Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
dinne ta tsaya tanamai tayata yin wasu abubuwan har ta kama tattala jikinta ta saka wani emerald green material gown mara nauyi na shan iska tayi dauri me kyau da multicolored silk scarf ta saka red lip stick..dede lokcin Athena ta kawo mata mayyar greek coffe..
ganin sun tsaya mata akai sun sauke kai kasa tace musu tana son tasha iska awaje
kan janet na kasa ta dan durkusa ta bata hquri tace mata ai ogansu bai basu damansu fitar da ita waje ba amma kuma zasu iya zagawa da ita ta baya akwai wani wajen da suka shirya mata domin tasha iska, nur bata ce komi ba ta gyada kai nn Janet ta mata jagora ayayinda Athena ta dauko tray din greek coffen ta biyosu dashi
can saman villan sukayi da ita inda baka kallon komi ta kasa face harabar villa dake shake da wasu irin neat marble floors walkway da bishiyoyin zamani tare da bakaken jeep din SUV an ajesu freely..
dayan gefen kuma water fountain me a tsakiyar gidan yana splashing ruwa akan wani green grass capert da wasu kalar dawisu sake shawagi anan..
aladabce janet tamata nuni da wajen zama amma bata zaunar ba kawai greek cofee inta ta karba a hannun athena snn tajeta dayan gefen ta tsaya tana sipping coffe din ahankli ayayinda iska me sanyi yake busota yanamai kara mata nitsuwa. wani irin shiru wajen ya dauka
yan matan suka tsaya abayanta kansu akasa basa ko motsi kamar gumaka.
kare musu kallo tay da gefen idonta ahnkli ta kyabe baki tajuyo kenan ta sauke idonta akan javeed, acan kasa ta bayan privte villansa dabaida wani nisa da nasun.
da alaman he was out of bed early,shirtless kirjinsa abude, yasaka grey sweatpant yana famr motsa jikinsa for morning stretches da wasu kala kalan millitary style push ups gabaki daya jikin san ya fidda zufa..
tunda ta hangosa bata kara iya dauke idonta akansa ba har wani kalar gingimammen numfashin jaraba takeja ta ciki ganin yadda jikinsa yake
agine kamar dutse damatsun san nan duk a murmurde..
dramansu da su fahad ta tuna sai kawai tay murmushi
aranta tace da irin damatsun san nan so, why wont he be breaking ppls bones?
ita kanta haryanxu batajin kamr tagama sabawa da wann discipline silent side of him dat is oddly soft and flirty only wen he talk to her.
suna tsaye ahaka wayar janet yay kara tanemi izinin amsa wajen nur, tana daukawa mr aqeel ya sanar dasu cewa su shirya nur din for breakfast snn kuma zasu fita beach day at red beach tareda oga
babu tantama suka hau ayyana hakan
sukama nur jagora har dakin snn suka tayata shiri tasaka normal kaya acikin wanda tazo dasu har side dinsa na villan suka kaita yadda kowa yake gaisheta tama rasa na wa zata fara amsawa saiga javeed din ya fito sanye da wasu kananan kaya ajikinshi da suka amshe shi.
kamar anyi walqiya haka masu aikin suka bace kallonshi ta dingayi har ya karaso gabanta yana sakin murmushi suna hade ido tadan shagwabe fuska muryanta cikin sanyi tace "Gud morning mr veed"
kallonta yake kamr zai hadiyeta da yunwan safiya, yace morning mi amour. i hope u slept well? tun bata amsa ba ya jawo hannunta yakaita gaban dinning din da aka cikeshi da kayan breakfast na alfarma snn ya zaunar da ita kusa da shi da sanyin murya tace mishi thank you...
