Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
ya kunna heater yay asalin wanka mekyau da ruwan dumi snn ya fito fuskarsa da skin dinsa looking so fresh
sanye da farin robe ajikinshi daya dau wani irin qamshi ya wuce kai tsaye gaban madubi
yayi yan shafe shafensa ma mayukansa dakema baison qamshinshi ya tada nur a bacci sai kawai yadau kwalaben turarensa ya wuce dasu cikin walk in closet din kayan sawarsa dan ya shirya anan cikin nitsuwa.
anan cikin dakin kayan ya shirya kansa cikin wata mayyar Chow Tai fook slim fit toilered suit, yar cikin fari kall har tana sheqi
sai kuma coat da well ironed trauser dinsa suka kasance wani irin deep calm royal blue me aji.
....yana gama saka kayan ya saka takalmi data kusa cin uban suit dinsan tsada irin limited sleek cover shoes din nan ne from uniqlo yabi ya daura agogon phatek philip dukkan kayansa are limited to him alone dan baiya saka kaya me dauke da tags ko logon kamfani saidai amasa nasa shikadai.
saida ya shafa oil na notes of neroli snn yadada gyara suman kansa da aka masa aski me kyau yabi jikin sa da normal signture turarensa na mufasa noir yadan kalli kansa a madubi sama sama wanda babu karya koshi kansa yasan ya hadu kuma yay kyau sosai, he look really fresh smart, shiny and breathtaking kai zakace ranar daurin aurensa ne ma.
yawanci barshi da son saka suit colour black, ko grey, ko white ko rusty, amma yau da yasaka deep blue din kuma sai yay daban kamar ka lasheshi.
ya fito daga dakin shirin dede karfe takwas na safiya na neman cikawa, nan ya danna special codes din dakin ajiyansa ya shiga ciki snn ya bude wata katuwar wood board mai hawa hawa aciki yafito da wata katoton customised carton da yay sealing dinsa da babban tape ajikin tape din ya rubuta first night thank you gifts to my wife kana gani kasan yajima da ajiyesu..
jan kwalin yay ya aje akan table yana kkrin bude seal tape din ya ciresu daya daya kenan caraf yaji wayarsa ya fara ringing daga cikin dakin.
marmaza ya aje sharp laser din dake hannun sa yay sauri yabar kwalin awajen dan baison komi yatashar masa nur dinsa a bacci.
yana rufe safe din agaggauce ya dau wayar batare da ya duba sunan waye a kai ba yana dorawa a kunnensa cikin lunshe ido da budewa ya dan kyabe baki jin muryan sultan dake famar bashi haquri da bayanin rashin zuwan sa akan lokaci dan shima acan hanklinsa sosai yatashi musmn da yazo yaga text din da javeed ya tuttura masa 5 days ago
wani muhimmin aikin sirrine ya tsaresa bai dawo abujan ba sai da yazo kuma yatarar da mr aqeel har yafara aikin ayayinda yake kan jiransa da sako, wanda ko hutawa basuyi ba ya dauki file din nur agidansa snn suka zagaya Abuja wajen clients dinsu suka karasa binciko wasu abubuwan da dacan bai saka ba dan yasan koma yayane tunda an dago maganan to dole ne javeed ya kasance cikin matsala in har gaskiyar Nur firdaus bai fito ata fuska me kyau agidansu ba.
sultan kuma yajima dasanin gaskiyar nur dan shi akoina labari yake inda shine aka bashi aikin bincika tou ko angoge sai yasamo, he had full details na rayuwar nur acikin file dincan da javeed ya tsallake yaki dubawa but he just cannot breach his own profesionalism ethics nd protocols ko wani marital privacy wajen gaya mishi tunda dai yasan javeed din baso yake ana yawan shige masa hidimar rayuwar aurensa da nur ba.
