Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
nagaza brtherhood a doron kasa snn ta gode ma each and evry person daya taimaka wajen jinyar javeed musmn ma nur firdaus da kuma sultan dake shikam sunjima suna tareda dashi bayan ta gama mr haidar Ali da hjy amira ma nur kawai sukay godiyarsu suka yabe jarumtarta, khaleefa ma mamakin yarinyar yasha, kamil dake yasan uwarsa da hassada yasaka bai wani zake wajen yabon nur din sosai ba sabida already tasha jinjinar yabo me girma awajen mother hauwa
Anty suad tun tana iya boye baqin cikin ta da hassdarta hartaxo ta dena, wani abun in aka fadi saita dinga kushewa tana cewa ai suma basuyin bacci ga azumi duk dai aka barshi awasa ahaka har aka kammala wayar alhaj ya dan tursasa sultan zama aka dan zauna shan shayi shima har aka gama basu kotuno da su hajya zubaida basuyi ba bare simran wanda yau kwanan su daya da wuni kenan suna daki basu fito ba
ana kammala shan shayin anty suad tawuce sama dan batajin zata iya cigaba da daurewa ganin yadda javeed yake narke ma nur, komi itace ke masa ga
kuma sultan da bakinsa baya shiru shike saka nur magana jifa jifa awajen yanata cewa zai dawo ta masa abincin amarya
duk wnn abun na mugun bata haushi kawai sai ta tashi babu sallama ta haura sama can lady sidd itama ta bita. after a while
sukayi sallama da alhaj attah ya haura sama domin amsa wayar superiors din javeed din gameda karin girma da sauran ababen girma da zai samu daga agencies da organisations na kasar wajen for taking down an international criminals mafias yasan ire iren wnn sukan tadawa javeed emotional trauma dinsa dan haka baison ma yasan da zancen har sai ya samu sauki sosai
haurawarsa sama ya rage saura su uku nan suka fito raka sultan dayake sauri zai tafi abuja sabida aiyukka masu muhmmci dake gabansa gashi cewa yake ba lallaine a samesa anan kusa ba..
hannunsu sakale da juna suka rakosa har sama inda ake aje jirgi ita kanta nur ta lura daga irin kallon da javeed yake ma sultan ta kasar ido tasan da akwai magana a bakinsa suna gama yar rahansu ta sakemai hannu ta ja gefe ta basu waje
tana tsaye tanata kallonsu suna magana batasan me sultan yake gayama javeed din ba amma time time zataga sunyi dariya ko taga ya juyo ya kalleta da murmushi me sanyi..
within 10min ya sanar da javeed duk abunda sukayi da nur da komi da yafaru wanda yasan ba lallai tagaya masa ba snn sukayi maganar file dinta dake hannunsa, javeed yace hutu kawai yake so yay yanzu kawai ya bar file din awajensa sabida nur wll posbbly have access to many things daya mallaka kuma baison taga wnn file din
daga nan dai suka rabu sultan yahau jirgi aka wuce dashi abuja.
karasowa wajenta yay ya sameta a tsaye fuskrsa dauke da murmushi suna hade ido ya tallabo fuskrta kadan ya sakar mata kiss me zafi snn ya riko hannunta yace lets go..
batace komi ba suka sauko kasa ta babban falon gidan wanda ya dauka da wani irin shiru sashen nur din suka wuce direct ita da kanta ta shiga bayi tafara hada musu ruwan wankan magani.
