Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
na farko da zuciyata yake ywan tunawa Akowani lokci
idonta atake yaciko da ruwan hawaye masu zafin tsiya tuna kalar ukubar datasha abaya na ciwon mummunan qaddara da wanda tashashi ahannun mahaifyrta mrs haseena kamar wacce zatamai kuka cikin katsesa tace "But you left,..u dint even called me...
sai kuma tay shiru dan kawai fada tay amma batama san ma tafurta masa hakan ba...
lumshe idonsa yya ahnkli yabude yana kallon yadda idonta ya ciko da ruwan, dan baiy tsamnin hakan zai dameta ba but he can see it in her eyes dat she misses him even more than he can imagine..
ahnkli yace ive to protect you sumtimes pls dont say dat i left bazaki fahimce komi yanxu ba.
Tana kallon kwayar idanunsa ta hade rai batace masa komi ba kawai tafara masa hawaye sosaiiiiii
inda bata hankara ba saukar sanyin lallausr hannunsa kawai taji akan nata ya lalubo cikin nashi ahnkli suka kama hanun juna cikin sauke ajiyan zuciya me sanyi jin yadda dumin jikinsu yadada gaurayuwa, a cikin sautin lallamin da baisan ya iyaba yace "Hey, no tears okay. toh ya isa mana, ji sharri, dont cry bbygal, well, maybe alittle bit cos u look more sexy wen u cry...
shagwabben kuka ta kara sakar masa cikin bori ahankli tanajin yadda yake murza soft hands dinta acikin nashi..
fuskarsa emotionless yace "i said u look sexy with tears and now u want to kill me with more? you tiny little possesive baby..
tsantsar shagwaba kawai take mai taki ta kulashi...ya tabe baki ahakli..yace okay fine, yarinya sai fitina,..my bad."my apologies ma yarda i left, i dint call my babygal nd bbygirl is now upset with me,..ohh i am gonna die.
..turo mai baki tay a mugun shagwabe dis time hawayen na dada zubowa kamar ruwa
cikeda da shagwabbn bori ayayninta tace nide i am not upset, danma nagaya maka? nd i am not ur babygal
rikota yay da wani irin karfi suka mike tsaye taki sam ta daga ido ta kalleshi sedei wani irin yasashhiyar kallon dayake matan ne ya saka sanda taji kukan nata ya dauke mata cak...
..hannunsa yadora akan fuskarta ya share mata hawayen shagwabn tass yace no more tears aina bada haqri, kewai taurin kai baki yafiya ko, ni ba wnn nake son ji ba.
ya dada riko hannunta cikin nashi yace "ina so ne kawai nasan me kikeji akaina pls tell me what u feel abt me..and do not tell me nothing,kallon Kwayar idanunsa tay da kyar cikin dedeta nitsuwar ta sann tace "meya kawo wnn maganan?
dan Lumshe ido yay ahnkli yace so nake mu sama ma alakar mu ma'ana.
Cikin sauke ajiyar zuciya hade da dedeta dukkan nitsuwarta tay shiruuuu cikin rasa ubanme zatace masa dan gaskiya tana jin nauyin ta furta masa wani abu duba da kmr gabaki dayane ma bata gane ma kanta intana tare dashi.
can sai kuma ta tuno da yanayin razia abu wacce sau daya in aka tambayeta abu kai tsaye take cijewa ta bada amsarsa komin wuyarsa, komin dacin sa, kuma confidently and boldy...like a true powerful lady..
cikin sauke ajiyan zuciya tasaci kallonsa sai taji to meyema amfanin boye ma javeed komi bayan yanxun nn tagama masa yarinta da kukan banza..
kanta na kallon kasa cikin nitsuwa da sanyin murya tace mashi, ni bansan ya zan fassara maka abunda nake ji akanka ba,..
ahnkli saikuma ta dago kai ta kalleshi taga shima itadin yake kallo..
karamin ajiyan zuciya ta sauke tareda sako wani sanyin murya me ratsa gangan jiki tace I feel,..i feel..evryhing abt u, ur smiles...the way u cheer me up
..the way u care..the way u listen. The way u even scold me..its strange feeling, i know i dont knw you, i dont even knw your name.