javeed yay shiru har saida sultan ya gama surutunsa na bada haqurin bata masa lokaci dayayi shide baice komi ba
hadadden agogonsa kawai ya duba yaga time can cikin sauke ajiyan zuciya da calm voice dinsa me sanyi yace sultan its okay, ynxu zaka tsaya surutu ne ko zaka zo dan ance mother zata kasance a gidan nan by 10:am and i need to be ready. agaggauce sultan din yace "alryt ina zuwa kawai i will be with you in minutes inna zo we wll talk more.
javeed baice komi ba ya katse wayar sai kuma bai koma cikin safe din ba, daukar parcel din da yasaka stained bedsheet din yay snn ya bude dark acreage dinsa ya dan kunne candle light ya zauna kusa da hoton mamansa yay shiru for while baice komi ba.
dan tun da aka fara case dinnan ya dinga jin tsananin kewarta wanda yasan da ace tana raye da bazata taba kin bin bayansa akan nur firdaus ba and she wll help him find the truth badai ta juyamai baya ba shiyasa haryau yake jin radadin mutuwarta da absence inta in his life duk da yawan shekarunsan nan.
yana daga zaune banda kallon fuskrta babu abunda yakeyi ayayinda yake raya wasu abubuwa acikin ransa bai kuma tashi ba saida yaji kamar motsin janet a dakin snn ya fito
9:30 an on d dot ta kawo abincin dayace matan tay umarni ya bata akan ta aje tray din breakfast din akan table daga nan ta fice cikin sauri...
bayan ficewarta ya jawo note pad ya rubuta ma nur sako akai snn ya rage wutar dakin sai ya fita waje
saukowarsa bada jimawa ba yaga sakon Mr aqeel na cewa sun iso, 9:35am ya zaga kofar undergrond garage dinsa yana fitowa sai suma gasu nan sundiro tanan sun shigo cikin convoy na wasu kyafaffun jeepa jeepan DBX bakake kusan guda shida ajere sultan ne da body gurds dinsa sai kuma mr aqeel a tsakiyarsu.
wanda tunkan su gama karasowa wata sihirtaccyar ajiyan zucya ta kufce ma sultan ganin kamar javeed looks fine dan yadda yaga yay kyau sosai baiga alaman wata damuwa atattare dashi ba.
yana karasowa ya fito a motar jikinsa sanye da kananan kaya nan sukayi musabaha mr aqeel kuma ya gaishe da javeed din da ladabi snn ya ja gefe ya basu waje.
babu wani bata lkci sultan ya mikamai file din...javeed ya karba amma bai bude ba kawai yace sultan ya gaya masa iyakar abunda yake da bukatar jin duka dan har ransa baison shida kansa yay invading privacy na matarsa sabida hakan baida wani ma'ana ko a addinance.
sultan bai boye masa komi ba saidai dake yariga yagane me javeed din yake nufi tuni aransa ya kulla cewa bakomine da yaji gameda relshp din nur da mrs haseena zai gaya masa a fili ba dan akwai abubuwan da shikansa sun bashi takaici da mamaki aciki.
iyaka main point din kawai ya ciccicire tun daga case din mrs haseena na siyasa da alakar hakan da hajya farida bala,
sadaat,da duk likitocin da suke da hannu akai da zak zak abunda yafaru ranar da aka farmasu nur, da alluran ciki da aka ma nur na HGC har izuwa case din Dr surayya wanda already ma sun same contact inta har sunyi magana da likitanta dake chan cairo sun daidaita komi.
sultan yace ma javeed Wani allura farida bala tasaka aka dinga ma dr surayyan akai akai tun ranar data fara jinyartan anan nigeria waidan karta warke dawuri bare ta tafadi gaskiya abunda yafaru da nur shiyasa haryau itama ake jinyarta amma babu alamar warkewa.
