki tana sona ba please."
"But alamu sun nuna ai, idan ba sonka take ba taya zata hau kiran ka frequently haka? Wallahi se na nuna mata rijiya ba wajen wasan yaro bane, where is my phone?" Ta miqe kenan Al'ameen ya sake zaunar da ita ta sake mik'ewa. "Sit."
"No am not."
"Princess sit."
"No."
"I said sit Princess" ya fad'a calmly
"Sweetheart-"
"I know sit down okay? We'll take care of it" badan tanaso ba ta koma ta zauna akan cinyan nasa, ji take as if taje ta maquro wuyan Khadeeja.
"Sweetheart wannan ba time nayin abu sanyi-sanyi bane taya zata min haka?"
"I know Pr-" shigowan call na Khadeeja ya katse sa, "itace ko? Itace ko? Pass me the phone." Ta fad'a zuciyarta na tafasa.
"No Princess kice mata meh?"
"What needs to be told."
"Kinga bakida lafiya banason ki tayar da hankalinki akan abinda be kai ya kawo ba."
"Toh yanzu kai me zakayi?"
"Wa'azi za'a mata." Yana kaiwa nan yayi picking ashe duk anan kallonsa Zeezee ke seda tayi timing nasa sannan ta fisge wayar ta miqe da sauri "Princess bring it back" ko jinsa batayi ba ta fad'a kitchen tasa lock.
"Toh munafukar Allah, shegiya la'ananniya me siffan 'yan wuta." Zuciyar Khadeejah taji ya buga dum! Jin muryan Zeezee. "Kuma wallahi idan kika katse wayar nan yanzu zan bugo mota na nazoni har gidanki in sanar da mijinki abinda kikeyi dog kawai."
"Zeezee please kiyi hak'uri duk beyi zafi haka ba."
*MIEMIEBEE. TEAM #YGC!🎀ZAIMEEN flames🔥🔥🔥*
Beeenovels.blogspot.com 👄
🎀🎀🎀 🎀🎀🎀
🎀❣🎀
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*‘YAR GATA CE!*👸🏻
•°•★•°•
°• •°
°•°
*_written by miemiebee👄_*
*March, 2017*
7⃣4⃣
"Hak'uri? Kin barosa gun baabarki shegiya dama haka kike? Mijina kikeso dan cin fuska? For all these while ashe duk targeting nasa kike? Wallahi kinyi kad'an Ya Al'ameen ya kula ki, uwarki ma ba a haifeta ba." Tatas Zeezee tayiwa Khadeeja seda ta sata kuka duk anan Al'ameen na tsaye bakin k'ofar yana sauraronta kawai daman on normal basis ma ya aka k'are da masifan Zeezee bale yanzu da ga juna biyu ga kuma an ta6o ta. Seda tayi mata tatas sannan ta katse wayar tare da deleting number'n Khadeejah daga logs d'in.
_Toh gareku matan aure masu posting pictures na mazajenku on social media, you guys should be extra vigilant ta sharing pics na BAE a social media don anan duk wani ha'inci da munafirci yake somawa. Pictures na mijinki ya zama a wayanki ne zallah ba a face na social media ba be ware and warned._
Tana gama gogewan ta fito daga kitchen d'in fuskanta har wani red colour yayi tsabagen masifa ga gumi all over. Ganinsa tayi tsaye bakin k'ofar, ba tare da tace dashi k'ala ba ta mik'a mai wayan sede be amsa ba instead se ya ja hannunta calmly tare da hugging nata tightly da hannunsa d'aya.
"Calm down okay? All shall be well kibar tada hankalinki."
"Ya Al'ameen I can't." Tayi stating as if though zatayi kuka.
"I've heard everything in shaa Allah she won't call me again."
"Ya Al'ameen baka san who Khadeeja is bane, when she sets her mind to getting something she must get it."
"And I assure you Princess she won't ever get me saboda you got me first calm down kinji? Am yours alone."
"Sweetheart nayi kuskure dana riga posting pictures naka da videos online."
"Mistake is the best teacher kinga yanzu bazaki sake ba am I right?"
"I won't ever."
"Thats My Woman so chill incase Khadeeja take kowa ta sake kira na I'll change my number completely I just want you to trust me." A nitse ta d'ago daga jikinsa.
