Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
ruwansa da wani rashin hankli.
tunda ya balbale su ya tashi ya fita,bacin rai yasaka anty suad kasa furta komi ta haura sama itama a mugun fusace dan gani take saboda hajiy mammy ne yasaka alhaj attah baison yaga laifin nur kwata kwata
mamakin furucinsan ne ya rufe hjy zuby da lady saddika suka tsaya a falon kamar gumaka daga mai uhmm sai uhmmm uhmmm.. dan dai iya zamanta dashi tasan ko awasa wani ya taba ran javeed toh tabbas nashi a gidan ya kare kenan.
da wani irin karayar zuciya tareda matsanncin bacin rai hajya zuby taja kafafunta da ke mata mugun nauyi ta koma sashentan itama
simran ce tay kamar batasan mayake faruwa agidan bama bare ayi suspecting inta da wani mugun abu dan tsabar tsoron abunda tay tanajin yunwa amma hakanan ta haqura da abincin taki fitowa.
Ata fannin su nur kuwa bayan angama ficewa a dakinne ta sallame su naima da janet tace suje kawai harsai ta nemesu.
suna tafiya dakanta ta tsaftace wajen lkcin kansa yana lafe akan kujera yana kallonta har ta gama snn tasamu ta shiga bathrum dinsa ta hadamai ruwan wanka tazo tacemai suje cikin yay wankan.
kirar sallahn magrib yasaka kawai yamike tsaye yana shiga wajen wankan tabi bayansa ciki tafara tayashi cire buttoran gaban rigarsa har ta gama shikuma yacire na dogon wandon kafin ya sauke kasa matsanancin tsoro da kunyar ganin gabansa yasaka ta dau kayansan da suka baci tay maza tafita dashi waje kafin ta dawo tasamesa harya shiga cikin bathtube din yazauna acikin ruwan data hada masa dagashi sai wata farar gajeren wandonsa da ko rabin cinyarsa batakai ba.
duk uban tsoron dake taba mata kwakwalwa intagansa zarr namiji babu kaya agabanta hakanan take danneshi snn ta taho gefensa basuce ma juna komi ba sabida yadda ya lunshe idanunsa sosai da alaman baison magana.
yanaji ta dau lallausar soson ta jikashi da gel din wanka me qamshi yay kumfa tafara goga masa ajikinshin ahankli ahnkli
harta gama wanke shi baice mata komi ba...
tazuba masa clean water tun daga kai ta daurayesa yay tsaf tadauko babban bathrobe ta bashi ya saka ajikinshi ganin yana kokarin zare gajeren wando tay dayan gefen da mugun sauri ta je tafara hadamin tootpaste ajikin brush batare da ta kallesa ba...
after like 2 min tana juyowa kadan tagansa yana tsarki sam taki sake juyowa ta kallesan harsaida ya gama kafin nan ta karaso ta mika mai brush yay ya gama yana mika mata yabita da wani irin sannyar kallo sann yace thank you babyna..
ahnkli ta gyada masa kai hawaye na kkrin cikowa a idanunta
dan dauke kansa yay akanta ya fara alwala
yana idarwa yace mata itama ta cire kayanta tay wankan shi zai shiryane yaje masallaci amma bazai jima ba zai dawo...
har saida ya fitan snn ta cire kayanta jikinta duka tay wankan tsaf tsaf tana replaying abunda ya faru wani irin kuka ne ya kufce mata tuna irin kalaman da su anty suad suka dinga zaginta dashi at same time tanajin matsancin fargaban what if ta kashe mijinta da hannunta yau?
ahankli ta lumshe ido tana kukan dan tunda tay aure saiyau zancen mrs haseena ya kara fado mata arai tafarajin what if she is truly truly a bad luck kamar yadda mrs haseenan take yawan fada??
she was very sober and sad harsaida taga kamr lkcin magrib din zai gauce snn tay marmaza ta gama wankan snn ta fito tay sallahn magrib da isha'inta mai gabaki daya tasaka wani simple gown ta dawo dakinsan tazauna a bakin gadonsa tanata jiransa yadawo daga masallaci wanda tun tana zaune har tagaji ta dan mike akan gadon daya gama badewa da qamshin jikinsa dake dirar mata da wani iri jarabben nauin kasala da sacewar gabobin jiki..
