Chapter 41 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   41 / 112

120K to 123K   out of 335.4K words

hjy xuby ta sani sabida tsabar lurarta, she is very soft spoken and respecful amma tana da special skills wajen iya CID work, har skills na iya harbin bindiga tana dashi shiyasa ma javeed dakansa ya zabeta as personal maid na matarsa tun ma bata iso ba.

itace zatana tashin nur abacci, zata shirya mata kayan sawarta gyaran gashi, ruwan wanka da duk abunda take bukata na kula da jiki.

snn aikinta ne ta tsaftace duk wani abu daya shafe sashen nur daga kan qamshi goge goge, rooms nd palors, shiryawa da gyaran wadrobes da canza mata tsarin daki komi aikinta ne

snn zata tabbata nur tanashan magani sabida already akwai supplemnts da ake sawa acikin tsarin abincin gidan wa zallan mata sabida inganta kwarin kwan haihuwa, snn she wll monitor in and out movement snn intaga wani daban yana wani abu da be qansheta a sashen nur ba to zata kai report akansa akan lokci.

dayar matar Faiza kuma itace private chef wacce aikinta zallan planning da dafawa nur abinci ne a sashen, she is older tayuma takai sa'ar javeed din, tazo gidan lkcin tana karama da mahaifyatrta wacce itama tay aiki sosai wa mahaifyar javeed din as private cook

itadin ma bata da tsoro amma tanada ladabi sosai kuma tay gadon iya girki daga mahaifyrta data jima tana dafawa mahaifiyr javeed mufasa abinci.

she is very proud of her cooking skills dan daga javeed sai kuma ubansa kawai take musu special girki, aikinta baifi ta tsara nutrition chat ma nur firdaus ba wanda zai kawo karin lfya da kuma kara ingancin kwayayen haihuwa

kowani rana zata dafawa nur 3 main meals da two optional light snacks ensuring evryhing is fresh nd healthy, they have strick security akan mai girki dan ba akai abinci wa kowa sai anyi veryifyng din abincin shiyasa babbn kitchen din nur din yake jone da estate din javeed sabida babu inda yafi sashen nasa tsaro a gidan.


janet tagama bata labarinsu kenan sai gasu nan sun iso..

light skin naima ce ta fara rusunawa kasa da murya me sanyi tace Assalaamu Alaikum Hajiya ina miki sannu da zuwa ni sunana Na’ima Brigadier General assigned me to you directly. I’ll be your personal maid, My duties are to keep your space in perfect order, attend to your comfort, and ensure you’re never left unattended duk sanda kike bukatar wani abu ina tare dake Rankishi dade.

ahankli ta sunkuyar dakanta in humility.

nur ta kalleta da kyau ta gyada kai calmly batace mata komi ba.

sai ga nan Fa’iza ta karaso itama ta rusuna, tay sallama tace ranki shi dade hajiya I am Fa’iza your private chef. I’ve been cooking in this estate for sixteen years,

General yace lafyarki shine kan gaba so everything that enters your mouth goes through my hands dan Allah idan akwai wani abincin da kika fi so zanso insani, haka ma in akwai wanda baki so zanso in sani ko kuma naima zata sanar dani.


fuska ba yabo babu fallasa nur tace its okay.. dan shiru tay kafin nan ahnkli tace "na'ima, zamu fita waje da janet pls do sumting abt my wadrobe. da sauri naima tace angama ranki shi dade..

Daga nan ta mike tsaye suka fita su ukun kafin nan ta sallame faiza ta wuce kitchen ita kuma suka fita waje tare da janet dake binta abaya.

gabaki daya ilahirin sashen nata tahau nuna mata in an out
suna zagawa its a whole lot to explain how it looks frm the outside dan babu abunda babu anan

tana da private swimming pools ga garages, baberque spot, game halls inda akwai snooker tables, brawling area, cinema,
da swing na hutu da shan ice cream ga fararen tsuntsaye zabbi da agwagwin ruwa, ga kosashen doki a madaurinsa
masu aiki na kulawa dashi. alot of things to see harta gaji suka dawo garden inta dake kasheta qamshi kowani safiya the place is peaceful more than she can imagine kawai j tay ta samu wani wajen karatun qur'ani awaje.

sunyi kusan 1:30 min suna zaga waje daga bisani suka dawo cikin gidan janet ta nuna mata every single coner dake sashen harma da wanda batasani ba

kamar boyayyun kofofi da cameras da secret vault na aje kudi da duwatsu masu daraja amma kuma javeed ne kawai ke iya budewa yanxu..


