Chapter 32 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   32 / 112

93K to 96K   out of 335.4K words

baby,..nd i cant wait to see you downstairs i am the best man u will ever have..

ji tay kamar ta shakeshi, kukan datake dannewa ya fara fita

tace go and tell dat to ur wive to be.

ya juya zai tafi...kasar wuyarsa yace ive already did.

tafashe da kuka sosai
ta dan tsuguna kasa tanayi,

juyowa yay ahnkli yana kallonta da tunanin yadda zai shawo kanta...bt he knw he cant do it here or now..amma yasan in har aka daura auren this wll all become history tskaninsu

dawowa yay ya dagata daga tsugunen tanata kuka saida ya gama kare mata kallo snn ya matso kusa tareda dora mata kiss asaman goshinta, suna hade ido cikin tsumayin kuka ta masa wani irin kallon bazan taba yafe maka ba. smirks ne kawai akan fuskansa bai ce komi dan sosai yaga dauriyarta kuma har ransa yakejin tausayin ta danko shi yasan da baxai iya jure wnn wasan sosai ba.

sede ji yake gara ace shida kansane ya sakata kukan da ace wani banzane ya kashe masa ita ya rabasu na har abada..

murmushi kawai yay tareda shafa gefen fuskarta ahnkli yace i can wait to see u downstairs baby..

yana fadin hakan ya saketa ya juya abunsa sai kallon bayansa take tanajin kamar zucyrta zai fice daga kirjinta ya tarwatse .

kuka takeyi tadingajin kamar tay ihu awajen dan duka frustration dinta ya fita dan gani take kamar batama gane komi game da gayen nan ba haryanxu..

ficewarsa bada jimawa ba ya dawo cikin falon yazo ya samu lkcin ana kkrin gabatar da komi uban yarinya kawai ake jira yanxu a daura aure.

lura da babu sultan awajen yasaka ya fahimce wani abu is going on asama hanklinsa a kwance yazauna kusa da dad dinsa yay shiruuu.


daga sama sashen alhaj abbkar kuwa wata hatsaniyace ta barke tsakaninsa da matarsa hajy saadatu

dan duk da ya karanta letter razia bashine ya hanasa shiga shock da rudewa ba gabaki daya sai yay tunanin ko sune suka hadamai wann tarkon dan kawai basa kaunar auren snn sunyi domin su tozartashi agaban mutane.


karamar hatsaniyace ta tashi atsakaninsu..yace lallai sai sun fitomai da yarsa yanamai dada reminding dinsu cewa ba tozartashi kadai zasuyi ba mutunci da martaban gidansun gabaki daya zasu xubar banda wasu hatsaruka da zasu iya jefa rayuwarsu duka aciki dan dai yasan bazai sha kalau in yay wasa da hanklin ahalin mufasa ba.

suna cikin tashin hankalinan sultan harya fita yaje ya dawo

bayanin duniya sun masa akan daga musu kafa sunemo razian amma ya nuna musu shi baisan da wann maganan ba.

tun kafin ma ya gama fayyace ma alhaj abbakar hatsari da rayuwarsu zai shiga saida ya bashi grace of good 10mins akan suyi providing Nur firdaus amtsayin replcemnt bride witout eva letting anyone knw cewa ga halin da ake ciki inba haka the whole famly shud consider deir safety, security and down fall of businesses on the line dan bazasu maidasu kananan mutane ba..

alhaj abbkar ya cire hularsa acikin tashin hanki yace haba "10min?...innaliahi wa inna ilaihi rajiun...

sultan yana fita alhaj ya kalle matarsa da tashin hankli zai magana cikin katseshi da muryan kuka tace ."alhaj rayuwarmu is already on the line tun ranar daka zabi ka amshi tayin aure daga ahalin mufasa
...kai kasan abunda kayi signing up for dan haka dolene mu rufawa kanmu asiri yanxu mubar wann rikicin lets find a way to bring razia back dan mu ceto nur.

yace kai hajiya acikin 10min din me zaki iyayi? ke kinsan ina taje kenan...dama tare kenan kuka hada wann abun kunyar dan ku kasheni?

