Chapter 11 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   11 / 112

30K to 33K   out of 335.4K words

ita.


tasan hala baifi rico, muna da frankie ne kawai zasu mata hidimar ba, tunda molly da razzy suna can schl a uk, shike nan dama taga kamar suy hajya agida suke shirya mata hidimar
ayi komi agama kawai ta huta gabaki daya duk saitaji kamar batajin wani dadi aranta gabaki daya.

she is scretly feeling like she cud kill to see javeed ryt now but she dont knw why yau din yake tafado mata aranta.


bayan tagama wankar haka tazo ta zauna agaban madubi tanata kallon kanta deciding tay tama kanta simple make up da zai dan saka mata walwala just to apreciate her familys effort...

cike da yauqi ta zauna ta shafa soft lotion da oils masu ji dakansu akan fatar jikinta tun oil din baiy sinking ba ta bi jikin nata da wani hadadden body musk me kamshin african orange wood wanda zaka ji qamshinsa na yawo ajikinka 24hrs kamar da natural scent na jikinka akayi

bayan ta gama danan ta hau tsantsara ma kyakkwan fuskarta kwalliya tay ma lips dinta brown cave ta shafa nudes janbaki snn tasaka masa shiny lip gloss akai wanda yakara saka fuskarta yay wani irin shegen haske ta shafa maskara da feline dark eyeliner tasaka kwalli,bata wani dau lokci wajen gyara suman kanta ba dake kullum a kimtse yake yana qamshi kawai warwarewa takey ta sake styling dinsa ta sake daurewa...

bayan nan wani irin hadadden coffe brown high waist skirt da rigarsa fari kal me off shoulders ta saka
ajikinta sann tay rolling kanta da brown chiffon veil me stones dankunne da abun wuyarta shima sabo da kawunta yakawo mata daga dubai ta kwamashi snn ta sake feshe ilahirin jikinta da turarrka masu shegen qamshi

ganin tay makanta kyau a madubin ya saka tay murmushi
tajawo amina muaddi stilleto shoes dinta ta saka cikin nitsuwa sn ta sauko izuwa kasa domin tay gaisuwar safiya

lokacin razia har tagama gaisuwarta ta bar gidan dan bata wani jima da sanar ma iyayenta venue din birthday din ba kenan saiga nur din ta shigo sashen kawunta cikin sanyin nitsuwa

da mamaki tagansa da matayensa duka anan sunata raha suna shan early morning coffe ana dariya suna ganinta suka fara mata wakar happy birthday ta taho
dariya ta tsuguna da ladabi tafara gaishe su kowa saida ya rungumeta ya mata addua masu dadi da kuma yawa wanda yasaka taji rabi daga baqin cikin datakeji na rashin ganin sakon layla da mrs haseena a wann ranar ya kauce mata, i mean who will dare to be sad with this lovely family supporting him

kawai sai atake ta cire lamarinsu laylan data farka dashi aranta ta watsar tazauna acikin su kawunta inda kowa ya bata gifts dinsa tay ta musu godiya.

aikuwa suna zuwa dinning table zasu karya nan ma taga an yi mata wni special breakfast cake anan ma aka kara mata gifts na zallan jeweries.

.. kawunta ya bata full set na vaan cleef, hjya saadatu ta bata indian design masu shegen kyau, hjy bilqis kuma ta bata original rubby necklace me tsada da dan kunnensa da pendant dinsa. duk sai taji tama rasa me zatace musu..

kawai sai tunanin da ace razia tana nan ya fara damunta har kamar zata musu kuka duk bata ma lura da yadda suke mata dariya aboye ba.

