Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
abun da ba'arasa ran kowa ba haka matayen suka hau bata labarin abunda ya faru yau wanda ya girgirzata itama
saidai dake tana da karfin hali tace musu babu abunda yafi karfin Allah dama kowa yasan babban matsalar taba ahalin nagaza brothehood kenan tsafi da kuma uwarsu Astah data riga ta dawo demon dan tariga ta siyar da soul dinta ma devil
tuntuni dama dolene sai ansha wuya sosai kafin a iya dasu koda basa raye.
hakan ta saka su agaba sukaje sama domin fara aikin tare jinin suna shiga suka samu nur tana kan karatunta harta tsaftace shi tsaf.
wani irin sanyi taji da taga Dr ruqayyar ta dawo suka gaisa ita ta nace cewa nur taje ta huta kadan ita da dayan likitar zasu ji da inda yake fitar da jinin
karatun qur'anin akasa a radio alhaj attah ne kawai ya tsaya dasu awajen yana ganin abunda suke sakawa awajen ciwon
nur kuma ta sauko kasa tare da su anty suad da sultan duk surutun da ake a falon itadai azhkr kawai takeyi kasa kasa har dan karamin bacci ya dauketa daga zanne
Dr ruqayya ta debo ruwa tay tofe tofen adduaointa ta zuba ajikin abun dinkin da duk abunda zatay amfani dashi da kyar da wahala tasamu ta rufe ramin kirif dan awa uku tay suna abu daya.
har saida tagama kafin nan nur ta koma dakin dr ruqayya ta mata godiya sosai har tana hawaye tana ce mata taso ace da mahaifiyar javeed tana raye taga irin surkuwan da Allah ya azurtata dashi sosai ta yabe jarumtar nur a idon su anty suad din snn ta kara mata karfin gwiwa sosai.
har waje suka raka dr ruqayya sabida ta samu ta koma gida taga familynta akan cewa gobe da rana zata dawo duba jikinsan
daga nan kowa yay dakinsa yau janet ta kasa bacci dan koda nur ta farka sallah a zaune ta ganta itama tanata addua saida nur ta farka sallah snn tay shiru.
gari na washewa fannin hajy zubaida datake kwance duk ta sake ranta mr manny yy shiru kwana biyu tana farkawa yau taga text dinsa akan yau da karfe 10 am zai aiko magani aje a karba.
wann sakon gabaki daya ya bata mata mood dinta tay wanka tay sallahn asbh ta shirya da wata lafaya taje ta tashi simran da har yanxu ke jin kunyar fitowa waje sabida abun kunyar datay jiya ma tsula fitsari ajiki acikin mutane
bayan uwar tsokana da dariyar da hajy zubby ta mata hakanan tasakota agaba da karya cewa tashirya taje asibiti ta amso musu magani tace ma simran kowa na kkrinsa akan javeed sune kawai basuyi wani abu tangible ba banda tulin abun kunya da suka aikata jiya, kawai taje asbitinta asace ta amso musu maganin, innasu yaci kowa agidan zai yabesu za'ace sune suka kawo wa javeed mafita ba nur firdaus ba.
da wann kalaman ta rude simran ta zulmu sosai da tunanin suma magani domin javeed zasuje su amsho domin asan da kkrinsu suma..
yau da safen lafya lafya nur tay ma javeed wanka da ruwan maganin tsaf ta wanke shi yauma tana kan azuminta tun 6;30am alhaj attah da sultan suka shigo suka gaisa alhaj attah ya babbata hakuri ya lallameta na musamman sosai kamar yar cikinshi snn yace mata zasuje wani waje da sultan amma zasu dawo nan bada jimawa yabar mata amanar javeed din hannunta befor 7am dai sukayi mata sallama shida sultan suka barta a dakin
wajajen 8 su anty suad sukazo da su lady sid direct suka hau dubashi dan tun bayan jiya data zuba mata ruwa ta wanke jinin bakinta har yanxu dai basu iya budan baki sukace mata tay kkri ko wani abu ba...
