Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
atare.
suna zama tun basu fara cin abinci hajya tace "aikuwa yanxun nan babanku ya kirani yake gayamin cewa ashe zakuyi tafiya da munayya...nur ta sunkyar dakai ahnkl tace eh mummy dama inaso mugama da breakfast din ne snn nagaya miki,..
fuska babu yabo babu fallasa hajya tace haba bakomi auta ai munfi kowa son muga kinsake jikinki barema gidan nan is boring now da babu razia,nd munayya hakeemi is a very secured lady, na san dai bazata bari wani abu ya sameki acan ba babanku ya yarda da ita sosai..
nur tay murmushi tace thanks mumy babba, daga nan sai batace komi ba can suka fara hira sama sama..
cikin salo hajiya sa'a tafara kawo nur batun yin saurayi, itade so take taga nur itama tanada mashunshuna masu kudi kamarna razia duk dama sun san ba aure bane agaban raziar amma dai batason nur itama tabi kafarta tazo tace bazatayi auren da wuri ba...
cikin mata nasiha da lallami tace auta kinga yanxu kin girma daga miji yazo miki dont hesitate,aure baya hana karatu karkice keme zaki bi kafansu razia..
acikin nishadi da raha suke hirar nur tana dan amsawa da kunya hajya sa'adatun kuwa dagaske takeyi har ranta dan yau akace nur tasamu mijin aure ai abun murnane babba awajensu...
haka ta mammata adduar sa'ar samun mijin aure har suka kammala breafst din sukayi sallama nur ta haura sama ta kwanta tay baccinta har sai wajajen 12pm snn ta farka tanajin jikinta sake, abinci taje kasa taci ta koshi sann ta dawo room dinta tay sallahn zuhr arnd 2:30 ta shiga bathrum yin wanka domin fara shiri sabida by 4 :30 na yamma javeed yace mata zai sameta a airpot din.
after like 40 minutes ta gama wankan tafito fatar jikinta nawani irin tashin fitinannen qamshi sabida pure traditional turaren wankar maiduguri data tsuma jikinta da hayakin turaren data tsuma kitsonta dashi.
daga ita sai dan guntun white towel ta isa gaban madubi tanamai goge jikinta sama sama da wani gentle body wipe wani irin haskawa jan kumshinta sukeyi
fusakrta na baza kyalli
kamar amarya sabida kitson da tayi.
Wani kwalliya ta zauna ta tsala ma fuskan ta kafin ta dauko wata mayyar tsadaddyr abaya black colour wanda aka zuba mata wnkn crystals akan kafadun sann kasar kuma an kawatashine da silvr stones masu kyalli
kitsontan ta kamashi tay doghnout dashi da babban red ribbon ya dan mata acuci ahnkli ta lullube kantan da rolling veil dinsa sosai tayi kyau kamar a saceta,sabida qamshi turaren wanka yasaka yau bata wani kara shafa turare me yawa ba sama sama kawai ta zuba ajikin abayar da veil dinsa.
Juyi tayi akan classy 5 inches sandal heels dinta na christian labourtin sai yar side bag dinsa tana dan rangwdi dan babu tantama tasan duk halin datake ciki a duniya muddin javeed zata gani sai taji kamr duniyan ta ne ya dawo mata sabuwa.
kafin ta gama tartaka yan tsirarrun kayan da zata tafi dashin taga text din muna akan tana daf da isowa gidan sun zatazo ta dauketa suje airpot just to make deir plan look real,kallon agogo tay taga its almost 3:30pm karasa tattara kayanta tay da sauri ayar karamar acrylic trolley, saida tagama tazura hijabi akanta tay sallahn asr snn taji hankalinta ya kwanta
Fita tayi tayi ta nufi falo mai aikinsu ta biyota da akwatinta nan tazo ta samu har muna tazo tana zaune da hajya suna dan shan hira....
tunbata karaso ba dukansu suke famar satan kallonta dan bakaramin kyau tay.
within some minutes sukayi sallama hjy ta musu Allah ya kiyaye snn suka fita a motar muna, sai hira suke kamar babu gobe munayya tanamai dada zugata akan ta sake jikinta ta kwashi soyayya,itama din dubai zataje nan sukay akan in nur zasu dawo gida kawai ta kirata saisu hadu a airport sudawo gida rana daya.
