Chapter 72 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   72 / 112

213K to 216K   out of 335.4K words

ido yay leaning ajikinta yakama soft labbanta kadan yafara tsotsa ahankli duk sai taji jikinta ya dauka da shaukin mararinsa sosai.

slow kissing juna suke kamar bazasu bari ba suna cikin wannan yanayin ne bada jimawa ba sai ga nan motar mr aqeel ya shigo gidan dake sport car yake jaa yasaka nur bata wani sha mamakin isowar sa nan din adan kankanin lkci ba.

javeed bai kyaleta ba har saida mr aqeel din yazo ta jikin windonsa ya dan tsaya snn ya iya zare harshensa cikin nata nan mr aqeel ya bude masa motar snn ya fito lckin nur nakan kokrin gyara zaman scarf dinta daya zamar mata dashi kasa wanda kafin tagama harya zago yabude motar ta inda take ya tarkota a hannunsa sunkama hanyar main entrance na gidan mr aqeel ne ke biyosu abaya da tarkacen phones dinsa

suna shiga ciki tun a falo mr aqeel ya tsaya shikuma ya haura da ita can room dinsa dan duk girman gidan dakunan bacci biyu ne kacal aciki sai double palor daya babba daya karami so simple babu wani tarkace sai katoton home kitchen da akayishi da glass walls, bayan nan kuma babu wani waje face romantic spots na hutuwa kala kala da suka cike kowani bangare na gidan sai iya inda idonka ya tsaya da kallo...

tunda suka shigo idanun nur a lumshe yake bata bude ba sai dataji ya direta akan wani lallausar gado dayaji italian bedsht mai girma da kuma laushi.

yana sauketa ya manna mata light peg agefen kuncinta snn yace mata ina zuwa sai ya mike ya fita waje kallonshi ta dingayi har ya bace ma ganinta takai minti biyar a zauna a tsakiyar gadon kafin can ta sauko kasa ahankli tahau karewa wajen kallo so simple and elagant komi an gyara tsaf gashi babu wani kayan alatu da tarkace sai sanyi da qamshin traditionl insence masu mugun sanyaya zuciya

kai kanka kazo nan babu abunda zaina maka yawo a brain dinka face hutuuuuuu

dan kadan tay exploring dakin ta fara da bude wardrob dinsa taga kayansa ne aciki kawai kala kala ajere da scroll na watches da perfumes har an kawo mata few bags dinta da wasu abubuwan dazata bukata dan kyabe baki tay ta ciro doguwar hijab snn ta nemi bayi daya kusa dauke mata numfashi tsabar yadda taga akayishi soo cool and romantic har tay tsarki tay alwala bata dena kallon wajen ba haka kawai tafara jin inama da anan gidan aka kawo ta bacan gidan ba.

sallahr azhar tay tagama aduointa

Haka ta zauna tayi zaman jiran sa shiru, ga sanyi mai dadi mai qamshi na mugun ratsa ta chan dai tamike tsaye zuwa wajen hadaddun curtains din jikin window taleka kasa waiko zata gansa daga kasa..

tana kuwa budewa da wani yanayin woww ta gwalo ido sai da tasa hannu tayaye duka sannan tagane ashe ma bangaren wajen transparent glass wall ne ba abunda bata gani daga waje..

ido tasa bata san sanda ta dafa da hannu bibbiyu ba don kuwa wata shimfidadiyar indoor pool ce akasan su mai deep blue water pool ga wani flower gardens zagaye da shi ga wasu kosasshun fararen horses acan nesa an dauresu mace da na miji gwalo ido tayi tana kallon komi tana murmushin jin dadi,...


Ta dade anan tana kallon tsarin wajen ji take kamar ta sauko taje wajen tayi zamnta acikon garden kodan tanajin karar saukar ruwa..