a hatsale tace bansani ba alaji..i dont care if u belive me or not. all am saying is nur tay karama kuma bata san komi ba bai kamata mu dauki wann matakin akanta acikin gaggawa ba.

da wani irin rauni aransa yace "baki san me kike fada ba sabida ke da yarki razia kun cuceni saadatu,saidai nasan ita nur bazata ban kunya ba zata ceto rayuwrmu da martabarmu gidan nan kuma insha Allah babu abunda zai sameta sai Alheri..

daga furta hakan yay waje acikin sauri tabiyosa abaya......


dakin nur firdaus din suka nufa, kafin ta iso ta turawa hajy bilqi sako koda zatazo su hadu duk su rokesa abasu wani daman nemo razia.

alhaj yana shigowa dakin ya hango nur azaune abakin gadon lkcin tadawo daga batrum kenan tana famar share sauran hawayenta jin motsin sallamarsa yasakata juyowa tana kallonsa gabanta yafadi adan tsandare ta zuba masa ifo ganin hawaye a idonsa yana xuba ta gefe daya.

kirjinta na bugawa sosai tayo kansa da sauri ta riko hannunsa tace baa..lafya kuwa?meyafaru whats is going on pls..

nan saigasu hajya sun shigo suma hankli tashe kanta sai ya dada daurewa tay gefensu jikinta na rawa tace mum
..mumy meya faru..

hajiya saa ce ta fashe da kuka tare da dafata tace nur razia ce tagudu ta bar kasar nan gashi kuma ynxu mutumin yace wai saidai abasu ke tunda dama basusan raziar ba.


atsandare cikin wani irin shock nur tay xirrr kamar zata fadi kasa dan wani jirri ne taji ya jaata cikin sauri kawunta ya riketa snn ya zaunar da ita

a cikin kaduwa take salati duk ta rude dan ko a mafarki batay tsammanin razia zata aikata musu haka ba..

dukansu wajen babu wanda baya hawaye sabida abune wanda yazo musu bazata kuma acikin rudani da dumbin mamakin da matsala me girma da hatsari da razia ta jefasu aciki.

sukansu sunsan ko a mafarki ne basu isa su kaiwa ahalin mufasa wann labarin ba dan abune da zai taba martaban gidansu da kimarsa gashi ana cewa basa yafiya.

it will definately be d end of them all....

rayuwarsu bazai sake zamowa daidai ba dan ayau din nan ma in akaga dama zaa iya shafesu duka a doron kasa dan kawai a goge wann labarin da zai iya batawa ahalin mufasa suna.


gabaki daya suka rude alhaj ya fara lallabar nur da duk wani kalamai,agefe kuma matayensa suna kkrin hanashi danji suke kamar nur tay karama in suka mikata wa ahalin mufasa a madadin razia toh basumata adalci ba

su sun amince gara kawai akashesu ko duk abunda zai faru ya faru,aganin su hala hakan zai zama izina ma razia, duk inda take zata kuma gane cewa ita takawo karshen ahalinta.

nur gabaki daya sai ta rude tausayinsu ya rufeta sosai gani take akan dan wann maganan harshine sai sunsaka rayuwarsu at stake just to be fair to her?? if life was fair at all da babanta ma bazai mutu yabarta a hannun mrs hasina ba, da bazata samu mummunan tabon da ta samu arayuwarta ba, da adnan da javeed duk basu rabu da ita ba life was not fair ryt frm the begining hala wann shine qaddarar da Allah ya zabar mata.

suna tsaka da wann musun cikin katsesu nur tace musu ta amince..a matsayinta na yarsu, da suka karbeta acikin rayuwar su da zuciya daya snn suka raineta babu nuna bambamci ko kyashi..ita din me rufa musu asiri ne kamar yadda suka rufa mata nata asirin..dan haka tace koma miyene ta amince inde zai kawo musu kwanciyar hankli da tsaro.

da can rudewa tay tana kuka amma tunda ta fahimce yanayin da suke ciki na tsananin tsoro ma rayuwarsu da tashin hankl yasaka ta share hawayenta tahau nuna musu sunfi karfin hakan awajenta yadda suka zame mata iyaye ba haufi ayau itama zata zame musu y'a..

babu irin kalamai na haquri da basu bata ba amma har cikin zuciyarta ta amince domin aganinta iya hakane kawai zata iya saka musu da alheri wanda bazasu taba mancewa ba gashi even at last minute basu nuna mata wani sonkai ba....

suna cikin hakan saiga text message na sultan ya aiko domin ya tuna ma alhaj lokaci...

