Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
7 good min ahankli sann ya cire dick dinsa ya dago ta ganin yanda idanunta sukai luii wani iri hakan yasa ya rungumeta yanajin wani irin sonta aransa yana ajekanta akan chest dinsa bacci yay awon gaba da ita
wann karon labour kawai ta shigayi acikin baccin amma ko kadan bata farka ba
kwantar da ita yayi ya dauko wipe ya zauna ya tsaftace ta tasss lookng at how young calm and sweet she is.
saida ya gyarata sosai snn ya dawo yay wanka yaxoshi ya rungumeta yanajin mugun sonta da tausayinta aranshi
dakyar ya musu adduar bacci
Da asuba fari javeed yaje masjid yana Allah Allah ya dawo kafin yazo ya taimaka mata tay wanka tay sallan tun ma baayi raka na farko ba wani dan uban Ciwon ciki ya farkar da ita daga nauyayyan baccin datake
tashi tayi dakyar ta nufi bayi da karfin hali taje tai wanka tafito ta shirya tayi sallanta abunta tana idarwa ta fara karanta suratul maryam shikadai ta karanta kafin tay azkar ma sama sama tayi tafada gado ta kwanta wani dan uban xaxxafan nakuda ne ya turnuke ta bata san sanda ta rikota kasa da wani irin salati me karfi ba
#SURAYYAHMS129
Tun da nur firdaus ta durkushe a nan kasa bata sake sanin inda hanklinta yake ba murkususu kawai take akangwiwarta cikin tsananin jin ciwon baya dana mara tana furta" _..Allāhumma lā sahla illā mā ja‘altahu sahlā, wa anta taj‘alu al-ḥazna idhā shi’ta sahlā._ tana nishiiiiiii idanunta atamke take ta maimaitawa bata san ma yaushe akayi dakin haihuwar da ita ba,sama sama kawai takejin muryan javeed akanta hanklinsa a tashe yana comfoting inta amma bayan nan adduarta kawai takeyi har acikin zucyarta dan duhu duhu kawai take gani...
suna isa kofar dakin haihuwa duk yadda mother tay da javeed yatsaya awaje kar ya shiga amma hakanan ya mata taurin kai ya shiga shida kansa ya aje nur gently a inda aka shirya mata snn yariko hannunta shikin nashi gamm, lokacin daga mother hauwa sai wata dattijuwar ungozumarsu wacce takware sosai a harkan karban haihuwa ana aje nur tafara gwadata.
alhaj attah da anty suad da sheik haidar suna tsaye a kofar wajen suna jeka ka dawo kowa da abunda yake rayawa aransa dan they do caution der doctors to keep the baby gender a secret har sai an haifosu ake sanin me za'a haifa.
ungozomar ko kadan bata bar nur ta kwanta da bayanta ba sabida haihuwa tsugune wa budurwa ma shine safest and less prone to vaginal tear dan other methods gashi dama anbata kulawa taci abinci masu kyau kuma she is well lubricated tana cikin zafin nakudar suka ririiketa
duk da halin da take ciki she felt some kind of relieve da javeed ya rike hannunta gam gam anashi kamar yanajin zafin duk jikinsa fuskansa cike da matsancin tausayi sai encourging dinta yake da furta "ya latif'...akai akai, kafin nan yafara saka mata Hasbunallahu wa ni'mal wakīl..abaki
..yaki sam ya barta tay kukan datake son tayin sai addua kawai yake saka mata abaki dan bakaramin ciwon mara tadinga ji ba
mother kuma sai karanta ayatul qursiyyi da falaq da nasi da ikhlass take tana dan hadawa da salatin Annabi S A.W.
basufi wani minti talatin adakin ba nur ta runtse idonta da karfi tana sake nishi me nauyi sai very healthy looking yaranta farare sol suka fara silalowa daya bayan ta haifo triplets dinta yan maxa lafiyayyu, ruwan kwakwa datake yawan sha ya wanke fatar su tass tun aciki yasaka suna wani irin glowing dan Kyawawan gaske ne gaba dayan su da javeed suka fi kama..
koda javeed ya kallesu ji yay kamar zuciyrsa ta dena bugu for a secnd bfr her snap out da matsancin farin ciki akwayar idanun sa da suka ciko da ruwa sosai. jikinshi harna rawa shiya fara dora hannunsa akan yaran nasa, da jini da komi ajikinsu ya dan rungume su snn ya musu addua idonsa ya ciko da ruwa sosai musmn ganin yadda suke mugun kama dashi tun suna cikin jini his hrt was beating so fast, kafin mother ta amshe su.
daga nan kowa yanata yara shi matarsa ya jawo jikinshi ya wani irin rungumeta yana comforting dinta with the kindness and most comforting words, first time daya furta mata cewa duk wani abu nashi da take so a duniyan nan yabata shi basai ma ta tambayeshi ba.