Hira sukeyi har suka iso filin airpot drivern munan na saukesu kowacce tay hanyarta.
ita kuma nur already javeed cewa kawai yay tazo ta jirashi batasan me zai faru ba dai.
koda ta isa waiting area ko minti uku masu kyau batayi ba
sai ga wasu securties
su biyu sun billo da wata servants sunyi wajen ta direct kamar wanda dama jira suke ta iso, nan Duka suka gaisheta acikin ladabi
sann macen tay mata jagora izuwa can cikin VIP terminals mazan kuma na tafe abayan su.
isarsu kofar wajen yay dede da isowar javeed
da mr aqeel da janet dake tafe abayansa wanda kusan alokci guda suka kalle juna da wani irin tsumayi yanamai mata kallo kurel ganin koyaushe
sassanyar kwalliyarta da modest shigarta na matukar burgesa.
kallonta ya dingai har ya karaso tawajensu inda atake masu aikin sukaja suka basu rata
exchanging glances sukayi kowa na boye murmushinsa batare da sunce ma junansu kome ba ga tsabar yawan idon mutane akansu dan kuwa VIP terminal din acike yake da professional staff da few important people here and der kowadai yana kan abunda yake gabansa.
cikin tafiyarsa me tafe da kwarjini hadi da sanyin nitsuwa kayan dayasakan was just like dat of a desert prince farikal din Darr designer jallabiya ce me bisht alkyabbanta black anbi layin hannu da golden shimmerss takalminsa half cover ce baqa tana baza sheqi sai wata calm head ghutra da aka daura mai tazauna akansa perfectly in place...
tafiya yake kamar dan sarki acikin wata salo na kasaita da nitsuwa his Every step is busy being controlled by dominance.
daga gefensa nur din ce acikin hadadden baqar abayarta itama kanta nakallon kasa sai classy jakarta data ratayashi a kafadunta their pace is unhurried and synchronized.
babu wani mahalukin dazai dora ruwan idanunsa akansu baiji aransa sun matukar burgesa ba wasuma already kallon mata da miji suka musu
nur duk tarasa shin tsoron javeed din akeji ko tsabar respect ne da ake bashi dan tana kallon yadda yawncin Security men, imigrtn officers,even senior airport officials suke gyara kimtsi wasunsu are subtly burying deir heads down ayayin da suke wucewa.
A few curious glances duk akan Nur firdaus yake sauka kusan kowa yana son yasan ita wacece but nobody dares stare too long.
kafin kace wani abu har ankaisu Private Tarmac dake baya inda Mufasa private jets suke ajiye, anan suna da wajen ajiya da kuma filin parking na mufasa family private planes nd jets.
wata sleek silver aircraft with a falcon insignia akusa da tail dinta aka fito da ita dan normal planes frm nija to santorini is almst like 16-17hrs amma inde da private jet dinsu ne baifi suyi irin 6-7 hrs din nan ba
nan da nan private captains da crew suka hau aikinsu na shirya komi akan lkci, tunkan sukaroso gaban jirgin akabi aka rolling musu stairs dats lined with a plush red carpet.
ayayinda nur take dada gyara zaman veil dinta da iska yake dan kadawa ahankli tana sauke hannunta taga wai hqr javeed ya mika mata nashi hnn yanata kallonta itama kallonshin takey harta mika masa nata hnun ahankli yariko abarsa sukayi cikin jirgin wanda banda masu aiki da security babu kowa aciki saisu..
javeed bai sake mata hannun ba har saida suka kai cikin private suite na jet din daya gaji da haduwa gently yamata nuni da wata cream leather cushion tazauna akai idanunta suna masu admiring din hadaddun thick curtaons din da suka mamayesu dan goldn labulaye masu kauri da mugun dauke ido
daga kujeran dake gefenta Javeed ya zauna snn ya cire alkyabbarsa laying it neatly over the next seat ya zamo daga shi sai hadadden fara kall din jallabiyarsa data mugun amsar dirin jikinshi perfectly to his strong nd masculine nature.
