Chapter 33 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   33 / 112

96K to 99K   out of 335.4K words

aranar auranta wanda basu rarrasheta dashi ba.

rabuwarsu was very emotional da kawunta sabida har ga Allah aransa yaso yabata wani rayuwar na daban saidai baiyi tsammanin haka Allah zai juya lamarinsu ba duk dama nur ta nuna masa cewa ya isa da ita kuma ta daukesa uba abunda yakejin har ya mutu bazai mance da shi ba.

ganin yadda yake hawaye cikin yanayin rauni yasaka javeed dakansa yay masa alkwari cewa zai kula masa da ita snn zai bata dama ta kirasu once in a while domin suji lafyarta.

angama komi na auren har aka saka amarya a motar hajy mammy su hajy amira da lady saddika da sauran mutanen duk atunaninsu waynn ne asalin iyayen nur firdaus dan tsaban irin son da sukaga suna nuna mata a bayyane.

banda javeed da mahaifinsa da su sultan bawanda yasan komi..

nur tay bankwana da gidansu abazata sai kuka takey ahnkli ajikin hajy mammy dan ita kanta batasan metakeji aranta ba.

daga nan kuma gabaki daya gidan hajy mammyn aka nufa da amarya sabida ayi sallahr juma'a asake kimtsawa kafin a wuce lagos da yamma.


awani hadadden daki aka aje nur hjy amira mufasa ta zauna tare da ita time to time haka lady saddika zata zago tana daukar hotona a sace tana turawa..


gulma gabaki daya ya hanata sakat duk wani abunda akeyi saida ta turawa hajy suad dan su shirya ita ko kadan batazo jikin nur din ba sabida tsabar jiji da kai da mugun son girma barema gani datay kyaun yarinyar ya mugun girgizata she actually tot she wll be d only most beautfl queen in mufasa mansion bayan mutuwar mahaifyar javeed da dama tasha mata gaba.

ita dama harda wann dalilin acikin jerin dalilinta na tsanar mahaifyr javeed dan kuwa ta tsani taga wata mace tafita kyau.

itakuwa hjy amira time to time haka zata rarrashe nur snn tace mata tadena kuka kar kanta yay ciwo sabida suna da tafiya lagos in few hours frm now and she wll need her strenght for the home welcoming ceremony agidan mijinta sabida suna da wasu al'ada da akeyi na shiga gida.



hajy mammy ta gama sakawa javeed dinta albarka har saida yaji ya gaji, suna zama ta hau bawa danta alhaj attah mufasa labarin yanayin nur dayake mata debi da matarsa da aka kashe

snn tace masa Allah ne ya dawo mata da farin cikinta dan haka mashi kawai zata damkawa amanar nur karya sake taji ba daidai ba idan ba haka ba bazata yafe masa ba.

shide murnansa da auren dayane da bai wuce daya ganta ta shiga halin walwala daya jima bai ganta aciki ba sann ya lura da cewa dansa yana son yarinyar aransa


ata dayan bangaren kuwa harsaida aka daura aure aka gama komi kafin nan alhaj attah ya kira kanwarsa suad ya sanar mata komi officially duk dama sai fushi take tanata masa bambami akan sadakin da aka bayar yay yawa.. yace mata shi ba ruwansa javeed ne ya biya sadakinsa dakansa baice asaka mai hannu ba, and since is his personal money shi baison wani hayaniya kawai tasaka zubaida agaba suyi abunda ya dace a gidan tun kafin su dawo lagos da amarya.


da haushin komi aranta ta diro lagos din koda ta zo bata sanar da hjy zubaida komi ba dan tsabar nuna mulki da isa kai tsaye tafara shiri har saida ta gama tsara komi da masu aiki snn ta kirata atsatsaye tace mata wai ta shirya zasu karbi amaryan javeed yau...


banda shock da hajy zuby ta shiga hakan da anty suad ta mata bakaramin ci mata rai yay ba gashi komi kuma da iko da gadara takeyin sa, taki sam ta hada kai da ita dan gani take kamar duk wacce tashigo ahalin mufasa kwadayi ne kawai ya kawota.

