Chapter 31 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   31 / 112

90K to 93K   out of 335.4K words

with a rare pink diamonds haka raxia tay musu hotona masu yawa da wayarta.

ana gama karkare kwalliyar ta dauki nur takaita dakinta ta ciro wasu riga da skirt jajaye masu mugun kyau tabata ta saka tace mata ta zauna anan, itama zatajene amata nata make up din kafin nan akawo dresses in amarya sai tazo suyi hotonansu na karshe.

nur tay tagumi tana zaune itade ko leka kayanta batay ba bare ta gane cewa har an kwashesu, beside her body is hot zafinsa almost getting to 40° tay tagumi tanajin kanta na juyawa snn a kowani saukar dirin numfashin ta saikaji turirin zafi yana fitowa aciki.

in kaganta zaka dauka wata sarauniya ne skirt din ya barbazu akasa ga sumanta da aka kamashi neatly in a british princess style jelarsa ya zubo mata har gadon baya...

razia kuwa tana shiga dakinta batay wata wata ba tabude karamin jakarta tadauki igiyarta ta cusa acikin wandonta na ciki sann ta dau letter data rubuta sako na bakwana ta ajeshi akan tskiyar gadonta tareda duka sim cards dinta dan ma susan bazasu sameta hanyar wani tracking ba, ita kam dama tagama tattare duk wani abunda take bukata tunjiya suna hotel basama gidan

dan haka ficewa kawai tay kai tsaye ta baya inda nur ta subuce ta fado, nan tabi kan matakalar ta sauka wajen is very queit and safe sabida yanxu kowa baison xuwa tanan tunda akayi case din fadowar nur.

tana isa kuwa tazura igiyarta ta baya tay disarming din security cameras, tahau kan karafunan tanki har takai sama tay tsalle ta kama igiyar da karfi tabishi zirrrr har saida ta fado waje.

ko tsayawa kunce igiyar batay ba ta bar musu shi awajen agaggauce tanufi titi ta tari abun hawa tawuce hotel din ta fara harhada kayanta da niyyar isa airpot agaggauce dan ko kadan batayi tsmanin cewa ana bibiyarta ba abaya ba..


tun ficewarta sniper yakaiwa harris nagaza information akan location din razia sukansu sunyi tsammanin ditchng din javeed zatay ta gudu sosai wnn abun ma yay musu mugun dadi but they still oder to shot her dead.

tun a mota suke cacar baki da molly datake mata ihu akan cewa dis is her only chance da zata auri javeed mufasa ta zama me arziki na har abada iyayenta da zuriarta suyi arziki na ahar abada but she is running away frm it and leaving in it the hands of a 18 yr old girl dabata san ma meye duniyar ba.

raxia tace yau koda nur bataxo rayuwarta mafita biyune agareta game da auren nan ko ta kashe kanta ranar auren, ko kuma ta gudu kamar yadda yanxu takeyi dan haka its has nothing to do with secrifice tunda javeed bama sonta yakeyi ba yar uwarta ya gani yace yana so.

molly har taji haushi kawai ta kashe wayar ta dan gani take kmr razia ta tafka wani mummun wauta inda itace aikoda mutuwa nur zatay saita auri javeed saidai in taje ta dawo baiwa agidan san.

sun gama wayar kenan tana tsaka da tuki frm no where taji an fasa tayar motarta a mugun tsorace tafara salati ta rike stiring ahankli har ta sauka akan titi motar ya fara wani irin hayaki.

seat belt inta take kkrin cirewa zata sauko taji an dora mata bindiga akanta wani mutum tagani ya saka mask iya kwayar idonsa kawai ake kallo haka kawai jikin ta ya bata cewa kawai kasheta zaiyi..

amma dake Allah be dora mata tsoro ba ture kofar tay da mugun karfi saida gayen yafadi akasa ta doke dayan kofar da kafarta tadira kasa saita fadi tana kkrin mikewa zata ruga aguje tay kan titi kenan taji ankamota da wani karfi an wulla
ta yanadaga bindiga zai harbe kanta yaji an harbe masa hannu ihunsa kawai taji dan ita kanta bataji kara bindigar ba saida ta daga kai tukun taga wani hadadden mutum da guys dinsa sun fito a mota ya toshe da bakar shade hannunsa sanye da bakar handglove yana kkrin cire gun silencer dinsa.