tunjiya dai yasaka spies dinsa da suke egypt suka dauketa yanxu haka ankaita asibitin john hopkins birnin Baltimore dake america an damkata hannun trusted doctor specialist dinsu kuma ake aiki akanta har likitan yace yau da safe speech dinta yafara dawowa tafara magana da kadan kadan izuwa sati 1-zuwa 4 zata warke gabaki daya musmn inhar illar allurar da akayi ta matan bai taba brain inta sosai ba.
suna daga tsaye anan
sultan ya fayyace ma javeed komi da komi da kuma informtion akan duk wanda suke da hannu aciki.
kafin nan mr aqeel ma ya karaso kusa da su nan yahau gaya masa cewa already yasaka mutanensu agari zasu capke senator farida bala,da duk wanda hannunsun yake kan case din tareda dukkan likitocin da sukayi aikin, snn ya bawa javeed full details na yadda sadaat ya rasu a hannunsu Adnan shehuri a matsayin revenge na nur firdaus da sukayi masa da uwan acid.
javeed baiwani sha mamaki akan sauran abubuwan da suka fito fili game da nur ba dan sai yanxu komi ya kama hankli.
saidai sosai yasha mamaki akan abbwan da layla tay ma nur na bata suna a schl dinsu kafin nan yuwar auren su da adnan da kuma yadda adnan din ya zamo batacce. shide yasan tun ranar da yafara amsar wayr nur ya haddace lambar yaron, snn yay bincike mekyau akansa bai dai samu komi na dabiar banza ko batanci akansa ba wanda shiyasa ma baiwani daga hankali sosai akan soyayyrsu da nur firdaus ba saidai yaudin yasha mamaki sosai daya ji cewa wai still adnan dinne shida abokanan sa suka kashe sadaat under the influence of hard drugs batare da sanin kowa ba.
wani karamin tunani yay snn yace ma mr aqeel yaje yaji da sauran kawai yabarshi shida kansa zaiyi handling din su adnan din personally amma sauran mutanen kam kaf wanda hannunsu yake cikin case din akamasu snn akai masa su chan cikin underground torture room dinsu dake Abuja.
godiya yay ma sultan duk dama sultan ya kance masa babu godiya a tsakaninsu cos they are like twin brothers tun da suka taso kuma yawancin manyan influence da samun kariyarsa daga can sama yana zuwa masa ne daga ahalin mufasa he practcly sees them as his only family dan shi na shi iyayen sun jima da rasuwa.
bayan javeed ya gama bada oder akan akyale su adnan abar masa, da ladabi Mr aqeel ya amsa shi, nan atake suka yo sallama snn suka kara ficewa agidan shida sultan
sultan ya kara wucewa garin abuja mr aqeel da sauran men dinsa kuma suka fada harkan aikin da aka sakasu.
nan javeed ya koma cikin gidan rike da file din a hannunsa baiko bude ba, fitowarsa daga wajen kenan suka kusan cin karo da lady siddika lkcin tawani irin shan kwalliya ta saka kaya ubansu ga gwagwalai dan har wani ankon colour sukayi dark royal purple ita da kirjin biki wato hajy zubaida da tunanin yaune auren kanwarta simran da javeed mufasa.
wanda tun asuba suke ta bidiri ana famar yagalgala simran ana kodata ita kuma sai tafka zumudi takeyi jin yaune aurenta da javeed kanta na rawa duk ta kasa nitsuwa, she was feeling her self tanajin yadda ake mata nasihar aure har wani zugata akeyi ana ce mata ana daura auren daren farkonta da javeed marmaza tay tay cikinsa saboda shekarunta ya danja dai ta tasamu ta haifi koda y'ay'a biyu zuwa uku da shi....
wani dan uban hada rai da javeed yay ya saka lady sid bata iyayin dogon magana da shi ba tuna irin tsawa da rashin kunyar da yay ma anty suad itakam tasan hala marinta zaiyi tsaf in tace zata hatsala shi, suna hade ido sai kawai sai tace mai ai nan da minti goma mother za ta iso ana jiransa a babban falon gidan dan tarbanta.