fari kal din lallausar bargonsa ta rufa kanta dashi tay tsamm tana shakar qamshin jin jikinta ya mugun daukar zafi kafin karfe 9:30pm wani irin baccin bazata ya wuce da ita.
ata fannin javeed din kuwa tun bayan da sukayi sallah yake wajen babansa which he seems very normal kamar babu abunda ya sameshi har sukaci abincin tare ganin javeed din yaci abincin sosaine ma hanklin alhaj attah ya gama dawowa jikinsa saidai sam sam bai fahimce yadda yake dada bashi amanar nur ba, shin akan kalar ihun da su suad suka mata ne dazun koko wani abu daban ne javeed yake yi wanda shi bai fahimta ba.
wajajen karfe 10:30 suka rabu amma alhaj attah sam bai gane komi ba.
javeed ya koma dakinsa ya samu nur ta rungume pillonsa akirjinta tam tareda rufe fuskrta da bargonsa tanata sharar bacci.
ajiyar zuciyane ya kufce masa cikin karkada kai ya shiga bayi after some minutes ya fito babu kaya ajikinshi wadrob dinsa ya nufa ya dauko wata lallausar wando kawai ya saka ajikinshi bai saka riga ba ya kara gudun A.c kusan karshe.
nn ya dawo ya rage musu wuta zuwa blue dimlight me dan duhu sosai yadda inuwarsu kawai zakana kallo yana hawa kan gadon ya rabata da pillown ahankli snn ya jawota jikinshi ya wani irin rungemeta tsamm kamar zai makdata cikinsa at same time yana wani irin sauke nannauyar ajiyan zuciya.
kusan minti uku yay da ita ahaka kafin nan yahau rage mata kayan cikinta yabarta daga ita sai pant ya dorata akan kirjinshi with a comforting hug ya lullumesu cikin bargon after few minutes dumin jikinsu ya gauraye dana juna...
jin tafara motsi kadan kadan yasaka yadinga shafa mata dogon sumanta ahnkli ahnklo
har saida taji hanklinta yafara dawowa jikinta amma taki sam tabude ido bare tanuna masa tasan inda take dan batasan me zata fara gaya masa aynxun ba tsoro ma take karta bude ido yace mata taje dakinta har ranta takeso ta kwana jikinshi dan haka kawai tay lumui masa ajiki tay kamr batasan metakeyi ba
tun yana niishi nishi ahnkli har ya tantame bedshet dinsa da hannunsa da mugun karfi yana cizzaa labbansa tareda rike numfashinsa me karfi dake son kufce mishi abazata saboda wani irin dada shigewa jikinsa datakeyi tanamai dada kankamesa da laushin hannunta har ta gadon bayansa
gabaki laushin nononta akan kirjinsan datake goga masa ahnkli yahanasa sakat dan har wani sokeshin nipple dintan yakeyi sosai...
wajajen 12:00 na dare simran na kwance tana fama da yunwa kamar daga sama taji ana buga mata kofarta,dake ba gaskiya take dashi ba amugun razane ta wuntsolo kasa daga kan gadon da rawan jiki tay shiruuu saida taji knck din yay yawa snn tace a shigo, bugawa kirjinta yake ahankli tana daga ido taga janet ne ta shigo ciki fuskarta babu alaman walwala....
[23/05, 21:06] BLUE💙: EPISODE 61
Arewabooks@surayyahms.
