Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
dariya irin de she is a free spirit..
tunda suka fara fita suna hanging out da molly kullum acikin nishadi suke sai inta dawo gida suke dora nasu da razia inda take cigaba da koya mata yadda zatana daukar kanta da daraja sosai
kafin kace wani abu gabaki daya nur ta xama bata da lokcin tuna baya sede bbu wani abu daya sauya wajen yadda take kkrin rike addininta sabida abune dataga sudin ma sunayi sosai.
fannin layla kuwa kusan yadda kasan me gadin gida haka ta dawo agidan auren nata, dan da wuyane take haduwa da adnan, duk wani abu naganin ta faranta masa tana kkrin yi a satin amma ko sau daya beyi lkcin kallonta ba bare ya amsata ba, tun da yazo ya koma bakin aikinsa da schl abubuwa sukayi mata worst. yau kusan satin ta biyu kenan da aure ana neman shiga na uku amma ko magana tafatan baki na cikaken minti uku basuyi da angon nata ba.
anayin aure dan aji dadi amma ita kam gabaki daya ranakun honey moon dinta was the worst days of her life dan banda tsantsan kadaici da damuwar adnan babu abunda take kurba kullum. ganan mrs haseena ta koma harkan siyasa da zafi zafinta, suyi nan suyi can ko wayarta ba a fiye samu ba. wann ne yasaka akaro na farko layla ta gane cewa kasancewar nur tare da ita ashe bakaramin rufin asiri bane dan yanxu ne takejin asalin radadi da zafin kadaici wanda yake tsagata takowani bangare akwalwarta .
bangaren su nur kuwa tun bayan ranar farko basu sake zama a gidan mollyn ba, kullum tazo daukar nur daga suje nan sai suje can all sort of fun and vibes tanayi tana koya mata yadda ake abubuwan bude ido, yau girls out, gobe picnic, dancing balls, movie cinemas, eye contacts, smiles,and walk pass bye.
duk tabi ta koya ma nur yadda ake iya shiga mutane da janye hankalin mutunen expclly maza ta hanyar iya kallo, qamshi da kuma iya tafiya me aji..all form of flirts,both soft and dark, harmless, for joy harma da yadda ake shariya da jan aji.
haka zasuje wajen wasanni duk inda ake nishadii da dariya da games da abubuwan da zai baka dalilin jin zakayi rayuwarka cikin godewa niimar Allah
sukanje gidan marayu suyi spending time dinsu, kai har prison da makarbarta sukan je kai sadaqa just to reflect on Allahs blessing, kafin nur ta hankara har abubuwa dayawa sun sauya a zuciyarta game da yadda take daukar nata qaddarar da tsanani musmn in suka fita wajajen marasa lfya ko rape victims haka suka ga qaddarar wasu..
bakaramin jin dadin kasancewarta da molly tay ba harma kamar bazasu rabu da juna ba, dan cikin kwanakin da sukayi da ita tamugun samun kwarin gwiwa, da dalilai masu yawa na jin zata iya cigaba da rayuwarta cikin farin ciki da godewa Allah tare da kuma karayin tawakkali batare da tuna baya ba..
Bayan sun karkare da molly, Razia taji dadin yadda nur ta dawo so light hearted and sooo happy har in suna hira zakaga tana iya kyalkyalewa da dariya.
bayan kamar kwana biyu sai ga frankie yazo, duk dama nur bawani son tarayya da dan daudu takeyi ba amma koda suka fara fita tare his vibe become the whole game changer for her entire life.
musamn ma da already razia tariga ta bashi special secret assignment to shape nur firdaus looks into a mafian twinflame looks standard...
Duk dama frankie yana da kudin da zai iyayin mata komi amma haka razia ta kara masa kudi dan su siissiya kayan kwalliya ma zamani da kayan sawa irin taste din tasan javeed din zaizo elegant and modest kalar irinnasu na musammn da nur zata dawo sakawa...
