Chapter 63 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   63 / 112

186K to 189K   out of 335.4K words

tsananin jin haushin da ma nur firdaus tasamu wani mashunshuni akan lokaci..

saidai yawan cewa da mrs Haseena take wai nur fanko ce bata da kima yasaka takejin dama dama dan tasan halama wani katon mummunn alhaj me mata uku ne ya aure nur din snn ya cike da ita ana hudu.

aranar auren nur din banda tsinewa da zagin auren babu abunda sukayi mrs haseena duk ta gama yima auren mummnan fata tunma batasan waye nur din ta aura ba...


washe gari sassafe aka kira daga offishin CID ana neman mrs haseena

adan dole ta katse program din, laylah tace sam itakam saita karasa har karshe dan ji take kamar yadda hajy mairam tafara sake mata kudi tana dorata akan harkan siyasa me zafi kamar na mamanta bazata sake tay wasa da wnn daman ba dan shine kawai yanxu yake bata kwanciyar hanki

haka zatay kwana da kwanaki awani waje amma ko by mistake bazakaga adnan ya nemeta ba tun abun yana damunta harta zo takoyi dannewa


bayan wucewar mrs haseena Abuja tun daga airpot agent suka kaita wani special
interogation room

wani sabuwar tashin hankli daba'a samai rana taji ana mata tambayoyi akan mijinta sadaat data jima tana nemansa wanda badan hajya mairam shehuri tana yawan danneta da cewa tasaka ana nemnsa ba da hala batasan ya zatay da ryuwarta ba..

saiyau kuma datazo takejin cewa ai ana tsammanin cewa sadaat din ya mutu ne kuma da alama kashesa akayi

Dan jiya ana bin wasu yaran yan drugs jeji ansamu abubuwa kamar riga da kuma kafar takalminsa daya daya snn sun samu tsillin hakorinsa acikin drum daya gama shedding yanxu haka sunkai lab idan aka gama dubawa za'a nemata don a tabbatar mata cewa shine ko ba shine ba..


tunda mrs haseena taji hakan gabaki daya saita karaya hakanan tadawo gidanta tayita kuka da jin cewa hala dagasken ankashe sadaat ne tunda watanni ynxu sun shude amma an nemesa sama da kasa basu ji labarin komi ba sai yanxu

tun bayan daurin auren nur da kwana daya akafara tuka wnn case din gadan gadan hakanan mrs haseena ta shiga matsanncin damuwa da tashin hankli jin ankashe sadaat ne a cikin ruwan acid anyi dissolving din naman jikinshi inda ko tsillin kashinsa ba a samu ba.

Adan dolenta ta shiga zaman makoki da takaba masu mata jaje sunayi masu tuhuma da kawo suka duk sunayi amma batace musu komi ba ga wani irin zafafa binciken da akayi yau polusawa suxo gobe CID suzo .

acikin wayann mayuyacin kwanakin ne wasu mugayen halin layla ya dinga bayyana mata afili

dan ko kadan layla bata taba zuwa gidan tay mata minti biyar cikkake ba, koda ta dawo abujan ma she just took advantage of mrs haseena's lowest situation na baqin ciki da kuma takaba ta cigaba da bayyana kanta media domin neman wajen xama a xuciyar surkuwanta hajy mairam shehuri


wani irin kaimata rayuwa yake a wnn lokacin dan harta danyi bulbul ta zama fess abu dayane yake bata mamaki yadda tun aka fara case din sadaat marmaza adnan ya tatttara yabar kasa batare da yasanar da ita komi ba kuma basu waya kota kirasa baya daukawa ahaka har saida tay satikai...

can bayan ya tabbata cewa shida abokansa sun bibbiye relevant authourities an rufe case din snn ya dawo gida.

