Chapter 39 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   39 / 112

114K to 117K   out of 335.4K words

inaaa kina matar aure

batace uffan ba ta shiga kwace jikin ta tana tuttturasa ,ok fine ya fada mata da sigar irin baki horo ba ko


Bata san yaushe yayi juyi da ita ba gani tayi yasa hannu zai cire towel din ta harzuka tadanna masa ihu...

"i hate this...kadena tabani..i not ur wife kaje kanemo matarka mana meyesa saini ne kawai zaka walakanta ehhh

bai amsata ba saida ya zarge towel din ya kafe kan kirjinta da idanuwansa baiya ko kiftwa takara fashewa da wani irin kuka kmr yar yarinya, acikin shesheka tace Allah zai sakamin mugu kawai haka kawai zaka na bude min jiki na dan kaga karabani da iyayena..

cikin share borin nata yadago fuskarta da karfi suna fuskantar juna tabi ta rutse idonta taki ta kallesa

fuskansa ba asake ba ahankli yace "kee, zaki samu matsala dani if u dont respect this body, bcos is not just urs..it is mine bana son ki sake yunkurin fita waje ahaka koda a marfaki ne...
...and what ever u will do to me in dis Room stays in dis room, my wife must be respectfl bana son na takura mi ki pls do not force me to.

Kafin ta bude baki cikin katseta yace no words, respect is a comand, kinji ko??...

wani irin shiru tay kanta na kallon kasa tana hawaye ahankli batacemai komi ba danko murmushi babu akan face nashi bare sassauci tama rasa me zatace masan gabaki daya.

Wani luiiii yayi da idanunshi yana kallon sunkuyyayen kanta..

bazata taji har ya matso daf, kanta ya dan kama da lallausar hannunsa ahankli ya sauke mata wasu irin summamun kissess asaman goshinta da cikin bakin ta kamar mai shirin hadiye ta..

yana zare bakinsa anata tasakar mishi wani irin hawaye me dumi tare da ajiyan zuciya me karfi.

itade tana tsaye har lokcin babu komi jikin ta sai inda hannunshi yake shafawa wani irin kallon so yake mata dake mugun dagula mata lissafi...

har wani rawa rawa jikinta yake jin laushin hannunshi na yawo akan laushin fuskarta
muryansa kasa kasa kamar na wanda za'a karba mai maganan yace "ur breast is sore babyna zaki iya yin wankan ko natayaki yi??

da muryan kuka tace
"aizan iya..i dont need ur help, nide i just want to be alone can you let me??

tana fadin hakan taga ya saketa atake kuma ahankli wani ajiyan zuciya ta sauke har tajuya zata wuce bathrum din taji ya kara jawota baya

atake suka hade ido hanklinsa adan tashe dan silent kukan datakeyin sosai yake dagamai hankli duk dama bazaka masa kallon haka a fuska ba.

ahankli yace okay
i didn mean to hurt you baby pls kidena kuka haka kinji!?

wani irin kukan ta fashe masa dashi kamar wanda yace mata tay..

zai riketa ta fixge kanta da dan karfi taja baya ta lumshe ido cikin sheshheka tace
"ainasan kana da hanyar da zaka samo anty razia ka aureta kuyi rayuwanku amma dake kafiso ka ajeni anan gidan dan kana walakantani shiyasa ma ka auroni, i am not going to let you used me, i am not your toy kuma in sha Allah bazan taba zamowa ba nide Allah ya isa min mugu kawai..
...tana gama furta hakan taruga a gujje tashiga bathrum din takulle kofar da sauri tanata kuka tabarsa anan atsaye.

ajiyan zuciya kawai ya sauke yabi kofar da kallo tareda kada kai bai kara cewa komi ya fita yakoma sashensa daga nan bata sake ganinsa ko jin duriyar sa ba har tagama kukan tay wankan ta fito ta samu janet ta hado mata breakfast

yauma sama sama taci kafin nan ta sha pain relivers ta saka kaya rashin jin motsin sa ata nan sashen nata yasaka ta huta abunta batako yii yunkurin fita waje gaida uban kowa ba


fannin hajya zubaida kuwa yau da asubahin fari bayan alhaj attah yaje masjid tayi maza ta kira yar uwarta simran awaya.

