Chapter 13 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   13 / 112

36K to 39K   out of 335.4K words

puzzled toh wann wani irin salo ne oho..


suna gama body nd hair grooming aka kira magrib ta tashi tay sallahnta, snn ta dawo tazauna aka karasa mata make up dinta,..suman kanta yayisu ne in loose curls giving her a natural,effortlessly beautiful look.

sai soft smoky eye with a neutral palette of taupes, golds, and light browns to enhance her eyes without overpowering her face.

A subtle highlighter on the cheekbones kadai ya saka mata just to give her a soft glow, tareda soft pink gloss that adds freshness to her look bakaramin kyau tay ba saida hasken danyen shekarunta ya fito sosai.

saida tay ishai snn ta shiga inda ake saka kaya taga kayan da frankie ya zabar mata dan shikam bata boye masa komo ba tace masa date nights zataje da wani crush inta dan haka batason kayan da zai sakata tay kama da wacce tazo neman attention din namiji
...just class and elegance.

wani custom silk satin modest gown by Sai Sankoh in a rare shade of deep moonstone grey almost silver but with a soft lavender undertone.

Fitted at the bodice, with a high neck, sai subtle cinched waist, and soft bell sleeves that fall like petals.

rigar yana da wani irn sexy budadden baya amma but is covered by a sheer mesh net me crystal embroidery saboda yasan nur sarai batason barin jikinta abude.

the dress was just dangerously elegant.

barinma data saka ajikinta itakanta sai murmushi takeyi kamar sabuwar kamu a hauka dan gabaki daya tarasa me zata fassara kanta dashi

tagama shirinta kenan ta sakalo ralph and russo accesories tun daga clutch shoe dan kunne duk na designr dayane sabida bata son tarkace ya mata yawa bare taje taga javeed yafita haduwa a wann daren lols.

ta gama gyara rolling na veil dinta kenan taji wayarta na ringing da sauri ta kalli wayar ganin private number duk ta dauka javeed dinne dakansa tana kuwa daukawa taji muryan mr aqeel yana mai ce mata suna waje sunajiranta.

after like 10 min da katse wayar tafito frankie da yarakota har kofar gate bakinsa bude ya dinga kallon luxury cars din dake jere gabansu wasu mayun mesarati amv horsepower bakake kirin guda biyar dake jere suna jiran fitowar nur.

Ita kanta sai da gabanta yay mumnan fadi dataga hakan

tana juyowa suka dan hade ido da frankie cikin kara mata karfin gwiwa yace mata "go girl, go kill it..rmbr u're not just the queen but the prize...let ur value speak. ahankli cikin sauke ajiyan zuciya me sanyi tace thanks frankie.

waving dinta yay, itama tay waving dinsa back, cikin sanyin takunta me aji tafara tahowa wanda kafin ta iso ma taga har mr aqeel ya sauko yabude mata motar tsakiya gabaki daya qurds din basa iya daga ido sukalleta daga ita sai driver suka kama hanya izuwa wata private dinner space na mufasa.......
[24/04, 17:45] Anne-Aurora🦋: EPISODE 13🦋
@Surayyahms
tunda suka kamo hanya idanuwan nur ke kan wayarta suna famar chatting da muna a wasap sabida ta damu tanason ta gane komi da akeyi a wajen silent dinner din dan batason taje tay wani kauyanci

muna kuwa bata boye mata komi ba duk dama tasan yawanci silent dinners are love languages of Dark alphas,mafias,and sigma males. dama su kominsu daban ne
tundaga yadda suke rayuwarsu na neman aure, har auren basu ci karo da normal yanayin da aka saba gani ba. shiyasa yawancin mafian families suka fi yin inter family or inter business marriage da yan uwansu mafia dan sunsan sune kawai zasu iya fahintar gestures din juna.

koda nur take mata tambayoyin bata kawo komi aranta ba tay tunanin ko she is just coming across it ne for the first time, duk wani dokoki da styles na silent dinner saida tamata bayaninsa har da misalai tadan bata ta tabbata ta gamsu kafin nan hanklin nur din yadan kwanta.


