Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
akan auren.. yaron gida na ne,they dont work for hariss nagaza they work for me.. shiyasa haryau basu gane wacece zaka aurar ba amma kuma sunyi bincike sosai suna da target dinsu akan yan matan duka suna jira ne suji cewa anje baiko sai wareta..
...
wata nakasashhiya kuma busasshiyar Dariya javeed ya karayi, hmmm kawai yace ayayinda kwakwalwrsa ke kirkiran sabuwar kalar muguntan dazai ma sniper din shikansa in ya kamasa.
nan ya kalle sultan yace inaso muje kaduna yau,i am going to need you by my side..wyn wawaye ne banda lokcinsu yau.
sultan yana murmushi yace amatsayina na babban abokin ango
aimunje garin kaduna munje kenan har sai amaryanmu ta iso gidan mijinta lafya.
baice ma sultan din komiba yakarkadai kai kawai yana kallonsa da kyabebben baki.
sultan yace ka tashi ka shirya mana ko ahaka zamu wuce
..javeed bai kulashi ba yamike yashiga ciki jim kadan yafito sanye da wata cambridge grey suit basuy wata wata ba suka bar gidan cikin helicopter sa tare da karasowa cikin garin kaduna batare da kowa yasan sunzo ba.
suna zamansu ne awani boyayyen estate sultan yana kan tayashi excuting plan dinsa ahnkli ahankli
snn suna dada saka ido akan lamarin nagaza wanda hakan ne kawai yake iya dauke masa hankli daga tunanin nur aransa...
sosai sultan yake lura dashi, dan tunda sukazo kadunan bai ya iya bacci saidai yayita juyi akan gadon sa da tunanin halin da nur xata shiga ciki kwana biyu in bata same shi awaya ba, ko kaga yatashi tsakar dare yana sallah ko kuma yana aikace aikace just to keep his head off and focus dan yasan inbe daure sosai ba zai iya rasata har abada kuma abune wanda yaaan zuciyrsa bazata iya dauka ba..
ata fannin nur firdaus kuwa tun awajen shagalin birthdayn muna ta dinga saka ran zai nemeta dan bai taba fadin magana ya saba ba,,minti kadan ana hira zaka ga tajuya takalle screen din wayarta har aka karkare party suka dawo gida ita da razia bataga kirarsa ba..ranar kam abin be wani dameta ba, tay tunanin ko dama tinda babansa ne ya kirashi
hala wani muhmmyqr abu suke tattaunawa da ya hanashi kirarta
tun tana kan jiran ganin ko xai nemeta da daddare har bacci barawo yaxo ya saceta abazata.
amma dake da tunaninsan takwanta aranta haka tadinga mafarkinsa kusan tsakiyar dare tafarka
adan tsorace tadubi time taga karfe ukun dare tasake kallon fuskar wayar taga befa kiratan ba..
..deciding tay ta kira shi kawai sai tay dialling taji shiruu na tsawon lkci ita ba ace mata switch off ba ace mata not availble kawai shiru takeji
har tagaji ta aje wayar da tunanin ko metwk din ne nan tay addua kawai ta koma bacci
washe gari ma tun da tay sallahn asubah ta kasa samun sukuni aranta, dan tariga ta saba da yadda yake mata da safe zasuyi waya, da dare ma bazasu kwanta ba sai sunji muryan juna..
yau din sai takejin kanta daban amma dai bata sako komi aranta ba lfya lfya ta sauko ta gaida iyayen sukayi breakfast.
.gabaki daya ranar ma hanklinta rabi da rabi yanaga kan wayarta ne tanata tunanin yaushe javeed zai nemeta.
har saida hakan ya faru na kusan kwana uku sann tafara daga hanklinta sosai da sosai, ta zamo kwata kwata batajin nitsuwa
bata bacci, tsoro sai yafara shigarta har tay tunanin kode iyayen sa sunce mai bazai aureta bane?kai babu kalar tunanin da bata kitsa aranta ba
akwana na hudun ta ga kamar damuwar na so yana hanata sallah akan lkci, kullum abu gaba gana yakeyi tana rike da waya tana latsawa tana rubata mai sakonni, wasu ma abun dariya wasu masu cikeda bayanin yadda take kewarshi.
