Chapter 5 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   5 / 112

12K to 15K   out of 335.4K words

matayensa da uwa uba razia tafara kkrin kammala karatunta dan already tay missing din jamb na wann shekarar sai kawai aka mata registern su neco da weac tafara shirin rubutasu a wani private schl a kaduna.

Abubuwan da ake daurata akai din da sukeyi kullum da razia sosai ya balai'n taka rawa wajen cire ma zuciyarta tsoron tunkarar rayuwarta na nan gaba.


lokaci zuwa lokci haka zakaga sunje hutu ko weknds a kasar waje koda na sati dayane dan hakan na kkri wajen taimakawa nur ta hanyar samun krin wayewa da uplifting din mental awareness dinta da kuma ilimi game yanayin rayuwa.

yau ya zamo Hatta iyayen saida suka komo baya suna shan mamakin irin tarin ilimin nur firdaus dan yarinyar a mugun nitse take, kuma tana kkrin perceving knowledge dinta da cooking lesson inta in a very sensible and matured manner sam sam batada ragon azanci, wanda za'a iya alakanta yiyuwar hakan asababin challenges din da tacikaro dasu masu nauyi da ciwo arayuwa.

Har iyau Bata tunanin da akwai wani mahalukin mutum a duniya wanda zai iya fitowa yabuga kirjinsa yace mata ya fahimce asalin abunda taji zak zak acikin zuciyarta da rayuwarta akwanakin baya.

But she is all putting them behind now,ynxu harji take tamkar bazata kara ta'buwa kojin wani rauni a zuciyarta ba.

Ganin alaman hakan ayanyinta shi ya karawa razia karfin gwiwar cigaba da taimaka mata,dan tamkar ciki daya suka fito haka take daukar lamarin nur aynzu duk wani rayuwa mai kyau shitake ta kkrin taga ta dorata akai..


ABUJA..
acikin wayann satikan da suka shude rayuwa me tsananin wuya da wahalar ganewa kawai layla takeyi a hannun adnan...

Dan kuwa saida ya bari ta cika sati biyar da zaman kadaici da gadi a gidansa snn ya fara mata wasu nauin walakanci,ranar daya fara shiga dakinta da asuba tana bacci taji an kwaroro mata ruwa me shegen sanyi ajiki kusan a gigice tafarka tana rawam dari adnan daya gama harde ransa yafara daka mata tsawa yanamai cemata ai ba bacci ko hutu tazo yi agidansa ba....


tun daga wann ranan ya shimfida mata wasu mugayen dokoki masu tsaurin da har yanxu hanklinta ya kasa daukawa,she will clean his room,mop the house, and also cook yace gidansa babu me aiki, snn bata isa ta dafa abunda ranta yake so taci ba sai wanda ya fada
haka zai kirga mata girki yakai kala goma

duk sai tarude tay ta kirar mummynta awaya tana kuka kotaje youtube tana duban recipes tana kwabawa dakyar dan kodacan agidansu dama nur ne take musu abinci, ita bata iya komi ba banda hada shayi sai soya yar kwai da wasu abubuwan da basu fi tafasa taliya ba.

adnan kuma yace sam bayacin wayannan abincin haka zai jero mata abincin zamani masu wuya, chops, salads yace lallai shine zatayi masa agidan, inta samu tay dakyar hakanan zai kwaso abokansa da dare gasunan dai basugama mallakar hanklin kansu ba su zauna suci abincin subar mata kwanukan awajen ba sannu ba madalla haka zatasha aikin shara da wanke wanke.

tsabar wuyar daya fara bata akan girki da aikin gida harsaida ta gwammaci lokcin da baiya mata magana kwata kwata..

dan Koda tagaji tafara masa complain ko kuka baya gaya mata magana medadi
saidai ma yace mata wai ita taga dama zaman dashi, kuma bazai taba ya saketa ba harsai tanuna masa uban da xata dauka agidansan.