hajy xuby ta gama cika ta gama kulewa dan batay tsammanin ko mijinta ma zai boye mata wann maganan ba, duk yadda taji shock aranta bata sake ta kira simran ta gaya mata komi game da auren javeed ba dan tafi kowa sanin cewa duk dama sunfison kudi amma wani bangaren simran tana son javeed da gasken gaske so ba lallai bane tadauki news din nan da sauki.

tana aikin bada oder na shirin tarban amaryan ne kawai amma hanklinta gabaki daya baya jikinta tunani kala kala sai zuwa mata mind inta sukeyi na yadda zatay amfani da wann situation din tajawo simran gida dan gani take kamar yanxu ne wasan zai asalin fara tunda har itace za'a rainawa wayo...
[09/05, 21:03] BLUE💙: EPISODE 37
Arewabooks@surayyahms.

kaduna.

Bayan komi ya lafa lokacin ana neman wajajen karfe 3.30pm na yamma hajiya mammy ne zaune acikin babban falonta lullube da lafayarta daya zarce idon sawu wanda duk da haka bashine zai hanaka hango jan henna da yinsa yazame mata tamkar al'ada akafarta ba she is one of few old ppl dat belive in jan lalle's medicinal and islamic importance.

sitting gracefully a kujerarta dake kama da irin kujerun nan na sarakuna a mixture of golden and milk tana dan observing motsin kowa ayayinda take jan charbinta ahnkli.

agefe da ita danta Alhaj attah ne akan doguwar kujerar dake falon shikadai sai lady siddika sadik data fito daga daki tuntuni taxo tazauna agefensa dan debar rohoto tay kyam ta kime akan lallausar daddumar turkish dake shimfide akasa kafafunta anade cikin yanayin girmamawa da kuma ladabi.

Duk anhadu a falon ne ana jiran javeed da mufasa brothers dinsa sudawo daga masallaci badon komi ba saidan ayi nasihar karshe wa ango da amarya agaban hjy mammy kafin nan awuce lagos din ynxu.

karfe 5:00 na ymma ake tsammnn jirginsu na private zai tashi inda ake tsaka ran isarsu lagos within 40 good minute or so before magrib prayer.

zamansu a falon kenan bada jimawa sai ga nan hajy amira mufasa tafito...

da sanyin sallama ta shigo babban falon ta dan rusuna agaban hajya mammy ta kara gaisheta, nan hajy mammy ta kalleta bayabo ba fallasa tace Amira angama shirya amaryan kuwa?

gyada kai tay atake tace eh grand ma dama sallahn asr takeyi amma yanxun nan nabarsu zasu fara shiryata.

cikin gyada kai hajy mammy tace toh yay

dan shiru ne ya ratsa waje dan tagama lura da akwai magana abakin lady siddika da can kuma kamar baza tace komi ba can kuma sai tay wani tunanin tajuyo ta kallesu duka snn tace yawwa dama inaso muyi magana daku manyan.

kai tsaye ta kalle lady tace ke siddika dama kece babban acikin surukunayen gida, toh menene kuka shirya acan ne, kunga dai fiddausi yarinya ce bata wani girma ba bazaku dau nauyin komi a dora mata akai dan javeed ya aurota ba dolene za'a dan bita ahankali kafin nan tazo ta saba da komi.

gyaran murya lady siddika tay cikin yar rusuna kai dan kamar dama maganan da take jira kenan, tace hajy mammy ai dama al'adar shiga gida ne akwai aka shirya mata bawani abu bane dake ma mother hauwa tace sai tay shekara guda snn za'a yanke hukuncin zantar da wasu abubuwan al'ada akanta.

babu yabo ba fallasa hajya mammy tace ahap one year kam lokacin hala sai an hada harda hidimar suna..

baki kyabe lady siddika ta kalleta tace haba hajy ai duk wnn ma inaga sai bayan antabbatar da zaman ta agidan tukun dan bai kamata abarshi yana shiga dakinta ba sai mun tabbatar da zamanta agidan tukuna.

