Chapter 37 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   37 / 112

108K to 111K   out of 335.4K words

a while manager yabuga masa yace ai razia kam ta kwashe kudinta acct dinta tun last week haka abun ya dinga basa mamaki aransa yafara gane ashe tuntuni razia ta gama shirya komi nata kawai dama yaudararsu tay akan auren.



ata fannin raziar kuwa tana isa europe ta isa inda takama hadaddn gidanta ta sauka aciki yau ko molly bata nema awaya ba bare ya dameta she just want to make her dreams come true yanxu bata damu da koma mezai faru ba.

yau da washe gari bayan ta gama cire abun aranta tayi yan wasu meditations hanklinta ya dawo jikinta ta bude envelop da sultan ya bata taga kudadene masu yawa aciki, take taji ranta ya mugun baci dan saida tace ma javeed ita ba aikin kudi take masa ba amma he make sure to pay her, tasan yay hakane sabida ya dada daureta da jijiyar wuyarta a idon ya uwarta nur firdaus

kenan duk randa magana ya taso cewa zaiyi ai biyanta yay ta masa aikin, nur kuma zatace da sanninta kenan akayi mata komi itade duk tarasa wani irin mugun dan rainin hankaline gayen nan.

da haushinsa tay wanka ta fita gari ta kama wani hotel for few days inda zata warware damuwar data taho dashi kafin next week tafara chasing careerta.

bayan tay wasu sabbin shoping anan yau tawuni just to buzz off alone.

sabon waya da sabon sim data saya ta bude new new online accts da new pasport Id.


dakyar tazo ta samu wanda yay transfering mata duka kudin jveed din acct dinta dan tay hidden new IDnta haka takai aka tura ma duka kawayenta 2-2 million US dollars each tace arubuta musu cewa daga nur firdaus mufasa ne.

aikuwa su frankie da muna da rico sunyi murna sosai tareda balain shan mamakin ganin kudin they tot nur to be the kindest and generous friend they eva had dan 2 millon Us dollars is quiet generous msmn ma da akace jiya jiya akay aurenta amma shine har ta tuna dasu ta turo musu kudi.

molly kam dama abunda tay taji ma razzy baqin cikin missing kenan, she was happy abt the money dan dama shine bbn damuwarta amma har ranta taso ace razia ce agidan mufasa ba nur firdaus ba.

duk cikinsu kawayen itace kawai tasan asalin meke faruwa, ynxu so kawai take komi ya lafa kafin nan taje tafara neman inda raziar take dan ta san tagudu musune sabida kar kowa acikinsu ya tsoma mata baki a harkan sabuwar rayuwrta data sako agaba.


fannin razia kuwa tasan koma yayane dai she will be der for her sisters reputation bawai dan itama bata bukatar kudin yanxu ba tamusu hakane sabida ta wanke yar uwarta a idonsu kar suce nur ta auri me shegen kudi mafia shikenan kuma ta gujesu kamr yadda molly take yawan fada musu acikin hira.

tunda tabar gida take tunanin yadda nur zataji in akace mata ta tafi tasan hala kowa zai ji haushinta kuma nur zata damu sosai duk dama bata da aufi tasan with time nur zata shirya kanta da mijinta and she will be soo happy da auren dan ita kanta tashaida kalar kaunar da javeed yake ma nur wanda ita kanta nur din bata sani ba.


********lagos
gabaki daya yau ranar baima nur firdaus wani dadi ba sabida tun safe da sukaje family introduction suka dawo a dakinta kawai tawuni babu wani kyakkwan motsi datayi inba wai wanka sallah, cin abinci da kuma bacci ba, she was feeling so bored nd lonely, sai idan taji shirun yay mata yawa sai kaga ta dau qur'ani tanata karantawa.


javeed bai leko ba and she had no idea where he had been, dan tun da rana dayay mata aika da pain relivers bata sake jinsa ba iyaka janet kawai yake aikowa akai akai tazo tana duba masa ita snn takai masa rahoto batare da nur din ta lura ba.


