Chapter 96 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   96 / 112

285K to 288K   out of 335.4K words

sure za'a iya bada ahalin nur firdaus tukuicin suma

da wani irin girman kai da fushi layla taki ma ta kulasu tay zamanta abunta tana kuka tana daukar komi a wayarta

tana kallo iyayen nasu suna zagawa da nur ana godiya kalaman godiya da girmamawa da ake gaya ma alhaj abbakar masu dadi.

it was such a proud moment da sukaji kowa ahalin mufasa yana yaba ilimin addini da tabiyan da nur firdaus take dashi

cikin girmawa da komi suma suka bada tukuicinsu nagani na fada dan bakaramin kudi suma suka kashe ba.

aikuwa suna komawa wajen zamansu aka biyosu da tsarabar su including lands in kaduna, busines tours, da bunch bunch na kudi. hakanan girman kai da hassada yasaka layla bata samu ko kyautar cat ba infact babu wanda yay noticin inta sosai a matsayin kanwar nur firdaus..


Bayan angama duk wani abu da akeyi na bikin al'adar tarban amarya, javeed ya riiriko hanun amaryanshi A yanayin yadda sukayi kyau tare yasa suka samu tukuicin couples daga abokan babansa da few of their important guest harma fiye da yadda ake xato.

manyan dake wajen duka sukayi jawabai masu taba zuciya akan zaman aure

hajya mammy ta musu nasiha game da rike addini sosai snn alhaj abbkar yay speech dinsa me taba zuciya saida nur tay hawaye jin yadda yake bayyana mata how much her real father wil have love to be here...

sosai hankalin layla ya tashi sai firgita takey ita kadai dan yaune tafara experiencing stage na farko daga cikin 5 good stages of pure grieve akan rayuwrta

she started frm right Anger da fushi bata san cewa nadaman rayuwa me tsanani bane yake gigita mata kwakwalarta tun yanxu.

koda taxo taga irin so, gata, arxiki da daukakar da nur fidaus take ciki ayanxu, sai takejin kamar bataga mema ta cimma mekyau anata rayuwar ba...

adnan baya kaunarta, ita batay arziki ba, kuma arziki da matsayin uwar mijintan da take jiji dakai dashi sai taga kamar ko darajar kudin takalman nur firdaus bai kai ba.

koda akazo ciye ciye kowa na ci cikin nishadi amma sam laylah bata cikin hayyacinta.

she cant believe wai nur tasamu babban family da kuma mijin da yaci uban nata mijin akomi da komi, sai satar kallon javeed take gashi nan wanke hannu kataba ga wann dan uban soyayyar dataga javeed din yana nunawa nur a fili dat feel soo real, special and romantic with all the jokes da sukeyi da abokinsa sultan da matarsa mimie, slow dance ne, hannun shi akan kugunta kusan ako yaushe kallon ta yakeyi. layla taga kamar ashe ashe da can ma ba asalin soyayya me zafi nur tay da adnan ba.

gabaki daya ta kasa zuwa inda nur din take sai sum sum take ita kadai tama rasa ina zata sakanta dan sosai komi ya kure mata tinani.....
Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
#SURAYYAHMS
kamar mai ciwon mashasharar tsuntsaye haka layla ta kasance acikin hall din looking dull and moody ,angry and depressed.

3:40 pm akaje break dan ayi sallah asr dake su basu wasa da ibada a ahalinsu snn duk wankan kece raini da akayi babu wanda wani barin jikinta ko kanta yake nan abude.

masu canza kaya tun anan suka samu dama while all the mufasa brother suka saka all black suits matayen kuma suka lafayoyinsu masu tsada.

a rububin hakan ne layla tadan jijji labarin waye nur firdaus ta aura and how extra rich and exclusive the mufasas are.


dataji mafian family ne taraza gabaki daya jikinta sai yamutu ganin jadida tasauya kaya sai itama tasaka datan leshin aron da sukazo dashi tsabar baqin ciki sai bata kara kula su kawun nata ba komi zatay ita kadai takeyi sabida self resentment da evident of life failures dayay nauyi aranta.

lokacin angama shirya nur firdaus kusan kowa yawatse nan Miemie tasace jiki tazo ta bata waya inji sultan wanda duk dama subiyu ne a dakin amma akunne miemie tagaya mata cewa sultan ne yace abata wayardan yar uwanta razia ne ke son magana da ita amma kartabari wani yaganta tana wayar tunda bai gayawa javeed hakan ba.

