Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
goge jikinshi tass snn ya kalleta ahnkli yace janet, kigaya ma naima dat my wife shud not leave her room witout my permission.
cikin sauri ta amsashi snn ta fice waje ta kira naima awaya ta gaya mata sakon lokacin suna gaban madubi tana kan gyara ma nur jelar wata dark nd calm decent burgendry fitted gown da jelarsa ke taba kasa na christain dior data saka ajikinta ya mata wani irin kyau bana kadan ba
tana gama amsa wayar ta kalle nur tace rankishi dade general will be here to take you down in few minutes...
nur batace komi ba ta dan gyada mata kai dan aranta tasan dolene ta saki ranta tanuna a fili cewa auren soyayya ke tsakaninta da shi kodan idanun makiya kamarsu Dr simran...
hango nur datay yasaka taji wani abu ya datseta a kirji dan da tasan zatazo ta sameta aida tuntuni ta rigata isa wajenshin
[19/05, 17:12] BLUE💙: EPISODE51
Arewabooks@surayyahms. Ata fannin Dr. simran kuwa zaka mugun sha mamakin yadda tasa yaudin aka gama kwalliyarta da wuri ta saka kaya danta fito yin aikin eye service dn bakaramin baqin tashin hankali takeji akan auren nan nasu javeed da nur firdaus ba musmmn ma datazo tagan kmr yarinyar obsession dinsace dayake zana fuskarta a kaduna.
she knew she have to stain and fight nur reputations in any way possible kai dolene ma kawai tay duk yadda zatay ta zama itace kawai abun dubawa agidan ba nur firdaus ba tunda ahlin mufasa halin mutum kawai suke dubawa ba soyayya ba..
ita sam bata damu da komi ba sabida ji take kamr ta girma tay wayon da basai an koya mata makirci ba babban burinta yanxu baifi taga ta nuna ma nur firdaus cewa tafita wayo da kuma babban matsayi acikin gidan mufasa ba.
hajya zubaida ta fito sanye da wata dark purple bubu gown dayaji wani irin aikin zare daga sama har kasa dagakan hannu har wuyanta kuwa sun ci ubansu da wasu irin tsadaddun gwalgwlai
wajajen 9:50 ta katse kwalliyar datakeyi a fuskarta tafito nan tazo dayan gefen domin duba simran dantasan ta da saibi da kakalen rigimar tsiya gashi batason suyi fitar latti tafiso kowa yaje ya samesu a babban falon.
da mamaki ta shigo cikin princese themed bedroom din Dr simran din taga wayam simran din bata ciki.
ficewa tayi daga dakin cikin sauri tawuce nata dakin direct tay gaban mirrornta tadau mary kay oil control powdernta wanda yake dan boye tsufa ta shafa akan fusktarta sama sama,ta dada gyara brow line,ta dan kikkimtsa Dan taKara fitowa da kyallin kwalliyar datayi ma mijinta dan haryau bata mance yadda yake mugun ji da matarsa data rasu sabida iya kwalliyarta ba.
ta jima tanayi waidan taga ko wata rana zata iya burge zuciyar sa amma inaa gashi ita duk sauran Yan gidan ba damuwar ta bane..
Ita Harga Allah ma ta tsane su anty suad din nan kawai dai yanayin rayuwace data zabar makanta wanda ya kasance mata dole sai ta danyi tolerating in su tabisu a hankli snn tasamu nasara awasu abubuwn msmn akan yar uwarta simran.
juyowa tayi cikin sauri sauri tafito tay hanyar main estate kitchen wanda da kamar zata fice tayi kasa neman simran aikuwa tana dan bude kofar fita ta soma jin muryan simran din tun daga can cikin main kitchen
tana kan baza mulki da iko wa private chefs na gidan kmarma itace matar gidan gabaki daya...
Wani wahallalen tsaki ne ya kufce ma hajy zuby feeling d litle litle noise dake tashi.