Da kyar ya amince bayan ta karanto surorin da ake tofawa aciki ta bashi yasha sukayi nafilar da akeyi atare snn ta masa wanka da ruwa me dauke da Sassaken Bishiyar Shirinya da ƙaiƙayi koma kan masheƙiya, Farfatsin Maƙera,Ciyawar bi rana da Sassaken bishiyar Gamji itama tay sabida kariya ne daga duk wani abu me cutarwa sihiri, aljani da mutum harma yara anayi amma su sai sunyi nafilar ba.
sun gama kenan ta barshi abakin gado da towel a kugunsa yana zaune yana amsa waya ta fice zabomai kayan sawa tana isa sashensan sai ga janet da sakon cewa anty suad ta hada ma javeed special healing soup
dakanta a ktchen 9:30 ana expecting dinsu a dinning, duk a tunanin nur ta dauka su anty suad zasu bar shi ya huta amma kuma inaaa da haushin abun aranta ta je ta zabar mai kayan sawa me kyau ta dawo masa dashi suka shirya atare koda ta gayamai maganan soup din anty suad taga bai wani damu da hakan ba..
wayarshi kawai ya bata yace ta kira Sisternsa amira tacemai she wants to talk to her zaije dakinsa ya dawo
gyada mai kai tay da ladabi tana karban wayar ya fita ya koma room dinsa yakira mr aqeel da janet ya kayyade musu abubuwan dayake so sumasa yanzun nan atake kowa ya kama aikin dake gabansa janet ta kira na'ima ta gaya mata iya abunda javeed yace ta harda ma nur ajaka akan mr aqeel zai tafi dashi ynxun nan.
kafin nan, tun barin anty suad wajen shan shayin lady sid tazo ta sameta tana waya da danta kamil a daki wanda tsabar masifa da zafin kai har goshinta yay zufa, idanunta yay jaaa sai zagin nur takeyi da wani irin matsanancin tsana da bqin ciki tana cewa nur tazo zata mulke gidan zata kwace komi kamar yadda uwar javeed ta kwace komi tazamo itace ke juya musu rayuwarsu abunda yafici mata rai ma baifi kankantar shekarun nur ba da har ake ririta tata kowayake yabata ita babba agidan kuma an shareta..
shikansa kamil din tun yana bata haquri har yay shiru sai kuka take tana cewa ba aga duk kokrinta akan ciwon javeed ba anxo duk sai yabon nur akeyi agabn idonsu tanata zage zage.
shigowar lady sid din ne ya saka ta dawowa hayyacinta musmn data dinga bin bayanta ta nuna mata ai feeling inta is valid har dacewa wai basuy tsammanmn mother hauwa zatana yabon nur haka akan dan wann abun datayin ba,bayan ta dada xulma xucyar anty suad sai kuma ta fara gaya mata wasu salo da zatabi dan acewarta ahakane zasu kwace powern da ake so abawa nur tareda maidata kaskantaccen matsayinta na doter inlaw agidan, ta dinga xuga anty tana gwadata tana kara hura mata kai harta sauko
yanxu haka cewa suke zasu masa surprise get to gather inda zasu samu daman fayyace masa nasu kkrin, da can kamr ma zata hada kai da simran sai kuma ta tuna ance har zawo tay ranar sai ta fasa ta fara shiriyen shiryen ita daya, anty suad ka taje kitchen wai zata mai javeed healing soup da kanta imagine matar da tayi shekara sama da sittin bata shiga kitchen ba.
ata fannin su simran kuwa abu kamar wasa tsabar zawo saida jikinta yadan xube gashi a toilet take kwana shekaran jiya da jiya har ta fara zawon jini
dakyar da fitina yau da safe personal maid dinta ta tallafa mata tay wanka ta saka mata pampers ta dawo da ita dakin ta kwanta kamar mai ciwon mashasharar kaji.
cikin hajy zubby ijiya zuwa yau saisa ya zama kamar wacce take da cikin wata bakwai ga azaban tusa wanda dakyar yazo ya sausauta mata sabida sallahn datake daddafewa tay
ahakan har Allah ya saka tusan ya ragu amma bawai ya dauke tass ba saidai cikinta bai dena girma ba duk abun duniya yabi ya isheta tunsafe ta dinga neman saratu ko zata taimaka mata amma taji wayar su saratun duk akashe.
