Chapter 7 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 112

18K to 21K   out of 335.4K words

ko wata yadi ajikinshi sosai.

a nitse ya shafa mai ya gama kimtsa komi nashi cikin mintina 20 ya kammala shiryawa cikin wata classy native kaftan dinsa all black dayamai kyau ya shafa turare kala kala snn ya dauki wayarsa yafito direct izuwa bangaren mahaifinsa.

Daddadar qamshin turarensa daya sauya gabakidaya iskan gidan shiya saka hajya zuby lekowa daga can saman bene tabi ta zubamai idanu kirjinta na bugawa da dan karfi dan a duniya babu wanda tafi tsana ma kamar javeed sabida duk wani abu ma arziki dazai faru da ita agidan saida saka hannunsa..

gashi mahaifinsa baison lefinsa ko kadan tunda ta aure sa babu yadda ta iya da shi dan shima ba ragar mata yakeyi ba koda na secnds daya


lura da inda yadosa yasatay sauri ta sauko kasa cikin tafiyarta na sanda tafara bibiyar bayansa daga nesa dan kwana biyun nn daga ita har kanwarta simran sun kaqu da suji wani bayani ko canji daga garesa gashi tadage tana amfani da hayaqi babu kakkautawa amma haryau de basu ga wani haske ba.


Dagata dayan bangaren kuwa Tun wajajen takwas na safiya Alhaj Attah mufasa ya fito, Zaune yake a babban falon sashensa dayagaji da haduwa jikinsa sanye da wata alkyabba kirar matte black colour mai ratsin fararen duwatsu mitsi mitsi

wani irin qamshin original lime basil nd mandarin mai sanyin dadi ke tashi a falon, hannunsa dake rike da royal tea cup mai kyau yamika gefe ya hau tuntuda wani hadadden pink Herbal tea dayaji hadin kayan qamshi citta da danyen qirfa da wani ganye mai dibi da ganyen na'ana mai dan uban qamshi,yana matukar son shan wannan tea din musamman dayagane amfaninta wajen kara lapyar hanta (liver) all the way frm china ake kawo masa ita ,kusan rabi ya zuba tea din a cup sannan yakai bakinsa idanunsa a lumshe ya shaqa qamshin kadan ta ramin hancisa sann ya bude ido tare da furta bismilla ,a nitse yakai kan labbansa sann yadan kurba harya masa kyakwan kurbi biyu, bayan nan ya mayar da cup din ya ajeshi agefe acikin tray dinsa tare da wasu hadaddun royal tea set da babban flask na zallan ruwan zafi, Tsohon jarida yagani agabansa zai dauka Sautin takun daya jiyo tun daga bakin kofar ya dakatar dashi.

kansa ya dago ahnkli yanamai gyara zaman sa maicike da kasaita da nitsatsen izza,ido kawai yakafawa kofar yana jiran ganin mai shigowa dan aranshi ya bari kawai dansa javeed ne dan tunda yazo garin lagos basu wani samu kyakkwan zama dashi ba sometimes he wonder if he eva have a break in his life he is alwys busy and ocupied da wasu abubuwan musmn na aikinsa dayake yawan yin counter interlligence operation masu hatsarin gaske kuma underground ma U.S gorvenment abinda ya shafi terrorism da duk wani harka na kama yan tantirun yan ta'adda dan anan shi yafi kwarewa da ilimin aikinsa.

Haka kawai kuma sai yaji hanklinsa na tashi akan lamarin rayuwar javeed dan gani yake dansa ya girma but he havent had a real life yet tunda bai taba kawo musu maganan aje mata a mtsayin na aure ba bare harma yay tunanin aje y'ay'a..

babu wanda yasani amma sosai alhaj attah yasaka aransa cewa hala javeed ne zaicike masa ahalinsa da generations of pure breed na mufasa..

wanda tunda can wani ciwone azucyarsa daya kasance lamarin aurensa da mahaifyar javeed din yazo yazame masa tamkr wata alaqa wacce ta cikeda suke suken maqiya da mugaye na kusa dashi.