kafin ya karaso kusa dasu har guys dinsa sun dauki snipper cak sun sakshi abayan motarsu sun rufesa

hannu ya mika mata ta mike tsaye jikinta na rawa rawa

sanda ya gama kare mata kallo snn yace "running away was ur plan? kafin ta ansa shi yay wata shakikiyar dariya yace good dat was smart move ashe kina da dan wayo.

shiru tay batace komi ba yace mata sunansa sultan, yazo ne ya gaya mata cewa her contract is over with mufasas..

but as part of the deal they wll watch her back quaranty her safety,clear her tracks,
snn ya ciro abu me nauyi daga jaka ya bata acikin wani envelope yace mata gashi snn taje ganan mutanensa zasu kaita airpot ynxu.

batamasan me zata gaya masa kawai de wani sanyi taji aranta tunda her deal is over, nan ta gode masa for saving her life wanda ko amsata baiyi ba, tana gani dai aka tattara kayanta aka saka awani mota aka kaita cikin airpot har saida tashiga jirgi snn suka tafi..

10am dede jirginta ya tashi zuwa europe inda zata bude wani sabuwar shafi na rayuwarta tasan duk tsiya dai inta dawo dolene iyayenta zasu gane cewa sune suka bata wann zabin tunda dai tay musu biyayya afarko akan a karatu ana biyun kuma akan aure kuma auren ma auren dole da wanda tasan baya sonta yar uwanta yake so gaskiya bazata iya ba shiyasa kowani dar dar bataji aranta Allah Allah ma takeyi taga tay nisa ynxu.


daga gidan kuwa tuni aka sanar dasu cewa mufasas sunankan hanyar zuwa, gashi masu dressing in amarya sun iso aka kaisu wani dakin shiri anata jiran fitowar razia ganin kofarta arufe an dauka wanka takeyi ko ana mata make up aciki.....


nur datagaji da tagumi kan gadonta ta koma ta zauna ta dan aje kanta akan pillo tare da lumse idanuntan sosai...

duk tarasa wani irin aure kenan xa'ayi ba agayyace kowa babu sauran family babu friends dan tun jiya taji razia tanata ban kwana da kawayenta duka tasan tunda taga basuzo yau da safe ba ba toh hala bazasu xo ba kenan.

few walliyan amarya sune atare da alhj abbakar a falonsa
kansa duk yay xafi sai bambami yake ma matanyensa akan marmaza aje kawai a tabbatar da cewa razia tagama shiri ta fito ana nemn 10:40 amma wai ace har yanxu bata gama kwalliya ba...

kusan arikice suka fito
akan hajy bilqi zataje ta duba masu shirya abincin tarban baki hajy saa dakanta tace zataje ta fito da razia akaita dressing room dan anjima da kawo kayan amarya.

sun fito kenan sai ga masu aikin gidan syn shigo agaggauce suka sanar musu cewa ai ganan ma mutanen har sun iso dirin cars dinsu ne kawai yacike harabar gidan dan yau basuzo da wata helicopter ba amma dake daurin auren javeed mufasa ne guda dan haka motocin kece raini dana na alfama ne aka shigo harabar gidan dasu.

a hanzarce hajy bilqi ta fada wajen chefs tafara supervisng din shirinsu na tarban baki ita kuma hjy saa ta wuce falo tace ta sanar ma mijinta da sauran waliyyan cewa ai familyn angon sun riga sun iso.

nan take suka karasa shiri suka sauko ita kuma ta wuce sama domin ta zakulo razia sai masifa takeyi gani takr har yaushe zaa gama shiryata in akabi na kalkale kwalliya haka taje ta dinga bugan kofar dakin tana masifa
amma shiru.

nur kuma na dakinta tana kwance batama san meke faruwa agidan ynxu ba kawai jira take taga mezai faru da ita in Javeed yazo har gidansu agaban idonta ya aure yar uwarta jira take taga wani irin mmunn yanayi zata shiga ciki.

