Chapter 76 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   76 / 112

225K to 228K   out of 335.4K words

anty suad ta dauki komi da zafi tun datasan cewa sun tafi wani waje da ba a masani ba tay fushi bata kara saukowa kasa ba kuma bata fiye yin magana da kowa ba hatta lady sid ma daure mata fuska takey daga jiyan izuwa yau duk ta kullaci abubuwa aranta tana ganin kamar tafiyar sun batare da sanar da ita ba ai babban raini ne.

zamanta banda tunanin rayuwarsu na baya babu abunda take musmn yadda yayanta alhaj attah ya fifita matarsa hajya haifa saddam akansu

toh ganan ma javeed yana kkrin aikata the same harma gara hjya haifa saddam din ubanta balarabe ne ta taso ne acikin duniyar ilimi da arziki amma nur fa? yar talaka, yarinyar da bama yar cikinta kawai zatay da ita ba sai dai jikarta
..its highly imposible ta zauna a memeta mulkin da akayi aknsu zamanin Haifa saddm sabida bazata taba zama karamar yarinya kamar nur firdaus da batayi karatu ba kuma yar talaka danta auri javeed mufasa sai tazo ta mulkesu akan dukiyarsu na mufasa ba


she was so bitter and angry kai kace babu wani haske ko rahama a cikin ranta.


hajy zubaida kuwa bata kan kowa take bi dan tun yau tafara shiri zata wuce niger dan ta samu ta ceto ranta dana yar uwarta tunkan alhaj attah ya gane halinda take ciki

dan haka ta shirya tsaf sama sama ta gaya ma simran cewa zataje nemo musu magani dan su huta da wann azabar dake damunsu

saidai ganin yadda simran din itama tabi ta dora damuwar tafiyar su javeed din aranta yasaka takaici yabi ya taru ya mata yawa.

duk son simran da bacci amma jiya bata samu tayishi ba duk tsoronta shine kar nur tadawo musu da cikin javeed, dan wnn ne takeji kamar bazata iya daurewa ba, dan gabaki daya idonta da zcyarta duk ta dora ne akan dukiyar javeed mufasa, wanda yake dasu, da wanda ya gina dakansa da wanda yake dashi na family inherintance

wanda tasan shima yana haihuwa sunan dansa ko yayansa zai dora akai kamar yadda babansa yayi ynxu tasani sarai daga nur firdaus tay ciki duk y'ay'anta zasu zauna akan dukiyar javeed mufasa.

sosai tabi ta saka damuwar hakan aranta, masifeta da hajy zubaida tay sosai yasaka wani abun ya dan ragu mata dan nuna mata takeyi cewa ai maganinsu ne ya warkan da javeed amma dan tsabar walakanci da butulci aikomi cewa akayi nur ce tayi su ko godiya ba amusu ba dan haka dolene su warke kawai su karbi credit dinsu kota halin kaka ne.

hakanan ta dinga zagin simran tace mata suyi focusing kawai wajen neman saukin jikinsu ba akan hutun wani da javeed yajeshi da matarsa ba


dakyar simran ta dan sassauto da tunanin yuwar yin cikin nur da kuma kufcewar gado daga hannunta ta fara tunanin saukin jikinta

hajya zubbyn ma batay sallama ma uban kowa ba ta fita har airport simran dince ta rakata suna kan tattaunawa akan abubuwan da suka faru, dadinsu daya da tsanar nur ya dadu a zcyar anty suad yanxu
dan kowani rana lady sid takan gayawa simran din komi.

sun iso airpot dede lkcin jrginsu nur baiy minti gona cikakke da barin wajen ba, as usual nan simran ta fara kkrin zare wa official din jirgin ido tareda nuna musu ita matarsa javeed ce dan kawai akai hjy zuby a VIP plane na javeed mufasa dan tasan shi plane dinsa yafi tsada ga class duk inda kaje dashi za'a fi maka alfarma sosai.

