Chapter 20 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   20 / 112

57K to 60K   out of 335.4K words

su da sukayi parking acikin compound din gidansu...

koda ta fito dukansu babu wanda ya iya daga ido ya mata kallon kurel da wani irin girmamawa janet ta karaso ta amshe bag dinta da phone dinta suna masu gaggaisheta mr aqeel ne yabude mata gban wata mayyar bakar mercedez maybach tazauna aciki daga ita sai driver su kuma suka biyota a cikin wasu arnayen lexus

motar mr aqeel din ne agaba dan haka shine ya jagorancesu izuwa wani anguwa acikin new estates din da ake ginawa a Kaduna.

nur bata saka komi a ranta ba har suka iso wanda tundaga nesa taga taron mutane both manya da kanana kar harma da yara da mata gasunan dai kamar wani taron babban hidima.

wani katoton sabuwar building suka tunkaro motarsu na dosuwa gate din wajen taga tarin security men dayawa acikin uniforms dinsu nan da nan akayi clearing musu hanyamotocinsu guda biyar dinan suka iso,

nur ta dan rude kadan sabida bata gane komi ba face sai da taga sabon text din javeed daya shigo mata yanxun snn ta dan fahimce wani abu.

da fargaba ta dada karewa wajen kallo dan Allah ma ya sani she has neva ever commisioned any project a rayuwarta batama san ya akeyi ba amma kuma sanin halinsa komai kai tsaye yakei baya cika neman permission kawai yasaka ta nitsu

cikin sauke nannauyar
ajiyan zuciya ta bude lumsashun idanunta daidai lokacin janet ta bude mata kofar mota ta fito cikin sanyin aji da kasaita, few registerd journalist da wasu photographers da basu fi goma ba aka barsu awajen sunata daukar hotona ayayin da manyan mutane suka tinkarota maza da mata,cikinsu harda wasu state comissioners na ilimi,lafiya,da few other represntv na ministers da wasu islamic org da kuma NGOs.

kowa sai miko mata gaisuwa yake ana sadda mata kai kasa da kyar take amsawa cikin murmushi sabida wani uban anxiety datakeji ganin saoin iyayenta da wanda ma sukayi jika da ita suna wata wasu abubuwan formalities kamar zasu cinyeta

jama'a yara da mata da maza sunfi 200 awajen kowa nason ya leka wuya wajen ganinta

tun acikin sakon javeed tasan cewa comisioning din wajen zatayi amma bata tashi sanin cewa gabaki daya wann katoton building din nata bane saida mr aqeel da kuma hajy Dr hannatu kabiru state president of philantropy and humanatarian affairs suka mata jagora wajen placards snn tafara takaitaccen bayani wa jamaar na gabatarwa.

Babban building ne sabo kal da aka gamashi cikin watan nan wanda aka
masa lakani da _Nu-fas islamiyyah netwk and philantropic center_ da tagline dinsa na larabci 'العطاء في صمت”( Giving in silence).....adda yace din.

NUR FIRDAUS 23🦋
wajen ya hadu dan haduwa dan girman sa yakusan fin gidan kawunta da suke ciki gashi sashe sashe ne koina yaji kayan alatu sashen na islamiya daban hakama na philantropism da charity daban harda offices dinsu acikin..

duka sabbin ma'aikan wajen sun saka hijab da kuma customise ta shirt da face caps da sunan wajen ajikinsu

bayan angama jawabin sanarwa jama'a cewan nan wajen islamiyya ce ta kyauta da waje na taimkon bayin Allah dasuke cikin wani hali na neman agaji da taimako na wann hamshiyar matar nan aka ma nur tafi, duk da rudewar datakeji ta ciki amma hakanan ta daure tanabinsu da murmushinta me aji

nan ta jagorancesu cikin wasu adduar godiya wa Allah da muryanta me tsananin dadi datake rerowa da larabci kai kanajin sautin nur kasan ta ilimintu da addininta

saida tagama adduar yabo da kuma godiya wa Allah da kuma sakama wajen albarka snn aka bata scizzors tay commisioning aka bata pleasntries da wasu knitted basket of godies da flowers

yara yara sukayi presentations na welcoming speech gwanin ban sha'awa.