around 8;30 hajiy xubby tazo itama saidai yau din ko shayi basu sha a dakin ba suka fita sabida tsoron kar abunda ya faru jiya ya sake faruwa dasu
a babban falo suka baje kolinsu ma hira sukayi breakfast lady sid ta tambayeta ina simran
tace musu ai ankirata ne a asibiti hakanan anty suad ta dinga jefa mata maganar banza akan abunda simran din tay tay jiya hartana cewa ahaka ne take cewa zata iya rike javeed din abu kadan ta fara sakin fitsari ajiki kamar sokuwa?? lady sid ne ta maida abun kmr jokes anayi ana raha
Karfe 10 yay ma simran a asbitinta batasan da cewa
janet tanata lura da movemtn dinta a cctv camera daga daki ba dan sosai ta sakasu a target dinta yadda taga simran din tafita da killattacen sutura ya saka taji aranta cewa sumtin is off
marmaza tay alert na na'ima akan tasaka ma simran ido idan tadawo tunda ita ba kyaleta zaai tabar nur a dakin ita daya ba gashi tun safe da likitan gida yazo yaga komi normal tsoro yasaka ya koma office dinsa asama itama dr ruqayya bata iso ba tukuna.
yadda kasan ninja haka na'ima ta fito a sace taje har kofar baya tasaka ido bata wani jima awajen ba kuwa saiganan simran din ta dawo marmaza
na'ima ta labe abango sai taji simran din tana waya tana cewa hjy zubby ta fito waje
jim kadan hajy zubyn ta fito simran tafara bata labari da murya kasa kasa cewa ai ta karbo garin maganin wata tsohuwa ma aka aiko tazo mata dashi har office,..naima tay tsamm tanajin yadda hajy zubby take murna tanamai jadadda ma simran cewa ai maganin warakar javeed ne karta damu da komi sune zasu warkan dashi.
daga nan basu karasa maganan ba sukayi cikin gidan da sauri na'ima ta sulale cikin sanda tabisu har kofar dakin da suka shiga ta labe tanaji yadda hjy zubby ta gindaya ma simran cewa kawai shiga dakin da javeed din yake zatayi tay wayo ta aje garin a kasar pillownsa inda baza'a gani ba shikenan warin maganin kawai akeso ya rabesa..
Naima dake labe tun bata jira jin karshen bayanin ba ta bar wajen ta haura sama ta samu janet ta kirata waje suka tattauna yadda za'ayi batare da sun karawa nur wata damuwa ba.
bayan yan wasu awanni dakyar simran tay wanka ta fito ta gaishe da su anty suad a falo taki sake fuskrta sabida bata son a dago maganan fitsarin datayi..
maganin na cikin aljihun kayan wanda data saka jira take lady sid suce zasuje dakin sai tabisu ta aiwatar da aikin dataga basuda niyyar tashi kawai saita mike ta shiga
tana shiga suka hade ido da janet nur kuma lkcin tana sallah uffan janet batace mata ba
ita kuwa kai tsaye taje gaban gadon javeed tana kallonsa tana masa sannu har ta cusa maganin agefen pillow tama janet kallon shashasa nan tay saurin ficewa dan batason ma nur ta idar da sallah wata magana ya hadasu
tana fita janet taje jikin pillown ta dauko garin magannin ta jefa a aljihunta, bayan nur ta idar ko magana bata barta tay ba ta roketa cewa zataje waje urgent amma yanxu nan zata dawo
fitarta ke da wuya nur ta bude qur'ani tafara karanta ma javeed hankalinta adan akwance dan yau baiko yi zubar jini bare har wani strange abu ya faru dashi..