dakyar ma simran din tadauka sabida dabiar ta na lalaci da tsabar son baccin safe..

badon ma already hajy zubby ta tura mata tex tace mata akwai wani muhimin maganar da zasuyi akan batun ta da javeed mufasa da asuba ba inaga da simran bazata taba iya daukar wayar ba

nan hajya zubaida ta fara mata da lallami tareda bata hope cewa tana tare da ita
a dukkan yanayi

tanayi tana tunatar da ita wasu abubuwan dan kullum itake ke nutsar da simran game da dokokin aure a gidan mufasa dan karta kwafsa ta rasa gurbinta na zama matar javeed na har abada which include being a virgin dan tradition ne na mufasa cewa a newly weded bride must be a virgin no matter what batason garin bori simran taje tay wani kuskure.

tace simran abunda zan gayamiki basan bazai miki dadi ba amma banason kiy amfani da fushi ki lalata mana komi

nan ta fara gayawa simran cewa ai harma baban javeed yabata kyautar asibiti dede nan takagu sosai taji sauran bayanin dan bata kawo auren bane da wuri, saida hajy zuby ta fara fayyace mata komi dalla dalla
ta kuma gaggaya mata yadda komi ya kasance acikin makirci.

jin yadda simran din tawani birkice mata da questions atake yasaka ta dinga bulbula mata karya.

tace ai ma matar da javeed din ya kawo mummuna ce bata rabin kaita kyau ba ai saima tazo taganta zataji karfin gwuwa gashi ma kowa baison yarinyar har alhaj ma baison yarinyar gata yarinya ce yar 15yrs....


dan uban karyan data zubawa simran sosai ya rage wani haukar da simran din take kkrin tayarwa, she make sure ta nuna mata cewa ai bata da wani matsala amaryan javeed is not a competition kawai ta dawo nigeria gobe gobe tanaso suhada kai kafin yarinyar tay wata daya a gidan sun tsinka auren.

da wani irin confident ta rudar da kwakwalr simran harma tasaka wani abun yadan ragu wa simran aranta da tunanin ashema ba razia javeed ya kawo ba, she rmbr cewa akwai kanwar razian, amma kashss bata karanta komi akanta ba gashi file din kuma yana can UK tabar shi, batay wani bori sosai awayar ba duk dama suna gama wayar ta kasa iya daurewa ta dinga kwallara kuka tana zage zage tana neman layin javeed din amma sai shiru zazzabi me mugun zafine ya rufeta....

yau agida ta wuni tana Allah Allah gobe yay ta tattara ta dawo nigeria gani take inhar dagaske ne tafi matar javeed komi da komi kuma yarinyace within a week ma zata iyayi waje road da ita basai anyi wata guda ba.


anan gidan kuma sai can da yamma bayan kowa yafito babban falo ana zaune kafin nan mahaifin javeed yanuna yanason yaji lafyar nur.

wata servant aka aika ta gayawa janet awaya dan ahanasu zuwa sashen, lokcin nur tana kwance akan kujera tana karatu amma dataji mahaifin javeed ke nemanta ya saka ta mike agurguje tay sabon wanka ta shirya tasaka kayanta masu kyau tay lullumi da babban mayafi nan janet tarakota har ta bakin falon kafin ta tsaya tana jiranta

kanta na kasa tay sallama da sanyin murya as usual kowa dake wajen is dressed in the most expensive and fashionable dress musamn ma anty suad.

nur tana shigowa ciki gabanta ya dinga bugawa sabida kallon da suke mata amma bashi ne ya hanata daurewa ba mahaifin javeed din ta gaishar ya tarbeta da sakin fuska sosai suna gama gaisawa ya tashi yafita abunsa sai yabarta da duka matayen gidan su uku

cikin ladabi nur ta fara gaida anty suad sai taga matar tay mata shiru ta kuma harde rai bata amsata ba

ita duk ta dauka bata ji bane sai ta kara gaisheta har suka dan hade ido amma bata amsata ba tawani dauke kai tafara latsa wayarta tay banza da ita.