NUR FIRDAUS
NA KUDI NE
PAY 500
VIA 9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY
TO JOIN
WRITERS NUMBER 08060712446
[23/04, 23:03] Anne-Aurora🦋: EPISODE 4
Saidai Tunda frankie yashigo da zancen durje jiki nur firdaus tafara basu ciwon kai saboda tana mugun tsoron kasancewa cikin maza gata da kunya ga abunka da mutum bai saba da halin yan daudu ba.
karshe dai saida molly da razia suka tsira rakata wajenshi and it become more fun sabida tursasata da sukeyi suna wasu abubuwan tare kamar spa sessions, haka kawai sai taga sunyi booking jirgi sunje Lagos,ko south africa, ko wani shegen body spa anan kasar kenya dake anan din akwai outrageous world standard spas inda ake zagewa a wanke fatar jikin mace da dilkan turawa dana gargajiya, a durje a wanke a gogeshi tsaf tsaf yay sumul garau yay rasss kamar ma ba ataba tabashi da hnnu ba..
anan nur taga duniya kala kala, wasu irin ice steaming da akeyi da kankara waidan acire duk wani alamun tsufa da yamushewar jiki. yadda ake sulleke mata jiki da kayan gyara wani bin hartaji kamar ba ita bace,
gashi gabaki daya frankie ya sauya mata Abincinta izuwa masu gina jiki da kara body mass waidan kawai kwalliyarsa da kayan dayake zaba mata su mata kyau ajikinta
tadawo cin whole proteins, probiotics nd nuts wanda zai kara gina mata girman hips da boobs da kuma natural fat irinsu avocados, sea foods natural herbs irinsu rose petals da abinci masu saka virgina healthy da qamshi kamarsu cranberies da su pineapples, natural cloves nd coconut water da sauran original body supplemnt dayake hada mata tana sha for faster results.
tun a satinsu na biyu Jikin nur firdaus gabaki daya yafara dawowa wanke hannu
ka taba, dan wani irin sheqi da haske fatarta yay, shi badau ba sabida da goat milk product aka fi mata amfani bada lightning product da zasu mata bleaching ba. sai asalin natural skin colour nata ya dada gogowa yakara fitowa da haskensa da originalitynsa, gashi dama yarinyance duk abunda akeyi bai daukar lokci sai kaga jikinta na amsar gyara
suman kanta koda yasha mayun gyara ya kara dawowa baki kirin yana sheqi snn yana zuba mata har gadon baya, gashi anayi ana koya mata yadda itama zata nayi dakanta, tun basu wani shiri da frankie har suka zo suka saba da junansu sosai...
for good two weeks suna yawon gyaran jiki dan shine yafi wuya dan wasu abun dolene abasu lkci, ga ilimin data kwasa wajensa na yadda zatana dirjewa wajen planning spa session dinta da top quality product da zatana amfani dasu both skin hair and body a gida.
asatinta na karshe da frankie bayan sun gama da fannin gyaran jiki suka fara maida hankalinsu kan suturarta, anan kam razia ta saka mai ido sabida tasan dolene javeed zaiyi grading inta anan sosai dan kaya shine mutum
tasan koma yaya ne bazai so mace me tula kwalliya a fuska ko saka suturar banza ba, ko na yayi, ko wanda aka cikamai brand logo, sharara ko tsinannu tazo kusa dashi ba.
but he may need to see precision and soft elegance daga sama har kasa shiyasa ta saka ma frankie ido akan komi da nur zata saka ajikinta kai tun daga kan kayan sawa kwalliya takalmi har izuwa jewries choices dinta she cross checked everthing dna batason ayi kuskure anan.
ranar da suka fara zuwa fashion store din frankie na lagos the room smelled like jasmine balls, dan babban hall ne dake cike da huge designer walk in wardrobs
Frankie ya tsaya kusa da wani rolling rack of clothes like a sculptor yace “Darling, “before we touch fabrics let’s talk energy.
