Chapter 60 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   60 / 112

177K to 180K   out of 335.4K words

simran tafasa yake har ya kone sai tanajin kamar ta balle kawai takasheta


kamar an dauke wuta haka manyan matayen gidan sukayi tsit a table din suna kallon ikon Allah kowaccen su tanajin baqin ciki kamarma ta tashi ta kama nur da duka

musammn ma hajiy zubaida datakejin kamr ta kasheta dan wano special tsana take mata bana kadan ba.

simran tana zama lady sid tafara lallashinta har tana ce mata itace babba itace me hakuri waye waye the table turns duk wata rana dai sai labari.


tun suna kammala cin abinci hajy zubby ta dinga ma simran ido akan maza ta shanye fushinta tay acting kamr komi ya wuce

which was very hard for her amma hakann ta sake fuskarta na dole har aka tashi akan table aka koma falo just Few minutes to 11am na sfiya

nur tana tsaye kusa da javeed yay gyaran murya ya kalle babnsa bai boye masa komi ba ya fara gaya masa cewa mission zaije..

kamar yadda yay zato hakanan kuwa suka rude anty suad tana yi Alhaj attah ma yanay har gara anty nata damuwar baifi da bai gayama kowa ba yay abunsa aboye, alhaj attah kam kai tsaye yace wnn mission din sam bada yawunsa ba..


Suka dau abun da zafi amma ji ko ajikinsa nur tuni taji cece kuce dinsun ya kara sakata acikin matsanacin tsoron rasashi.

jikin simran harna rawa ta mike ta tsaya ata bayansu itama dan acikin sabbin dokokin hjy zubby ta riga tace mata inhar
abu ya shafi lafyar javeed toh marmza tafi kowa zakewa akai
hakan yana daya daga cikin stratergyn data shimfida mata ayau wanda shiyasa basu iso wajen cin abincin da wuri ba kai hatta fitowa table duk ta tsara ma simran kuma tace mata kwrta sake shiga harkan wokers na gidan harsai sun kashe auren javeed da nur me gabaki daya.


Da kyar bayanin javeed ya qamsar da su anty suad, dake itama ta mugun gajiya da hunting insu da nagasa brotherhood sukeyi dan ita kanta plotting din kashe kashen ahalinsu da nagaza sukeyi akansu yana daya daga cikin dalilin da ya hanata yima danta kamil aure hmm gara javeed shi soja ne kuma sultan yana tare dashi.


tasan idan har basu rabu da nagaza brotherhood ba abubuwa dayawa zasu cigaba da kwabewa musu a kasa kasa..

shi kuma javeed wnn chance din kawai yake duba musu dan wnn ne karo na farko da sultan ya tabbatar masa cewa gabaki daya ahalin nagaza zasu fito yin wnn business din, kuma idan suka ci nasarar siyar da yara da mata mugayen makamai zasu siya wanda koshi alhaj attah dayake borin yasan idan nagaza suka farfado da arzikinsu ahalin mufasa zasu fara kashewa a duniyan nan.


javeed yace musu wnn ne kawai lkcin daya dace masa daya shafesu tun kafin suy business din bare ma ayanxu da basu tsmnin ganinsa zai dira musu ne ayayinda basu shirya masa ba..


Da kyar suka sauko suka fahimce shi duk dama alhaj attah is still finding it hard jin ciwonsa zai tashi yay sauri ya haura sama ya barsu a falon batare da ya yarje mishi..


abazata Nur tabi bayansa da sauri sauri sabida kallo daya tamasa ta gane cewa akwai ciwon dake damunsa akirji


daga falon kuwa hankali atashe anty suad tahau kirar lambar khaleefa, kamil, da haidar mufasas awaya wai koda akwai wani abu da zasuy ma javeed na taimako duk ta daga hankalinta sosai lady sid ne take kkrin bata baki..

simran da hajy zubby basuce uffan ba sai kallon da suke aikawa junansu, simran tafara shara kwallar karya tana wani irin jan jan zuciya har anty sid tazo ta wani riketa tana bata haquri


Nur tana isa dakin ta sameshi dafe da bango har ya dau maganin ya bude ya jefa kwayar abakinsa yana kan shan ruwa yana kkrin boye robar maganin kenan yaji muryan nur abayn sa cikin haki dadan sauri sauri tace asallam alaikum, father inlaw, meya faru are you okay are you sick??