Suna hade ido kirjin simran atake ya hau dukan tara tara da wani irin karfin hali da salon makirici tabi ta haderai ta kalle time a sama snn tace.."ehen? ke kuma meyakawoki nan Are you lost or sumtin?..
shiru janet tay har saida takaraso ciki da wani irin yanayin daya mugun tsorata simran din datake kallonta dashi batako kiftawa kai tsaye tace.."i am going to ask u some questions amma yanayin yadda zaki amsasu will determine how ur life will end in dis house..
bazata muryan simran din ya fito da wani irin tsorataccen kyara cikin rau da ido tace And what do u mean by that?ban fahimceki ba..as per what..ke waye?..janet are you mad??ko ni sa'arki ne? ke dallah fice min a dakina kiban waje this is stupi
....cikin datsar numfashinta janet tace"a stupid trick? kin tafka babban kuskure, and Frm the way ure behaving now alamu sun suna u really have sumting to do with happen to general this night, amma zan baki zabi is either u confes to wat u did ko kuma innuna miki ni wayece...tana kaiwa nan ta juya zata bar dakin simran tay saurin shan gabanta har tana huci" ...Bangane ba, wai meyafaru da jayvee din are u kidding me?..
cikin daure fuska janet tace "zaki iya tunanin kinyi playing trick dinki akaina kinci nasara but do not make a mistake of playing dump with me ryt now, ke kinsan me kikayi...i was raised in the army, baccin soja fa ba mutuwar soja bane, dan haka kina da zabi, report urself or i wll expose you myself...
Daga nan tafice bata jira jin me simran din zatace ba cikin sauri me tattare da bacin rai takoma inda tafito sai dai gabaki daya ta kasa samun bacci dan tunda take aryuwarta bata taba yin irin wann wautar a lamarin aikinta ba gabaki daya.
Fannin simran kuwa tunda janet ta fita ta kasa zanne ta kasa tsaye gabaki daya taji zufa na karyo mata cikinta na wani irin kugi kirjinta na koma bugawa da sauri sauri ita kadai sai safa da marwa kawai take a dakin cikin jin matsanancin tsoro da fargaba.
tafi awa guda ahaka kafin nan ta koma ta zauna abakin gadonta tay tagumi acikin lumshe ido tafara tunanin mafita sai kuma tafara tuna cewa janet is actually one of the best and the smartest private workers a gidan nan wanda ma alhaj attah dakansa ne ya kawota dakansa snn yay recmending inta wa dansa javeed, she knew janet wont give empty threaths, tunda har tace zata tona mata asiri tasan tabbas babu makawa zata tona mata asiri.
Da wani irin rikicewar tunani mai nunnuke da matsanancin tsoro da tsurewar ciki ta mike tsaye zumbur jikinta na matsanncin rawa rawa ta nufi kofa kai ko takalmi bata saka ba bare dan kwali da wani irin kururuwar na shiga uku tasaka gudu kmr an korota wanda inda ace ba dare bane da kowa agidan sai yajiyo kararta..
nan tahaura dayan sashen tana bude kofa tafado kan hajya zubaida othman dake kan makaken queen size bed dinta tana sharar bacci tareda rushewa da wani irin tsorataccen kuka
yaa zuby yaa zubaida Adda zubaidaaa dan Allah ki tashi na shiga uku..wayyo Allah naa
kusan a gigigice hajya zubyn tafarka tafara zaro jajayen idanunta da gigkn baccin ta dan riketa tana cewa ke ke simran lafiyarki kuwa?meyafaru, meye haka meye hasbinallah wa neemal wakeel simi meyafaru??
..tsoratacen kuka simran keyi cikin jan numfashi tafara cewa yaa zuby janet janet janet wayyo janet ce..
hajya zuby tace waye kuma janet din dan ubanki?waimesa haka ne ko mafarki kikayi
a rikice ta girgiza kai tace Ah a, ba mafrki bane, janet,..she said she is going to expose me to javeed na shiga uku yaaa zuby...Dan Allah ki taimaka min karki barta taje kinjiiii
tunda ta furta wnn kalman hjy zuby ta tsaya cakkk tanata kallonta da wasu irin abubuwa aranta..
sai can snn taja numfashi ahnkli tace simran, are u behind what happen to javeed dis night?
tunkafin simran din ta amsa acikin wani irin fushi hajya zubby ta kai mata wani irin marin da saida ta kifu akasa ta dauke sautin kukan cakk snn ta mike tsaye jikinta harna kyarma
..