cike da aji data gama koyo wa awajen razia Nur ta taho tazauna calmly cross-legged on a plush stool tana sipping warm lemon water dinta ahankli.
frankie ya dada kallon ta yace dats perfect “You’ve shed the skin of that girl who begged for permission. Now we build a woman who commands space without saying a word.”..kin shirya?
dan murmushi kawai ta masa, shikuwa yana gama fadin hakan yajawo wani shegen moodboard dake dauke da colors, textures,silhouettes.
collection din ya mugun burgeta amma kuma ta zaune calmy tana kallo kai bazaka ce ta saka hanklinta akai bama.
frnkie yace kaya na musammn dominki, cos You are not just cute my darling You are going to be arresting....
yana jan hannun inda kayan suke yafara nuna mata Color pallete da aka zabar mata daga yanayin skin tone dinta wanda zasu fi dacewa da ita
kalar baqi, wato Black colour shine farko dan shine most favorite colour na mafias sai Emerald Green for powerful looks sai kuma Oxblood Red for edgy looks, sai Ivory Silk for softness dats in baka son yazamana idon kowa nakanki but yet classy, sai kuma Nude tones when her mood says watch, but don’t touch.
strickly yay mata gargadi yace mata “No florals, You’re not anyone’s garden dan haka basu saka mata wani kaya me floral design ko daya ba
sai wasu Signature Silhouettes dinta dat are soo Soft With Structure, sai Fitted midi dresses with square necks da Wide-leg trousers with cinched waists, Silk shirts, tucked into leather skirts. da wasu mayun ladies Blazers manya kuma oversized and tailored No in-betweens.
simple kayanta kamr jumpsuits dinta are all off-shouders that say I’m comfortable with my power. da wasu modest Statement coat,long, black, beige Dramatic like a mafia queen, takalmanta bamasu shegen tsini ba amma irin sharp dinnan ne masu aji sosai.
hakama duk wani abunda zata saka awajen saida ya nuna mata irin abun wuya da dan kunne, agogo da zoben daya dace dashi, da irin turban ko rolling din daya dace, turarenta ma hada mata akayi irin custom-blended oud with a hint of vanilla din nan, acewar frankie her scent must whisper her name in every room she leaves
sai kawai ta fara tuna javeed yadda qamshin turarensa yake mugun kama waje yake kuma haukatata duk abunda frankie yake fada its actually making sense now, haka ya zabar mata irin make up din daya dace da kowani kaya, gashi ya iya bayani sosai harma ya sakaka dariya wajen fayyacewa. wasu kaya zasu bukaci light make up, wasu bold wasu red lip kawai wasu lips gloss duk ya bambamce mata etc
sosai ya koya mata yadda ake gyaran gashi style by style even all these sexy messy hair buns na lokacin bacci dan acewarsa maza sun fi karajin shaawar suga natural fuskar mace da sumanta slighty abarbaje, musmn da safe intana kusa dasu
tun bayan nan suka bar lagos suka dawo kaduna inda frankie ya tattara sauran kayan nur na dacan datake sawa yay gefe dasu snn yay arranging mata new design din a wadrob dinta wanda sune yanxu zata fara sawa.
tun daga wann ranan nur ta sauya sosai, dan gashi jikinta ya durju yaji gyara ya dawo sumul sumul ta murmure ta wanku feess kamar wata yar balarabiya ga wardrob dinta is now looking like a wife of arabian war prince mixture of power and elegance.
yanxu inta kalle kanta
a madubi ita kanta har gani take kamar ba ita bane some 5 weeks ago datazo kaduna da wani irin rama da damuwa me tsanani.
wann satin alhaj abubakar ya dawo ya dan lekasu shikansa sosai yaji dadin ganin yadda nur ta sauya ta dawo more like razia gashi yaga sun balain shakuwa yanxu..