Dan razanar dayay sanadiyar jin muryantan abayansa yasaka maganin ya fadi kasa, tay sauri ta dauka tarike amma batagane ne meye bane hanklinta ya tashi sosai ganin yadda tsohon yake kkrin figthing kansa har ya zauna abakin gadonsa dakyar

suna hade ido yace "Doter i am fine karki damu.

ahnkli tace no ure not
fine..Inje in kira doctor..ko zanje in kira jave...

tun bata karasa ba da sauri yace no no my dear javeed bai sani ba acikin tari yace kuma banaso yasani, pls let me have the drugs is not good for you my dear..

karasowa ta wajensa tay zata mika mai maganin caraf saiga javeed din da waya a kunnensa suna hade ido da alhaj attah ya karkada mata kai tareda mata alaman kartace ma javeed komi akan ciwon nan

da wani irin hadiyar yawu ta gyada kai cikin sauri ta cusa maganin acikin aljihun falazonta maza maza tabar wajen taje ta debo ruwa a glass cup daga dispensern dakin takawo masa da ladabi ya amsa yana murmushi inka gansu lkcin kmr babu komi aransu..

duk da haka kallo daya javeed yay musu yaso ya dago wani abu ayanayinsu saidai kuma yasan baida lkcin biyewa babansa dan yasan hala zaice ma nur ne ta tayashi tay bori su hanashi zuwa koina kuma sam bazai iya hakura da wnn mission din ba..

Muryansa babu yabo ba fallasa yace "Baba, is everything okay..

Da wani irin yanayi alhaj attah ya kallesa yace dont ask me dat bloody question my friend... javeed i cant believ u did this abayan idona.

karasowa yay yadan tsuguna agabansa da taushin murya yace munyi wann maganan dakai a falo, baba let it go..nasan kafi kowa sanin dalilina na boyewa koda ban fada a fili ba.

a tsawace yace masa noo, you are my only son javeed, my only son..zakaje inda babu back up babu komi ashe dama ka tsaneni haka da har zaka yanke hukuncin mika musu rayuwarka akanmu javeed

ahnkli javeed yace but u did not raise me a coward baba...ko ka manta an taba daukeni amma na kashesu na dawo maka dakaina gida kuma araye..

mikewa tsaye alhaj attah yay yace Dat was bull shit.. Wancan daban wann daban magana ake na nagaza mutanen da suke harka da tsafi

cikin katsetsa yace Allah ne mammallakin mutanen da kuma tsafin duka su biyun kuma basufi karfin Allah na ba.


idonsa alhaj ya cika da ruwa yace toh toh kafara magana irin na mahaifiyarka ko itama aihaka tacemin bata bukatar in tsare mata jiki saboda akwai Allah amma yau ina takeee javeed???

javeed baije komi ya riko hannunsa cikin rarrashi nur dake kallonsu already tafara hawaye sosai

baice komi ba har saida alhaj attah ya shanye hawayen snn yace toh shikenan zan barka katafi amma kabar tafiyar yau zan kirawo interpol da wasu aminai na army zasu ban men dinsu da zakaje dasu

javeed yay murmushi yace godia nake baba,amma nariga na shirya ayau bazan iua jira ba sabida akwai yara da yan mata, da masu ciki za'a fitar waje a siyar..kuma nay alkwari zan kare wayann rayuwanka, idan nasaka batun kare raina agaba who will stand for the vulnerables? baba kai ne ka koyamin cewa the name we carry as mufasa is not self centered, is a legacy for the poor, for the helpless, for the truth dan Allah karka bari inyi wnn sonkan, ka tuna rayuwar mata da yaran nan pleaseee my father..


