Chapter 100 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   100 / 112

297K to 300K   out of 335.4K words

sanyaye ya bude gate ya karasa cikin gidansa inda ya samu koina yayi shiru koda ya duba baiga budurwasa khaleesat ba yasan hala tabi kawayenta ne sunje dubai hutu dama kuma laylah ba damuwar sa bane dan haka ko duba gefenta baiyi ba ya wuce dakinsa ya kwanta.

tunanin rayuwarsa ya wuni yanayi a dakin awani yanayi yanajin baqin ciki,wasu kuma yanasa shi yay kuka ,ahaka hardai yay making up din mind insa firmly akan wasu abubuwa dazai kawo masa canji arayuwarsan nan gaba.

ana idar da sallahn asr tashuwa yay kawai yafara hada kayansa da kudadensa dakomi nasa duka yazuba acikin jakansa snn yadauki biro da paper dogo ya zauna ya fara rubuta ma laylah sako. yafi minti ashirin yana rubuta duk wani abunda yake cikin ransa, the hatred, the pity, da kuma saki, pouring all his heart into writing it bai rage komi daga abunda ya ke jiba wanda har saida yagama rubutun snn yaji zuciyarsa tay masa sanyi sosai

acikin sauke ajiyan zuciya ya nannade lettern neatly snn ya saka a brown envelop yaje room dinta ya aje matashi akan madubinta.

daga nan baiyi wata wata ba yakoma dakinsa ya shirya kansa cikin kananan kaya snn ya fito da komi nashi driver ya kaishi airpot kafin yamma jirginsa ya wuce da shi kano state da niyyar yaje ya biya diyyar sadaat wa iyayensa duk dama dai report din javeed ya tabbata cewa DNA dinsa baiyacikin na wanda sukayi asalin kisan duk dama shine babban culprit din sai yakejin gwara kawai yabiya abari acewa baya cikin hayyacinsa yay lefin, besides, ya riga yaci alwashin barin kasan nan kenan har abada bakara ganinsa za'ayi ba.


daga babban asibiti kuwa daf ana kirar sallahn magrib layla tafarka cikin buɗe idonta dake zubda ruwan hawaye da ƙyar duk tafirgice ta razana kamar wacce ta farka daga mugun mafarki. Hasken dakin ICUn ne ya dan daki kwayar idonta tana jin jikinta babu wani ƙarfi.

abubuwan da suka farun ne suka fara dawowa mata kai tanajin zuciyarta kamar an haƙa mata duwatsun wuta aciki, da kyar take numfashi dan tamkar ta rufe ido ace mata komi karya ne itace taci nasara arayuwa ba nur firdaus ba haka takeji

dan ko ayanxu dai tasan itace rayuwarta yake alalace kuma a tsaye cak awaje guda babu wani cigaba cikin jin matsanancin ciwon kai tafara juya kan a hankali tana tuna abubuwan da suka faru awjen biki

tun daga shigarsu har izuwa yadda taga nur firdaus ta dawo tamkar wata sarauniya da yadda komi ya wakana har jin amon muryan nur din takey a brain inta ayayinda take gayawa mata cewa ko batun rape da cikin ma da aka mata duk karya ne.

nan tayi saurin dafe kirjinta 2nd stage of grieve and depression yana neman ya rufeta tafashe da kuka mai zafii mecike da wani irin karyewar xuciya

irin ka dingajin kamar baka ma aminta da abunda ya faru dakai din nan ba, dan wann kalar mugun qaddarar rayuwar bata tsammanin nata ne, nur ce ya kamata ace tana shan wahala haka ita kuma tana cikin irin wancan daula ba d other way round ba

ayayinda take kukan brain inta is seriously bargaining on her nemesis da tunanin koda za'a samu wani kuskure daga wani waje dan bazaiyu ace yadda rayuwa zai kasance mata kenan ba, after all she went tru, da duk dumbin kokrinta na juya ma nur firdaus baya da kwace mata adnan datayi arayuwar ta sann sai ace harta samu miji wanda yafishi komi da komi? yoo ita kenan bata tsince komi na sa'ar soyayya ko aure ba, bare har ajega batun jin qamshin samun rayuwa acikin dukiya da kwancyar hankali??? this is soo unfair.