janet na fita ta bawa na'ima magani sharply ta juyo cikin gidan ta samu dede dr ruqayya tazo kenan hartaje ta duba jikin javeed ta sauko kasa dake su anty suad din sun tsareta tun akan dinning na falo da magana akan oda alternatives na jinyar javeed tace musu sai ta dubasa sosai zasu yanke hukunci
dawowarta kenan daga dubasan suka mata tayin abincin tazauna amma bata kwatanta ci ba suka fara maganan jinyar javeed in daga ita dai anty suad da lady sid
which makes it more confortble for her talk freely atleast tasan da familynsa kawai takey bada zubaida ba
ata dayan bangaren kuwa da uban murna da rawan jiki simran taje kaiwa hajy zubbyn labarin cewa hartakai magani ta ajeshi, nan ita kuma takira mr manny ta gaya masa sun gama aiki suna cikin murna sukaji ana buga musu kofa da kyr suka iya bada izini aka shigo ciki sabida tsabar fargaba
wata mai aikin sashen ne ta shigo musu da wani nice smelling fresh grape home made wine which is their favourite duk suka rasa waya aikota amma haka ta nace musu tace sam ai simran din ne tace ta kawo
caraf simran ta dauka glass din takai bakinta ga kurba jin dadin juice din har brain inta tace ehhh to hala ta manta ne garin sauri tafadi hakan wani waaaa tasake kurba jin yadda aka hada wine din yay mugun dadi...
hajiya zubby tafara tunanin kin shan wine din simran tace sam ta taba ko kadan taji she is sure ita tace akawo kawai dei ta manta lkcin data fadan ne
hakanan ta dauka glass din ta bawa zubby na dole gashi an cika musu kofi simran sai murna take jin komi ya tafi musu daidai javeed zai warke sanadiyarta wayyo Allah, she was soo excited, haka tasaka hajy zubby dake mata kallon shashasha agaba saida suka shanye drink din nan tass har da yin gyasa
anan suka aje cup din suka fito cin abincin rana tare da su anty suad suka zo suka samu anyi fried rice da alot of vegetable dressings couleslow da varieties of ppr chickens and tasty soups
simran ko gaida Dr ruqayya batay ba ta nemi waje ta zauna ata gaban kazar tafara yankawa da hannu tanakaiwa baki
Dr ruqayya tamata wani irin kallon kazanta dake tana da zafin kai irinna anty suad wani tumin harara ta watsa ma simran tana cewa young lady where is ur table manners daga zuwa babu wanke hannu ba komi sai daukar abinci da hannu da faraci? da girmanki.
kai tsaye anty suad tace au wai simran ce ai katuwar kazama ce
da wani irin fushi simi ta aje kazar ta hade ranta sosai
hajy zubby data mugun tsanar dr ruqayya ta budi baki zatay maganan kenan taji cikinta yay wani irin murdawa sai wani buuuuuuttttt sukaji ta saki tusa me azaban karfi....
ihu anty suad tasaka ta mike tsaye idonta awaje tace innalillah wa inna ilaihi rajiun zubaida meyehaka da girmanki fisabilllah
kunya daya gama rufe hajy zubby zata mike tsaye kawai wani katoton tusar burrrrrrrrrrrrr ya sake bajewa daga ramin duwawunta kan kace wani abu wajen yagume da wari kamr na wanda aka kashe mushem mutum acikinta
agaggauce kowa ya bar kan table suka tsaya lady sid taji amai yana shirin barko mata ..
marmaza hyj zubby ta mike da hannu a duwawu tana toshewa aikuwa kamar bomb tafara sake tusosho masu azabam kara ga wani irin gunnutsuron wari tata tatatatatatatata karar yake fita kamar ana fasa knockout...
