Author : Badi'at Ibrahim Category : Top Hausa Novels 2025
shawarar da Zubaina ta bashi. Ko da wannan abun ya faru sai da na tambayeshi ya sanar da su Ba Bakura halin da ake ciki. Cemun yayi baya so kowa ya sani, shi a wautarshi fishi yake dasu bisa ƙin iyalinshi da suke yi, da kuma aura miki shi da akayi. Inna samu nutsuwa zanje har Damaturun wajan Ba Bakura in bashi haƙuri. Amman zan tambayeki dan Allah kar kiji kunya da nauyin bani amsa kinji ko?" Kai na kyaɗa mishi, dan in nace zan buɗe baki nayi magana kuka ne zai ci ƙarfina.
"Mu'amalar aure ta taɓa shiga tsakaninku, tunda aka kawoki?" Naji ya jeho mun wannan tambayar ta dira a zuchiyata tayi daram. Kaina ya shiga jujjuya tambayar, tare da juya maganganun Ba Modu da Ya Innana. Hawaye masu ɗumi suka gangaro mun, a cikin muryar kuka nace dashi.
Wannan yana ɗaya daga cikin sirrin da labule da ƙyaure suka rufeshi, babu mahalukin da zai iya sani in yaye wannan labulen, nagode da kulawarka gareni. Bulama Babba ɗan uwanane, ko babu aure shi mai juya akalar rayuwata ne yadda yaso, hadda iyayenmu sai dai su kallemu da idanu kawai. Juyawa nayi na barshi a wajan, wannan rayuwar Allah ne kaɗai zai iya fiddani ba dai mutum ba, duk halin da na tsinci kaina yanzu, ko a gaba, muƙaddarine daga Allah, zan nuna ma iyayena na haifu, kuma ni mai biyayya ce, burina faranta ransu, ko da ni zan faɗa ƙunci. Adaidaita sahu na tare na koma gida, da ƙyar nake tafiya, ciwon kai da wani zazzaɓi_zazzaɓi nake ji.
Assalamu alaikum mutan gidannan. Cikin dauriya nayi maganar tare da aro Murmushi na yafa a fuskata. Hajara tana tsakar gida tanai ma yara wanka, Zulai kuma tana shafa musu mai, tare da sama musu kaya. Da sauri Hajara ta yar da soson dake hannunta ta nufo ni.
"Me zan gani ɗuwawu ya mutu ya bar zani, wai har kin dawo, to akan me, ya zaki bar kishiya da jinyar miji? Salesalin Bulama ya ga kamar ita kaɗai ta damu dashi." Zulai na kalla, da yara da suka zuba mana idanu, sai na yi ɗan tsaki nace.
Bulama Babba ɗan uwanane Hajara, babu wacce zata fini sonshi, asalima a cinyarshi da bayanshi nayi yarintata ki san wannan. Dan Allah ki dena mun shishshigi a cikin lamurana. A zafafe na idasa maganata dan na lura ƙungurmar munafuka ce. Ɗakina na buɗe na shiga, na bar Hajara sororo da sakakken baki a wajan. Zama nayi a bakin katifata, tunani ya aureni, ɓacin rai ya ziyarceni. Tunowa nayi da baya, a lokacin ina ƴar gaban goshin Bulama Babba wata ranar Litilin da yamma lis, a lokacin ina haɗa digree na. Ina shigowa cikin gidanmu, naci karo da Fanna a ƙofar ɗakinmu tana gwada wani tsararren farin takalmi, Ya Innana tana zaune akan kujera tana ta yabawa. Ga su Ya Bagulaji a zazzaune.
Sannunku da gida Ya Bagulaji" Na faɗa ina dafa Fanna kamar jira take tace mun.
"Bulama Babba ya dawo ɗazu, shine ma ya kawo mun wannan takalmin tsaraba, ya kawo ma su Yabulu Jakunkuna. Ban jira ta gama faɗar abinda take faɗa ba, na zari ƙafafuwana da mugun sauri nayi ɓangaren su Ba Bakura. Ina jiyo Ya Innana na ƙirana banko bi ta kanta ba. Ba Bakura na samu a zaune yana karatun littafin hadisi a babban falo, yana ganina yayi murmushin manya yace.