tunda yaran suka callara kuka alhaj attah yajiyosu he gets soo emotional yabar wajen ya sauka kasa can can waje ya daga hannunsa sama yanata hamdala dan baison kowa yaga hawayensa dake zuba
anty suad dake kofa tare da sheik dake famar kiraye kirayen su hajy amira yana gaya musu nur ta haihu anty suad ko kulasa baty ba ita kam takasa hakura nan take ta shigo ciki dan kirjinta takeji kamar zai fashe dan murna musmn ma data ga wai maza ne kuma har su uku, sai albarka da suka taru suke saka ma nur duk wani abu da akey ma uwa na al'ada shi aka hau mata, they make sure all the kids get the colustrum ayayinda javeed yana basu waje suka hau gyara yaran
da uwar.
mother hauwa kuma ta dan harhada wasu abubuwan herb dinsu na a'lada da suke ma uwa da jariri tafara yi musu atake
gyara nur din akay tsafff tsaff ita da babies dinta aka mata asalin wankan ruwan zafi me shiga jiki aka tabbata tasa ruwan zafin acikinta me kauri kafin ta samu bacci
after like 20 min da baccin ne aka bar kowa ya fara shiga javeed almost cudnt take his eyes off her and the kids dan bazai iya misalta farincikin da ke yawo aransa a wann safiyar ba jim kadan sheik haidar ya shigo dakin da shima murna har baki javeed ne ya dau yaran yana mika ma alhaj attah daya bayan daya hannunsa harna bari bari yake amshar yaran yanata kallonsu with immense love and proudeness ya nata musu addua dan yaudin babban rana ce garesa da bazai iya mancewa ba.
tuni anty suad ta saka aka kawo gadajen yara har uku aka fara shirya special resting room ma mejego while mother kuma ta dukufa wajen hadawa nur asalin abinci hadin me jego na gargajiya
bayan tea me kauri wani mayen goat ppr soup aka farayi mata daya ji healing spice kamrsu negro ppr, clove, garlic,
ginger, prakesse, sann akay ganishing da ugu da uziza leaves aka kawo mata tasha da dumi ga wani irin kunun daka da akayishi da kayan qamshi akay enriching dinsa da garin dabino da ridi
they make sure to keep her warm and qurded komi ana koya mata gently yadda bazata ji kewar wani na gidansu ba
kafin 10:30 am na safiya tuni sauran ahalin mufasa suka cike gidan kowa da kalar xumudinsa
cikin babban daki da akay mahaukacin decorating dinsa da kayan duniya kala kala da gadajen yara na alfarma da aka ware ma nur kowa ya nufa
domin ganin babies
addua da tukuici kala kala babu wanda nur bata gani ba, musm ma daga wajen father inlaw inta ranar she gots more gift and mufasa properties frm him.
Satin gabaki daya shagalin shirin suna aka dingayi cos every day is a celebration basu barin nur tay komi sai wanka da motsa jiki da kuma yan al'adarsu da sukey na jinya da ake mata dan jikinta kar ya lalace yay karfi sosai.
mother dakanta ce take hada abincinta kullum, already taya mata hadaddan yajin daddawa me wani irin garin dakakken namar kaza da ake soyawa a bushar dinnan aciki, wani bin da dare haka za'a sakata tashanye zazzafr cowleg ppr soup, ko fish ppr soup irinsu titus, cat fish, ko dry fish, inzata mata wani miyar kuwa she will make sure yaji herbs ko asalin daddawa sabida original womb healing propeties dinsa haka ma za'a sata cin abinci sosai musm ma more protein da kuma tuwo sam ba'a mata jegon yan gayu ba,akan mata asalin wanka ne tafita tsaf bakuma da tafasehn ruwan zafi ba, just hot enuf to unclog the old bloods, dan ko kadan basu bari tana zama a wajen sanyi her room is alwys warm, kafarta kullum da sock, kanta da hula ko mini hijab.
Irin gatan da nur ta gani a satin nan bazai misaltu ba Sumtimes ma sai tay dagaske take iya daukar babies dinta sabida kowa yanason ya dauka ya rike, As usual wann karon hidimar nasu ne sukadai dan banda sultan da lady sid babu wanda aka barsa yazo moroco
suna, javeed ya sha tambyr nur ko tanason ya gayyace mrs haseena ko su kawu koda in sun koma gida amma koyaushe ya tambaye ta sai yaga tace masa a'a kawai subi abunda mother tace azauna lafiya.
hakanan aka sheka bikin suna na gani na fada aka saka ma yaran sunan Azad, Azlan da Asad. which is inspired by mufasa legacy of lions. sede wann karon duk wani gift na arxiki ma yaran kawai aka tara wanda tun basu san me suke ciki a duniyar ba alhaj attah ya raba musu multi million naira asset companies and shares tun suna jarirai suka dawo millionaire wajen kakansu.