dan juya mai baya alhaj yay yace toh shikenan to nikuma saina rasa dana kenan bayan itama maman kan ta tafi..

yace baba kaima kasan inda mama tana raye basaima namata bayani ba addua kawai zata min..

juyowa yay dakyar ya kallesa idonsa yay jaa ahnkli yace shikenan Javeed kaje kawai kar kayi latti..

nakasashyar murmushi ne ya kufce ma javeed din ya dora ma hannun babansan kiss ahnkli yace 'nagode..


daga haka ya fita cikin sauri alhaj attah ya juya baya yana kallon bango dan baison nur ta kalle hawayensa dan bakaramin son dansa yakeyi ba..


nur tafi minti 5 tana tsaye tana hawaye sai can tadago kai har ta gama share tears dinta taga har ynxu alhaj attah baijiyo ba


itama batace mai komi ba jikinta a mugun sanyaye tafice dan tama manta da cewa maganinsa yana cikin aljihunta.


kafin fitowarta ayarin gidan ne a falo simran har tafara wasu koke koken karya dataga lady siddi tana kan rirriketa tana biye mata hartana bata haquri..

yadda anty suad ta dinga azazzala zancen cewa javeed ya yanke hukuncin karesu duka amma acikin sauri da kuma ganganci yayi hakan

itama simran ta dinga kakale magana har cewa take tanajin ajikinta cewa bai dace yaje mission din nan ba..

javeed tun yana fitowa call din yan uwansa suka dinga shigowa

saidai da mamakinsa duk cikinsu babu wanda yay raunin cemai kar yaje dan sunsan iyaka babban chance dinsu kenan akan nagazas wanda in aka shafesu zai zama mufasas are free of their biggest enermy mafia rivals dake hunting din rayuwarsu ba zallan dukiyarsu ba

dukansu basu karaya akansa ba saima dada masa karfin gwiwa da sukayi tareda kara masa wasu relevants tricks nd information akan business din nagazas din.

anan ne kawai javeed ya dan samu sukuni aransa dan yaso ace babansa ya sakamai albarka amma kuma sai yaga rauni ya gama rufeshi...


fitowarsa daga sashen baban nasa kenan ransa a mugun murtuke baice ma su anty suad din uffan ba yasaka kansa ya kama hanyar waje

Da wani irin sauri suka dunguma suka biyo bayansa hjy xubby sai ido take kiftawa simran akan taje wajensa yanxu


kamar iska haka javeed ya isa gaban wasu mayun bullet proof mllitary jeep bunkers guda shida da zai wuce dasu..

sojojin sunkai goma sha biyar ajere a harabar gidan baikai ga bude kofar ba sai ganan sultan ya iso da motarsa

da mugun mamaki javeed ya tsaya yana kallon sultan din dan tunda suke hada batun mission din nan sultan bai taba cemai zaizo ko zai taimaka masa da men dinsa ba

suna gaisawa kuwa ya sanar dashi cewa ai ya tura masa strong up and down back up men, snn ya aikesu jejin ne as terrorist dan haka ba ruwan gwamnati da tuhumarsa, kuma ynxu haka ma har sun gama taking position dinsu shine dai kawai bazaije ba

javeed yasha matukar mamakin haka dan men din sultan are mostly well trained foreing professionals frm US and iraq wanda ko shi baison wasa da ransu sabida suna da quality amma sai gashi sultan wai ya basa su duka a matsayin back up dinsa.

tsabar dadin da javeed yaji har saida yanayin fuskarsa ya sauya agaban sultan...

suna daga tsayen ya kira mr aqeel ya kawo masa wani file ya karba ya mika ma sultan yace "ka rike wnn awajenka bana son bby taje dakina garin bincike tagani and incase if anything happens to me pls tell her how much i love her..

sultan yay murmushi
yace cmn buddy, zaka dawo dai ka gaya mata dakanka zaifi mata dadin ji..

ahnkl javeed yace just do what i said..