hajiya zuby kuwa tun jiyan take cikin zullumi da baqin ciki dan har ynxu bata samu wani kwarin gwiwar kirar yar uwarta simran da zancen auren javeed ba, kuma da dukkan alamu lady siddka ma bata gaya mata ba dan tasan simran din tana kirar lady siddika akai kai but she already knw lady sid girman kai ma kawai zaisaka baxata iya gayawa simran din komi awaya ba.


yau tunda aka gama introduction ta fara saka ido akan shirin sabon asibiti da alhaj attah yace zai bawa simran compensation

taje nan taje nan yau sai shirye shirye take iyaka kuma abunda ya dauke mata hanklinta kenan dan so take sai angama komi na bude asbitin ayau kafin nan gobe da safe ta kira simran tagaya mata duk abunda ake ciki dan so take simran tay marmaza ta dawo gidan cikin satin nan sabida su taru susaka ma nur firdaus kahon zuka...

haka gidan yakasance shiru kamar basu nan while kowa harkan gabansa kawai yakeyi ata bangarensa har akayi sallahn magrib Javeed da mahaifinsa da kuma kamil suka tsaya cikin masallaci.


daga nan kuma ana idar da isha nur ta zaune akan sallaya tanakan rero karatun qur'ani da muryanta me tsananin dadi acikin hadadden prayer room dinta


wajajen karfe goma da rabi ta rufe qur'anin ta dan aje kanta cikin lumshe ido tanata addua da istighfari ahaka wani irin bacci na bazata ya dauketa batare da ta shirya masa ba.


ba ita da farkawa ba sai wajajen 11:30 pm na dare a firgit ta bude ido tana mamakin baccin datay ko kallon agogo batay ba ta mike tsaye tareda kimtsa wajen qur'anin ta mayar mazauninsa

tana fitowa daga prayer room ta shiga wani shower prep arch inda akwai scroll na clean bathrobes sabbi anan aciki ta tube kayanta duka snn ta jawo wani pink body robe marar tsayi ta sakashi ta warware sumanta ya zubo mata abaya.

daga ita sai wann robe din ta fito dan Wani Allah Allah take ta fada bathrum tayi wanka da ruwan sanyi kodama jikinta sai saketa sosai dan bakaramin kasala takeji ba...

hannu kawai ta saka ta bude kofar bathrum din dake komi sound proof ne ko karar saukar ruwan shower dake zuba aciki bataji ba zucyarta daya ta fada ciki tana shiga gabanta yay mugun fadi jin karar saukar ruwa bayan tasan dai ita dayane a dakin a mugun razane cikin rudewa ta daga kai daidai lokacin ya juyo ta gaba suna hade ido taga mutum tsindir agabanta duk ruwan kumfa ya mamaye jikinsa yana wanka

wani irin daukewar cak numfashinta yay nan take taji takuma kangare kamar wacce akayi mutum mutumin ta dan marabarta da kungi baiwuce dan banzan rawar da jikinta yakeyi kamar anjona mai lantarki ba.


ganinta mugun razana yasaka ya bata baya da dan sauri tare da jawo towel zai rufe jikinsa har lkcin ta kasa motsi sai rawa rawa jikinta yake dan jitake kamar zata yanki jiki tafadi ta suma dan tunda aka haifota bata taba ganin tsiraicin namiji ahaka ba.

ko kashe shower baiyi ba ya daura towel a kugunsa yana saka kafarsa waje ta juya da mugun gudu zata koma dakin arazane tanacewa "wayyo Allah na, baba na, mummy, mummy..

kusan rikicewa tay batasan ma ya rikota ya dawo da ita baya ba.

suna hade ido wani gulluton hadiyar yawu yakufce mata ta wani gwalo ido a tsorace zata fara mai ihu ya saka hannunsa ya toshe mata baki sann ya xamar da fusknsa ahankli kan kirjinta atake taji numfashinta zai dauke tafara kiciniyar kwace kanta ahannunsa jikinta na mugun rawa rawa....


