Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
nishi jin kamar da ranshi take zarewa, kwayar ruwan idanunsa akasale ya dago ya kalleta zai magana cikin katseshi tace "if u care abt how my lips taste, u wont stay long.. i want you to miss me more than i wll do.
lumshe idonsa yay sosai cikin sakin wasu kasalallun numfashi "yace baby ashe kin iya mugunta, ya dada rungumeta ajikinsa kamar zai ballata cikin nishi yace u evil little sweet kisser, zakije ki saka mutum a fitina.
dan dariya tay, sai yay kissing goshinta da wani kalar tsumayinda sanda duk wata tsika a jikinsu ya tashi tun kafin tadawo cikin hayyacinta ya shafa gefen fuskarta da wani irin salo snn yace mata 'i love u..
ahnlkli tace i love u too.
wani irin shigewa jikin juna sukayi da wata kalar shaukakyar runguma wanda sunfi minti bakwai ahaka gabaki daya dumin jikinsun ya gaurayu dana juna sosai...
dakyar kafin ya iya cirota ahankli ya share mata hawayenta duka duka snn yakuma sakata tamai alkwarin cewa ba zatamai kuka ba inya tafi. sede ta gama masa kukan snn dakyar tashare hawayenta tass snn ta amsa shi..hannunta yakamo suka sauko kasa lkcin ana neman 10;40am na safiya, ya rakata har kofar gidan tareda tarkacenta..
agefen gate din ta makale ta jirashi ya koma motarsa ya tayar, waving juna sukayi harya bace ma ganinta..
ahnkli taji hawayenta nasauka nan takama hanya tana tafiya slowly jikinta a mugun sanyaye takoma ciki
tunaninsa ta dingay hartakai room inta
sai kuma taji takasa daurewar gabaki daya wani tukukin kuka ne me yawa yatason mata tafada kan gado jikinta a ragwabe ta nata kuka ahankli, dan ita kanta batasan iya kan son datake ma javeed ba, sosaine sonshin ya shige cikin kwakwarlta banawasa ba...
tana tsaka da kukan kenan taji motsin tahowar mutum wanda ta tabbata razia ne, da mugun sauri tamike ta fara tattara box din tunbe gama rufuwa ba ta cusa shi acikin drwa cikin sauri tawuce bathrum ta kunna ruwa a sink ta saka sabulu tafara wanke fuskarta dashi dan harga Allah bata san me zata gayawa razia inta sameta ahaka tana kuka ba.
aikuwa shigarta bathrum din keda wuya saiga razia ta turo kofa tashigo dakin jin karar ruwa daga bathrum ya sa ta nemi waje kawai a bakin gadonta ta zauna tana jiranta ta fito tana zama taji kamar ta taka wani abu da kafarta..
hannu kawai ta saka batare da ta lekaba ta jawo abun tana sauke ido akai taga ashe katin banki ne sunan datagani ajikine ya saka tamike tsaye zumbur tatsaya baki bude tace "wowww...
soyayya ruwan zuma
Browsing sunan katin tay a internat nan taga ashe katine irin nasu na manya, it was issured to him by the monaco international banking system, she can use it anywhere, anyhow, to buy house, lands, and many more kuma zata iya cire any amount of money datakeso a kowani kasa akowani time batare da ciwon kai ba...
jin alamar motsin fitowarta yasaka tay saurin aje mata card din akasar pillonta tay kamar bata lura da komi ba har nur din tazo ta sameta...