bai amsa taba yace feel free to eat wat eva u want..batare da ta kalleshi ba tace and you?? mezakaci i will serve you..sosai yaji dadin hakan datace
leaning back abit akan seat dinshi yay smirks da wata kasalallyr murya yace "what eva my gal wants me to eat of course. tace okay..can ta mike da wani irin salo da razia ta koya mata he cudnt
even take his eyes off her har ta gama zabar masa abunda zaiji ta zuba masa a plate fiye da normal yadda ya saba ci dan baifye cin abinci me yawa amma haka yau akasashi.
sanda ta masa komi snn ta zauna itama ta zuba nata dan dede misali, the table was silent face idanunsu dake yawo ajikin juna
har suka gama yay hamdala..snn yace mata ta shirya zasu fita. babu musu ta bisu janet suka koma
tafara shiri in her new beach outfit da janet din ta kawo mata
it was a modest midi white net dress riga da wando daya zarce idon sawunta sai ta dora flowing beach kimono akai shikuma javeed yasaka bakin wando da classy dior beach shirt, batay wani kwalliya sosai ba amma tay kyau data kima sunset hat dinta akanta,nan suka fita a daya daga cikin myen porsche sport cars dinsa suka dan zaga
titin wajen, dan kuwa shararen titi ne atsakanin manyan duwatsu kasanshi kuma ruwan tekune ke malala,it was such a beautiful scenary.
bayan sungama zagaye wajen snn sukaje beach din amma a private side inda babu hayaniyar mutane.
dake babu rana wajen is cool kawai tafiya suke akan bare sand hannunsu sakale da juna kafafunsu babu takalmi har suka kai bakin ruwan suka zauna silently just listening to sound of water waves ayayibda sanyin iskan ruwan yake wani irin ratsa musu gangan jiki
can da sanyin ruwan ya fara shigarta sosai
ta dada lumewa kusa da jikinshi ahnkli ya tallabota tareda aje kansa akan kafadarta
ahaka suka dan fara hira sama sama akan garin yanamai gaya mata tarihin abubuwa
dat are so intresting to hear dake greeks are known to be masters of love
and slavery...
cikin labarinsa yace mata Daular greek dacan sunada wasu manyan sarakuna da kasaitattun yan siyasa da kuma masana but just like the roman these great men are being enslaved and control by thier wives
acikin dabara ya ganar da ita cewa komin iko da arzkin mutum he can be control by his desire to love that one spcl woman he craves for and he wont mind losing his power and his money..
da sanyin shauki ta kalleshi sai taji kamar dasu yake mata..tay dan shiru sai can ta dada jigewa jikinsa muryanta ma fita ahnkli tace "amma zamanin dacan daban yanxu daban..idonsa a lumshe jin duminta na mamayrsa yace how is it differnt baby?
dago kai tay tana kallon lumsashen idanunsan, ahankli tace matar su adacan suna da daraja,da amana,da kuma ilimi da fasaha wanda dashine suke taya mazajensu kaiwa ga kowacce irin matsayi na cimma nasara a rayuwarsu amma kaga yanxu komi ba haka bane..
men dont rate woman with honour,sukuma matan they dont see thier men as kings to be treated with loyalty and sacrecy.
wasu double smirks ne suka excapung lips dinsa batare da ya bude idan nasa ba yace mmm well said babyna..but what if...
sai yay shiru,..can cikin nishi ya bude idonsan ya darsa acikin nata dats so desprate to hear his view abt love..
wani irin piecing looks yake mata kwayar idanunta yace "There is an exption to every rule.like the way i love you now, babyna babu marabrsa da wancan zamanin..i just want to knw if u wll treat my hrt with little kindness and loyalty...
gefen fuskarsa ta shafa ahankli tace
"if u treat me like a roman wive..nothing is going to save u frm the prison of my love
..wani irin dadi magann nata yay mishi,baice komi ba
ya dora ma hannunta kiss me sanyi ahnkli yace then i will be ur slave bby...i will surender...
ji tay kamar kirjinta sai fashe tsabar dadi...
