Author : MIEMIEBEE Category : Romantic Hausa Novels
tayi saving. "Lubieen ki ke kira." Kafad'a ta buga "ka ajiye ni bazan d'aga ba."
"Princess why?" Ya tambayeta cike da mamaki.
"Bana son in raba attention d'ina when am with you, kabari ko zuwa anjima idan ka fita Masjid sena kirata."
"Princess me kikeson mutane su soma cewa akaina? That ina saki k'in sada zumunci se bana nan ne zakina picking calls nasu? Please pick up."
"No My Soldier ni banaso." Ze sake magana wayar ya yanke wanda within seconds Lubiee ta sake calling back.
"Pick up Princess."
"Ni o'o."
"I'll pick up then."
"No don't-" aiko yak'i jinta ya d'aga tare da manna mata wayan a kunne rai ta had'e mar a yayinda yake mata murmushi yana shafa gashin kanta dake a hargitse.
"Halo Babe?" Cewar Lubiee.
"Eh Babe ya akayi?"
"Soldier'nmu ya koma ne?"
"Wani magana kuma kike yau?"
"Ai gaskiya ne baki picking up call na nutane se in bayi nan."
"Toh ki cinye kanki Sweetheart na gari yana gefe na ma yanzu."
"Allah k'arya ne."
"Let me prove you wrong" dawo da kallonta tayi kan Al'ameen "Sweetheart kaji wai k'arya nake sam baka gari inji ta."
"I told you, haka kowa ma zece tunda se in bana nan kike picking calls nasu."
"Kaima haka zakace ba?" Miyar da wayan kunnenta tayi da wuri Lubiee tace, "kinga ba? Shima Soldier'n namu ya fad'a gaskiya."
"Mschw toh why did you call? Kina shiga min hak'k'in Sweetheart fa."
"Princess easy" cewan Al'ameen "ko nayi excusing naku ne?" yayi maganan a hankali. Hannunsa dake wajen gashinta ta rik'e "kana nan" sannan back to Lubiee "ina jinki."
"Please ba sekin min tsiya ba ashobe zan kawo miki."
"Na bikin wa?"
"Na bikin Ya Al'ameen."
"Lol wani Ya Al'ameen d'in kam ba nawa ba."
"Shegiya sena zo."
"Toh bafa wai zakizo ki cikani da surutu bane, saboda Sweetheart na gida kinji ba?" Dariya kad'an-kad'an Al'ameen yake har ta katse wayan.
"So Princess ni kad'ai ne ke nan kike d'aga min k'afa ko?"
"Eh mana Sweetheart kasan kai na daban ne, I love you so much" tayi maganan moving closer to him and finally kissing him. Seda suka d'au tsawon lokaci sannan tayi pulling back, "Princess baki fad'a min response naki ba, zaki koma school d'in?"
"Kana son in koma?"
"Ni abinda kikeso zamu miki."
"I know I just need your opinion kana so in koma?"
"I'll be happy if you do Princess."
"Consider it done, I'll be going back to school ko dan kai ma zan koma bale nima ina so."
"Thats My Woman" pecking cheeks nata yayi.
"But Sweetheart ba'a kulle registration na jamb ba?"
"No akwai room for late registrants ai don't worry zan miki processing komai."
"I love you Ya Al'ameen My Very Own Handsome Soldier."
*MIEMIEBEE. Team #YGC!🎀*
Beeenovels.blogspot.com
👄👄👄👄👄
🎀🎀🎀 🎀🎀🎀
🎀❣🎀
❣❣
•°•★•°• •°•★•°•
°• •° °• •°
°•° °•°
*‘YAR GATA CE!*👸🏻
•°•★•°•
°• •°
°•°
*_written by miemiebee👄_*
*March, 2017*
6⃣7⃣
_Here's to last page of dedication, promise fulfilled! How I wish these dedications will continue to come Sweetheart Aunty Sis, no need for long essay know that you are always in my heart I l love you._
Suna nan a d'akin Lubiee ta iso ta soma knocking. "Princess is like Lubiee ta iso." Banza dashi tayi.
"Princess bazaki je ki bud'e mata ba? Kinga se in barku ku biyu ma inje in samu men d'ina nima."
"Kagani ba ni shiyasa nace bazan d'au wayan Lubiee ba, nasani ka tafi gun men nakan nan ban sake ganinka se dare."
"Thats not true."
"Ni bana son kaje gunsu, ashobe kawai zan amsa in dawo."
"LOL Princess wai baki gajiya da ni ne?"
"Ni wallahi bana gajiya da kai, please karka fita."