Tana daga tsaye taji sautin knocking hankalinta ne ya dawo jikinta da taji sallamar sa suna hade ido ya wani kashe mata ido Batace komai ba ta sauke kai tana murmushi

har ya ajiye shoping bags din dake hannunsa ya karaso ya wani irin rungumeta ta baya
cikin lumshe ido takwanta ajikinshi tana sauke numfashi me sanyi.

muryanta kasa kasa tace mine nan din inane is so beautiful
ta juya tana duban wajen in perfect admiration...

murmushi yay yanami dada shakar natural qamshin jikinta idanuwansa lumshe yace 'one of your homes baby ina fatan ya burge ki? ta gyada kai slowly

sakaltaccen ajiyan zuciya yayi yace ok zo muje mu huta ince kinyi sallah..kafin ta amsa ya jawo hannun ta cikin nashi suka fara tafiya gaba tare da bude musu wata enterance da tsakar rana ne amma iska mai dadi da sanyi ne kawai ke wulgawa

wani step ya taka tana biye da shi suna kaiwa gaban wani roof top swimming pool slowly ya shafa kan hips dinta snn yace uhm uhm lil mama inna koya miki swimming ke me zaki koya min toh? ta dan zaro ido waje tace alot of thing like cooking

dariya yay me sanyi yace nop i cant cook akwai wahala..ta dan turo baki...Yace menene kuma? tace nothing but me zamuyi anan din its seem quiet

Ya kamo hannun ta yace "yeah..zamuyi jinya...kuma im tired so hutawa zamuyi anan for some days...just you and i..ya karashe tare da kissing lips dinta batare da tay zato ba

lumshe ido tay tunkan ta bude ya furta Come snn ya saketa ya shiga gaba sai ta biyo sa baya Suna shiga dakin sai ya makale curtains din data bude saidai bai jasa duka ba yabar fresh iska dake hurawa kadan kadan yana shigowa ciki suka zama akan chair yanuna mata shoping bags din snn yace here zauna ki duba abunda zaki iya ci babana yace min bakason cin abinci tunda na tafi aiki wato kin karya min alkwari na ko ..

baki bude take kallonsa yadda yaci serious da maganan
yama daina kallonta

Baiyi wata wata ba ya tube rigarsa ya kuma sace belt din wandonsa ya bar bare chest dinsa afili Ita dai bata cemao komai ba tayi jugum tana binsa da ido har ya zauna ya jawo ledan yafito musu da abubuwan dake ciki, a whole lot of fresh and healthy foods banda grilled fish, smashed patatoes da dafaffen kwai sauran duk bata sansu ba amma daga jin aromansu tasan suna da masifar dadi

kallo ya bita da shi tanata shirin dauke ido akan abincin yamata hannu alaman tataho ta gefensa

Jiki asanyaye ta mike ta iso, jawo tayayi jikinsa ya fincike hijabin ya bar mata suman kanta a fili snn yace lapya kuwa babyna Meke damun ki kike wani babbata rai dan kinga abinci yanzu fa karfe 2 ne and ure gonna spend all ur days with me ko bakiso ne na maida ki gida?

da sauri ta dago ta dan kallesa adan shgwabe tace kaine dai bakaso na zauna komi sai kace nayi,nikuma am fine, u shud be the one eating.. a gajiye yace zanci in zaki ban da hannu like u did the last time da kikazo wajena a kaduna ko har kin manta shima? ta sunkuyar da kanta ahnkli ta girgiza kai yace toh na fara baki? yadda ya sace murya yafada a gajiye ya sata jin kunya sosai ya dauko fresh appl juice zai bata tace ni bashi zan sha ba

hannunshi ya dora akan tender laps dinta yana shafawa ahankli yace me kike so toh?comn lets have it togther bata yi musu ba Hannu tasa ta dauko roba ta wanke masa hannu snn ta wanke nata suka fara cin abinci tana bashi abaki yana bata all the memories na wancan ranar na dawo musu cikin zuciyarsu.


