Chapter 18 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   18 / 112

51K to 54K   out of 335.4K words

dinsa yabiya komida suka siya..wajejen 4pm na yamma suka dawo hotel dinsu yana ajeta a dakinta shikuma yaje sallah, kayan duka su athena ne suka kimtsa matasu harsaida ta dan watsa ruwa tacanza wasu kaya snn tazo tay sallahn asr bada jimawa ba dake sunyi latti aka kira magrib shima tayi shi a nitse janet ta kawo mata stuff of chicken wings da chocoate ice cream ta sha taji dam

snn tay ishai ta sake yin wanka dan already janet da athena sun gama fitar da kayansu kenan tasan ba kwana zasuyi anan garin yau ba..


lokcin ita dayane tana kkrin saka earrings ajikin mirror.

her face is still glowing sabida yanayin tsantsan kwanciyar hankli da farincikin datakeciki gani tay wai takarayin fresh ga wann dan banzan murmurewar da jikinta yayi..

yadda nonowarta suka tsaya cur aka kirjinta kuma suka cicciko nipple dinta suka kara fitowa sukayi manya kai tsaye kaganta yanxu
bazaka bata shekara 18yrs ba saidai kabata irin 22-24yrs din nan sabida wani irin girma da hips dinta yay naman duwawunta sukaciko tam harsuna motsawa dakansa musmn inta tay juyi.

tana daga jikin miror taji kakkarfan gyara muryan Javeed daga bakin kofa, veil dinta tadauka ta daura akai kamin nan tabashi izinin shigowa...


koda yay sallama ta amsa wani sassanyar kallo tabishi da ganin harya gama shirinsa tsaf yana karasowa tun be furta komi ba very softly ta rike hannunsa cikin nata
snn tace mishi.

“Thank you…for everything today. I truly felt special.”

kamar wani wanda xai hadiyeta da kallon so yace even without ur permission u will alwys be special to me mi amour.

kallon kwayar idanunshi kawai ta dingayi tanaji kamar mafarkin samun javeed takeyi a rayuwrta ba reality ba.

cos the way he love her intensely sai taga kamar tunda can ma bata san menene soyayya ba saiyanxu

dada matsowa daf dashi tay hannunsu a sakale da juna ta dan zo daf da kirjinshi ta tsaya har numfashin su na shakar ma juna cikin sanyin murya tace why havent u tell me bfr now...yace if I do...it won’t stop there. bana son na takura miki lkcin.

tadan turomai baki
kuma shiyasa daka tafi kaki kirana?

karamin dariya yay yace kai baby ke baki yafiyane, I’m trying to love you gently now.

wani irin kallo me cike da mamaki ta masa tace this is ur gentle love??wowwwww zan so naga hardlove din

dada jawota ajikinshi yay yace to ki aureni yau mana kigani..

..dariya kawai tay ta kwace kanta ajikinshi
a mugun kunyace tay shiru tana yar wasa da yatsun hannunta.

yanata kallon zanen jan lallen har mayar da hannayensa cikin aljihu yace baby lets go if ur done killing me.

daga haka ta juyo ahankli ta zauna abakin gado snn ta saka takalmanta suka gama kimtsawarsu tass bada jimawa jirginsu ya ajesu a wadi rum inda zasu karkare final holidays dinsu danjiya ya samu labari cewa babansa zai dawo nigeria nan da kwana biyar....
[29/04, 19:06] BLUE💙: EPISODE 20🦋
sun shigo cikin kasar jordan din da tsakar dare inda wata soft RR cullinan ta zo takai su destination dinsu na Wadi rum..

as usual ahannu ya shigo da ita snn har saida takoma bacci kafin yafita ya koma room dinsa kwata kwata baifi kwana uku yakeso suyi anan kafn su koma nija ba dan haka basu wani zo nan din da kaya sosai ba.

washe gari tun suna kammala breakfast suka je yawo bude idonsu a different destination Ideas cliff hide way abandoned historical colonial houses da sauran wajajen shan iska kala kala sai can da dare kafin nan suka dawo.