jujjuya kanta take kanyi sabida ta kasa yadda this is the point where u tell urself it cant be, while it has already been done.

hawaye masu ciwo suna gangarowa daga gefen idonta tana jin kamar zuciyarta zata tsage ta kuma tarwatse.

a hankali tana kuka
cikin tsananin bawin ciki da kuka ta juya tana kallon bango tanajin tsananin fushi da haushin komi na dada rufeta, aiko da za'a ce komi gaskiya ne baikamata ace mata wai nur bata da wani mugun tabo arayuwarta ba, koda zancen cikin nan ne yakamata ace gaskiya ne idan ba haka ba toh ita bata san wani nasara kwakwara taci anata rayuwar ba

tana cikin raya haka aranta Sai kawai ƙofar ICU ɗin ta buɗu Sai ga nan Mrs. Haseena ta shigo cikin sauri duk ta galabaice Likita ne ke bayanta yanadan murmushi da takardar bincikensa ahannu.

suna shigowa likitan ya hau gwada jikin layla sanda ya qamsu snn yace Alhamdlillah, akwai sauki saidai fa haryanxu akwai wasu yan matsaloli ajikinta anaso tarage damuwa snn ta dinga kulawa da lafyar zuciyarta sosai sabida yana daf da shiga cikin hatsari.

mrs haseena tace toh likita Za'a kula Nagode sosai.

Likitan yana fita mrs Haseena ta karasa gaban Laylan da already bango kawai take kallo jikin mrs haseenan a sanyaye ta zauna a gefen gadon ganin yadda Layla ta ƙara fashewa da kuka me zafi sosai musmn data dan dafata tace mata ya jiki,kuka mai zafi layla takeyi har muryanta na kagewa dakanshi abun duniya yay ma mrs haseena yawa nan ta daure fuska ta fara masifa tace haba layla yanxu fa kinaji likita yace ki rage saka damuwa aranki waiko sai xucyarki ya fashe ne kafin ki gane halin da kike ciki

cikin girgiza kai tareda matsanancin kuka layla tace mummy, mummy na shiga uku ina kike ganin zan saka kaina, mummy my life is ruined, bikin yar uwata naje amma ya zama silar baqin ciki da damuwa a rayuwata wallh dana san haka ne da nazabi mutuwata akan danaje bikin nan.

cikin katseta da daure fuska mrs haseena tace, ya isa haka Kiyi shiru Layla! Wannan
maganan bata gadon asibiti bane danwasu abubuwa dayawa masu girgizawa sun faru bayan kin kwanta, badon ke ba da tuni nabar nan sabida yan jarida suna neman su karasa ni
we need to go home now in munje gidan zamuyi magana

laylah dake kuka batace komi ba har mrs haseena ta kira nurses aka shirya musu tarkadn sallama da komi snn suka bar asibitin ta kofar baya batare da kowa ya sani ba.

suna isa gidan mrs haseena layla ta kwanta akan kujera tana zubda ruwan hawaye looking vry depressed kamar wacce take makoki banda tuna rayuwar nur firdaus babu abunda takeyi a mind inta

ruwan shayi me kauri mrs haseena ta kawo mata tay forcing inta ta sha kadan tare da magani, tana gama sha ko dawowa hayyacinta bata gama yi ba tafara bawa mrs haseena cikakken labarin sabuwar rayuwr nur firdaus,ta siffanta mata ahalin suwaye nur din ta aura, da kalar barin dukiya da akayi ma nur , tabi ta nuna mata videon bikin da komi da komi da akayi.

wanda hakan ya kara tabbata ma brain din mrs haseena cewa tabbas nur wasnt raped, she was just framed, dumbin mamaki, girgixa, borin kunya da nadama ya tsananin shigewa jikinta atake dan bata san sanda ta tsilalo kasa ta zauna dubus da duwawunta kamar me ciwon hauka ba.