sosai ta nitse cikin wnn tunanin bata ma jin hayaniyar da hjy saa takeyi akofar dakin razia..

karshe ranta amugun bace ta fito ta samu har su alhaj sunje tarban bakinsu daga waje dakinsa kawai ta wyce ta fara binciken drwers daya bayan daya tana neman spare keys da zai bude dakin razia.


daga harabar gidan every coner is swamp with limited edition iconic cars, ango da abokinsa da kakarsa hjy mammy sune acikin wasu mayun set of 3 mercedez maybach 57s knight luxury javeed ya saka wani irin manyan kaya fari kal masu kyau da suka kwanta a dirin jikinshi like a king amma designer ce daga Emir.com of turkey dat look regal and classic bawani tarkacen design ajiki sai sultan yasaka off white design nashi daban as usual hajy mammy ta lullube jikinta da wata mayyar white lafaya tafi kowa zakuwa tanaso taga babban suprise din da javeed yace zai mata yau a bayansu wasu 3 set of black Bentlay mulsane dauke da sheikh Ali, khalifa da kuma kamil mufasa. sun saka all calm maroon colour assorted babban riga data musu mugun kyau with touch gold a dresing din nasu frm cap,watches, shoes to staffs kominsu iri daya.

mahaifin javeeed da babban abokinsa alhaj mamman bamako sune acikin wasu mayun RR cullinan limited edition kowa anajansa anasa sun saka white dresses..

sai mata guda biyu acikin flying spurs masu numfashi da
Amira mufasa ne da lady siddika saddik an dau wanka ta kece raini wanda ancestral mother ce dakanta ta basu alhakin dauko amarya daga nan kaduna while anty suad da hajy xuby othman sune zasu tarbeta acan lagos

wani babban abun mamakin shine yadda aka shirya komi batare da uban kowa ya gayawa hajya zuby yaune daurin auren javeed ba bcos the whole of that family haryau basu aminta da ita ba duk da tana amsa sunan matar ubansa bare ma asali hakanan halin ahalin mufasa suke.

muddin acikin sunanka babu mufasa ure still a suspect in evry crime koda tsuliyarsu kake lashewa.

duk wayon hjy zuby da labenta haryau wai jira take kanyi tasan asalin ranar auren javeed danta kukkusa akai itama axo da ita amma haka suka yi abunsu arufe cikin shiru basu gaya mata komi ba bare harma ta samu daman gayawa yar uwanta simran.

dan kuwa umarnin mother hauwa ne cewa har sai an daura auren kafin agayawa zuby ahakanma waidan su shirya tarban amaryane tunda agidan ba a rasa komi ba.

securities ne acikin lexus jeep rike da jakunan zallan kudaden da sukaxo daurin aure dashi .


the house was well reprensented dan an gyara koina babu raini alhaj abbakar yay kokari sosai wajen ganin ba arainasu ba

acikin mutunci shida mutanensu su uku da shi na hudu suka tarbe manyan baki tun daga waje

kafin nan hajya sa'a ta haqura da neman keys din ta jawo yar uwanta hjy bilqi sun fito waje suma dan tarban su lady siddika

wanda duk yadda suka kure adakansu da gwalagwalai da leshuna da manyan mayafai na zamani saida suka dishe gaban su lady siddika.

suma din anko sukayi na pure champainge gold laces da aka bugu su a soltis of london sunyi pairing da maroon head each of them is wearing a rare luxury diamond necklaces and some expensive bags nd shoes...