anan kasar morocco nur tay jegonta na sati uku har saida jini ya dauke mata kafin nan sukaje kaduna nan ma sukayi sati daya wa hajy mammy wanda Komi game da kula da yaran anan tadora ta bisa hanya bare ma hajy mmyn bata wani kyaleta tasha wahala da yaran sosai..
bayan wucewar su lagos anty suad ce ta dawo gidan da zama bisa umarnin mother har sai da nur tay arbain da haihuwa kafin nan ta tafi sunyi asalin xama me dadi dan sosai anty suad ta dawo tana kama girmanta takuma dora nur akan hanya na yadda ake reno sosai kafin ta tafi.
shakuwa da soyayya me tsafta ya dada ninkuwa tsakanin nur da javeed dan kuwa duk zumudinsa da yaran haryau baikai masa yadda yake jin matarsa aransa ba
bayan na'ima, special maids ne suke kula da yaran kowani lkci dan baiya bari ko kadan wani abu yay stresing din nur musmn da tasamu kanta ta gama warkewa suka koma ga sex he becam more addicted to her more then ever dan kullum yanxu yakey harsaida yaji ya rama dan hutun nan da ya samu na haihuwa.
dake nur ta samu masu taimaka mata da yaran sosai atake ta fara applying knwldege data samu na international diplomacy and philantropism tafara bubbude projects din su na global food and water aids, da charity, foundations, children emergencies etcs wanda ta fara dorawa ne akan ayykan da mahaifyar javeed tabari wanda ya jawo bata wani zama sosai kusan koyaushe zakaga ta dau wanka sun fita da na'ima da gurds dinta intay commisioning sai ta nada kwararrun wakilai shikenan duk sauran strategic plans din daga gida takeyi sai dai ana kawo mata feed backs, tayarda tsoffin project tafara yi sabbin kuma dake innovations dinta she is still extending it to global position.
Rayuwarta kawai take cikin kwanciyar hankli har saida yaranta nur suka kai 6 months kafin javeed ya kira su mrs haseena domin yaji ya suke but she cudnt hide her tears suna fara magana sai ta tambayeshi nur duk dama tasan amsar sa no ne, but he can feel it in his heart yadda hakan ya zamo mata babban tabo a zcyrta, dan bata da wani babban buri ayanxu face ta ga yar tata ta roketa gafara koda zata samu cikken kwanciyar hankli
last week aka bata transfer from turkey zuwa America sabida kwarewarta, sam taki ta karba sabida alredy tay alkwarin tarbiyantr da layla dakanta no matter what, har saida didi tay da ita dakyar snn ta amince zataje.
da taimakon aryan layla tay accepting new personalityn ta tana rayuwarta me sanyi cike da nitsuwa saidai koda ta koma school, memories dinta da nur firdaus kullum yana dawowa mata musmn in taga 2 sisters saitayi ta tuna irin undiluted love da care wanda nur ta nuna mata a rayuwa, wahalar da nur din tasha wajen kareta, karba mata fada da tabbatar da lfyarta da komi na nata. babu karya nur was the best mother, a father, a friend a teacher, a protector dat she neva get to apreciate
yanxu da abubuwan duka suke dawo mata sai takejin aranta tabbas bakaramin rashin imani,butulci da mugunta ta saka ma nur firdaus da shi ba
wann feeling din sosai yaso yay affecting din sabon karatunta, wata rana haka zata dawo gida daga schl da kuka tanajin ta tsane kanta sosai.
wanda hakan yana mugun tayar ma mrs haseena hankli dan itama kusan irin halin datake ciki kenan
tun aryan baisan komi akan rayuwar layla ba har yazo ya fara sani, dalilin haka ya dinga jan hanklinta da yan nasihohi suka sake maimaita islamiya har Allah yasa abun ya ragu mata sosai, yanxu haka aji biyu take kkrin shiga a university tana kan karanta nursing science ayayinda iyayen aryan din suka fara tunanin neman masa aurenta kawai sabida ganin kalar shakuwrsun.
daga nan kaduna kuwa har saida razia ta haifi baby girl snn nur tay waya dasu raxian da kuma su alhaj abbakr acan kaduna tawayar javeed nan ma dakyar ta iya gaya musu cewa ta haihu tuntuni basu sha mamaki ba dan sultan ya gaya musu cewa dama ba lallaine su sani ba kowa ya mata murna ranar sunan razia haka ita da mijinta suka aika musu da gudumarsu ta hannun agents dinsu.