Tunda akay auren dede da rana daya layla bata tabacin karo da farincki ba
kullum cikin kuka wa mrs haseena akan ayi magana da adnan dan haryau babu wani abu na maaurata ma da ya taba shiga tsakaninsu

tun mrs haseena tana jin dar dar din kai kararsa gidansu wajen hajya mairam dataga kuka dayawan sakonnin layla sun fara mata nauyi sai kawai tasakaya maganan cikin salo ta kai kararsa gida sede tunda mahafyrsa ta kirashi tamasa fada akan hakan shikenan kuma yau kusan sati biyu kenan laylah bata sake ganinsa agidan ba...NUR FIRDAUS SUBCRIBTION.

WASAP GROP :500
VIA 9132352275
MOHD SURAYYA SULE
OPAY.

TELEGRAM GRP VIP
2K...VIA 0152983148
GTB


AREWA BOOK APP @SURAYYAHMS

SEND RECEIPTS TO BE ADDED TO ANY GRP OF UR CHOICE.

THANK YOU
[23/04, 23:03] Anne-Aurora🦋: EPISODE 5.
wani sabuwar yanayin kunci da damuwa layla tasake shiga dan gabaki daya hanklinta saiya tashi da rashin dawowar Adnan gidan harna tsawon sati biyu kullum cikin dare bata iya runtsawa da sanin cewa itace fa tasaka aka kai kararsa gida,gashi har ilayau bata da wanda zata iya kira awaya kai tsaye takai kukan ta wajensa koda magana medadi agaya mata ko zataji sanyi, tay kukan harta gaji tadawo ta zubawa sarautar Allah ido zucyarta cike da dana sanin kai karar Adnan din datayi.


Yau safiyar Asabar da safe me aikin Hajya mairam ta kira layla awaya tace mata akan tashirya tazota family house din shehuri dan duk yaune zasuje ziyara wajen yan uwa.


zuciyarta duk a cunkushe ta amsa sabida tana sane da cewa kowani amarya a gidan akanzo amata barka hargida amma ita saitaga dangin adnan babu wanda ya lekota face yara yara da aka dinga turo matasu tana dafa musu abinci sunaci wani bin ma basama gode mata haka zasu mata barna su kara da gaba.

haryau dai wani kwakkwarar mutum bai taba nado garinsa na musmmn dan yazo gidan amaryan adnan dan ya gaisheta ba

har gara gara wanda babu ruwansu acikin family drama da suka dan kirata a waya suka mata gaisuwar bangajiya tun a week din da aka kawota, toh suma din dai haryau basu sake binta kanta ba. ita kanta tasan bakomi ya jawo mata rashin kima da daraja ba face bambancin arziki da kuma behvrs din Adnan a lokcin aurensu daya dinga nunawa danginsa ba kaunarta yakeyi ba.

tashi tay zata shiga wanka saikuma taji kuka meyawa ya taso mata irin baqin cikin nan me tukiki da zafi gamida tushe hanyar numfashi shiya rufeta

aranta tanajin cewa she loves adnan soo much amma kuma batay tsammanin zaka so mutum son ya zame maka fitina ba, tabbas hausawa sunce so maso wani koshin wahala, duk dama aitay tunanin cewa tunda bata da wani bambamci da Nur firdaus uwarsu daya ubansu daya hala zata iya maye masa gurbinta azuciyarsa amma inaa kmr tsanar dataga adnan yana mata bayan sunyi auren nan ma daban ne, duk tarasa kode wani lefi na daban tay masa abaya dayasaka ko kadan baijin tausayinta aransa.

kuka kawai taci acikin shower har saida nauyin dake kirjinta ya ragu kafin nan tafito tazo tashirya kanta cikin wani tsadadden leshi da mrs haseena ta dinka mata alkcin bikinta dama kuma tace mata duk sanda zataje family house for the first time karta saka wani kaya acikin kayan lefenta taje dashi sabida tasan kalar rainin dake cikin familyn shehuri.


wajajen 11:30 layla tagama shiri tay kyau sosai, ta fito driver yakaita family house dinsu adnan, taje ta samu gidan yadau surutu yaran gidan da surkunaye duk an taru kowa yakure adaka zaa fita sakamakon yan ziyarce ziyarce na sada zumunci da
hajiya mairam din take jagorantarsu suje wanda Already ta maida shi tamkar wani sabon al'ada agidan nasu...