dakyar da wahala ta kira wata shuumar kawarta acan Abuja akan ta tuntuma mata bokarta, by 7:30 am ya kirata shima bai iya bada maganin tusa da zawon ko ya gaya musu abunda ya faru dasu saratu ba, kawai cewa yay wani abunda suka shukane ya dawo kansu kuma inhar tanason su rabu da zawo da tusar dolene tay wankan magani kafin nan da kwana uku zata je can niger wajen buzaye abasu magani susha dan inba haka ba cikin ta zaicika da tsotsitsi hakama yar uwarta simran zata fara kshin tsotsutsi masu warri wato maggot kenan
hanklin zubaida atake yay dubu wajen tashi dan tunda sukayi wayar rawa kawai jikinta yake tana ta furta tashiga uku ta shiga uku tana rusa kuka cikin rudanin rashin sanin meke faruwa saida tunda taji yau an tashi ba ayi kururuwar mutuwar javeed ba tasaka aranta cewa babban matsalar da aka samu kenan tasan babu tantama maganin su saratu baiyi aiki akan javeed ba.
Tsabar ta shiga damuwa ciwon dake jikintan ma ta dena jin radadinsa tun 8am ta aiki amintacciyar servant dinta taje ta amso mata garin maganin ta kawo mata a asirrince tukun ta jikashi tay wanka dashi alhamdullh tusar ya tsaya cak amma cikin nata daya haura kamar me cikin wata bakwai bai ko kwatanta sauka ba ga boka yace mata tsutsotsine zasu cika aciki..
da dumbin fargaban hakan ta fito ta shirya dan sevant ta gaya mata cewa javeed is awake and healthy tana so taje ta gane ma idonta.
ahaka ma saida tayi ta gwada kaya dakyar ta samu wani atamfa datay dinkin ladies babban riga burmeme snn tasaka ta dauko katon mayafi me kauri wanda zai lullume mata katon ciki batare da kowa ya gani ba
da garin maganin tazo ta samu yar uwanta simran akwance mashak kamar mutacciya banda kuka babu abunda take dan ta gama zaton kawai mutuwa zatayi.
hajiya zubby batace ma simran komi ba har saida ta hada ruwan wankan wanda iyaka warin kashin ne kawai ya dauke amma duk jininta ne kezuba ta ramin kashintan hakanan dai aka saka mata pampers.
simran nata kuka duk bataji karfin gwiwa ba saida hajy zuby tace mata ai javeed ya warke tasss kawai tana gani maganin sun nan ne ya warkan dashi amma kuma nan da kwana uku zataje niger ta tambaya taji musu meyasa wnn ciwon ya samesu haka tadinga zulmawa simran karya tace mata tabbas tsarin dake cikin ahalin mufasa ne hala ya shafesu simran kuwa da wuri ta amince duba da abunda ya faru da ita akan hajy amira mufasa ranar....
Ahaka suka bawa kansu karfin gwiwa marmaza aka shirya simran ta saka wani hot red bougie gown shima dan kar agane zubewar datay na ban mamaki acikin kwana daya tal fess fess tay kyau aka gyara mata fuskrta kamar ba ita ba suka fara shirin zuwa kasa ganin javeed da idanunsu
ata fannin javeed din kuwa after like good 15 minute ya dawo ya same nur tanakan waya da yar uwarsa Amira mufasa shidai baisan me suke cewa ba amma yaga Naima a rusune agaban nur itama tanajin komi.