Yafara dariya ahnkli
Tace seriously, you have no idea how much frustrating it is to need you nd ure not der.
Irin sassanyar murmushin Nan me narkarwa tagani na wanzuwa asaman fuskansa yanata kallonta while his hands are simply caressing hers..
ahnkli cikin sanyin murya yace i am sorry kinji..and i feel flattered dat a strong beautiful angel like u needed me nd i wanst der, duk dama nasan ba gaskiyan dika ba kenan amma kinsan me?...
ahankli Ta girgirzamai kai idanunta na kallon kasa, kai tsaye yace " "u mean alot to me, fiye da yadda kike tsammani, nd I know u see me as a total stranger but...
Dede nan ta dago kai tana kallonsa da wani irin fargaba a kwayar idanunta hannunta ya dada tamkewa cikin nashi yana kallonta da shauki kamar zai hadiyeta muryansa ahnkli yace ki kwantar da hanklinki,...tace "uhumm,..yace i said calm down..tace i am calm,..Yace okay look at me,"Da kyar ta dago kai takallesa yace can we be friends and
...more??
dan shiru tay Muryanta kasa kasa tace and more like..
"yace...like more than friends..
kwace kanta tay a hannunsa tay gefe ya biyota wajen, saukar hannun shi taji akan waist dinta talumshe idonta ahnkli snn tace
i dont undestand why u alwys touch me bayan kafin kowa sanin cewa banaso
..what did u want frm me..ni dan Allah ka gayamin.
juyowa da ita yay ta gaba suna Masu fuskarnta juna ya namai mata wani irin kallo me tsananin sanyi dashiga gangan jiki..
"baki son tabaki, baki son a rike miki hannu
but how else will i knw u cud trust me if i dint have the caurage to knw ur boundaries.
wani irin kallon juna suke atare numfashin sun harna goganna juna..
sassanyar muryansa da fuskansa duka marairace kamr na wanda zai mata kuka yace... what is it dat u don't understnd?
zata magana cikin katseta da mayun idanunsa yace...u don't understand dat ..'i love u?
Yi tayi kamar zata fadi kasa yatarota jikinshi atake jikinta ya hau rawa rawa tana kallon idanunsa da suke cike da wani irin jikakken tsumayi muryansa wani iri iri yace "i love u Noor.. its deep and immense, is like evry fucking day i am suffocating in it, I just can't hold it in any more...yanxu kam kin fahimta?
jitay takasa iya daurewa kirjinta na bugawa tay saurin juya mai baya zata kwace kanta ajikinshi yadada jawota da wani irin karfi, sai kuma ta tantamesa sosai, tanajin kamr bata taba tsamanin jin hakan abakinsa ba alhali abunda take tsoron jin kenan gashi kuma har ya furta mata yana furtawan kuma sai taji ta rude gabaki daya.
rungumeta yay yadan aje kansa agefen kafadunta dede ramin kunnenta yake cewa " I knw its alot for u, i will break all ur rules.. but am not gonna force u to love me back ryt away...take as much time as you need, I just want u to knw dat i wll neva eva give up on this. saidai in Allah baice zai bani ke a wann duniyan ba.
da kyar cikin tattaro makanta nitsuwa snn tazare kanta ajikin
shin tadaga kai tana kallonsa muryanta kasa kasa sosai tace i dont think you knw what ure saying
..yace why?Ko kina tunanin banyi nazari akai bane kafin na furta maki shi ???
Wani sassanyar hawayen ta sauke masa bakinta na rawa rawa tace amma ai...
..tun bata karasa ba cikin rufe mata bakin ta sa yatsunsa yace i knw what i am doing. And I will neva hurt u..or put u in any position to hurt urself..
zuciyarta kusan a dagule tace but what if am not ur type.
Cikin lumshe ido da budewa yace..pls don't say anything anymore,zan baki cikakken dama kisan koni wayene..
cikin kalalo makanta dauriya tareda nitsuwa tace tou shikenan naji zanyi tunani akan hakan bt i cant just say yess right now.