kallonta ta dingay tana murmushi kafin tace lil sis ki shirya lets go for a drive banason muzauna
shiru agida ko kanki na ciwone yanaga kin je kin wanke fuskarki
cikin wanyewa nur tace aa, i am fine , dama wani abu ne ya fadi min a idona shine naje wanke. razia tace ayya sorry..inkin gama ki sameni a daki toh
ficewar razia bada jimawa tay sauri ta saka kananan kaya masu kyau snn tazo ta sameta adakin
samunta tay agaban madubi suna waya da molly lokcin harta gama gaya mata abunda tagani adakin nur, jin sallamarta yasaka suka katse wayar snn ta mike suka karasa shirinsu anan suka wuce wani private resort domin shan iska
wanda koda sukaje wajen hanklin razia sam ya kasa kwanciya hakanan ta dinga kkri wajen shan cikin nur da wasu irin indirect tambayoyi dan kawai tadada tabbatar makanta cewa eh nur tana haduwa da javeed mufasa secrtly, ita kuma nur bata gane komi ba, kame kame kawai take mata amma daga yanayin amsoshin nur in sosai razia tadinga shan mamakin wasu abubuwan...
abun be wani darata can can ba har suka dawo gida can da yamma sukarayin wanka suka yi hira da su mummynsun har dare kafin kowa yaje ta kwanta..
hirar nur kawai razia da molly sukayi a waya,ayayinda abun yadinga caza ma molly kai yadda har nur take haduwa da javeed batare da sanin kowa ba while ita razia abun be wani darata ba tukuna.
she just feel like nur is very lucky dat such a man is in love her...
tasan ko tsoro ma zai iya hanata furtawa agida but molly dint really take it cool hakanan aranta ...
washe gari da safe suka farka lafya nur was all happy and cool dake tay waya da masoyinta javeed tun da asubahn Allah, har yace mata ai saiyaune ma zai karasa gida, sabida jiya tunda yaje lagos din yana office dinsa jiyan basu gama meeting dinsu ba sai can tsakiyar dare.
bayan sun gama breakfast sun dawo daki like one hour later aka aiko musu cewa ai kawunsun ya dawo....
hakanan sukaje suka samesa a sashensa, yasha mamakin ganin razia agidan duk dama kwata kwata bai gane salon data dawo dashi na saukin kai ba
yayi mata fada sosai
harsaida nur ta tayata rokonsa snn ya sauko
yasaka musu albarka
sann ya mata nasihan cewa ai auren nan dayake son yakulla mata badon ya kuntata mata bane saidan ya bata kariya da kuma rayuwa me kyau. suka nitsu suna jinsa baisan maganan nasa tana shiga tanan bane tana ficewa ta can dan dai azauna lafyane kawai razia take ta amsa shi da ladabi.
kafin kace wani abu komi ya lafa duk da ma hjy saadatu sam hanklinta bai kwanta akan sauyin raayin razia na farat daya ba amma dake taga razian bata nuna musu alamar da wani abu aranta ba yasaka tay shiru ta zuba ido akan komi while deep in her heart tasan yarta razia is not okay da wann abun.
da yamma can razia ta shirya tazo dakin nur tace mata sukai ziyara gidan molly..
babu musu nur ta tashi ta canja kaya ta sako straight skirt da top dinta me kyau ta dauki dogon kimono na zamani ta saka akai snn suka fita
suna tukin razia tana ta kawo ma nur hirar aure tamai danganta hakan da ita nur dai batacewa komi saidai tay ta murmushi....
[01/05, 22:39] BLUE💙: EPISODE 25🦋
surayyahms
tun wajajen karfe 11:30am saura suka iso gidan molly mai gadi nq bude musu gate sukay parking hadadden motarsu a kofar kebetaccen sashenta danshima kamar wani duplex din ne me zaman kansa acikin mansion din..
suna shiga ciki suka same wajen abarbaje kayata kota ina molly ta fito daga kitchen sanye da jeans bumb shot da wani irin crop top iya cibi fuskrta babu yabo ba fallasa ta taho da fara'a ta rungumesu suka gaggaisa snn suka zauna sukadan fara hira,.
wani irin kallo kallon kurilla nur taga molly na mata a sace dats making her feel soo uncomfortble kawai dataga bazata iya zama acikinsu ba tace musu zataje kitchen tay musu cup cakes
aikamar Allah Allah molly take hakan yafaru nur tana shiga kitchen din kuwa tay wuf tajawo jakar nur din tafara bincikawa...
hankali atashe razia ta fauce tace meye haka molly what if she comes in and find us like dis...