tsabar warinsu suma lady sid tay anty suad kuma tafara amai kamarr hanjin cikinta zai zuba tana zage zage tana cewa akawo dauki ga bodara bodara bodara wayyo Allah badora sai da ta tara mutane awajen
dr ruqayya ne ma me hankalin data haura sama tafara kwallawa masu aikinsu na prokate kira azo akai haji xubby daki dan ko tafiya bata iyayi ta a kwale take tafiya inta sake tusa sai zaninta yay kamar zai beke dan karfi
dawowarta kenan ta samu simran itama ta kage sai suuuuuuu ta fara zuba wani zzafar zawo ajikinta me fitinannen wari da doyi ga tusarta kamar bomb
wai booom boom boomm take sakewa faratatatatatatata bom
Banda ihu da zaga zage babu abunda ya cika palon anty suad har waje tay da gudu taje tana amai aka daga lady sid ruwa ruwa aka kaita sama aka kure mata AC..
dr rugayya ma tay sauri ta haura sama itama aman ta dingayi
kamar hanjin cikinta zai zuba..
hakanan masu aiki suka kwasheta ooama aka kaita daki duk wanda yazo wajen saida yay amai dan tsabar mugun warin da basu tabajin irinsa ba
dakyar masu aiki suka kwashe komi suka dinga goge wajen ana zuba turarukka da kyar da fitina kafin wajen ya dawo dede haka aka zubar da abincin gabaki daya saboda ya gume da wari
anty suad sam taki dawowa ciki awaje ta zauna ta dinga kuka tana zage zage har saida karfe 6pm ya buga alhaj attah da sultan suka sameta anan nan tahau basu labarim zubaida bodara takuma ce ma alhaj attah karya sake yaje dubasu dan wallah warin tusan zubaida ma kadai zai iya kashesa ga yar uwanta simran ma zawo ta musu awajen cin abinci ta dinga bambami tace an kawo musu kazamai mugaye masu yawo da fitina agindinsu.
daga na'ima sai janet suka san me suka kulla musu sabida maganinn su saratun suka juye musu duka acikin wine ko kdan basu damu inzai hallakasu ba haka sukaji anata hirar abun kunyar daya farun atsakanin wokers amma ko ajikinsu sukayi kmr basusan meke faruwa bama.
a bangaren su nur kuwa tunda dazu Dr ruqayya ta sake cire yan wasu default ajikin dressing din tana gyarawa anan ne talura kamar jinin javeed din is droping slowly kamar ana zugewa da straw ne ahankli dacan bata wani aminta ba saida taga abun yana nunawa sosai
daga blood bank dinsu aka dauko jinin babansa aka jona masa direct ajijiyara shima dai yana shigane amma kuma kamar baya shiga tundata shigo abunda sukeyi kenan
tun abun na musu kmr wasa wasa har ya fara daga musu hankli dan gabaki daya nur taji ta tsorata sosai..
dakyar tasha ruwa tay sallahn magrib dr ruqayya ta tsaya akansa daga tasaka mai ledan jinin within five To 10 minutes sai taga yazuke tass jikin jikinsa snn inta gwada sai taga kamarma bata sakamai ba.
ahaka saida tasaka masa leda kamar goma amma babu wani canji sai kawai ta hakura tay alwala taje tay sallan magrib itama
tana idarwa saigasu alhaj attah sun shigo shida sultan bata boye musu komi ba agaban nur tace musu akwai abunda ke shanye jinin javeed and inhar ba a saurin dakartarwa ba toh gaskiyar maganan shine javeed bazai kai safiya gobe rayayye ba but for now zata cigaba da bashi jinin ana addua aga me Allah zaiyi..
tunda tafara maganan nur tafara jin wani irin danbanzan jiri na neman yarda ita dan gabaki daya brain inta yanaso ya kasa cigaba da daukar komi..
tunma kafin tayanki jiki ta fadi tay saurin excusing dinsu ta fita waje cikin karamin falon dake wajen ta zube akasa tafara sabon kukan da bata san ma daga ina ya fito mata dan ji take kamar nauyin duniyar nan tareda baqin cikinsa gabaki daya yasauka akanta a wann moments din
voices din dake yawo a brain inta saice mata suke ita shikenan hakanan raywrta zai kare awahalce? duk wani wanda yake sonta ko ita take sonshi sai yarabu da ita ko ya bar duniyar nan waishin ko dagaske ne ita asalin badluck ce?
