Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
ma baikai wasu sojojin nasa mugunta ba dan basa ji basa gani suke harbi akashe kawai.
duk wuri ya rikice gashi babu halin fadawa acikin tekun dan kana shiga sai kaji tau an daukeka taciki, wasu daga men din sultan ne sukazo da submarine din snn suka nitse acikin ruwa suna nasu operation din anan making sure nobody escape.
Within some mins javeed da mutenensa sukayi fata fata da mutanen wajen dan banda karar advanced guns da bombs da explosives, gurnet, babu abunda yake tashi awajen.
acikin ribibin aka kama sauran da su kayi nisan kwana su goma sha biyu aka dauresu akasa while laying down flat...
ayayinda javeed da grp of seven men dinsa suka capke all the nagaza brothers aka sankame musu hannu da handcuff aka durkufar dasu kasa kan giwarsu sai wani ihu da huci suke kamar zakuna ganin mahaifyar su akasa mutacciya..
Drone is oll over d place anata surveing masu shigowa daga baya inma akwai.
saida wajen yay calm sann javeed ya bada dama aka harbe duka sauran da suka ragen akai snn aka tura gawakkinsu a teku wa kifaye..
Wajajen biyar da rabi na yamma javeed ya saka aka fara bude truck din dan dama komi da akeyi anan ana video dinsa for future references
lokacin har mutanensu nacikin ruwan sun fito
wasu tsaye akan nagazas da bindigogi...
har aka fara bude truck truck din na drugs sune daban manyan containers saina namonin jarirai
da akayi freezing akay packaging dinsu neatly wasu har da mahaifyar iyayensun ma ba a rabasu dashi ba...
tuni wajen ya dau wari duk dama acikin kankara namomin jariran suke....
saiga container na yara yan kanana da aka cusasa acikinshi kamar sardines ana budesu wajen ya kacame da kukan yara da basu wace 4-9ys old ba za'a kaisu burgaria can kusa da russia for child traficking, wasu har abun tausayi duk yunwa da azaban tsoro ya rikitasu
saina yan mata da mata masu ciki kala kala da za'a kaisu karuwanci nan aka budesu wata ma tahaihu kenan da babynta zubar jini da kuma suffocation yasaka uwar tamutu aka bar babyn cikin jini tanata kuka
tunda aka bude su javeed ya karbi babyn ahannun gawar uwar yahaushare mata jinin maza aka yanke cibin ya rungumeta yanata rarrashinta tana wani irin callara kukan azaba wanda shima saida yay hawayen snn ya mikata.
nan aka fara kai mutanen cikin jirgin ruwan da suka zo dashi wasu kuma aka sakasu a motoci.
wasunsu dakyar suke tafiya tsabar yunwa da galabaita sai satar kallon javeed suke yana bada odan inda za'a kaisu..
duk suna satar kallonsan ne da hawayen godiya me yawa tareda murnan kubutarsu, wasu na furtawa a fili suna hamdala, dan basu taba tsammanin wani abu me kama da rescure zaizo musu ba dan zamansu a hannun nagaza suka gane cewa da hannun wasu manyan kusoshin gwamnati ake saida mutane, and they all looked at javeed like a god sent Demi-God..
saida aka tafi da mutanen motan kaf snn ya rage dagashi sai mutanen sultan da wasu su biyi daga cikin nasa mutenen suke tsaya da guns akan all four nagaza brotherhood
anan ne suka samu damar cacar baki da javeed dan kusan kowannensu na ihun frustration da pure evil hatred akan ahalin mufasa tareda da tsananin baqin ciki ganin mum dinsu akasa akwance...
dan dama ita daya ta rage musu tun bayan da su alhaj attah suka kashe musu ubanni da zuriarsu gabaki daya...