Daga main kitchen dr simran din ne hurjajan atsaye agaban masu shirya breakfast din tabi tadora hannunta akugu tana basu oder cikin wani mayyar half naked suturarta da yayi mata mugun kyau ya zauna akan dirin shape din jikinta ya mata cas cas duk wani cika cikan gyara da surgerinta ya fito rasss rass kamr ba ita ba.
riga da siket ne deep orange colour na wani desgnr material mai Dan karan tsada sai dai baida wani kauri sharara ne kamr rariya
as usual gugan nonon nan natata matseshi da wani tight croset wuyarta da gadon bayanta kusan rabi na awaje..
daga nesa intana tafiya zaka iya kallon tsintsiyar kafufunta da duk wani abu da ta saka aciki duk dama kayan nata dogone isasshe har kasa kuma yay mata kyau sosai.
kai komi data sanya ajikinta yau mai uban tsada ne she was standing tall on an bottega venitta heels silver colour dakema ba wani tsayin sosai take dashi ba tsawon takalmin ne ya temaka ya kara mata tsawo.
Bakinta dayaji surgery filer da lippo sunction yaci uwar sa da matte red lead lip stick komi afuskarta a kalkale yake yau har Wani sauya kamanni tayi..
Masu aiki suyi Nan suyi can sai zagin su takeyi tana hantarar su.."stupid, idiots, Ke da Allah kiyi Abu da jikinki, you move like a sloth cmn in bazakiyo aikin ba let me knw i will have u replced ryt away mtscheww...
ta juya takalle mai shirya abincin akan clean slate wanda aka gama tafara mata ihu "da Allah kiyi sauri ki dauko dump waiter kawai ki sassaka abincin nan ahaka afarayin kasa dasu move, move, move, we dont have time zaku kashe mutane da yunwa ne??waiya kuke wani Abune kamar dabbobi ne.
wani maiyyar nishi ta ke saukewa cak sai kuma ta dakata daga Furta Wani magana tana Wani irin kallon su kamar taga kashi.
Wani kyamataccen numfashi taja sannan ta lumshe idanunta tsaban rigima fake eye lashes dinta har wani shaking sukeyi Suna rawa rawa da kansu kamar zasu tsinke daga idon
sufado kasa Cikin wata rgimmmaiyar tune wanda ya fito rigimamyar sautin muryanta tadafe goshi feeling like oh my gosh its just a matter of time, inta zama matar gidan nan wallh duk saita zanca wayann kazaman cooks din ta zabo nata masu aikin
wani hade rai ta karayin tana dada jinkanta kamar wata hamshakiyar matar gidan
zuciyarta a harzuke daya kasance workers din basu kammala komi kafin lokci ba duk dama batay la'akari dacewa kwata kwata awa daya talll aka basu suyi komi ba.
tsabar tasaka musu ido bata ma lura da Shigowar hajiya zuby wajen tawani tsime ba tana famar sauke mugun kallonta akan su wanda iya daure fuskan da maaikatan sukeyi kadai ya isa ka san cewa Suna cikin Wani yanayin mugun Jin takaicin ta aransu.
sukansu sun kasa tabuka komi duk tabi ta rudasu da tsawa da gadara summa rasa Wani oderta zasu soma kulawa.
agogon gwal dake makale a hannunta ta duba snn ta juyo zata kara magana hajya zuby takaraso ciki cikin sauri fuskarta a Dan dore suna hade ido cikin muryanta mai cike da aji tace pls is Enough simi plet dem be meye haka ne? these chefs are highly professionals sun san aikinsu.
"..ta dada matsowa kusa daf da kunnenta tace haba Dan Allah saikace kece matar gidan nifa bansan kayan Reni kawai Muje dakinki wats wrong with you ne..
ta karashe mgn a hankli simran batace komi ba ta hade rai tare da watsa musu wata kaskantaccen kallo ..
nan hajya zuby ta dan duba abunda sukeyim ba yabo babu fallasa tace tun daxu ace kuna abu daya?da Allah ni Kuyi sauri ku barnan ppl are already starving.
a hnkli babban chef dinsu chef lauratu tace Ayi hqri hjya yanzu za'a sauko da sauran abincin..