molly ta hade rai tace i dont trust her anymore ai gara ana bincakarta wayasan ma tana yawo da recoder ajiki wanda saurayinta yake amfani dashi yana spying akan rayuwarki ke kina zaune anan kamar wata dusa.
da karfi razia ta kwace jakar rai abace tace i trust her okay..koda ma ya saka recoder ajakarta baza ayi haka da sanninta ba..pls molly nur is really really innocent bana tsammanin zatay duka wann abun.
wani irin harara molly ta mata tace ohh pls razzy wani kalar munafrci ne ba'ayi da ita ba? all these things suna faruwa amma shine kema yar uwarta bazata gaya miki ba wann ai makirci ne
razia tace eh duk nay wanm tunanin amma kisani in makirci ne aimune muka fara mata makirci da munafurci..how will she feel intaji cewa ba 100% tsakani da Allah na tsaya mata ba saidan wani namijin ya sakoni agaba? tsakani da Allah in kince haka meyasa nima ban gaya mata cewa bf dintane ya bani aiki akanta ba? kuma duk mun sani amma muka boye mata koshi ba makirci bane?
how will she feel intaji haka?
cikin katseta molly tace haba razia amma wann ai daban ne..he specifally ask u not to tell her ita uban me ya hanata gaya miki cewa tana haduwa dashi harma yana bata irin wnn lucrative gifts din??
cikin lunshe ido da budewa razzy tace"ina dai saida na gaya miki kafin kikasan ya fada man hakan? toh what if shine yace mata karta gayawa kowa cewa suna haduwa?nima kenan da girma na naji shakkarsa nayi shiru, bare kuma yarinya yar karama wanda bata san ma meye duniyar ba? besides, i dont see why yazama dole sai nur tazo tagayamin abunda takeyi da saurayinta
..nina haifeta ne ko kawai rainin hankli?, she is human, she has her own fears, she has her own insecurities,. snn a matsayina na yar uwarta na yarda da ita, i trust her with my life, kuma nasan if the time is ryt bazata taba boyemin komi akan javeed ba dolene zata fadamin so whats the rush??
cikin yatsinawa molly tace fine, amma ki tuna razzy kefa kika gayamin cewa anyi raping yarinyar nan harma tay ciki an zubar and u think she is not fucking dis guy? i mean look at her,... yaushe ne mukaje schl amma duk ta budu takotaina nono ya cika yatsaya tam kamar zai fasa kirjinta hips na juyi dakansa kamar ba yarinya ba..
sann zaki ce min duk hadaddun manyan yan matan duniyar nan sai yarasa wacce zaice yanaso aransa sai ita?its just insane..
da mugun bacin rai a yanayin razia tace nothing is insane here molly, kece kawai de baki da hankali, dama can ba tsakani da Allah kike son nur aranki ba snn karki sake zargin yar uwata, karki sake ki alakanta da kalmar zina.. u have said enuf.
afusace mollyn ta wani hargitso zatay magana cikin katseta da mugun bacin rai razia tace duk wann haukar ina kinayi ne dan kawai jiya nace miki ina suspecting cewa suna haduwa da juna a boye snn har ya dau credit card dinshi ya bata? molly i only saw the card in her room okay, harsashe nayi,..but dat doesnt honour you the ryt to insult my own sister like this agabana, what the fuck are u thinking you are??
ganin ran razia ya baci sosai yasaka molly tay shuru batace komi ba.