Harry, Biron, james da kuma Christope sune asalin sunayen nagaza brothehood organisation, sai kuma mahaifinsu Mr deville nagaza da mahaifyarsu muguwar matsafiya da ake kira da sorceress Astah nagaza.
wanda gabaki daya basu da addini, su ba musulmai ba suba christa ba, they dont even belive in God, saidai a fili sun bada kansu sunayen musulunci ne sabida wann marginalization na stereotypes na cewa all muslim men are terrorist da ake bazawa a duniya.
shiyasa a fili aka san su da suna kamar harry shine 'Haris" biron kuma "bayrun" james ne "jamil" da kuma christope da yake amsa "mahdi"
heated family rivalry arqument ne ya tashi tsakaninsu da javeed dan sunsani daga zarar rana ya gama fadi kurwan uwarsu zai tashi, so suke koma yayane su zage su kashe javeed din nan dan bakaramin kuntata musu yau yay ba kusan tarihine yake shirin maimata kansu amma bai dace subar mufasa suyi nasara akansu sau biyu ba.
sunsan nagaza will go down in history as non existant babu me koyi dasu babu wanda zai daukar musu fansa inhar komi ya faru.
in har javeed ya kashe su sunan nagaza ya mutu kenan a doron kasa har abada dan haka suka dinga jansa da surutu wanda aciki suke tono asirin inda boyayyun family busineses dinsu suke dan suja hankalinsa
javeed yaga bazai iya bata lkcinsa akasa ba haka yazo kansu da wasu irin allurai na guba kowa ya masa wuya da hannu dan ayadda suka jima suna kashe jarirai suna saida mata yara so yake mutuwarsu yazo musu da radadin azaba me tsanani
ayayinda suke ihu kowa na cikin radadin jin yadda poison din take cinyesu kamar wuta acikin jininsu karaminsu haris shine ya dinga kirar maman su yana wani irin gurnani
dan kadan rana ya fadi lokacin javeed yana harhada wutar da zai kona motocinsu comodities dinsu dama kwayoyinsu har wutar ya kama ball ball
kafin ya hankara wani irin baqin iska ya gauraye sai cakkk yaji an datsa masa wani abu kamar karfe abayansa wanda tsabar karfin da aka cakkeshi da shi saida ta kwarzana da shi..
yana juyowa yaga soul din Astah yana flying acikin baqin iskae karfi, fuskarta yay baqi kirin yadawo zak zak na mayu wani irin karamin wukar tsafi ne a hannunta bayan ta kwarxana masa baya dashi jininshi yafara diga akai.
wani ihu take ganin bai fadi ya mutu ba, tana ta cemasa zata kashesa inbe rabu mata da yaranta ba..
wanda tsabar karfin ihun shikansa dakyar yatsaya kyam akan kafafunsa.
tana kwayo zaratan farcunta zata cakka mai a kirji yay wuf ya capke hannun wanda ya dada tabbatar masa cewa she has possesd another body dan gangan jikinta da suka harbe har yanxu na kasa akwance dama kurwanta data boyen ne yake tasowa bayan rana ya fadi intashiga jikin wani....
tunda taga ya capke mata hannu kuma takasa motsi ta danna ihunsu na mayu
..
bai jira ba da wani irin karfi ya karya hannun data rike wukar data cakkeshin dashi ya karya yatsunta snn ya fincike abun wuyar dake sakata huro iskan..
iskan na tsayawa wajen ya dawo daidai ya jawota kamar ya samu kariya ya kaita har gaban yaranta
daga ita harsu suna ihu suna komi tanata rokonsa amma inaa wani kabas yakarya mata wuyarta, ya jefa musu ita agabansu snn ya dauko gangan jikintan ya dau wukar tsafin data cakkeshi ya gille kanta dashi
ya hadadu waje guda ya zuba musu petrol ya konata kurmus da wuta agaban yayan nata wanda acikinsu saida james da haris suka suma sau biyu suna tashi tsabar baqin ciki da radadin ganin mutuwar mamansu
domin ita kadaice hope dinsu dama a tunaninsu inhar tay attacking javeed hala zasu iya kashesa anan shida wayann sojojin amma inaaa wukar tsafinta bai kashe javeed kai tsaye ba gashi javeed ya gille mata kai dashi ya konata meaning bazata sake iya tashi ba har abada.
atake wasu irin baqaqen hayaki suka dinga tashi sama sai ihu kakeji babban shaidaniya ta mutu..