Bata kara kallon su bama bare ta kulasu cikin sauri ta janye hannun simran data gama kulewa da haushi suka haura can sama dayan dakin tan
suna isa simiran ta kwace hannunta tace haba yaaa zuby pls Let go off me ta fada a hatsale da alamun ranta ya mugun baci.
ya ina musu magana zakizo ki dakatar Dani yaa zuby Nidai Karki Kara min haka ya zaki jawo har masu aikin gidan nan su fara renani?kinsan fa yanxu saisu samu baqin cemin bani ce matar gidan ba.
Wani juyi hajya zubby tayi tare da Rolling mata eyes ta juyo tana kallonta tace Thank god kinsan da haka nd i hope ure not forgttin dat mutanen nan basu fiye son rawan jiki da busy body ba, waimesa kike hakane simi?mesa baki sonrike mutuncin kanki ne?simran kedai kamar baki girma ba, why dont you just focus on these women, earn deir full respect and admrtion not kitchen power or status a gidan nan pls how can I make u understand this..
simran dake Jin Wani zafi aranta cikin bacin rai a hnkli tafurta I don't know yaa zuby Kuma ki kyaleni,..i was with javeed first kafin kowacce mace da zai auro, shekarata nawa ina kulawa da wasu harkokin gidan nan sai yaune zakicemin na bari sabida an kawo wata yar yarinya
hajya xuby tace just focus simran kidinga jin maganata kawai kidena yin abunda ranki yake so ni wllh walakanci nake guje miki.
wani dauke kanta tay tamayar gefe muryan ta a matukar shaqe kuma ciki ciki tace fine Wai mu yaushe zamuje ne..pls yaa zuby let's go down now wallh I'm eager to see them da kuma javeed dazu fa zaimin wata magana ne wcan karuwar matarsa taja shi tatafi dashi.
hajy xuby tamata wani irin kallo dan ji take kamar ta shaketa cikin dauke Kai tace Indai ashirye kike let's just go now kawai..
simran batace mata uffan ba ta wuce fuuu gaban mirror Inda ta aje jakarta ta dauka hayakin da saratu volkner ta bata ta dora akan electric burner tay kadan snn ta dau turare kadan ta afa ta gogga ajikinta snn ta mayar ta ajiye suka sauko Suna tafiyarsu ta catwalk kowa da abunda take sakawa aranta........
Wani irin takun aji da kakalo girma suke wanda sautinsa yake nan a hankli Suna Wani irin kamewa cikin bayyana tsarin ajinsu,Nan ma saida Hajya zubaida ta rinka bin Dr Simran da wani irin kallon gefen ido tsabar mamaki ganin yadda lokaci guda simran ta Wani dauke wuta takuma binne rawan jikinta ta fuske tana Jin kanta tamkar ba itace All busy body and desperate ba...
Saidai Duk baza takun nan da sukeyi har suka sauko daga hadadden steps na falon Babu wanda ya daga Ido ya kallesu..
Banda kananan surutu da aka bude shafinsa a main palon Babu abunda kakeji duk su lady siddika da anty suad tareda alhaj attah sun fito suna zaune dressed in most elegant and expensive wears as usual sunata waya dasu kamil video call
shida khaleefa.
Wani yangataccen gyaran murya wnda ya fito da Wani Dan uban sautin rigima da Dan karfi Dr simran tace salamu alaikum
Wani shiru sukayi gabadaya batare da kowanensu yayi wani yunkurin furta komi ba duka suka dan juyo suka karemusu wata tsimammen kallo
yaken dole ne ya dan kufce a fuskar hajia zubaida maza tariko hannun simran din suka karaso ciki da sauri sauro suka hau gaisuwa.
wani irin numfashi da ajiyar zuciya simran ta dinga saukewa a hankli ganin yadda anty suad ta dan bata lokacinta ta kalle su.
aranta kallon batasan simran ba take mata Dan ita harta soma mantawa da wani kamanninta gabaki daya dake jininsu bai Wani hadu da ita kanta zubaidar bama.