da dumbin mamaki hjy mammy tace wani zamane za'a tabbatar? shine har saitay muku shekara? kuna nufin ankai muku ita hoto kenan da har sai tay shekara kafin ta san mijinta?uhum tab dijm toh wann fa ba addinn musulunci bane.

kafin ma ta amsa ta juyo ta kalle danta da daurarrn fuska tace attah me nakeji haka wai wayene ya saka wann dokar jahilcin?

cikin gyaran murya alhaj yace mama duk shirinsu mother ne da suad ni bansan komi akai ba..

tsaki hajy mammy tayi cikin harde rai tace "toh duk dai abunda zakuyi na son ranku kar ku shiga haqqin musulunci..

snn a matsayina na mahaifyarka kar naji wai anhana alaqar aure tsakanin javeed da matarsa sabida wani dokarku na banza inda ace dokar taku wata abace aida ba azo har cikin gidan ankashe mahaifyar javeed din ba.

kai kasa lady siddika taja numfashi cikin rashin jin dadin wyann furucin hjy mamyn tay da murya kasa kasa tace amma hajy kinga wann fa ba awani san halayenta ba auren nn anyishi ne agaggauce kuma naga yarinyace karama dolene adan..

da wani irin kallo hjy mamyn ta katseta "ya isaka haka siddika .
,..ku kiramin suad din in bazaki iya gaya mata ba ni zan gaya mata nahana wann dokar zalincin kar kuma inji ko ingani wai an shiga wani haqqin aurensu.

nan kuwa lady siddika taciro wayarta ajaka takira anty suad mufasa wanda tana daukawa da sauri
tace anty babba hajy mammy ce dama take son magana dake.

dan karamin tsaki ta saki akasar wuya da dan karfin murya tace toh bani ita, nan hjy mamy ta amshi wayar suka fara tattauna zancen.

kai tsaye hjy mmy tace sam baza'a hana
nur firdaus da mijinta kebencewa agidan sabida wani dokar rashin yardarsu da tarbiyarta ba dan hakan ma baibi tsarin addinin musulunci ba.

dake anty suad din tana da taurin kai da mugun raini yasaka basu wani fahimci juna ba harsai da hajy mammyn ta bata rai tahau gaggasa mata bakaken magana

snn ta mata gori tace mata toh duk gidan naku ma akwai me tarbiya ne, ai yarinya ne ma akejiye mata
zama daku ..

duk ciki wann furucin yafi komi ci wa anty suad rai sai cewa take toh za'a gani ai.

dakyar dai ta sauko aka bari akan cewa
za'a bar zancen hana alaqar aure, anma kuma family bazasu amshi nur officialy cikin al'adun gida ba har sai tay shekara guda..

hajy mammy tace toh hakan yay sabida ita tasan inwai dan zancn nitsuwa da tarbiyace nur bazata bata kunya ba.


bayan an gama wann tattaunawar sai ganan su javeed da sauran mazajen gidan sun iso
nan falon kowa ya zauna su iyasu sultan ne kawai ba dan gida ba, hirar businessess akeyi as usual sama sama ana dan sako rahar auren aciki.


4:30pm on d dot wasu manyan mata da hajy mammy ta basu ikon shirya nur din suka fito da ita cikin wani sabuwar shiga daya kusan girgiza zuciyar duk wanda ya daga idanunsa ya kalleta dan tsakanin shigarta na auren dana yanxu baka isa kace wanne yafi mata kyau ba.

embroided material ne golden colour me dauke da shararar bridal cloak wanda baida maraba da alkyabbar larabawa,

snn aka sauke mata dogo bakin sulbabben suman kanta duka baya aka kawatashi da golden turban me kama da nadin hijab
sann aka dauki wani golden sheer veil aka rufeta dashi...

ba awani cika mata kwalliya afuskarta ba amma bakin kajol yaji idanunta badau ya fito da beautynta na asali

matayen ne suka sakota atsakiyarsu tana tahowa gabanta na faduwa har suka ajeta akasa kusa da javeed wanda dakyar ya iya dauke idanunsa akanta yasauke kasa suka fara saurarar nasihar hajy mammy.