Kawunta ne kawai ya jeshi wajen aikinsa
dake yaudin thursday ne yana da meeting yauhar kofa suka rakashi sukayi family selfie dukansu uku snn suka masa bye kowa da annuri akan fuskansa suka dawo gida.

nan nur ta koma room dinta da zimman zata kira razia da sabon wayarta tadan mata shagwaba da kuka kenan haj bilqis tazo cikin katseta tace mata marmaza ta shirya driver zai kaita wani waje aika amma yanxu zasujesu dawo.

batareda ta saka komi aranta ba tamike daga kan gadon ta dada kintsawa wani plain kimoni kawai tadora akan kayanta to look more modest sann ta fito tabi drivern suka kama hanya.

a motar ma babu kalar kirar razia datay amma sai bata dauka ba, duk sai ta damu, can dai ta kira molly sukagaisa molly ta dada zulmata ta ce mata ai basu ma samu daman zuwa ba zcyarta akarye har suka gama wayar tun bata son tacire rai akan zataga razia har tafara cire rai, sai kawai tay shiru tanata kokonton ko ta kunna samsung dinta ne ko tabari, she just wish da ace tana lambar javeed da sai tasan yadda zatay ta nemeshi dan ranan be bata nashi ba amma shikuma ya tafi da nata shine koya sake kirarta hmmm..abun har wani takaici yake bata inta tuna yadda yabi yashareta.

dagata tafara wnn tunanin kuma sai kaga tay firgit ta lumshe ido tafara wa kanta fada sosai tanamai tuhumar kanta akan meye hadinta dashi ne data damu dashi har haka wani bina bakaramin haushin kanta takeji akan yawan tunanin javeed datakeyi ba musamn ma nayau dayay worst


within like 45min lkcin tana rike da samsung din a hannunta taga wai harsun iso wani irin hadadden private lounge cikin wani area na masu kudi, inda tunda suka hau titin arean baifi kaga mota daya ko biyu sun wuce ba, the llace is damn coxy, luxurious and quiet kamar ba a nigeria kake bama.

security ne koina sanye da arm force uniforms a bakin gate sukayi checking insu suka basu pass suna shiga harabar wajen tay shahada ta kunna samsung inta snn ta sauka tay karamin selfie pics sabida environment din yay mugun mata kyau

daga idanunta ke da wuya kawai taga rico da frankie ma tahowa wajenta da sauri da kuma mamaki taje ta samesu suka tarbeta da fara'a nan suka shiga cikin wajen daya wani irin haduwa bana kadan ba.

rico ne ta ja hannunta tay da ita can saman bene inda suka shiga wani five star design bedroom taga already stylist and designers mata guda biyu na tsaye suna jiransu as usual frankie is alwys in character, rico tana shigowa da ita ya kalleta yace mata ta nitsu a gyarata for her birthdy photoshoots dan kawaice mata yay there is big suprise waiting for her in few hours time.

tambayar duniya nur ta musu amma basu fayyace mata komi ba duk a rude take, nan rico ta nuna mata new bathrobe tadauka ta shiga bayi taga wai har an hade mata ruwan wanka da kayan qamshi ga rose petals, oils, ga body cleansing salt kala kala har dariya ma abun ya bata sai dai tunda tashiga ruwan taji wani irin dadi na mamayar jikinta jin koinanta na wani irin relaxing dan har cikin kwawkarta takejin wani irin dadi me saka kwanciyar hankli kai har bacci bacci tafara ji yadda dadin ruwan da qamshinsa ke debarta, awasa dai saida taci fiye da rabin awa tana wanka kafin nan ta daura bathrobe dinta fito tazo ta samu zallan matayen nan ne kawai awajen, nan da nan suka hau mata hidima harta gama shafa manta komi yaji ajikinta tay fess snn aka kira frankie yazo yafara tsantsara mata wata mayyar kwalliya ayayinda dayan matar suka fara kkrin gyara mata style din suman kanta.

within hew hours har an gama tsantsara wa fuskar nur wani dan uban nude kwalliya marar nauyi gashide har eye shadow da tarkacn contours an shafa mata amma kuma ko kadan bai kwatanta boye natural beautynta ba saima kara fitowa dashi dayay.

