Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
nityn sai bata damu da yadda ya dameta yake fayyace surar jikinta afili ba
malal malal da jiki ta sauko koina na girgiza Allah ya takaita alhaj attah baiya wajen dan ana gama sadaqar kawai sashensa ya nufa kai tsaye dan yasha magani dake baya samun bacci tun ranar da javees ya tafi
simran tana isowa da wani kissinaniyar sallama ta jawo hanklinsu ta tsuguna tafara gaida su anty suad da suka amsata ciki ciki kamar basu santa ba hajy zubby ta dingajin kamar zata nitse kasa dan kunya saboda reaction dinsu kawai zakasan they are disgusted da yadda simran din tafito gashi bata zo adduar ba bare wajen sadaqa.
da wani irin karairaya ta juyo kan hjy amira wacce tunkan ta bude baki ta mata magana tamugun hade rai cikin dakatar da ita babu wani boye boye tace ke kuma fa? wani irin dabia ce wann zaki fito har tsakar gida gaban manya tsirara katuwa dake bakisan ya kamata ashe baki da kunya ?
...caraf lady sid ta cabe maganan zata saka baki tafara kareta cikin katseta hajy amira ta dada harxuka tace "i dont knw who condorn dis amma wann ba dabiar da za'a dauka agidan nan bane..this is the mufasa house, we cannot tolerate any bitchy and disrepcful behavior.
nan wajen ya fara kacamewa da hayaniya hajy amira tafara gaggasa musu magana masu zafi tace ana neman lalata tarbiyan gidan ne kawai wanda mahaifiyar javeed tasha wahalar ginashi da koyarwan addinin musulunci...
dan dokane daya jima babu mace da zatana yawo musu da jikinta ba akillace ba, shiyasa zakaga hatta hajy zubby ta saba da saka manyan kaya kuma ko dinning zasu sauko takan saka gyale ko ta saka isasshen buba
hakama su anty suad duk uwar gayunsun nan basa barin aga sun saka abunda bai zarce musu har kasa ya killace su ba, kai ita kanta nur firdaus datazo gidan bata taba ganin ko tsillin suman wani acikinsu awaje ba duk gayunsu suna saka very very comfortable nd decent wears babu mai saka nails bare attachment anty suad har sallahn walaha takeyi.
ana maganan lady sid sai kakkare simran din takeyi tana laka mata rashin lafyarta komi
hajy zubyy tace ai simran din tarude ne saboda ganin tay lattin fitowa addua shiyasa tafito cikin sauri kuma a rude
simran tay tay motsin da hayakinta sai taba jikin hjy amira amma ina duk sanda ta daga ido ta kalle matar sai taji idonta na mata zafi kamar an watsa mata barkono aciki
hajy amira irin mace me shiru din nan ne amma sam bata iya magana ba...
haka ta bushe ido tace sam karya akeyi ita bataga alaman ciwo ajikin simran ba kawai lalaci da son bacci da mugun rashin tarbiya ke damunta shiyasa tay banza da komi kawai bataga daman zuwa addua bane...
haka ta dinga mata embrassing questions akan yadda zatay sallah da nails da uban attachement tana mai gaya mata cewa abunda ya raba musulmi da kafirci sallah ne.
ta inda take shiga bata nan take fita ba saida tama simran zagin kare dangi snn ta fatattake ta tace mata karta sake fito musu tsakar gidansu tsirara ko da gashin doki su ba yan iska bane..
duk wnn maganan da akeyi ko uhun anty suad batace ba haka ma nur datay shiru kanta na kallon kasa kamar ma bata wajen..
bayan tsawar da hjya amira tay simran ta mike tsuliya azage ta haura sama jikinta harna rawa hawaye ya cika idonta jin idontan na mata zafi kamar an watsa mata ruwan barkwano aciki tay bathrum ta dinga wasa ruwa amma inaaa tana zubuwa ne idon ma dada harzuka da zafi da kumburi..