abunka da zycr yaro sai kawai ta tashi taje ta gaida hajy xuby data amsata ciki tabi tagaida lady saddika wacce itace ma ta dan mata habaici cewa bata fito gaisuwr safe ba ko jiran javeed take ya riko hannunta ya kawota...

itade nur batace komi ba..

suma suka shareta tanaji suna hira sama sama da hajy zuby akan yar uwarta bata da lafya sosai zata dawo gidan gobe anty suad din ne batako sako baki a hirar ba saima latsa wayarta takeyi.

ita kuwa nur ganin sun shareta kowa na famar harkan gabansa yasaka tamike tsaye tare da musu sallama da kallo kawai suka bita basu amsa ba

har ta juya zata bar falon kenan taji an wani irin daka mata tsawa "keeeeee... zo nan.

tsabar karfin tsawar amugun razane nur ta juyo caraf taga anty suad ta mike tsaye cikin matsancin bacin rai da zafin kai tana tunkarota da wani irin muguwar kallo

numfashinta ta dauke cakkkkk tana kallonta jikinta taciki na rawa rawa dan ayadda taganta ta doso ta a fusacen nan bata san me zata ce mata ba...

da sauri ta karaso ta sameta dan rabonta dataga ana mata irin wann muguwar kallo da kuma tsawar tun rabonta da mrs haseena..

nur tana isowa cikin sanyin murya da ladabi tace gani nan mummy..

da wani irin zafin rai ta daga mata hannu a masife tace

A'a A'a, ni ba uwarki bace!!!
"ke haryaushe kika xo gidan nan da zaki gaida uban kowa anan amma kina kallona bazaki gaisheni ba, who d hell did you think you are girl??
[16/05, 19:22] BLUE💙: EPISODE 45
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.
Dan shiru nur tay kafin nan tadago kanta cikin kamiya da wata iriyar tsaurin idon da basuyi tsammnin ganinta da irinshi ba dan wnn tsawa da bude idon ba wani sabon abu bane a kwakwalrta, ahnkli tace" ohhh,amma kuwa na gaisheki hajiya anty sai dai in bakiji ba.

tun bata gama rufe bakiba anty suad din ta wani irin daka mata tsawar again har kamar ma zata mareta ganin wai harta amsa mata magana abunda tasan bakowa keda ikon mata ba.

a masife tace "ohh cut the crap girl karki maidani yar iska mana haryaushe kikaga gaisheni anan akan bani da ido ne ko bani da kunne...

Still nur taja numfashi cikin wuyarta snn ta kalle tsakar
idonta tace lokacin dana gaida Father inlaw fa ke na gaishar. baki amsani ba nasake gaisheki still baki amsa ba...

dede nan lady saddika ta taso jikinta har na rawa tazo tanama nur din wani irin kallon mamaki sabida a zatonsu kuka kawai zata fara musu da barin baki tafara basu haquri sai kuma sukaganta atsaye kyam kuma idanunta abushe harma tana iya amsawa batare da rawan murya ba, in her mind she was who d fuck did dis girl think she is?

da wani irin jiji dakai da yanayin tada gurmi ta kawo hannu zata fixgo nur din nur tay saurin tsareta da wani irin daurarren fuska acikin wani irin sigar jan aji taja baya da wata kalar attitude me alamar kar asake ataba mata jiki.

rai a mugun bace lady sid tace "iyye, excuse me?wato mummyn ne tayi miki karya kenan kome kike nufi ance miki bakiyi gaisuwa why are u saying kinyi? ke kinfi karfin amsar lefinki kenan ko me...