cikin daka tsawa tace "simran karki cemin kece kika kusa kashe yau javeed a gidan nan simran whhyyyyy...why are u dis stupidd and dulllll meyasa kike son jawomin abun magana?
haushi ya kamata ta kama gashin dokin kanta tajashi da karfi kamar wacce zata figeshi simran kuwa sai kuka takeyi kamar za'a yankata .
duk uban raini da rashin kunyar da javeed yake min for years a gidan nan kinga na taba tunanin in kashe shi? toh uban meyasa ke kike so ki jawo min masifa da bala'i acikin rayuwata simran meyasa..
tace yaa zubby wallh ba kashesa xanyi ba kawai so nake na koya ma wancan yarinyar hankali i dint mean it
cikin sauri da fushi hjy zubby ta buge mata bakin tace ke dan Allah yimin shiru, toh wallh inbaki sani ba kisani tun bayan mutuwar mum dinsa idanun mother hauwa yake kan rayuwar javeed, baki taba zuwa can ancestral home dinsu na moroco ba ko? toh they have a spell of protection akansa sworn with the blood of his ancestors, pleassse try to kill him once more in this house and we are all DEAD dan bake kadai zasu kashe ba har wanda yasan uban ubanmu saisun batar dashi a duniyan nan....u dont understand me do you?? u ure too stupid ..ta dauko pillow ta dinga gwaggada mata akai har saida tagaji snn ta jefar dashi a fusace.
Duk wnn abun simran bata dena kuka ba kuma batay wani tsiwa ba tana mikewa tay kneeling bisa gwiwarta ta rike kafar hajy zubby ta fara wani irin rokonta akanta ta taimaka mata tanata kuka kamr ranta zai fita
cikin kukan ta bata labarin komi datayi har da abubwan da janet din tagaya mata ynxun word by word .
hajy zuby taki sam ta kulata ta hade rai sai mita take mata
"ba laifinki bane simran bakinga kina zama acikin mufasas bane kike tunanin normal mutane ne kawai masu kudi da iko?see, they are called "mafias"for a reason..su ba irin mutenen da kika sani bane, just make one mistake with them.. and ur life with dat of ur whole generation is wiped out kamar ma bakuzo duniyan nan ba dan basu da sanayyah bare sabo.
haka suka kwana azaune in banda zaginta babu abunda tadingayi har saida aka kira sallahn asubah kafin nan simran din tay collapsing tay bacci wanda shidin ma a bazata ya dauketa bawai dan ta shirya ma hakan ba.....
Ata fannin su nur kuwa cikin wani yanayin shaukin juna sukayi bacci dan kuwa duk yadda taso tadagamai hankli daga yafarajin zai tabata sai kuma ya fara tunowa da wasu abubuwan datake kallonsa dashi..
musamn ma cewa datake jikinta kawai yake so which is actually bruising him. duk yadda taso tadaga mai hankli yau hakanan ya kwana da ita ajikinshin amma bai sake yay wani wasa da jikinta ba har sukayi bacci.
sasssafe ana daf za'a tada iqama a masjid tafarka sai ganin wayam tay bata gansa akan gadon ba kuma bai tasheta sallah ba wani abun da ya kara daure mata kan ma kayanta ne datagani wai harya maidata matashi jikinta..
tagumi tay idanunta suka ciko tam da hawaye dan tafi minti biyar maikyau bata iya saukowa akan gadon ba sai can cikin lumshe da budewa kafin ta sauko..
ranta a mugun dagule ta bude kofarsa ta fice tana tafiya ahnkli hawayenta na sauka da irin feeling din nan najin kanason abu amma an hanaka saidai bazaka iya wani abu akai ba sabida kasan kaine ka jawo komi.
gashi dai jiyan bawani magana javeed yayi mata ba he was mostly quiete ta tuna har tagama mai wanka baice mata uffan ba amma kuma shirunsa da wasu dabiunsan sosai yake aika mata wasu sakonni masu nauyi
dan yaune karo na farko datajita kusan tsirara ajikinshi but after all the body contacts amma bai mata komi ba kuma shine harda mayar mata da kayanta jiki
tana son taji haushi amma kuma tasan duk lefinta ne itace tacemai jikinta yake so
...hartakai dakinta hawaye takeyi tana sniffing ahankli.