Razia ce tafara lura da yadda nur ta fara jan baya baya da abinci and her mood is alwys absent minded zakayi magana da ita sau goma baifi taji abu daya ba..
ana washe gari mufasa zasuzo introduction gidan alhaj abbakar daren kafin ranan Nur tana kwance tana fama da tulin anxiety da mood swings lkcin komi ya fara bata haushi yauma fa iya cofee kawai ta iya sakawa acikinta, ko saka nityn ta batay ba ta kwanta tawani irin rungume pillownta hawaye taf acikin idonta da yayi jaa sosai dan banda tsinannen damuwa da tulin tunanin javeed da wata muguwar zazfar soyayyarshi dake ragargaza mata koko kwakwalwa babu abunda ke mata yawo a zuciyarta ynxu.
how cud he spend four days witout calling or texting her?
kawai gani take kamar akwai wani abu mummuna da zai faru da ita kwana nan...
tunda take a rayuwarta bata taba shiga damuwar daya janye hanklinta akan ibadarta ba sai awann dan tsirarrun kwanaki hudun da javeed bai nemeta ba.
ganin har karfe sha biyu ya gauce still nothing frm him yasaka talumshe idanunta tabr zafafan hawayenta suna zubowa har aka bude kofar dakin aka shigo bata sani ba face saida taji qamshin turare tare da saukar lallausar hannun razia akanta sann ta dago jajayen idanunta suka hade ido..
sosai gaban razia ya fadi dataga yadda idanun nur sukayi jaa suna fidda ruwan hawaye tana kkrin tambayarta kenan taji nur din ta fado jikinta ta fashe mata da wani irin shaukakiyar kuka
rungumeta razia tay ayayinda hanklinta yayi matukar tashi muryanta har na rawa
rawa tace"nur lafya? meyafaru kike kuka haka,are you okay?
itama atake idanunta ya ciko..
dakyar tajawota lasa tariko hannunta suka sauka ta jawota har cikim bathrum tafara watsa mata ruwa a fuskarta dan tadawo hayyacinta akan llci, har saida tay shiru snn suka fito jikinta a sanyaye suka zauna abakin gado hannun su sakale dana juna da muryan damuwa sosai razia tace Nur Dont hide anything from me kawai ki fito ki gayamin menene ya sameki..ure making me go crazy..me zai
sakaki kidinga kuka haka fisabillah.
tunkan razia ta gama rufe bakinta nur tafara sabon hawaye ahnkli muryanta yafara fitowa da rawa rawa tace anty razia nifa tsoro nakeji...
cikin lumshe ido da budewa razia ta tallabo fuskarta tace nur tsoron me?who is scaring you s tell me..i am ur sister,i will help u.. i swear. na riga nalura dake tun bayan pattyn muna kika canza, baki cin abinci baki cikin hayayycinki pls tell me now
...hawayenta ta share snn ta sunkuyr dakai kasa tace "anty razia
...jikina ne yake bani wani abu...u rember dis guy i told u abt?
razia tace ehh, toh meyasame shi??did he hurt you..
nur ta dago ta kalleta tace no..not yet.
cikin katseta razzy tace me kike nufi da not yet nur..kinga alamar wani abune
. ..gyada mata kai nur tay ahankli wasu sabbin hawayen nata na sauka
...rungumota razia tay sigar lallami tace pls calm down sis. is very natural to overthink abt sumone u love
..amma kinsan dama yawan tunani shine yake kuntata ma mutum ba reality ba.
nur ta kara fashewa da kuka tace anty razia wqllah wallh ba haka yakemin ba, he even promised me he wont cut contact yau fa kwana hudu kenan bansan inda yake ba
and i kept dreaming abt bad scary things bana bacci..i feel like he is going to leave me...
dada rungomta sosai razia tay tafara aikin rarrashinta jinta kara fashewa da kukan sosai
..."nur is all ur tot,dik dama bansan shi azahiri ba amma na tabbata yana son ki fiye da tunaninki, he wll show up kuma zai miki bayanin komai dan Allah kidena saka abubuwa aranki, what if ure wrong abt him, have u eva tot what if he cud be sick,..ko shi baya ciwo ne? kika san ma ko shima yana can yana Allah Allah yawarke ya nemeki..