Kowani ran asabar din tskiyar shekara haka kowa zai shirya, layla na zuwa kowa ya zuba mata idanu, daga masu mata rahan karya sai masu mata kallon tsana dana banza a bayyane duk dai tazauna a takure acikinsu har aka yi zuga aka fita.

kusan kowaccen su tasha kyau acikin dressing dinta komin su na Alfarma ne kama daga manyan kaya da mayafai na zamani da lafayoyi wuya da hannunsu yaci ubansa da tsadaddun gwal na kece raini. sai anan ne wajen gaishe gaishe kafin nan layla tay ido biyu da adnan dayay kamar baisan tana wajen ba.

along the way she met few of his cousins hassana da batula da jininsu ya dan hadu duk dama tasan cewa sabida kyaun fuskanta kawai suke kulata,

koba komi yaune ta danji farinciki dan yaune kawai hajiy mariam tayadda ta jawota cikinsu har aka tafi tare da ita cikin yan uwa, yau rawan kai wajen layla wane wane damuwarta baifi taga tasamu karbuwa awajen wasu dangin nasu ba. yadda kasan itace ma yar cikin hajya mairam din din hakata rinka azarbabi tana shishhigewa gaba gaba a duk inda akaje gaisuwa.,gidan sarki, gidan gwamna,gidan manyan masu kudin garin Abuja da suke da alaqar jini da su duk anje dasu, tamkar wata zararriya haka ta dinga musu murmushi wani binma har bata iya boye zakewarta da yarantarta duk inda akaje saitasan yadda za'ayi a sanda ita.

manyan abokansu na arziki da yan uwa da danginsu na Alfarma kowa yakanji dadin zuwansu dan ba karamin karfafa zumunci hakan yake jawowa ba haka za'a cikasu da goma na arziki banda wanda suma suke kaiwa,a lalace dai layla saida ta damke tukuicin miliyan biyar a hannun ta na zallan kyautar da ta samu matsyinta na amarya.

Bayan sun kammala da ziyara suka wuce super market duk wani abunda suke da bukata na jin dadin rayuwarsu da na yan kwamulashe suka dan tsinta.

sai can da yamma suka dawo gida kusan duk cousin dinsu na abuja da akaje ziyar dasu kowa yazo da motarsa ya dauki matarsa da yayansa acikin shaukin soyayya suka koma gidajensu tun kafin magriba, amma itakam a falo ma take zaune ita kadai kamar baquwa dan Adnan baiko kalleta ba bare kuma yace mata su wuce gida.

tun tana daddanna remote din tv tana canja channel hartazo ta gaji tay tagumi...

daga bisani wajajen goma saura snn wata mai aiki tazo ta kirata akan ana nemanta a sashen mahaifin adnan din, daukar mayafinta tay ta rufa har kanta cikin sanyin jiki taje da sassanyar salama aka tarbeta ciki ji tay kafafunta na harhadewa dan bakaramin faduwa gabanta yay dataga adnan zaune akasa kusa da mahaifinsa ba.

babban falo ne iya kallonka like a hall an gyarashi da set din royal chairs sunkai set hudu, kanta akasan har ta shiga ciki itama ta nemi waje kasa ta zauna snn ta dago kai tay gaisuwa baban ya amsa ba yabo ba fallasa hjy mairam kam ciki ciki ta amsata..gashi ko acikin mutane bata taba ambatarta da sunanta ko tace mata matar danta adnan ko surkuwanta, haka ta dingace ma danginsu ganan yar gidan Haseena da hakan ta dinga introducing inta ko yauma da sukaje gaisuwa sunan da take kirarta dashi kenan wai yar gidan haseena .

zamansu anan bada jimawa ba mahaifin adnan ya fara musu nasiha akan zaman aure cikin nitsuwa da dattako ya fadakar dasu sosai akan suyi hakuri da juna, snn su san cewa duk abunda sukayi ba dede ba zai shafe kusan kowa harda kuma sunan familynsu kai harma da tafiyar siyasar mummynsu dan haka
ya gargadesu da suyi hankali sukuma zauna lafya duk wuya duk rintsi.