dan Zagewa tay ta koya ma nur abubuwa sabida harda burinta na tana so taga ta fita a hannun javeed mufasa lami lafya dan tasan in basu wanye ba duk inda ta gudu a duniya zai tsamota,
karshenta zai aure ta ne ya ajeta agidansu tarika bauta masa bazai kuma kulata ba, itakuma tasan ba samun soyayya ko kulawarsa zatay ba since yagaya mata cewa Yana da twin flame dinsa wanda hakan yana nufin Nur dince me rike da space din zuciyrsa tasan koda qaddara yasa bai aure nur ba bazai rabu da ita ba.
gani tay kamar asarar zai mata yawa inta fara sakashi arai gara tay meyuwa tasamu freedom dinta nayin rayuwrta freely...
shiyasa komi datake ma nur tanayi ne da jikinta da kuma kwarewarta dan tana so javeed mufasa ya zama ya gamsu da aikinta sosai.
tunda alhj ya dawo gidan suke cikin jin dadin rayuwarsu sosai dan kuwa yana nuna ma nur gata iya gata, acikin satin ne suka fara hanging out da rico, wanda bata wani sha wahala ba da nur ba dan by now nur ta fara murjewa ta dawo kalar abunda suke so, elegant, and classy tafara behaving tareda nitsatssen aji ayanayinta sosai yadda suke so din, zamanta da rico ya zama kamar wani abu dat has to deal with her privacy, dan anan ne suke magana akan abunda ya shafi matantakarta, a tunaninsu since she is not a virgin kuma ta taba zubda ciki dolene amata gyara snn acire mata tsoro ta zama tana da sexual confidence, wann meetings din ma yayi ma nur matukar wuya sabida yadda Rico take famar koya mata ababen dayaso yafi karfin brain dinta
duk wasu herbs na gyaran vagina tana mata amfani dashi wajen su sit bath da turara wajen tare da bata assurance cewa
tunda dama bawai ta saba da maza bane halama kafin tay aure babu namijin da zai taba gane cewa ga yadda past dinta ya kasance..
barema ta gargadi nur
sosai da cewa karda ta sake ta gayama wani namiji cewa antaba raping inta har tay ciki ya zuba, tunda sunje likita ya gwada ta ance musu komi lafya and her womb is intact kominta kalau yake.
haka rico ta dinga cusa mata raayin cewa kawai ta binne sirrinkan past dinta a cikin zuciyarta duk wani wanda yake sonta tsakani da Allah badon jikinta it wont matter to him sabida past dinta tsakaninta da Allah ne bada mutum ba sann ma kowa yana da past din nan.
tun anan ta cire ma nur wann naiveness din ta cusa mata raayin zama mace me sirrin kanta, rico ne ta koya mata yadda ake body massage da essential oils, na hutu sa warware gajiya da wanda yake iya motsa shaawa musmn ma licorise da jasmine oils.
data gama lura cewa nur nada kunya sosai kawai saita zuba mata sex education lecture din a littafi da audios in takoma gida sai tanaji tana karantawa
abunda bata gane ba saita rubutu mata a text ita kuma saita mata bayaninsa.
kullum da dare nur inta gama karatun qur ani tazo bacci zata dauko book din da rico tabata ta karanta
difrent type of foul plays, yadda ake wasanni a zuzuta namiji ahaukata shi, da sex styles kala kala wanda inkayi ciki zaka na yinsu for safety of the baby, salo salo na romance tips, yan tabe tabe da lkcin da ya dace, da irinsu shower sex, quickie on the couch, in the kitchen, in d car,
kissess kala kala, da sex positions komi ta rubuta wasu salon ta mata bayani a audio
ita kadai takejin audion amma kunya yagama rufeta wani bin har takan tambaye kanta ko meyasa razia tanace mata sai ta koyo ire iren wayann abubuwan gani take is too big for her age amma inta tuna cewa ilimin rayuwa is neva a waste kawai saita basar..