Har kofa nur ta raka kawunta tace masa yaje kawai su daura auren babu komi..

jikinshi a sanyaye ya kimtsa ya fita shiknsa baisan wani irin nauyi ya riko a zuciyarsa haka yay ta maza ya dawo falon aka fara gabatar da batun daurin aure.

daga dakin kuwa iyayen ne suka dinga lallaba nur suna bata haquri itama sun tambayeta yafi sau akirga wai kota san da shirin guduwar razia tagaya musu cewa ai itama jiranta takeyi su shirya shine taga haryanxu bata dawo ba.

dake babu wani lokaci
basuja maganan ba hajy bilqi ta share hawayenta ta fita taje ta kira make up artist din a dakin shirya amarya domin tazo ta sake gyarawa nur fuskarta asakamata kaya.

kafin ta dawo ta samu nur har ta nemi izinin hajy saadatu akan zata kira mahaifyarta dan haka kawai taji tana mugun so tay magana da mrs hasina koba komi itace ta kawota duniya dolene ta sanar da ita cewa zatay aure.


nur tanayi dialing wayar saida yay ringin kamar sau hudu kafin nan mrs haseena ta dauka lkcin suna shirin fita wani taro a kano ita da layla.

jikinta a sanyaye zatay magana sai ta fashe da kuka wanda bakomi yasata kukan ba face sai yadda take tuna yadda mrs hasina take mata mugayen baki...wani abu na rauni taji ya rike mata wuya sai taji koma dai mugun bakin hasina ke binta shiyasa komi na rayuwarta yake xuwa mata baibai??

ganin nur ta kasa cewa komi tana kuka hajy saa ta amshi wayar tay sallama wa mrs haseena data gama shakar kukan nur ta amsata ciki ciki tay kamar ma bata san numbar waye bane tafara tambayr su cikin gatse da rainin hankli.

nan hajy saa ta mata bayanin kanta batace komi ba sai cewa tay ohhh to me yafaru?

...nan tahau gaya mata abunda ake ciki na cewa yarta nur zatay aure sai ta dan saka wayar a handsfree inda nur din zatanajinta

wani uban shewa hasina ta buga ta inda take shiga batanan take fita ba tanuna ita bata masan da wata wai nur firdaus ba..

acewrta inma wani taimako suke nema awajenta ita bazata iya taimakawa ba aitunda sun karbeta kawai sukarata tacen..

nan hjy bilqi ta karbe wayar da bacin rai tace mata sunfi karfin sunemei wani abu wajenta kawai de hankli ne sukafita shiyasa sukaga ya dace su sanar da ita auran yarta nan ma sukayi kamar zasuyi cece kuce...

dede nan layla ta karbi maganan ko gaishe su batay ba tafara wasu irin kininibibi tana tambayar nur wai wayene zai aureta ahaka duk dama yaji tay cikin shege?

nur bata ko amsata ba
tay shiru, mrs hasina duk ta dauka taimko ake nema ko ana su suzo bikin ne hakanan tadinga gaya musu maganan banza harda cewa ita dama ta cire hannunta tuntini akan nur koma uban waye zasu aurar da ita su aurar baidameta ba

inda da sabo nur ta riga ta saba da irin wayannan rashin mutuncin na su, su hjya saa da hajy bilqi ne kawai abun yay musu zafi bana wasa ba.


nur kuwa ko ajikinta jin wai har laylah ce ta samu bakin mata gori akan cikin shege suna tunanin duk wanda zai aureta maneji kawai zai aura ba kuma lallaine nur ta samu me kudi ko me matsayi kamar adnan ta aura musmn yanxu da bata wani daraja ba. they make sure to let her knw dat suna kano wajen hidimarsu snn layla ta samu matsayi kawai zuwa aurentan ne bazasuyi ba.