Duk kallon raini da kame aji da lady siddika tamusu basu wani bata fuska ba dake matan sunsan kansu sosai kuma kudi daman bai darasu ba.

dadin abun da amira mufasa take da fara'a da saukin kai ga nan kuma hajy mammy sai ya zamo lady saddikar ce kawai take dan daure fuska tana wani yatsinawa tanayi wa mutane gani gani..

lafya lafya aka kaisu cikin babban falon gidan mata suka zauna agefe, maza suna gefe daya akayi gaisuwa cikin ban girma da mutunci.

kowa anan saida ya qamsu da yanayin kamun kai da karamcin ahalin alhaj abbakar da yan uwan sa. komin saka idon ka badai ka dubesu kace musu masu kwadayin abun duniya ba they are well dressed nd coodinated komin su cikin ban girma basu sake sunyi ma uban kowa barin jiki ba duk dama abune me wuya

nan aka bar mazajen a falo snn aka jagorance matayen duka cikin sashen hajy bilqisu inda ta musu tarban bugun girma irinna kanurai

bayan an gama raya gabansu da kayan tabe tabe hajy saa ta mike tahaura sama domin azatonta raxia har ta fito sai kuma taga shiru, text kawai ta turawa mijinta agaggauce yabar cikin mutanen badon yaso ba yahaura sashensa snn ya kirata akan tazo...

fitarsa afalon yasa javeed shida sultan suma suka sulele sukayi waje aka bar sauran manyan suna shan ruwa anadan tattauna wasu issures na familiarty tsakaninsu...

alhaj abbakar yana tsaka da tattauna da matarsa sai ga sultan ya shigo danshi yariga ya san abunda suka kulla nan yafara musu tambayr inda raziar take kamar be san komi ba.

alhaj yace ai yanxun na zaaje a fito da ita ya bude wata drawar ya ciro spare key yabawa hjya saa ta koma agaggauce jikinta harna rawa ta bude kofar kirjinta taji ya mugun bugawa kamar zai ballo waje ganin babu kowa.

da gudu ta shiga bayi ta duba ko ina ganun babu jakunan razia kawai saita saki salati a mugun rude ta juyo zata fito kawai sai taga letter akan gadi da sim cards dinta duka a zube awajen.

idanunta atake ya cika da hawaye cikin lumshe ido da budewa tace innalillahi wa inna ilaihi rajiun..

jikinta na rawa ta dau letter tama kasa hakuri tun anan ta bfr ta karanta hawaye na xuba mata kamar ruwa tay sama taje tasamu mijinta lkcin suna kan magana da sultan kawai ta mika masa letter da sims din ta ja gefe tana kuka sosai.

daga ta dayan bangaren kuwa nur firdaus bata ko motsa daga yanayin datake ba, kafunfunta da sukaji jan lalle kawai ta mikar akan gadon tabi ta lumshe idonta da sukayi jaaa tana ta ambatar Allah tareda jiran ganin me Allah zai yanke akanta ayau din nan..

ahankli taji an turo kofar cikin kkrin shanye hawayenta da ke kokarin zubowa ta wani shako qamshin turarensa dayaje mata har cikin brain inta da wani irin sauri tabude idonta danta tabbatr aikuwa sai ganinsa tay a tsaye atsakiyr dakin nata ya zuba mata idanunsan nan da baiya ko kiftawa.
[08/05, 19:38] BLUE💙: EPISODE..35🦋
Arewabooks@surayyahms...
itama kallonsa ta dingayi jin kamar mafarki kawai takeyi ba shidin bane dan gani tay ma kamar ya canza mata gabaki daya dan bata taba kallonsa acikin irin wann dressing in ba
dan bakaramin kyau tamasa ba
dan saida tafito da girmansa sosai.

cikin taushin murya yay sallama tanata kallonsa batace mai uffan ba tay shiru.

ganin ya tsaya mata cak tareda tsura mata mayun idanunsa akai yanamai karewa ko wani sassana jikinta kallo yasaka tafarajin wani irin matsanancin fadwar gaba zucyarta yana kuma bugu da balain ƙarfi..

janye kafafunta data mike akan gadon tay ahankli ta rufe zanen lallenta da skirt dinta snn tadan kau da kai tareda harde ranta sosai tamkar wacce bata tabayin murmshi ko dariya arayuwanta ba.

ahnkli ya karaso daf gefen gadon inda take zaune yadan tsaya qamshin turarensa ya gama mamaye mata gangan jiki da kwakwalwa.

tsayuwar scnd biyu yy yaga bata dago kai ba da alaman kmr bata sanda isowarsa nan ba.

adan ƙasaitance ya matse voice nashi kasa kasa game da sakin wata shakuarryar gyaran murya

ahnkli yadan rusuno kai snn yace.."Babyna are you alryt?nay miki sallama baki amsa ba ko fushin ne haryanxu?

