Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
a big slap on her face, but whats is even more harder to watch is her biggest dream life being crushed into tiny piece in a single moment yahh Allah...
wani irin kuka tafashe dashi idonta na hasko mata hannun nur daga nesa tanajin kamar ta hadiye ranta mutu, dan duk kudin datake sacewa da wanda javeed yake bata inta rokesa takan kararne wajen surgeries da kuma siyan kayan sawa da motocin zamani da tunanin in yazo ya aureta ai shikenan ta warke.
to gashi bai auretan ba kuma dukiyar da gabaki daya ahalinta na waziris ke gadara dashi wanda atata $9.million dollars ne was not even upto close a price of a ring data gani hannun matarsa nur firdaus.
anata hayaniya akanta amma bajin kowa take ba harta mike tsaye dakyar kallon hannun nur takeyi tana kuka tana jin kamar ankure cutarta dan itace fa asali yakamata a wann matsayin da nur din ke ciki yanxu.
su hajya zubby na kokarin riketa ta wani irin fixgar jikinta kamr me aljanu tay cikin gidan da gudu tana kuka karar kukan tan ya razana anty suad ta mike tsaye saiga su sultan da alhaj attah suna saukowa duk suka bi bayan simran din da kallo cikinsu babu wnda yace komi
nan saiga su lady sid da hajy zubby sun shigo suma wujiga wujiga ..anty suad ta mugun hade rai a masife tace wai meye hakane meye yake faruwa ne?? hjy xubby tay saurin cewa anty kema kinsa simran, she is sumtimes too emotional ta shaqu da javeed shiyasa gabaki daya zatay ta kuka
lady sidd tace Ayyah Allah sarki yrinyar nan tadamu da javeed sosai Allah dai ya kareshi
hajiya zubaida ta kara marairaice fuska tace
Ameen..hmm yanxu saikiga tayita kuka har sai yadawo dama fa ta saba shiga wnn yanayin fargaban duk sanda javeed zaije wani mission amma baridai naje na dubata..
cikinsu babu wanda yace mata komi har ta haura sama tana kiran simran din dawani irin makirtaccen muryan tausayi....
anty suad tawani irin yatsina fuskarta tanajin wani irin tukukin takaicin simran din, tsuka tay me sauti snn ta haura sama lady sid ta dan karkada kai tabita abaya.
Daga harabar gidan Nur firdaus tace ma nai'ma su bi hanyar baya su koma estate dinta dan kanta na mata ciwo batajin zata iya dealing da wani surutun su simran aciki..
sun juya kenan basuyi nisa ba saiganan su alhaj attah da sultan sun fito dan su uffan ba su akan case din simran din ba suka fito sunagama yin sallama alhaj ya koma ciki nan sultan ya hangosu nur daga can cikin sauri ya saka wani security ya tayashi tsare masa ita..
ganin shine yasaka ta tsaya tajirashi har ya karaso, yana zuwa da fara'a da komi a fuskarsa suka gaisa cikin mutunta juna tareda kara bata assurance cewa javeed bazai jima ba zai dawo saidai ta dage da masa addua sosai yanayin shi na sauri yasaka basu jima atsayen ba kawai ya mata sallama ya tafi da cewar zai sale dawowa yaci abincin nata wata rana.
tun bayan nan gidan ya dauka da wani irin shiru kamar babu kowa dan kowa yana abunda ya damesa ne a bangarensa babu wanda ya sauko...
awajen nur kuwa the whole house feels really empty witout javeed dan tun data kwanta akan gadon ta babu abunda take tunawa face moments dinsu daganan har bacci yazo ya saceta inta farka tay sallah hakanan zata sake komawa cikin tunani kwata kwata yau ta kasa sakewa taci abinci bare ta tabuka wani abu na nishadi
simran kuwa tun shigewarta daki take haukar bori tare da gayawa hajy zubby data biyota dukkan abunda tagani
wanda hajya zubby tay amfani da shi a matsayin wata dama na kara cusawa simran din wani ra'ayi na neman mafita da gaggawa.