Nur tanajin hakan zuciyarta ya daka wani uban tsalle haka suka hada baki da miemien tana mata gadi a bakin kofa ita kuma tashiga har bayan gida saboda tsaro.

tunkan ta amsa wayar hawayenta ya fara xuba kamar ruwa.

razia kuwa tun yau da safe daa taga sakon sultan ta shiga wani yanayi na matsatsin son taga ta dawo gida tanemi gafarar kowa cos how on earth za'a ace tay missing auren nur har sau biyu

tunda tadau wayar case kawai sukeyi, kowa na kuka nur tanata mata borin akan rabuwa da su datay, da boye mata abubuwan data sani game da soyyarta da javeed.

...dakyar da wahala razia ta shawo kanta dan wann soyayya da tsananin amana dake tsakaninsu na yan uwantaka yafi rinjaye akan komi.

nur bata sauko ba har saida razia ta gaggaya mata plan dinta na son ta dawo gida.

Sai tambayar nur take if she is truly okay and fine ayanayin zamanta agidan mufasa tasan nur da farinjini dole ne akwai wanda zata tsole musu ido

nur kamar dama jira take aikuwa haka tahau gaya ma raxia duk summary daga cikin kalubalen data fuskanta akan simran da su anty suad ita kuwa razia dake tana da brain tunda taji nur tace wai a uk simran taje tasamu sirrinka past dinta
tazo ta yayata agidan sai kawai taji zycyrta ya dau zafi dan haka kawai hanklinta ya harba kan kawarta molly amma dake bata son tay zargi kai tsaye sai tadanne abun, tayabe kokari da dauriyar nur snn tababbata hakuri akan yanayin rayuwa

takara motivating inta akan aurenta dakyar da kuka suka katse wayar da alkwarin razia inta dawo gida zasu hadu.

tsabar kukan da nur tay dakyar mimiee tagyara mata fuskarta tun kafin azo agane meyafaru bayan sungama ne miemien ta fita adakin takai ma mijinta sultan wayarsa.

wajajen 4pm lkcin har an canza ma nur kaya frm bridal zuwa wani simple dress, aka kara fitowa da ita domin refreshment da ban kwana da kowa

she looks like a fairy princess from another Realm, modest but unforgetbl.

cikin wani hadadden lebanese hauti-cultural dress da ake ce ma moonlit grace me illusion neck with sheer long sleeve jelar kayan anyishi ne da pure silk all dyed with the softest moon stone shimmers snn aka rufeta da long detachable 12 foot veil me dauke da translucent sequence ajiki.


ana gama saukowa akayi zaman ciye ciye alot of food on the table aka yi small matured money games anan ne ma layla ta samu bunch na dollar guda daya.

daga haka wasu daga manyan bakinsun suka fara watsewa kadan kadan

sassanyar soyayyar javeed da nur firdaus ko baka son ya dameka sai ya dameka wasu suna ta envyng dinsu, iyayen kuwa anata tada musu tsumin tsohon love din su dan he was confidently in love and boldly triping for her.

har sai lokacin da akazo cin abincin ne sann hajya zubaida tagama recoding Event din datake tura ma simran dake kwance ita daya acikin asibitin
ma'aikata acan lagos

idan kaga yanayin simran sai kace ma haukar kishi da hassada dake taba kwalwar layla ma bakomi bane.