shigowarsa yasaka na'imar ta mike da fita da sauri cos is already time for dinning akan lokaci yau suka fita nur ta saka luxury lafaya milk colour for the first time looking both young and classy
haka suka fito inkaga javeed bazaka dauka da ciwo ajikinsa ba sai rawan jiki anty suad takeyi tana gwada miyarta tun ma kan su zauna akan dinning in, dake lady sid bata sauko ba tana can tanata shirye shiryen hidimar da suke so suyi ma javeed agidan anjima da yamma as suprise
a falon daga nur, javeed sai alhaj attah da ita anty suad din
anty suad din ce ta zuba ma javeed soup din sai wani extra kindness take mishi shikuma baso yake ba amma hakanan nur ta matsa masa da kallo yafarasha dan tasan inbe sha ba laifin dai akanta zai dawo
labarin karya da anty suad take zubawa akan soup din ya dinga saka alhaj attah dariya suna dan raha na yan uwantaka a tsakaninsu dan yasani sarai bata son yin girki wnn dinma dakyar ta iyashi lkcin da baban su zai rasu da ake yawan yinshi agidan sabida ya samu sauki
nur dai batace komi ba garama javeed yana kulasu kadan kadan dan ya lura anty suad just want to have his attention kawai ya biye yana shan soup din badon ransa yaso ba..
har saida aka kusa rabi sai ga su hajy zubaida wani irin daure fuska tay ta kame dan karma a dago batun tusa amma inaaa tana zuwa anty suad ta saki cokali acikin abinci kamar mutuniyar kirki tafara cewa zubaida ya akaji da tusa??? amma dai mutaccen bera kikaci ko??
simran kuwa duk yadda taki saida anty suad ta dinga cewa ai kazanta ne ya jawo mata zawo agaban kowa tahau bada labarin yadda dr ruqayya ta ma simran fada akan cin abinci da hannu batare da wankewa ba tace ma simran ta rage kazanta dan wallh bazasu lamunci me zawo ba.
Duk da abin yaci musu rai amma hakanan suka basar suka zauna kowa na kkrin boye abunda kecinsa suka ma javeed ya jiki wanda tsabar borin kunya yasaka simran kasa yin magana me yawa jin yadda anty suad ta gama yarfata agabansu kawai sai suna masa ya jikin sai tay shiru, kai kace zatay zuciya da abinci amma inaaa haka nan ta jawo pprsoup na kaji ta hada da sea foods tadeba me yawa ta dinga ci kamar an aikota hajiya zubby har tsoro ya kamata da tunanin kar zawon ya sake barke ma simran anan su shiga uku amma simran koda taga abinci ci kawai take bata ko damu ba.
tun kafin agama nur tadan masa alaman yay ma anty suad godiya yay kamar baiji ba, har saida aka mike snn yace mata ya gode da soup din aikuwa tadinga jin kanta sama sama tana burga tana cika tana batsewa kamr wani gagurumin girki tayi..
hakan ya kara mata karfin giwa akan plan dinta suna barin falon har da inviting dinsu simran da zubaida akan suje sama sashenya su same lady sid suna zuwa kuwa tahau gaggaya musu abubuwan da suke shiryawa wa javeed da yamma
hjy zubaida taki sam, ta tsame kanta taje daki tanajin tsananin baqin cikin rashin mutuwar javeed
simran kam zama tay acikinsu duk dama suna yawan gasa mata magana akan zawo da tusar amma haka take shanyewa dan ayi komi da ita
dakyar lady sid ta sake jikinta sosai da simran suka dawo daide sabida tsabar tana da kyankyani. haka pampers din simran zaicika ta sabule taje dakinta a canza mata ta sake dawowa duk wai dan su burge javeed anjima.
anan falo kuwa bayan haurawar su anty sama javeed ya bar nur a falo tana zaune yabi babansa dakinsa suka danyi magana sama sama akan batun kirar superiors dinsa suke yawan yi as usual yana gaya masa abunda ake ciki, cikin basar da komi yace ma babansa gaskiya yanxu shi hutu kawai zaije na kamar 2 weeks haka dan bazai iya yin wani abu ba kai koma miyene ajira sai ya warware gajiyan dake jikinsa.
duk dama bai bude niyyarsa a fili ba amma baban nasa ya fahimcesa bai masa musu ba anan aka bar maganan ahaka kawai, ficewa yay yabar alhaj attah ya kwanta akan gadonsa shima akan zai dan samu baccin kadan.