daga nan suka tashi suka danyi wasu abubuwan nishadi like drawing their dreams on beach sand and horse riding,sallah da cin abinci ne kawai yake dagasu, they have a total relaxation shut down a beach din sai can zuwa yamma snn suka dawo bayan sun huta kadan can da dare suka kara fita night walk and a
star gazing it was sooo romantic inda suke kallon taurarin tare ayayinda nur take dan masa hira akan yadda ayoyn Qur'ani da wasu kissoshi ke magana akansu yay shiru yana jinta like a man dats being lead to peace....
sai can da dare ya raba suna dawowa ne suka hadu davirin masu rubutun fasara dem greek to arabic din nan irin tsofi da suka san asalin tarihin garin, zaka fada musu word dinka saisu sashi da greek words sai su nuna maka yadda zaka rubuta.
nan suka zauna a bukkansa ya xuba musu local greek tea dayake sayarwa
anan suka fara word play pouring his hrt in greek words tsohon har ya gaji da kallon su yana murmushi
dan ya jima baiga soyayya me sanyi da ratsa gangan jiki irin wann ba...bayan sun gama javeed ya biyasa kudinsa snn suka bar wajen suka dawo gida yauma be bar dakinta ba har saida tay bacci su Athena na nan atsaye suna aikin gadinta.
washe gari she get to rest, dan tun bayan breakfast javeed ya fita da gurds dinsa bata san dai ina yaje ba, wanda hakan ne ya bata dama yin shawagi da su janet da athena.
duk dama suna dar dar suna mugun jin tsoron nur amma sunfi sakewa da ita sai sukejin gara ita akan Dr simran da kullum kallon banza kyama da tsawa da zagin rashin mutunci kawai take musu...
nur dai bata son musu magana akai akai amma ko kadan bata musu kallon raini ko kaskanci infact she love dat suna binta koina zataje sabida villan babbane sosai zaima iya yuwa ta bata aciki idan tabi wani hanyar.
da yamma can javeed ya dawo bayan ya gama hutawarsa suka shirya sukaje sunset dinner a imerovigli
nur na sanye da wata mayyar grecian style dress na yaren garin
javeed went simply casual suka ci local foods, yauma hiransu duk akan abinci ya kare, she get to knw dat bai taba shiga kitchen arayuwarsa
bare yasan ya ake dafa abinci ,shi baima yadda akaramar shekarntan nan har ta iya dafa abincin ba.
acikin musun yaranta har take cemishi in sunyi aure alkawari tamasa bazai sake cin abincin kowa ba sai nata..sosai abun ya masa dadi amma haka ya tsime sai tsokanarta yakeyi
yanacewa bai yadda ta iya ba..ahaka a musu kuwa har ta sassan irin kalar abincin dayake ci
da wanda baiyaci
amma sai bata tambayesa mesa yace bayason madara ba cos she knw alot od recipes da sai ansaka madara akai, tunda taga be bata fuska ba kawai tay shiru suka cigaba da hirar abinci sai can cikin dare suka dawo gida
washe gari suna kammala break jet dinsa yakaisu kasar jordan sukayi site seeing tagagga wajaje
da yamma suka dawo santorini,still kayan su kawai aka tattara suka wuce turkey dan baida nisa its just 58 mins. sun isa birnin instanbul daf ana shirin kiran sallar ishai
already javeed ya riga da yay aranging musu 2 days layover in instanbul just to take nur to a window shopping ita kadaice bata san da hakan ba
[29/04, 17:56] BLUE💙: EPISODE 19.🦋
wann karon awata luxurious hotel a Istanbul’s old district suka zauna sanin cewa bawani jimawa zasuyi agarin ba their suite overlooks the Bosphorus har ana iya jin sautin kirar sallah daga nesa..
dakin nasu is warm, dimly lit babu wani haske sosai da wani irin babban gado a tsakiya all draped in sheer curtains da wasu soft Turkish rugs masu laushi shimfide a kasa.
bayan sun dan huta sukayi sallah can da dare ya dan tsaga suka fito shan iska anan hotel din da suke
amma can sama irin rooftop cafe in nan
suna hawa rooftop café suka zauna akan seat dinsu su biyu nan da nan aka kawo musu Turkish tea...