dan zagawar da sukayi gabaki daya dai dataji ta gaji tana dawowa daki she was stunned da yadda naima ta sake kalkale dakin kamar wata me aljanun gyara dan har bedings ta sauya mata in rusty color shima egyptian silk

sosai naima taji dadi yadda nur tadan nuna yabawarta da aikin ta duk dama bata furta a fili ba.

dismissing dinsu tay dan tanason ta huta bayan tay sallah zuhr tashiga closet dinta daukar kaya marar nauyi, ta miko hannu kenan ta kalli wani strange pinkish diary da sunan razia ajiki da alama naima ce ta aje mata akan table dan ta gani akan lkci dan acikin kayanta aka boyeshi da note ajiki

agaggauce ta sauya kayanta zuwa marasa nauyin tazo gaban table din tanamai karewa diaryn kallo dan bata taba ganinsa awajen raxia ba,

daukawa tay da wani irin sauri da kuma curiosity ta fito dashi waje tanemi waje akan kujerarta na dakin tazauna ta bude taga kuwa hand writing din raziar ne aciki badau.

Wasiku ne da shawarwari kala kala data rubuta mata shafi shafi tanamai fayyace mata yadda zatay dealing da rayuwarta anan gidan
kamar wacce ta riga tahango mata kalar mutanen dake gidan
nan tun basusansu ba

after alot of apologies and love notes, then comes the motivation to accept and live fully like a real mufasa wife

nur tana kuka hartana sheshekka take kan karantawa jin kewar raxian ya kara rufeta sosaii, jin kalamnta da takeyi kamarna wacce take ganinta agabanta take raya matasu msmn ma yadda take gaya mata abubuwan da zatay dan ta kwaco yancinta agidan mufasa.

gashi bata gaya mata dalilin guduwarta ko fasa auren javeed datay ba amma kuma taja kunnenta akan rauni da kuma saurin yarda da mutane. snn ta jadadda mata cewa her looks is her pay card agidan, tace mata komin baqin cikin datake ciki karta sake tay sanyi abarta abaya wajen kamun kai da daukar wanka.

dan tasan inhar nur tanuna gazawa zaa raina mata hankli cos is alwys dress the way u want to be address tasha gaya mata cewa kaya ne mutum.


nur bata dena kuka ba saida tagama karance diaryn tsaf snn tashare hawayenta tay shiruuuu tana kan reflecting akan abunda raziar ta fada.

itama dama sam batada niyyar tana cancada kwalliya agidan amma koda taga point of view na razia saita yin tunanin ta akan hakan but maybe she wll just do it for herself amma badon wayann shegun matayen ba..

tajima anan har tay sallah asr tay bacci ta sake farkawa da abun aranta dan wani hudubar daya tsaya mata arai baifi yadda razia tanuna mata hanyar iya makirci ba

she is just realising dat it will make sense sosai in tay siyasarta a inda zai amfaneta sabida hannu daya baya daukar jinka dolene zata bukaci
garkuwa agidan wata rana.

naima ke shigowa akai akai tana lekata har akayi magrib da ishai yau bata jima a zaune ba tamike tabar prayr room din dan tasan duk tsiya tunda taji shiru to javeed bai dawo gidan ba.

wani tunani tay caraf sai tamike zata shiga bathrum tay wanka taje wajen mahaifinsa sai kawai taji ana buga mata kofa.

naima ce ta shigo kamar wacce take da alarm clock tafara tambayarta ko zata hada mata ruwan wanka tace mata eh

nan da nan kuwa ta shiga ta hada mata ruwan tayi wankan ta fito tasamu harta fito mata da scrolls na kaya marasa nauyi amma suna da wani irn shegen kyau da tsada kamar guda hudu kafin nan ta zauna ta tsantsara makanta kwalliya me sanyi sosai wanda rabonta tay irin wnn kwliyar acikin dadin rai tun ranar da sukayi sallama da javeed.


naima ce still ta gyara mata gashi tay mata komi tsanake, nan nur tazabi kayan sawarta daga cikin wanda ta cirosu a scrolls duk dama dai bata so ace tafara saka kayan dake dakin ba but maganan razia ya riga yacire mata wnn ra'ayin yanxu.

waje naima taje ta zauna kofa tana jiranta har ta shirya kanta cikin wani black long sleeve dress with voluminous bows at the neck na kamfanin Faure la page wani irin fidda shape dinta yay nonon nan sukayi bull bull suka tsaya cass rigar yabi curve din hadadden hips dinta dake da fadi duk inda ta motsa sai kaga naman dake bumbum dinta yay motsi...