already janet tazo mata da shiyayyen speech a rubuce ita de komi mamaki yake bata amma bazaka taba ganin hakan a fuskrta ba, she look confident and normal

aranta har imagining take ace bata gamu da taimakon kawayen razia ba tasan halama da rudewa kawai yau zatay tafara musu kuka..

but despite da suprise and all the formalities she stood confident hakanan ta tsaya a mimbarin agaban kowa tafara karanta speech din da javeed ne dakansa ya rubuta matashi ckin nitsuwa,

mufasa body qurds ne agefe da gefenta sai mr aqeel da janet dat are busy blocking her frm too much media captions.

tunda ta fara magana wajen yadau wani irin shiruuu harta gama speech din wanda yake gumshe da manufofin wajen da duk wani alkhairan dake ciki beside komi wajen kyautane ilimin addini, sadaqa da manufofinsu na taimako wanda ba ace zallan alu'mman musulmai kawai zai shafa ba.

idanunta suka ciko da ruwan hawaye sosai yadda taga wai wajen nata ne, kuma sashen taimakon its was all in dedication to her late father duk sai tarasa ya akayi javeed yasan wadann abubuwan, how? when? whyyy? haryaushe aka gina mata wann wajen

ya akayi ya sako mahaifinta aciki toh hala yaji speech dinta ne na ranar gasa and he decided.

irin girmammen feeling din nan da baka san ya zaka fassarashi ba takeji akan javeed dan ko a mafarki bata taba tsamanin zai mata wann surprise din ba.

bayan ta gama speech Dr hannatu tare da mr aqeel, janet da sauran manyan mutane both maza da mata suka mata jagora kowani lungu da sako na building din saida aka nuna mata su sann aka mata bayanin sabbin ma'aikatan wajen da matsayinsu daya bayan daya wanda dukkansu a karkashin ikonta suke

har an shirya mata kwararrun qualified malaman islamiya,da doctors,therapist,digital tech, acctnts, da wasu relavant fields
and they all met her and pledge their alliances respectivly

duk wasu boyayyun agents, spy, da mutanen mufasa wanda suke wajen suna mata kallon matar javeed mufasa ne, wanda suke zaton ko javeed din yay aure a boyene tunda they are quiet aware dat sunan wajen NU-FAS
is a clean secretive code for NUR FIRDAUS MUFASA wanda suka kansu dai a harsashe sukeyi amma yawanci de suna zaton haka ne dan babu me amsa sunan mufasa inba mufasa ba shiyasa girmamawar da suka bawa nur din yau na daban ne itace kawai bata gane komi ba..

bayan angama komi anrarraba kyautuka ma wanda sukazo da abinci with all these souveniers duk aka yi sallan asr a masjid din dake cikin building din. sann mr aqeel ya same nur a kebetance
yaciro mata blank cheque yace ai ogan su yace abata tay signing any amount of money kyauta da zata bawa commitee na ma'aikatan saboda next week wajen zai fara aiki fully..

duk ta rasa me zatace mai kawai tay kamar she is not in d mood kanta na ciwo tacemai shi ya rubuta ita zatay signing din, baiy kasa a gwiwa ba kuwa ya rubuta isasshen kudi dayasan zai ishesu
ya bata tayi signing

wajejen four oclk na yamman aka rufe taron da addua janet tamika cheque din wa committe wanda yasa bakaramin murna da addua aka mata awajenba har suka tafi.

all the necessary file da komi da zata rike ko ta saka hannu yana wajen janet a brief case dinta..