Nur was like dis trip feels like a dream a zciyarta dan harga Allah bata taba koyin mafarkin zatazo wann matsayin arayuwarta ba.
like wher she will blindly trust a man and even travel alone with him ita kanta mamakin kanta take sha inta zauna.
tanakan wnn tunanin cikin katseta Javeed yace I hope you’re not in a hurry to wake us up...what are you thinking abt babyna
soflty tay murmushi tace“...I’m just afraid I’ll fall asleep in your arms and forget to protect myself...ive neva done dis..
hannunta Javeed ya jawo cikin nashi yace i know..baki tabayin haka ba, but ..Then let me protect what you always felt you had to guard ki kasance dani har karshen rayuwanki
ahnkli ta sauke kanta kasa cikin sanyin murya tace already nabarka kamin abbwn da bazan taba iya bari wani yamin irinsu arayuwana ba..nd i think dat is sumting huge..
ahkli yace "yah it is huge,thank you..but i wll not stop..inkikagaji da abunda nakemikin saiki aureni kawai.
karamin murmushi tay snn tace you think i cannot marry you
coldy ya matso daf da ita yace'prove it" mana yarinya.
...idon ta cikin nashi tazare graff ring din dake hannunsa snn ta mike tsaye tamatso kusa dashi bodly tace "mr javeed attah mufasa..?? wani shuumar murmushi yay girarsa a dage ahnkli yace "yes"..
hannu tamika masa da wata irin shuumar shagwabben murya tace "will you marry me???..abazata yay wani irin sexy-bitting din lips dinsa kirjinsa kamar zatay bomb ta fashe fasss da mugun shaukin kaunarta dake tafasashi taciki yanamata wani irin mayyar kallo yace
"yes. Ur majesty..
ya dan rusina mata kai tamkar sarauniya snn ta kama yatsun ta mayar masa zoben
yay murmushi yace its beauriful, kafin ya dago kai abazata yaji tadan leaning over izuwa fuskarsa and then places a fig between his lips....
wani irin lumshe ido yay yadda zaka san duk jikinshi na balain amsawa da shaukinta muryansa a ragwabe cikin wata iryar kasala yace...“Do you know what you just did to me?”girarta na sama a dage tace “Hopefully not a crime.”matsowa yay daf kunnenta snn yace ...“Worse. baby.. you are a craving I won’t satisfy tonight.”
da wani irin tsumayin kunyarsa tasauke kanta kasa takoma wajen zamanta ta zauna batare da ta hade ido dashi ba...
wani irin jarababben kallon daya dinga mata shiya sakata jin kunya har suka gama suka bar wajen suka koma hotel din...
washe gari da safe nur ta gama shirinta ta fito sanye da wani burnt orange kaftan daya dan kamata a hips dinta tasaka wani bronze belt batay wani kwalliyar azo agani ba tay rolling kanta da orange veil din neatly tana baza qamshin arabian musk saidan jaka data ratayashi.
fitowarta kenan javeed ya mike tsaye daga kan cushion din dayake zaune yana kallonta da alama ita yake jira anan..
kallonshi tay jikinshi
sanye da wani halfly unbottond shirt over a jean yay rolling sleeve inshi in a stylish way.
suna kallon juna gently yamika mata hannunsa ta kama ya jawota jikinshi muryan sa atausashe yace are u ready for the dinner? gyada mai kai kawai tay sabida qamshin turarensa dayake neman suffocating inta har wani iri iri takeyi ajikinta sosai
hannunsu sakale da juna sukaje wani waje waishi grand bazaar acikin instanbul din
nan inda babu abunda ba siyarwa, harma ana cema wajen sea of gold, akwai spices, luxury lanterns da kuma rare fabrics irin wanda yasan zai dace da ita sosai.