babban abun da ke faranta wa hajya zuby rai baifi datasan lady sidd tariga ta zulmu da makircin da suke daurata akai ba tasan dai duk tsiya zatana kai maganan simran kunnen anty suadah
kusan harsashen natan kuwa daidai ne dan kafin yamma lady sid ta gama compare and contrast tanamai nuna ma anty suad cewa ai kamar ma simran ce kawai take asalin kaunar javeed ba nur firdaus ba
ita kuma anty suad ba kasafai wasu classless halayayar simran ke burgeta ba shiyasa haryau take dan jajjan baya kadan
da yamma can bayan komi ya lafa alhaj Attah yay assuring dinsu cewa mission din is non lethal ba lallaima javeed ya jima ba kawai de addua zasu dage mai dashi ayan kwanakin nan.
kusan kowa ya dau wanka an fito amma nur na dakinta tana ji da abubuwan dake damunta ko sau daya bata leko kasa ba.
Dare nay da wuri ta tursasa kanta bacci duk dama fargaba yana sakata farkawa akai akai cikin dare.
safiya nayi naima tazo sukayi normal routine dinsu tay wanka ta shirya but still bata sauko kasa break fast ba dan kwata kwata batajin sha'awa' cin komi waje kawai ta nema ta xauna a dakinta tanamai karanta wani littafi gameda zaman aure a musulunci daga cikin collection na book shelf dinta.
har aka kare breafast din ma batasan meyafaru yauma har dare ya rufa bata sauko ba kuma bata wani ci abinci sosai ba
ata bangaren simran kuwa tun safen take maida kanta abar tausayi agaban kowa dan kawai ace tafi kowa agidan damuwa da rayuwar javeed
masu kulata suna kai saidai irinsu anty suad da abu kadan ke bata haushi, da alhj attah da hanklinsu baiya kansu bawani kasafai suke maida hanklinsu akan haukarta ba
zakaga tasha wanka tafi kwalliya ta fito tana abun tausayi amma bashi yake hanata narkan abinci tay damm ba, haka ma zata saka a gasa mata manyan kaji tay taci kamar snacks wai cin kajin da kayan dadi yana tayata cire tunani da yawan damuwa..
yau kwana biyu da tafiyar javeed still akazo breakfst Suga nur bata fito ba kowa da abun aransa amma duk cikinsu babu wanda ya iya tambaya sabida suna matukar balain jin haushinta da kishinta.
Daga sashen nur din kuwa wani dan uban zazzabine ya rufeta cikin dare ya hanata bacci dan haka sallahn dare kawai tayitayi wanda har saida safe bayan tay wanka da ruwan sanyi tasha magani snn tay sallahn fajr ta daga hannu tanata addua wa mijinta javeed akan sallayar bacci ya dauketa batare da ta shirya mahakan ba.
ita kuwa na'ima koda tazo ta sameta tana bacci ganin baccin yay nisa zufa ya fetso mata akai yasaka ta kyaleta bata tasheta ba
daga dinning anzuba abincin kenan simran hartay ready zata fara yagar katon naman kaza data dauko acikin dish nan alhaj attah dake lura da yanayinsun ya dakatar dasu kofara cin abincin bai bari anyi, kai tsaye ya tsaresu da zancen rashin zuwan nur kan table din jiya iyau.
wanda kamar dama jira suke nan danan lady sid tafara masifa yadda zaka san kyaun nur din ya jima yana bata haushi a zafafe take cewa wai halan tana can daki tana kwalliyane kmr wacce zataje gasar kyau..
anty suad tace sam mulki ne kawai da rainin wayo, nur jira take aje har dakin a daukota tunda me kawota nan din bayanan..