dan bazai taba mance yadda aka dinga mata asiri ana musu asarar ciki ajikinta ba, dan hajya haifa saddam din mace ce data rike Allah tsananin rikewa gata da son daukaka karatun qur'ani sosai shiyasa taki sam ta karbi wani tsari da ga maqiya da suke bawa ahalinsu na mufasa, ta tsaya akan cewa Allah ne kawai zai iya tsareta toh amma gashi dai yadda abun yazo ya dawo musu tragedy a farkon auren su harma da karshe.

tasha yin ciki agidan amma cikin baiya zuwa ko ina sai ya zube infact saida aka memeta hakan kusan sau tara basu haifi da ko daya ba sai akan javeeed wanda shine yin cikinta na goma.

Dan javeed wud have been his 10th son da matarsa inda ace basu cikaro da tarin sharrin maqiya dake sukarta wanda yake tsammanin daga cikin yan uwa ne ko na kusa dashi wanda basa kaunar zuriarsa tay yawa.

kwafa yay dankar ransa yabaci saiya katse wann tunanin ayayinda yafara tuno da wasu abubuwan da yar uwarsa suad mufasa take famar gaya masa akan yuwar auren javeed mufasa acikin shekaran nan.

shikansa dayayi duba acikin nazarin wann maganan nata sai dayaga kamar Akwai nasaba mai girma dayakamata shima nan ya hankara da shi.

Duba da yanayin dansa javeed wani bin har sai anmance dashi agidan ma in aikinsa ya taso, No one in his right senses zaice javeed yanada lokacin kulawa da family bare kulawa da gidan nasu gaba daya dolene sai yay auren nan kafin zai iya sanin muhimmncin family da commitmt hade da secrifices dake cikinta.

Koda shike haryau shidai bai taba jin ankawo wata matsala ko korafi dagata bangaren weird rlship dinsa da Dr simran ba
shide yasan Yarinyar tana mugun son dansa amma javeed ba mutum bane da zaka gane meyake so da wanda baiso..

toh tunda yaga basu rabu ba hala zai iya yuwa hakan alamuce dake nuna sun samu wata byyar fahimtar juna duk dama shi baya shiga tsabgar hakan dan yana da ja sosai akan yawan dauke kai da javeed yakei akanta

wani Kwafan yay cikin tunani aransa yace Shikenan rayuwar mutum babu hutu babu wani nishadi aciki? wani abu aransa yana gaya masa cewa da javeed yay aure yana da mata da baxai xama so cold hearted kamar dutse ba.

dada leka bakin kofar ya dadayi kirjinshi har na bugawa dan har Allah Allah yakeyi ace shidin ne yake shigowa saboda akwai tarin maganganun da zai so yaji amsar su daga bakinsa..

"Assalamu Alaikum"

da murmushi jin muryansa Alhaj attah yace wa'alaikum sallm warahmatullahi wa barkatuh.

Kai tsaye javeed din ya bayyana acikin falon jikinshi sanye da tsadadiyar extreme black voile marar nauyi yakafa hularsa itama baka half shoes dinsa yariga ya cireta tundaga bakin kofar falon dan yana da sanyin tarbiya ajikin shi so yana daraja sashen babansan sosai.

daga sama har kasan shi is all black fuskn sa yay makutar kyau da haske wani dan uban gamshin turare ne yake binshi kamar na maita,straight ya nufo inda baban nasa yake yana tafiya kansa na kasa,a kasa kusa da kafafun baban nasa yanema wa kansa wajen zama ckkin yanayi nade kafafunshi dayake bayyana ladabinshi da boyayyiyar sanyin halinsa da bakowa yake samun alfarmar gani ba.

alhaj attah ya kasa iya daga idanunsa akan sa dan Allah ne kadai yasan yay yakeji ransa game da dansa haka kawai yakanji farinciki inya gansa ata wannin fannin kuma yakanji kamar yana takurashi ne dayyke rage mai freedom dinsa da uban tsaron daya sakamasa tun yana karami..

ajiyan zuciya me dan nauyi ya sauke yay gyaran murya Yace" Dad, katashi lpya?