"I trust you Ya Al'ameen, I trust you with all my heart."
"Thank you Princess."
***
Life continued, a hankali a hankali Al'ameen ke samun sauk'i a yayinda cikin Zeezee keta girma baby na cikin k'oshin lafiya. School ma ba kullum take samun fita ba saboda leg cramps bayan nan wataran kuma zazza6i. Sun shafe kusan 2 months 2 weeks da Al'ameen atare saboda break da aka basa na seya ji garau ya koma aiki, Zeezee can't ask for more kullum da ta dawo daga school tana jikin Al'ameen nata.
D'aki musamnan suka ware Al'ameen yasa aka gyara into a baby's taste. At first yace komi pink za'ayi saboda wai shi mace Zeezee zata haifa itako ta dage tace sam na miji zata haifa sabida haka sede ayi komi blue, daga k'arshe 50-50 sukayi rabin kayaki and other stuffs blue rabi pink paint ma akayi rabi blue rabi pink, d'akin is just how jiran baby's arrival kawai ake.
Cikin Zeezee nada 8 months yanzu, tayi nauyi sosai tashi da k'yar zama da k'yar Al'ameen ke assisting nata yin komi. Suna kwance a d'aki bisa kan gado Zeezee ta miqe tsaye da k'yar se nishi take tana son taje parlour. kallon cikinta Al'ameen ya tsaya yi atimes har tsoro cikin nata ke basa don yadda yayi girma shima se gani yake anya ba na miji bane kuwa? Suyi scanning su gano sex d'in kuwa sunk'i saboda bet da suka ta6ayi. Gashi da daddare ta cinye space na gadon gabad'aya da yayi magana tace ba ita kad'ai bane su biyu ne. "Bazaka bar kallo na haka bako?" Tayi maganan wane zatayi kuka. Kai yayi saurin kad'awa yana son yayi dariya amman yasan idan yayi da akwai trouble don haka yayi k'ok'arin matsewa but still seda ta kamasa. "Kuma dariya kakeson yimin ko?"
"Inji waye zanyi dariya? Ba dariya zan yiba."
"Kayin ma mana ai na kusan rabuwa da cikin se kowa ya huta."
"You'll get pregnant again ai."
"Wa? Ni?"
"Yes Princess."
"Lallai kuwa ai ban sake d'aukan ciki tunda kullum bakada aikin daya fi kayita min dariya."
"Princess ni fa ba girman cikinki ke sani dariya ba I love your baby bomb."
"Toh mene idan ba shi ba, gabad'aya ya 6ata min figure na."
"Wannan ture-turen da kikeyin ne" ya k'are maganan yana dariya sosai. Pillow ta d'aga ta wulla mishi "seka tayin ai sena kira 'yan office naka ma in ce musu ka warke garau kawai kak'i resuming ne."
"Ai ina nan har due month naki. "
"Banason ka, ka tafi."
"I know you don't mean that."
"My handsome Soldier kawai."
"LOL my Beautiful Princess zo kinji?" Kafad'a ta buga "o'o"
"Haba! The Queen of Queens."
"Nak'i fa the King of Kings."
"Please My heart race and beat." Ya miqa mata hannunsa.
"No I won't My Price possession."
"Kinsan you are my ride or die right?"
"And thats why I love you" tayi maganan finally tare da sa hannunta cikin nasa a hankali ya jata ta zauna akan cinyansa. "Kinsan wani abu?" Kad'a kai tayi tare da sa hannunta cikin gashin kansa tana wasa da shi. "You get beautiful everyday."
"Just as you do My Soldier." A hankali yayi owning lips nata after a short kiss yayi pulling out yana mata murmushi, murmushin ta miyar masa tana arranging mai gashin kansa data hargitsa. "Rest okay? Ina zuwa karka fito fa kayi bacci."
"Kefa Ina zakije?"
"Zan duba abu ne a chan d'akin Little Soldier" tayi mai k'arya.
"Lets go in tayaki."
"No don't worry nasan inda yake zan d'auko ne kawai."
"Are you sure Princess?"