saidai abunka da yadda layla ta zake wajen sako kalaman makirci da hatred me yawa acikin maganan, sai cewa take wai nur firdaus tazo ne kawai dan ta dauki fansa akansu ta wakalansu, snn tazage aurenta, sabida ynxu tay kyakkwan miji, kuma tay arxiki, ita ko janta cikin hidimar ma batay ba.

kuka laylah take zuciyarta kamar zai fashe tana gayawa mrs haseena duk abunda alhaj abbkr da matayensa sukayi ma nur firdaus na darajawa awajen auren, suma tace banda cin zarafi da rashin mutunci babu abunda ta kwasa awajensu.

duk ta gigita ma mrs haseena hankli tanata kuka tana playing pity and victim card a lokci guda duk ta hana mrs haseenan ma yin wani kwakwaran tunani

itadai kawai so take kowa yaji kamar itace kawai aka cuta a duniyan nan ba nur fidaus ba, itace aka jonata da mummunn qaddarar aure snn kuma
kawunta na kaduna ma nur firdaus kawai suka sani ita sun wareta.

mrs haseena tay iya bakin kkri wajen sasaita layla tare da bata labarin abunda ke faruwa na batun saadat da sen farida bala,.

da mamaki mrs haseena taji layla tana cewa ai tasani
kuma aidama saadat ne yazo musu adaren ranar, kawai taki gaya gaskiya ne sabida kar ta bata siyarsa haseenan

nan fa wasu asirin laylan suka soma tonowa fili musmn ma na
sharri datake yawan yima nur akan sadaat harda zuwa dakin su datakeyi in haseenan bata nan.

cikin tsananin tashin hankali suka fara musayar yawun baki da mrs haseena suna hayya hayya kamar zasu daga gidan musmn da layla ta bushe ido take kan gayama mrs haseena asalin halin sadaat datasani tadinga boyewa tana lakawa nur firdaus zargi da alhakin komi ..

babu kalar mari da bata sha ahannun mrs haseena ba amma ba shine yake hanata mata rashin kunya tana ce mata ita ba nur firdaus bane wallh inta cigaba da marinta sai ta ramaa ai dama can mijinta da aikinta kawai tasako agaba ba tarbiyansu ba shiyasa itama tay amfani da hakan tana boye gaskiyar nur dan ta cimma nata burikan akan adnaan shehuri

kai abu tun yana zafi har laylah ta harkuza taje kitchen ta dau gallon din oil ta fito tsakar gidan da mugun gudu ta kwara petrol ajikinta tana shirin kyasta ashana wai zata kona kanta ta mutu kawai tunda ita ba akaunarta sai ihu takeyi tana cewa ai ko wani irin nasara da kulawa nur firdaus ne kawai ta sameshi bayan itace karama kuma angani sarai cewa nata rayuwar ne yake rushewa kullum ba na nur ba amma babu wanda ya damu da ita.

saida malam liman ya taya mrs haseena kokawa da layla kafin nan suka iya rabata da ashanar, gida duk ya rikice makawabta su maman sa'id duk sun hallaro jikin gate dinsu sun manna kunnuwn su sunata jin gurmi

isowar motar hajy mairam da security ya saka taron magulmata na kofar gidan ya tarwatse

hajya mairam dinne da kanta tare da wani private security dinta su biyu sukazo sabida maganar mutane da kuma babbam burinta na son dawowa da mr haseena kan harkan siyasa sabida suyi amfanin da rayuwar yayanta su karo jama'a da cigaba ma siyasarsu

tana zuwa tasamu ana kace kace ana ririkke jikin laylah a tsakar gida. dake ta manyanta itace ta tatsawatr musu suka koma cikin gidan

saidai koda suka shiga ko zama batay ba tafara zaginsu duka tanamai dora musu laifin komai musmn ma mrs haseena tace mata wai lefin ta ne data zauna karamin yaro kamar saadat ya yaudareta ya aureta snn yay attacking mata yaranta har cikin gida, she is a bad mother bata iya kulawa da yaranta ba. tace ai suma suna harkan siyasan amma ai hakan baisaka sun zubar da yaransu ba.