nur na gefensa tay crossing ankles dinta daya sha zanen jan lalle gracefully tay shiru kamar wacce talume cikin wani tunani.
shidin ma baice mata komi ba cos he feel like they don't need to dan wann shirun dake yawo atsakaninsu ma kawai yakejin ya isheshi dan is already vibrating louder than a thousnd conversation
jirgin na tashi sama cikin jan aji nur ta maida kanta wajen windows dats already flooded with endless blue sky...
daga nan masu aiki ne suka dinga shigowa ana famar jera musu abubuwan tabawa kala kala agabansu
bata taba komi ba face cool pormngnte juice datake sipping ahnkli harsaida aka danyi nisa like 4hrs suna tafiya kafin nan javeed yagama danne dannensa awaya ya juyo ya kalleta ganin
yadda tadan relaxing akan chair idanunta a lumshe inda bakin veil dinta yadan sauka kasa akafadunta yake hango layin kitson nata ahnkli yay yat murmushi mikewa yay yadan leka yasamu mr aqeel giving him his final instructions to the crew akan kar adamesu da motsi.
motsin dawowarsa taji tagyara zamanta while curling up cikin kasala kuma adan gajiye, daga kofa ya tsaya yanata kallon layin kitson nata down to kafafunta dayaji zanen jan lallen da wani irin ido masu cike da shaawa And for the first time in a long run yaji kamr numfashinsa ne zai dauke gabaki daya
jin kallon yay yawa tsikar jikinta ya fara tashi ahnkli ta bude lumsashen idanun nata snm ta juyo ahnkli tanamai satar kallonsa dasu
karasowa yay daf da ita idonsa na saman kantan kamar wanda zai cinyeta da wata iriyar nakasashen murya yace baby you should fix your scarf or else some one ia going to go crazy....
yi tay kamar zata kalle cikin idonsa sai kuma tafasa muryanta kasa kasa cikin kasala tace "You fix it." tabi ta dauke kai bata kuma rufe din ba ta lumshe idanuntan sosai...
abazata wata sssnyar shuumar murmushi ta kufce masa batay aune ba tajishi ya kara matsowa kusa slow, deliberate harsaida ya zamo babu wani tazara tsakaninsu
kyakywar fuskarta ya zuba ruwan idanunsa akai kafin nan cikin salo yadora fingers dinsa brushing lightly against her hairline kasa iya daure laushin hanunsan tay harzata firgita ta tashi ya hade rai yamaido da ita yace "you oder me to fix it..ina kuma zakije?
wani yarr ta dingaji ajikinta kamar ana jona mata shock dan
laushin daga saman goshinta zuwa kan fusknta yafara shafa wa ahankli har yay adjusting mata scarf
kafin yagama gabaki daya taji ilahirin jikinta ya mutu murus...
kkrin bude idonta take taji yasako babban yatsarsa yana thumb brushing in curve na cheek dinta takasa iya daurewa numfashinta
taji yana barazanr kwacewa da mugun karfi.Without thinking, without breathing bare permission ya dago habarta sama tare da manne lips dinshi akan nata cikin salon da shi ba kiss ba shi ba zolaya ba goga mata softness na lips dinsa yay awajen kawai da wani irin
salo me kunce notiran kwakwala.
wani irin birkice mai tay atake jikinta yahau rawa rawa tanamai kkrin kwace kanta a hannunsa..yay saurin
dauke lips din his forehead resting against hers yana sake numfashi me dan karfi hawayen daya tasauke yasaka ahkli yace Forgive me babyna...
wani shagwabben kuka me kashe labon jiki tasakamai muryan ta harna rawa tace
cikin turomai baki tace"I can't."
ya dada rungomota yana dariya me shegen sanyi daf sa ramin kunnenta yace Then punish me later."
ta kara turomai bakin tace 'i will"..daukarta
yay cak suka sjiga wani sashe inda akwai karamin resting
space inda zaa iya kwanciya,yana sauke ta akan gadon tay sauri tamike a tsorace
yariko hanunta yace "you dont trust me?
kanta ta sauke kasa tace "Even adam and eve where tempted.
yay murmushi yace ure scared of temptations?
harta budi baki zata amsashi ckin katseta
da wani irin kallo yace "i will neva disrespect ur body babygal..neva!