"Naji toh."
"Promise me first."
"I promise Princess."
"Toh kiss me."
"Princess, Lubiee is knocking."
"Kiss me first." Idanunta ta rufe waiting for him to kiss her. kallonta yayi yana murmushi sannan ya matso da face nasa kusa da nata, lips nata ya yi owning a hankali dai-dai zata fara kissing nasa back kenan se yayi pulling out da gan-gan fuskansa d'auke da wani mak'irin murmushi "Sweetheart what was that? "
"You asked of a kiss right?"
"Toh ai wannan ba kiss bane."
"Toh mene Princess?"
"You just teased me."
"Princess, Lubiee is knocking fah."
"Bazan jeba" tayi maganan tare da had'e rai.
"Yi hak'uri mana." Juyawa tayi a zuciye zata bar mai kan gadon inda da sauri ya rik'o hannunta tare da kwantar da ita kan gadon ya bata the kiss of her life, tun tana shuresa tazo tayi giving in suka shiga kissing juna with all that they got. A hankali yayi pulling out, kad'an daga cikin nauyinsa na a akanta, hannunsa a bayanta yana yi mata wani irin kallo. Se nishi Zeezee ke a yayinda wani irin son Al'ameen ke dad'uwa a zuciyarta.
"Shifah? Was that a kiss?" Hannunta duka ta zagaye a wuyansa pulling him closer to her, seda ta had'a musu hanci sannan tace, "yes, I love you Sweetheart." Tana murmushi sosai.
"I love you too, go get the door kinji?"
"I'll" pecking nasa tayi a nose tip nasa sannan ya d'agata taja rigarta tasa ta fice inda Al'ameen ke binta da kallo yana murmushi shi kad'ansa. By now har Lubiee ta soma tunanin komawa gida ta kusa minti ishirin bakin k'ofar sannan finally Zeezee ta bud'e mata.
"Haba Babe ai seki cemin keda ogan naki kuna busy bawai kizo ki shanya ni ba a bakin k'ofa."
"LOL yi hak'uri shigo toh."
A parlour suka zauna sannan Zeezee ta kawo mata drink da ruwa. "Ya Babe ashoben waye ne?" Ciro mata ashoben Lubiee tayi. Ganin red colour ne d'ayan lace d'in yasa Zeezee exclaiming "wow!
Ya min kyau red is my favorite."
"Yayi kyau?" Lubiee ta tambayeta. "Wallahi sosai Babe" ashobe ne kala uku, d'aya lace d'aya material lace d'aya kuma atamfa duk bana aibantawa a gun. "Babe bikin wace wannan please?"
"Ashoben ya miki ne?" Kafin Lubiee ta kai ga amsata suka ga Al'ameen ya fito daga d'aki yana sanye da vest da sports trousers. Kallonsa Lubiee ta tsaya yi lallai Zeezee tayi sa'an kyakkyawan na miji, da wuri ta kawar da kanta sannan ta sauk'a k'asa ta gaishesa.
"Princess kicewa friend nakin bazan amsa gaisuwan ba seta koma kan kujera ta zauna." Muryansa ya sake sa Lubiee mamaki, shi toh bawan Allan nan meya rasa? Gaskiya Zeezee is so lucky.
Zeezee na jin dad'i tace, "Babe koma kawai ki zauna dan ba amsawa zeyi ba haka yake." Dad'i sosai taji yadda ya kirata da Princess gaban Lubiee. Komawan Lubiee tayi ta zauna se anan Al'ameen ya amsa suka gaisa inda yake tambayanta ya karatu and all.
"Sweetheart yanzu fitan zakayi after promising me you won't."
"Ba fita zanyi ba Princess I promised ai, ruwa zan d'auko na d'akin ba sanyi."
"Ai da ka kirani in d'auko maka toh."
"Its not bad zan d'auka da kaina kar ki damu." Murmushi ta masa as a response sannan ya wuce ya d'au ruwan ya koma ciki. Ta6a ta Lubiee tayi "kai Babe! Wannan Ya Al'ameen nakin yaaaaa had'u like irin totally d'innan dole idan yana gari ki mance da kowa."
"Hehe" tasa dariyan jin dad'i. "I know shiyasa nake sonsa over."
"Uhm kar Baby na yaji ina yaba mijin wata."
"Shegiya ba, so nace ashoben wata chick d'inne wannan?"
"Wai sunyi kyau ne?"
"Wallahi sosai."
"LOL na biki na ne."
"Allah tsine ma me k'arya toh."
"Ameen wallahi."