wajajen karfe 8 da minti goma sha biyar suka iso wajen sabida nisa dayake dashi da cikin gari dake acan cikin gefen garin suka gina wani hamshakin boyayyar estate dinsu na mufasa which is a like a private space shiyasa kowani dakin ko hall acikin is made with soundproof walls and roofs..

suna shigowa gidan nur tasaka wayarta a silent ta daga kai dan duk dama darene amma bashine ya hanata baza ido tanamai karewa haduwar estate in kallo ba dan gabaki daya wajen is coverd with green trees and flowers all over the compound ga wasu morden futuristic buildings da akayi bangonsu da zallan white glasses da energy efficient materials.

ganin bazatama iya karewa komi kallo ba yasaka ta dan dauke idonta cikin lumshewa da budewa tasauke wani nannauyar ajiyan zuciya jin gabanta na faduwa sosai..

ahankli tasake bude wayarta takaranta sakon muna na silent dinner for the last time,rules din shine they will be no spking, no phones, no any sounds sai zallan eye contacts, gestures da kuma hand written notes with a poetic violin loop a background..

itade abun gabaki daya be mata normal ba.."this sound insane but aint rich ppl life crazy? oho de zata je ta gani cikin ranta tace tsoro kawai zan cire araina..akaro na biyu tasake sauke wata ajiyan zuciyar wanda yazo dede da lokacin da motocin suka tsaya agaban wani hadadden privte dinner space in a glass garden dublex dake gabnsu.

atake taga mr aqeel ya sauka cikin sauri yashiga glass house din sauran securityn kuma suka fiffito suna gadinta atsaye.

cikin tattaro makanta nitsuwa tay tsammm acikin motar harsaida taji fargabn datakeji aranta ya saketa after like 5min da tsaywrsu
saitaga kamarma duka securityn ne ke tsaye a wajen suna kan jiran saukowarta saidai acikinsu babu wanda taga yamotsa bare yabude mata motar tafito..

can sai taga wasu yan mata kyawawa cikin uniform sun fito sai ga nan mr aqeel, daga bayansa kuma javeed din ne dakansa ya fito sanye da wata mugwr tailored midnight black tux customised ce design na musmn daga kamfnin tomford yana da classy jacket collar sai rigar cikinsa fari kal marar nauyi me dan sharashara with two frnt buttons undone.

koda ta hangosa ji tay kamar gabaki dayane ta makance batama ganin kowa awajen sai shi, zuramai ruwan idanuwanta tay daga cikin glass din motar
yadda yake tahowa da wani irin tsumammen kwarjini gamida mulki ayanayin takunsa da yake daurawa cikin kasaita bisa glossy black loafers dinsa na christian labourtin.

wani irin shiru wajen ya dadayi kowa kansa na kallon kasa kamar sunga sarkin zakuna fuskarsa ba yabo babu fallasa kai tsaye yakaraso gaban motar snn yasaka hannu yabude mata kofar motar inda tun anan ruwan idanuwansu ya sarkafu cikin kallon juna.

sihirtaccyar ajiyan zuciya me karfi da ya dan sauke ya kalle fuskarta dashi saida tashako zafin tiririnsa acikin numfashinsa

banda mahaukacin qamshin turarensa daya gama cikata kallonta yake cikin shagala har ya miko hannunsa kan nata.

wanda batasan ya akayi ba taji hannunsn anata slowly nd calmy yarike anashi snn ya tallabota daga cikin motar ta sauko kasa cikin jan aji da kasaita tadan tsaya agefensa yadda yake karewa jikinta kallo kusan saida taji kamar harda soul dinta yake kallo ba itan kadai ba.