wanda wasu kalaman kamar sako kawai take turawa a dunkule dan tasan lady saddika datay lumi tanajinsu zatay rcding komi takai ma suad snn sheikh ali ma dolene zai kai wa mother hauwa tunda shiyafi kusa da ita duk dai tasan zasuji sakonta nacewa bazata bari amemeta wa nur kalar abunda aka ma mahaifyar javeed agidan ba..

cikin aminci akayi nasiha akayi musu addua snn ta kama hannun javeed tadora ana nur tace musu su kula da junansu sosai kuma in sha Allah itama din zatazo lagos wata rana ta dubasu in jikinta ya dan samu sauki.

tunda hajy ta hade hannunsun yaki sam ya saketa ta dawo mai kamr yar jaka har saida aka tashi tafiya yakaita har cikin mota ya ajeta tare da sy anty amira snn ya dawo nasu motar aka wuce airport atare.


gabaki daya tafiyar batafi na mintoci ba suka iso, inda already bakaken bullet proof jeeps na mercedez ke jiransu agaban private jet dinsu security ne agaba da baya sukayi tafiya for like 30 min more snn suka isa ckn water front ultra mega mansion na mufasa a lagos.

wanda duk da nur bata wani cikin hayyacinta amma bashine ya hanata taji iskar wajen ya sauya mata gabaki daya ba.

the entire ultra mega mansion is a like a city sorrounded by nature itself banda sanyin iskan bishiyoyi da karar ruwan taku babu abunda yake wulgawa, tun tana iya hango yanayin cikin gidan ta veil dinta har ta gaji ta dena sabida gani tayi kamar wani duniya aka shigo da ita nadaban...


motocin suna sauka mazajen duka sukayi wani shashe nadaban
matayen kuma aka kaisu main enterance na gidan inda already an gama kawatashi dan tarban amarya.

lokacin hajya zubaida da anty suad sun gama shirya komi ata ciki kowaccensu ta dau wanka sun sako wasu irin manyan kaya anshirya komi na tarban amarya.

anty amira tana saukar da Nur daga motar takara rufe mata fuska tahau fetsa mata wasu irin dadadan turaruka ajikinta tundaga nan suka fara taka red carpet aisle da aka bi jikinshi da golden lanterns da rose petals, masu aikin gidan tundaga kan maids har servants mata duk sun jeru bisa layi suna musu maraba.

ahnkli hjy amirar take jawo hannun nur dakeji kamar kirjinta zaifaso waje tsaban bugawar dayakeyi da karfin tsiya

kanta har wani juyi yaje danji tay kamar barin duniya tay shigo cikin wani sabuwar duniyar banda addua babu abunda take iya yi a yanxu.

lady saddika dake tafe a gefensu is busy on her phone ko kallon gabanta batay bare ta rike wata amarya.

kai zaka dauka girmanta take kamawa bakasan tsabar gurmi da jiji dakai bane acikn kwakwarkta wanda tana Allah Allah su shiga ciki ta samu inda zata juyeshi.

wani katoton kofa aka bude musu inda wani irin qamshin oud da traditonal musk dake ciki a incence burner ya gaurayesu tun daga kofar shigowa.

wani hadadden golden carpet ne agabansu hjy amira ta saka nur tacire shoes dinta anan wasu maid dake daf dasu suka dau takalmin suke rike suna masu biyo bayansu da su

adduar shiga gida ta sakata tay tare da yin bisimillah ta sakata ta shigo da kafar dama

tana kan adduar ne sai ga su anty suad da hajy zubyn sun karaso da wasu manyan ma aikatansu mata dauke da silver tray da wasu abubuwa.

wani irin bakar kishi ke ci a idanun hajya zuby wanda kodaga dressing inda tay zaka rantse wa ita aka kawo kishiya...

tunda tadora idanunta akan figuren nur taji ta tsaneta saidai tasan dolene ta daure ta nuna manyanta dan kar anty suad din ta hatsala takunyatar da ita agaban mutane abanza.