jin yadda jikinsa yake sarewa taciki yasaka bai bata lkaci ba ya amshi bindiga yafara daga karamin each of them ya masa head, heart and organ shot inda direct mutuwa ne haka yay musu har karshe sann yasaka sojojin suka kwashe su aka zubasu acikin wutar dake ci na comodities dinsu da wukar tsafin uwar tasu duk ya jefa a wutar
yana tsaye yana kallon wutar naci har na kusan minti goma baiy motsi ba dan wani irin sanyi yaji ransa dayagama goge tarihin ahalinsa da wayann mutanen.
har saida daya daga men din sultan ya kira yagaya masa mission succesful kafin nan supriors na javeed din suka turo team team na special terrorism sex and drug traficking domin tabbatarwa da daukar rahotanni suna isowa javeed ya basu comand acikin daren zasuje sukona duk wani boyayyun business hide out na nagaza dan karma wasu daban suhau kan sunan su cigaba .
sungama kenan sun tattara komi na rahoto da sauran evidence sunwuce operation din saiga wani ya kawo masa waya acikin sojojin .
har saida ya karbi wayan zai amsa kenan yaji wani iri jiri me karfi ya debesa kafin yakai kunne ya fadi kasa sumamme..
atake suka ruhu akansa ganin baya ko motsi sai jininsa dake zuba kamar ruwa daga bayansa
marmaza sojan ya dau wayar ya hau gaya ma sultan cewa javeed is uncoutious kuma bayansa na zubda jini sosai zasu kaisa asibiti a motar ambulance nan take sultan yace musu kar su tabashi subashi minti biyar yana cikin garin legos din ynzu sai sauka a port din
zagaye javeed sukayi suna jiran sultan which at extctly 5min ya diro daga kan helicopter da wani irin gudu tun bai gama tsayawa ba yayo kan javeed ya dagashi sn ya ciremai hularsa yana kirar sunansa ahankli
sauran sojojin ne suka tayashi daukarsa suka hau dashi jirgin aka fara bashi taimakon gaggawa ta hanyar tsare jinin da jonamai naurar taya numfashi
ganin zuban jinin yay yawa yasaka ya dau wayarsa kawai ya kira alhaj attah......
[31/05, 11:50] BLUE💙: EPISODE 73
Arewabooks@surayyahms.
wajajen karfe 7pm saura na dare bayan ansha ruwa adede wnn lkcin nur firdaus ta shigo sashen alhaj attah domin kowani bayan shan ruwar dan azumin da sukeyi kwanakin nan takan zo tamasa gaisuwa na musmn a falonsa kafin nan takoma sashenta mai gabaki daya.
nan ta sameshi a zaune da carbinsa a hannunsa yana ja yana dan tari wanda ko sallamarta bai samu daman amsashi ba marmaza ta dauki glass cup acikin show glass dake wajen ta wuce gaban wani katon water dispenser jikinta sanye da wani simple velvet lace mint green kaftan me gold trimmings tarike glass water cup din ta hau tsiyayar masa ruwa agaggauce
ruwan na kaiwa rabon cup ta kawo masa tana masa sannu zata mikamai yasha sukaji sallama cikin sauri sauri tare da haba haba wanda yasa dukansu suka daga kai...
anty suad ce agaba tay lullumi sai lady sid dake zuwa abayanta tareda hajy zubaida datake nan atare dasu ayayinda da wata sako ya shigo.
fuskarsu duk babu yabo babu fallasa sukayi storming falon da fara'a a fuskarsu..
sunayin sallama Nur firdaus ta amsasu da sanyin murya nan anty suad tayi gaban alhaji Attah da har ya amshi ruwan a hannun nur yakai bakinsa yana kurba ahankli
tana murmushi tahau nuna masa sakon video data samu daga wajen Mr haidar Ali yanxun nan tana yar murmushi tace yaa ka gani fa..
videon motocin da ya debo rescured yaran da matan ne ke playing a wayar
tareda jin kyakkwan labari na cewa cikin mutanen javeed da back up dinsa ko mutum daya ba'a kashe ba snn babu labarin org. na nagaza brotherhood yanxu..
idonta harna cikowa da ruwan hawaye take cewa alhamdullhi Alhamdullh masha Allah Yaa javeed has done it..he has saved the family frm threath once again...Allahu akbar, Allah yaa kawo mu wnn ranan the blood sucking demons of nagaza brotherhood is now a history for us..
atake alhaj attah ya cire ruwan abakinsa ya mikawa wa nur snn ya amshi videon dakyau yana kallo Bakinsa harna rawa yake furta Alhamdullhi dats my son dama banida shakka akan javeed i knw he can do this..
nan kowa ya fara tofa albarkacin bakinsa anata yabon javeed kamar za'a tashi wajen da surutu da murna.