shaukkiyar kallo ya dan bita dashi his hand caressing hers snn ahnkli yace mata thank you for coming babygal...tadanyi murmushi bata iya cemai komi ba, yace lets go dis way. tana gyadamai kai shyly taji har ya dada riko hannunta cikin nashi nan suka fara takawa atare, kai kagansu a wn lkcin kasan match make in heaven ne dan bnsn taya zan fasalta dacewarsu ba,

sanyin kyaunta sosai ya dace da kwarjinin namiji me tarin dukiya kamarsa... kamar yadda strong bold, and confident aura na maturitynsa da kuma kasaitaccen ajinsa yay balain dacewa da soft feminitynta na yarinya me hankli da nitsuwa, kai kowa yagansu yasan sun balain dacewa da juna

inda sukansu sukejin hakan ajikinsu ayayin da suke takawa, she make sure to walk 1 step slower behind him, shikuma yana dan gaba, sabida razia ta gaya mata dats the basic way to show a man dat you respect him.

wani irin shiru wajen ya dauka tanajin wani irin sanyi yadda aka flowers suke kwance akasar inda suke takawa, she can swear that nobody dares to stare at them.

servants da security sunkai goma awajen amma kowa kansa na kallon can kasa har suka shige ciki snn ya sake mata hannunta ahnkli yay wani waje

sanda ta tsaya cak snn ta sauke ajiyan zuciya dan kamar yadda munayya hkm tagaya mata hakan ta gani, gasu nan dai a private garden with glass walls wanda zallan huge candle lights ne kawai aciki, anyi decorating wajen da wani irin pepper red rose flowers da wasu winter petals akasa here and der.

komi nawajen is looking soo intimate kai ko bakada niyyar fadawa soyayya da javeed ka yarda ka shigo duniyarsa sai kaji ka fada son sa tsundum.

kominshi daban ne, babu wani tarkace da aka tula daga decors sai hadadden dinner table a tsakiya da aka rufe jikinshi da pure farin linen, tsakiyar table din akwai irin single flower center piece din nan na white lily flower with real luxurious cutleries
,..sai table bell....

tun bata karasa bude lumsashun idanunta ba tashako gyaran muryansa ata bayanta

juyowa tay ahnkli fuskanta dauke da mumurshi me sanyi suna hade kwayar idanunsun ya sarkafu cikin najuna suna masu sakar ma junansu wani irin sssanyar kallo sun fi minti uku cikin kallon junansu, duk ta kasa budan baki ganin irin kyan da kayansa ya masa musmn ma daya cire jacket din he look so hot nd simple and calm, bbu abunda yafikara burgeta kamr Rigarsa fari katttttttt wanda tsabar kyaunsa da kuma laushinsa zaka iya hango shatin farar vest dinsa aciki, ta masa kyau, ta rike hadadden dirinsa cas cas, button biyu na farkon a bude snn yadan nannade hands din dayy pairing inta da wata jet black diamonds cufflinks, tsntsayr hannunsa daure da golden vintage rolex watch which look inherited nd polished for the night.

karo na babu dadi suka sauke ajiyan zuciya atare cikin kallon juna yadda yake karewa jikinta kallo kusan sai da taji kamar gabobin jikinta ake sassarewa, wani abu yadingaji aransa dat contain immense love that is so selfish wanda baiji bai gani,

dan yarinyar ta gama haduwa ne tako ta ina inhar ace zaibi na zallan sanyin nitsuwa da asalin kyaun he wll chosee her over and over till eternity..

hannunsa daya mika mata cikin wata tausashiyar kallo ta kama batare da tasan me zaiyi ba, sai ji tay ya dan mannota kan jikinsa kusan arikice tawani lumshe ido tay tsammm bata motsi

zazzafar numfashinsa taji kusan kurkusa da cikin ramin kunnenta muryansa dake fita kasa kasa da wani irin rigima aciki yace 'u look _"Béllisima_ Babygal, alwys gorgeous even wen u don't wear anything on ur face.. mmm i love this dress...

kamr zata nitse kasa dan kunya haka tadingaji sai batace mai komiba face double smirks din datayi, saketa yay ahnkli yace cmon lets sit..u ready for the silent dinner, yeah?
tay murmushi tace
"yah, nn ya ja mata kujerar ahnkli ta zauna shima yazo ya zauna kusa da ita sunata kallon juna...