bayan sun katse wayar nur ta shiga bayi tay alwala ta fito tay addua aranta daga nan bata sake yin wani kuka ba, har su hjy suka kaita dakin shirya amarya aka hau gyarata tsaf dama retouching kawai zaayi dan haka ba awani dau lkci ba dake professionals ne.

kusan mutane biyar ne akanta waynn tay nan wann tay nan

within good 10 min an gama kimtsata tsaf aka tayata saka pure white bridal dresses dinta dayay mata wani irin kyau dama kuma komi size dinta ne

hajy sa'a ta share hawayenta tay ma nur adduoin snn ta rufa mata doguwar veil dinta sharara akai wanda ya sauko har kasa yana sharar kasa

wani irin sassanyar kyau tay kowa na tubarkallh kalamai masu dadi tareda saka albarka ake showering inta dasu while aranta ta riga fa sadaqar da komi tanai ma kanta kallon replacement bride..

she is just doing this to save her one and only family da suka taba treating inta ryt a duk dunian nan..

bayan sun mata nasiha anan aka barta su hajy suka kimtsa suma snn suka koma wajen baqinsu mata

ata falon kuwa lokacin already anfara batun daura auren komi da akeyi na al'ada da kuma laduban aure a musulunce anyi shi a tsanake.


koda aka tabbatar da lafyar amarya da ango shikenan dan dama ahalin mufasa basa fiyeson bidi'a ba snn sabida secret image insu yasa basu fiye damuwa da wani shirmen publicity ba amma duk aure in zasuyi sukan bada sadakin mace da matukar tsada..

ayau sun bada almost $53. sumting millionUS dollars a matsayin sadakin Nur firdaus tareda jakar danyen gwal mai dauke da raw gold blocks guda goma aciki...

anan aka daura auren snn aka bayyana sunan amarya da ango,

Nur firdaus haroun ciroma
da angonta javeed A mufasa.

javeed yana xaune ne kawai amma shikadai yasan irin farincikin daya shiga ciki dan Allah Allah yake a fito da ita a damka musu su tafi.

aka shigo da wasu bakaken bags guda uku dauke da 20 billion din aka bawa alhaj abbakar aciki lkcn shi duk wann be darasa ba kawai yanayin da suka ma nur auren ne agagauce ya mugun dagamai hankli.

shide kawai dauriya irint maza yakeyi, dakansa yaje ya fito da nur firdaus bayan ya gama mata nasiha sosai sunkara fahmtr juna.

duk matayen da ke aciki suka firfito falon akazo anata sambarkan succesful weding..

can saiga alhaj ya riko hannun nur daga stairs suna saukowa ahnkl tule din dress da kuma shararan veil dinta na wani irin jan kasa.

javeed ya dingajin kamar ya tashi da gudu yaje ya tarbo abarsa sultan ne yadinga taka mai kafa dan yanitsu amma inaa minti daya minti daya sai kaga ya gyara zama murmushin dayake dannewar sosai tafito a fili yakasa dauke idonsa akanta...

wani irin girma kansa ya kara yi dayaga yadda kowa yake furta tubarkalla masha Allah dan tun nur bata dago kanta ba for a moment su lady saddiqa sun dauka pure indian breed suka aura..

ryt frm the looks zaka san dukansu harda mazajen basuyi tsammanin cewa haduwa da kyaun yarinyar yakai har haka ba.

wani irin guda akeyi dan tun kan su iso cikin falon javeed ya kasa kama kansa yamike tsaye har sanda aka mika masa hannunta anashi bai iya dauke idonsa akanta ba yay hamdala.

gaban dad dinsa ya fara kaita aka saka musu albarka aka musu addua yakaita wajen eldest brothrs suma sukayi turbakllah da ita.

kafin nan ya mikata wa hajya mammy muryansa na fita ahankli yace hajya this is ur surprise..

tana murmushi ta amshe hannunta nur ta tsunkayar dakai can kasa aka fara zancen siyen bakin amarya nd all those stuffs na al'ada.