Nur ta dan lumshe ido jin wani irin sanyi na ratsata har cikin kwakwalwarta da kowani sassa a gangan jikinta ita kanta bata san sanda ta lunshe ido ba ahankali take furta Allahumma Lakal hamdu kamaaa yañbaghi li jalali ni'imatika wa azeemi sultanika, wa lakal hamdu adada khalqika, wa ridha nafsika, wa zinata arshika, wa midaada kalmatika..
su anty suad suka cike wajen da surutu da murna suna ta kiraye kirayen sauran jininsu na mufasa ayayinda hajy zuby ta sabule domin ta kira simran da ta dinga musu karya yau wai azumi ya wahalar da ita wai ulcernta ya tashi bayan tanarki uban kaji wajen shan ruwansu takoshi dam tace musu zataje tay bacci.
ficewar hajya zubbyn bada jimawa ba karar wayar alhaj attah ya katsemai tunanin dayakeyi na rashin kirarsa da sultan baiyi ba, yana daga wayar kuwa yaga sunan sultan din ne akai.
atake ya dauka tare da yin sallama sai kuma sukaji yayi shiru dan atake fuskarsa ya sauya baice komi face "ka dawomin dashi gida ynxun nan..
after like a minute da gama amsa wayar ya mike tsaye cikin shanye abun aransa baice musu komi ba yakara daukar wayarsa ya rubuta sako ixuwa lambar wata mata
baikira masu aiki ba yakama hanya dakansa zai fita kirar likitocin gidan agaggauce.
anty suad ce tabiyosa cikin zakuwa tace yaa lafiya kuwa?
batare da ya juyo ya kallesu duka ba yace "sultan ne ya kira yana hanyar dawowa da javeed gida yanxu..
tun be rufe baki ba tace alhamdullahi
juyowa yay ya kalleta yace He is being hit sua'd, wnn matsafyr ta cakkeshi he is now uncountious
. .hankli tashe jikinta na rawa tace what?? yaa bangane ba...
kana nufin Astah ta cakkawa javeed wuka??? wani kururuwar ihu ta saka ta zube awajen ya rikota ya fara hanata yin ihun
nan take nur da lady sid suka matso kurkusa da shi sunajinshi ya fara musu bayanin halin da ake ciki tun be gama warning dinsu akan baison maganan ya fita waje ba sukaji wani irin sabuwar kururuwan kafurai abayansu kuma
na shiga uku jayvee wayyo Allah na...wayyo Allah
Da wani irin sauri lady sid tazo ta kofar tafara taya hjy zubby rike simran dake neman birkita waje da borin hauka.
hawaye suka ciko idon nur jin alhaj attah yafara kiran manyan likitocin gidan da tashin hankli duka suka dunguma suka haura can sama wani sashen da bata taba tsammanin akwaishi ba, its huge and very secured kamar asibiti, masu tsaron kofa ne suka bude musu shida anty suad da nur sai likitocin gidan da aka kira suka fara gyara dakin, wanda yake kmr normal dakin bacci ne amma agefen gadon akwai detachable gadon asibiti da duk wani advanced tools na jinya kai kamar kana asibiti akasar waje...