tsabar azaba bata san sanda ta sulale kasa tafara kuka ba dan har kwakwalta tasoma jin zugin idon ta rasa meye tagani ajikin hjy amira daya jefa ta wnn halin kuma meyasaka hayakinta bai kamata kamar yadda ya kama lady sid abugu daya ba
haka har aka shirya aka sake dawo dinning breakfst simran bata zo wajen ba gashi ta kulle kanta adaki duk basu sani ba ashe ido yay sukutum ya kumbura tana cikin toilet tana rolling akasa da azaban radadi da zafi dan ko gani batay bare ta fito dakin ta dau waya ta neme taimako.
hakanan akayi dinning yawanci ana tunanin fadar da hjya amira ta mata yasaka tay fushi bata sauko ba
aikuwa lady sid ta na kawo zancen hjya amiran sai ta katseta hajy zubby ko duk ta gama lura da cewa kamr jininta na kawai bai hadu da simran din ba shiyasa ma take son nur firdaus..
haka har aka karkare aka tashi kowa yay harkan gabansa hjy amira tay sashen nur anty suad ta shiga helicoptert taje urgent meeting a abuja
lady sid ce taso taje wajen simran din maza hajya zuby ta tsareta da wasu kare rayi tace mata tafison taje ita kadai domin ta mata nasiha ta yan uwantaka in yaso har daki zata turo mata ita anjima..
lady sid bataso ba amma hakanan ta hakura tabar hajya zuby ta shiga dakin ita kadai tana shiga taga wayam bataga simran akan gadonta ba sai nishi da kuka datake shakowa daga bathrum jikinta na rawa ta nufi wajen tana bufe kofar taga simran akasa ta shigo ciki da sauri da masifa da tunanin waidan maganan hajy amirah yasake take wnn haukar kuka
zuwa kanta tay a fusace saidai koda ga kwace hannun simran
din tadata rufe fuskarta dashi kusan ihu tay dataga gabaki daya kamannin simran din ya sauya idonta yay wani irin kumbura kamar an daketa a wresting gashi yay jaaa kamar zuma sun harbeta wani irin wheezing din azaba simran din takeyi wanda rikicewa da rudewa da kuma tsoro atake yarufe hjy zubby tafara ihu tana tambyar simran in meyafaru da ita..
kusan saida tay da gaske kafin tafara jin me simran din take fada dan gabaki daya acikin radadi da azaba take rolling akasa tace batasaka komi a idonta kawai daga kallon wann matar shikenan tafara jin kamar anzuba ma idon nata barkwano shine harya dawo haka.....
da salati gamida dora hannu aka hjy zubby ta sulale kasa tana furta ta shiga uku...
marmaza ta daga simran din suka koma daki dan sosai jikinta bata cewa hala tsarin dake jikin hjy amirar ne yafi karfin tsafin bokanya saratu manny volkner..
babban tsoronta ma yanxu shine kar hakan ya jawo simran din ta mutu ne bawai ciwon ba dan tasan ahalin mufasa akwai mugunta inka taba su is dead or alive no first of last warning.
aikuwa tana shimfida ta akan gado ahujajan ta dauko irin disposble phones dinnan datake kirar bokanta dacan dasu nan ta saka wani sabon layi ta shiga neman saratu atake saida tay mata miss call yakai goma sha takwas amma bata daga ba.
duk tarasa abunda ke mata dadi gashi kamr abun the more ya jima the more ya nayin worst ne gabaki daya saida fuskar simi ya dawo na wani halitta kamar banata ba..
Marmaza hjya zubaida ta kulle sashen tare da bada umarni me karfi cewa duk wanda yazo ta sashen simran acemai ankirata a asibiti cikin gaggawa kuma harta tafi..
ita kanta ta jima a dakin cikin neman wa simran mafita koda ma tarabu da azabar datakeji ajikinta amma bata samu ba duba da saratu taki daga wayarta yanxu.
ata dayan bangaren hajya Amira ce ta hana nur yawan shiru datakeyi tafara tsara mata wasu abubuwan sunayi da nai'ma..