atake hajiya mammy ta bada 100million in cheque dan kawai ta matsu taga fuskar amaryan sauran matan ma duk suna Allah Allah kowa ya zuba mata idanu..

ana mikawa su hajy bilqi chque aka fara guda...

hjya mammy tay addua snn ta bude fuskar nur ahnkli

suna hade ido tace "fiddausi!? tun kan nur tay motsi tay wani irin kabbara tarungumeta
murna da farin cikin da aka mugun jima ba agani akan fuskarta ba shi ya bayyana akan fuskarta dan atake ji tay kamar gurbin mahaifyr javeed aka sake cike matashi ayau din.
[08/05, 20:03] BLUE💙: EPISODE 36🦋
Arewabooks@surayyahms
nur kuwa banda hawaye masu sanyi me hade da bugun zuciya da kuma tsananin faduwar gaba babu abunda take fama dashi...

a duk dama ta sadaqar da komi ta rufe zucyarta daga wani tunani me kawo karayar xuciya da rauni saidai duk dahaka bakaramin tsoron hukuncin data yanke ma rayuwarta ayau din takeji ajikin ba.

saidai ganin wann tsohuwar ma kawai ya rage mata wani abu atleast zata samu wacce raayinsu ya zo daya wajen harkokin addini maybe iya abunda zaibada ma'ana auren nan kenan.

hajy mammy tasha mamaki snn tay farinciki matuka dataga wai nur firdaus ce wanda iya shaidar ta bayar akan nur awajen kawai saida ya jawo kusan kowa ya soma mata wani irin kallon mutunci da darajawa na musmn.

hajy amira mufasa sai masha Allah takeyi tana turbarkallah da nur firdaus sabida komi na yarinyar ya gama burgeta yakaita cloud nine tunda kan physical appearance to her unwavering beautifl reputations tay checking inta out da kyau takuma tabbata cewa takai kuma tacika ta shigo cikin ahalin su.

lady saddika kuwa mamakine yagama rufeta dan rabonsu da
suga tsohuwar nan tana farinciki haka da wani hidima na ahalin mufasa kai tun bayan rasuwar mahaifyar javeed data yanke alaka da kowa.

ryt frm now tasan cewa nur zata zame musu wata kashin kifi awuyarsu tunda har uwar masu gida tana kaunarta, tasani sarai tunda hajya mammy ta nuna tana yin nur a fili toh babu shakka nur firdaus zata samu automatic wajen zama tareda wani babban gurbi a zuciyar mahaifin javeed mufasa...


Allah Allah take suje gida ta baza kanun labarai wa anty suad dan dama saida sukayi harsashen cewa hala bazasu kaunace yarinyar ba

toh ashe ma ga babban dalili yaxo musu da alama wata sabuwar me hali irinna mahaifyar javeed din za'a sake kawo musu cikin ahalinsu.

nur tunda take a duniya bata taba samun karbuwa tare da yabo nakai tsaye kamar nayau ba..


and its all thanks to hajy mammy dan bata san da cewa hajy mamyn ta sakata aranta haka sosai ba

wanda wnn yanayin ne yasaka hanklin su hjy saa da hajy bilqi ya dada kwanciya koba komi ynxu dai sunga haske tunda alamu sun nuna cewa nur ta samu karbuwa sosai

kudin gaisuwar uwa da uba da na siyen baki da duk wani abu da akeyi aka tarkata aka damka musu..

haka suma suka bada tukuicinsu na bugun girma.

sadaqin nur da blocks din gwal duk alhaj abbakar bai bari an taba mata ba yace duka nata ne dan haka da kayanta duka aka hada wanda zaa wuce mata lagos dasu.

anan falon aka ma amarya da ango nasiha masu shiga jiki..
kusan kowani nishi ta sauke zaka iya rantsewa javeed yana jinsa har cikin kokon ransa dan wani irin matsanancin halin farin ciki yake ciki ayanzu.


koda suka tashi tafiya nur taga soyayyar datasan har ta mutu bazata samesa kwatan kwacin irinsa awajen mrs hasina ba wajensu hajya bilki da hjy saa,

dan kuwa babu wani gata da kalamai masu dadi da uwa take gayawa yarta

32 / 112