..ahnkli yace
okay fine babyna take ur time kinji..
share hawayenta tay snn ta kalleshi calmy tace "so,what do i call you?...karan hancinta yaja kadan snn yace "Javeed"..i am javeed Attah mufasa.
tana kallonsa ahnkli tace javeed? yace yah.
"its pleasure meeting you, yace its okay bby..inade shikenan abunda kike son ji?
Cikin lumshe ido da budewa tace for now
Yace toh shikenan muje nakaiki gida kiyi bacci if not ure going to be stressed out..
[25/04, 19:45] BLUE💙: EPISODE 15🦋
komawa tay wajen zamanta snn tadauki clutch purse dinta tana juyowa kuwa tagansa har ya karaso kusa yana tsaye daf da ita, runtse ido tay jin yadda ya shigarda hannunsa gefenta sn yadauki box parcel din gift daya bata na pure black colour zobunan graff diamonds, yana wani irin kallonta cikin wata sasssanyar salo dats sooo slow and delibrate yariko yar yatsar ring finger na hannunta cikin sauke wata sihirtaccyar ajiyan zuciya.
"Bbygal wann abun fa bazai shiga jakarki ba"
atake tadago kai ta kallesa cikin snyin kyabe baki dan kuwa tafahimce meyake nufi sarai kawai yan girman kan ne suka tashi,ta sani he wants them to share the ring tunda ya miqa mata taga ai daya na namiji daya na mace, amma sai bai furta mata ba kai tsaye.
muryanta kasa kasa ta dago kai ta kalle kwayar idanunsa kamar wacce zata shige cikin jikinshi snn tace so wat are we going to do with it now?...
saida yadan ja cikin wata salon jan aji datakemai mugun kyau snn yace shoud we test it?
dan karamar blushing tay cikin kallon idonsa ahankli tagyada mai kai, lallausar fresh yatsun nata yarike gently anashi, snn yasaka mata ring din ahkli tareda kai soft red lips dinshi kai yay leaning mata slight harmless peg awajen
wani yarr taji duk ajikinta ahnkli ta lumshe ido snn ta budeshi da sauri..
nn taga harya ciro dayan ring din acikin salo tadanzare yatsun hannunta anashi da shagwaba tace nikam ah a,wann is not my size saidai mugwada shi anaka hannun,..
baice mata komi ba harta karba dayan ring din ahannunsa which is slightly bigger than nata cikin nitsuwa ta kama hannunshi dayaji wani irin fresh manicure kai bazaka ce hannun namiji bane namijin ma mei rike bindigogi da kuma makamncin su.
sakamashi markakken ruwan idanunta tay akai snn tace its beautiful, bazata taji ya ya shafa gefen fuskarta kadan muryansa nacan cikin makronshi kamarma bazai fito ba yace der is nothing compare to you babyna, kallonshi kawai ta dingayi da imaninta tanajin wani makurarren sonshi na mamayarta dan inyana mata wani abun har mamakinsa takeji bana wasa ba
awani irin yanayin jin kunyarsa tasaukar dakanta kasa ganin yana mata wani irin kallon nitsuwa daf da ita yakara matsowa yace "Happy?
Cikin sanyin murya
Tace yess..kaifa?
Dan murmushi yyi a boye kafin yace zan jira sain ance ana so na. dan dauke kanta tay gefe tana blushing
sai gashi ya kamo hannunta gently yace muje nakai ki yanxu its getting late yana fadin hakan ya dan duba wrist dinsa yaga time almost 10:30 na dare..
babu musu suka tarkata as usual hannunsu sakale da na juna tashiga binsa abaya harsuka fito waje harabar gidan tanadaf bayansa.
suna fitowa yakaita gaban wata mayyar jaguar vintage jeep dinsa nan yabude mata seat din gaban tana zama kuwa sai Wayarta yafara ringing daga cikin jakarta..
kasa cirowa tay sabida mayun idanun daya tsareta dasu kamar na wanda zai hadiyeta...