..cikin jan tsaki razia tawuce kitchen din tasamu nur tana kkrin kwaba flour, da kyarta kakalo smiles a lfuskr ta sabida ranta a mugun bace yake suna hade ido tace litle sis we need to move mollyn zata karasa miki cake din zata kawo mana anjima har gida
...kafin nur tay wata magana razia ta hade rai ta jawota waje tace "lets just go home..nur ta kalleta da mamaki sai batace komi ba ta fito kanta a daure.
saida suka taho falon snn kanta ykuma daurewa ganin yadda molly ta dauke kai ta hade rai batako kallon su razia ta saka hannu tadauke jakar nur din basuce ma juna komi ba taja hannun nur din suka fita.
suna shiga motar cikin kasa hakuri nur tace anty razia what is wrong meya faru? did u guys have a fight.
da karfi razia ta fixgi kan motar suka fice agidan harsaida suka hau kan titi kafin nan takalle nur tace is nothing kawaide ta bata min raine..wai akan flour zata nemi tagaya min baqar magana toh bazaki ci cupcakes din gidantan ba,...nd pls frm now on karki sake kije gidanta ke kadai sai in tare dani zamuje dan bana son rainin hankli.
nur tay shiru dan kwata kwata hakan baije mata a brain dinta ba duba da yadda razia ta hau dokin zuciya sosai
sai can tace toh kiyi hakuri an razzy..da nasan haka zai jawo muku wata matsala ai da banje kitchen ba..
cikin sauke ajiyan zuciya razia ta kalle nur da muryan lallami tace "forget it swhrt, in munje gida ai zamuyi cup cake din atare dama ai na jima ban shiga kitchen ba.
da haka ta janye hanklin nur har suka isa gida bayan sun huta sukaje kitchen suka fara yin small chops dinsu atare cikin nishadi da wasa da dariya...
Dake ma raziar mace ce da ta mugun sanin kanta,ita sam ba kalar wacce za'a cusa wa raayi bane cikin sauki, she doesnt inherit any hatred or gossip in har ta fahimce halayyarka toh babu wanda ya isa yasauya mata raayi shiyasa ko kadan bata ji wani abu na zargi akan nur waidan bata gaya musu komi ba, duk dama tasha mamakinta amma kuma harga Allah haka taso ace nur ta zama, mace me sirrin kanta..not sumone dat depends on family or friends validations.
ita mollyn data mata hakan tun barinsu gidan abun ya dinga damunta aranta gashi tay ta kirar lambar razian dan ta bata hakuri amma haka tashare kirar bata dauka ba har ta gaji ta dena.
ata dayan fannin kuwa da sassafe manema labaran safiyar yau suka haska fuskar mrs haseena a sabon office dinta na social activities, wani case na musamman sukeyi
akan wani wata mata data kashe mijinta sabida dan ya mata kishiya abazata..
mrs haseena ce tay ruwa tay tsaki ana komi da ita manema larabarai kala kala suka zagayeta da naurorinsu kowa na son jin bayani daga bakinta.
wani irin kyau tay ta sako bugaggiyar ladies getner me kyalli ta yi dauri daya mugun zama daram akanta doguwar sumantan nan dukda ta turfkeshi har kusan bayanta jelarsa yake zuba.
ana mata interviews sai washe baki take tana bayyana yadda suka samu nasara me girma wajen kamo me lefin tareda gurfanar da ita agaban alkali
dan jaridar BBC Hausa yace “Madam Haseena, muna taya ki murna bisa nasarar shari’ar nan tabbas Wannan hukunci da kotu ta yanke kan matar da ta kashe mijinta saboda ya aura mata kishiya ya kayatar da al’umma sosai ya kuma bude sabon shafi ga kare haƙƙin mata a Najeriya.”
wani irin murmushi takeyi tace “Na gode ƙwarai. Wannan ba nasarata ce kaɗai ba. Gaskiya ba zan iya daina jinjinawa ba ga shugabarmu Hajia Mariam Kanem ba. Tana daga cikin mutanen da suka suke bamu karfin gwiwa akan wann kungiyar, ayauma ita tabani cikaken damar fuskantar wann tsarin shari’ar da karfin gwiwa.