da idonsa kawai ya bata amsa snn ya dauke kai ya shiga dakinsa ya samu har nur ta farka jikinta babu wani karfi sosai tana zaune a takure agefen gado tay shiru
kara hasken dakin dayay yasaka ta dago kai atake tadan kalleshi suna hadeb ido ganin hawaye na sauka a fuskrta yuu yasaka ya aje file din akan table yay sauri ya karaso inda take kamar zararre yana jawota jikinsa tabi ta sulale akan kirjinshi ahnkli suka wani irin rungume junansu sosai ayayinda jikinta yadau wani dan uban zafi.
lallabarta ya dingayi har saida tasha pain relivers dake kan tray din,snn ya hada mata tea dakansa ya bata takarba cikin lallami yace mata taci abinci kadan ta kwanta zaije can kasa ya samu babansa yanxun nan zai dawo.
dake ma batajin dadin jikinta sai bata masa wani gardama ba
jikinta a muce take kallonsa har ya dauko parcel din daya saka bedsheet din jinin aciki yahada har da file din, dacan har zai fita saikuma ya tuna is better to keep her motivated dan baison tasaka tsoro aranta ko tay ta tunanin da zai daga mata hankli
lambar likitan dake kulawa da dr surayyan ya cire a file din snn ya kira asibitin direct yace a hada shi da client dinsa tunda ance tafara magana kadan kadan
ana kkrin hadasun kuwa nan ya maida call din video snn ya kawoshi ma nur ya mika mata wayar yace mata tayta magana da antynta kafin nan yaje kasa ya dawo da sauri ta aje tea din hannun ta da kirjinta na rawa rawa duk ta dauka razia ce dan babu karya tafi dora tunanin razia aranta fiye da na kowa despite keeping it to her self amma haryau babu wanda take son gani kamar yar uwanta razia.
javeed yana ficewa a dakin nur ta dan gyara zamanta snn takure screen da ido, after like 3 minutes caraf sai ga fuskar Dr surayya ya bayyana tana kan gadon asibiti andan tallafo kanta da pillow....
da wani irin shock suka hau kallon juna muryan nur na rawa rawa tace "Anty?..
nan take hawaye suka fara tuntudowa idanunta kamar ruwa at same time tana murmushi ganin dr surayyan tana miko mata hannu cikin wani irin yanayin rauni da ragwabewa na mamkin ganin nur yadda ta wanku tay bul bul kamar ba nur din ba
kallon juna suke kamar a mafarki wanda ya zama babban surprise atsakaninsu duka ya kuma kara stimulating din kwakwalar Dr surayya dawani irin karfi ta kwaco speech dinta bakinta na rawa rawa tace n..nur..nu.. firdaus???.
a sulale cikin muryan kuka nur tace alhamd alhamdullh anty kin tashi??? da sanyin murya tace how are u feeling ya jikinki...i miss u soo much and i am very sorry mummy tacemin wai sandaniyata kika shiga cikin wnn halin Anty dan Allah kiy hakuri...
daga haka suka fara magana dr surayya tana ta rarrshin nur din cikinsu kowa na kuka dan nur harta mance da batun ciwo
jikinta duk yay sanyi dataga da kyar da wahala Dr surayyah take iya fidda magana asarari....
saida suka gama kukan snn dr surayya ta fara mata tambaya akan abunda yafaru cikin kuka nur firdaus ta soma bata labarin duk yadda sukayi da mrs haseena hartakai izuwa ga barinta abuja zamanta da kawunta da kuma aurenta da javeed mufasa, kiji tsoron Allah karki karanta abunda baki biyaba mutuwa koyau ko gobe dan haqin da kika raina saiya hanaki kwanciyat kabari 0806071224
chat me and pay
Arewabook@surayyahms
bangaren javeed kuwa
cikin sanyin nitsuwa tare da takunsa me cike da wata kalar tausashiyar kasaitar da bata fidda sautin hayaniya saidai na iko da kwarjini a idon duk wanda ya daga ido ya kalleshi a bugu daya ya sauko kasa lkcin just few minutes ne kawai ya rage su mother su karaso.