..bayabo ba fallasa alhaj attah ya amsa da lpya my son, kaifa?

atakaice javeed Yace alhamdullhi,i'm good ance min kana nema na.

kai tsaye alhaj attah yace eh, nan da nan kuma sai ya hau tambayarsa akan abubuwan da suke famar tsarawa game da sabon kamfanin mining gold da diamonds da suke fmr budewa da kuma batun aikinsa na millitary intelligence dan kawai yay distracting mind dinsa, dan yafi kowa sanin javeed da bori yanxu daga an kawo maganan Dr simran direcr zai iya jin haushin komi kuma ya tashi ya barsa awajen daga nan ba lallae asake ganinsa nan kusa ba.

har saida yagama jan hankalinsa da batun aiki da business snn yafara sakayo masa maganan aure da nasiha da barkwanci aciki...

shide yana shiru yana jinsa dan jokes komin dadinsa bai cika bashi dariya ba, har saida ya gama rufe baki snn yay gyaran murya a nitse yace masa shima yafara tunanin hakan kuma dama hajy mammy tace masa yayi aure nd he has given her his word cewa xaiyi auren a shekaran nan.

dede nan hajya zuby dake musu labe ta dada mannewa da jikin kofar tayi wani tsamm cikin dauke numfashi wai kodama zataji javeed ya kawo wa babansa zancen simran.

alhaj attah yace masha Allah. hakan yay kyau, sai bai kawo masa maganan Dr simi ba kawai yace toh son, did u have anyone in mind yet.

dan shiruu javeed yay sai can yace 'yes dad..

Alhj attah ya danyi shiru yana kallonsa sai can yace Did i knw her? javeed ya daga ido ya kalle baban nasa cikin ido ahnkli yace "No, you dont.

alhaj ya kyabe baki yadada relaxing akan chair snn yace finally, so, is not Dr simran.

javeed ya ki ya ko amsashi yabi ya hade ransa dan shi baisan meyasa ake hadashi da simran ba tunda dai bai taba ce musu yana da wata special alaqa da ita ba..

dan shirune ya gifta sai can cikin sauke sihirtacyar ajiyan zuciya da calm voice nashi kansa adan sunkuye yace Dad, I think i will need ur full support and consent

alhj mufasa yakallesa cikin sauke numfashi yamike tsaye akasaitance yana dan juya stick dinsa a hannunsa dan yasan inhar kaji javeed na neman wani temako ko support toh wani rigimar kawai zai ballo acikin family ko zai karya wani doka

anitse ya dubesa yace..'..javeed ,kasani Sabida kai kadaine nasamu duk wata sabuwar dalilin cigaba da rayuwana,ive lost my zeal to move on tunda mahaifyar ka ta tafi tabarmu. koma wacece kace kana so ko aina take kasan zaka sameta. but you knw showing respect to familys traditions and culture is what make us the mufasa's
discipline and power seeks no peace with disobedience. pls dont ask me to help break any law.

kansa akasa kamar mutumin kirki ahnkli yace "i wont dad".

Alhaj ya juyo yace hmmm toh ai antynka suad da ita kanta ancestral mother suna tsammanin zaka kawo mata daga ahali me girma da kuma mutunci and hence they have made a list of famous families da zaka iya dauko matar aure aciki, but i wll ignore it for now sabida ina so naji ra'ayinka ...what did u have in mind? tun be amsa ba ya juyo cikin kuresa da ido snn yace javeed, wacece wann yarinyar, snn daga wani ahali take..who is her father...?.
.
[23/04, 23:03] Anne-Aurora🦋: EPISODE7🦋
Dadai javeed yabude baki kenan zai amsa cikin tsaresa da ido baban nasa 'yace the girl's name is not what interest me, menene asalin su??nan javeed yamike tsaye with that cold signature pause dake mugun karamai wani salo na kwarjini ya kalle baban nasa very calmly snn yace Dad,i am talking about the Family of Al'QADIS na zaria, lineage dinsu na zuriar jinin Al'khadi muhammad ciroma.

da yanayin gamsuwa Alhaj attah ya gyada kai snn yace mmmm "okay,........and the Biological assets?..

javeed ya dan yi shiru sai can yace Dad ynxu dai progeny biyu ne kawai suka rage suna zaune duka ahannun Alhaj abubakar ciroma

atake baban nasa yajuyo yace and which one wears ur interest acikinsu ina nufin wacce ce surkuwan tawa.