Alhaj Yay shiru yana jin kowa na fadin albarkacin bakinsa yana dada lura da yadda kowacce acikinsu take rike da wani muguwar abu aranta game da nur firdaus.
cikin sauke ajiyan zyciya fuskarsa ba asake ba ya dubi hajya zubaida tare da umartan ta akan ta haura sama taje ta dubo lafyar nur dan yasan koda bazata ci abincin ba zatazo ta gaishesu...
tunma kafin hjy xubyn ta amsa cikin zafin kai anty suad tafara wargaza waje tana masifa tana cewa badai aje a dauko nur a daki ba, itadin waye? wasu maganganuntan cike suke da cin fuska, da yadda take bayyana bambamcin social status dinsu da ahalin nur din gabaku daya tana zage zage.
ganin hakan ne yasaka hjy zubaidan yin taurin kai itama taki ta tashi..
alhaj attah still baice musu uffan ba yay waya aka kira main house cook yasakata ta shirya breakfst agabansu ya mike yace ta biyosa estate din nur din da shi, shi ai surkuwansa ne kuma amana javeed ya bar masa bazai zauna yay shiru akanta ba.
ganin baici komi ba ya mike zai wuce duk matayen suka mike tsaye cikin kasa danne haushi da bacin ransu suka hau binsa chan da rawar jiki simran itama ta hau binsu saman duk dama tasan anyi banning inta sai sand'a takeyi tana sum sum abayan hajy zubbyn tsabar son zuwa taga me zaije ya faru..
alhaj attah da cook dake biyosa da breafst din suna shiga aka bude musu kofar sashen
lokacin na'ima ta gama komi wajen ya dau wani irin qamshi
nan tay sauri ta amshe tray din a hannun cook snn ta rusuna kasa tafara gaida alhaj attah cikin girmamawa.
babu yabo babu fallsa ya tambayeta inda nur din take
bata amsa ba sai ga nan su anty suad sun faso sashin dama basu taba zagawo nan ba sai wani yatsinawa suke suna kukkunin yadda komi na sashen ta yay daban agidan
tana shigowa da zafin kai takatse na'ima da cewa ina yarinyar nan take and why is she not on the table dis morning?
na'ima tay murya kasa kasa tace hajya tana can ciki tana..
wani irin bangaje ta anty suad din tay ta duro cikin dakin Alhaj attah yana kkrin jawota baya sam taki tsayawa ita da ayarinta duk suka shiga ciki
alhaj yana hade ido da na'ima data san dattako da kunya ne ya hanasa shiga tay masa alaman ya shiga din kawai babu komi...
baiso shiga ba amma gigin iskanci da zafin kan dake uawo akan su suad dinne kawai ya sakashi shiga, yana kusa kai daga kofa yagansu atsaye kamr an dasasu dan sunga yin tsammani ne zasu su sameta tana kwalliya ko tana kan baccinta akan gado.
na'ima na shigowa da tray din abincin ta aje akan table snn ta kallesu duka tace musu su shigo ta nan..
binta sukayi yuu takai su har cikin prayer coner din dakin inda nur ke dukunkune akan sallaya jikinta killace da dogon farin indonesian style hijab qur'aninta abude tana kan baccinta peacfully agefensa
Borin kunya ne ya hanasu magana ayayinda naima ta durkusa gently kmr wanda ranta baisoba ta hau taba nur din kadan tareda kiran sunanta gently tanamai gaya mata cewa tay baqi...
sosai baccin yay mata dan jiyan bayan zzbi ga kwanan sallahn datay, kalman baqin ne kawai yasaka ta dan daure ta kwace baccin a idanunta da kyar ta bude ido ta mike zaune da tulin mamakin ganin zugar mutanen gidan atsaye akanta sun zura mata idanunsu kowacce tana mata wani irin kallon da zaka san ba haka sukazo suzo suganta ba.