Rike file din nur din sultan yay yace amma ka karantasho duka kuwa?

javeed bai amsashi ba kawai sai ya girgiza mai kai alaman a'a bai duba har karshe ba.

ganin kowa ya fito yasaka suka katse maganan sultan ya shige gidan da file din domin dauko alhaj attah dan shikadaine bai gani anan ba.


daga bakin main house ya gaisa da kowa amma banda simran data mugun tsanarsa dan tasha binsa ya taimaka mata akan juyo da hanklin javeed kanta abaya amma sai yaqi kulata sam shibaiya ma mata magana sabida level of low Brain iq inta yana bashi haushi .

wucewarsa ciki bada jimawa ba tawani karaso da sauri ta samu javeed yana tsaye tana wani irin kallonshi yadda kasan bata gamu da kunya ba tafara masa magana da wani irin makirtccen kuka da karfi yadda tasan su anty suad sunajinta sosai

nan tafara kawo magana akan yadda babansa zaiji in yatafi gashi bai gama warkewa da trauma na mutuwar mum dinsa ba kuma kakarsa ma hajy mammy zata iya mutuwa da hawan jini intaji wnn labari kai babu wanda bata kira sunansa acikin makircin magananta ba

a tsime javeed ya tsaya baice mata komi ba harsaida ta gama tay shiru dan kanta sai ganan lady sid tazo tafara memeta mai irin maganan zak zak..

saidai kowanne tafada sai ya bata amsarshi da gatse tana fada yanacewa ai babansa will get over it and be proud dat he dint raise a coward, dama kuma baida mama araye, hakama kakansa dama ta kusa mutuwa, nur ne take bukatarsan araye amma tunda tabashi go ahead shikenan.

suna cikin maganan saiga nur din ta fito

simran tana kallonta tafara kukkuni tana cewa What kind of a wicked wife are you da zaki bashi go ahead... ai da baki bashi ba da bazaije yay kasada da rayuwarsa ba

tunkan nur ta daga ido ta kalleta javeed ya tsareta da tsawa saida ta razana ta matsa baya nan yafara balbaleta da masifa kamr bai taba saninta ba duk security da mutanen dake wajen suna jinsa kunya kamar sai hallaka simran

...dont you ever talk to my wife like dat marar hankali kawai get out of my face with ur annoying face...last words dinsa kenan

wanda kusan a daburce simran ta kama hanya zata tafi ya kirata snn ya sata bada nur din hakuri...

sikinini lady sid ta rufe bakinta tabar wajen ta koma can can ta kofa ta tsaya inda su anty suad da hjy zubbyn suke ..

neman waje simran tay ta labe tana lekensa itadai so take taga wani irin sallama nur zata masa domin ta samu abun kai suuka sabida idan wani abu ya same javeed sudora ma nur lefin komi


nur tana zuwa daf daf kusa da jikinsa sai ga nan Sultan sun fito da alhaj attah komai sultan din ya gaya masa aciki oho but he seem very okay now har yana tahowa da cikakken gwarin gwiwa ayanayinsa

nur ta tsaya agefen javeed da sunkuyayn kai har suka karaso alhaj attah ya sakamai albarka snn yay masa fatan nasara daga nan suka koma ciki tare da sultan din dake tsokanan nur cewa yau abincinta zaici.


bayan wucewarsu ciki anty suad ce kawai tabi bayansu, hjy zuby da lady sid suna tsaye daga nesa banda zagin nur firdaus babu abunda sukeyi

daga nan harabar gidan kuwa wani irin shiru wajensun ya dauka zaka dauka daga sojojin dake tsaye babu wanda yake kallonsu sabida kofar main house din yana da dan nisa

suna hade ido da nur cikin sauke ajiyan zuciya yace "tunda baba yasamin albarka i got to go baby, yana gama furta hakan yakamo fuskarta da soft hands dinshi Ayayin da yawage lips dinta mafia style ya cusa nashi lips din aciki yafara wani irin tsosar bakinta bata san ya akayi ta sakar masa wani irin heavy moan a cikin bakin shi ba jin yadda tsabar dumin bakin shin ya ke aika ma kwakwalta sakonni na zafafan yanayi daban daban yana mata yawo a ko inanta tanajin dumin shi kamar wanda ake hura mata wuta aciki.