Chef fa'ixa kuwa tuni ta gaggaya mata ire iren natural viagras da zata karosu acikin abincin nur din dan acewarta muddin javeed ya dawo zai bukaci matarsa a kusa dashi sosai dan haka ta lissafo wasu abubuwan hadin gyaran mace wanda babu marmaza ta rubuta aka siyo snn aka bata da details na yadda zatana hadawa.
komi a sirrance ta kayyada ma chef faiza saboda batason nur taji wani iri aranta duba da take mata na yarinya karama
ita kuwa chef faiza a rana ranar da aka kawo mata ingredient tafara harhadawa fresh and natural abubuwan nikawa ta nikasu, na storing duk tay storing wanda kuma zatay syrup dasu da gumba aikinshi ta dingayi har washe gari....
Herb na gyara mace wanda take infusing dinsu acikin tea ko nonon shanu, madara, ko kunu kamar saiwar catuaba,
kanamfari, kimba, saiwar barkonon daji,white musli powder, da furen blue lotus flower,ashwagandha, shatavari tea, wann abun da ke fita a saman ruwa me suna bado, da minanas,furen tumfafiya, idon zakara, da wani abu da ake cemai gwaragwado, da wasu indian herbs na fertility da boosting sexual libido, banda irinsu tonic datayi na goron tula, garin nikaken ridi, da kuma gyada me y'aya' data gama nikawa waken suya, hulba, da safed musli da maca root powder da za'ana zuba mata a kunu ko yogurt ga kala kalan ginseng kamr korean red da kuma brazillian banda wani original horny goat weed
Da asubahin fari bayan an idar da sallah chef faiza ta kunna naurar yin shayi tazuba Saiwar Catuaba 1 tsp da Kanamfari kmr guda biyar ta jefa Kimba shima 1tbs dede da adadin furen Blue Lotus Flower da Gwaragwado snn ta kara masa Cinnamon stick guda daya acikin wani fresh and health nonon shanu ta dafasu duka snn ta taje ta zuba zuma aciki Naima tana zuwa ta batashi da zafinsa takaiwa nur daki wanda tana gama normal routine dinta na cin soaked dabino da almond ta bata madarar ta sha
daga nan basu kara kawo mata wani hadi ba sai can datazo bacci wanda aka zuba Maca root powder da Safed Musli powder dan karamin cokali, aka zuba Ginseng powder rabin karamin cokali da Garin ridi da na gyada mai y'aya suma cokali daya aka zuba garin waken suya dana hulba dan kadan akai duka aka dama wyann garin snn aka zubashi acikin wata shegiyar kunun gyada mai dumi snn aka kawo ma nur daki
wanda saida na'ima ta tabbata nur ta shanye kafin ta kyaleta tay bacci dan yanzu da wuri take baccin sabida ta farka wajajen karfe 2:30 zuwa 3am domin tay tsayuwar dare tanamai roka ma mijinta nasara da kuma kariya...
[29/05, 18:06] BLUE💙: EPISODE71
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.
asaukake kuma a mugun sirrince nur taga gabaki daya an sauya mata abinci amma bata wani damu ba dake hajiya Amira mufasa tana yawan zuwa tana tursasa tayin wasu abubuwan tare da koya mata amfanin gyaran jiki a aure wani bin nur har kunyarta takeji inta fara maganan kwanciya da miji wanda harta gama bata sakewa su hade idanunsu waje guda
yau kusan kwanan hajy Amira mufasa uku a gidan amma abubuwan data mata na gyara da nitsarwa zakace watanni tay tana shiryata, komi na tafiya musu smoothly a gidan sabida a kwana ukun simran bata fitowa sam sam dan wani sabuwar karya hajy zubby ta shimfida musu cewa an kawo emergencies simran dolene tana kwana acan asibti basusan boyeta ta dingay a dakinta ba kusan 3 days dinnan bakaramin wahala da azaba simran taji ajikinta ba, gashi da kyar saratu ta dauki wayarsu wanda ko jira sumata bayani batay ba tace musu tabbas ta riga ta gani a madubi takuma san cewa hajiy Amira mufasa ce ta jawo mata wnn ciwon data keyi sabida aljanun mother hauwa suna can suna dada kareta
snn duk wanda yazo jikinta da wani abu na cutarwa ko tsafi ko sihiri makancewa zaiyi bayan yay wnn irin ciwon idon me zafi da azbatarwa inta makancen kuma sai tay confessing kanta agabansu kafin nan ta dawo daidai in batay ba toh mutuwa zatayi.