or what if he was attacked,dint u say he is in millitary aike kinsan aikinsa ma yana bukatar sirrika dayawa..karki saka komi aranki kawai ki masa addua i assure you he wll come and explain himself to you
and i wll scold him for making my sister cry like this...
da wayann kalamai ta balain shawo hanklin nur firdaus har abun yaragu mata aranta tadan dawo cikin hayyacinta sunjima azaune abakin gadon razia na rungume da ita tanata rarrashinta daga bisani ta tursasata ta cire kayan jikinta tay wanka taciro mata comfy nity masu laushi tabata tasaka
atare suka hau kan gadon dan yauma agefenta razia tay bacci wanda ya saka itama dan dolenta ta samu isasshen bacci.
da asuba suka farka sukayi sallarsu tare razia ta jonata suka karanta qur'ani da muryoyinsa masu dadi kusan sun jima yau suna karatun dan tana sone zuciyar nur yasamu cikakken nitsuwa, bayan sun kammala kawai wanka sukayi kafin nan razia tabarta, ta koma room dinta taje shiryawa dansuje kasa suyi gaisuwa,
nur tana gama nata shirin tafito sanye da wani hadadden sky blue jumpsuit tashigo dakin raziar kenan ta sameta anan agaban madubi tanakan daura scarf tafara tayata nan saiga hajy bilqisu dakanta tashigo
ganinsu atare yasaka tace musu marmaza su fito Alhaji abbkar yana bukatar ganinsu a sashensa da gaggawa...
[03/05, 17:59] BLUE💙: EPISODE 29🦋
@SURAYYAHMS
yanayin tension din da suka gani a fuskarta yasaka razia mikewa tsaye da bugun zucia da tunanin ko ciwon zuciyar baban nata ne ya tashi, agaggauce suka fito daga ita har nur din hanklinsu ba akwance yake ba.
suna shigowa falonsa sukayi tsuru tsuru da ido, ganin iyayen nasu dukansu uku a zaune da wani katon tray agabansu me cike da kayan alatu an rufesa da jan kyalle me tsada
nannauyar ajiyan zuciya razia tasauke kasa ahankli cikin ranta tace alhamdullh tun da ba jikin baba ne ta kamo hannun nur suka karasa shigowa cikim
cikeda ladabi suka rusuna suka gaishe da kowa dan awajen nur firdaus itama takoyi wann dabiar na gaisuwa cikin ladabi sabanin yadda dacan take musu taurin kai da shagwaba intazo gaishesu dake a sangarce tataso.
albarka alhaj abbakar ya saka musu duka sann yadubi razia yanadan murmushi yace.."yar daddy toh Lokaci fa yay amma bana mutuwa ba
...mutanen nan ne dama suka aiko da sako cewa yau da yamma zasuzo tambayar aurenki
sann zamu basu rana da komi da komi i just want to u to be aware
ina fatan zaki bamu hadin kai???kinsan dai aurensu bamai jan lokaci bane,in anxo yau next zuwansu kuma zasu wuce ne atare dake.
dede nan gaban razia yay wani irin dukan tara tara cikin cijewa da kamewa ta gyada masa kai tace bakomi daddy nasan da haka Allah ya kawosu lafya.
idonsu hajya nakanta sudai basuce komi ba sabida sunsan harga Allah bason auren nan razia takeyi ba.
nasiha yay musu duka snn yagaya musu few things da zasu shirya
including keeping razia out of sight ayau din harse sunzo angama magana sabida yasan al'adar su ce basu yarda da ganin fuskar amaryar su sai ranar da zasu wuce da ita.
bakaramin farinciki nur tay ma razia ba duk dama batasan waye zai auretan ba
haka sukaje daki sukayita kukan rabuwa nur tanata mata shagwaba cewa zasu rabu...anan ne ma razia tahau bata labarin cewa ita bata son auren,kawai biyayya zatay ma babansun dan haka nur takasance tare da ita duk rintsi har sai sunga me zai faru...