Yan jarida suka daga wayoyinsu don daukar wannan jawabi, wasu kuma suna gyara makirfo don jin karin bayani nan wani journalis daga Trust TV yace “To mrs Haseena, za mu dan juya daga siyasa zuwa gida. Mun samu rahoto daga bakin wasu jami’an mu cewa diyarki Nur Firdaus ta bude wani babban Islamiya da Philanthropic Center a garin kaduna. Wasu sun ce mana akwai makaranta da asibiti da kungiyar temako a karkashinta. Shin zaki iya bayyana mana wannan batu? Ko shiri ne da ke da nasaba da kudirin ahalinki na ci gaban al’umma?”
mrs Haseena ta dauke numfashi jin wani dan uban mamaki ya rufeta atake..
kasa magana tay tanaji kamar kirkiro maganan kawai dan jaridar yay ya watsa mata face saida ya nuna mata hoton wajen awayarsa.
dakyar wasu dabari suka bayyana a fuskarta tay Kamar bata da cikakken bayani kan abinda dan jaridar ke magana akai ta dan gyara tsayuwa snn ta sunkuyar da kai kadan
cikin sigar kame-kame tace “Uhm... ehm… to gaskiya… na ji dadi da jin wannan labari. Nur Firdaus dama yarinya ce mai hangen nesa da kishin al’umma. Ko da yake… bana da cikakken bayani a yanzu, ehm… zan iya cewa akwai wasu shirye-shirye da dama da ke gudana karkashin kulawar iyalina. Kuma idan wannan labari gaskiya ne, sai dai na ce... ina alfahari da ita sosai”
Yan jarida suka yi tafi tare da jinjina aka bar mrs Haseena da aikin share gumi kadan da tana kokarin dede numfashinta dan ya komawa daidai
wani dan jarida ne yace toh hajiya hasina zamu so karin bayani daga gare ki a gaba ko ta ofishinki, idan kin gama tabbatar da abubuwan da suka shafi wannan cibiyar. Al’umma na bukatar sanin irin gudummawar da ke fitowa daga iyalai irin naki.”
da kyar cikin murmushin dole tace “In sha Allah. Zan ba da hadin kai.”...
daga nan ta wuce cikin ofishinta jin zuciyarta na wani irin tafarfasa kanta na yawo da wasu irin tambayoyi da kuma tsananin kishin abin da Nur ke yi ba tare da saninta ba...
ko zama batay ba tahau kiraye kirayen mutanenta a kaduna har saida ta samu labarin sabon wajen dama can tana fama da haushin gulmace gulmacen da aka dinga kawo mata ma cewa nur ta hallaci internationl confrence a abujan nan har video an nuna mata ta gani.
sosai taji hanklinta ya mugun tashi wani baqin ciki ya turnuke dan aranta ba haka taso tanajin labarin nur firddaus ba taso ace nur tanacikin wuya da damuwa wanda zai tilasta ta dawo abuja ta zauna a karkashinta na dole.
jin kanta ya kasa daukar abubuwan datake gani nan tafara tunanin koma zataje kadunan taci ma abubakar mutunci sai kuma ta tuna shidin ma ba tayan bayane ba,kuma dama tasan yana cike da ita sosai, she thinks he is doing all this for nur just to mock her dan kawai yanuna mata cewa ita bata iya kulawa da yarta ba.
tsabar bacin rai da baqin ciki bata iya zaman office din yau ba, kama hanya kawai tay ta wuce gida cikin hushi gashi dama tay alkwari aranta cewa bazata sake kiran layla awaya ba, dan yau kwana uku kenan da tazo gidan ta tarar da cewa laylan har ta gudu takoma dakin mijinta batare da saninta ba...
[02/05, 19:40] BLUE💙: EPISODE 26🦋
Lagos state, Nigeria. morning.
*ADM Attah Mufasa Fortress, No. 1 Black Tide Boulevard, Exclusive Waterfront Edge, Lagos, Nigeria.*
*******
tsaftatacciyar iskar safiya hade da sautin makaken ruwan teku dake xagaye dasu datake fetsar da wata balain sanyi dasaka nitsuwa ke kadawa wanda ahankli sanyin iskar safiyar maicike da nitsuwa ke ratsawa tacikin wasu dogayen mahaukatan labulen windown dakin javeed A mufasa wanda suke nan farare kal dasu kuma sharara..
kusan al'adace masa kowani safiya sai ya bude wann