"Babe da Allah jokes apart, bikin wa?"
"Wallahi kuwa Babe nawane."
"Ke kallen." Kallon nata Lubiee tayi "da Allah aure zakiyi?"
"Wallahi kuwa, ga ashobe na kawo kiga idan yayi mu fitar."
"Omg!" Mik'ewa tayi tare da hugging Lubiee "omg! Babe I'm soo happy for you wallahi, you are finally getting married."
"I am" ta fad'a tana jin dad'i.
"So gayamun waye mijin? Soldier'n kika samu?"
"No someone far better than a soldier."
"Omg! Really? Aina yake aiki? Is he handsome?"
"He is, ba fari bane saboda ban cika son fararen maza ba yana da haske, very good-looking and tall, he is a computer engineer by profession."
"Wow what a nice course erin na Ya Omar, you get his pic?"
"Why not pics ma ba pic ba."
"Show me da Allah."
"Yo ai kin sansa ma already."
"Haba waye ne?"
"LOL my best friend's brother."
"Wow your best frien... ke come again wata best friend nakin tukuna?"
"Best friend d'inan guda nawa ne? Guda d'aya ne and kece bayan ke ba kowa."
"Babe ban gane ba kina nufin yayana zaki aura? Ya Omar precisely?" Tayi maganan not believing her words herself.
"Yessur Ya Omar naki." Ja baya Zeezee tayi cike da mamaki, "Ya waye?"
"Ya Omar d'inde."
"No k'arya kike wallahi."
"Toh shikenan karki yardan."
"Babe mana please waye mijin?"
"Wallahi Ya Omar ne zan miki rantsuwa akan k'arya ne?"
"Omg! Ban yarda ba!" Ta fad'a sounding thrilled.
"Bari na gaskata miki toh." Kan contact na Omar da tayi saving as Mine ta shiga kira bada jimawa ba ya d'aga "Baby." Yace da Lubiee.
Zeezee na jin muryan ta gane na Omar ne take ta amshe wayan. "Ya Omar?"
"Zeezee?"
"Ya Omar kaine?"
"Ji iskanci baki san muryana bane?"
"Nasani I just can't believe it wai Lubiee ce matar taka dama?"
"Yup Lubiee ce fiancée'n tawa."
"Omi'god! Ya Omar thunder fire you shine kak'i ka gayamin ranan? Kai ni ban yarda ba."
"LOL kina iya kiran Mama ai kiji, abeg pass the phone to Baby." Amsa Lubiee tayi "Mine wai har yanzu tak'i yarda."
"Barta karta yardan."
"Bye se mun sake magana anjima."
"Okay, I love you."
"I love you more" ta fad'a tare da katse wayar. Hugging d'in Lubiee Zeezee tayi "Babe I am so happy for you, like I can't believe this, dama Ya Omar zaki aura? Yeyyy! My best friend is now my in-law."
"Thank you Best Friend" tayi maganan tare da breaking hug nasun. "Thank you Babe."
"Shegiya! Ya kuka fara had'uwa?"
"LOL long story."
"Da Allah gist me."
"Tam, kusan a year ai yanzu, don tun kafin rasuwan Baba, tun kina gidan Mrs Mukhtar naje gidan ku ranan Ummie ta aikeni kaima Mama sak'o." Se kuma tayi shiru da gan-gan.
"Ehemm ina jinki."
"LOL nazo fita muka had'u da Ya Omar bayan na gaishe shi ya buk'aci digits d'ina romantically, kai Babe I love your Brother."
"Lol ban gane ba."
"Shegiya I mean tunda daman ina crushing nasa."
"Omg! Like seriously?" tayi maganan tare da kai mata friendly punch. "Shine baki ta6a gayamin ba?"
"Yo gani nake like he is out of my league barin ma dana ji rashin mutuncin da Ya Ibraheem ya ma su Sumayya lokacin da tace tana sonsa sena tsorata nima kar Ya Omar yamin haka. Nayita crushing nasa abuna."
"LOL Babe you could have told me senayi hooking naku up, Ya Ibraheem da Ya Omar are two different people, Ya Omar nada sauk'in kai."
"Nima se yanzu na gano hakan Ya Omar is so sweet."
"Is so sweet" tayi imitating nata, "toh Allah baku zaman lafiya, ansa date na bikin naku?"
"Yup in 2 months time."
"Iyye BFF ta kusa amarcewa su Ya Omar za'a sha k'amshi kenan."
"Banason iskanci fah."
"Heheh toh Allah sa kar bikin naku yazo lokacin da Sweetheart d'ina yake gari."