Dan gyara zaman hijabin tay batare da tace musu komi ba tana shirin mikewa tsaye naima tay saurin cewa Hajiya..sir alhaj mufasa yana ciki..
ahankli nur tace father inlaw?
na'ima tana gyada mata kai sai tamike ta kallesu antyn sama sama ta gaishe su bata tsaya jin meya kawosu ba ta fito tsakar dakin taga alhaj attah a tsaye nan ta rusuna har kasa ta gaidashi duk suka fito suna tsayen sunajisu yana kan tambayarta ko lafya jiya da yau bata fito ba
Nur ta rasa me zatace
ta dan sunkuyar da kanta kasa for a while tana tunani dan jikinta sam babu wani karfi da tunanin mijinta kawai ke yawo a brain inta.
cikin wata muryan nitsuwa na'ima tay gyaran murya da ladabi ta ari bakinta tafara gayamai ai takan raba dare ne tana sallan domin yin addua ma general shiyasa da safe inta tashi bacci baya barinta tafito yau kuma sai tadan farka da zazzabi.
anty suad tafara kame kame tana masifa ma naiman cikin borin kunya tana cewa shine ke bazaki sauko kasa kigayamana tana zazzabi sai abun yay tsanani ne snn zaki fada..lady sid ma ta jonata suka tayi, wani maganan ma baiya kama kan hanya.
nur ta fara bawa alhaj attahn hakurin rashin fitowartan shikuma yana comforting inta da words dinsa masu sanyi, sosai yaji ta kara burgesa, cikin soka ma su anty suad din magana ya dinga yabon nur akan irin salon data dauka na taya javeed neman kariya da nasara daga wajen Allah, yadda yake maganan har idanunsa na tara ruwa don nuna musu yake tabbas dansa javeed yay dace da mace ta gari..itade batace komi ba bayan gode masa tay...
anty suad da borin kunya ya cikata tasaka naima kawo ma nur maganin zazzabi alhaj yace mata tasha snn taci abincin inta gama freshening up zata samesu akasa.
bazaka iya fadin irin yawan haushi da baqin cikin da simran da hajya zubby sukaji ba
tunda aka fara maganan addua da sallahn dare sai tsittt kakeji ita da hajy zubby basu sake nunfashi awajen ba musmn ma da sukaga anty suad har ta sauko ta sauya baki kamar ba ita tazo sashen da buhun rashin mutunci ba duk kushen lady sid itama hakanan ta biye ma antyn dan tasan duk tsiya bazata taba kushe abunda zai kare rayuwar javeed ba.
Bayan ficewarsu daga dakin borin kunya ya saka babu wanda ya koma kan dinning table karshe saida a aiko privates maid suna debawa suna kai musu ciki.
nur ta sha maganin snn tay wanka taji dan dama dama taci abincin kadan sai chan bayan sallahn azhar ta shirya kanta cikin marron colour abaya snn ta sauko kasa ta wuce sashen alhaj attah takai masa drugs na dinsa na jiya ta zauna a falon nasa suka danyi hira.
tunda suke bai taba bata labarin mahaifiyr javeed dayawa ba sai yau daya kara dagowa da kamanceceniyar halinsu wajen ibada dan bakaramin burgesa nur tay yau ba
Yana zaune daga kan dogon kujera ita tana zaune akan dadduma akasa yana bata labarin very calmy yana murmushi but she can still feel the immense pain of loss and deep love da wani irin kewarta dayake raunatashi ta ciki.
anan ne nur ta san yawanci daga cikin qualifications dinsa harda kasancewrsa ex admiral of upper half na navy ne a kasa waje da yadda dacan dayake captain din shima yakanje ire iren wayann mission din da can can ayi ta tension amma kuma yace tabbas adduar matarsa akansa shiya ke karamai karfin gwiwa ba yawan powern makamansa da dabararsa ba
hira sukasha har 3:30 snnn ta koma sashen ta tanajin dama dama jin yadda mahaifin javeed din ya kara mata gwiwa akan hakan sosai..
simran kuwa kulle kanta take yi tay ta ciye ciye tana waya da kawayenta inta gaji tay bacci da yamma likita yazo ya duba mata hannu shikenan
amma a waje kuma nunawa suke ai yawancin kaji da simran ta tsirayi ijiya zuwa yau depression ne da damuwa.