tun bayan dawowar san itama laylan tafara shiga wani sabuwar ha'ula'i dan wani sabon tsanarta take gani a idanun Adnan kowani rana batare da tasan meita aiakata masa ba

gashi yanxu ko hada gado da ita bayayi bare ya saurare wani abu dazatana furtawa agidan shidai ya zuba mata idone ya barta tana yawon siyasarta dan wani binma laylah sosai take son tafi mrs haseena zakewa Dan da wuya zakaga tana nitsuwa agida tay abubuwan daya danganci aurenta bare kuma zuwa duba lafyar mrs haseena datake cikin makokin da ciwon kai na rade raden mutuwar mijinta da wasu yan jarida suke yayataw

gashi haryau ana bincike akan rayuwar sadaat ana son lallai agane menene asalin sa snn daga inda ya fito kuma su wayene suka kashesa Duk dama yanxu case din yafarayin sanyi sosai saboda adnan da abokansa sun tura anyi bribing officials sosai dan a danne case din a rufeshi gabaki daya..

Mrs haseena dake takaba acikin kadaici da damuwa inbanda mahaifyarta didi datake yawan kirarta batajin sanyi aranta ko kadan wanda duk tasan da aminiyarta dr surayya na nan da wasu abun sun ragu mata a zuciyrta,saidai yanxu haka Dr surayya ita kanta bata cikin yanayi me kyau, dan tana zama ne a wheel chair a egypt gabaki daya bangaren jikinta yabi ya shanye bata iya magana sabida ta samu wani irin complicated neurological retardations hasalima idanunta da bakinta ne kawai suke dan motsi dakyar, dats in zataci abinci ko in zata kalle mutum da idon tay masa alama da wani abu datake bukatar kamar yunwa bacci kishin ruwa da sauran su ..


Bayan kamar satikai da shigewar mrs haseena takaba tareda zagewar layla akan siyasa Adnan ya tsiro da wata sabuwar hali dan sai layla taje ta dawo agajiye zata zo ta samesa da wata budurwa agidan suna sha'aninsu, daga ta budi baki kuma sai duka haka zai daketa snn yaki kwana da ita.

tun tana bori da barazanar zata kai kararsa gida har tazo ta saduda sabida wani irin zagi na cin mutunci da hajy mairam din tamata on her first attempt dataje mata da maganan abunda adnan yake mata

saidai haryanxu layla ta kasa yadda cewa akwai uwar da zata ga danta ya kawo karuwa gidansa yana rayuwar fasikanci da ita snn uwarsa ta goya mai baya tareda cewa ai laylan ce ma ta jawo sabida yawon siyasa bata bawa adnan lkci kuma ita danta ba dutsine bane, tunda ba hotel ko bayan gari yake zuwa ita bataga wani aibu dan ya kawo kawarsa gidan tana tayashi zama ba, kai koda zai gyara sai anbasa lkci ita sam danta baya laifi.

laylah tanaji tana gani tafara zaman dole da karuwa a gidanta da ake cemata Khaleesa

itama khalesar yar gidan masu shine kuma kyakkwa ta krshe data fita komi da komi anma irin sangartattu lalattu ne dan gabaki daya ta kwashe agaban iyayenta tadawo dakin adnan da zama tana yadda taga dama a gidansa snn matarsa layla bata isa tay mata wani abu ba.

wann yanayin da adnan ya tsiro mata dashi kwanan nan shiya mugun dagula mata lissafi ya jefata cikin rudani da damuwa sosai, gashi tun bayan case din mutuwar sadat tay ma mrs haseena rashin mutunci batama kulawa da ita yanxu har tsoron zuwa kai kukanta wajen mrs haseenan takeji..

hakanan ta dinga daukar wann cin kashin agidanta, adnan yana rayuwa da karuwarsa khaleesa a idonta suke wani irin soyayyarsu me zafi dan khaleesar ce ta fara sakashi dawowa cikin hayyacinshi ya fara kkrin cire nur a kwakwalrsa yasoma tada rayuwarsa na yan gayu abaya.

kafin kace wani abu har yafara warwarewa yana cin abincin gina jiki suna zuwa gym tare da khalesarsa suna rayuwarsu ta yan gayu within few days adnan yay fresh ya kara kyau

dan tsabar an raina layla an maidata banza jaka har gidan hjya mairam adnan yake kai karuwarsa khalesa sugaisa da mum dinsa amma sai taga babu mai masa fada ko hanashi.