dan komi kamar a idanunta akayi ita kanta hajy zubaida datake daukawa aikoda akaje yin sallah ita batayi ko sallahn ba, boye kanta kawai tay a wani killatacen daki taci kuka taci kuka tanajin kamar all these while itace kawai ta shigo gidan mufasa da kafar haqqu da dumbin rashin sa'a da rashin daraja gashi sai da tay kisan kai tashigo amma wai batay nasara akan komi nasu na dukiya ba.

babu farincikin auren babu soyayyar mijinta babu iko akan dukiya babu kudin hakama duk wani abu na al'ada ita sam ba a mata ba kuma ita din ma tun tana da budurcinta tazo

she married alhaj attah when javeed is just a boy bayan mutuwar mahaifyarsa amma ko dama da ikon rainonsa ba abata har ya girma yazo baya kallonta a matsayin komi face banza.

kamar yadda reality check yay hitting din layla with five stages of depression haka nan yay hitting din hajya zubaida..

kedai inta fito jama'a ne sai kaganta sumul garau kamar bata boya tay kuka ba.

bayan angama cin abinci akay jawabin godya na karshe

nan ne ma nur ta samu sararin tsayawa da layla su biyu wanda koba komi taji dadin ganinta..

da kyar laylan ta hadiye abunda takeji aranta suka gaisa duk da Da murmushin da bai kai har wuya take amsa nur ba saidan sabida idon mutane

Qamshin jikin Nur din duk yabi ya raxanata wani Haushi da kishi gaba daya yasa ta rufe idon tatafara zuba ma nur din habaici akan batun sirrikanta,

nur kuwa bata boye mata ba tass ta gaya mata cewa ai saida mijinta ya kwana da ita kafin nan aka san gaskiya cewa she was neva even raped bare pregnant allura aka mata, kuma dalilin kenan dayasa ma dr surayya tay hatsari dan sadaat baison asan gaskiya.

kamar qunki haka layla ta dinga kallon bakin nur sabbin hawaye na zubo mata musmn da nur tace Allah ne kawai ya so ya nuna mata masu kaunarta da wanda basa kaunarta a fili, kuma ya raba tsakaninta da adnan ya bawa yar uwarta sabida yariga ya tanadar mata miji wanda ya fishi agaba

wasu baqaqen magana tagaya ma laylan cikin ruwan sanyi snn tace mata ai ko jiya ma adnan yagaya mata irin zaman auren da sukeyi dan haka babu wani burgan da zata mata tariga tasan komi kuma tana rokonta ta nitsu ta fahimce rayuwa tun lkci bai kure mata ba

Yaune karo na farko da kwakwalr laylah da zcyrta yay mummnan girzara tarasa kalma a bakinta suna tsaye ahaka saiga javeed ya karaso

nur tana murmushi tace masa ga layla, fuskansa ba yabo ba fallasa suka gaisa dakyar take amsawa saboda hawayen ta dake zuba duk jikinta yay sanyi.
dan saida javeed yazo kusa taga ashe ma kyaunsa da haduwarsan ya wuce yadda take gani daga nesa

sallama nur tay mata suka barta awajen tana tsaye tanajin duniyarta na mugun spinning
awaje daya.

"Hassada ga me Rabo taki..."

shine sunan wasar data buga akan nur firdaus...

yadda ta tsaya kamr stature tana hawaye masu zafi haka nan babu wanda ya kulata

har javeed yakai nur taje tay ma mutane sallama su hjy mammy da sauran abokann alhaj attah da sukazo kowa ya tafi

sallamarsu da iyayen nata su hjy sa'a was so emotional dan already sun bawa haj amira yan tsarabarsu na hadin amarya agefe turare da kayan mata da suka sakayashi acikin jaka

nasiha da jan kunne duniyan babu wanda alhaj abbkar bai mata ba. yanaso ya jawo layla jikinshi saikuma yaga ko kulasu batay ba, abun duniya duk ya dameta dakanta ta nemi hanya tafita awajen ta kama gabanta ko souveniers bata karba ba iyaka wann bunch na dollars na wajen dollar games data samu shine kadai moriyar biki data wuce gidan mrs haseena dashi
ko sallama batay ma uban kowa ba.