haka nan rayuwar gidan ya kasance sauki daya da anty suad ta fara dauke ido akan lamarin nur firdaus saboda yadda taga tazage da ibadah
just after 3 days da tafiyar javeed tafara saukar qur'ani inda ta bawa kanta kwana biyu da safe da yamma take karatun ta hadda a garden ko a daki da yaqinin Allah zai kare mata mijinta.
dan dolennsu suka saduda suka rasa ta cewa akanta duk dama intazo dinning din sai alhaj yay dagaske take cin abinci yafi loma biyar sabanin simran data fara cin sama da plate biyu na kayan dadi.
daga taga su anty suad sun fara hirar nitsuwar nur akan ibada marmaza sai tayanke jiki tafadi tahauce musu ai jiyama tay mummunan mafarki akan javeed haka zata razba kuka tana daga musu hankli dan kawai ace adduar nur da jajircewanta akan ibada bai haifar da komi ba kusan kullum sai anyi wani drama agidan..
ana kwana biyar din ne hajia amira tazo gidan bazata su anty kaf sunyi murnan ganinta dan haka suka dan wuni a falo anata tattauna tafiyar javeed
mission..
simran babu yadda batay dan ta shige jikin hajy amirah ba amma ko na minti daya bata kulata ba
haushi duk ya cikata dataga nur ta sauko na musamn ta gaishe da hajya amiran da har fada tay mata akan rashin cin abinci
da yamma haka ta tursasa chef faiza ta hada feast wa nur din asashenta bayan ishai tazo tasakata agaba sukaci atare tanata mata fada akan tana cin abinci karjikinta ya lalace kafin javeed ya dawo..
bakaramin dadin zuwanta gidan nur taji ba musmmn dataji cewa zata dan zauna musu har na kwana biyar..
[29/05, 17:39] BLUE💙: EPISODE 70
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.
washe gari ranar da nur ta gama saukarta na farko hakanan hjya amiran tajawo su anty suad da sassafe aka hada babban family prayer session domin javeed, wanda tsabar lalaci da mugun son bacci simran ce kawai agidan bata samu halin fitowa ba hakanan har akayi tawassali da saukar qur'anin da nur tay sn akama javeed special duas na neman kariya da taimakon Allah kafin nan duka manyan gidan suka fito waje suka bada sadaqar kudi ma kowani ma'iakaci da wasu kayan sadaqa na musmn aka fitar dashi gidan marayu da mabukata.
it was such a weird day for nur sabida albarkan da anty suad tasaka mata for the first time duk dama bata sake mata fuska haryanxu.
hajy zubby ta rasa inda zata saka kanta gashi simran ko falaqi da nasi da kulhuwa bata iya jerosu da brain inta ba sai ta bude fassarar hausa ta gani dan ko a sallah ma kwabawa take ta dauki nasi ta jona da falaqi ko ta saka qul huwa a tsakiya babu abunda ya shalleta
ganin babu wata hanyar da simran zata kara da nur wajen ilimin addini yasaka hanklin hajy zubby yay mugun mugun tashi
angama sadaqar kenan dukkansu sun doso haryan shigowa gida nan sai ganan simran tana fitowa da wani night gown inta daga saman step ta kallesu taga kowa ya killace jikinsa wasu da dogayen hijabs wasu da manyan lafayoyi
kare musu kallo tay daya bayan daya tana karantar kowa saidai ganin hjy amira tariko hannun nur firdaus anata hannun suna tahowa tana dan yagalgalata kamar yadda lady sid take yawan ma simran din
marmaza simran taji wani irin mugun kishi ya rufeta bata wani tsaya ba tafara shirin saukowa dan anata tunanin hala ko rashin sake mata fuskar da hjy amiran tay jiya dan bata shafa hayakin saratu bane, jin cewa yau da safen nan tay makanta last portion na hayakin yasaka ta wani sauko batare da jin kunyar night gown din dake jikinta ba.
yadda zaka san simran bata da kunya da kuma tarbiya wig din attachment ne kime akanta tunda tasan riga da wando ne