suna isa wajen sukayi saman building din dan already suna da dinning resevations dinsu a VIP lounge
ana kaisu kan sit dinsu javeed ya ja mata kujera gently ta zauna like a queen
kafin kace wani abu The table is Spread wirh all kinds of food
Lamb shank with apricot glaze, Stuffed grape leaves, Saffron rice with almonds and rose petals, Turkish flatbread, da kuma Mint tea served in ornate glass cups..
quietly suka fara cin abincin ayayinda wani flutist yake aikin playing flute dinsa a cikin wajen.
bayan sun gama sun dan huta kadan at d same building javeed ya shiga da ita inda ake saida wasu irin hadaddun kaya.
sashensu na manyan masu kudi ma daban ne, dan haka suna shiga aka hadasu da private expert stylist and servants guda biyu wanda zasu na binsu da duk abunda suka zaba.
wann karon nur ce agaba Javeed yana binta 2 step abaya not to stalk her but to simply study her more.
ahnkli take taba materials na rare fabrics din tanadan dubawa her fingers along matured patterned kaftans, flair skirts da gowns. and pausing whenever something caught her eye.
wani private waje suka shiga masu aikin na binsu abaya
wani katoton show room ne na zallan silk and hand-stitched gowns hung like relics tsabr haduwarsu sai da nur ta tsayar da ruwan idanunta cak akansu
nan wata glamorous older woman ta fito tanamai musu maraba..
anan ma nur ta taba iya abunda take so aka dauka mata snn suka wuce cikin fitting room wanda yake kamar room and palo
ginger juice me sanyi aka kawo ma javeed tare da snack yana zaune akan cushion
Nur kuma tanata gwada series of kaftan and dresses data dauka one in deep emerald,another in pper red, couple of black and beige.
haka zatazo ta nuna masa ya gani amma baice komi ba har saida ta saka wata mayyar olive green chiffon with gold trim.
His stare was heavy, reverent. Like she was not just beautiful, but holy.
har zata juya yace baby Don’t move.”
da mamaki ta juyo tace“You like it?”
yace“It’s the first time I’ve seen the desert before getting there.”
dan dariya tay ta matso kusa dashi yace karki cire just leave on, ta gyada masa kai ahnkli
daga nan ya barta da masu packaging kayan shi ya dan sauka kasa cikin wani artistic stale .
yana tsayawa akan counter wani mutum ya fito yafara gaishe sa nan javeed ya saka hannu ya fito da a roll of crimson silk black daya siya dazu yace masa zai iya zana masa sunan ajiki?”
me shagon yay murmushi yace yes sir..i just need the name..
kai tsaye yace masa "Nur firdaus..
nan da nan kuwa mutum ya karbi yadin yahau kan keken sa yay wata mayyar desing da sunanta acikin yadin ya kawo ya mikama javeed.
yana karba ya cusa a aljihunsa snn ya ciro kudi daga wallet dinsa ya bashi harda tip mutumin bakaramin godiya ya masa ba
their last flight to wadi rum yaune dan haka yasan basuda lokcin batawa nan ya koma
ya samu har angama tarkace kayan da suka siya na nur then anashi fannin He buys five personal outfits for her, da wasu Handmade sandals. Gold bangles da vial of musk perfume
abun har yafara damunta ta dan hade rai ganin duk abunda ta loda wai amma saida shima yazo ya saya mata nashi personally da can har zatayi korafi cikin tsareta ya mata wani irin dakakken harara
yace Let me pay for this joy ke ina ruwanki
haka tadinga mai shagwaba ko ajikinta saida tasaka kowa juyowa ana satar kallonsu duk ya rasa me zaice mata tabi ta kashemai jiki, haka yaciro gold card