itadai nur abu daya kawai ta roke iyayen nata wanda shine in razia tadawo gidan taneme su gafara suyi hakuri kawai su amsheta haka tadinga rokonsu har da kuka har saida suka mata alkwarin zasu amshi razia snn tabarsu suka tafi

Jadida da su sultan ne karshen sallama hakanan javeed ya bawa jadidan kyautan kudade na musmmn a babban envelope
da goodies souveniers dinta na biki

nur kuma ta bata kyautar mota da wasu expensive jaweries da kudin bude sana'a ta kuma bata hakuri sosai incase in basu kara ganin junansu anan duniyar ba..

suma rabuwarsu was so emotional kafin 5:pm na yamma kowani 'bare ya watse agidan aka bar zallan ahalin mufasa
da surkunyanensu Befor 5:30pm duk aka nufi filin jirgi and they all flew to morroco in their private planes.



bangaren layla kuwa bazan iya cewa kota san ya akayi ta isa gidan mrs haseena ba..

dan kuwa tun a motar haya jikinta rawa rawa yakei tanata zubda dumbin hawaye kamar ruwa, kafafunta ne ke janta a mugun ragwabe ta shiga gate din gidansu batama lura da malam liman dake tambyarta ko lafya ba tana shiga falon mrs haseena suna hade ido kawai ta yanke jiki ta fadi atsandare

duk baqin ciki, kishi, nadama, da shocking abubuwan datagani awajen bikin nur sai yanzun suka taba mata kwakwalwa dan atake ta wuce slight coma.

Hakanan mrs haseena ta dinga kurma ihu tana jijjiga layla tana tsalle ckiin razana kamar wacce aka mata mutuwa.

karshe da malam liman ne suka kai laylan asibiti inda direct aka ajeta a I.C.U aka manna mata
engine taya nunfashi.

after few hours likita yazo ya gaya musu cewa layla ta kamu da mild cardiac arrest da kuma alaman ta kamo da ciwon zuciya.


mrs haseena tana tsaka daga cikin wann rubibin karfe tara na dare garin abuja ya kara rudewa da maganan confession video na hajy senator farida bala daya fito akafafen sada zumunta

javeed owns alot of media houses under shadows wani gidan jaridan ma zaka dauka na gwamnati ne amma kuma abayan fage nashi ne dan haka within just small amount of time labari ya karade gari

mussman ma social media yadda senator farida ta zauna take tonawa kanta asiri

a Tvn Asibiti mrs Haseena take kallon zantukan da sen farida bala takeyi akan yadda ta hada mata aure da sadaat snn ta turasa gidanta dan yay raping in yarta layla snn yay ma dayan yarinyar alluran HGC.

senator farida tafi minti biyar tana bayani akan yadda suka laka ma nur firdaus sharrin ciki da fake allura da yadda suka so kashe dr surayya data san kan gaskiya..

amma dake forced confession ne javeed bai sake an ambaci nur da sunanta a fili ba
saidai ace"babban yar cikin haseena wanda taci gasar qur'ani ma abuja.

akangare mrs haseena ta zubawa tv ido duk ta rikirce sai xuba ihu takeyi a asbitin tana birgima akasa kamar sabuwar kamu a hauka ana rirriketa zanin data dauran ma ya tsince ya fadi kasa aka abrta da under wear tana durawa sen farida bala tsinuwa da ashar kamar ranta zai fita take ihu tana fadi akasa tana birgima

dakyar wasu mata suka daura mata xani tanata kuka tana cewa farida bala ta cuceta wasu yan jarida tuni suka rufeta anata wurgo mata questions

sai hauka muraran take musu dan ta rasa wani magana guda zata dauka sanin cewa aurenta da sadaat hadin senata farida ne koko sanin cewa duk wani abunda ya faru da nur firdaus na rape da ciki duk gudumaman karya da sharri ne koko jin labarin cewa akan hakan ne ma aka tashi kashe aminiyrta Dr surayya?