bayan sun gama yay alwala ya fita sallahr asr itama ta mike tay
bayan ta idar ta cire hijab inta ta linke taje gaban madubi tadada warware suman kanta ta tajeshi ya zubo mata har gadon baya

sauran tarkace shoping din kowani budewa batay ba ta tarkata tazuba acikin closet dinsa snn ta kwashe wajen da suka ci abincin ta fito da raguwar dattin waje.


acikin hadadden kitchen din ya dawo ya sameta tana wanke few dishes din da suka bata tana jerawa saidai tunda yazo wajen banda wasan watsa ruwa afuskar junansu babu abinda sukeyi...


dagata can mufasa mansion kuwa duk su anty suad lady sid da kuma simran data kima pampers sun hargitsa kansu da wahala sunata famar hadawa javeed surprise cake na shagalin murnan warkewa...


gidan ya dauka da wani irin shiru dake alhaj attah baiko leko waje ba shikansa ma hutawa yake a sashensa komi yake bukata saidai yay waya azo masa dashi

kasancewar janet da mr aqeel a gidan yasaka duk dai suka kara sakin ransu da tsammanin javeed yana nan yana bacci sunsan dai baya zuwa koina batare da su janet ba.


babu kalar kudin da basu kashe ba duk sunayi aboye hajya zubby ce kawai ta tsame kanta dan a firgice take tana fama da kumburin ciki tare da dumbin fargaban jin cewa inhar bata warke ba tsutsosine zasu cika mata ciki ga uban baqin cikin dake mata yawo arai na samun lfyar javeed

komi ya taru ya mata yawa sai kiraye kiraye take tana dada tuhumar kawarta akan maganan samun saukinta dan ko kadan batason ta mutu a wann yanayi....



tundaga kitchen javeed ya jawo nur suka fito harwaje yana mai dada nuna mata ilahirin gidan hutun nasa which is so soo beautiful and peaceful babu surutun kowa most securities anan are robots harwani jin kanta take kamar awani kasan turawa.

bayan sun gama suka hauro sama dakinnsu tanata kallon wall climbers daya mamaye bangon dakin nasu ta baya
ga wani uban water fountain dake tsiyaya akan healthy looking swan suna shawagi aciki har da yan yaransu with the way the animals are communicating haka kawai saiyaga ta tuntsire da dariya ya lura abun ya matukar burge ta bana ladan ba

suna isa sama jikin windonsu a hankali ya tako ya zo tabayan ta bata ma sani ba ji tayi yadaura kanshi a gefen wuyanta ya kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace "ur smile is priceless lil mamaaa its seem u like this place more than me

cikin wani irin shaukin so ta juyo ta kalle shi suka hade ido tace its funny, bt u're more funnier..

kiss yamata awuya har lokacin idanunta na kan windon a hankali yace mata baby I Love you...I love u soo much nothing can take u away frm me.

cikin jin matsanancin bugun zuciya ta juyo tana kallon bakinsa sai kuma taga ya saketa ahankali yana kallonta a marairace har ha kai guiwarshi kasa agabanta snn ya riko hannunta ta juyo dakyau da mugun mamaki tanata kallon shi yana me shirin sauke kansa kasa

Wani kwalo ido tayi cikin tsananin bugan zuciya out of respect tayi yunkuri itama zatai kneeling tabishi kasan kaman yanda yayi ya riketa gam ya girgixa mata kai yace no baby pls listen ki saurare ni kiji??