agabanta tanaji mahaifinshi ya dinga lallabashi kamar dan yaro akan yabawa laylan haqqinta na aure sabida karya zamana yana cutar da ita. uffan shide baice awajen ba har mahaifyrsa ta fara nata maganan wanda duk kamar dokoki ne na cin fuska da ta dinga sawa layla akan rayuwar danta acikin sakayawa.

duk sunyi tsammanin adnan zaiyi maganan komar da layla schl amma sai shiru shide baice komi ba har sukayi sallama suka koma gida wanda ko kallonta baiy ba ya wuce sashensa.


tun daga wann ranan layla tafara saka ran samun sauki daga wajensa tunda ma agabanta babansa ya kawo masa maganan gyara zaman aurensu amma sai shiru, yau kusan kwana biyar kenan da yin maganan
amma sai taji wuya ma kafin take sanin ya dawo gidan, dan da asuba yake fita bazai dawo ba sai tay bacci Abun haryazo ya fara fice mata aranta.


bayan kamar one week babu zatazo babu tsammani layla tana bacci Wajajen daya saura ma dare Adnan ya dawo gidan ba acikin hayyacinshi ba yaje wajen abiknsa yagama shan drugs yazo dakinta straight ya danneta like a rape ya bebbeka mata kaya babu wani romance bakomi ya farmata kamar ya samu bijima

tunda ya fara shigar jikinta bai tsayawa, layla tay kukan azaban da bata tabayi ba dan gabaki daya saida taji kamar babu rai ajikinta yadda adnan yay mata cin yan giya kamar baisan cewa ita yarinya bace bata taba sanin namiji ba haka yadinga durjanta kamar kayan wanki har saida ya tabbata bazata iya motsi ba.

washe gari sai tsintar kanta tay a gadon asibiti batama san waya kawota ba ashe me aikin gadi ne daya dingajin ihunta da
dare kuma sai yaga lkcin da adnan din ya fice da asubah akan zaije aiport lami lfya da driversa abun ya dinga bashi mamaki

dake takan dan bashi abinci da yau be ganta ba zuwacan karfe biyu na rana shine yazo ya tarar da ita ahaka nan ya kira ambulace aka yi da ita asbiti cikin gaggawa.

wann lamarin sosai yama mrs Haseena mugun zafi, dan gabaki daya layla bata iya ko motsi da jikinta sai kukan azaba kawai takeyi muryanta ma baya fita sosai.

babu irin kiran da batama adnan ba amma ko dagawa sau daya beyi ba, ga likitan data duba laylan ta sako mrs haseena agaba da fada da maganan banza tana cewa ai laylan ma tay kankanta da aure duk kayan takaici yataru yama mrs hasina yawa aranta ranar.

karshe de haka ta tattara yarta ta wuce da ita gidanta taje tay hiring matan nupawa masu wanka sukazo suna mata jinyar ruwan zafi a gida, da kyar da azaban zafin dinki kafin nan layla ta dawo hayyacinta har tafara iya tafiya

kullum acikin kuka take gashi ko sau daya be kirata awaya yaji ko ta mutu ko tana raye ba, bayan kwana uku tana gida ana jinyarta zuciyrta taji har tafara dana sanin auren adnan tun ba aje ko ina ba.

tawuni acikin wnn yanayin jimami da danasanin, she knew dat ba haka halin adnan yake ba kawai de tsanar ta yay, fiye da kowa tasan yadda adnan ya iya soyayya da kuma kulawa da mace da sanin darajar mace amma akanta sai take ganinsa kamar wanda bai cikaro da hankli ba.

ko kaffara bazatay ba tasan inda ace yau nur firdaus ya aura da ba ahaka rayuwrsu da ita zai kasance ba..

inta tuna yadda yaso nur din da imaninshi sai taji wani irin baqin ciki da haushi ya kara gumeta cos what is her fault in loving him this much, menene aibunta me nur take dashi wanda ita bata dashi, ita gani take kamar son datake masa yafi wanda nur take masa toh meyasa bazai tsaya ta nuna masa ba?