hajy zubby kam bata damu ba dan duk wani abu na javeed ta tsaneshi kamar yadda ta tsane mahaifyrsa

du dama taso ta samu alfarman hakan badon komi ba sai dan sabida ta samu maganinta da wuri wuri snn ta dawo akan lkci with no tracks dan jirgin javeed mufasa is durely covered with intense security.

anan sukaji cewa ai javeed ya wuce abuja da matarsa duk sai tsumin simran din ya tashi, hajy zubaida taja tsaki tabi dayan family plane tabarta awajen da abun kunyar karyan da ta musu na cewa ita matarsan ce atsaye

bayan tashuwar jirgin hajy zubaidan bada jimawa ba simran taji ta kasa hakuri nan tay booking normal plane a economy sharply ta wuce abujan itama babu shiri dan kawai dai so take taje taga meyake faruwa ne kuma ina zasuje dan tsawon shekarunta da javeed bai taba tafiyar minti biyu da ita ba bare har yaje wani state tare da ita sai idan ta nace ta biyosa abaya bai sani ba bata so ace yaje ya nuna nur firdaus a duniya cewa itace matarsa


daga bangaren su javeed kuwa suna isa Abuja aka musu tarba na alfarma tareda da basu hadadden masauki a babban quest house dinsu na nigerian army intntl ambassadors tareda wasu chief army generals na kasashe dasuka xo da wasu matayensu su biyu frm the U.S base inda suka tarbe junansu
cikin karramawa da fara'a.

nur bata wani gane komi ba but she was certain cewa mutanen sunzo all the way frm the international Army base ne dansu duba lafyar jikinsa tareda masa godiya akan case din nagaza dan sosai nagaza suke bawa kowa ciwon kai musmn akan safarar mata, da yara yan kanana da kuma saida namomin gawawakin jarirai.

shafe ahalin nagaza da javeed yay was a massive criminal breakthrough in their hiatory tattaunawa kadan sukayi kafin nan suka watse in the spec of 3 hrs dan kowa ya samu ya huta.

daga nan agidansu na asokoro suka sauka wanda bayan sallah sukaci abinci, private spa din su na mufasa organisation kawai suka wuce atare shiya haura can sama dan a kulamai da jikinshi acan sashen su na maza ita kuma tana cikin private room na gyaran jikin da gashi kusan professional biyar ke gyarata, duk da kana ganin unform din jikinsu kasan duk ma'aikatan gida ne wanda duk wayertan nan wasu abubuwan ma bata taba gani an mata ba sai anan.

they spend their day anan cikin hutu da samun deep body massage while simran tana famar canza pampers akai akai daga hotel din data kama, dake tajima tana bibiyar rayuwar javeed inbawai mission ko wani muhimmun ghost meeting ya shiga ba she alwys have her way na sanin inda ya dosa..

hakanan ta kukkusa da kiraye riyaye da karyayyayi har saida taji labarin cewa zasuyi dinner yau da bakinsa a private resort dinsu na can mufasa anjima bayan isha'i.

hakanan ta hau shiri babu bata lkci bcos she just want to cause drama dan kardai ace javeed mufasa ya fara nuna nur firdaus a fili a matsayin matarsa.

aikoba komi inta hana yuwa zai rage mata wani uban takaicin datakeji na rayuwarta gabaki daya datakeji kamr xai kasheta.

wajajen five thirty su nur suka kammala komi tareda mijinta suka dawo gidan da suka saukan an masa wani irin matured low cut aski ya karayin mugun kyau duk dama yafi zakewa akan yadda jikinta yake kyalli but she was more proud of her husband cuteness yauma kusan atare suka shirya kansu

suna yin sallahn isha'i driver ya kaisu venue din dinner lkcin simran na xaune acikin motarta tana kallon isowarsu ta gama shirinta tsaf zatazo ta wargaza waje...

niyyarta tay bori ta nuna nur a matsayin karuwar mijinta ne data kwace mata mijinta

daf sai da taga bakinsan sun fara shigowa a car dinsu snn tafito ta tsaya tana gyara gown dinta, nur ce ta fara ganinta daga nesa ta masa alama, but he keep calm baice komi ba har bakin suka zo aka gaggaisa.