kawai kuka takeyi tama rasa me zata rike guda daya...
sultan da ya fito ya biyota ya tsaya a kofa yanata kallonta idonsa ya ciko da ruwa dan koda baisan metake rayawa aranta ba sosai yaji tabashi tausayi....
saida yaga kukan nata na neman zazafafa snn ya karaso ya iso gabanta ya rikota daga kasan inta ta zube ya daurata akan kujera...yanata bata hakuri muryan shima karmar zaiy kukan a lkcin..
dakyar ta rage kukan tadan nitsu tana jin zuciyarta kamar zai fashe dan radadi
sultan yanata bata hakuri tana kuka with intense frustration and anxiety ta fara gaya masa cewa she wish da bata hadu da javeed tasan dadin soyayya ba, she was neva ever even lucky with this things call love and harmony and good peacful life..
her father left, tazo ta rasa adnan, her mum nd her only sister pushed her away, razia ta gudu tabarta, ga nan javeed bayan duk abunda ya faru ya zabi razia, but she till love him very much duk da haka shima yana so ya tafi ya barta..
tace hala laifinta ne datay biyayya ta aureshi da itama guduwa tay kamar razia hala da duk bataga wann baqin cikin ba..
her brain cant even hold it anymore....
tun sultan na bata hakuri har saida yay hawaye shima
zama yay agefenta kamar wani elder brothernta ya fara gaya mata cewa Allah zai fiddasu kuma inhar ba lkcin mutuwarsa bane bazai taba mutuwa no matter what happen, barema javeed yasha shiga matsala ire iren wnn amma bai mutun ba in sha Allah karta cire rai sabida yasani sarai abokinsa will fight this even to be with her.
ahaka harya fara bata haquri yace mata duk abunda ya faru tsakaninta javeed da razia laifinsa ne kuma javeed yaso ya gaya mata itace kawai bata saurareshi ba.
nan ya fara mata labarin daga farko yace mata asalin case din yafara me daga threath da suka samu daga nazaga cewa zasu kashe matar da javeed zai aura aranar aurensu, yace while shikuma ya riga ya kawo sunan razia ma javeed shine ya jawo suka sakata acikin case din bawai dan akwai wani abu tsakaninta da javeed ba
yace hasalima haduwar razia da javeed na farko akanta ne ba akan wani abu dayashafi soyayya ko cin amana ba, bai dai bude mata komi ba but he just said javeed wanted to make sure she is safe, and undisclose to the nagaza brotherhood dan yasan kalar hatsarinsu, yace mata razia is just working with javeed to protect her frm being killed or harmed by the nagaza dan sunyi rantsuwa zasu kashe duk wacce javeed ya aura..
he explain everything to her bit by bit harda zuwansa wajen kawu da zuwan su neman auren duk ya mata bayanin cewa kawu bai sani ba amma razia ta san komi
yana maganan har yana hawaye yana bata hakuri sosai yace mata duk duniya baiga abunda yay ma javeed wuya kamar rabuwa da ita dayay a waccan lkcin ba, but he jst did what he have to do dan kar enemies dinsu susan wacce ya aura danya kare raywrta cos her life is more important to him than any oda thing
nur tun tana zaune har ta mike tsaye tana kallon bakin sultqn tanajin kamar notiran kanta yake kuncewa dan batasan sanda kukan ya dauke mata cakkk ba...
is now she now fully understand javeed, amma abunda ya mugun girgiza ta shine jin wai razia tana sane da komi dan kusan rudewa taji takarayi wasu sabbin hawaye na sauka mata...
kusan a birkice ta fara masa question sunfi biyar data jera masa a take..
cos she dont belive razia of all ppl will hide things frm her kuma meyasa javeed bai gaya mata komi directly ba, what if razia was killed, meyasa daya aureta bai gaya maya gaskiya ba
sultan duk