can saiga wasu servants sun kawo wasu abubuwa akan tray, including food nd other things.

luxurious bottle of non alcoholic red berries da normal water da wasu grapes akan hadadden bowls aka fara jerawa, sann gabaki daya kan table din aka cikashi da kayattatun abinci...

saikuma tarin writing tools, golden erasable ink wrapped in a silk ribbon tareda black slate mini chalkbords, wanda zasuyi sharing.

servants suna gama zuba musu drink da ruwa a glass cup din sukay marmaza suka fita suka basu waje.

bayan ficewarsu Nur tay saurin rigashi daukan mini chalk board din tafara rubutu akai cikin nitsuwa shikuwa sai kallonta yake yanajin tana dada burgesa har tagama rubutun snn taturo masa board din gabansa.

daukawa yay cikin kyabe baki yaga ta rbta So, this is your idea of a date? Feeding me in silence like a princess under house arrest?”

yana gama karantawa yay smirking tare da jingina bayansa calmy akan chair sanda ya gama kare mata kallo snn yay erasing din nata rubutun shima nan ya rubuta mata "ahaa,I prefer my queen mysterious. Talking too much ruins the fantasy.”

tana karba batasan sanda tay rolling ruwan idanunta akansa data gama karantawa ba. nan ta goge nasa ta rubuta
“Be honest. You’re just scared I’ll talk too much and win you over.”

board din yana dawowa hannunsa ya rubuta “You already won everything. Every time you blink slowly, my IQ drops by 20.”

koda tagan abunda ya rubutan batasan sanda dariya yaso ya kufce mata ba tay saurin covering mouth dinta so she doesn’t break the silence.

kallon tsokana na irin yaji dadi daya kusa sakata dariyar nan yake mata, ta dan turo mai baki girarta na sama adage ta kallesa aranta tace zan rama kuwa,bata dau lkci ba tarubuta masa abnda baiyi tsammani ba wanda ita kanta tasan badai taiya furta masa a fili ba..

tace ur IQ drops by 20? “That’s tragic. so, Should we kiss and bury your brain now?

yana karantawa ya daga ido ya kalleta da wani irin wide grin ganin batama kallon sa wani silent laugh yakufce masa. ..ita kuma sai taji dadi sosai dataga tadan sashi dariya..

yanakan kallonta ya dan girgiza kansa alaman irin wowww yarinya kenan wato irin takure mishi tunani innan.


kafin ta dago kai taga wai har ya turo mata sabon abunda ya rubuta yace "for the kiss“..lil mama...Let’s wait till dessert. cos I want my death to be epic.”

biting lips dinta tay ahnkli cikin rasa me zatace, then She picks up the board again ta rubuta "… what do I look like to you right now?” yana karantawa ya danyi pause ya dinga kallonta for a moment too long snn ya rubuta...“Like the kind of woman my demons would kneel for.” wani irin narkewa zuciyarta yay datagan abunda ya rubutan kawai ta mayar masa amsar “but, I wasn’t ready for that.” shima ya dawo mata da “Good. The best things never ask for permission.”

dedeinan bell din yay ringing alaman silent dinner time out...

sihirtacciyar ajiyan zuciya yasauke snn ya saka hannu a aljihun wandonsa yaciro wani long parcel ya turoshi gabanta ahankli suna hade ido yace the way u held silence baby, you have never looked lounder,this is ur gifts.

saida ta dan ja tana kallonsa snn ta saka hannu tadauka ahnkli tabude taga wasu hadaddun duwatsun Graff diamond rings ne bakake masu sheqi guda biyu dayan na mace daya na namiji

dan kyabe baki tay snn ta dubesa tace its beautiful..but what is it for, yace after d dinner i wll tell u...tace okay

nan ya tashi like a perfect gentle man ya fara serving inta Greek salad with some special chicken moise nuggets yabi yazuba mata tuna salad agefe da green lentil sauce a tsakiya snn ya zuba mata protein shake sa drink a glass cup.