ranar simran bakaramin tashin hankli ta shiga ciki ba dataji an kawo zancen makanta da mutuwa haka ranan suka zubda duk wani girman kansu da mutuncinsu suka dinga rokon saratu akan ta taimaka ma simran ta dawo daidai kar afara suspcting din rashin ganinta da akeyi kwana biyu.
saida saratu tagama wainasu ta cusa musu tsoro kafin nan tace musu sata warkan da simran saidai fa babanta yace zasumai wani aiki in return amma bazai fadi aikin ba face harsai nan da wasu kwanaki kadan dake a mugun matse suke nan take suka amsa masa yace toh amma su sani inhar suka saba alkawarinsa to ya rantse zaisaka saratu ta dawo ma simran da ciwon snn su kara mata ciwon da yafi wann balai
Hajy zubaida tadinga rantsuwa tanace musu ko wani irin aikine zasuyi inde bai dangance tsafi agidan ba.
ahaka suka karkare arana na hudun da asuba saratu ta kira hajy zubby tace mata taje asibitin simran in kamar taje gaisheta zata ga wani aika a reception ruwa ne ta bawa simran din ta tube tsirara ta barbaza gashin kanta kamar na me hauka snn tayi sujuda sau uku da cikin kowanne ta ambace mufasa saita zuba ruwan cikin kwarya agaba tasha sauran kuma ta wanke idonta tasss sai taje wajen wanka ta zuba acikin ruwan wanka daga nan kominta zai dawo daidai...
Da murna da farinciki hajy zubby ta aiwatar da haka sassafe taje asibitin ta dawo da aikin smoothly babu wanda ya tsareta..
tana zuwa ta daga simran da already ta fara kama da wani irin dabba dan fuskrta gabaki iya ya sauya idanunta tsabar sun kumbura har kamar zasu zazzago mata akan kumatu.
marmaza hajy zubaida ta sakata agabanta ta tube tsirara tay duk abunda akace inda take dadajin azaba kamar ta hadiye ranta ta mutu gashi duk ta gaji da radadin azaba ga boya a daki kamar wata g'od'iya..
da ikon Allah kuwa tana yin wanka kamar anyi ruwa an dauke simran ta dawo daidai kamar ma idon nata bai kumbura ba iyaka shati shatin komawar idon zaka gani wanda yay kama da wanda ta gama gajiya bacci bai isheta din nan ba.
Fannin Alhaj attah dama bawani zaman yakeyi kwana biyun ba arana insun gansa wajen breakfast shikenan sai kuma da yamma liss ko sai gobe dan yanxu yana yawan zuwa abuja domin lura da meke faruwa da dansa javeed acan awajen boyayyun mutanensa daya turasu akan subimishi baya.
Ranar da Simran ta fara fitowa gaisuwa gabaki daya dar dar tadingayi da hajya amira dan hanklinta bai kwanta ba saida lady sid tace mata ai baifi ma kwana biyu ne ya rage ma hjya amirar ta wuce ba
Cigaba da cin abincinta tay kamar yadda ta saba aranar data fito saida tacinye hazikan gasasshun kaji sunkai biyu snn takuma dinga zuba musu karya akan aikin asibiti da hjy xubby tace musu taje..
saidai duk wnn uban kinibibin batayinsa agaban hajy amira, hajy zubby kuwa babban damuwarta ayanxu baifi alkwarin da suka dauka ma mahaifin saratu mr manny volkner ba, ita dei bata san me zasu musu suyi ba amma babban fargabanta shine kar suce mata ta kashe alhaj attah dan gabaki daya ji take kamar wann karon kam da bokarta baya raye bazatay wani wautar da zasu barta acikin ruwa ba ana aikin ne amma she did not trust saratu and her father ko kadan dan tasan duk tsiya karshenta lefin komi akanta zasu juye suhadata da ahalin mufasa fada...