kan nur din na kallon kasa amma she can feel the intense kallon kurel datake amsa daga hannunsu dan tun daga tsakar kanta har tafin kafa suka kare mata kallo...


wani irin faduwa gabanta ya dungayi matayen kaf suka taso anata mata maraba maraba amarya kamar wani dagske.

ayyuriri akay karamin guda ayayinda nur din tasaka ryt leg inta ta taka golden carpet din tana shigowa ciki fully


anty suad ne ta amshi silver tray me dauke da wani dua script da glinting lantern ta haska fuskar nur dashi daga cikin veil din snn ta kama hannunta tace ki taba hasken da hannunki

"hand seal your peace with god in this house

nur tana daura hanun damanta akai fitilar ya kara yin haske after like 3 mint hjy amira tana dan murmushi tazo ta daga mata aka ajeshi agefe snn ta karaso da ita ciki..

da alama amaryar tamu da haskenta tazo.. ana raha ana dariya na ciki na ciki.

tana shiga ciki wani kwarya aka tarbe da dashi cike da fura da dabino.

hajiya zubaida ce ta mika mata kwaryan tare da umartan akan taci abunda yake ciki with just a bite..

ahnkli tay hakan...

kafin nan aka zaunar da nur akan wani hadadden kujera da aka gama shiryashi da kwalliya red nd golden har yanxu fuskarta a rufe aka kawo turaren wuta aka kunna agabata

with a swirls of rose petals da aka watsa mata kan veil dinta har zuwa kasa zuwa kafafunta da sukaji zanen jan lalle.

kowa na fadin albarkacin bakinsa dan babu marabar ta ruch indian bride she is smooth and fair ga dogon bakin sumanta dayaji gyara.

wani irin rose water aka kawo da ruwan turare, anty suad ta fara deban ruwan tana zuboshi akan kafafun nur dayaji jan lalle ta saka ma auren albrka

sai hajya zuby ta zo ta debi ruwan itama ta yayyafa mata sama sama ajiki fuskarta babu walwala dai itama tasaka albarka kafin nan hjy amira da lady saddika sukayi

bayan nan aka kawo wani shimmering silk scarf aka bawa anty suad wacce dama itace zata bude fuskar amarya kowa ya kalla
..

lokacin har wani faduwa gaban hjy zuby yakeyi tana Allah Allah taga fuskar nur a fili dan ta balain harzukuwa Itakanta bata san har zata iya dauriya haka ba

anty suad tace bismilla snn ta yaye veil din nur ahankli lkcin kanta na kallon kasa har ta yafa mata shimmering silk scarf din da sukazo dashi akai tadan lullumeta dashi snn tahau zuba mata new new notes na kudi ajiki.

koda ta daga habarta sama gently suka dan hade ido saida taji kalman bakinta ya tsaya cak jin falon atake ya kaure da murmuring na maids da sauran masu leke duk sundauka wai ko aishwariya rai ce

masu sakin baki dama masu ture ture kowa kallonta bai isheshi ba ana wow wow masha Allah masha Allah Tubarkallh...tubarklh
tabbas amarya ta amsa sunanta na amarya she is the real perfect match for jv

fuskar hjy zubby atake yay wani irin jaa ta dauke kanta datakeji na tafasa musn yadda taji wasu suke zaton ko nur din yar indiyace

dan ders nothing abt her dat is not fairy nd screaming natural beautt barin ma wnn dogon hancin nata har baka ga kuma dararan idonta kalar ruwan toka ga baki wuluk din suma daya zube mata har gadon baya gashi an wani irin kwatashi

ahnkli take sauke numfashi har anty su'ad tagama zuba speech inta na tarban amarya nur akayi yan adduoi tare da bata basket na kyautukan tarba

bayan nan aka kara wanke mata kafarta da ruwan madara snn aka rakata da fitilu masu haske har cikin shiryayyen sashenta acan sama gefen na javeed wanda yake nan kamar wani estate mai zaman kansa.

daga kan dede kofar estate din aka barta da ga ita sai hjy zuby da anty suad

33 / 112