nur firdaus tana zaune ita daya har javeed ya sauko kasa ya sameta da murmushi me sanyi afuskarsa yana isowa ya mika mata hannunshi ta kama suka wuce sama gefensa suna kaiwa kofar yace mata taje room dinta yanzun zai dauki abu anashi room din zaizo ya sameta acan shima.
tana shiga ta samu na'ima har ta gama cire mata sabbin kayan sawa a very sexy english wear ne riga da skirt da silk scarf dinsa torquoise and wine tace mata general ne yace ta sakashi ynxu
wihin few minute na'ima tay convinsing inta ta saka ya mata mugun kyau sabida yadda ya fito da girman breast da hips dinta musmmn data saka dogon heel da shades she look very sexy and sophiscated
multi billionaire wife vibes all over her.
wajajen 12:30 pm javeed ya dawo dakin jikinshi na wani irin qamshi ya saka simple casuals yadda yake mugun burgeta inya saka nashi casual din is not alwys jean and t shirt..corect tailored shot yake sawa da hot soft material na unbottoned shirt me folded sleeves dayake mugun fidda hadadden dirin jikinsa
yana shigowa dakin tun naima bata gama basu waje ba ya jawo matarsa jikinshi ya fara sauke mata wani irin yunwataccen kiss wanda saida sukayi minti biyar ahaka snn sukaja numfashi idonsu cikin na juna..
ahankali take shafa kan soft line na sajensa da sanyin murya tace mai ya kamata ya huta sabida ciwon dake jikinshi ya warware...
cikn lumshe ido tareda sauke karamin nishi ya bude idonsa yana binta da piecing looks kan lips dinta ya shafa yace "not here baby...idonshi take kalla adan rude tace "where? bai amsa ba taji ya dauketa kamr paper ya rabata da kasa cikin kunnenta yace we are going to my home are u ready? da dan murmushi me sanyi afuskarta ta gyada mai kai tare da dada kankamesa ahnkli...
bai sauketa ba har suka fito ta sashinsa mr aqeel yana bude musu wata kofa suka billa wani hanyar da yay leading dinsu wata under ground garage
a whole new world of its own ga wasu dan ubansun aprtment ga kuma kala kalan hadaddun motoci na zamani da bata taba ganinsu ba.
har saida suka isa ciki snn ya direta kasa ahankli agaban wata millitary jeep wrangler olive green colour har kyalli take dakansa ya bude mata gidan gaba ta shiga ta zauna aciki
kafin mr aqeel ya bude masa shima ya zauna a driver seat yasaka mata seat belt ya kunna motar wani katon gate ya budu dakansa subiyun sun suka fice hannunsa daya cikin nata daya yana tukasu dashi ahankali sunkai good 40 minute kafin suka bar mansion din nan taga sun dau wani hanya dats so quiet gefe da gefensu duk ruwan tekune sai titin a tsakiya...
[04/06, 22:52] BLUE💙: 79#
20 minutes slow drive sukeyi akan empty and queite cliff street din wanda yakai su direct izuwa wani irin hadadden off white futuristic sleek pent house wanda kwata kwata babu wani gida anan kusa dashi saisu kadai fully sorrounded by dark green coconut trees sai kuma bbban body of ocean water da yake zagaye dasu
gidan na da girma sosai amma baiko kusa da kwatan rabin
mufasa mansion ba gashi is very quite and peaceful babu wano tarukacen securuties bare wokers banda sanyin sautin dawisu da su agwagwn ruwa da tsuntsaye bakajin motsin komi.
tunda suka tunkaro gidan wani huge golden brown automated gate ya budu musu dakansa wanda suna shigewa ciki nur taji wani irin iska mai sanyi tareda mugun saka kwancyar hankli yana mamayeta
adede agaban wani hadadden entrance stairs suka tsaye da tukin javeed yana kashe motar sa yay kissing hannunta dake cikin nashin suna dan hade