cikin tsantsar rainin wayo da salon makirci take zagin mrs haseena da yarta amma kuma sai take sakayawa cikin nuna musu kamar ta damu da rayuwarsun ne shiyasa itama abun yay mata zafi take musu fada

hakama tay ma layla tass tace ai itace tajawo komi dake faruwa a aurenta da adnan sabida bata da wayo sam ita da uwarta sundora son namiji aransu shiyasa haryau suke fama da tozarci da wahala

maganganun sun ma layla zafi sosai saidai abu dayane da hjy mairam din ta fada wanda yakawo mata kwancyr hankali

cewa datakey ai komi anyishi a cikin duhu ne, sharri ne, babu batun cin amanar nur firdaus dan haka kawai aurenta da adnan qaddara ne itace zataje ta jajirce wajen nuna masa hakan suy embracing juna tunda ma gaskiya ya fito.

Layla tana barin gidan hjya mairam tafara kawoma mrs haseena batun komawa aiki ita son samuma shine haseena ta bar wann koke koken kawai tafito da zafi zafinta tunyau aganta agidajen yada larabai tana amfani da sirrikan yayan cikinta dan siyasan su yay kargo

dake mrs haseena ba jakar gaske bane she can quietly read and undrstand pure selfishesss and manipulations dake fitowa a kalamn hajy mairam shehuri

ta lura kamar so kawai take ta maida ta karen siyasa har ma akan familynta, this isnt abt neman justice kawai so take suyi yamadidi da sirrikan yayan cikin mrs haseena a media
dansu samu hanklin mutane akansu sosai

gane hakan da mrs haseena tay yasaka taki sam ta amince mata, bata ce mata eh ko a'a, ba sao tace mata sai tayi jinya na kwana biyu kafin nan zata hada gagarumin gangami agarin abuja

har saida ta furta hakan snn hankalin hajy mairam din ya kwanta zuwa yamma suka rabu mrs haseena tana dawowa dakinta tahau tattara kayanta ajaka saida tabari dare ya rufa snn tawuce filin jirgi tay confirming booking inta to london dan taje ta samu hutu kadan dan cos sumhow she is also convinced dat sadaat bai mutu ba babu amfanin cigaba da idda tunda asiri ya tonu kowama tunani yake cewa sadaat is sumwher hiding kuma shi ya kashe likitocin ga kuma dumbin shock dake damunta na jin yadda rayuwar nur firdaus ya dawo har ranta tasan har abada hala nur firdaus tay musu nisa kenan.


Daga garin lagos tun da misalin karfe 2pm na rana hajy zubaida ta isa gida wanda ko kayanta bata aje ba tayo sashen wokers domin duba jikin yar uwarta simran

zuwa tay ta samu simran din kamar mahaukaciya wanda tay shekara ar bain tana kuka dan har kwarmin idonta sai da yay baki ya shiga ciki

tun shekanjiya da aka gama bikin abujan kuma tun ranar tafara hauka, harya yakaiga andaure hannunta da chain ajikin gadon likita yana mata wasu allurai. ashe hauka muraran tayita musu dataga bidirin auren javeed da nur a video.

hajy zubaida koda taga yadda simran ta dawo abun tausayi saida taji inama ace da bata turo mata video din ba

sakawa tay aka cireta mata chain din suka rungume juna dukansu suna hucin baqin ciki me tsanani lallashinta take

saidai simran banda tmbayar hjy xubaida labarin abunda ya afku morroco babu abinda itade dan babbn damuwrta kar de ace acan morocon ma nur ce tay nasara

tsabar tausayi yasaka hajya zubaida duk ta kasa gayama simran komi sai kawai ta rungumeta tanata bata haquri.

kai can dataga kamar simran bazata taba samun kwanciyar hankli in bata sani ba shine kawai tacije ta hau babbata labarin abubuwan da suka wakana acan a morroco...