"If it does fah?"
"Of course bazani ba mana, I can't leave him shi kad'ai da daddare he needs me" ta k'are maganan tana mata signal.
"Shegiya Allah shiryeki." Hira kad'an suka ta6a Lubiee ta k'ara mai. Dawowan Zeezee ciki taga har Al'ameen yayi bacci gefensa ta k'arisa ta zauna tana kallonsa. "Ayyah har ka gaji da jirana bacci ya tafi min da kai" blanket taja ta rufeshi tare da pecking nasa a forehead. Zata juya kenan yaja hannunta seda ta fad'a kansa. "Omg! Sweetheart dama ba bacci kake ba?" Idonsa a kulle ya amsa da;
"Na fara shigowanki na tashi."
"Am sorry."
"What for?"
"For waking My Soldier up" tayi maganan tana k'ok'arin d'agowa daga jikinsa wanda tuni ya sake matse ta restraining her. "Toh ban maka nauyi a haka bane Sweetheart?" Tayi maganan tare da d'ago kanta tana kallonsa. Kai ya kad'a mata "you weigh nothing Princess."
"Uhm kasan wani abin mamaki Sweetheart?"
"Tell me."
"Lubiee zata auri Ya Omar!"
"Wow are you serious?"
"You can't believe it either right?"
"Yeah thats great news."
"I know."
"Allah basu zaman lafiya toh."
"Ameen muma ya k'ara mana kuma."
"Ameen Princess" maida kanta tayi ta kwantar da shi bisa k'irjinsa. "I just love you Ya Al'ameen."
"I love you more and more Princess" a haka sukayi bacci se Maghrib suka tashi.
***
Life proceeded on, Zeezee harta rubuta jamb nata kuma cikin ikon Allah taci ta fito da 215 points inda tayi applying for Geology kuma cikin ikon Allah ta kusa samu. On the other side kuwa preparations na bikin Lubiee aketa kai wanda se Al'ameen yayi dagaske Zeezee ke fita taje ta samu Mama ita tafison idan gari ya waye har dare yayi suna tare da Al'ameen nata. Exactly a month yayi ma Zeezee sannan yace ze koma office. Nan fa Zeezee ta shiga had'a mai rai se gani take as if wai jiya-jiya ya dawo. Ana gobe ze koma tak'i mai magana se had'e rai take, ba yadda Al'ameen beyi da ita ba amman tak'i mai magana, ko daya gwada kissing nata nanma shutting kiss nasan tayi ta shiga had'a mishi akwatinshi. Duk anan yana kan gado yana zaune yana bin every move nata da kallo. Tana gamawa ta juyo ta kallesa kafin idansu ya had'e tayi sauri ta kawar da kanta, "muje kaci abinci."
"Bazan ci ba."
"Kafa san da tafiya a gabanka gobe muje kaci ka samu kayi wanka." Tayi stating ba tare da ta kallesa ba. A nitse ya mik'e ya tako har gabanta wanda da sauri ta kawar masa da kanta. Hannayenta ya d'aga ya had'a da nasa yana murzawa in a soothing manner. "Princess yanzu ke kenan kowani tafiya na se kinyi min haka? Kinsan yadda yake damuna kuwa? Ace yau tunda garin Allah ya waye har izuwa yanzu banga murmushin kiba, ina kikeson insa kaina Princess? Hutun three weeks fa na samu amman don bana son na barki all by yourself na k'ara one week akai still baki gani ba kike punishing d'ina haka? I'm sorry kinji? If only I change my job schedule da nayi kokuma da zasu barni in tafi dake da mun tafi tare, its really not my intention to leave you Princess, I'm sorry." Tausayi kuma sosai ya bata jin yadda yake magana tamkar zeyi kuka hannunta ta k'wace daga nasa tare da zagayesu a wuyansa. A hankali ta shiga kissing nasa slowly yet affectionately. Sun d'au tsawon lokaci ahaka sannan a hankali tayi pulling out tare da manna goshinta akan ha6arsa.
"I'm sorry also Sweetheart ni ya kamata in baka hak'uri for acting so childish, but nima ba a son raina nake ma hakan ba, is just that am used to you, ko minti d'aya nayi ba a kusa da kai ba se inji wani iri bale in shafe weeks ban saka a ido ba you know how that is infectious to me right?"
"I bave a suprise in store for you but semun kwanta."
"Aww really? I can't wait, you are My One Last Standing Soldier." Pecking forehead nata yayi "I love you Princess."
"I love you more and more and more muje kaci abinci ba se kayi wanka?" Kafad'a ya