Chapter 77 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   77 / 112

228K to 231K   out of 335.4K words

maganinsa sukayi karatun qur'anin su atare basuje koina ba suna manne da juna

babu wani abu daya gifta face yar akasin da aka samu yau data tay masu breakfst da milk pudding dayaji madara kwata kwata tamanta cewa chef faiza tariga tace mata javeed baison ganin madara barema har sha,amma dake yana sonta komi ta bashi hakanan yake karba yasha, yau koda ya sha kunun yaji da madara aciki nan take kuwa ciwon trauma dinsa ya tashi yadinga amai yana bari yana kiran sunan mamansa wanda saida nur ta shiga cikin yanayin tsoro da fargaba.

dakyar da wuya ta sassaita shi wanda yajawo har ya bata labarin mutuwar mum dinsan in a fight and flight of emotion tun daga yadda ta rainesa with so much love da irin tarbiyan karatun qur'ani data dorasa akai har yakai 6yrs kafin nan ta rasu sanadiyar shan madara which he blames himself for uptill this very moment..

nur bata taba sanin abunda ya faru da mahaifyrsa ba kenan duk sai taji tausayinsa ya kamata tay kuka har tagaji dan gabaki daya sai yasaka taji zuciyrta ya karaya da mutanen gidansun tadawo so sober with him tanata rarrashin sa tana nuna masa cewa ba laifinsa bane kuma ta aminta dashi
sosai..basu wani tabuka komi yau ba,

dik uwar rarrashinsa da kalamai masu dadi data gayamai yau din amma bashi yahana sa shiga damuwa ba

wanda ya jawo tun safe har zuwa azhr suna kwance saida sukayi sallahn azhr snn yadan samu bacci ita kuma tafara tunanin yadda zata faranta masa rai kafin goben, dan gobe da daddaren tay niyyar gayamai komi daga nata labarin rayuwar nusmn ma da yau shima yay sharing nasa deepest fear in

dan hakan sosai ya kara mata karfin zuciya da gwuwar jin zata iya gayamasa komi daga cikin nata kalar trauma din toh hala zai fahimce tunda yasan zafin abun sosai...

romantic outdoor time ta hada musu yau tun kafin nan ya farka tay setting musu komi kafin akira sallah asr sai tazo ta tadashi domin yay wanka suje su huta awaje tare dan ta karasa cire masa damuwar daya keciki.


dagata dayan bangaren kuwa a mugun walakance simran ta kwana a dark room washe gari sassafe aka saka ta rubuta long official criminal report na bibiya da kuma faking identity na nur firdaus da hannunta aka saka ta rubuta cewa she have been impersonating javeed mufasa's wife and which itself is durely purnishable by law ga sharri kala kala da aka laka mata na xuwa wajen dinner sojoji batare da gayyata ba anata so ne ma a daura mata laifin criminal spy and terrorism bakaramin tsorata simran tay ba dan tasan ahaka za'a iya kaita prison har ta mutu awajen case bai kare ba.

da kyar da wahala aka bata wayarta ta dinga kirar hajiya zubby data dauki wayarta lkcin ana ta shiri wai za'a kaita kotu againts all these crimes which she is sure javeed ne ya saka amata haka dan tagane cewa baya wasa da ita kuma bai dauketa abakin komi ba..

yau fiye da kowani lkci saida taji kaskanta da kuma tsanar da javeed yake kallonta dashi yay hitting inta na daban dan tasani sarai yasaka a kulle ta ne dan baison ko kadan tazo wajen tay direspecting din matarsa agaban mutane shiyasa ya saka akayi treating inta kamar bai taba saninta arayuwarsa ba.

tsabar wahalar da ciwon kan da suka saka mata a cid atake tafarajin kamar gigin haukar datakeyi akan bibiyar javeed ya isa haka, dan bata san kuma mezai saka amata nan gaba ba
kuma tasan ko kaita prison din akayi wallh bazai damu ba..

kafin ma hjy xubby ta kirasu tanema mata alfarma taci kuka har idonta ya kunbura sosai, ga pampers dinta daya cika jikinta sai wari takeyi duk yaji cixon kyakyaksai da sauro ga dumbin zaxxabi.

dakyar aka saketa waidan ma hjy xubby ta nace musu da cewa simran din tana da tabon kwakwalawa ne suka sauko aka kyaleta, ahakan ma bayan barazanar da aka mata cewa next time ta sake zuwa wani waje musmn inda javeed mufasa yake uninvited ko ta kuskura ta ambace sunanta amtsayin matar javeed din a public she wll be going to jail straight to serve on non trial term komin haukar dake kanta snn komi akayishi a rubuce...