wani irin modest traditional flowing gown na kamfanin zara shahjahan aka kawata jikinta aciki, dusty red colour, irin fitted long sleeve din nan me high neckline na shararar net amma me kaurin bame kamr rariya ba tareda wani irin shegen flowing silhouttes daya baje akasa kamar weding gown

gashinta aka nadesa into soft coils braided updo very neat but not eleborate snn aka saka mai silk turban dayazo dakayan

wani irin kyau tay dan kamar ranar aurenta haka tadingaji sai dariya data dingayi kamar cikinta zai kulle dan tsabar yadda frankie ya gama cikata da surutu yanamai zuzuta tsabar kyauntan can yazame yafita tareda cemata ai munayya hakeem ce zatazo ta fito da ita dan haka karta motsa awajen

Itakan ta tasan tayi kyau,gashi grey eyes dinta shiya dada sawa tayi daban acikin kyawawan matan ma,

The stylist were soo regreting dan ba abasu izinin daukar fuskarta ba harsuka tafi aka barta ita daya adakin tana zaune tana kallon kanta a mirror tana murmushi me sanyi...

ko minti biyar batay azaune ba taji ana kwankwasa kofar
saikuma taji gabanta yahau faduwa da mugun karfi wani irin strange feeling din da bazata iya misaltashi ba.

gashi ahankli ake buga kofar after each knock kuma sai an danja cikin dauriya Da muryanta me sanyi tace "come in' jin har yanxu ba ashigo ba kuma ba adena knock din ba yasaka ta miqe tsaye, dakin yabi ya cika da qamshinta, Kayan ta dake wani irin flowing na jan kasa takama tana takawa akan heels dinta slowly dan tana kaiwa bakin door ta sakeshi ya zubo yu ta shiga kokarin bude kofar dakin dan ta fito

Budewan ta ke da wuya taji gaban ta ya wani irin fadi this time kamar zai faso waje

tsayuwa tay turus kamar wacce aka tsikareta tana daga idon kuwa taga inuwar mutum a tsaye kusan daf da ita kamar wanda dama jira yake ta fito same shi.

tun basu hade ido ta shaqo wann shegen qamshin nan nashi wanda atake yasa taji kanta yasara da wani karin bugu zuciyar da batasan daga ina ya ballo ba brain dinta ya kasa motsi duk dama ruhinta da zuciyarta ya isar mata da cewa javeed ne atsaye kusa da ita.

ruwan Idanuwansa masu azaban nauyi ya zuba matasu duka akanta ko motsawa baiyi.

Sanye yake da wata arniyar french suit me long chester coat all black irin baki kirin din nan, rigar cikin kuma an dan bude buttoran ta kadan irin dai style dinsa nan mai saurin narka zuciyar duk wacce tayi arba da shi

tsaban yanayin da qamshinsa ya hadda sa ma brainta shock a tsomare ta tsaya har bata iya daga kai ta kalle fusknsa ba dan gani take kamar ma imaginations dinta ne


a hankali tashiga juya ruwan idanunta sai da tafara tun daga kan sawun kafar sa har ta iso zuwa hannunsa dake dauke da wata mayyar diomond rolex

zuciyarta ta tsaya cak Slowly tadaga ido cikin yin shahada dan ta dada tabbatarwa anya javeed take gani ne koko mafarkin abunda ke yawo ranta takeyi? Shikuwa wnn miskilin kallon nasa kawai yake sakamrta idanunwansa kamar zasu wani iriin wawaso kanta su hadiyeta, wani irin burning flame of intense love and strong desire was iluminating thru his body ayayinda yadora mayun idanunsa akan fuskarta duk yakasa iya dauke idonsa akanta yahanata sakat ganin gabaki daya tamugun sauya masa ji yake kamr zai hadiyeta awajen.

tsikar jikinta har tashi yake cos she feel asif he was piecing tru her soul until She cudnt take it anymore sai ta dago a hankali ta kalle shi sosai suka hade idonsu waje guda this time ji kawai tay kamr tana narkewa kamr ruwa.

shiknsa baisan sanda miskilan murmushi ya kufce masa ba hade Da daddan sautin muryansa ahnkli cikin wata kamilallan jan aji gamida kasaita acikin wata sigar lumshe ido da budewa yakuma zuba mata mayun kwayar idanunsa anata snn yace mata