simran kuwa sai sunkuyar da Kai kasa take tana Wani sake mayyar Murmushi kamar wata amaryan jakkkai daga ta Dan dago taga matayen suna kallonta Aranta sai ta dauka Duk haduwarta da ladabin Kule a buhunta ne ya tafi dasu.
lady siddika tafara tambayar su abunda ya tsayar dasu hjya zubyn ne take musu bayanin wai sun tsaya kulawa da abinci ne shiyasa basu sauko da wuri ba,a lokacin itace kawai take magana dan kwata kwata simran ta rasa nitsuwarta batama San me zatace ba sai Wani kirsa take cikin sanyin makirci tana sauke kaikasa Tamkar wata budurwan kauye gata da zakewa ahaka sanda tayi jikin kowa yashiga bashi cewa Duk masu take wnnan uban murmushin da sadda saddan Kai din.
alhaj attah tunda aka gama gaisawa baicewa komi ya dauke kansa akansu kamar bai gan hjy zubyn ba dakema hanklinsa haryanxu nakan wayarsa ne yanata saurara Wani audion da aka turomai daga can mine insu na gold a congo da wata wireless earpiece a kunnensa.
[19/05, 21:12] BLUE💙: EPISODE 52
Arewabooks@surayyahms.
Su anty suad sun kammmala wayarsu da su kamil kenan dede karfe goma da minti goma na safiya na karasa cikawa
anty suad ta kalle hjy zubby a tsime tace zubaida pls I want everyone on d table ryt now i am starving ..
hajya zubaida ta mike tsaye batace komi ba tafice tareda kai sako ma servants dan aje kirawosu javeed su sauko kasa wanda sosai simran taso ace dama ita aka aika.
fitar hjy zubyn bada jimawa lady siddi ta mike tana cewa Bari na duba naga chefs din nan...wani Butt simran ta miqe tsaye cikin Wani makirtacen salo tana Murmushi tace no maam kiyi zamanki kawai bari inje in dubosu .
lady siddi datafi kowa shakar hayakin sihirin tay dan Murmushi tace ohhh thank you kaga yar albarka
anty suad kuwa abun bai wani hau kanta ba dake asali su ahalin mufasa suna mugun tsare gangan jikinsu da kurwansu daga ire iren wayann pointless sihirin.
..da Wani irin salon tafiyar rigima dr simran tawuce ta haura sama cikin sauri,dai dai lokacin idonsu anty suad din sukaci Karo dana juna da lady sid Wani kallon kazanta dana raini suka bi bayan simran din dashi musmn ma yadda suka ga kominta ke nunawa.
alhaj attah dake lura dasu yace. Wats wrong with u guys haka..
..anty suad takara hade ranta tace masa uhmmm yaaa kana gani dai Decency yana so ya zama kamar kauyanci awajen yaran zamanin nan babu kunya a lamarinsu.
cikin kyabe baki yace i see..
then, saiku mata magana
ta gyara yarinyace ai.
...miqewa lady sid tay tahaura sama dantaje tayi gulma sannan taga yadda za'a kaya da simran da masu aiki acan kitchen..
Wayar alhaj attah ne yay kara ya dauka sn yakara a kunnensa suka hau gaisawa cikin girmamawa da mahaifyarsa Hajiya mammy...
koda hajiya zubby ta dawo tay tay masa signal ko zai bata wayar sudan gaisa da hjy mammyn agaban su antty suad amma sai yay burus da ita dan yasan hjy mamy ba kaunar zubaida takeyi aranta ba ynxu ma sabida nur firdaus kawai ta kira ..
ita kanta anty suad din shiru tay tana shako hirar nur firdaus dim da sukeyi awayar abun sosai yake sosa mata rai sanin cewa hjy mammy ne ma dakanta uwar dakin yarinyar ji tayi yadda take kan gwada ilimin addininta ta sosai.
daga kitchen kuwa haka lady sid tayi cirko cirko daga bakin kofar tana ta kallon Dr simran wanda taje ta samu har an riga an kammala komi ana kkrin jerawa Abu dayane kawai ya kwafsa ma simran ganin bazata iya musu ihu da ikon data sabayi musu agaban lady sid dai danyau neman gindin zama takeyi batare da tasan cewa itakanta lady sid din ta Gama fahimtar ta tsaf ba.