tace mata Nur firdaus is no longer the blood of haroun ciroma, she is now a fully accepted wife and a member of mufasa organisation as nur firdaus mufasa da sabuwar matsayinta na lady mufasa da mother ta bata wanda dashi zaa na kiranta yanzu

simran ta kangare tay kamar zata kara dogon sumewa irin wanda tay, hajiya zubaida ta firgita tana rirriketa ganin simran tana numfashi kamar wacce zata mutun gaske

tafara ihu tana kirar likitoci nan atake aka kara danna mata allurai kamar guda takwas a hanyar jini kamar wacce take ciwon hauka aka dauketa cak aka maidata kan gadon mashak ta kwanta bata numfashi.

sunfi awa a kanta kafin nan tadawo hayyacinta dakyar da wuya hajiya zubaida tanitsar da ita tafara gaya mata cewa yanzu fansar rayuwrsu da lokacinsu da suka bata agidan mufasa kawai yakamata su dauka ba batun wani soyayya ba.

simran dake kuka kamar zata mutu dakyar da wahala ta nitsu dan tagama sawa aranta cewa tunda Nur ta dawo member na mufasa shiknen kuma nasu yakare amma haka hajy zubaida tacire mata wann tsoron tasaka ta jin cewa kamil mufasa yana tare dasu amma dole ne sai ta bashi hadinkai yay duk abunda yakeso yay da ita

wann demand din ya girgiza simran, Dakyar da wahala ta aje
hankalinta waje guda ta amince amma badon taso ba, sai dan gani take koma miyene zatay inde har zasu samo kyakkwan daman kashe nur firdaus.Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
#....
wannan zazzafar qudurinsu na neman ganin sun kashe nur firdaus yasaka suka aje nauyin dake cikin zuciyoyinsu suka samu wata sabuwar nitsuwa duk dama abun nakan ci ma simran rai matuka.

she hate to think dat sai ta bada kamil precious jikinta data gama kashe dumbin kudade wajen yin surgeries ta shiryashi wa javeed akan nur firdaus in har nasarar dagaske take nema.

its a hard pill for her to swallow
amma abune da bata da yadda ta iya hakanne musu kawai mafita. ranar basu rabu da juna ba sai can da yamma ya rufa snn hjy zubaida ta dawo cikon main mufasa mansion

duk tsammaninta waiko javeed da nur zasu dawo yau dinne amma sai shiru. can da dare kuwa waje na rufawa kamil ya kirata tay masa jagora wajen simran dan har yanxu basu bari asan cewa simran din tafarfado ba

hajy zubaidai ce tay musu handling duk wani security dake wulgawa ata wajen haka kamil yay wa simran cin kaca kaca
na mugunta dan babu wani wasa ko foul play daya mata he just use her for snuff sex fun.

kawai sassake mata kasusuwan gindinta yay kamar wanda yasamu tsohuwar karuwa yanayi ma yana jan tsaki bawani nishi ko sumbatu, yana gamawa kuwa ko bita kanta baiyi ba ya ja wandonsa can cikin dare yakama hanyar sa yafita ya kyale hajy xubaidan da hana ido bacci tare da aikin gasata da ruwan zafi

saidai jinin da simin take zubarwan ne yaki tsawawa tun ana taresa da pad har abu yafara daure musu kai, dan kamar jinin haihuwa haka ta dinga tsiyaya daga vaginnta

tun suna kafa kafa basu son kowa yasani amma dole saida suka hada kai da wata nurse ta taomaka musu wajen tsayar da jinin sosai, kafin washe gari ma sai da aka hada ma simran da dinki snn aka samu sarari har tay bacci

daga nan hajy zubaidar itama ta dawo cikin gida tafara baccin kenan bata wani jima ba sai kuma ta firgitata tadiro daga kan gadon ta fito marmaza dubawa ko alhaj attah ya dawo amma sai shiru



daga can kaduna kuwa yau sassafe Aka sallame su razia suka dawo da ita gida.

saidai tun anan aka fara samun rabe raben kai tsakanin alhj abbakar da matayen sa, inda hajy bilki ta nace akan ayafe ma razia kawai a duba dalilinta, hajy sa'a kuma tace

100 / 112