nur tay kamar bada da ita tay maganan ba tadan dauke kai

hajya zubby dake kallonsu agefe sai kallon nur din kawai take da wani irin fuskar mamaki dan ita bata fiye saurin shiga maganansu ba tasan yanzu sai anty suad ta hada harda ita ta zaga

lokcin sosai ran nur ya fara baci amma bata sake hakan yanuna a fuskarta ba saida ta gama ja musu aji snn tadan kalle lady siddika muryanta ciki ciki tace i am sure na gaisheta sai dai in bataji ba but i did.

baki bude lady saddika tace an so what? tunda aitace miki bakiyi gaisuwa ba toh bakiyi bane, hmm su amarya ana magana kina magana ko kinsan ko da wakike magana?

cikin karkada kai anty suad din tace batta kawai saddika i have her time, cikin sakin wata huci tace ohh my god..wato irin kinaji dakanki kina era din amarya baki laifi ko toh gara ma kisani nibana foaming din familiarity bana kuma daukar raini inma da wani gigin raini akanki kikazo gidan nan gara ki saukeshi yau din nan sabida babu ma saarki anan, danke saidai nayi jika dake bama y'a ba. dan haka marmaxa ki shiga taitayinki, i dont care if andaure miki gindi agidannan ko wani waje nide inhar kikayimin ba dede ba koda bazaima kowa dadiba dole ne nagaya miki gaskiya, ni raini ne banaso koda wasa banason raini, in haka halinki yake toh kuwa bazamu shirya ba dan da tsufa na bazan ce baki gaisheni sann ki kalli tsakar idona kice kin gaisheni..

Nur tay shiru batace mata uffan ba...

and the least they expect is ta basu haquri amma tay shiru ta sharesu.

wani irin kallon juna su anty suad din sukayi dan kusan atare suka sakota da surutai da masifa ta inda suke shiga banan suke fita ba duk da zaton zata basu hqri anty suad tabi ta haqiqnce sai cewa take ai tun zuwan nur gidan ma bata gaisheta ba ai kamata yay tama bita har dakin baccinta tana gaisheta inde tana da tarbiya

aikuwa suna gama rufe baki nur tajuya da wani irin dan banzan attitude din bazata bada haqurin ba wanda ita kanta batasan ma zata iya wann taurin kan ba kawai gani tay tanayi kuma bataji ko alamar tsoro aranta ba saima tulin bacin rai.

dede zata barwajen kenan saiganan mahaifin javeed ya doso.

suna hade ido duk dama tay saurin sauke kanta kasa saida yagane wani abu ya faru yana isowa daf yadan kalleta yace "Ah ahh my doter meyafaru kuma kike fushi..

tunkan nur ta dago kai caraf Hajya zubby ta cafke magananan

"Alhaj fada fa kawai anty tay mata akan gaisuwa bawani abu bane shine take daure fuska kaga ko haquri ma bata bata ba.

wani irin dauke kai yay baikulata ba ya kalle kanwarsa suad din direct da wani irin ido yace '..akan gaisuwa kuma? da wani irin yaren da su biyunsu kadai ke ganewa yace mata "this is nonsense su'ad"


karamin tsaki taja masa ni banason raini ne yaaa attah shikenan yara sai baza'a gaya musu gaskiya ba kowa anan nazaune yaga yadda yarinyar nan ta wuceni bata gaisheni ba upon duk wahalar da aka ban ahidimar bikin nan nine nazamo mata farkon abun rainawa.

kallon nur yay duk suna tsammanin yace mata tabada hquri sai yy banza da maganan da taushin murya yana murmushi yace "my Doter kije kihuta kinji?bakin kofar ya kalla yace who is der.....janet??

da wani irin sauri janet din ta bude kofar tashigo ta rusuna kasa tace yes sirr.

batare da ya kalleta ba yace please take my doter to her estate ryt now, snn kar a dameta da wani surutu let her rest.