the next day har saida yamma suka fita yana tuka su calmy acikin vintage jaguar dinsa ta saka blue jean da farin long sleeve mai nadaddn hannu, agogonta da chain dinsa mai kyau ahannunta sai kimono data rufe jikinta dashi ta yafa veil, shikuma kananan kayane kawai ajikinsa maroon and gold colour daga agogonsa sai wata mayyar spec daya toshe dashi...

tafiya me nisa sukayi har suka isa can waje wajen gari inda akwai wani kwantaccen sahara wanda tsabar rairayin iska dake yawo wajen da kasa yasaka gwamnati take takatsnsan da tourist bakasafai ake barin kowa yaje ba sai masu power da kudi irinsu javeed din da ake iya yarje musu kai tsaye sabida permits da world expensive cards da suke dashi


suna isa taga qurds dinsa su hudu agaban wani farin tent da alaman sun rigasu isowa tun tuni..

dedekun mutane masu kudin gaske ne awajen kowa da tent dinsa wasu sunxo da yan matansu wasu da matansu harda yaran su, anata abubuwan nishadi dan bakarmin iska da kura ke tashi awajen ba ..

koda suka fito gabaki ma bata kallon gaban ta da kyau hannunta javeed yajawo suka shiga tent din bayan sunsha cold water and soft natural drink yace mata tacire kimononta zasuje drive acikin saharar

batay masa wani musu ba sabida he like challenging her skills nan ta cire kimonon snn yabi ya dora mata khutra na larabawa akanta like an arab princess jelar kitson twisting inta suka zubo mata abaya kai bakaramin kyau daurin larabawan yay mata ba.


suna fita suka shiga wani kakkarfan BMW wrangler irinna sojoji me karfin gaske wnda har saida ta zauna a driver seat sann yake ce mata its a Blind fold Drive.

sunan game din Let your eyes rest and ur fear drive you to ur destination...

dake yana gefenta dandanin damuwa da hakan batay ba, tana kallonshi ya ciro da wann yardin dayasaka aka zana sunanta dashi a turkey it was so black and beautiful haka nan ya rufe mata
idonta dashi..

kafin takunna motar yamatso kusa da kunnenta gently ya hau gyara ma jelar sumanta zama snn yace "baby Drive us blindly,No questions. Just trust us...If your Heart starts racing, that means we're still alive.” kayataccen murmushi tay masa tace "are u ready? yace yah, ahnkli tay lalume har ta kunna motar tafara driving insu slow nd smooth kirjinta na wani irin bugawa sabida bata ganin komi, yaune karo na farko data fara amfani da brain inta to another level of trusting ur instinct and not yr eyes.

kwakwalrta da zuciyarta ke gaya mata inda zataje, inda zatay kwana da inda zata kaisu...

yay shiru yanata kallonta yana sakin murmushi sanin cewa atsorace take amma bata bari tsoron yay controlling inta ba.

har aransa yakarajin cewa nur ce rabin jikin shi cos she fits his imagination of life patner in all circles.


haka ta dinga drving insu acikin saharar
har sukayi nisa its was more fun da javeed yafara tsokanrta sai yace mata akwai rami agabanta haka zatay ta zagaye dasu acikin saharar abanza daga baya hartazo ta dena biye masa..

abunda suka dingayi kenan har saida suka kusa kure wajen suka kai can takarshe karshen sahara inda ba afiye zuwa ba sann ta tsaya.

tana kashe motar javeed yacire mata fold din suka sauka kasa suka dan shiga ciki ciki dan ance musu dama anan ne disastrous sand storm din yacika faruwa dan lekawa sukayi sukaga yanayin wajen basu wani jima ba javeed yace mata su tafi.

sun juya kenan sai ga
ga wasu mutane irin tourist dake zuwa disaster tourism din nan, wata mata ne baturiya da yaranta maza su biyu yan kanana basufi 4-7 yrs ba a motarta, sai wasu matasa suma sunkai shida anasu truck din tun daga can suke sheka gudun ceton rai sabida jan iska dake biyosa abaya kamar ruwa


kafin kace wani abu sama yay jaaaaa da kuran iskan har wani weeei weei wuiii karar iskan yakeyi abun ya mugun tsorota nur tay maza ta tantame rigar javeed tabi mannu da shi tanata kallonsa

shikam ko ajikinshi a nitse yadaga hannu yaga agogonsa dake alerting masa strong hot wind dake zuwa

hannunta data damke rigar nasa ya rike yace baby come i have to get you to safety..