simran tana ta baza haukarta saidai gani tay kamar yan kwana ukun nan datay a daki babu wani drama da ya afku sabida nur bata fasa jajircewa wajen tsayawa da rokon Allah akan javeed ba wanda gabaki daya shiya jawo anty suad ta dauke ido akanta duk dama bata son yawan yabonta a idon jama'a amma har ranta tanajin dadin yadda nur take kominta silently batare da neman nunakai agaresu ba...
hakan ya dada tabbatar musu da cewa nur din tasan metakeyi amma ko kadan basa so suyi admiting ko a fuskarsu sabida wnn tsanar da suke mata bisa dalilai da yawa wanda suke boyewa.
ita kuma hjy zubby gabaki daya a tsarge take tana ta lissfin abubuwa aranta game da qudurinsu saratu duk dama tun da suka bawa simran lafya sai bata sake samunsu a waya ba.
rayuwa was going smooth and peaceful for a while a gidan mufasa har saida hajya amirah ta tafi nur ta sake fadawa cikin rashin jin dadin zama.
wani bin haka kawai zataje dakin javeed ta kwanta akn gadonsa tayita kuka musmn intana shaqar turarensa daya kame kan gadon sosai wani bin kuma anan zatay ta sallahn darenta a prayer room dinsa,
haka zatabi tana dudduba abubuwansa wasu kuma takara gyarasu kamar kayan sawansa
shoes, watches, da su perfumes komi nashi sai takalla da kyau har saida taci karo da inda ya aje zanenta kala kala dayake zanawa a kaduna ta dinga shan mamaki sosai.
a dakin ne data shiga acreage dinsa tafara cin karo da hotonan mum dinsa the woman was soo beautiful harma taso tafi javeed din nata kyau gata yar duma duma sai taga kamar ko a mafarki hajy zubaida bata kusa da kamo kafar wnn matar a haduwa ba but the room was dark and feisty kamr wani panic room gashi babu haske saina candles duk ta rasa meyasa javeed ya ware wajen snn ya boye hotonan mamansa da yawa awajen.
ranar tsabar abun yana cinta arai saida ta cire kunya ta tambaye fther inlaw inta sunan matarsa tace mai taga hotonta ne tafi javeed kyau cikin raha yake cemata ai sunanta Haifa saddam she is half Arab dan babanta balarabe ne amma familynta duk sun rasu
nur batay wani digging din labarin sosai ba kawai ta masa jaje dan ta gama lura dashi cewa in yana maganan matarsan komi daya danganci zafin rasatan dawo masa yakeyi sabo kall
yauma hira kadan sukayi tanamai jadadda mai yakula da lafyarsa tareda masa alkwarin bazata gayawa javeed ba inde zaina kulawa da shan magani, ayan cikin wnn kwanakin da basufi 8 da tafiyar javeed sosai suka shaku da alhaj attah har yana ji aransa inama ace ya haifi ya mace arayuwarsa msmn ma kamar nur firdaus.
**********
Ata daya bangaren kuwa rayuwa a Abuja yazo ma mrs haseena da yarta layla da wani irin sabon salon da haryau basu iya fayyace shi ba.
Dan tun ranar da sukayi waya da nur firdaus akan batun aurenta, sassafen washe gari aka kirasu haka mrs haseena datake saka ran zataje kadunan taji labarin meyafaru, wa nur ta aura? snn meyake dashi, dan dai tasan duk tsiya nur bazata taba yin sa'ar miji ba saidai ta samu wanda zai kwasheta a kwantai sabida bataga wani abun yayatawa ba tunda ita din saurace an raping inta tay cikin shege wani gangariyar namijin nema zai kwasheta saidai masu neman rufa mata asiri.
daga ita har laylan they have imagined the worst case scenerio akan rayuwar nur, inda laylan take