Nur ta kallesa tay karamin murmushi da sanyin muryanta mai cike da ladabi tace thank you father inlaw i wll rest in sha Allah.

shima murmushin kawai ya mayar mata yana kallonta harta juya tafara tafiya janet nabinta abaya.

wani irin duhun bacin rai yasaka hajiya zuby tashi fuuu tay sama..

tun basukai kofa nur takejin masifar anty suad tana cewa yaa attah what is the meaning of this..ko fa hakuri bata ban ba saima musu dani datakeyi kaima kuma bakace mata komi ba ahakane zasu daraja mu?

cikin kyabe lady saddika tace amma yaya aikoma yayane in babba ya nuna ransa ya baci da yaro saiya sauke girman kai ya bada haquri...

kallonsu yake da wani irin ido snn yace toh Allah ya kyauta
...ke suad ki sameni a daki na bayan isha'i.

yana fadin hakan ya harde ransa snn yabar wajen..

da wani irin sauri lady saddika ta karaso wajen anty suad dake tafarfasa nan tafara bata baki

"mummy dan Allah kiy haquri, kema kinsan dis is the same tarbiya da yaa attah yabawa dansa javeed shiyasa yake abunda yaga dama kuma wllh kune baku dau mataki akan abun tun farko ba toh gashi yana so ya dora matarma akan haka mummy this isnt ryt, in javeed jininsa ne wnn fa yar talakawa ne wanda kunema kuke kkrin rufawa ahalinta asiri.

cikin dacin rai da cizza labba anty suad din tace "kigafa yadda yarinyar ke amsani ko tsoron idona na bataji ba wai nikam dama hakanan yaran yanxu suke da tsaurin ido da rashin kunya ne..

da wani irin muryan zugi lady sid tace tab di mummy ai Gen Z din kenan kikeji, yaran basuda kunya ga taurin kai yan babban bura uba ne wallh ko ni saida naji mamaki tsaurin idonta, ki ganta fa salla salla shiruu kamar bazatay magana ba amma ana magana tana yi ashe yar iskace bata da kunya hmm toh lallai akwai aiki agabanmu mummy...

"ke saddika aitun jiya nake ce maki yarinyar nan ba shuru shuru bace tunda kikace wai hajya mammy ce uwar dakinta kika san me ta riga ta gaya mata akanmu? kuma de kinsan haka kawai javeed bazai kyallara ido yadauko wata yar kwaila ya kawota gidan nan ba saidai da wani abu special ajikinta amma muje zuwa
..yanxu dai bazance komi ba amma bari bayan ishai yay naje naji me yaa attah zaice..

daga nan suka bar maganan suka haura daki domin gabatar da sallahn magrib


hajy zubaida kuwa tana isa dakinta da wani irin huci tabude dispenser ta tsiyaya ruwa me sanyi tasha

kai zakayi tsammanin
dan karamin shock ta shiga amma kuma har cikin brain dinta saida tajiwani abu ya dan warware dan yadda taga nur firdaus taxo tagama dauka wawiya ce ba wayo ankawo musu gangan bugawa
amma wai ace har ta iya kallon tsakar idon anty suad takuma amsa mata magana?? "wow, yo ko ita datake cikin shekaru na sama da hamsin yanxu wani bin bata iya daurewa kalar xafin kan anty suad bare yar yarinya karama, tun anan tafara jin wani irin kalar rudani da sauyin tunani akan nur sosai

cikin karkada kai tace tabb lallai akwai aiki


bangaren nur kuwa har ta isa sashenta bata sauya fuska ba duk dama bakaramin tafasa zuciyarta yay ba dan tatsani a raina mata hankli cos she clearly rembr yadda ta gaida matar har sau biyu tana shareta amma wai tazo tana mata tsawa tana gasa mata baqar magana wai bata gaisheta ba


tana zama akan gadonta tafara sauke hawayen bacin rai cikin ranta atafashe taja wata tsaki tace ba lefinku bane laifi nane danaje gaisuwarma dama zamansu nake da saina gaishesu?

she kept replying the scenerio in her brain har aka kira sallah ta mike taje tay alwala tay magrib awajen ta zauna tabude qur'ani tana karantawa har saida akayi ishai wanda tana idarwa janet

39 / 112