tana shiga ta fada cikin bayin tay kuka tanamai dada jin dana sanin wasu kalamn nata kai dolene ma ta sake lalubo littafai na Addini domin ta kara farfado da iliminta na zaman aure dan inba haka ba gani take kamr wasu dabiun nata zai rabata da javeed dinta kwata kwata.
bayan ta raya hakane tay wankan da plain ruwa snn ta hado da alwala tazo tafara sallah tana idarwa ta jawo qur'aninta ta bude tafara karantawa dan ta samu nitsuwa
hajy zubaida tana idar da Sallahn safiya ko sallamar ma atsaye ta karasashi da mayafin datay sallahn haka ta buguzomo waje da tarin maganganu a ranta data shiryashi zata gaya ma janet dan sosai tay nisan tunani akan yadfa zata kashe wnn maganan cikin ruwan sanyi.
kai tsaye inda janet din take kwana ta nufa tana shiga dakin ta tasamu bata ciki tay maza ta leka baya acan kusa da hanyar sashen nur ta baya ta ga janet akasa tana kan training idanunta yay jaaa wanda kallo daya zaka mata kasan cewa ko bacci batayi ba.
Cikin sauke ajiyan zuciya hajy zuby ta karaso fuskarta babu yabo babu fallasa ta same janet din wacce tun data hangota ta gane meyakawota
tana zuwa ko gaisawa basuyi ba hajy zuby ta haderai tafara wani irin tuhumarta akan cewa tay threthnig in simran cewa cikin dare batare da wani dalili ba..
nan da nan Janet tahau mata bayanin duk abunda ya faru amma ina saima ta maida ta kamar bata san metakeyi ba irin gaslighting da blame shifting innan atake ta juyowa da laifin komi dayafaru jiyan gabaki daya ta dorashi akan janet tace mata kawai tace tay sakaci da rayuwar javeed snn tana neman tay victimizing yar uwata simran dan anga basu da gata su ba mufasas bane shiyasa ake so a daura ma yar uwarta laifi.
hakanan tajuya kan maganan tass tass tace janet tanaso ne kawai ta kufce ma kuskurenta batason ta amshi gaskiyar cewa itace asalin babban me lefi..
snn tace mata inhar ta kara matsawa simran ita gaban uban javeed din zata kai kararta in sha Allah saita tabbata anmata horo me tsanani kuma ta dena aiki agidan kenan har abada.
Duk wann barazanar be damu janet ba, face wnn manipulation da gasligthing din da suka shiga kwakwarlta sosai suka hanata cewa komi har hajya zubaida ta gama maganarta ta tafi.
waje ta nema ta zauna ta dan dafe kanta, dan tun jiya take jin haushin yadda akayi tay wann saken har ta bari hakan ya faru shin wann abunda tayin kuskure ne ko kuma babban ganganci!??
..saidai ita tsohuwar soja ce, bazata tsaya kuka ba, kuma bazata tsaya fadawa cikin tarkon barazanar ko wacce mace agidan ba,mikewa kawai tay da taurin zuciya ta koma dakinta tay wanka da ruwan sanyi snn ta shirya tsaf acikin bakin suite dinta na aiki ta fito ta zauna ata sashen nur tana jiran fitowarta.
niyyarta ta gaya ma nur komi snn taje ta gayama javeed in zai hukuntata toh, inma zai yafe, ko zai koreta a aikin duk dai ta shirya ma wannnan aranta dan bakaramin guilt takeji aranta ba.
tana zaune shiru cikin tunani da haushin simran daya cikata taji an dafata ahnkli
tana juyowa suka hade ido da naima ganin inda idon janet din yay jaaa ya cikke da damuwa yasaka naima tace " miss janet lafiya kuwa pls dont tell me ure still thinking abt what happen yestade kiyi haquri mana ai likita ma yace food allergies
tsaye janet ta mike tace no, is not naima. ba food allergies bane shirmena ne da kuma