"Uwata an biyo Bulama Babba karɓar tsarabar ko? Ki shiga ciki, yanzu su Wakil ma suka fice" Kaina na sunne na wuce ɗakin Bulama Babba da sallamata a bakina. Yana kwance a kan katifarshi yana waya hankali a kwance. Sanye yake da baƙar jallabiya mai tsantsi. Ina mamakin yanda Bulama Babba yake son baƙaƙen kaya, irin asalin baƙaƙen kanuri ne shi, mai jajayen idanuwa, da baƙin baki, haƙoranshi ne kawai farare tar sai kuma ya ɗauko baƙaƙen kaya ya ƙara. Kallona yayi, yai mun Murmushi tare da yi mun nuni da in zauna a ƙasa da hannunshi. Da dukkan halama da matarshi yake waya, dan sai wani rage ƙatuwar muryarshi yake yi. Ina zaune duk na ƙosa ya gama wayar tashi, ai kuwa ya jima suna wayarsu kafin suyi sallama.
"Yahanasun Bulama Babba mummunar gidanmu ƴar lukuta kece kika sake zama ɓakutu haka, kinga yanda kika yi ƙiba kuwa? Tashi tsaye in ganki mummunar gidanmu" Dariya muka yi duka, in da sabo na saba da wannan sunan, ada sanda nake ƙarama da zaran ya kirani da wannan sunan sai kuka, sai burgima. Amman dana girma kuma daya kira sunan sai ya bani dariya. Tashi tsaye nayi bisa umarninshi nace dashi.
Ai na fika kyau duk munin nawa, kuma mace a ganta a cike ai shine dai _dai" Hararata yayi yace.
"Ah ba wani dai _dai, da kinyi aure zaki tsofe da wuri. Maganar kin fini kyau kuma, dama ni bansa a ka ba, ina ruwan namiji da kyau? Kyau ai na mata ne Kiga fa matata wanke hannu ka taɓa gata kamar tsada" Dariya na kwashe dashi, shima dariyar yake yi.
Ai ni naga ƙoƙarinta data amince harta aurenka fara sol da'ita kai kuma baƙi"
"Oh kenan in ke nace inaso ashe ma baza ki aure ni ba ko? Ai gwanda da kika faɗamun" Sai ya haɗe ranshi tamau kamar ba Bulaman dana sani ba, mai raha da barkwanci ba. Wata ƙaramar jaka ya miƙomin.
"Ga tsarabarki, tashi ki fice mun da gani, mummuna mai ƙaton hanci kawai" Haƙuri naso bashi amman yaƙi fur. Sai naji duk nabi na damu da ɗaure fuskar da yayi, na kuma ji kunyar abinda na faɗa mishi. A sanyaye na miƙe har na kai bakin ƙofa ya kira sunana"
"Mummunar gidanmu" Da sauri na juyo sai naga yana mun dariya. Ashe zaulayata yake yi. Nima sai nayi dariya nasa kai na fita, wannan Kenan"
Ƙaran da wayata take yi ne ya dawo dani daga duniyar tunanin dana shiga. Ba Modu ke kiran wayata, gabana ya tsinke ya faɗi, a ɗarare na ɗaga. Jin muryarshi wani iri yasa jikina ya shiga rawa.
"Yahanasu ki nemi izinin mijinki ki tawo Damaturu Allah yayi ma Babanku Baana rasuwa. Za'ayi jana'izarsa ƙarfe biyun rana, sai ki sanar ma Bulaman" Kuka na fashe dashi, tare da salati, wayarce ta sulale a hannuna ta faɗi ƙasa, kai na haɗa da guiwa naita kuka. Hajara a guje ta shigo ɗakina, tambayar duniya babu wacce ba tai mun ba, amman na kasa magana ma, gabaki ɗaya na fita hayyacina. A wannan halin da nake muka jiyo sallamar su Bulama Babba. Wayata kuwa ƴan uwane suke ta kirani, na kasa ɗagawa, dan hankalinane zai kuma tashi. Ji nake kamar in rufe idanu in buɗe in ganni a Damaturu.
"Hajara kukan wa nake ji a ɗakin kamar na Yahanasu?" Ahmad ne yayi magana a tsakar gida. Hajara tayi wuf ta fita tsakar gidan.
"Yauwa Abban Anisa, wallahi yahanasu ce take ta faman kuka, na tambayeta taƙi yin magana ma, gashi naga sai kiran wayarta akeyi." Ahmad da kanshi yayo tattaki har ƙofar ɗakina daga wajan yace.
"Yahanasu lafiya, wani abunne ya faru, ko kuwa akwai abinda kike so ne?" Daurewa nayi nace.