Anty suad da nur ke tsaye akan likitocin har suka gama shirya komi na jinya standby ayayinda alhaj attah ya kara kirar Dr ruqayya younus wacce take aminiyar mahaifyar javeed and the only trusted doctor da alhaj attah yakejin aransa cewa zai iya amincewa da ita ynxu
ko cikakken minti goma ba ayi ba sultan da men dinsa suka iso
da javeed ayayinda dirin karar saukar helicopter ya saka kowa fitowa waje cikin gaggawa, tun daga fitowansu da shi a hannu simran tafara over reacting tana wani ballewa kamar zataje ana rikketa tana sumewa kmr itace matarsan
Thank god sojojin basu bari kowa ya matso kusa dashi ba hatta likitocin da suka kawo gadon turawa basu kulasu ba, da hannunsu suka kaishi har cikin shiryayyen dakin kafin nan sultan ya kara danne rigarsa abayansa daya tare mai jinin dashi...
ana kwantar da shi nur da alhaj attah ne suka fara isowa kansa ganin bayako motsi yasaka nur fashewa da kuka sosai ta dan rungumeshi tana mai furta ya hayyu ya qayyum bi rahmatika astagith har karshe dan ba'a acikin hayyacinta take sosai ba
alhaj attah da zuciyarsa yake a karye ya riko hannunsa da zafin nama yana cewa "Hold on general mufasa...jini romon nasara..in sha Allah babu abunda zai sameka javeed...
nan saigasu anty suad da sauran matayen kaf suka rufe wajen ayayinda kowa yake baza kalar dramarsa kai kamar ma bazasu kara barin nur ta tabashi ba..
ana cikin wnn rububin sai ga nan Dr ruqayya ta iso da blue hijab at same time sanye da labcoat dinta da wata yar jakan emergency datazo dashi
rabonta da gidan tun da tagama jinyar mental trauma da javeed yasamu bayan mutuwr mahaifyarsa
babban mace kusan
tama girme lady sid amma batakai anty suad shekaru ba..
tun daga kofa ta same alhaj attah da sultan suna tsaye yana kan masa bayanin komi wanda shikansa sultan din idonsa yay jaa babu riga ajikinshi dake da rigar tashi ya tsare jinin javeed dayaki ya dena xuba tun ajirgi
duk duniya akan javeed ne kawai zata iya katse duk abunda takeyi tazo cikin gaggawa dan kamr dan cikinta haka takejin shi
hanklinta a mugun tashi ko gaisawa basuyi ba tafara tambayarsu, sultan ne yace mata astah ta cakka mai wuka bt the cut is not dat much sai dai is very deep da kuma akwai kwarzani data masa abayansa da wukan shima yana jini sosai..
dake babban macece
tana juyowa nan ta hau lura da rawan jiki da uwar kukan kinobibin da suke yi akan javeed din nan da nan ta iso jikin gadon tareda katsesu fuskarta a mugun daure ta cemusu subasu waje..
simran tafara cewa ita baxata bar javeed anan ba matar tabude mata ido da bacin rai dan sosai tagane fuskr simran dama kuma bata magana da hajy xubby kai kaf cikin su nur ce kawai batasan ta in person ba face sai a hoto da javeed ya tura mata ita tun kafin aure dana ranar aure.
fuskarta babu rahama da wani irin zafin kan da yaci uwar na anty suad tace kowa kawai ya fita matarsa kawai take bukata acikin nan sabida zata gogeshi dan tana bukatar fara bashi taimakon gaggawa
da drama da komi aka fitar da simran tana wani abu kamar ita ta kawo javeed dinma duniya, duk abunda suke nur na tsaye agefe tana kuka ahnkli ta runtse idonta gam tanata masa addua
zuwan Doctr ruqayyan ne ya dan fargan da ita jin yadda ta hade rai ta fatattake kowa har da su anty suad da alama matar bata da sauki...
ana watsewa awajen ya rage da ga ita sai nur data karaso da sanyin jiki zata gaisheta da sigar tausayi matar ta dafa kafadunta tace my dear let save him first, jeki ki fara ciremai kayan jikinshi zan hada ruwan magani
cikin gyada kai nur firdaus tashare hawayenta cikin sauri muryanta a sanyaye tace toh snn ta juya kansa tanata kallon fuskarsa wanda yayi kamr ta kira sunansa ya amsa..
nan wasu sabbin hawaye sukafara zubo mata jikinta na rawa rawa ta dora hannunta akan botirin rigarsa ta fara sincewa da sauri har ta gama tacire rigar da armoured vest dinsa daya