"Yes Sweetheart" pecking nose tip nasa tayi sannan a hankali ta miqe tana takawa a hankali har ta fice. Tsintsiya ta d'au ta shiga shara saboda yadda gidan yayi k'ura har na fitan hankali, tabari a d'aukan mata me aiki kuma wai bata so. Ta d'au tsawon lokaci amman befi rabin parlour'n kad'ai ta iya ta share ba se nishi take. Jin shiru daga ciki Al'ameen yace bari ya leqo ta. Tana jin k'aran bud'uwon k'ofa ta shiga neman inda zata 6oye tsintsiyan tasan kalan masifan da ze mata idan har ya ganta tana shara. Kafin tace zata wulla tsintsiyar bayan kujera har ya kamata.
"Princess!" Yayi exclaiming sunanta unbelievably. Kid'imewa gabad'aya tayi tama rasa nayi se raba ido da take a k'asa. Ba tare da 6ata lokaci ba ya doso inda take fuskarsa ba alaman annuri ko kad'an. "Princess am talking to you." Har yanzu tak'i d'ago kanta bale ta amsa.
"Ban hanaki sharan nan ba?"
"Swee-"
"Answer me first." Ya katse ta calmly and not rudely.
"Ka hana" ta fad'a still not looking at him.
"Then me kikeyi yanzu?"
"Sweetheart baka ga yadda gidan yayi k'ura bane sekace ba mutane ke zama ciki ba."
"A d'auko miki me aiki ina kika k'i? Final discussion yanzu me aiki zan sa a kawo miki all the way from KD."
"Ni banaso-"
"Period Princess bana son musu za a kawo miki me aiki." Ya katseta. Wani haushinsa take ji right now, daya san sharrin masu aiki da bazeyi tunanin kawo mata ba. Rai tata had'a mai a yinin ranan shiko ignoring nata yake as in kwata-kwata nuna mata yayi bema san tana fushi dashi ba yata cracking mata jokes yana neman tsokanarta ita kuwa se manna mai hauka take a dole tayi zuciya.
Can dare bayan ya dawo daga Masjid ya wuce kitchen ya had'a had'ad'd'en egg sauce nasa sanin its one of Zeezee's favorite. Tana miqe akan gado tana playing candy crush ya shigo, k'anshin na bugan hancinta ta ajiye wayan a gefe ta shiga binsa da kallo har seda ya zauna tukuna. Spoon yasa ya shiga ci a hankali yana wani "hummm!" Irin delicious d'innan. Duk anan kallonsa take a yayinda miyau d'inta ya gama tsinkewa, gani take kaman idan bata ci ba cikinta na iya zubewa even though its impossible. So take tace mar zataci amman tuna yadda tun safe yau bata sake yimai magana ba ga kuma koya mata tayita ignoring nasa taji bazata iya ce masa zata ci ba saboda da kunya kunya.
Se fa ci Al'ameen yake har yaci fiye da rabi bema Zeezee tayi ba itako kallonsa kawai take ko kyaftawan arziki bata yi. Wai Ya Al'ameen baze min tayi ba? Ta tambayi kanta a zuciya. Kafin ta hankara taga Al'ameen ya cinye tas! last spoon d'aya ya rage kacal shi d'inma har ya tattara a spoon sauran kawai yasa a baki. "Sweetheart karka cinye!" Tayi informing nasa da wuri da kuma k'arfi shiko da gangan ya kai baki sannan yace, "baki fad'a da wuri ba, aww ma dani kike? Wow! I thought kinbar min magana." Fuska ta maraice tamkar zatayi kuka.
"Yanzu Sweetheart seka cinye wannan egg sauce d'in duka bazaka min tayi ba kasan its my favorite bayan nan kuma kasan condition d'ina ka kyauta."
"Ha'ah! Princess kefa kika bar min magana inason in tambayeki d'azu ko zakici amman nasan ko nayi in vein ne bazaki amsani ba."
"Amman ai still da ka tambaya kokuwa da kazo ci seka min tayi."
"I thought kina fushi dani bazaki ci abinda na girka bama."
"Ka kyauta wallahi" tayi stating tana maquro hawayen munafirci. "Ka cinye d'akin naka ni a guest room zan kwana yau." K'ok'arin miqewa ta shiga yi wanda tuni Al'ameen yayi sauri ya rigata tashi tare da nufan side nata.