"Allah yayi ma Ba Baana rasuwa, yanzu Ba Modu ya kirani. Gida nake son naje dan girman Allah" Salati shima ya shiga yi, tare da yima Allah kirari.
"Allah ya jiƙan Ba Baana. Ki shirya kayanki tsab, bari inyi magana da Bulaman tunda naga jikin nashi da dama, sai mu ɗunguma mu tafi"
Bulama:
Ina shigowa gidan sautin kukan Yahanasu ya kaɗama kunnuwana ƙararrawa, banbi ko ta shirginta ba, balle inji me ye musabbanin kukan. Ɗaki na shiga, Zubaina na biye dani a baya, a bakin katifa na zauna, jikina ba ƙarfi ga damuwowi da suka haɗu suka damu zuchiyata, babu cikakkiyar nutsuwa da hankali atare dani, tunanin kanshi wani irin barkate nake yi. Babban abinda yafi ɗagamun hankalina shine, ta ina zan soma neman aiki ma? Yanda ƙasarnan tamu ta zama sai adda'a. Aiki sai ka siya, in kuwa baka da kuɗi sai dai ka zuba ido kawai. Ga karatun yara, ga kuɗin haya, ga abincin da zamu ci. Damma sauƙinta muna da dukkan kayan abinci wadatacce wanda a ƙalla zai iya kaiwa wata huɗu bai ƙare ba. Ina cikin wannan halin Zubaina tace.
"Ina da babban albishir da nake son sanar maka, amman sai fa ka bani goron albishir tukunna." Murmushi nayi mata.
Me kike so in baki a matsayin goron albishir to?" Matsowa dab dani tayi tace
"So nake ayi gagarumin bikin suna in na haihu, shine goron albishir ɗin nawa, ciki ne dani" riƙe mata hannu nayi gam na ɗan matsa. Naji daɗin labarin sosai, dan ina da son yara, amman kuma bani da nutsuwar wani murna ko dariya"
Allah ya raya mana cikin, ya kuma sauke ki lafiya, naji daɗi sosai. Bikin suna kuma za'ayi yadda kike buƙata in sha Allah, cikin wata nawa ne? Gashi yazo a watan rashin aiki." Dariya tayi tace.
Kar ma ka damu aiki ai zaka samu ne, kuma nima gobe ko jibi zan koma aiki inda akai mun transpa." Muna cikin haka muka jiyo sallamar Ahmad, a gajiye na amsa mishi, na miƙe da ƙyar. Ina riƙe da labule nace.
Ya akayi Ahmad? Kallona yayi da kyau yace.
"Baka jiyo kukan Yahanasu ne Bulama?"
Ina ji, to dame zanji Ahmad ka dubi halin da nake ciki, in ba'a rarrasheni ba, ai ba za'a sani rarrashi ba. Ai ko bana auren Yahanasu ƙanwata ce kuma zan iya bata umarnin abinda nake so, ko da kuwa a ƙarƙashin inuwar auren wani namijin take ba ni ba" Kafaɗata ya dafa, ya sassauta muryarshi raɗa_raɗa.
"Haba Bulama mai da wuƙar, bai dace ka dinga kwaye ƴar uwarka a gaban kishiyarta ba. Kukanta mai daliline, daga gida aka kirata anyi rasuwa" Dim naji gabana ya harba. Kalmar innalillahiwainnailaihilrajiun na shiga nanatawa. Zubaina ta fito fut da taji ina ambaton Allah.
"Ahmad lafiya wani abunne ya samu Yahanasun?"
"A'a rasuwa akayi acan family House Ba Baana Allah yayi mishi cikawa, sai ku shirya mu kama hanya. In yaso Hajara da Zulai sai su kula da gidan" Carab Zubaina tace.
"A'a inaga ku ɗin ku soma gaba, kafin sadakar bakwai zan zo, yin tafiyarnan zai iya bani gagarumar matsala a office, dan yau ya kamata inje aiki, sai muka wayi gari da wannan ciwo na Bulama, Allah ya jiƙan musulmi" Da sauri nace.