tanakan kuka cikin raya haka saiganan mrs Haseena ta shigo suna hade ido hankli atashe tayo kanta ta rungumeta tana cewa baby lafya kike kuka haka kamar zaki fidda ranki ko de jikin ne ya tashi??? kara rushewa da kuka layla tay tare da kankame jikin mrs hasina cikin tsumayi tana cewa mummy yaa nur..yaaa nur..ya nur...cikin runtse ido da budewa mrs haseena tace mene nur din tamiki layla karki sake kice min zaki nemota akan dan wnn matsalar dan wallh saina saba miki agidan nan. we got this..i am here for you.

cikin kuka me tsuma layla tace mummy ba haka bane...yaa nurr ta cuci rayuwa ta mummy..yaa nur has ruin my life for good
,i can neva be happy with my husband. Allah ya isamin bazan taba yafe mata ba.

sai kukan take yi da zuciya tana cewa duk dan itane adnan baiya so na mummy, yana walakantani kamar ba mutum ba, wallh adnan ba haka yake ba..is all bcos of her...everything is her fault ya canza halinsa. all my suffering is bcos of her...

sosai idanun mrs haseena ya ciko da ruwa ta rungumo layla dake shera kuka me tsuma da wani irin frustration a voice nata tana maganganu

Duk taji ta kasa cewa komi kawai sai ta dada rungume tana lallashinta da kyar da fitina layla tayi shiru

mikewa mrs hasina tay zuciyarta a akrye ta bude wayarta tay wasu yan kiraye kiraye har tasamu lambar irin mata masu gyaran auren nan waiko da za'a bawa layla wani maganin mallakar miji danta jawo adnan jikinta..

sai can da yamma suka shirya sukaje wajen daya daga cikin matan wanda tana gama jin labarinsu takara dama musu tunani tace musu ai tabbas nur firdaus ce ummul kaba'isin komi dake faruwa da auren layla, ta musu karya tace ai sunyi blood oath ne da adnan run suna yara akan bazasu taba rabuwa ba shiyasa ma layla bazata gane hanklinsa yanxu ba.

layla dai abun bai wani zauna mata aranta ba dan tasan karyane ace nur tay blood oath da adnan suna yara har ace bata sani ba bayan kullum suna nanike da juna.

mrs haseena kuwa dama duk inda aibun nur yake anan tafi zama, tun agaban matar tafara zage zage tana muzanta halayyar nur tana cewa ai dama tasan nur din muguwace munafuka bazata taba barin yar uwarta layla tay farinciki ba.

suna dawowa gida ko zama batay ba ta rubuta zazzafar text message me tattare da bakaken magana masu zafi ta turo wa nur aciki harda cewa tay idan har bata saka adnan yadena walakanta layla ba wallh saita tsine mata albarka tunda ita din baqar muguwa ce azzzaluma.


Daga can kuwa Nur bata ma ga tex din ba dake sunje hutun wknds a maldives ita da razia abu, gashi dama bataje da tsohon wayar samsung dinta ba dake kawunta ya siya mata latest pink iphone tana rikewa yanzu.

sunyi ta tsammanin suga kirar nur ko ma suga tarazana ta dawo kadunan wujiga wujiga amma sai shiru basuga amsar sako ba basuga kirarta ba bare suga fuskarta a Abuja.

baqin cikin hakan ya taru yajcika musu ciki kwanan layla shida agidan mrss hasina adnan be nemesu ba kuma jiya mrs haseenan ta gansa awajen confrence din mum dinsa kenan harma ya dawo abujan yana nan.

haushi ya cikata da daddaren da layla ta cika one week agida ta tattarata takaita gidan dakanta da dare.

cikin cin saa kuwa suka samu adnan din yana gidan yana falo yana aikinsa akan computersa.

ciki ciki ya amsa sallamarsu yabi ya hade rai mrs hasina tay zaton zai gaisheta sai taga beko daga kai ya kallesu ba har suka shiga daga ciki.

ran mrs hasina sosai ya baci tana zaunar da layla akan gadonta
tahau mata fada akan ta aje batun so agefe maza ta tashi tsaye ta karbi yancinta inba haka ba adnan zai cigaba da walakntata

suna tsaka da maganan saiga Adnan din yabude kofar dakin yadda kasan be taba dariya a rayuwarsa ya kalle laylan a takaice yace
"kingama yawon

5 / 112