Daga jikin banqo wani mugun bugu kirjin hajiya zubby yakei dan har wani tsayawa cak numfashinta yay tana jira kawai taji javeed ya fito fili ya ambaci sunan yarinyar..

dan tsabar kirjinta na tafarfasa har wani rawa rawa jikintan yakeyi shikadansa.


dan shiru javeed din yay cikin aiyana wasu tunani aransa duba da shidin kwararren jami'in millitary pol. intellingence ne, ya sani sarai the walls has ears, gashidai nan din gidan ubansa ne amma kuma har cikin ransa yakeji bazai iya tafka kuskuren kama sunan nur firdaus a fili wa mahaifinsa bawai dan be yarda dashi ba saidan sabida tsaro don har aransa ji yake duk wanda ya kuskura yay mafarkin yunkurin taba masa yarinyar can bazai barinsa lafiya batare da ya masa mummunan lahani ba

numfashinsa ya saukar kasa wrapped in calculated enigma snn yace Dad ban yanke wani hukunci ba tukuna, snn bazan iya yanke hukunci akan komi ba har sai ka qamsu...but, all i know is i will marry the best one frm dat family.

cikin sauke ajiyan zuciya tareda jin dadin kalamansa Alhaj attah yace toh Shikenan. uve made ur request kuma naji idan nima nagama bincike na zan neme ka..kabani nan da sati biyu or so pls.

javeed ya gyada kai baice masa komi ba cikin ladabi ya mike tsaye cikin masa sallama snn ya kama hanya cikin sanyin kasaitacen takunsa me aji yafita daga falon cikin nitsuwa.

yana ficewa jirgi ne a sama can na jiransa dan yay ma sultan alkwarin cewa zaizo egypts ya sameshi zasu dan tattauna gameda wasu lamari ma sirrin daya shafi wani sabon aikin yan ta'adda a niger delta state daya farayi kwananan.


Yana ficewa Cikin yanayn mugun sauri da sanda hajiya zuby data labe ajikin kofar tanajinsu ta sulale tabar wajen taje can cikin dakinta dake nan kamar aljannar duniya dan haduwa nan da nan tadau tsadadden wayarta tafara kirar yar uwarta Dr Simran sai wani jeka ka dawo take cikin tsananin tashin hankali gamida safa da marwa har saida simran din ta dauka..

da wani irin masifa ta tarbeta babu shiri tafara bata labarin abunda taji javeed yau yana furtawa wa mahaifinsa game da matar aure.

tun awayar Dr simran tafara mata karamin hauka sai ihu take tana zage zage ita de sede anemo mata cikakken history na familyn al'khadi za taga wacce shegiyar yarinya ne da har javeed yagani yake considering aurenta bayan ita tana nan a raye tana famar jiransa shekara da shekaru, har ta fara tunanin ma kode itace na auren qaddarar da aka gaya musu basu sani ba..

gabaki daya ranar sun kasa samun wata nitsuwa, Dr simran already har tafara tunanin daukar hayar private investigator dan anemo mata duk wani information akan familyn khadi, dan koma wacece yarinyar she dont care, she wll deal with her har saita fita mata a harkan javeed mufasa dinta by fire by force dan bakaramin jin ita wata bace takeyi har gani take kamar kowama ai tsoronta yakeyi.

hajiya zubby kuwa tun daga wann ranar tafara kkrin shawo kan mijinta domin taji karin bayani abakinsa

saidai duk yadda ta kankanro makirci da iya magana saitaga alhaj attah ya bugota kai kamar ma a tafin hannunsa ya sakata.

farko ma yi tay kamar bata san da maganan ba, sai tana masa labe ayayinda yake waya da wanda zasu mai binciken dan kowa ya sani baya daukar duk wani abu da ya shafi rayuwar dansa javeed da wasa.