haryazamo khaleesa zata zauna har sai laylah taje yawon siyasa tadawo gidan agajiye snn tace wai adafa mata abinci kota tara wankin inner wears dinta dana adnan a washing machine haka adnan zaizo ya tursasa layla ta wanke musu kuma in ya bushe ta kawo..

a dakin nasu kuwa babu kalar sex toys da bata gani ba, wanda ko ba afada ba tasan suna aikata zina dan tasha jin sauti da ihun khaleesa da dare haka nan zata kirar sunan adnan da karfi tana sumbatu tasha kama su a falo yana shan cocaine yana kuma kwakwuleta ko tana shan dick dinsa suna wasar banza amma bata isa tay magana ba.

within short time layla tafara developing wani serious mental problem, idan abun ya isheta tay bori tay korafi ko tay masa kuka sai yace mata ita ai itace ta lalatamai rayuwarsa, kuma bazai taba yafe mata data hanashi auren nur firdaus, kuma har ta mutu bazata taba jin dadin zama dashi ba kuma bazai taba saketa ba yadda rayuwrsa ya lalace haka itama nata zai lalace kuma zata cigaba da zama dashi cikin wahala da kunci har abada.

wann maganan nasa yafi komi sakata kara zulmuwa cikin ciwon kwakwalwa. she to with time adnan zai mance da komi ya amsheta amma inaa
it seems like she is paying a bigger price na abunda tayma ma rayuwar nur firdaus abaya..

gata da adnan din ta sameshi amma ko sau daya basu taba zaman aminci dashi ba.


fannin razia kusan kalar rayuwar datake so din shi ta samu saidai haryau kokri take taga takai wani matsayi sabida tarin qalubalen datake fuskanta dan wasu manyn kamfanonin in sukaji ita musulma ce basa son su dauketa as super model hakama film sai kaga ana mata tay role din da dolene zata fito a tsirara dan su kureta amma ko sau daya bata taba karba ba duk ire iren wnn abun su suke komar da ita baya baya amma hakan nan dai take kan jajircewa...



A garin kaduna kuwa dakyar komi yazame musu normal suka cigaba da harkokin business dinsu suna kuma taya yarsu razia da adduar shiriya ita kuma nur kullum suna mata adduar samun zaman lafya da daukaka agidan mijinta dan ita kadai yanxu suke iya tunawa agidan kaga suna farinciki sabida biyayyar data musu da kuma irin rufa musu asiri datayi ga uban rahamar arziki da auren nata ya zo musu dashi dan sosai rayuwa ta canza musu daga millionaires ska dawo billionaires..

lowkey saikaga ana saurin aproving ma alhaj abbakar manyan contracts da businss na manyan kamfanoni a kasar waje dana gwamnati badon komi ba sai dan hada zuria dayayi da mufasa

dan jikinsa ne kawai yake mugun basa cewa javeed ya na sakamai hannu awasu abubuwan cigaba da yake faruwa dashi arayuwarsa yanxu.

within short time har ya mika hannunsa cikin kauyuka yakai ruwan borehole da tallafi na marayu, ya fara gina free islamiya a kusurwa kusurwa na kauyuka domin dan uwansa marigayi alhaj harouna ciroma yaga hasken albarkan arzikin yarsa acikin kabarinsa, komi dayay kwanan nan da sunan dan uwansa yay dan baya wata bai samu wani alfarman ba dan aurar da yarsu ga ahalin mufasa comes with alot of favours nd business benefits kudi kamr ruwan sama yake zuwa masa akai akai.
...

matayen kuwa duk sun kagu ace musu wata rana nur zatazo ta dubasu wata rana dan sosai sukeson suma suganta dan kowa cikinsu yay kewarta bana kadan ba dan sunfison ganinta ma akan yarsu razia.

they feel more and more indebted to nur firdaus da suke ganin kamar sun turata gidan aure ne da danyen shekaru.


wani bin in alhaj abbakr yana zaune haka matayensa zasu taru suna tunanin ko zai nemi mrs haseena dakansa yabata share in kudi da aka kawo musu acikin 20billion din nan daga mufasa..