shikuma ya zuba makansa Drink me sanyi bai wani tula makansa abincin ba

..girarta na sama a adage tana kallon abinci da alaman yay mata yawa tana turomi baki cikin shagwaba dan kallon shagbwan datake fmar masan yay cikin sanyin murya yace
"too small?cikin rolling masa idanu kasa kasa tace too much,i cant eat dis alone"..yay kmr baiji narkakken muryan datasamai din ba yana murmushi suka fara cin abincin atare

ganin bata wani ci ya taso yazo yafara bata nashi abaki, tanaki tana so, har ta fara karba suka cinye kafin nan itama tafara bashi nata kadan yaci yace mata ya koshi sai kawai ya sha ruwa

ita kuma drink din kawai tasha kadan
snn tasake bude gift din taciro rings din duka biyu waje a fili while looking at them admiringly tace"I love this..yana aje glass cup din ruwansa kai tsaye ya kalleta yay murmushi snn yace i love u.. both"

Da wani irin kallon rashin fahimta ta dago tanami dubansa sai kuma taga ya mike tsaye yanamai tahowa ta inda take zaunen idonsa gabaki daya nakanta while giving her a serious piecing looks
...
kirjinta taji yana wani bugawa kamar zai faso waje dan ji tay kamar tarude duba da bata san abunda yake shirin furta mata next ba....
[24/04, 20:58] Anne-Aurora🦋: EPISODE 14🦋
@surayyahms
kasa iya dauke ido tay akansa sabida wani irin kallon dayake mata ayayinda yake tahowan haryazo daf gabanta kafin nan ya dan rusuna yanamai kure kallon kwayar idanunta da kallo ahankli kuma cikin wani irin yanayi me kashe gabobin jiki

wani yarrrr kawai takeji agangan jikinta cos its feels like he is striping her naked with his Deep sexy eyes datake mugun jin jarababben shaukinsa aduka gangan jikinta.

ji tay kamar zata saki fitsari ajikinta tsabar rudewar dataji kokon kwakwalrta yay.

cike da jin kunyar idanunsa slowly tadan sunkuyar dakanta can kasa jinbece mata komi ba cikin jarumta tadago kai takallesa muryanta nadan rawa rawa cikim yauqi da shagwaba da komi datasan zai narkan dashi taturo mai soft pink lips nata dayake kyalli da pink lip gloss tanamai sakar mai shagwabben pouts tace uhm nifa ban fahimceka ba ne..

muryansa kasa kasa yace "menene baki fahimta ba..i love u din ne ko both din?

dayanayin yarinta ta makalkale wuya tace mishi,"is not wat u said, its the way u said it, nide kawai ka gaya minnnn.

ji yay gabaki daya ta kashe mai jiki, Dan karamin murmushi yay yace toh dama so kike ince na tsanake ki kn ko...

nan ta dago kai ta kallesa tareda takune fuska tamai shiruuu
yanadan kallonta Cikin sauke ajiyan zuciya yace hmm miss tiny temper kenan...

da wani irin kallo tabishi ganin ya saka full stop ma maganan.

cikin share maganan yace" apologies, the dinner invite was oll of a sudden, ina fatan dai ban katse maki wani abu ba ko?? kafin ta amsa yace dont wrry tiny temper zan kaiki gidan kawarkin dakaina..

Cikin girgiza kai tace no its okay, i dont wanna be left alone by myself so its fair dat dis is happening..

..Zai magana cikin katsesa da nitsatsiyar murya me taushi tace so, whats all dis for it looks amazing, like a romantic date..

Murmushi yay me kama da karamar dariya takirji snn yace "yes..its a romantic date..i just want us to spend some time alone and talk abt importants things.

kyabe baki kirjinta na dan harbawa ta dada gyara zama tace well, i am the quest nd the baby.

..Yana kallonta ahnkli yace yes you are...

dan shirune ya gifta tsakaninsu snn yace its unfornate bama son time duk dama Kece mutum

13 / 112