tana gama saka kayan naima ta shigo ta kunna mata traditonal turare tay mata sirace dashi tun daga kan sumanta har kafarta
kafin tay musking scent din da normal perfumes.

koda daga irin rawan jiki da kuma kallon da naima take mata ita kanta tasan tay kyau

wani shararar after dress akan kayan shima baki snn ta yafa peper red veil me dan kauri kalarsa daya da wedge dinta wayoo bakaramin kyau tay ba.

tana gama shiri ita da naiman ta zauna gadij sashen, ita da janet suka wuce sashen mahaifin javeed direct dan ta saka aranta cewa she wll get close to him itama tunda ta lura kamar banda hjy amira duk matayen gidan kamar kansu ba daya yake ba.

ko fitowa tanan batay yau ba bare tasan meyake faruwa agidan suna saukowa sukaga anata wani shirin tarban bakuwa ata dayan sashen inda hajy zubbyn take ita ko kallo daya batay ma maaikata bama suka wuce can sama izuwa babban falon mahaifin javeed

janet ne ta bude musu kofar da security card dinta ta shigo da wani irin sanyin sallama ya amsasu cikin kuresu da kallo.

samunsa sukayo azaune shikadai yana kallon tv da remote a hannunsa gefe kuma tray ne cike da green edible olive crumb yana taunawa ahankli

agefe can janet taja ta tsaya nur ta karaso ta rusuna agabansa yay wani irin murmushi tun bata fara gaisheta ba ya fara mata fara'a yanamai nuna mata wajen zama agefensa

a kunyace ta zauna suka gaisa sosai ya tambayeta lafyarta sosai snn ya dada bata haqurin zama shiru dan yasan kafin ta saba da gidan dolene zataji daban

da hirar hajy mammy yafara janta tana dan jin kunyarsa amma haka take daurewa tana amsawa within short while lonelines dayakeji sai ya kauce
dan sosai yakejin dadin hirar mum dinsa data guje zuwa gidansan badon komi ba saidan haryau ita bata kaunar matarsa zubaida.

suna cikin hirarsu ta lumana aka bude kofar sashen ahnkli

qamshin turarensa ne ya saka ta fara daga kanta ta kalli kofar

javeed ne ya shigo sanye da cambridge grey suit da alaman gajiya ayanayinsa suna dan hade ido da nur dinshi yaji kominsa yay wani sanyi dan bakaramin kyau tay ba

cikin ladabi yagaida baban nasa, itama ta gaishesa ya amsata da kasala amuryansa nan taga ya nemi waje kusa da ita ya zauna baiko ji kunyar idon babansa ba.

janet din yasaka ta kawo musu tea suna sha suna hira javeed yay shiru yana jinsu har alhaj attah yafara tambayar nur wani abu tafi iya sosai apart frm karatun qur'anin da hajy mammy tace musu.

nan nur dake murmushi tace mai aita iya computer sosai caraf sukaji an bude kofar kamr yaqi..

Hajiya zubaida ne tafado jikinta harna rawa rawa tace alhaj alhaj alhaj..

kansa kawai ya daga yace mata zubaida menene haka meya faru ne?...

wani irin rushewa da kuka tay tace alhaj wallahi simran ce ta dawo ynxun nan but gatacan a kasa duk sai aman jini takeyi tana kiran sunan jveed..

dan runtse idonsa yay yace...ahhh case din aljanu ne kome? toh ke me kike jira anan ai saikije kira mata mai ruqiya ko likitar gida adubata zai iya yuwa stress ne ko zazzabi...
[17/05, 23:20] BLUE💙: EPISODE47
Arewabooks@surayyahms.

Da wani irin makirci a muryanta tace haba Alhaj aljanu ko stress kuma aman ajini fa nace maka tanayi tana kiran sunan.....

mikewa tsaye alhaj attah yay cikin katseta da wani irin muguwar kallo dan yasan kalar makircinta sarai fuskansa amugun dore yace ya isa haka xubaida toh muje kawai ingani fisabillh kinxo nan duk zaki daga ma mutane hankali da borin tsufa
..