ido kawai taga yay ma securites dinsa towards simran

hannunsa sakale dana nur din suka shiga ciki tare baqi, simran tazo da sauri sauri kenan zata shiga sai gani tay security sun tsareta awaje kamar za'a dubata...


gabaki daya ta dauka abun wasa wasa ne dan tasaba inta taho da haukarta javeed zai fito yace akaita waje

wann karon sai taga wasu maza ne daban sukaxo aka dauketa cancak aka sakata awani black maria witout knowing what she did har aka kaita CID, bata san me tay ba next taga an kaita interogation aka dinga laka mata tambayoyi kai har cewa akay bomb tazo sakawa.

duk bori da bayani da rantsuwa na cewa tasan javeed amma suka nuna mata karya kawai takeyi dadin karawa da aka kirasa awaya tanaji yace musu baisan wata me suna simran ba.

ga bacin rai ga sharri ga rudani karshe awani dark room aka ajeta ta kwana babu abinci babu takalmi ga sauro kafin safiya jikinta ya dau mugun zafi tana barin sanyi...


wajen dinner lami lafya akayi komi cikin aji da girmamawa nur bata taba tsammanin xata zauna a inuwa daya da irin wyann mutanen arayuwarta

sunzo lagos to 8 na dare suka gama dinnern by 10;30pm suna rakiya wa bakin suma suka kama hanyar dawowa lagos ajirgi cikin daren wanda tun a jirgin yake rungume da matarsa ajikinsa har suka dawo gida....
[11/06, 16:16] BLUE💙: #Arewabooj@surayyahms 11pm suka iso lagos cikin dare yana direta a dakin ya dan rage kayan jikinsa snnn ya sauka kasa amsa wani waya agefen gado nur ta tashi taa zauna daure da farin towel ta kasa tabuka komai ganin kamar bazai shigo ba yasa ta kashe tvn dake magana shika dai ta mike tsaye.

jakarta da suka dawo da shin ta bude ta fitar da kayan kwalliyar ta tazuba su akan mirror tadauki wani new trd Moroccan rasul bath da aka bata a mufasa spa din ta nufi bayi dashi..

hanging towel tayi acikin cliff hangers immidietly ta sake warm shower mai dadi ma sassan jikin ta lumshe ido tana mai tare ruwan da hannayenta tafi minti goma ahaka sabida tsabar dadin qamshin soap din

..bata hankara da karar bude kofa ba taji hannu mai sanyi yayi matse tumin butts din ta gently da wani irin naugthy slap wanda saida yasaka gabanta yayi mummunan faduwa

tana juyowa a dan razane suka hade ido da shi..wani kunya taji ya rufe ta kamar zata nitse lkcin babu riga ajikinsa amma akwai dogon wandonsa na suit dinsa har kasa dabai cire ba

Basuce ma juna komai ba ta matsa gefe dan kadan, kan shower ya kama ya maida shi kan sa yana zubowa kan faffadan kirjin sa yana kallon yanayin yadda taki sam ta kalleshi,idanun ta kasa ya rangwafo yana kallnta tareda dage mata gira yace "Babe wanka zakiyi shine bazaki jira ni ba?..

da shagwaba a voice inta tace ai baka dawo bane kuma ni ina jin bacci..