Bari in haɗo kayana mu tafi Ahmad. Zubaina ki zauna ki kula da aikin ki tunda a halin yanzu aikin ki shi kaɗai muke dashi. Ahmad ya wuce ɗakinshi, nima na koma ɗaki na haɗa kaya kala huɗu a jaka, duk da bana jin son zuwa gidan ma, su Ba Bakura ne bana son mu haɗu, sabida nasan ba zamu kwashe da daɗi ba, bansan ma ko zasu marabci zuwan nawa ba ma. Doguwar riga kabtan na saka na shadda shole, brown na saka hulata zanna wacce tayi dai dai da kayana, haka takalmina. Humrar kaya na bi kayana dashi, banda ta jiki dana shafe jikina duka dashi. Dubu ashirin na zaro na miƙa ma Zubaina da take tsaye, na shafi cikinta.
Ki kula mun da Baby na, ki dinga cin abinci. Dana dawo zamu duba makarantar data dace mu saka yaran, sai kuma mu shiga neman aikin yi" Sallama mu ka yi, na fito tsakar gidan. Yahanasu tana sanye da kaya da shiga irinta al'adarmu, tasha naɗin baƙar lifaya, ga ɗan akwatinta a hannunta. Sai yau na lura da wata muguwar rama da Yahanasu tayi. Duk wannan ƙibar tata ta zabge, sai ɗan haske kaɗan data ƙara. Gaba muka wuce ta bi bayanmu. Muna fita muka nufi tashar anguwa uku, anan muka samu motar Yobe muka shiga, munfi awa uku a tasha, amman har zuwa lokacin da sauran mutane biyu motar bata cika ba. Har muka yi sallar azahar, masa da balangu na siyo mana. Ta wundo na leƙo zan miƙa ma Yahanasu, sai naga ta zuba magani a bakinta ta kora da ruwa. Muna haɗa idanu nayi sauri na kawar da dubana a kanta, dan in muka haɗa idanu sai inji tamkar zan kurma ihu. Ledar naman da yogurt na ajjiye mata a kan cinyarta, mu kuma muka samu banci muka zauna ni da Ahmad. Ƙarfe biyu motar mu ta ɗauki hanyar Yobe. Tafiya yankin azaba, zamu isa, ba zamu isa ba haka mu kaita kwasar hanya, ni dai nayi shiru, kaina na jingine a jikin kujera na lumshe idanuna. Abubbuwa da yawan gaske ne su kai ta faɗomun a raina, tunane tunane kala kala. Bamu muka isa Damaturu ba, sai wajajen ƙarfe takwas na dare, motarmu ta samu matsala a hanya, munfi awa guda a yashe a gefen titi ana gyaran matar. Matan gidan suna ganinmu suka shiga murnar ga Yahanasu ga Yahanasu, duk da mutuwa a kayi a gidan, amman sun nuna jin daɗin su da ganin nata. Amman abun mamaki ba wanda yabi ta kaina.
Mrs Bukhari ce
*MAMAN ZEE ƘAMSHI AND KAYAN MATA!*
Shahararu goma kenan aduniyan kayan mata munsan kanmu munsan kayanmu bah ako inazakisamu kayan shahararu goma aduniyan kayan mata sai awajen m zee kamshi kayan mata available online
Gakayanmu kamarhaka
Tafi budurwa duniyane
Tsumin lahaula
Gombar bujenki jagab
Shu Umar zumarmu
Mumuna da,aeki
Makalemata
Hadin me jego d amarya d uwar gidan d bazauwara
Dahuwar kaza cicibin kala kala
Shu,mar humra baka d Fara namatan aure ne kawai akwai Nayan mata
Turare wuta kala kala saiwanda kikazaba kayanmu batarkace kayane na matan kwairai kumakunsani shahararu goma aduniyan kayan mata m zee ce dakanta 08063845136 ko 07019551505 Kar abaki labari.
Sannan maganin sanyi ba Sai kinada infection zakiyi amfani dashi ba Dole ne ga KOWACE mace maganin sanyi ya zama daya daga cikin abinda ba a rasata dashi a gidanta sannan kuma
AMARYA
MAI JEGO
WACCE ZATAYI KOME
Dolene kiyi amfani da maganin sanyi kafin ku hadu da miji wannan Dole ne indai kinason kiji dadin muamala da miji.
Duk amaryar da aka kaita dakinta batayi amfani da maganin sanyi ba toh tabbas tayi babban kuskure hakama duk Mai jego data haihu har ta Bari tayi arbain suka Hadu da mijinta batasha magani sanyi ba itama ta tapka babban kuskure.
Wllhy kaya na aiki kinga ikon Allah Wai😂🔥🔥🔥🔥🔥ance wanda y iya y huta toh wanda y siya ma wllhy yafi kowa hutawa Allah dai y biya. Ku tuntuɓe ni a wannan number domin ƙarin bayani, muna aika kayanmu ƙasa-ƙasa gari-gari. Sayen nagari mai da kuɗi gida. 08063845136 sai kunzo.