Jikin ta ne yayi mugun sanyi tanata kallon shi tarasa metake ji gaba daya sai ta tsaya tayi shiru taname hadiyan yawu

hanunshi ya dora akan nata yayi wata ajiyar zuciya fuskarta ya kalla Ahankali kamarna marar gaskiya yace babyna nasan kinsha jin baqin ciki da mmakin yadda rayuwa tayi dani a matsayina na wanda yazo yamiki alkawarin aure tareda kare mutunciki da nemo miki farinciki a duk inda yake, but then i failed you nasakaki cikin kunci da rudani me matukar azabatarwa. baby kiyi hakuri...i shudnt have let u suffer for all this while, duk dama nayita aikata abubuwa abayn idonki ne with good intentions which is to protect you... cos one thing im very sure of is i love you so much kuma in har wani abu ya tabaminke bazan iya daurewa kamr yadda ke zaki iya ba. i want you to undersnd nd forgive me pls babyna nasan Kina da matukar kyau amma ba zallan shi nake nema ba kuma ba sha'awar ki kawai nake ji yasaka na furta miki so ba,Ina so ne nakasance dake a rayuwata tahar abada cikin aminci da mutunta juna tare da macen da nasam zata karemin mutuncina da dukiyata kamar yadda kika fara nunami ma kowa cewa zaki iya ayanzu

Dada sunkuyar da kansa yayi ya sauke nannauyan ajiyan zcyq ta ciki snn yace baby im despretly in need of ur presence da kuma dukkan kulawar ki yardan ki da soyayyar ki kawai nake so ki zama me tallafamin me ban shawara wacce zata kasance agefe na kowacce lokaci no matter what happen. but take ur time kar ki damu da komai basai kin amsani yanzu ba pls think abt evrything dat we said
..kuma ina me tabbatar miki da cewa zan iya yin komai dan na kara mallakarki da kuma soyayyar ki arayuwata i dont care if sultan has said alot to you..dole ne ya zame mun nima in bayyana miki nawa gaskiyar dan nikadai nasan kunci da bakin ciki dana shiga ciki lokuta dayawa da bama tare kuma nasan hakan danayi ya cutar da ke sosai i just hope zaki mance shi ki yafe ni?

Wani jan numfashi nur tayi har makogworon ta bayan tulin sanyayr hawayen datayi tayi tana sharewa.

wani kalar Murmushi ne ya kufce mata sannan wasu Hawaye masu zafin gaske suka sake tuttulowa ayayin datake girgixa masa kai batare da ma ta sani ba.

a sanyaye ta shiga tarewa tana kallon hannunshi daya dada riketa da sashi ahkl ta gyada mai kai alaman komi ya wuce saidai inta tuna wasu abun kuka takeyi da alaman ta rasa mema zata furta, one time taji kirjin ta yana kuma bugawa Ta dage idanu ganin yadda yake kallonta gwanin ban tausayi can yace baby zaki hakuran? zaki amince da soyayyata ko?ban miki alkwarin komai zai tafi mana dede ba amma ina fata kin fahimce dalilaina? kuma ima Fatar gobe inna aikata wani abun kece ta farko da zaki fahimce ni ki kuma bani uzuri..

idonsa a lumshe yace Nurry i will neva ever hurt you,..ure my life..i have to keep you alive no mtter what pls trust me beyond this babyna.

Gyada masa kai ta takeyi tana tarar hawayen ta ahnkli ya jawota kasan suka rungume junansu sosai yana shafata yana cewa kece kawai nasan zaki iya taya rayuwata da addua kece zaki dawo min da haske da sauki, when i am with u i feel happy and safe Ina son ki sauya min rayuwata Ki kawo min sauki me dorewa axuciyata kinji?

Hawaye take mashi duk ta rude ta sulale ta dada kankameshi tareda sunkuyar da kanta akan kafadunsa tana hawaye sosai