boys din nur suna shiga 7th month dinsu nur tafara sabon laulayi saidai wnn karon bakaramin gaurayata cikin yay ba kullum tana kwance bata da lafiya har saida cikin ya shiga seven months kafin ta samu sauki all throu during dis moment yaranta mazan suna wajen hajy mammy ko suna wajen anty suad akasar waje
haka ta raine sabon cikin tare da mijinta cikin bata kulawa sosai wanda asatin haihuwarta ne aka yi bikin layla da aryan a turkey, sunsa aransu nur firdaus zataji labari tazo amma sai shiru javeed din ne kawai yaje musu dake babu namiji wanda zai tsaya musu haka har aka gama bikin layla ya dawo bai gaya mata ba.
yana dawowan ne sukaje moroco inda ta haifi baby girl dinta aka saka mata suna RUHI. bayan haihuwar ruhi ko wata uku batay ba aka aiko musu cewa hajy mammyn ta rasu wanda mutuwa ne daya girgixa javeed harma fiyeda mahaifinsa dan tun bayan rasuwar mhfyrsa itace ta asalin yin jinyarsa snn ta raineshi, bayan zaman makokin ta ne da suka dawo lagos akama yaranta mazan birthdyn cika 1year snn nur tafara shirin tafya asalin karatunta a kasar malta in one of the discrete under world univesities da zakaga kwata kwata basufi su bakwai a ajin ba yawanci ma irin su ne mafia da suke neman top tier secrecy. zatay degree na shekaru uku a fannin business Administration da minor a fin.tech, in other to build her business brain snn ta fahimci duk wani harkan global economy tun daga farko. tafara schl din da shekara guda ta sake haihuwar da namiji aka samakai sunan alhaj attah ana ce masa "mufasa junior" daga nan sai bata kara haihuwa ba har saida ta kammala degree inta tsaf tsaf.
triplet din ta tuni suka koma hannun mother hauwa, sheik haidar da khaleefa suna kan dorasu bisa early busines brain development training da wasu dabiu da zai saka su taso da mufasa legacy ajininsu da wnn brotherhood and discpline spirit din da suke bawa yaransu tun suna yan kanana.
har sai bayan haihuwar junior ne javeed yafara sanar da nur komi gameda abunda yasame su mrs haseena wanda duk dama abubuwan da ya musun yabata mamaki amma saida tay kwana biyu tana fushi dashi akan boye mata komi dayay, dakyar ya lallabota suka shirya dake lkcn ana kkrin ma za'a akaramai girma in oda to make it up for her haka yay inviting din layla da mrs haseena da didi wajen dinner na event dinsan a america batare da ya gaya musu nur zasu gani awajen ba.
already mrs haseena tana aiki a american layla ne kawai ta taho da kakarsu didi daga turkey sukazo wajen daddare layla da baby boy dinta mukhtar. koda javeed ya hadasu it was such
an emotional outbust for them musmn ma da nur firdaus bata wani nuna mamakin canjawar fuskar layla ko xakuwar son ganin mrs haseena ba, a farko ma kakarsu didi tafara runguma suka gaisa sosai kafin nan ta kulasu.
they look really sorry but kalaman su na neman yafiya gabaki daya bawai shiganta yakeyi cancan ba, dan emotionally ta riga ta yaface su a zucyarta ita kanta bata san ya akayi komi nasu ya fice mata arai ba.
bata wani jin dokin su ko tausayinsu sosai kamar dacan yadda ta rike su da muhimmci da amana sosai. ita kanta mrs haseena sai da talura da hakan duk dama nur batason nuna musu ayanyinta, tana yin murmushi tana komi but this nur definately doesnt feel like the old nur da suka sani duk dama she try her best wajen nuna musu cewa komi ya wuce awajenta and she is very happy for their new life but its hurts so much to know they lost that immense family love spark in her eyes and emotions.
tun bayan nan da suka gana da nur hanklin su ya dan kwanta saidai abu me wuya ne musu hadiye yadda sukasan sun rasa wani gurbi awajenta na har abada.
********
years goes by, a shekara ko biyu baifi nur ta kira familynta sai daya ko sau biyu ba she calls them both dana kaduna dana turkey, but hardly kaga tay sharing wani information game da rayuwrta da kowa, daga karatu, business sai rainon yaranta, ahaka har ta haifi twin girls. Hayfa da hayra. kafin tazo ta haifi namiji hadil abayansu.
ata kowani bangare rayuwar na tafiya musu cikin nitsuwa da dan gwargwamaya da baza a rasashi na yau da kullum ba.
jajircewan mrs haseena ya jawo ta samu wajen zama a zukatan kungiyon tallafawa yara marayu da wanda aka zubar da su, dakyar ta yadda tay auri wani black american muslim suna zamansu a America time to time take zuwa turkey duba didi da kuma layla agidan aurenta
a inda daga dubai kuma babban dream din razia a fashion industry ya zamana gorgeous first doter dinta yasmine ce ta sameshi, crowned as the most beufyl youngest arabian child