"Ka matsa min" tayi stating in a serious tone.
"Let me assist you Princess kinga kinyi nauyi dayawa."
"Banaso, kasan nayi nauyin kayi cooking favorite d'ina ka hana ni."
"Yi hak'uri toh."
"Nak'i bana so matsa min." Ba gardama ya matsa mata ta tattara wayanta da ice block da take sha ta fice zuwa guest room. Tana fita yabi bayanta ya wuce kitchen daman da gangan yayi hakan its the only solution da zesa su fara magana. Inda ya ajiye mata nata egg sauce d'in ya nufa ya ciro sannan ya d'auko mata chapman nata a fridge ya nufi guest room d'in. Thankfully bata rufe ba, a hankali ya bud'e ya shiga, koda ta jiyo k'aran shigowan mutum bata damu ta juya ba sema rufe ido da tayi as if tana bacci. A kan side drawer'n dake gefenta ya ajiye yana kallon fuskarta ko zata motsa, seda ya bud'e plate d'in k'amshin girkin ya soma tashi seya ga Zeezee ta bud'e ido d'aya. "Yauwa bud'e duka toh Princess."
"Me kazo yimin a d'aki excuse me bacci nakeji." Ido yayi ya nuna mata plate d'in. "So?" Tayi maganan irin she don't get him d'innan while deep inside har imagining kanta tana ciki take.
"Tashi ki zauna kici here's your favorite drink also." Kallon plate d'in tayi sannan back to his smiling face. "Yi hak'uri kinji?" Baki ta turo tare da fad'in "bazan ciba."
"Yi hak'uri fa nace."
"Dama akwai a kitchen shine don ka sani kwad'ayi ka 6oye kayi pretending as if na wajenkan ne kawai ya rage? Granny'nka ka miyar dani ko?"
"Haba! Taya Princess zata koma Granny? I'm sorry yi hak'uri kici."
"Bazan ciba excuse me."
"Toh shikenan" ya furta tare da d'aga plate d'in ya d'iba a spoon ze soma ci, duk anan kallonsa Zeezee ke, seda ya kusa kaiwa baki sannan ta bige spoon d'in ya zube a k'asa tare da wabje plate d'in "yanzu dagaske seka cinye don nace bazan ci ba?"
"Toh zubarwa kikeso inyi?"
"Wallahi Allah kabar so na yanzu, a da kai da kanka kake sani cin abinci amman yanzu da naci da banci ba du be dameka ba."
"You know thats not true, wasa nake miki taya zan cinye ban baki ba? Infact i'll be the one to feed you."
"Seda na rok'a bana so."
"Kar a ji kanmu mana Princess" cike da dabara ya amshi plate d'in ya jata jikinsa sannan ya shiga bata a hankali har ta cinye sannan suka miqe kan gadon tana manne a jikinsa "Mu kwana anan yau Sweetheart kaji?"
"Anan kuma? Can fah?"
"Kawai ina son mu kwana anan ne yau."
"No please chan yafi" yayi maganan as if ya tuna da abu.
"Why? Mesa baka son nan?"
"Ermmm..." ya shiga neman excuse "kinga AC'n nan is not connected to a stabilizer kuma wutan ba k'arfi."
"Wannan wutan ne ba k'arfi? You are hiding something Sweetheart."
"Am not kawai mu kwana achan."
"Nikuma se ka gayamin actual reason da yasa bakason mu kwana anan."
"Promise bazaki ji haushi ba."
"LOL I promise Sweetheart."
"Toh kinga bed d'innan be kai na d'akinmu girma ba..." se kuma yayi shiru.
"Soo?" Tayi maganan waiting for him ya cigaba.
"So achan d'inma kina birgima ki hau kaina gabad'aya ki hanani bacci bale anan, muka kwana anan nasan bazan iya bacci ba mu kwana achan please." Tana dariya sosai tace;
"Aikuwa anan d'in zamu kwana muyi renon cikin tare kai ka d'auka abu ne na wasa ba? Kasan ko juyi zanyi se nayi dagaske kaima ka d'ana."
"Please mana Princess."
"A'a fah Sweetheart nan d'in zamu kwana in haura kan ka gabad'aya ma in turaka ka fad'i a k'asa kaima ka