mamaki da tunani ya gama cika zuciyar nur har sukayi nisa dake ita daya ne a motar sai driver she silenty broke and become sobber tagama sauke hawayenta har saida nauyi da fargaban abun yaragu a ranta snn tay shiru.

duk da gajiyar dake jikinta Allah Allah take kawai su isa wajen javeed din tundama wajensan taga sun dosa dan ji take dole ne kawai wani nata yasan da wann abun she just cant hide it frm her family any more amma kuma so take ta tuntubesa akan hakan domin taji ko shima yana da wann ra'ayin.

wajen 4;45pm suka doso gate din villan wanda tunkansu iso aka bude musu gate motocin suka shigo bisa layi

the villa looks quiet busy da baqin fuska

wasu mata tagani in deir working uniforms sunfito su biyu suka tsaya wajen da zata sauka har mr aqeel yazo ya bude mata mota ta fito..

kansu na kasa suka gaisheta, snn suka karbi jakarta da phone dinta janet na biye da ita agefe suka mata jagora izuwa wani kebetaccen sashe na hutawa, is a quiet cozy room dake tashin qamshi me sanyaya zuciya da wani irin sanyin Ac

yan matan su mata wann sumata wancan
duk suncika mata gabanta da abubuwan sha da few snacks

sasanyar fresh drink din kawai tasha tay relaxing akan chair for few minutes kafin nan Mr aqeel ya shigo yamata jagora wajen ogansa haka tabishi suka bi wani hanya daya billa dasu wani fili a bayan villa din dat is covered with dark green capert grass sai yar wata shade agefe...

tun basu iso wajen ba tafara hangosa da wani bature kansa duk yay farin gashi sede irin tsoffi masu karfi innan ne a tsaye dai bazai wuce 66-67yrs ba, dukansu sun saka fararen original polo shirts javeed yasaka da dogon wando da sport booth, shikuma tsohon ya saka three qtr da sport crocks suna buga wasan golf turn by turn cikin wani irin nishadi.....

jin motsin isowarsu wajen yasaka javeed ya dan dago kai ya kallesu, suna hade ido da ita ya mata wani irin murmushi snn ya mata alaman yana zuwa ynxu nan da soft admiring looks dinsa .

tana kallon abunda suke dan kyabe baki tay har mr aqeel ya kaita wajen shade din ta zauna shikuma ya tsaya suna kallon wasan tare, it looks casual amma batasan wasan na kudi bane like a frendly one in one tournament.

baturen yazo all the way frm south africa da saassafe dan suyi wasar wanda is both friendly and business

zamanta awajen sai kallonsu takeyi saida aka kusa kaiwa last round snn javeed yay excusing dinsa yazo tawajenta yana mata ssnyar murmushi yana isowa yq mika mata hannunshi yace baby come with me to the field mana.

tunkan tafara masa rigimar ya wani jawo hannunta acikin nashi suka fara tafiya cikin field din ahnkli

cikin sigar wata kamammiyar tsokana yake cemata lets blow dis man up together kin shirya aiko adan shagwabe tace mishi nifa ban iya wann wasar ba..

karamin smirks ya sakar mata snn ya cire p cap dinsa ya saka mata akan mini hijab dinta ahnkli yace "we wll see about that.

ya kalle tsohon yace
'jeffrey are u ready?

jeffrey daya kallesu sai yafara dariya yace of course bring it on lady...

wani irin lumshe ido tay jin hannunshi na zagayeta, lallausar fuskarsa yadora daf da nata snn ya dora hannunsa akan nata dake riqe da stick din suka rike tare....

cikin sakin nishi me sanyi yace "make us proud baby i knw u can do this,.ahankli ta bude lumsheshn idanun nata cikin gyada masa kai yana kallon idon nata yace ready? baturen duk ya bi ta shagala da kallon sanyin soyayyarsu har baisan sanda suka shammace shi suka buga ball din taje ta shiga ramin gabansa ba....

wani irin ihu tsohon yay yana dariya yace ohh my god this is a classic fraud...Javeed u love stroke me..?