[28/07, 12:57 p.m.] DEAR BADI'AT IBRAHIM: MAI IDO A TSAKAR KA
(DUNIYA)
GAWURTATTU UKU
BADI'AT IBRAHIM MRS BUKHARI (B4B)
16
*MAMAN ZEE ƘAMSHI AND KAYAN MATA!*
Shahararu goma kenan aduniyan kayan mata munsan kanmu munsan kayanmu bah ako inazakisamu kayan shahararu goma aduniyan kayan mata sai awajen m zee kamshi kayan mata available online
Gakayanmu kamarhaka
Tafi budurwa duniyane
Tsumin lahaula
Gombar bujenki jagab
Shu Umar zumarmu
Mumuna da,aeki
Makalemata
Hadin me jego d amarya d uwar gidan d bazauwara
Dahuwar kaza cicibin kala kala
Shu,mar humra baka d Fara namatan aure ne kawai akwai Nayan mata
Turare wuta kala kala saiwanda kikazaba kayanmu batarkace kayane na matan kwairai kumakunsani shahararu goma aduniyan kayan mata m zee ce dakanta 08063845136 ko 07019551505 Kar abaki labari.
Sannan maganin sanyi ba Sai kinada infection zakiyi amfani dashi ba Dole ne ga KOWACE mace maganin sanyi ya zama daya daga cikin abinda ba a rasata dashi a gidanta sannan kuma
AMARYA
MAI JEGO
WACCE ZATAYI KOME
Dolene kiyi amfani da maganin sanyi kafin ku hadu da miji wannan Dole ne indai kinason kiji dadin muamala da miji.
Duk amaryar da aka kaita dakinta batayi amfani da maganin sanyi ba toh tabbas tayi babban kuskure hakama duk Mai jego data haihu har ta Bari tayi arbain suka Hadu da mijinta batasha magani sanyi ba itama ta tapka babban kuskure.
Wllhy kaya na aiki kinga ikon Allah Wai😂🔥🔥🔥🔥🔥ance wanda y iya y huta toh wanda y siya ma wllhy yafi kowa hutawa Allah dai y biya. Ku tuntuɓe ni a wannan number domin ƙarin bayani, muna aika kayanmu ƙasa-ƙasa gari-gari. Sayen nagari mai da kuɗi gida. 08063845136 sai kunzo.
YAHANASU:
Da Ya Innana mu ka haɗa idanu, sai naga tayi turus tana kallona kawai. Na taka ƙafata kenan zan iso inda take, muka jiyo muryar Ba Bakura yana faɗin.
"Wa nake gani a cikin gidannan kamar Bulama? Lallai wuyanka ya isa yanka, tun wuri kuma tun kana iya shaida kowa, ƙafarka a likkafa ka fice mana a gida, tunda ba da kuɗinka aka haɗa aka gina gidan ba. Wallahi ka fita ko in sa yara su fitarmun da kai a wuya. Ahmad ka jashi ku fice mun da gani, ke Yahanasu shiga ɗakin gyatumarki." Ƙafafuna in banda rawa babu abinda suke yi. Hajja gana wacce ta fito tana zubar da ruwan hawaye tace.
"Amman daka bari ya shiga ciki yayi musu ta'aziyya tukunna kafin ya fice. In ya fice ma ina kake son yaje a darennan? Dan Allah ina nema mishi afuwa, ayi haƙuri kuma naji kace ita Yahanasu ta shiga ɗakin mahaifiyarta" A zafafe Ba Bakura ya dubeta.
"Ina matuƙar ganin girmanki Hajja Gana amman wallahi da sai kinyi nadamar nema mishi wannan afuwar da kika yi. In har kinga na yafe ma Bulama to wallahi sai ya rabu da shaiɗaniyar matarshi tukunna, muddin suna tare babu ni babu shi" Mama Gana tace.
"Ka yi dai dai Bakura. Ai kaga ita ishasshiyar ba tai gigin zuwa ba, ai kuwa data kuskure tazo da nayi rawar ƴan bori da'ita. Ahmad ka ja abokin ka ku fice, nan gidan mu ne muna da damar mu kori duk wanda mu ke so. Ke ko Hajja Gana baki ma kyauta ba. Ai kaza tana take ɗanta ne ba dan ƙi ba" Bulama Babba yayi