"i promise u..kinji???
tafi minti uku tanata kallon cikin idanunsa ayayinda ya furta mata hakan wani nannauyar ajiyan zuciya ya kufce mata
ganin harya juya mata baya ta taho ahnkli kanta na kallon kasa slowly ta riko hannun sa ya juyo idonsu a sarkafe tace "i trust you, i am sorry
...murmushi yay yace
"its okay baby" kafin ta hankara ya jawota zuwa kan gadon suna zama shisai yadan kwanta muryansa na fitowa ahnkli ya kalleta yace put me to sleep baby...
[28/04, 19:18] BLUE💙: EPISODE 18🦋
kallonshi tay batace komi ba abunda tasan ko korafi zatayi ba kufce masa zatayi ba,ta daure tana sauke ajiyan zuciya a hnkl tace mishi ok, sai yy kwafa yadan gyara kwanciyar sa nan ta saka hannu tafara warware khutra dake kansa a nutse inda wavy and silky black hair dinsa da suka sha gyara suka bayyana..
hannu tasa tana dan shafa masa kai can sai taji tajishi shiru..
dan leka cute fuskansa tay taga wai har ya bingere da bacci, da kyar ta daddage ta bambare kanshi daga kafarta ta tanamai gyara masa kansa akan lallausan pilown dake wajen, rufe masa jiki da wata duvet tayi sannan ta zamo kasa ahnkli ta karaso gabansa ta durkushe daf dashi ta zubamai idanunta masu sanyi tanata kallonshi da shaukin so da matsanancin kauna sai taga ma kamarma yafi mata kyau in yana baccin..
dan karamin ajiyar zuciane yyi escping lips din ta ayayin data fara kare masa kallo...
wata iriyar sabuwar nitsuwane ya mamaye ta tanajin wani sanyi da kwanciyar dake tattare da tsohon dare ta cigaba da kallon fuskarsan tun daga kan lumshashun idanunsa da suke luff kamar za'a kirasu su amsa, har yabi karan hancin sa zuwa hot red sexy lips dinsa..
kominsa gwanin sha'awa gwanin burgewa his beards sunyi lufff sun hade da gashi_gashin gemunsa, Wani abu ta dingaji yana mata yawo aranta muddin tanaganin sa yana sauke numfashi sai taji zuciyarta ya shiga bugawa da karfi..
Arnd 12:30am na dare sai ga gogar yayi wani juyi yasake fadowa akan cinyarta tareda sake mata nauyinshi gaba daya..,ta shiga ture kansan zata tashi ganin baiko motsa ba yasa ta dan rangwafo kansan nan tagane baccin Gajiya ne ya debe sa, well he has been doing stuffs on his phone since 4hrs ago shiyasa hakan be wani bata mamaki ba
lumshe luii din idanunta tayi da suka jika tsumayinsa jin ya dada juyi ya kankame ta yasa ahkl takuma budesu ta fara kallon shi...
Bata jima tana kallon nasa ba wani bacci mai nauyi yawuce da ita at arand 2:30 na tsakiyar dare ta farka ahnkli tafara bude ido
dakin ta dada karewa kallo ganinta kamar acikin mafarki firgit tay zata mike taji an riko mata hannu...