dukan su sukayi masa dariya..

karamin peg ya mata agefen chicks dinta yana murmushi yace o weldone babygal you won.. tace we won..hannunta ya jawo suka karaso wajen baturen dake famar dariyar kansa dan shikansa yasha mamaki daya shagala da kallonsu baima san yaushe ball din yazo ya shiga ramin ba...

suna isowa ya kalle nur yace 'you must be
our lady...javeed yace no daubts "she is.."da sanyin murya tace "gud evening mr..?
da murmushi tsohon yace mata i am jeffrey xhosa..tace how are you mr jeffrey did u enjoy the game?? da fara'a ayanayinsa yace ahhh am good ur majesty, and i defintly enjoy the game, is a dfrnt kind of honour frm javeed to have meet you in person ...

sai ya kalle javeed din da murmushi sosai a fuskarsa yace thank you very much for trusting me son, ahh i am not wrrd abt my losses anymore i will make transfers now..

javeed baice komi ba yana murmushi suka sha hannu snn suka raka mutumin tare har gaban motocinsa dake harabar villa din
suka masa sallama

shikansa mutumin ya sha mamaki da har javeed ya barsa ya hadu da babe dinsa despite how private his personal life is kawaide yasan javeed ya masa hakanne dan ya nuna masa cewa ya aminta dashi sosai
which means alot to him musmn ma da dayaga nur din ta karbesa da mutunci da kuma faraa itama.

bayan tafyarsa tun suna dawowa cikin gidan transfers dinsa suka shigo ta cikin dollar sport acct din javeed with a thank you note for madam

she was confuse as to why mutum zai fadi a wasa snn yay godiya

nan ne javeed yake gaya mata ai mutumin long term business patner na familynsu ne,he is a real state multi billionaire in S.A, amma jininsu yahadu sosai,so he is going tru a divorce trauma after finding out that his kids arent his kids
shine kawai yake son yadinga keeping kan sa busy da sports da wasu games haka.

duk sai taji tsohon ya bata tausayi ta jajanta zancen aranta snn suka karasa shigowa cikin wani katoton falo tare yana ajeta akan cushion gently yasake mata hannu yace mata he need to freshen up amma bazai jima ba sabida yasan ta gaji sosai

har saida ya shiga dakin snn hanklinta ya dan dawo jikinta nan tafara tunanin tarin abubuwan data gumtso acikin ranta da zimman zata gayamai da wanda zata tambayesa taji

she was alone with her tots a falon nasa har yagama daukar wankarsa ya shirya kansa cikin wata calm blue shirt da drop crocht trousers ya taho ya zauna kusa da ita batare daya kalleta ba ya cigaba da latsa wayarsa dan sakon dad dinsa ne ya gani cewa yana nemansa agida gobe gobe.

cikin sauke ajiyan ajuya tajuyo ta kallesa taga shima ya juyo ita yake kallo, yanayinta ya karanta atausashe yace whats wrong ko gajiya ne ehhm lazy girl..

cikin lumshe ido da bude wani kasallan murmushi ya kufce mata ayayinda suke kallon juna muryanta na fitowa ahankli tace 'amor you have alot of explanation to do

...dan dauke idonsa akanta yay yace"i know my baby, ya fada yana namai dada relaxing bayansa akan chair..,

da can har zata kara furta wani maganan cikin katseta yace "baby lets eat first kafin muyi wata magana yunwa nakeji

.. batace komi ba har aka akawo Abincin akashirya shi akan lallausar turkish daddarmun dake gabansu, ya kama hannunta suka sauko kasa suka zauna atare, har janet zata rusuna tafara serving dinsu nur tace mata its okay i will handle it da ladabi tamika mata spoon din snn mike tay waje ta basu waje.