alhaj abbakar yace ai tunda mrs haseenar batazo auren ba kuma haryau bata nemi inda nur take, ko taso taji waye nur ta aura ba, zai aje kudin, amma koda ya mutu inhar batazo ta nemi nur firdaus da kafarta ba wallh tallahi bazai taba bata kudin nan ba saidai in zata mutu acikin tsinannen talauci da yawon siyasa..

hajiya bilki ce take goya masa baya akan hakan saboda itama sam ta tsane yanayin mugun zuciyar mrs haseena dan bataga dalilin irin muguwar tsanar da takewa yar cikinta ba aganinta ma baima cancanci taci arxikin nur firdausin ba.

alhaj yace koma yaya ne shide wallh bazai neme hasina da wata abu na arzikin auren nur ba.

tunda alhaj abbkar ya furta hakan sai kawai suka rufe maganan kowa ya cigaba da abunda ke gabansa na yau da kullum..
[29/05, 18:58] BLUE💙: EPISODE 72
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.

Bayan kwanaki kamar sha hudu da tafiyar javeed gidan mufasa yana nan calm ba afiye Drama ba dake yanzu Nur baifi sau daya take saukowa kasa ba dan daga wajen breakfst an hadu an gaisa shikenn inkaga ta sake zuwa kasa toh tazo duba lafyar alhaj attah ne da yamma inya dawo..


saidai duk da haka ba rasa tashin tashina na drama da makirci daga wajen simran da haryau take claiming cewa tana cikin damuwa da mafarke mafarke akan javeed

haka zata daga musu hankali tay ta kuka tun abun baya damun anty suad harya fara damunta.

bangaren nur kuwa tunda javeed yabar gidan kusan ince last few days dinnan ne kawai batayi sallahn dare ba sabida mensis dinta dayazo...

gashi yazo mata da wani irin yawa sabida sauyin abinci da uban kayan gyaran jiki, wasu irin natural tsumi da gumba da take sha kullum..

kai koda take period din ma Abincin da ake hada mata daban ne kowanni dare safe da dare intasha kunun ko madara me hadi, haka za'a kawo mata wani irin dabgen kajin gida da aka lailayashi da aprhrodisiac herbs ko ayi mata ppr soup din naman tattabara da miyan nikakken ridi me kayan qamshi.

gabaki daya saida taji saitin jikinta ya canza nononta ya kara tashi ya tsaya cur yay laushi
tacikko tay bul bul..

duk dama komi a tsare ake mata shi kuma akayyade bawai ciccika mata komi akeyi a lkci daya yadda zataji hadin ya gundureta at once ba..

irinsu hadin fruit salads da drink,smoothies,home made tonic din goron tula da su pinneaple nd ginger juices, da ruwan kwakwa me madara da kuma hadi hadi na dabino da kunun aya sune kawai ake yawan matasu akai kai tanasha dan tay ruwa tay taste sosai duk dama chef faiza takan hada da wasu sirrikansu na herbs boosting libido da kara chances na haihuwa dan har ganyen haihuwar tana mata shayi dashi.

kirkin da nur firdaus take musu yasaka har haba haba suke suga sun taimake rayuwarta ata kowani fanni..

ranar data gama period ta cigaba da sallahn dare tafara har da azumi wanda suma yan gidan suka jona ta, banda simran da zubaida da insunje daki zasu narki abincinsu koshi amma sunfi kowa langwamewa a fili. gara ma hjy xubby ta tsane javeed ne, amma simran kam tsabar rashin sabo ne da ibada da kuma kwadayin son cin abinci yasa bata iya azumi kwata kwata.


Nur batay mafarkin komi gameda da javeed dinta ba duk da uban kewarsa dake damunta aranta wanda dashi take kwana take tashi...

da janet mr aqeel duk suma basa gidan dan atare da su akaje amma sai aka barsu acan base suna jiran ogansu ya dawo..

na'ima ke debe mata kewa ahankli ahnkli jiya tafara koyawa mata rike bindiga saidai ko kadan nur taki tasake takoya harbin saida ta kalli na'ima tanayi in sun fita baya.