'Happy birthday baby gal.
[24/04, 06:27] Anne-Aurora🦋: _EPISODE..11_
_@SURAYYAHMS_
Dan lumshe idanunta tay jin chills na soft calm voice dinsa na bibiyar hanyar jininta tundaga kasar kafarta takejin shock dinsa har izuwa cikin brain inta, ahnkli saita kuma bude idon tazubasu acikin nashi dake wani irin kallonta da mayun shauki baiya ko kiftwa Wani irin yanayin dadi taji yarufeta wanda tuni yasa tamance kanta

tsadadden kallon so me aji tabishi dashi muryanta mai shake da shagwaba tace mishi thank you..

baice mata komi ba ya dan zare kwayar idonsan akanta tunbe furta wani abu ba saitaga wani mutum sanye da cooperate suit baki ajikinshi yana famar haurowa tawajensu rikeda wani hadaddn madaidaicin white box ahannunsa.

satar kallonshi take dan saiyanxu ma hanklinta yadan dawo jikinta dataji gabaki daya building yadau wani irin shiru kamar babu wani abu merai aciki wanda ko dama batasani da babban alama cewa securityn mufasa ne zagaye dasu wanda shiyasa aka dakatar da duk wani movment gabaki daya.

gayen yana isowa daf dasu ya sauke idanun sa kasa kamar wanda yakejin tsoron ya daga ido ya kalleta agaban ogan nasa, kansa na kasa acikin tsantsan ladabi taga yamikawa javeed box din snn ya juya atake yabasu waje batare dayace musu komi ba.

wani shirune yadan ratsa wajen har javeed ya gama warware golden satin tie dake makale da box din ya budeshi gabaki daya.

wani hadadden rich vanilla bean cake ne me dauke da lemon chest butter cream
sankame da 5 luxurious rose-gold candles at the top irin wanda bata taba ganin irinsa arayuwanta ba

wani abu ya fitar daga aljihunsa kamar key din ferrari taga ashe wai lighter ne yana danna kai kuwa wani blue wuta ya fito ya saka akan 5 candles din suka kama suna masu haskemishi kyakkawar fuskartan dakyau.

Ido kawai ya mata akan ta karaso ta hure candle din...

a nitse ta matso snn dan rusuna kai tayi blowing one time duka hudu suka mutu atake

tayta hure na karshen amma baiyi ba' yay kwafa yace 'u need help?kawai sai taga yana tahowa kafin ta bude baki Ji kawai tayi yawani matso daff da ita lallausar hannunshi yasaka ya zagayeta dashi ta dan lafe jikin shi batare da ta shirya yin hakan ba

dan lkcin ji take kamar zata suma tsabar yadda kirjinta yake bugawa badon komi ba saidan she just cant resist him wani irin mugun mugun yanayi me zafi takeji akansa data kasa iya fassarawa..

qamshinsa,suturarsa, da yadda yake tsille jikinta da kallon kurel da kuma wani irin shauki acikin kwayar idonsa me kamar zai hadiyeta tareda wnn nitsatsiyar kwarjininsa me gigita saitin kwakwala duk suka hanata nitsuwa.

gabaki daya bazata iya misalta yadda gayen yake matukar burgeta ba, irin de kaji hanklinka da raayinki ya kwanta akan komi na mutum daya, she feel javeed is a perfect man in all ramications of class nd physiques

tana cikin duniyar tunaninta data lula taji ya aje kyakwan fuskn sa akan kafadunta sofly yadan kwantaro kadan nunfashinsu harna gogar juna snn yadan kalli kyakkwar fuskrta dake baza kyalli dan hasken candle din daya ragen na wani irin flickering a saman fuskarta ahnkli yace mata" u ready? tadan lumshe idanunta abazata tanamai shako wasu ajiyayyun numfashin sa aacikin ramin kunnenta Cikin wani irin yanayi mai dadin ji yace have u make a wish now ,tadan sace kallon sa tace "you too' pls lets make a wish together..yadda ya mata wani irin ssnyar kallo yasa tay murmushi, nan suka rusuna kai kadan suka huro iskan bakinsu
Lokaci guda candle din ya mutu murus..