ranar haka suka wuni a daki suna hirarsu na sisters, babu wanda yasan hanklin razia atashe yake dan tun jiya javeed ya turo mata sakon barazana akan karta sake ta kwaba masa plan dinsa tabi komi ayadd suka tsara inhar tana son ya fita acikin harkan rayuwarta.
she kept thinking of a perfect plan, dan ta lura javeed is just hard to deal with, sam yaki yagaya mata meye asali zatay masa amma kuma yace itace zata nemi hanyar da zata kulla masa alaqar auren nan batare da tabar kowa yay tsammanin cewa ba ita ne amaryansa ba
inkuma batay hakan akan lokaci ba ya mata alkwarin cewa ita zai aura and he wll make her life soo hard harse tabar duniyar nan.
duk hirar da sukeyi da nur kawai murmushin dole takeyi amma har ga Allah ba wanda yakaita shiga damuwa da rikicewar tunani ga wani irin tsananin tsoron furucin javeed dayake neman ya shige kanta sosai.
throut suna dakin suna kwance suna wasu abubuwan
iyayen kuma suna waje ana rikita rikitar gyara gidan a kimtsa can ashirya nan babu wani abu na tarban baki da basu siya ba
tun sassafe ake ta sanitizing din gabaki daya mansion din kafin 2:30pm na rana angama komi gidan is looking sparkling clean, hatta back yard swimming pool dinsu me zurfi da basu fiye budeshi ba sabida zurfinsa yaudin saida aka tsaftaceshi tass akabude aka barsa abude dan yakarawa gidan armashi..
wajajen karfe 4;30 lokcin iyayen kaf sun gama shirinsu kowa ya saka manyan kaya na alfarma, iyaye matam sunsako manyan lafayoyi da gwalwgalai sun kuma killace kansu tsaf tsaf,
qamshin mahaukatan turaren wuta da wani irin scented candles da diffusers kamar zai yi magana acikin babban falon gidan.
Alhaj abbakar yasaka milk colour shaddarsa na wuce raini yay yat kwallitarysa sama sama wanda bazai nuna kamar sun saka abun aransu ba cos he still believe shine zai bada yarsa so shine yakamata yay jan aji ba mufasas ba.
4:30 on d dot kowa na jiran ganin motoci aikuwa sai ga karar wata baqar helicopter datake shirin saukowa atsakiyar gidan wanda
gabaki daya kararta yajawo hanklin duka securities kowa yana leken ganin wanda zasu sauko
nan alhaj ya fito waje shida wani dan uwan su da wani babban securityn gidan suka tsaya awaje domin tarban baki
karar helicopter yasaka nur da razia rige rigen leke window sunata kallon ikon Allah daga can sama cikin room din raziar
har saida jirgin ya sauka kafin suka rufe windon suka koma wajen zamansu nur sai murna takey ita kuma razia kallon ta kawai take tanata murmushin da bbu wanda yasan maanar sa face ita, dan har ranta tasan duk dai bama ita javeed yake wann abun ba.
daga harabar gidan kuwa helicopter na sauka a tsakiya, sai ga
horn nawasu mayun kyafaffun motoci farare kal kal kirar roll royce sweeptail da strange deck number harsu guda shida duka iri daya ata bakin gate, tundaga kofar gate din da aka bude musu suka shigo ciki bisa layi ake famar kallonsu basu tsaya ba sanda suka kawo dede gaban helicopter snn suka tsaya nan da nan secuity suka fito daga motar gaba da na baya suka wuce gaban helicopter suka tsaya suna jiran ganin saukowa Sheik ali haidar mufasa, da kuma kamil mufasa,
khaleefan ne baizo ba dake hajiya suad mufasa ta nace cewa danta kamil ne zaizo badon komiba saidan akawo mata rahoto na musnm directly game da abinda ake ciki a ahalin khadi ciroma datakeji ta tsanesu tun ma kafin suhada zuria da su
wani irin bakaken kaya suka saka dats so royal and elegant
shi ba babban riga ba shi ba jumfa ba, wani irin abstinete big men kaftan ne baki wuluk da kuma pper red caps masu kama da hular dara suka saka..