kafin tace wani abu ya fara jawota gaba can suka kama hanya wajen da car dinsu yake pake, suna isa saima ga securtiynsa sun iso tareda wasu desert rangers da suka ga tasowar abun sukazo taimako..

its just a minor elnino wind but can ignite fire inta hadu da petrol
sabida da mugun zafin rana kurar yake tahowa..

desert rangers sai ihu suke ma mutanen yanace musu su kashe motarsu su ita aciki kar zafin iskan yasaka wuta ya kama amma ina .

gayun ne kawai suka gane me yake fada sukayi parking da sauri suka fittito iskan sai wulli da su yake yana fettasu da kasa
da kyar suka karaso inda rangers din nan suka taimaka musu aka fito dasu.

mata me yara kuma gabaki daya ta shiga panic attack sabida ihu da kuka da yaran sukeyi taji ta rude duk sun tsorata ta, kuma gani take inhar tayi parking tafito karfin iskan ma ai zai iya kashe mata yaranta kaitsaye gasu kanana tunda taga kattin maza ya fettasu

.. babu kalar ihun da rangern be mata ba har saida iskan ya kusa cimmasu snn ta sake motar ta tsaya tafara kkrin ciro yarantan, wani ranger ya shiga kurar da kyar yatayata ceto ta dan karamin aikuwa da iskan yawani fetto su waje batasan ya akayi
ba sai motar tata ya dan tankware petir ya fara zuba..

tana kkrin yin ihun babban danta daya makale aciki ranger ya fixgota waje da ita da karamin....

nur tafara jin panic attack da anxiety tuna yadda kusan irin haka ya faru da ita da mrs haseena data barta acikin wani yanayi...

jin ihun yaron takeyi yana kiran mummy tay baya kamar zata fado ajikin javeed atake hawayenta ya fara aikin zubowa kamar ruwa dan haryau bata mance kalar ihu da rokon mrs haseena datay akan ta ceto ta ranar ba..

koda aka kawo matar wajensu sai kuka take tana kiran suna danta ana rirriketa nur tana ido taga javeed yayi yunkuri zaije wajen

atake taji wani abu mai karfi ya tsinke akan kirjinta ba acikin hayyacinta ba ta wani irin rike masa hannu
kirjinta na wani irin bugawa sosai tace mishi ina zaije?tun be amsa ba tafara masa kuka tanamai girgiza kai, cikin sigar lallami yatallabo fuskrta yana kallonta yace i wll be ryt back i promise
...taki sam ta sakeshi
saida yay ma mr aqeel ido da kyar shima ya bambareta ajikinshi tanata kuka sosai.

shikadansa ya koma to rescure d boy ga iskan is intensely hot da blindfold dinta ya toshe baki da hancin sa dashi dama kuma idonsa akwai spec


duk da uban karfin dayakeji dashi amma haka iskan shina take janshi dakadan kadan yana karasawa yaga yaron harya suma yana juyo kan motar kadan ya ciro yaron kenan ya rungumosa zasu bar wajen motar yay wani xploding da wuta..

sukansu dake kalli daga nesa saida kowa ya razana ya fara neman mafaka banda nur datake tsaye cikin wani irin shock da tunanin wani abu ya same javeed dinta

ba acikin hayyacinta ba da gudu tay yunkuri zataje mr aqeel ya fixgota baya ya riketa dam sai kuka takeyi

ganin wuta ne kawai yake ci bal bal baka ganin komi sai hayaki daga can nesa karfin iskan ya jefasu wanda yasaka yaron firgita ya farka zaiyi ihu kenan javeed ya jawoshi jikinshi ya rungumesa sosai snn ya rufe masa bakinsa da hancinsa da blind fold din dan ya karesa daga iskan nan yace masa yay gudu ya fita kar wutan ya samesu tare, hanyar da javeed ya lnuna masan ya bi a tsorace tareda falfala gudu nur dake kuka sosai ita tafara ganin yaron nan tadan dawo hayyacinta ta tsaya cak tanata jira taga javeed abaynsa bata gani ba, uwar yaro kuwa na ganin danta ta falla da gudu taje ta rikosa suka dawo baya duk iska ya shigesa ya galabice yanaso yay magana amma ina sai kawai ya kara suma.