ana saketa take atake hajy xubby tace mata marmaza ta kamo hanya tazo niger din ta sameta,ko wanka batay ba hakanan ta kamo hanya a jirgi looking hopeless taje ta samu ma har hajy zubbyn ta amsa musu maganin wanka tun zuwarta dirin masifa hajy zubby take mata tana zaginta amma batace komi ba sai kuka,.. saidai ita nata maganin hardana sha aka bata dan acewar bokar wa ita abun yafi illah ajikinta shiyasa take kashin jini, hajy zubby kuwa tun ma kafin yamma ta dinga tusa da kashin knanan tsutsosi da suka fara fafa a hanjinta but within few hours cikinta ya dawo dede.

tsabar takaicin simran yasaka ta zille ta dawo nigeria a ranar ta bar simran din anan dan kwata kwata bata san meyasa simran ta cusa javeed aranta kamar abun maita ba

dacan dai ta dauka babu wanda yakaita kwadayin dukiyar mufasa amma yanxu dataga abunda simran takeyi akan javeed ta amince da cewa lallai simran ta fita kwadayi
kudi.

hakanan simran tay zamanta a niger for the whole day cikin bakin ciki tana jinya har saida tafara noticing kashin jinin datakeyin na raguwa snn ta samu daman booking jirgi ta wuce U.K izuwa asalin gidanta dan tay jinyar jikinta dakyau acan tareda improvising mental health inta.

dacan har xucyarta ya karaya akan batun javeed amma data dawo gidanta tahau tuna cewa she can do some more surgeries to look much more younger and sexier kamar nur firdaus sai kuma tafara tunanin kamar hakanne kawai zai kawo mata wani mafita awajen javeed tunda aiya nuna cewa kananan yaran yake so suyi warming bed dinsa ba irin masu jikinta ba...sai kuma ta fara bawa kanta laifi da tunanin ko ma tuma tuman nono da duwawun data kara shiyasaka javeed ya tsallaketa ya je nemo yarinya karama? duk dai tarikice ta rasa ina ta dosa tanata tunanin yadda zatayi ta samu wani mafita


abangaren su nur kuwa suna kammala asr suka fito can ta wajen bakin outdoor pool duk moody mode din daya shiga sai da ta janye mai hanklinsa dan wani sexy out doorsy swiming trunk black colour tasaka ajikinta wanda ko da milliyan goma aka baka bazakace zata sakashi ta fito waje da shi ba. but its all in what rico and franky tot her, yadda zata unwinding din mood din mijinta da moves dinta, gashi tay wani irin kwalliya ta gyara sumanta in such a classy high eminent way na manyan mata

her black lacy bikini is almost equal to none ga wani dan uban qamshin original licorise mixed with nude by rihanna dake tashi ajikinta, tsabar javeed ya rude sai abun yana masa kamar bai taba ganin surar jikinta a fili ba

daga shi sai 3qtr shot ya zauna a bakin pool nan tazo jikinshi tafara pampering dinsa tana masa wata sensual shoulder and back massages akan pool bed din saida ta cire masa stress din damuwar dayakeji aransa duk dama tacemai itama bazata kara shan madara ba amma haka yaki sam yace ai duk yawuce

she make sure bata sake dago maganan ba yau din gabaki daya ta dauke mai hanklinsa da dirin jikinta data sakamai dan iskan kaya tana juya masa su...

karamin berbeque sukayi with all the mocktails data saka shi ya tayata yi with soo much fun sukaci kafin nan suka shiga pool suyi pool sukay romance dinsu with some ball catch games iya san ransu

tun tana ganin kamewa ayaninsa har yazo ya sake jikinsa yana dariya sosai, daf ana kirar magrib suka dawo ciki sukayi yan sallolinsu, still tasaka wani karuwar bomb shot da braless crop top suka kara fara zuwa snooker hall suka spending night dinsu playing games, and lot of pick and obey wanda akarshe yakare da zazzafar romance..


yau ma sosai ya bata tausayi sabida dik romance din nan da sukayi he still remain horny har hakan ya hanashi bacci sai juye juye kawai yake abun duk ya dameta ta kasa kallonsa tana Allah Allah goben yay tasamu ta gaya masa komi kawai awuce wajen kodama zata dena wahalar dashi.

cikin wnn daren daya kafa tarihi ayayinda suka wuni suna shan soyayyarsu me zafi da dadi awajen simran kuwa babu wani abun daya sameta na farinciki dan tunda ta koma UK babu wanda ta nemeta face kirar kawar wajen Aikinta Dr. wacce molly da razia suka musu walakancin tass tass a U.K din few months back.