Ji yayi hawayen ta na tsokalo masa nashi kamota yayi tareda daura kanshi akan kirjinta ya rungumeta a hankali da disashen muryanta tace "thank you for saving my life and i am really sorry da irin zargin dana maka abaya...i am just scared, bana son ka rabu dani niban taba son wani namiji kamar yadda nake sonka ba, i was mad, and angry..i dont want to lose you..cikin hawaye take maganan tana kuka tayi kissing dinshi muryan ta adishe takuma kankameshi sosao ta sake cewa "thank you for sharing ur world with me wallhy basai ka tsananta min bayani ba na fahince ka,na dade da sanin kai mutumin kirki ne...ni banda karfin ikon hanaka zuciyata dan Allahne ya riga ya mallaka maka shi tunranan dana fara saka idanuna akanka Dukkan abunda kayi min arayuwata,mai kyau da marar kyau dukkansu na karbe su amatsayin qadadarar snn rayuwata nayi maka alkwari i wll be the woman u want me to be for you..i wll neva leave you zan tsaya maka duk rintsi duk wuya,, i love you..im ready to take any risk to be with you i cant breath witout you.

Bai amsa ba yabi dukan hawayen nata da kiss kafin chan ya saketa tareda dagota sama suka mike tsaye yanata kallon fuskarta kamar wanda zai hadiyeta da ruwan idanuwan sa mecike da tsananin nuna yarda da kauna me zafi...

maida masa irin kallon takeyi duk idanunta sun haura sunyi jaa tsabar kuka

hanmunsa na dan rawa ya tallafo ta ajikin shi yana me fadada wata sssnyar murmushi yace Allah ya maki albarka mrs mufasa, baby i swear i wll make it up to you i wll love love you koda wata rana kin koreni i will fight u and stay untill u love me over and over again

...a matukar kunyace tay murmushi me sauti sai kuma ta fada kan kirjinshi da kyau suka rungume junansu sosai tana mai sauke masa nannuyan ajiyan xuciya mai nauyi

sunfi minti goma ahaka kafi nan Ahankali ya cirota daga jikinshin

wani abu ya danna kalan wutan dakin ya komayin haske sosai a hankali ya daura hannunshi kan fuskntar ta ya shiga goge mata sauran ragowar hawayenta

sann ya Kamo hannuntan suka zauna abakin gadon suna me sauke idanunsu acikin na juna kusan babu abunda yake mata yawo akai yanxu banda fargaba da damuwar shiga sabon salon duniyar shakuwa da rayuwarsu ma aure zai dauka wanda bata san ko zaizo mata sauki ba bayan sanin mummunan tarihin data aje abaya na samun fyade da yin cikin shege da kuma zubewa..


anty razia tace mata no body has the ryt to her past or personal life..but deep within her hrt tana jin kamar javeed bazaiji dadi ba inya tabata yaji cewa ita ba virgin bace and she just cant tell him abt her past ryt now sabida yana mata mugun nauyi kuma bazata taba iya tona asirin gidansu ko na mahaifyarta agaban namiji ba duk son datake masa komin lalacewar mrs haseena ita ta kawota duniya she just cant mention her story batareda tay mummunan tona ma uwarta asiri ba.


tana mugun tsoron ace mijinta ya fahimce cewa mahaifiyrta bata kulawa dasu kuma bata da mutunci, kuma tana kan zarginta da jawo hankln mijinta har yay mata fyade...she just cant even imagine maizai faru inhar javeed yasan cewa mijin uwartam ne yay raping inta kuma har ya mata cikin shege inama ace da wani saurayi ne daban to da sauki but this is too personal and damn heavy to utter..

suna zaune abakin gadon sai yaga tadan firgita ta mike tsaye batareda ta amimce sun kara hade idanunsu ba tay sauri ta wuce bathrum ta kulle kanta
aciki tanajin wani irin matsancin rudani da damuwa mai gigita zuciya da kwakwala

tasan duk yadda akayi tunda har sun shirya kansu da javeed dolene zai bukaci yaji duminta but she just cant figure it out.

in tabarsa ya tabata yau inya tambayeta akan budurcinta me zatace masa?? and worst part what if yajita wani irin kuma be tambayar ma yafara bata silent treatment har soyayyar dake tsakaninsu yazo ya ruguje....


tunanin da takeyi kenan har javeed har ya gaji da jiranta akan gadon ya sauka ya

72 / 112