Matsowa kusa da ita yayi tadan koma da baya tanamai sauke karamin numfashi tace cewa kay zamu yi bacci da wuri yau fa

ruwan ya zuba mata ajiki yanamai cewa i know baby Ai bance baza muyi wanka ba ko nafada?takafe sa da ido wni hadiyan yawu tayi kafin tace ok, cikin sanyin jiki.

ruwan ta cigaba da zubawa ajikinta dan gaba daya sai taji ta razana da huge structurn sa dake gabanta komi na jikinsa ya jike shataf inda komai nashi ke nunawa

Ganin ya lumshe ido yana wasa da ruwan gabanta ya sa itama ta cije ta jawo gel din ta goga ma ilahin jikin ta gaba daya, wani tsafataccen kumfa mai qamshin dadi ne ya mamaye ta wanda yajawo hankalinsa ya saka hannu ya dan lakaci kumfar snn ya shafe akan kirjin sa daga nan kuma cire wandon sa ya fara yi tayi saurin juya masa baya

sai jinshi tayi kusa da ita bai rungume ta ba ya shiga shafe bayan ta dake dauke da farin kumfa tareda tsantsin gel din Wani irin shafawa yakeyi inda tanajinsa har cikin kwakwalwar ta.

"turn around...ya fada mata a kunne cikin nishi mai rikitarwa..

nishinta ne ya fara sauyawa ayayin da taga abinda yake shirin yi, kissing lips in ta yayi sannan ya matse ruwan gel din a hannunsa ya shafe kan nonuwar ta da shi ya shiga mulmulawa yana wani irin sakin nishi da numfashi me karfi.

dada sauti take tanamai turo kirjin ta gaba gaba tana kuma matse labban ta batareda saninta ba hannun ta dake rawa rawa take nemawar mafaka a jikin bangon amma duk sai taji ta kasa tsayawa sabida atsantsin gel din dake bin jikinsu duka

wasa da jikinta yay sosai har Sai da yaga jikin tan yayi lukwi sannan ya koma kasa ya shafa kumfar akan cikinta daga sama har kasa yake kaiwa har yakai hannun sa can kasan ta

dam ta riko hannun sa tana gigirza mai kai alaman bata so baice komiba ya shiga gogawa, Hannun ta dake ture nasa ya rike ya dada sawa anashi yana amfani da shi wajen kara kaimin wasan wanda Gaba daya sai taji ta rikice wani karamin sautin shagwaba take yi masa tana turo baki cikin zaucewa da jin dadin abunda suke yi

suna wasa da tsantsin wajen tare amma hankalin ta na Allah Allah wajen kar yace zaiyi sucking ko yay fingering din ta haka nan ta dinga kaucewa kuwa har suka gama wankan daya birkita mata lissafi batare da yamata komai ba suka fito.

Ko tsame kanta bata tsaya yi ba ta fada kan gadon tay lumui tana maida numfashi ahnkl dan bakaramin latsata yayi ba

yana kammala damping din jikinsa ya biyota kan gadon ya dan rungumota ta baya yana kissing inta a jarabe inta adan sakalce tace mishi "mine i am cold..'bai bari ta karasa ba ya katse ta da rikitattun idanun sa"..yace so u want me? a tsorace tamasa wani irin kallon a'a, hannunta ya kama ya dora akan dick inshi snn yace zan iya sakawa kiji zufa yanzu ..

da sauri ta dan kwace jikinta anashi zata sauka ya kara jawota jikinsan sann ya dora hannun shi gefen kunnenta ya shiga shafewa slowly wani sautin wasshhh tasakar masa a lalace tanamai nokewa..

bai kulata ba da joking tone yace nasan tsoro kikeji saboda kinsan i wll get u pregnant at one go with like double babies inkuma ba tsoro ba mu gwada

tin bai karasa ba ta rife idanunta da dan yatsan ta daya gwanin ban dariya tace 'a'a nikam,.. yace hmmm, a sakalce ta dan turo bakin zatayi magana' yace baki fada min ba shawarar da kika yanke ba babe i just cant wait to feel you

ahankli ta juyo suka hade ido snn tace you will im just feeling off set abt somethings amma zan gaya maka komi..

ya cigaba da kure ta da ido wanda ita kadai tasan ma'anar sa,..

make kafada tayi cikin saibi tana cewa mine dagaske nake fa..