dakyar ma simran ta dau wayarta dake kusan karfe daya na dare ne ta kirata da jin mamakin cewa waita dawo Uk da zama dan tun bayan abunda su razian suka musu basa magana snn simran saidai ta tsaya a dubai amma bata kara dawowa cikin asalin gidanta a UK ba saiyau dataji komi ya ruguje mata gabaki daya snn ta dawo

cikeda da gajiya da izgili simran din take amsa kawartata har suka gaisa bata sake mata fuska ba face saida taji kalar labarin data hau bata akan razia da cewa raziar is having a bad career fall out and she is in serious debt. tace ma simran yau show din da razia tay gabaki daya bai mata dadi ba
sabida matsalar warayya na nationality launin fata, fanatism, religious detours da personality bias data dinga samu daga wajajen turawa

kuma badon komi ba ne razia ta samu matsala da careert sai dan tanuna cewa baza taba bude kanta ko ta fito stage half naked ba..

her first big fashion show wanda yau akayishi dakyar ta samu chance na zamowa the show stopper which was utterly ruined tonight by some racist and religous extremist and series of sex markting marginalisation issure

mutane dayawa suna son daukarta sabida kyanta da wayewarta amma dayawansu suna sone ta aje addininta na musulunci, wasu suna so tacanza kalar fatarta da kuma nationalitynta wasu kuma mai kankat so suke tay lesbianism ko sex marathon da su, wanda kuma tasan dolene sai anyi sex tape ko recording inta dan kawai asayi bakin ta da freedom dinta dashi

kin amincewarta wa duk wnnan rules din yasaka hryau bata samu wani babban contract da suka dauketa ba, idan tay applyn izuwa arab designers kuma cikin condition dinsu akwai qurdian and full parent consent kuma batasan ma ya zatay takoma gaban iyayenta da wnn maganar ba.

tsabar biyan kudi da shige da fice gabaki daya komi data dan mallaka tazo dashi europe haka yay kasa harta dawo UK din ta fara kananan side jobs dan tay funding careerta

samun wnn damar datay shine ya jawo harta kira molly akan tazo ta tsaya mata wanda unfonatly yau da dare akayishi amma koda tafito kan run way da dankwali akan kayan da aka bata saita samu massive fans reaction daya jawo aka duk akayi cancelling show din mai gabaki daya.

yanxu ma ba wann bane babban matsalar

kawar dr simran tace ma simran ai me show din har ya kawo ma razia police ya kulleta akan saita biyashi duk kudinsa dayayi asaraa wajen shirya event din yana tuhumarta da zuwa da badluck inta tabata masa show dinsa da sunan brand dinsa yace dolene sai ta biyashi massive damage fine

koda aka kaita police station din haka nan tasaka molly ta tattark komi nata ta biya shi wani abu da duka kudaden daya rage mata acct dinta dan asaketa akan an bata 2 days kacal ta kawo sauran kudaden wnda yanxu haka bata san a wani duniya zata samesu ba.

razia ta shiga wani irin mawuyacin hali dan tsabar qalubalen data samu adaren yau din saida ta samu minor nervous breakdown

ga rent inta ya kare, ga shi bata da ko sisi ga shi an bata just 2 days akan ta kawo sauran kudi...kuka kawai takeyi tarasa mema yake mata dadi dan tasan duk giginta dai bazata taba iya kiran babanta ko mamanta ba, molly tun tana rarrashinta harta fara bata shawarar cewa ta kirawo nur firdaus since she have more than enuf kuma tasan zatama iya siya mata kamfanin show din gabaki daya amma razia taki sam tace bazata iya kirar kowa ba kawai tasaka aranta cewa Allah ne kawai yake nuna mata kuskurenta gara kawai tanitsu ta nemi bashi a bank da wajen wasu friends dinta tabiya mutanen nan ta koma gida ta nemi gafarar iyayenta...

molly dataga razia ta riga ta karaya ta fara kawo batun komawa gida duk sai tausayin ta ya rufeta at same time tanajin dumbin haushin da razia tace bazata kira nur firdaus ta gaya mata komi ba after all what they have done for nur ita anata mind in gani take kamar nur ne tay abndaning din razia ai koda razia bata neme ta ba ita ya dace ta nemeta duk bayanin da razia ta mata akan nur sam taki aminta sai kusheta kawai takeyi tana dora mata lefin komi.

she dont belive dat javeed zai hana nur rike wayar kanta agidansa da har za'a ce bazata neme yan uwanta taji labarinsu ba. tun razia tana mata bayani akan yanayin tsaro da takuri dake cikin ahalin mufasan har ta gaji ta kyaleta.


kawar dr simran tana gama bawa simran labarin matsalolin razia suka dinga kwashewa da dariya suna shewa da jin cewa an rama musu cin mutuncin da razia tamusu dan har videon yadda fans suka dinga jefin razia akan stage ta turo ma simran ta gani.