tun da yaji gidan ya dau wani irin shiru yay harsashen hala dukka anhallara ne a babban falon anata jiran lokaci.
tafyarsa yake anitse saida yaxo daf snn ya kalli daya daga cikin servant masu gadin kofar site din ya mika mata katon parcel din da bedsheet dinke ciki wanda akwai dan karamin note me dauke da handwriting inshi da kuma rose flower yace mata taje ta ajeshi akan gadon anty suad tabarshi awajen...
babu bata lokci servant din ta karba marmaza takai dakin anty suad ta bawa private maid inta daga kofa aka aje mata akan gado snn ta fito.
bata jima da fitowar ba sai ganan anty suad din ta bude kofar bathrum dinta tafito tana tafiya ahnkli fuskarta a mugun dore alaman kmr daga kashi ta fito..
gashi ta sha wani irin wanka da smooth designer saki material na manyan mata an mata wani irin classic bubu gown da aikin hannu yay mata kyau dan irin shiny golden colour din nan ne sai qamshi takeyi banda uban baxa capacity na wasu mayun diamond jeweries data sakasu tun daga kunne har wuya da hannu suna baza kyalli.
wani dan uban ciwon ciki ke neman ya sako ta agaba mehade da tsurewar ciki shiyasa duk abunda akeyi agidan itace kawai bata samu daman fitowa waje ba tukuna amma dake yau ranar korar nur ne she wont miss it for the world gashi ance mata mother suna daf da isowa tanata sauri sauri danta gama ta fito atarbe su duka atare.
hand cream ta dauka akan madubi ta shafa shi hannunta ya kara laushi snn takara fetsa turare har zata bar dakin agaggauce kenan idonunta suka sauka akan parcel dake kan gadonta kamar wanda aljanu ne suka aje mata shi.
wani rau tay da ido tana yatsina fuska cikin rasa uban waye yay tsaurin idon aje mata wann abun dan lady sid dai ba irin matan nan bane da suka saba da aje mata kyauta
a mind inta tace kode zubaida? kai kai tace a'a, basa wani shiri da zubaida, toh hala saidai marar kamun kai dinnan simran dan tasan yarinyar bata da aji ko kadan, gashi dai bata kaunar nur anma kuma tsanar datake ma simran aranta yafi yawa dan yarinyr bata mata ba kwata kwata saidai dayake ta lura simran din jakar mace ce yasaka dolene ta rufe ido tay amfani da ita yanxu dan kawar da wacce take ganin kmr zata iya bata ciwon kai a ahalin mufasa nan gaba.
aranta ta gama gane cewa nur yarinyace me farinjini, ilimi ga nitsuwa ga addini ga kamun kai gata yar karamar yarinya danya shataf kuma kyakkwar gaske wanda babu shakka ta cancanci zamowa mata agidan mufasa, saidai babban tsoronta shine daga zarar nur firdaus tafara xubawa javeed y'a'ya toh shkan fah ahalin mufasa ya dawo hannunta kenan na har abada saidai nasu yayan sucigaba da zama akarkashinsu kai dole ne fa yarinyar nan ta tafi....
ga nan simran who is age and career perfect figure wa javeed but she damn dull and classless saidai tunda ita tariga ta fara tsufa wayasan ma ko cikin javeed din bazata iya dauka ba shiyasa tasan plans dinta bazai fadi kasa inya aure simran din ba.
..da wani irin karamin tsuka tareda cigaba da saka abubuwa aranta takaraso kan gadon snn tasaka hannu tadauke parcel din tayaga seal din wanda tana budeshi idanunta ya sauka akan very fine hand writing din javeed da rose flower akai duk qamshin turaren sa ya kama jiki.
jikinta har na rawa tadaga paper dataga an rubuta"..Shame is heavier on the lips that accuse than on