batasan yaushe yay juyi da ita ba gani tay yasska hannu zai cire mata bathrobe din ta danna masa ihuuuuu wayyoo wayooo waime haka zaka bude min jikina nifa ba yar iska bace nika sakeni, bana so, banaso...pls leave me alone.. acikin mugun firgice da rudewa take furta hakan muryanta da nunfashinta harna sakafewa....

dada matsota yay a jikakken ajikinsa yana kallon firgicin nata yace wanda ya aikeki kallo na ina wanka...
[16/05, 19:22] BLUE💙: EPISODE42
SURAYYAHMS

hasken early morning sun rays daya hudota windon dakin ne yaso ya tadata ahnkli ta motsa jikinta akan lallausar gadon tareda sunan Allah dake kufcewa a lips dinta a mugun kasale taymika tanadan bude idonta ahankli taji yadda dakin ya wani hargitse da daddar qamshin fresh fresh furanni dake shigowa daga cikin private rose garden inta dake bayan windownta.

tana daga kai taga mutum a tsaye ajikin windown yadan zarge labulenta yana kan shakar fresh breeze da qamshin flwers dake busowa tareda cup din coffe daya rike a murdadden hannunsa dake sakale dawata mayyar matte black limited smart watch datamai kyau a hannun sosai.

daga shi sai doguwar wandonsa neat cream colour kuma sakakke da wata farar sleeping shirt marar nauyi his dark shiny hair was carefree nd torsled da alaman inba daga gadonsa yataso ba toh hala daga morning work out ya fito.

jikinta amugun kasale tadan motsa tareda mikar da wuyarta sama tana kallon hadadden dirin jikinsa da wann tsayin nasa dake burgeta dan haryau bata gajiya da kallon cikkken siffarsa na hadadden namiji me masifar kwarjini da kuma cike idanu.

itadai duk tarasa ta ina zata kalla ajikinsa ta kushe shi dashi, his height, his well built muscles on a healthy fitted body, his bold nd egoistic charisma.

argghhggg ta mugun tsanar gut din javeed musmn yadda zai yi abu gatsau da iko da komi a idanunsa snn yay kamar besan yay ba cos why is he even behaving like he dint hurt her feelings at all

cikin lullumshe ido da abudewa tareda jin mugun haushinsa ta sake komawa kan gadon batare da tace mai uffan ba shima baice mata komi ba

saidai jin yanayin data sauke masa haslallen tsaki kasar wuyarta yasakashi yadan juyo kadan ya dubeta dan baison nur firdaus dinshi ta koyi rashin kunya da raini sabida jininsa me zafi ne kuma yasan baison raini gashi baison ya fara zancen hukuntata


muryansa kasa kasa yace tunda bazaki gaida mijinki ba get up
and get ready to meet the family officially.

yadda yay maganan soft but commanding ya saka ta dan daga kai ta kalleshi

wani voice a mind inta yace mata must you follow gis oders? tay rolling ido aranta tace "fuck no..

kamar wanda ake tunzirata ta sake komar dakai kan pillown ta kwanta tareda juyamai baya

daga inda yaken yace "Baby..get up and get ready bansan taurin kai.

idonta a lumshe tace
"and what time is it?

yace "time to get out of that fucking bed..comon we are a late for..

cikin katseshi tace ni bacci nakeji, kaje kace musu ni bazan iya zuwa ba mana wai dolene sai naje?..

idonsa ya juya akanta sann ya aje coffe din akan table ya taho har bakin gadon ya yaye bargon kasa yace "Baby now...

zatay magana ya hade rai da hannunsa daya taji har ya fincikota har kasa kamar paper yariko ya direta daram agabansa mugun tazarar tsayin dake tsakaninsu yasaka dan dolenta ta daga idonta sama tareda hade rai ta kuresa da idanu.