washe gari sassafe simran tafarka taga babu zawon jini sai dai kuma ta rame kam babu laifi, tun da taga haka sai tay wanka dan tsabar son gulma hakanan sasaafe taje tsohon wajen aikinta ta samu kawarta Dr sukahau hirar lamarin
razia.

saidai ramar da simran din tay yasaka Labarin abunda yake faruwa da ita akan javeed ya dan fito fili

aikuwa nan da nan kawarta ta kitsa mata shawara akan suje su gwada luck dinsu suji asalin labarin meyasa javeed bai aure razia ba ya aure nur firdaus suga ko zasu samu wani abun kamawa

tun simran na jajjan baya da plan din hardai ta amince sukaje gidan razia da offer na 1million us dollars dan suji info akan lamarin javeed da nur nan ma suka samu gidan a kulle dan tun sassafe razia ta fita neman kudi

molly kawai suka samu awaya, wacce a farko farko tana jin sune tamusu kaca kaca da zagi tareda barazana takuma razanasu amma dataji sun kawo batun kudi sai tace musu zata nemesu da yamma taji dame sukazo...

aikuwa tunda taga razia ta dawo bata samu komi ba kuma gobe za'axo asake kamata yasaka tay ma razian wala wala ta fice takirasu simran
akansu hadu acikin children park da yamma.

koda suka hadun simran duk a tsorace take dake mollyn taki sam ta sake musu fuska dan tun bataji offer dinsu ba tace bazata musu wani aiki akan nur firdaus ba sai sun sakar mata like 2-3 million us dollars tunda matar javeed ne ai sunsan hatsarin dake ciki

tun suna cece kuce akan kudin yayi yawa har molly taci galaba akansu musmn ma datace musu she knw everything abt nur firdaus past and she also doesnt like her.

badon ransu yaso ba suka kawo mata kudin da ajaka da daddare

by then ita kuma ta hada musu clean report na sirrikn rayuwar nur gabaki daya dan anan ne ma simran tasan cewa all this while razia was just a cover up nur ce asalin budurwansa.

tsabar zumudi ko zafin uban kudin data bawa mollyn yau bataji ba suka dawo da file din gida duk ta kasa nitsuwa jikinta sai rawa rawa yake dan yau bata samu daman zama ba marmaza ta kira best private investigator dinta ta kara biyansa 1million us dollar for express verification of information yana kan investigation ta shirya tsaf ta kama hanyar airport aranar kafin ta iso abuja ta sameshi da yamma original file din nur har yasamu shigowa hannunta.


ata bangaren nur kuwa yau tun safe da suka farka take hada musu private dinner da zasuyi da dare wanda anan ne take shirin gayamai komi which she is hoping it will be their first intimate nite ko kuma ranar rabuwarsu in bai fahimceta ba..

tay duk wani shirinta privately batare daya sani ba, she make all the arrangemnt all the flowers and candles while suna rayuwarsu agidan me dadi dan yau horse riding da gun shoting suka dingayi atare cikin nishadi with other outdoor activities

yau tun sassafen da suka farka nur tay inviting dinsa to d private dinner and he has been wondering what is it about tunda yaga yau din bata saka komi aranta ba


ata fannin molly kuwa kasa kai kudin ma razia tay dan tasan in razia ta tutsiyeta hala zataji tsoro ko guilt tafadi gaskiya..

kawai zuwa tay ta clearing debt din snn tay settling damages tabiya rent din razia sauran kudin tay kkri ta nemi fake bank loan papers dan tay convincing raxia cewa a bank kawai ta karba intaso koda razia tazo ta biyata daga baya is a win win....

hakanan kuwa ta kammala komi razia bata dawo daga yawon neman kudi ba dan already taje kasar dubai tanata jiran wata famous muslim fashion woman sayyida hanifah abdallah wacce data ga abunda ya faru da razia marmaza tasa aka kirata saidai koda taxo she met a very long waiting list na models masu neman alfarma itama hakann dai ta zauna ga yunwa ga rashin isasshen kudi tana jiran matar nan shiyasa har yamma ya rufa yay liss bata saka himman dawowa cikin UK ba...
[11/06, 16:23] BLUE💙: Arewabooks@surayyahms

daga lagos kuwa tun Bayan isha'i nur tafara shirya kanta for the confession dinner da wani hadadden sexy hot red gown dinta me off shouldera tay kwalliyarta mai kyau ta haska sosai wanda baxaka kalleta kayi tunanin cewa cikin kwakwalrta a rikice yake da fargaba da kuma dumbin tsoron abunda take shirin furta ma javeed yau ba.

tana kammala shirinta tawuce dayan dakin inda ta gama hada musu romantic dinner
ta zauna akan chair daya sha ado da white linen da kuma red roses ,bonquets da candles tanajiran shigowar mijinta javeed dan tunda ya tafi

77 / 112