Tare da masu aikin simran ta sauko aka hau karasa jera abinci inbanda saka Ido irina lady siddka gaba daya hanklin simran din ma baiyya jikinta itade Allah Allah take taga javeed ya sauko..
ACikin sauri tasa aka kammala shirya table tadawo falon tace musu angama anata yabonta anty suad kam ko ajikinta haka duka suka wuce Kan dinning aka zazzauna.
ana gama zama saiga sautin takunsu lkcin kan Nur firdaus na can kasa tana tafiya mecike da sanyin aji da hanunta sakale cikin na mijinta javeed dake saukowa da ita cikin tafiyarsa mai cike da nitsuwa da daukar hankali.
suturar jikin san wata hadaddiyar soft Italian white long sleeve shirt ce mehade da lallusan cream wandonsa Wanda yanayinsa yake kamar designer wears amma kuma asalin tailored shot ne, kafarsa yay kyau matuka acikin wata convertible loafer na massimo dutti marar kara sai baza sasnyar takunsa da matarsa yakeyi agefensa kuma a kasaitance fskarsan nan a hade da kasaita da iko kamar baisan da kowa awajen ba.
wani irin tsayawa cak zuciyar Dr simran yay baya motsi bare kuma bugawa..
duk yadda taso kar ta kallesu abun saida yaci tura sai famr tuna maganan nur na gym takeyi msmn wajen datace mata they have chemistry and emotional connection.
dan bayan dacewar da sukayi qamshin turarukansu daya gaurayu dana juna sosai ya danne na uban kowa awajen ga wani irin feeling na sanyin soyayya da dokin sabon auren nan dake mamaye da fuskokinsu wanda sukansu basu san yana nunawa a fili ba.
Harsaida suka karaso cikin dinning area din snn sukayi gaisuwa duk mutanen gidan kowa idonsa nakan modest shigar nur yadda takware wajen iya saka kayan da zai rufe mata jikinta kirif duk dama designers ne..
she was wearing dis golden detailed turban me kama da mini hijab over her christian dior burgendry fitted gown me jelarsa dan dede dake jan kasa
takalminta is classy and not too high or too low kuma baya kara gashi ta zabi abun wuya me aji da ya dace dakayantan sosai, sassasnyar kwalliyarta kuma bamai yawa bane amma duk da hakan awajen bawanda be saka ma fuskrtan ido asace ba ana neman wani abun kushewar da haryau ba sameshi ba.
alhaj attah sai murmushi yake mata sabida yadda take son rufe jikinta kirif yana balain tuna masa da dabiar matarsa.
kusan dai kowa da kalar expression dinsa akansu awajen alhaj attahn ne kawai ke musu murmushi daga har ransa yana musu fara'a su anty suad kam ma ciki ciki suka amsata suna dauke kai suna basarwa cikin salon kame girma..
javeed yana jawa nur chair a kusa da inda zai zauna marmaza simran tafara jin kamr ta tashi itama ta dawo ta gefensu tazauna aka bar hajy zubaida da dinka kifta mata ido akan karta tashi saboda tunda taga decent dressing in nur firdaus sai kunyar kayan simran ya hanata sakat..
sam batason simran tamike tsaye saboda rabin nononta da bayanta dake bude gashi tawani baza gashin doki har baya
dan kwallin ma sama sama tadaurashi akai irinnasu na wayayyu.
tun kafin nur ta zauna akan kujerar da javeed ya jamata ido ke yawo akan yanayin javeed da basu saba gani ba.
kusan ince bawanda yakai simran kallon su dan balain mamakin javeed takeji aranta
wasu a sace wasu a fili as usual kusa da babansa ya zauna sai nur dake kusa da shi, anty suad kuma na da yan gefensan kafin Nan hajya zubaida
sai lady siddi da simran din data make adaidai setin kujeran dayake kallon na javeed sabida tanaso ace suna dan hade ido da shi time to time.
nur ta ki sam ta sake ranta sabida kishi da tunanin kalar suturar da simran ta saka