ahaka ahaka harta fara tsoma masa baki akan maganan javeed sosai, acikin satin nan kawai tambaya akan zancen auren javeed da familyn al khadi da tamasa yafi sau a kirga amma saidai kawai yayita wasa da hanklinta yanamai dismissing din magana yanamai nuna mata kamar irin be dauke abun da muhimnci din nan ba

kokuma ya cemata ai da wuya ne ma hakan yayu bayan already akwai kanwarta Dr simran, snn kuma antynsa suad tay wani list acan dan haka ko simran ko a cikin list din kawai zasu zabar masa matar aure.

tunda yafara mata wann wala wala akan maganan familyn khadi tagane cewa bazai gaya mata komi bane kawai sai ta haqra ta kyaleshi, duk dama abun bakaramin kona mata rai yay ba

sabida ta gama lura da akwai wani salo na tsantsan rashin yadda da ahalin mufasa suke nunawa bare
wanda indai kai ba jininsu bane is like no matter what you do or say kai ko tsuliyarsu kake lashewa bazasu taba aminta dakai haka nan kawai ba.

sai kuma maganan matsafiya saratu manny volkner daya dinga fado mata arai a wann satin duk sai tazama so tensed bata da nitsuwa bare sukuni.

yadda basa shiri da javeed mufasa da kuma yanayin mijinta da bai aminta da ita ba kenan da alama abunda ake hango mata na mutuwa a hannunsu anan gaba shine zai iya faruwa da ita in asirinta yazo ya tono

abun duniya ya taru yay ma zuciyarta mugun yawa kirjinta kamar ma zai fashe haka take ji, ganan simran ta harxuka ta kasa haquri tafara neman suwaye ne yan mata biyu dasuka rage a familyn alkhadi dan ta fara da su...


******************

Bayan sati biyu ana neman shigewa na ukun ranar talata da sassafe Nur firdaus ta fito cikin takunta me sanyi dakuma nitsuwa daga cikin hadadden princess theme bed room dinta tanamai sanye da wata mayyar doguwar riga mai launin calm burgundy colour wanda ta hade da golden colour veil datay rolling akanta neatly sai wani classy rayban sun-glasses data kwamashi das das a idanunta wanda already babu wani designers logo din ajiki yay mata mugun kyau kuwa dan shape dinsa rectangular ne fari bame duhu sosai ba.

tsadadden Wayarta na hannun damanta, sai kuma hadadden golden colour side bag dinta na original balmain shima bamai tarkacen design ba amma mai tsada wanda ta rataya a kafadarta wani irin nitsatsen qamshin turaren bold rasasi me hade da launin creed aventus ke bibiyarta

bawani kwalliya tay me yawa ba amma kalar kyaun datay kai Duk wanda ya ganta sai yakalle ta sau biyu.

a cikin sabon kwarjini da annuri ta sauko falo inda ta samu duk matan gidanne su biyu zaune sun hallara wajen breakfast,acikin nitsuwa da sanyin aji takaraso takara musu wani sabon gaisuwar
snn tace musu ta gama shirinta zata wuce Abuja. babu yadda basuyi taxauna suci abinci ba amma taki sam sabida sauri da take zataje abujan domin tay represnting din kawunta alhaj abubukar ciroma da already asatin nan ya wuce dubai urgent business meeting.

jiya da dare sukay waya dashi ya mata bayani akan tunda razia nakan rubuta exams dinta kawai itace zataje abujan ta wakilceshi awani taro na humanatarian conference of United nation international children emergency fund da ake shiryawa yara da suke fama da childhood trauma and porvety...

Duk sauri datake sai da hajy bilqis ta mata box up na kananan chops bayan sun mata addua snn ta wuce dashi filin jirgi

Humanitarian Conference da hukumar UNICEF da wasu kungiyoyi suka shirya kowa yasan Wannan tafiya ba karama bace, kuma wann ne karonta na farko da zata yi ita kadai kuma cike da kwarjiini da kwarin gwiwa da familyn kawunta suka bata,

gashi bakaramin bude mata idonta kawayen razia sukayi ba. they made her believe cewa takai duk yadda take zato, and

7 / 112