.,dacan kamar baxata kulashi ba can tadaga ido sai caraf kuwa suka haɗe idanunsu waje guda dashi...

wani irin numfashi me karfi suka sauke atare jinwani irin high elctric shock mai tsananin qarfi ya sarkafesu waje guda gamida jefasu can cikin wata duniyar gajimare da basu shirya ziyartarta ba..

sosai yaga tamasa kyau tay masa daban hasken fatarta ya dada karuwa acikin idanunsa tana wani irin glowing da shikansa saida yaji kamar ya sunkuceta daga nan kawai su tafi...

ita kuwa muguwar kishin ganinsa ahaka taji ranta sai tafasa yake tanajin haushin cewa wato ma har yay kwalliya na musmn domin daurin aurensa da wata ba ita ba kawai ji tayi kamar damacan ba kaunar ta yakeyi ba...

a mugun hatsale ta mike tsaye wani irin tafarfashen kishin da bata san tana dashi ba tace masa "so you came...

zai magana cikin wani irin kishi da yasaka muryanta rawa rawa ta katseshi a mugun masife tace toh ai bata nan,nan din dakina ne meyene ya kawoka?ai saikaje can nata dakin kanuna mata hadadden kwalliyarka banan zakazo ba angon razia.
..
dan lumshe idanunsa yay ya bude atake ya sake kafeta dasu cikin sakin wata irin shumar nakasashiyar murmushi,

muryansa atausashen still yace
"nasan da ita naxo wajenki
..baby it was you i came to see

wani dauke kai tay dan bata taba jamasa tsaki ba saiyau tana jan tsakin kuwa tabi ta harde ranta cikin tsanani fushi, murmushi yay me sanyi yace hmm toh naji dadi da kika lura da cewa nayi kwalliya.

cikin runtse ido da budewa hawayenta masu mugun zafi da karasashi suka sauko acikin bacin rai tace.

"i dont care" ni bance maka kayi kyau ba..u need to get out.

dariya me sanyi yay ayayinda kansa take kallon kasa dan sosai yagama lura da halin da takeciki na tsananin fushi da kishinsa ga kuma yaranta.

hannunsa ya kawo zai jawota jikinshi ya dan rarrasheta yana miko hannun ta buge da karfi sann taja baya tareda juyamai baya..

ahankli tafara share hawayenta tace ni karka sake taba min jiki aikasan haramun ne kuma banaso nagaya maka kenan..

karasowa yay kamar wanda zai kara tabatan sai kuma ya fasa yace "but i missed you baby talk to me manah....pls.

batako juya ba tace waikai dan Allah baka gajiya ne? can you stop playing this games wth me?....

bata hankara ba taji ya juyo da ita a fixge suna masu fuskartan juna, ruwan idonsa ya xuba anata snn yace "'what games?

kwace kanta tay ajikinsa tana kallonsa tace wanda kake bugawa ynxu dani, you knw dat 18 yr old girl u call a princess so that she fits into ur fantasies as your bad bitch...well,..dat "cindrella is dead now"..

yana dariya kasa kasa "yace what..keda kikayi saurayinki A abuja namiki wnn borin ne?

wani irin harara ta watsa masa tace "leave..snn kadena hada kanka da adnan shi ai be taba yaudarata ko ya tabacin amana na ba...

batare da ya kalleta ba yace "mind your language baby...
u dont call another boy's name in my presence, kinaji na ko?


kanta akarkace da mamakinsa tace huhh kai ba aure zakayi ynxu ba? i dont even knw what to say to you..kawai ka tafi kaje daurin auren ka..nasan nayi kuskuren aminta dakai tareda damka maka amanan zuciyata but i truly regret dat now..just go

dan ciza labbansa yay ahnkli yace okay nibana nadamar komi musmmn ma son danake miki

31 / 112