nur ta kasa hakuri ta fizge hannunta awajen mr aqeel tanata kuka anata drama da ita wai zataje wajen securitynsa suka taru akanta sukaki barinta

sunan javeed din take kira ciki kuka amma sai shiru...

mata me yaran taji mugun tausayinta tazo ma tana bata haquri amma nur kota kulata sai kuka takeyi
sosai wann boyayyqr trauma response dintan ya saka ta birkice da tunanin ko shidin ma yau rasashi zatayi.

can har anfara cire ran zaa gansa sai gashi ya fito, da mugun gudu taje da ta wani irin rungumesa sosai tanata kuka kamar ranta zai fita.

daukarta yay cak ta boye fuskarta ajikinsa suka koma cikin mota matar ma bata samu daman gode masa da kyau tsabar yadda taga nur tayi fushi ta nakan kuka ajikinsa har suka dawo tent dinsu..

rarrashin duniyan yay mata amma bataji shi ba saida tagama masa bori da masifa sai cewa take ai saida tace mishi karyaje inda wani abu ya samesa fa??

dake tana da trauma na loses bakaramin tsorata tay ba,haka ya jawota suka tsaya a tsaye ya rungumeta cikin lallami..

can ya tallabo fuksrta da dukkan gaskiyansa yace i will neva let you lose me, i am sorry..
bazan sake ba...

hartana sheshheka ta dago kai ta kallesa da muryan kuka tace ai bakace kamin alkwari ba, just promise me.

dada tallabota fuskrta izuwa nashi yay yace i promise bby..i wont do anything reckless saikin ban izini..i am all urs...u wont losse me...sai a sann ta dan share hawayenta ta dena kukan tadan kwanta akan kirjinshi kadan tanamai tuna yadda zuciyarta ya tsinke ya fashe yay raga raga taji wani irin zafiiii da mahaukacin tsoro dazun da bata gansa ba.

kawai tasan son datake masa bana wasa bane, ahnkli ta lumshe ido cikin sauke ajiyan zuciya me nauyi tace mishi "i love you, tana furtawa tadada tantamesa da shauki tace i love you so much..

ji yay kamar tajona masa wutar lantarki ajikinsa dan har brain dinsa yaji vibration na wann kalman data furta masa yanxu.

fusrkata ya tallabo a hannunsa kamar wani maraya yana kallon cikin idonta yace say it again baby..."idon shi itama take kalla
sabbin hawaye masu sanyi suna fita aciki
muryanta ma rawa rawa tace "i said love you"..i love u so much, and when u went in der, its like i cant breath anymore. i dont want to live witout u...

kasa motsi yay don ji yake kamar ya narke ya zame mata ruwa..

da shauki ayanayinsa ya rungumeta sosai cikin kunneta yace thank u soo much baby for telling me this, i love you too babyna..cant wait to make you my wife.

ahnkli tace me too
kiss ya daura mata a saman goshinta..

after a while suka dawo masauki tana makale dashi yana ajeta akan gado ya tsuguna ya cire mata shoes dinta yahau danna mata legs dinta yanai mata feer massage, and they spend the night tasaka kanta kadan akan kirjinsa suna masu kallon wani documentary movie har wani nannauyar bacci yazo yadauke su ahaka a makalkale da juna❤️.
[30/04, 21:14] BLUE💙: EPISODE 21🦋
washe gari da sassafe daddadar qamshin turarensa ne ya tadata a bacci tamike zaune tana waige waige sai taga batagansa a daki ba time ta kalla taga 5:40am sauka tay ta wuce dakinta dan already jiyan ya gaya mata yaune zasu koma gida.