abunda yafi mugun kaunar yafarayi wato kallon takuraren soyayyarsa acikin kwayar idanunta

jin har ya fara shafa gefen fuskrta ahankli yasata idonta ta ciko da ruwa hannunsa ya sauke har zuwa kan lips dinta snn ya kama lips din duka biyu ya rufe yace"..not a word frm this silly mouth. you will learn to obey me..go in der, nabaki minti goma kiyi ki shirya kanki zanzo na daukeki dakaina..

wani irin sardonic gasp ne ya kufce mata ta ture hannunsa a fusace daga kan lips dinta snn tabashi baya da wani irin dan banzan attitude na raini dayazo mata a bazata but deep down in her heart she is feeling really scared to utter a word to him tunda aiya gane bataso shikenan.

sautin hmmm kawai ya saki yadan karkada kansa ya juya ya fita baice mata komi ba.


waje ta nema ta zauna abakin gadon ranta a harde jin ta rasa gane me zatay ma javeed da zaina hurting dinsa

hakanan har minti goman daya bata ya wuce bata mike tay komi ba tanazaune face saida janet ta shigo mata da wasu fresh kayan breafst containing fresh hand made coconut juice da wata irrestible cinnamon pancakes wanda kadan ta taba taji yama isheta.

tana tunanin komawa kan gadon ta kwanta kenan taji janet tafara mata tuni.."ur out fit is ready maam sir is waiting for u by the door snn yace in baki shirya ba inkira shi shizaizo ya shiryaki dakansa oh shud i go and call him???...

wani irin harde rai tay cikin ranta tace ohh Allah, tasan dai inta barshi ya shigo is going to be a drama btwn them nan ta kalle janet din tace just give me minute i will be ready kema sai kijirani awaje.

cikin ladabi janet tace yes maam.

nur na tsaye har saida janet ta fita a dakin kafin nan ta kalli kayan daya aikon taja wata tsaki batako taba kayan ba ta barshi awajen tawuce cikin walk in closet din dakin ta kara jawo katon akwatinta waje

dacan batay niyyar saka wani kayan arziki ba amma da tuna cewa ba gaban javeed kawai zata je ba sai marmaza ta sauya ra'ayinta ta ciro wani pure black ellie sa'ab cloak luxury abaya acikin wanda suka siya a turkey dashi da taciro wata classy Amina muadi flat shoes silver colour dakema shiny tiny silver stones ne ajikin abayar nan taje gaban babban wall mirror ta tsaya tana kallon kanta feeling like dama she have no one to impressed so zatay kwalliyarta ne duk yadda taga dama

tana gama shafa moisturizernta tay grooming fuskrta da lush fine powder yay wani irin fresh da smooth snn ta saka mai light mendaline peach lip chappet me qamshin strw berry dan tasaka lips dibta laushi,ta taje girarta ta saka castor oil ma eye lashes dinta yay wara wara tsayinsa yawani fito sann ta saka kajol a idonta badau.

she look irin alluringly naturally beautiful din nan amma aranta ita gani take kamar she look just simple nd natural with nothing extra.

yau dai duk yadda taso tasaka bra ta ji ta kasa sabida bakin nipple dinta is still red nd sore nonon nata shikansa ya balain kumburaga wasu sucking hikes dinsa na jiya da dare daya mata shaida a kirji


wani shimi mai bra curve ta saka aciki ya rike mata nonon nata gently wanda shidin ma daurewa kawai takeyi kafin nan ta saka abayar akai tabi tadora hadadden floor length cloak dinsa dake nan kamar wani alkyabba just to make her look abit matured dan ko acikin ma'aikatan gidan data gaggani haryau dai bataga mai kankantar shekarunta ba.

hankali akwance ta shirya kanta tsaf ta shafa original turaren gargajiya oud wood me masifar kamshi irin me daga hanklin nan acikin tsarabar da su mummy suka saka mata.