weeks dinta da rico ya dada tabbatar mata cewa bata da wani matsala ajikinta dan sunsha zuwa suna ganin kwararrun likita tare an mata gwaji har ancemata mahaifarta is fine nd good.
bayan sun karkare da rico, Lokcin su hjya suma suka dawo nigeria daga harkan kasuwancinsu gidan ya xama full house
sati guda sukayi a gidan kafin nan razia tace musu ai zasu ce vacation kasar waje tare da munayya harda nur firdaus.
the following day aka barsu suka shirya suka tafi kasar tokyo
hutu dukansu crew din which was duly sponsored by muna hakeem, bazaka ma gane nur acikinsu ba tsabar yadda tabi ta saje da su, abun har ya fara bawa molly mugun mamaki yadda taga gabaki daya nur ta haskesu duka da kyanta sai kuma suka dawo kamar yan koro
dan wayewar yafi kyau acikinta saboda asalinta dama can nitsasiya ce sosai.
razia da sauran kam basu wani damu ba dake hanklinta baya kan gasar wayafi kyau yanxu she just want to impress javeed dan ta samu cikar burinta.
gashi dama mollyn ne ta dan san da zancen javeed, dake razia bata boye mata komi itama haryau akasar ranta tamatsu tasan a inda namiji kamar javeed mufasa yasan nur firdaus harta dawo twin flame dinsa.
koda suka isa tokyo basu zauna a hotel ba suka kama katoton luxury aprtments suna cin shagalinsu, daga ayi games, sai aci abinci ko aje waje ayi picnics ko suje gym.
munayya dama babu abunda bata access dashi kama da ga rent na luxury yatch, boat cruise, sport cars. kawai sudai more rayuwarsu sukeyi kamar babu gobe
ko nur bata taba tunanin wayannan ranakun farinciki, dariya da nishadi zasuzo mata nan kusa a rayuwarta ba.
anan tokyon munayya ta koya ma nur tuka mota kala kala,babba da karami auto da manual. ahaka saida sukaci 14 days anan snn sukaje su dubai
sukayi shopping da yawon bude ido na kwana hudu kacal snn sukaje umrah a saudi arabia, while frankie yay branching to london to catch up on fashion, su hudu matan sukayi umrah
anan ma suka sissiya abaya bakake masu kyau guda biyar biyar snn suka dawo suka je london suka same frankie, inda razia ta nunna ma nur wajajen da suke harkan koyan fashion kamar iconic house of liberty da manyan fashion houses bayan sun gama yawonsu suka hadu duka suka dawo gida..
daga nan kowa ya dau hutu cos thy believe sun gama koya ma nur iya abunda take bukatan sani for a start sauran kuma sunada yaqinin cewa she wll push for it....
Rayuwa sosai tayi sauyin bazata wa nur dan wanda ya santa a satikai bakwai baya da suka shude bazai taba yarda da cewa ita din bace yanzu cikin sauki.
dan kuwa jinyar da akayi mata anan ya bala'in amsar tsarin garkuwan jikinta ya saka mata nitsuwa da kwanciyar hankali,ko fatar jikinta ma daya so ya yamushe sabida ciwo da damuwa dayaji isashhen gyara kulawa da hutu,da kuma ingantaccun Abinci tuni jikinta ya warware yadau wani irin haske da kyalli tun ba aje ko ina ba hips dinta da boobs dinta suka kara kyau suka yi bulbul suka ciko.
Wani irin tsabar kyaunta na tun usuli shiya soma hargowan fallasa kansa a fili kamar wanda dama a matse yake daya fito sarari ita kanta razia takan mugun jinjina ma wnn sassanyar kyaun fuska da Allah ya zuba ma nur din.
Dadin karawa da yanzu tacire tunanin komi da kowa aranta takuma dora dammaran kai rayuwarta gaba,bayan tallafawar kawunta da