sheik haidar dake ya dan manyanta ya rike black walking staff me dauke da kwalliyar duwatsun diomond ajiki ...
shikuma kamil ya toshe da wata irin dark circular shades me recordinh camera ajiki danso yake ya dau rahoto da videon komi da komi da xai faru anan domin yaje ya nuna ma mamansa hajya su'ad mufasa.
dagasu sai wani tsoho daya saka manyan kaya gari har da hula shima yana rike da walking staff amma nashi kalar kayan blue colour ne ya tsufa har yafara furfura, alhaj abdl karim mamman bamako kenan wato babban amini na sirri na mahaifin javeed.
su uku suka sauka kasa daga helicopter din in a grand way walking like pure royalties ayayinda kwarjininsu da kayan jikinsu yasaka kowa yay kama da almajiri a harabar gidan....
suna tahowa security da suka riga suka isa wajen suka rufa masu baya, nan ne alhaj abbakr ciroma da dan uwansa suka karaso tawajensu snn suka jagorance su cikin gidan cikin karramwa
mr aqeel ne yafito acikin car din tsakiyar daga baya yay odering din sauran securities din to guide the outside perimeter
snn shida wasu yan mata servants dinsu su kusan takwas well dressed and groomed kowaccensu riqe da expensive hermes acrylic boxes dark brown in colour guda takwas each to one
manya manya suka bi manyan mazan abaya yadda aka jera 8 mega acrylic boxes din a falon kai zakaje harda lefe aka kawo.
manyan suna shiga ciki aka basu wajen zama komi akayi shi cikin karamci da sakin fuska dake sheikh haidar asali shine baida wani matsala wajen muamala da mutane, kuma shine babba ackin mazan ahalin mufasa shiyasa ancestral mother take daurasa akan komi daya shafi neman aure, he was quiet friendly da su alhaj abbakar ciroma wanda yasaka har suka dan sake jikinsu akayi introducing juna
nan iyaye matan suka fito suma sukay yar gaishe gaishe lafiya lafiya sann aka cike gabansu da kayan tabawa na alfarma babu lefi sunyi bajinta suma..
babu wani bata lkci
aminin mahaifin javeed yay gabatarwa
yafadi duk abunda ya kawosu batun neman aure agidan ma dansu javeed mufasa akan yarsu, mr haidar ne ya tabbatar musu cewa babban yar gidan javeed yace yakeso,
alhaj abbakar da dama hakan yay expecting bai wani ja magana ba ya amince
nan kamil ya masa bayani cewa nan da wani kwana biyar din zasuzo su daura auren su wuce da ita..
snn a ranar ne zasu kawo sadakinsu, da komi da akeyi na al'ada aure ahalinsu.
nan aka kira iyaye matan dukansu biyu aka damka musu boxes din duka cewar duk wani abunda ake bukata na shirya amaryarsun yana ciki
insunzo kawai daura auren zasuyi suwuce da ita shiyasa bazaso su daura musu wani nauyi ba.
cikin karamci akayi komi, suka bada makudan kudin goro da sauransu within 1hr har angama tattauna komi
suka fito suka tafi.
bayan tafiyarsu da kamar da 30 min su razia suna daki lkcin nur ta fito da bayin gida kenan saiga hajya bilqi ta shigo..
ahankli ta tazo ta rungume razia tana mata wani irin kallon so da kuma tausayi
razia kuwa ko ajikinta tace mummy 'sun tafi ne? nifa nagaji da zama a daki i need to go out and take some fresh air...
hjy bilqi tana dam murmushi tace eh sun zo har suntafi...
ta kalle nur toh ya kamata kufito palon
sabida atattauna kunga magrib yay kusa ko...
tsabar farinciki nur har wani kankame hannun razia tay suka sauko kasan atare.
palon baban nasu sukaje sauka samu an jero shegun hermes boxes guda takwas din nan akasa an bubbudesu, akwati na farko wani irin farin material ne irin pure karnataka mulberyy silk din nan, da kuma veil dinsa da alama shi amarya zata saka ranar daurin aure..
ahade yake da wasu irin boxes na shiny silver