...wani kwataccen
Murmushin daya kufce matan a bazata yasa taji kunyarsa sosai shikam ko ajikinsa yasaka hannu ya dauki special pormengante mould din dake saman cake din hankali yanamai kallonta cikin idanun sa babu ko kara,itama kallonshi takeyi har ya kawo mould din dede setin bakinta, dan a lokacin tabude bakin ta amsa ma bata sani ba...Dada cewa happy birthdayn yayi kusan acikin ramin kunnenta
dan gabaki dayansu qamshin turarensa suka dawo yi, musmn yadda ya wani riketa snn hannunsa dake zagaye da ita ya ki ya kyaleta tay motsi.

lallausar Hannunta dake kwance akan nashi sukayanka cake din slowly ta dan daga ido sama takalle cikin kwayar idanunsa wani muguwar shaukin da batasan daga ina yake tsatsafo musu yake debarsu dan bata tabajin farat daya zuciyarta yay mugun kamuwa da son wani namiji kamar wann gayen ba, Wani irin Kallon junansu sukeyi kowa yana makale da unsaid things aransa amma sun kasa furta ma juna ko daya

slice din cake dinda suka yanka ta jawo slowly ta kai masa baki tay tsam da ido akansa kamar me jin tsoron fuskarsa ganin yay kamar bazai iya bude bakinba sabida baison abu me zaki, dan turo masa baki tay cikin wata sigar yangataccyar pouts tanadan shagwabe masa fuskarta kuwa taga yabude mata bakin nasa ahnkli tay murmushi ta tura masa cake din ciki ya tauna kadan yarage sauran, batare da ta kallesa ba tace masa thank you..i really...

cikin katseta yawani irin fuxgota slowy ta dawo tanamai fuskartansa nanya tura mata sauran cake din data bashin dabai karasa shigarwa cikin bakinsa ba yagutsira kadan aciki ya cusa mata abkinta ahnkli

snn yabi yasaka yatsun hannunsa ya goge duka shiny lips gloss din saman lips dinta dan gabaki daya shiyafi tada mai hankli

wani irin baqar kishinta yakeji har ji kawai yake baison wani ya kalla masa ita ahaka bare kuma cute bakin nata ya burgesa.


nur kuwa duk ta rasa wani yanayi takeji dan hade da suprise din daya mata ayanzun sai take mugun jin shaukin tabudi baki tagaya masa how much she misses him amma jan aji da kuma shegen kunya ya hanata aikatawa bare nunawa, she just went with the flow to enjoy the moment tunda ganinsama sai shida kansa yaga dama


Shikuwa yau kyaun nata ne ya gama rudashi he dint even expect her to look this elagant dake be taba ganinta da kwalliya sosai haka ba ,gashi kwalliyar ya mata bala'in kyau har yake ganin babu mahadin ta acikin dukan matan da yake arba da su ji yake kamar komi nata danshi kawai akayi..

inkagansu awajen kamar wayanda zasu shiga jikin junansu she was soo close to him tanamai dumama da qamshin turarenaa and he kept looking at her eyes balls sabida tsabar yadda basa iya dauke ido akanjuna....

Karar wayan ta ne ya dan fargan dasu sai yasake mata cake din
ahnkli yace suna jiran ki ko?Ta gyada mashi kai tana dn mumurshi zuciyarta na bugawa dan harga Allah baso take yace mata zai tafi ba.

..wani card taga ya zare a aljihunsa mai dauke da wani street address ya bata, Bata ki mashi ba ta karba tarike sabida ganinsa awannan lokacin it means more than alot to her duk dama Wani abu na yawan gaya mata cewa itadin na dabance a duniyar sa

jan jikinshi yay anata ahankli sunakan kallon juna kamar wanda zasu narke cikin kwayar idanun junansun atare...

da wani irin calmness a voice dinsa yace toh kije i will call you..

idonta ta dan sauke kasa tay masa shiru
can ta dago ta kalleshi
yaga wai har hawaye ya cika idon muryanta me cike da shagwaba

11 / 112