**********
fast backward to the begining of nagaza mission daga date din har komi saida ya canza saboda more enemies are coming to buy and sell dan mission din nasu na kwana biyar saida ya zamo abu na kwana goma sha bakwai casss.

kwana uku ne masu kyau ya daukesu kafin nan suka gama zagaye jejin da traps dinsu sabida mutane da ke zuwa dayawa yin cinikayyarsu da nagazas gashi anbi an canza operation location javeed have to come up with new emergency plan and stratergy.


dashi da mutenensa da sukaje tun a wayannan kwanakin farkon suka fara kwantan bauna da aikata kisan mummuke da aci shiru wa mutanen nagaza, irin kill and wipe din nan suke musu dan basa barin shaida bare gawa, har saida sukayi kwanaki suna kashe musu mutanensu daya bayan daya har suka gama dasu tasss

duk wanda nagaza suka turashi abu sai suka baidawo ba da can har sun fara suspecting amma kuma sultan yana daga Abuja yana hacking calls yana turo musu wrong signals and information

gashi radar dinsu na nuna musu cewa javeed mufasa yajeshi wani conference south korea da alama kenan sai ya dawo zai bita kansu dan haka acikin nitsuwa da jin dadi suke sha'aninsu


at around 3:am nadare acikin wani island wasu yan cartel ne sukazo cinikayyar cocaine da nagazas suma nan mutanen javeed suka musu mummuke snn sukayi setting phone call trap ma nagazas cewa sai ranar da zasu hadu a port snn zasu mika kudinsu suma..

ire iren wann salon sukabi har saida suka kashe musu yan iskan customomin su gabaki daya musmn wanda suka zo siyan mutane da naman jarirai da mata.


ana washe garin da zasu shiga operation dinsu na karshe da yamma lis suka diro kasa da mugayen bindigoginsu sakale a hannayen su,wasu sun saka cikakkun kayan tare bomb wasu kuma da zallan camourflage anchorage booth helmets da bullet proof jackets

wasu sun kama rope din parachute sun sauka acikin ruwan tekun ports na legos sun boye kansu acikin jirgin kasar ruwa

suna lura har aka kawo trailers me dauke da manyan containers sunkai shida akowani bayan truck wanda zallan illegal commodity ne aciki.

anan port din nagazas duka zasu hallara har da kafura kuma shu'umar matsafiyar mahaifyarsu dn a gama cinikayya a mikawa kowa kayansa agama harkalla suma abasu abunda suke bukata na kayan yaki, guns, explosives, drugs, millitary drones da sauran ababen kisa da kuma kudiiiiii..

kafin kace wani abu
nagaza da buyers dinsu sun hallaro bakin ruwa dake atacan can gefen teku inda keda mugun nisa da nigerian authorities suke harkallansu

men dinsu dana customers dinsu are all over the place kowa yazo da matakin kariya sabida kota kwana.


Daga can cikin ribibi na hango javeed sanye da wata sandy brown amour unirform da jan hularsa yarike wata irin mahaukaciyar bindigar chain amourrings irin mai sauke gini din nan.


Gefe dashi wasu mahaukatan zaratan sojojin ne su bakwai dayay training dinsu sakansa wanda tun daga yanayin kayan jikinsu zaka fahimce cewa experts ne

cikin dan kankanin lokaci kowanne ya tsaya a position saida kowa ya hallara za'a fara business


brigadier general javeed mufasa ya soma bada oder aka aika silent flying drones basu hankara ba sukaji tau an dauke mahaifiyar nagazas ta fadi kasa timmm dan babban trick din da dan uwansa Mr haidar Ali mufasa ya bashi kenan sabida matar asalinta irin bokayen nan ne kasurgurmiyar matsafiya ce dan haka yace ma javeed ita zasu fara kwantarwa...

ana aiwatar da haka tana fadi kasa kafin su gama panicking aka bude musu wani irin wuta da advance guns and riffles kai kafin kace anci minti biyar an kashe 90% na mutanen dake tsaye a filin cinikayyar dan ko javeed

63 / 112