Maimaikon ya karbe seatbelt din dan ya bata daman daga wayar saishi yakarbe clutch din yafito da wayar saida yagama ganin waye me kiran snn yanuna mata caller din taga ashe ma munayya hakeem ne.
kallonta yake irin yana jiran explanation din nan, ta turomai baki da snyin shagwaba a muryanta tace Im sure she is worrid abt me kasan bangaya mata inda nake ba...
dan kwafa yay ahnkli Yace ok, tay kkri lets go toh..
yana zagayowa ya shiga driver seat ya kunna motar shidai bai bata wayar ba sai dayayi kamar five minutes da ita a hannunsa yana driving din dashi sai can snn yamika mata tana saka hannu zata karba yabi yahada harda hannun nata ya kwamuso cikin nashi
kanta kawai ta sauke can kasa jin yanda gabaki daya tsikar jikinta ke tashi saboda tausashiyar yanayin dayake mugun caressing din laushin hannuntan anashi cikin wata iriyar salo...
tarasa yadda zatay tafara hana javeed mata wasu abubuwan dan har cikin ranta takejin mugun tsoron yadda yakejin kansa kamar ya isa da ita....
ahnkli yake tukin da hannu daya dayan hannunsan kuma yana nan sakale da nata yanamai murza mata laushin hannunsan anata saidai har cikin ransa tunanin yadda zai yi ya matsawa babansa ya gaggauta kammala bincikensa adaura musu aurensu a satin nan duk shiya cikke masa kirji...
his dad has been away for an important secrecy deal yasan kuma yana dawowa nigeria zasu dora akan wann maganan auren nasa saidai bai san takammamen yaushene dawowar san ba...
gabaki daya inya juya ya sace kallonta sai yaji kamar bazai iya doguwar jira ba dan shikadansa yasan meyake ji ajikinshi
gameda ita..
dan har ransa ya tabbata yana mutuwar son nur firdaus, so bana wasa ba..dan awajensa she is not just a physical body but a strange feeling.
yana son yaga ya mallaketa ta zama nashi like a home, his go to, his happiness, his comfort, snn yay dukkn abunda yaga dama da halittar jikinta anashi ..yana son yabata wani irin rayuwane da harta mutu bazata samu irinsa a duniya ba.
[25/04, 20:22] BLUE💙: #
ayayinda ta dulmuya
wajen tunanin yadda zata jamai layi akan yawan tabata dayakei shikuma tunaninsa gabaki daya ya taallka ne akan maganan aure.
tunda suka fara tafiyar basuyi wani hira ba harsaida suka isa kofar gidan muna dan batayi Mamakin yadda yasan wajaje ba tasan zai iya yuwa ya riga da ya bincika..
Ita dai binsa da ido Take har ya kashe motar yayi parking snn yadago wayann tsummamun ruwan idanun nasa ya zuba matasu batare da ya furta mata komi ba banda sihirtaccen ajiyan xuciyar dayake saukewa taciki.
dan kadan ta dago takalle idanun nasa da sanyin shagwaba da komi a muryan nata in a flirtious way, tace r you thinking of how ur going to miss me?
girarsa na sama a dage yana sakin boyayyar murmushi yace matsala kike nema ko?..
ahnkli tay blushing tace toh nide zan tafi,dan bitting lips dinsa yay kadan snn yace"fadamin abunda yake ranki toh
...atake tajuyo tadan kallesa da wani irin sanyi rangwadi me aji tareda marairace fuskarta kamar nawacce zatamai kuka tace"i am not going to see u again,am i?matsowa yay daf da ita kirjinshi har na bugawa dan yadda take mishi maganan da shan qamshi da kuma dan uban shagwaba bakaramin narka zucyarsa takeyi taciki ba, yace "you will,
"zan baki dama kisan ni wayene,kuma bazan tafi ba ai harse ance anaso na.
wni sautin "hmmm kawai ta saki cikin sunkuyar dakai da murya me sanyi tace emm ai nace maka zanyi tunani akai..
cikin kyabe baki yace its okay babyna, yana kkrin cewa I wll call you yaga ta turamai baki,he cudnt resit it, hannunsa ya dora akan bakin yamurza kan lips din da yatsunsa ahnkli nan tayi saurin rufe fuskarta da tafin hannunta.