wani irin shiru wajen yadauka yanata kallonta harsaida ta gama zuba masa abincin snn ta saka nata, ta dago kai kenan zatace mqi yaci taga yawani hade rai baiko motsa ba, kanta tadan sauke kasa cikin kyabe baki tace Food is ready ranka shidade, yadanyi shiru bai amsata ba tadago kai suka hade ido cikin shagwabemai murya tace "please"

looking at her eyes direct yace" nd why dint you let her to her job bayan duk kin gaji

..gyara zama tay tace amma yanxun nan kacemin lazy girl.."

yace ohh so u want to prove me wrong?

tace nop, i just want to serve you by myself as ur baby.

wata shuumar smirks takufce masa yace" Weldone but dats not enuf..

dan rolling masa idanunta tay ayangace tace dan Allah eat kace kanajin yunwa..

yace okay i can use ur hand..

karamin dariya tay batace komi ba cikin karkada kai tazuba ruwa awani bowl ta wanke hannun damarta dakyau
sann tasaka hannu acikin plate tana dan debar abincin anitse tafara bashi yanamai karba ayangace yana ci slowly har wani irin lumshe idanunsa yake
sai can kafin nan shima ya fara bata itakam kadan taci tacemai ta koshi nan tawanke masa hannu ta goge masa da wani wipes tana kan goge nata saiga janet da wata servant sun shigo..

atake janet ta aje masa files agabansa ya mata few question akai snn ya sallameta ita kuma servant din tay clearing wajen, idonsa nakan file din har suka basu waje yana juyowa kan nur yaga kamar hanklinta gabaki daya baya kansa, rufe file din yay yace "you dont like my gifts? abazata ta kallesa tace what? noo.. u mean dat was a gift...? yace yeah,

ahankli Tace amma tun yaushe kay wnn abun, isnt it..

cikin katseta yace its nothing baby, ranar da mukazo gasarku aiko kakata tace min miki kinyi kokari sosai
and so i figured you wll like this as a gift frm me, shine kawai na bada project din within 2-3 months everything was set
..did you like it baby?

dan shiru tay tanata kallonsa jin wani irin mugun sonshi na dada ninkuwa acikin ranta ahnkli ta dan gyada kai hawayenta suka sauko tay saurin sharewa muryanta na dan rawa rawa tace "i love it..its the best gift..i mean having you in my life is the best gift..i love you mi amor.

wani irin nakashiyar
murmushi ya sakar mata yace i love you more bbygrl i wll do anything to make u happy..dont cry okay?

ahkli ta gyada mai kai tana tare sauran hawayenta yaciro mata papers din wajen tay signing komi da komi

snn ya riko hannunta cikin nashi yace "u seem lost in ur tot ko akan wann maganan ne? dan shiru tay can kuma sai tace "no
..dama tunanin sisternan nan ne dana gaya maka a waya nakeyi,kaga its been a week amma haryau wayarta ba akunne ba its making me sick nd nervous...

ahnkli yace its okay
i will do sumting abt it

adan shgwabe tace thank you, dan tasan halinsa wani bin bai fiye son dogon bayani ba..she trust he wll do sumtin abt it.

da wata makalallen voice tace i have a request tho.

idanunsa kawai ya zuba mata kamar yasan me acikin rantan yace inajinki yan mata, hannunta tadora akan fusknsa childishly ahankli tanata kallon cikin idonsa muryanta atausashe tace
'mi amor i need to involve my parent is it okay with you?..kasan de after wat happen today ni gaskya bazan iya boye ma iyayena cewa ina tare da kai ba..they need to knw what you did to me kaga babu kyau in karbi babban kyauta haka ace ban gayama kowa ba.

..dan shiru yay kafin nan yace of course baza mu boye musu komiba amma nafi so kidan min alfarma, next week zanzo gidan naku nagaya musu dakaina but i want to come along with my father.."bby ina dai zaki aureni???

wani irin nannauyar ajiyan zuciya ta sauke tace "ahm definatly..i will...

hannunta

20 / 112