suna hade ido da muryansa me taushi yace shushh go back to sleep baby"...a mugun rude take kallon sa ganin ba kayan da sukazo da shi din bane ma ajikin sa white pjamas ne mai kauri cud it be har sun iso kenan bata sani ba?? kanta dake mata nauyi ta rike cikin gigin baccin tace where are we??komar dakanta kan pillow yay ahnkli yana kallonta yace "greece"
santorini..we arrived 1hr 30 min ago. kiyi bacci we wl talk abt it tomrw. jikinta a muce tagyadamai kai..gently ya dada gyara mata duvet zai mike ta riko hannunshi da mamaki ya juyo yaga tsorone fal idanunta tun kan ta furta abunda take shirin furtawan ya tsuguno gabanta tare da nuna mata gefe inda wasu yan mata ke tsaye still kamar wasu gumaka wanda batama lura da su ba saida ya mata nuni dasu. muryansa a kasa kasa yace "janet, and Athena will watch you sleep ni zanje daki na. ko kallon yan matan batayi ba cikin sauke ajiyan zuciya tace mishi okay gudnite mr..veed..
ya shafa gefen fuskarta yace gudnite lil-mama. daga haka ya mike ya fita tanata kallonsa har ya rufe musu kofar, a strick shift security men sune a kofar suna gadinta,sai yan mata biyun sune aciki wanda suma ba abasu izinin yin bacci yau din ba har sai nur tagama nata baccin ta farka. ficewarsa bada jimawa ba nur ta yunkura zata sauka akan gadon sabida ta rage kayan jikinta cikin sauri Athena ta karaso kanta akasa tace "ma'am did u need anything? batare da ta kalleta ba tace i need to freshen up..
nan da nan ta amsa da yes ma snn ta shiga bathrum ta hada mata ruwan dumi da komi datake bukata na wanka janet ta kawo mata white bath throbe me hula tare da lallausar crocs dinshi bayan ta zabge kayanta ta sakashi ta shiga wankan wnda kafin ta fito har sun sake gyara mata gadon, janet ta jera mata duk wani abun da take bukata akan mirror, tana shigowa dakin suka bata waje sukayi gefe nan harta gama kintsa kanta basu dago sun kalleta ba face saida janet ta kawo mata wani sky blue colour simple cotton sleeping dress
riga da wando wanda yay mata cif cif kamar domin jikinta akayi.
banda qamshin da ilahirin jikinta yakeyi fuskarta so fresh nd natural ta kwanta bada jimawa ba bacci ya dauketa..
bada jimawa ba ta farka taga wai 5:30 sauka tay akan gadon taje tay alwala ta fito tazo tasamu har janet din tagama mata arranging komi nayin sallah, uffan batace musu ba harsaida tay sallahnta idar suka fara gaisheta da ladabi ta amsa su
nan tama athena nuni da jakarta ta dauko mata, aciki tasa hannu ta cire pocket qur'an tazauna tana famr karantashi acikin nitsuwa sosai...
har saida ta gama snn ta basu hutu, cos she kept imagining how they cope to look after her batare da sun huta ba. she just said she want to be alone, and then dismiss them..
mikewa tay ta wuce jikin windon ta yaye iskan sanyin safiya yahau ratsa mata ganganjiki, she was awn struck da view na birnin Santorini, dake kasar Greece...
dake a cliffside villa suke babu abunda bata kalla.
daga can nesa take hango those beauriful whitewashed greek bldngs with blue domes cobblestone streets with glowing sunsets and the calming Aegean Sea
sanyin iskar wajen sosai ya banbamta dana nigeria nesa ba kusa ba..
jiya tana bacci hannun javeed suka shigo, she have no idea cewa They’re staying in a luxurious private mufasa cliff side villa in Oia nesa da cikin city sosai akan wasu manyan duwatsu.
zagaye dasu wata hadaddiyar infinity blue pool ne da stone couryrds da wani irin bougainvillea vine da sukayi climbing all over the wall na villa din..
tajima tana tsaye tana kallon serene beauty na wajen kafin nan Athena ta nemi izinin shigowa nur ta bata dama tana shigowan ta dan kimtsawa wajen snn ta hada mata ruwan wanka like a queen with all the candles flowers, vanilla scent and essential bathing oils masu karawa fatar jiki qamshi da lafiya,..ta jima anan kafin can ta fito ta samu janet a tsaye
har tagama jera mata duk wani abunda take bukata gabaki daya abubuwan suka mata daban sabida bata taba shiga yanayin da ake mata princess treatment irin haka ba.
janet