ahankli take tafiya dan tunda ta iya furta masa wann kalman so din taji zuciyarta yay fayau yay sanyi sosai

tun bayan dawowar ta dakin banda wanka da sallah bata tsina komi ba sabida harynxu trauma response din be gama barin jikinta ba. kuma bawai dan duniyar arziki ne data gani awajen javeed ba, kawai de bataso ace wann farin cikin data samu da new feeling din da bata tabajin shi wa wani da namiji ba yazo ya kufce mata...

jiyan da wani abu ya same javeed da bata san me zatay ba, she kept rembring yadda mrs haseena take yawan kirarta da bad luck, bad fate, bad omen, mrs haseena tasha zaginta tana ce mata haihuwarta ne ya kawo mysu talauci sann itace ma tay sanadiyar mutuwar mahaifinta da badluck inta...

wani nannauyar ajiyan zuciyane ya kufce mata cikin kawar da tunanin tamike ta fara shiri dakanta dake su janet suna can suna tarkata musu kayansu a jirgi. har saida ta gama kwalliyarta snn suka kammala suka dawo janet ta ciro mata kayan sawarta da komi da zatay using, grey colour abaya ce me aikin zare, tay light make up sama sama snn ta saka kwalli a idanunta shikenan.

tana gamawa tajawo wayarta tabude snn tahau rubuta sako tana gamawa ta turawa munayya.

tana rufe wayar ta tashi kai tsaye ta wuce room dinsa su janet suna biye da ita, suna kaiwa daga kofa
suka tsaya ita ta kutsa kai ciki da sanyin sallama abakinta...

tsaye yake agaban mirror dagashi sai farar vest ko rigarsa bai sakaba da dan mamaki a yanayinsa yakalleta ganin wai harta gama shiri akan lkci.

suna hade ido ta karaso wajensa direct da launin shagwaba a fuskarta zata fara gaisheshi saidai tun kanta karasa budan baki taji yasaka strong arms dinsa around her waist ya tallabota jikinshi nan da nan sassanyar qamshishi dake tashi ajikinsan ya gaurayesu...

koda taji duminsa ya mamayeta wata iriyar sihirtacyar ajiyan zuciyane yakufce mata talafe kadan akan kirjinsa tanamai sauke ajiyan zuciya ahankli, da muryanta me sanyi tace good morning love..da wata kalar strong sexy tone yace mrng lil mama did u dream abt me?

daga haka suka cigaba da gaisawar yana tambayarta tana amsashi da wata irin narkakken shagwaba

,...they just stay like that rungume ajikinshi ya manneta sosaiiiiii heart to heart, soul to soul, duk wani motsin nunfashinsu da bugun zuciyarsu sunajinshi a abayyane....

ahaka suka tsaya har saida sukagaji da jin bugun zuciyar juna sann ya cije ya saketa yajawo hadadden beige shirt dinsa ya saka ajikinshi snn ta karaso ta gabansa calmy tafara tayashi saka buttons din rigar

karamin kiss ya dora mata a saman goshin ta bayan tagama suna hade idanunsa waje guda yariko lallausr hannunta yadora bisa chest dinsh snn yace
..."nayi miki alkwari nan ba da jimawa ba u will be mine and i wll be urs...ina dai zaki zauna dani har sai mun mutu atare?

dan murmushi tay ta gyada masa kai snn tace 'i cant wait...

daga haka yasaketa snn ya karasa gama shirinsa tsaf tsaf tana zaune kusa daf dashi

breakfast dinsu nayau
a private jet dinshin suka yishi, wata iriyar nannaniyar soyayya me kama rai da shiga bargon jiki suke nuna ma juna har saida taga kamar 6hrs din da sukayi a hanya yayi musu kadan, sun bar wajen tun 10, sun iso nigeria da yamma wajajen karfe biyar.

Duk da ma munan ta dawo tana jiranta amma ba shi yahana securitys dinsa suka rakosu har gida ba

Duk salon iya

18 / 112