Hannunshi ya zagaye wuyanta da shi yana shasshafata har kasa izuwa kwankwason ta
kafin nan ya dan sassauta ya ciro abunda ke makale acikin aljihunsan yabi ya lalumo dan yatsar hannunta tanaji tana gani yamaida mata diamond ring dinsu da suka sakama junansu wanda hartay fushi ta jefa masa lokcin biki tunna zuwansu hutu a santorini da turkey.


hawayenta me sanyi na diga akai ahankli ta kalli ring din jin kamar mahaukacin son datake masa a lokcin ya dawo mata dashi..

muryanta na rawa rawa tace i wish u gud luck..you wont die okay?

...da wani irin tsumayi ya shafa gefen fuskarta yace yeah, thank you wify, i love you soo much..

...batace mai komi ba sabida kukan dake son ya barke mata me dan karfi..


ido yay ma mr aqeel ya kirawo na'ima tazo marmaza har lkcin kuka nur takey ahnkli

kafin nan shikuma har anbude mai motarsa tsumamen kiss ta masa akan goshinsa ya share mata tears dinta duka suka rungume juna kadan snn ya shiga car din sukayi waving ma junansu har saida tadena hango bayan motocin.

naima na kkrin janye hannun nur dan su koma ciki abazata sukaji wani irin karar faduwar mutum timmm akasa kamar anyada buhun masara kai kaji karar baza kace mace bane ta fadi..

arazane suka dan kalle ta wajen sai ganin simran sukayi akasa tana wani rolling dan ita tun awajen kiss dinsun brain inta ya tsaya cakkk musmmn dataji kwakwalta yakasa daukawa shine kawai ta sake jiki tafadi
[29/05, 17:20] BLUE💙: EPISODE 69
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.

Daga nur har na'ima dake gefenta kallon simran din kawai suka tsaya yi daga nesa inda suke tsaye saidai ko kadan basuyi wani yunkurin zuwa kanta ba..

kafin kace wani abu hajiya zuby da lady sid sun isowa wajen a rikice sunata kkrin dagata
.."wayyo Allah ohh my god simi,sim.. simran..hajy zubby take famar kiran sunanta tana dan girgizata...

Simran ta dada langwamewa tana rolling akasa tana sumbatu da sunan javeed abakinta kamar wata me aljanu...

lady sid ne tafara kirar security azo ataimake su akai simran din ciki

ana dan dago simran daga kasa kuwa ta farka idanunta yay jaa har yana sparking da guguwar baqin ciki dana kishi ga wasu mahaukatan hawaye sharbe sharbe acikin idanunta sai tunowa da moment din kiss in javeed da nur take har da saka ring din yana re-playing a brain inta wanda yakeyi mata kamar a mafarki, dan kuwa tasha yin burgan cewa da wnn iriyar hadadden limited Greff diomond ring din javeed zaizo ya proposing mata aure bcos is one of the most classy nd expensive rings data tabasani a duniyan wanda iyashi inta mallaka tasan ya isheta ta fara kirga kanta acikin manyan mata masu kudi dan kudin limited greff diamond ring na hannun nur firdaus is abt $12million dollars wanda tasan ya zarce gabaki daya dukiyar da babansu alhaj othman waziri ya mallaka snn ya daurata akai..

Riqe kirjinta tay tana wani irin numfashi kamar wacce take da ciwon chronic Asthma

itakadai tasan maita ke ji dan gani take duk duniya bamai gane dalilinta nashiga yanayin datake shiga ciki yanxu, dan yanayi ne da ya zarce kishi ya zarce baqin ciki ya dawo zallan na tashin hankli da matsanncin tabon kwakwalwa da bakowa zai gane me takeji ba.

tsawon shekarun nan tanajin kanta ne daff daf da zamowa matar javeed saiga wata yar ficiciyar yarinya yar talakawa wanda batay boko kamarta ba tazo ta kwaceshi dat was such

60 / 112