hankli kwance tay kominta dan saida takara extra 30 min a lokcin daya saka mata kafin nan tagama shirinta tsaf tsaf ta fito waje da tunanin tagama batamai lokci sai tazo samu ashe saima yanxu ne ya gama shiryawansan ya fito asif he knew zata masa taurinkai

the disspntment in her face data kalleshi yana tahowa sashen nata says it all dan so tay tadan batamai lkci
taga me zaiyi

wani irin harde ranta tay harya karaso ta gabanta da irin mayen kallon kurel din nan daya saba aika mata akoyaushe in suka hadu,

suna hade ido cikin kyabe baki tareda checking inta out da idanunsa yace"masha Allah "i like this dress" is actually better dan wanda na turo miki.

wani irin dauke kai tay batace masa komi ba tareda mugun haushin reaction dinsan.

yy murmushi yace good jamin aji yan mata, ....shalll we??
everyone is waiting for you lil mama.

kasar wuyarta tace "ohhh please..dan babu pet name din dayake kiranta yamata dadi aranta kamr wnn lil mama din cos is sexy and freaky with his strong husky ganster voice inyana kiran sunan har tuna mata yake da baya sai taji wani mugun haushi yakara rufeta.

da bacin rai tay gaba
tabarsa tana kukkuni

cikin kyabe baki ya gyara zaman calm light sandy beige slim fit suit dinsa ya biyota abaya cikin sanyin takunsa me aji

hadadden qamshinsa na mufasa noir da nata qamshin sosai yagama hade iskan wajen da wani irin salon qamshi na daban daya soma aiko sako waje tunma basu sauko kasa ba..

Ahnkli take tafiya cikin kasaita da aji tareda dedeto nitsuwarta da hanklinta at same time kuma tana kkrin rufe duk wata kofar fargaba da dumbin tsoro.

babu wani sashe na jikinta dayake bude face kyakkwan fuskrta

dan bakar abayar irin sakakken nan ne barin ma da aka masa floor length cortsy cloak me kamar alkyabba tana tafiya yana binta abaya sai yazamar da ita kamar wata yar sarauniyar larabawa.

wato shikansa soft rolling din datay akantan bata bari ya nuna koda sillin gashin kanta a waje ba.

bazan iya fasalta kalar kyaun datay ba dan wani kyan ba kwalliya kawai kenuna shi ba the way u dress all covered classy and regal can kill the devil with a single stare.


daga yanayin yadda yake binta abaya yana murmushi me sanyi like a lost camel zaka gane cewa har cikin kokon ransa yake mugun alfahari da kasaita tareda kyaun matarsa musammn ma dakyan yazo da modesty irin wanda yake so yaga mace ta hadu snn tana rufe jikinta takoina abun dai yana matukar burgesa.

dan koda suka kebe da ita awani kasa shide bazai iya cewa ga wani ranar data zo gabansa delibratly batare da ta rufe sassan jikinta ba.


har saida suka bar sashensu suka sauko takasa kafin nan ya matso daf da ita suka fara saukowa kusan atare.

daga nan sashen kasan ne suka faracin karo da masu aiki kala kala dukansu sanye da uniforms mostly private workers ne na cikin gida

suna dosowa sashen taga jikin kowa na rawa kamar wanda sukaga malaikal mutuwa ita kanta she tot zata iya daurewa ta cigaba da shareshi

amma dataga yawan idanun mutanen dake gaishesu da kuma kalar rawa da jikinsu yakeyi dan sungansa duk dai sun razana wasu kafafunsu na harhadewa wasu suna bacewa awajen kamar iska yasaka itama ta dan sassauto danata takun slowly tadawo ta bayansa with one step back agefensa ta sauke kanta kasa...

wani babban sashe suka nufa ya dora hannunsa akan wani abu wani katon kofar opaque glass ya budu


kofar na buduwa wani irin qamshin turarka na musmn yahau dokt ramin hancinta

wani irin faduwa taji gabanta yay at same time taji dirar dumin lallausr hannunsa acikin nata.

daga kai gay ahankli suna hade ido yay mata wani irin

37 / 112