Dan Murmushi yayi kawai yay ya tabe baki ya jawota ya maido ta kan cinyarsa Yace' babyna what is it ne? meke off setting inki

tadago ta kallesa tace i wll tell you,..but not tonite.. yace toh what do u want me to do now nayi ta kallon ki kenan ko..
..ya dan ja karar hancin ta cikin neman tsokana amma hakan bai nuna sosai a face nashi ba sai yaga tay shiru tadan sunkuyar dakanta kasa acikin wani irin yanayi

muryansa atausashe yace 'hey,"i am just joking kinji ko, having u around me alone is evrything
..yana taro ta tayi saurin tare hawayenta ta koma kan pillow ta kwanta jin kirjinta na bugawa da mugun karfi cos only god knws how much she yearn for him to sex her at same time kuma komi a brain dinta rushewa yakeyi inta tuna yadda zai sameta and the utterly disgusting trauma story behind everything

har saida ta gama hadiye zazzzafer hawayenta dake shirin saukowa snn ta dago ta kalle cikin idonsa a sanyaye tace.."inna tambayeka zaka gayamin asalin gaskiyan? baiko kawo wani tunani aransa ba yace "uhum yes..

'..sauke kanta tay kasa tace toh me kafiso atattare dani.. i mean beyond the physical like idan ace ina da wani aibu a rayuwata will u still love me the same?

Ya dada yin murmushi ya matsota jikinsa sai yaja cheek din ta kadan tare da goga lips dinsa akan nata ahnkli yace soyayyar danake miki has nothing to do with the physical baby..i am planning to grow old with you even when the beauty fades, die with you and rise with u as my ertenal wife sai dan inkece zakizo kice nayi miki tsufa anan gaba..

idanunta acike da hawaye tay nakshen murmushi tace "nasan dai ka girmeni sosai amma ai baka taba cewa namaka karama ynxu ba, toh meyasa kai kake tunanin nan gaba zance kamin tsufa ehh sir husband
..dariya yay me sanyi snn yace 'sir..?mmm well, i dont knw ko zakizo ki canza ra'ayi akaina maybe in kinga ire iren gayun nan naki na Abuja...

cikin katse sa da sauri tace gayu na? hmm ni fa bana tara samari, its just one and then you kuma ai kasanshi
...gyada mata kai kawai yay cikin kyabe baki alaman baison jin hirar adnan, tace "toh how many girl friends are they in ur list? dariya yay yace ni? ohh none..ayangace tay rolling masa idanu cikin hade rai tace hmm ...yace dagaske nake babyna, alot of ladies haka nan suna so na kulasu da zancen auren amma ni bantaba jin soyayya ko sha'awar auren kowace mace ba saike nd i sumhow knw in my hrt dat ure meant just for me..all of you baby...

dan shiru tay tanata kallon sa da dumbin karayar zuciya data rufeshi da wata irin kasallen murmushi wani tunani tay
..can snn tace okay "pls just give me 2 days to cover up sumting runnin in my mind i promise u daga wann shikenan u can do what eva u want with me

...adan kasale yace 2day ko?okay, u got it mi Reyna...just knw dat my tank is alwys full waiting for you i just cant wait to see our minuons..

adan kunyace ta kwanta ajikinsa tace "i cant wait too..i love u soo much mi rey..

..kissing inta yay da jin dadin sanin cewa itama tanason abun yana murmushi yace love u till death my piccola let go to sleep kafin ta amsashi ya jawota jikinshi ya rungumeta tareda rufesu har sama da bargo me laushi.....
[11/06, 16:20] BLUE💙: #arewabook@surayyahms tundaga wnn daren rayuwarsu me tsananin dadi kawai suka cigaba da shimfidawa suna masu dada fahimtar halayyar junansu ayayinda nur take dada tursasa zucyarta dake kkrin dada zulmar da ita wajen hanata fayyace masa sirrin rayuwarta saidai so da tsananin yarda datake masa yanxu na neman ya rife mata ido gabaki daya dan batajin dadin jamasa rai datakeyi akan haqqin aure dake shimfide a tsakaninsu

yau tun da suka farka ta hada mai wankan

76 / 112