yace hmm jeki kafin kifara min rikici..miss tiny temper. batace mai komi ba har tagama jin kunyar tasauke hannun tadau clutch dinta zata fita kenn ya riko hannunta tare da fixgota jikinshi inda atake idanunsu ya sarkafe cikin na juna da wata irin kakkarfar tsumayi..
wani iri irin ta dingaji a ilahirin jokinta musmn ma dataji tadawo bata qamshin komi saina mayun turarensa da yake mugun asassa mata kasala akoina.
kokari take danta kwace kanta ajikinshin cikin nunfashi yace dama haka ake yi babu gudnite?bby dont be disrespctfl mana
a mugun narkee tace"na gaya maka fa, kuma nide bazan sake fada ba "yace "when? turo mai baki tay tace toh give me ur phone number mana then i wll tell you when..
dan saketa yay yanamai sakin dariya me azaban sanyi...
dada jawota jikinshi yay yana dariyar har ramin kunnenta yakai bakinshi ssnyr dariyar nasa na ratsata, nur tafara jin kamar zata sakar masa fitsari ajiki dan wani yarrrr yarr kawai takeji yadda zazzafar numfashin nasa yake dokan ramin kofar kunnen nata yanamai ratsata har izuwa cikin kwakwalwa..
kiris ya rage tafara masa kuka yace shushh yaushe aka haifeki ehh?ke wai har zaki min wayo ko...hmm you dont trust dat i wll come back to you shine kike son nabada number ko???
amugun shagwabe ta gyada masa kai, kasar wuyarsa ya kalleta yace hmm..dan shiru tay tanajinshi yadada riketa ajikinshi snn yace.."baby, idan baki gaya min abunda kike so ba ruwanki..amma kingani bazan boye miki abunda nake so awajenki ba,...kafin ya gama rufe baki tace toh give me ur phone number please
yadam harareta"..yace not tonite..ahnkli tace toh meyasa..yace ana sanyi da daddare babyna banason ki hanani bacci..
ko inna kiraki bazaki hanani baccin ba??
dan lumshe ido tay talafe ajikinshin batace mishi komi ba dan bata son su shiga wani nannauyr topic dan bataga alama kamr javeed yanada ta ido ba...
sunfi minti biyar ahaka tana jingine ajikinshi shikuma ya kanannedeta da huge arma dinsa sao can ya daga hannu ya kalle agogonsa yaga time kusan karfe sha daya na dare
sassanyar kallonsa ya mayar kanta kafin yay leaning kadan ya dora mata wanii irin soft kiss asaman goshinta me mugun shiga jiki ahnkli yace gudnite moncherie
...jikinta amuce sosai tace gudnite mr..veed.
dakyar ya saketa ta mike ajikinshin yanata kallonta dik dama taki sam sukara hade ido dashi harta sauka..
tana rufe mishi motar ta juyo ta dan kallesa, kafin ta maida kanta kasa da wani irin murya me sanyi tace "will wait for ur call..
tana rufe baki taji wayarta na kara lekawa tay taga new number, ta dago ta kallesa da tsumayi ...
murmushi yay cikin taushin murya yace "i wont make you wait baby..saura kuma kiyi saving dinsa da "qalbi.
da mugun mamaki tadago ta kallesa taga ya dan hade rai ahnkli yace "ke, i wll not inherit ur ex's name kinji ko...
wani irin shagwabben turomai baki tay sai batace komi ba suka karayin sallama tanufi ciki ya dinga kallonta har saida tashige ciki snn ya kunna car dinsa ya dawo gida.
ahankli ta turo kofar sai taga muna a tsaye jikinta sanye da nities da alaman ta damu sosai tanajin motsin nur din ta juyo tare da sauke ajiyan zuciya me nauyi tace haba yan mata i even tot kwana zakiyi a inda kikaje din ai...
a mugun gajiye nur tace nop..kawai de munjima ne bamu hadu ba shiyasa
but i am really sorry
...muna ta tsareta da ido tanata kallon saman lips dinta dayay kamar ba ashafe mai komi cikin kyabe baki tace hmm
its owryt. i don't mean to stalk, but is it a male friend??
nur ta danyi murmushi
tace kind of, but he is not my boyfriend yet...
muna tafashe da wata dariya tace.. yet..??
ohhhh