kuncewa kanta yatashi yi wasu har kuka saida suka mata dan tausayi jin irin ihun datakeyi
tana tsinuwa kamar wacce bata da hankli

bata jima ahaka ba itama tashiga cikin shock me tattare da matsalar numfashi.


labari ya karade gari har kaduna dan basu jima da isa gidansu ba lawyern alhaj abbkar ya turo masa full news aikuwa shida matayensa suka kalla

awajen ya fadi yay sujudush shukuru ma ubangiji yana kuka matayensa suma suka rungume junansu suna kukan murna

ranar basu yi bacci agidan ba sai kiraye kiraye alhaj abbakr yake yana dada tabbarwa duk jikinshi na rawa tsabar murnan jin cewa duk abunda yafaru da nur sharrine

matayensan kuwa sai yanzu ne suka asalin fahimce a'aladar farin stained bedsheet na virgin da akay daxu agabansu yau kamar anmusu albishir da aljanna haka sukayi ta murna agidan.


cikin daren koina ka shiga a social media zancen sanata farida bala ake ana nemanta wanted, anata tagging in hukumomi har da human ryts akan akamata. wasu suna justice for mrs haseena wasu suna justice for the girl dat was framed wasu suna justice for the doctor.

videon mrs haseena daga asibitin alokacin datake ihun yasaka case din yakara rincabewa...

malaman makarantar su nur washe gari sassafe suka shiga board meeting masu jin kunya irin su malam bello game da case din nur duk sunji

marmaxa sukay realising
circular na ban hakuri tare da kara wanke sunan nur da tarbiyanta publicly.


shortly bayan haka AIG na police ya poster hoton hajy farida bala wai ta mutu in what look like a suicide,,basu san mufasas ne sukay dealing da ita ba hukuma sukace yanxu haka suna neman likitocin da ta ambace sunansu da kuma sadaat sabida bisaga confesion din farida bala nunawa tay kamar sadaat is just missing amma bata samu gawarsa wanda hakan yasake saka aya tambaya ma hukumonin da sukay bincike akan mutuwar sa.

kowa dai ya rikice aka sama hukumomi kokonto da damuwa.

ranar gabaki daya gidajen media was on fire akan batun siyasa da ire iren abunda wasunsu suke aikatawa wa yaran talakawa abayan fage


ata fannin razia kuwa tunda sukayi waya da nur sai bata samu sukuni ba, she is smart and inteligent law student, bai dauke ta doguwar nazari ba befor she knew dat sabbin behaviour din molly yana da alaqa da wann abun da nur ta gaya mata na tona mata asiri da akayi.

zafin zuciya sai ya hana razia samun zama she just dont care if she is right and wrong abt molly, letter na barin aiki kawai ta rubuta ma ashraf tare da fadin dalilinta bata dau komi nasu ba banda kudin aikinta dake acct haka ta bar masa letter agidan cikin dare taje airpot tay booking jirgin da zai dawo da ita nigeria.

itama kusan da safe tadawo kaduna ta kama hotel nan ta samu ma anata buga case din mutuwar senator farida bala all over the media.

anan ta dada gaskata zancen nur na cewa ashe duk sharri dama aka mata batun rape da cikin nan.

wani sim daban ta samu ta kira munayaya ta tambayeta inda suke cikin sa'a kuwa muna tace mata aijiya sukayi slumber party da rico da molly agidansu frankie ne kawai bai kwana ba amma shima xaixo da ssafen nan zasuyi breakfast atare

jinin razia na tafarfasa tace ma muna karta gayawa kowa cewa zatazo musu surprise kawai ta tabbata bata bar molly ko wani acikinsu ya tafi ba

da wani irin murna muna ta amsata kafin su farka abarci ta saka worker na gidansu aka hada babban breakfast feast agaban wani katoton swimming pool

10;00am lkcin duk anyi wanka an fito mollyn ce agaba sai rico da muna sai ga nan frankie ya iso tare da razia.

dan wajen sa razia

96 / 112