Hajiya zuby ta juya amma sai satar kallon javeed takey tana jiran taga ko zaitashi tsaye shima ya biyosu sai taga ko daga idonsa ma baiyi ya kalleta ba

koda alhaj attah ya yunkuro zai tafi nur tadan saci kallon javeed snn ta mike tace father inlaw can i come with you?..

kai ya gyada mata tareda jindadin hakan datacen yace yess yes please my doter come with me nan kuwa ta mike tsaye tahau binshi abaya suka fita a sashen tare..

javeed baice komi ba yana zaune banda bayan nur dayabi da ido ko motsawa baiyi awajen ba yasan dagangan ta gudu tabi babansa dan kar yace mata suje daki.

suna fita yay ma janet ido tamatso kusa dashi tadan rusuna agabansa da mtkar girmamawa yafara mata question akan yan abubuwn da yau sukayi tareda nur din agidan tana amsashi.

yaji dadi sosai aransa dayaji cewa ta fito ta dan zaga gidan tasha iska dama shi yafison ta sake jikinta kar tana zama cikin damuwa da fushi sosai.


ata gefen Alhaj attah nur tananike suna dan takunsu atare kamar uba da y'a subiyun su suna nazari akan lamarin da murya kasa kasa saura kadan yasata dariya da hirarsa na aljanu.


Alhaj attah ya riga yasan da akwai abunda zubaida take shirin shiryawa akan yar uwarta kode wani salon haukar kishi ne kawai irinna mata amma sai ya basar.


Da wani irin sauri hajya zubaida take tafiya agabansu suna binta abaya ayayin da zuciyarta ke tafarfasa kamar ruwan volcano
musmmn ma dataji suna yar kus kus.

ji tay takara tsanar nur firdaus aranta dan ko kadan bataji dadin da tabiyosu ba dan dama fa ganin shigar javeed sashen ne yasaka tay maza tazo da wnn makircin,

hasali ma ita tacewa simran tay delay in isowa snn kartasha magani ta tada ciwon nata cikin daren nan sabida ita taje jawo hanklinsu duka biyun suzo suga jikinta dan sosai takeson tay amfani da wani makirtccen salon emotional blackmail ta dauresu da jijiyar wuyarsu agidan dan ataru anajin tausayin simran ace ai ciwon son javeed ne ya jawo mata wnn wahalar datake ciki...

daga haka kuma sai surika demanding din time dinsa har ajawo hanklinsu anty suad akansu dan sugane alakarsu da kyau.

to gashi nan javeed dinma bai taso ba sai wann mayyar yarinyar ce take binsu, wani irin huci take fetsawar taciki tanaji kamar tay ihu ga wani irin zafi datakeji a kirjinta kanta zai kama da wuta

tasan idan har simran taga haduwar nur adaren nan toh babu mamaki ciwon karyan dasuke faking yanxu sai yadawo mata na gaskiya gashi bata isa ta koreta agaban idon alhaj attah ba.


suna bude kofar dakin suka same simran din akasa nasha nasha kamar ankada bijima shanu sai juyi take tana rolling take tana sauke nishi dakyar ta toshe bakinta da wani farin hanky da diso diso jini ya zuba ajiki sai karkarwan karya take bakinta na rawa rawa kamr wacce zazzbi yay mugun shigarta tana kiran jayvee jayveee acikin nishi tana wani irin kukan karya ahankli


su nur suna karasa shigowa dakin hajy zubby tawani zube ajikin yar uwanta ta fashe da makirtaccen kuka tana dan jijijigata

"Alhaj kagani ko wallh tun dazu haka take gashi sai kiran sunan shi kawai takeyi anya bazamu kaita wajensa ba??

Alhaj attah ya karewa simran din kallo daga tsaye cikin basar da hjy zubbyn yace sannu simran lallai kuwa kin kwaso high fever you will be fine my dear..

nur batace komi ba sabida tuni zubaida ta toshe fuskar simran dan bataso taga nur din gashi sosai nur ta kwaso wani irin muguwar damshi damshin qamshin turaren javeed din ajikinta.

itako simran tunda ta shaka sai dago kai take tana so taga ko javeed din ne abayan baban nasa sai taga hajy zuby na dada tosheta tako ta ina

wani hawaye take kamar na me aljanun gaske tafara nishi me qarfi tana rike zuciyar ta da tunanin shine abakin kofa sai ta kara kaimin nishinta tanata jayvee jayveee..

nur duk ta dauka wani yaren garinsu simran takeyi tsabar yadda take make muryan da wani irin salon jakancin shagwaba me cike da raki da abun haushi kai kamarka kamata kamata dukan tsiya..

ahnkli nur tace sorry Allah ya kara sauki..

..hajy zubaida tabita da wani irin hararar kasa kasa tace toh amin. cikin kukkunin kasa kasa ta dinga shafa fuskar simran din da sigar lallashi tncewa ohh Allah sannu simi sorry my dear sorry hmm hmm waini ina javeed din ne kam ai yaci ace shima dayazo maybe she just want to see him shiyasa take kirar sunansa oh ya Allah sannu simi

cikeda share kukkunin nata alhaj attah ya daga wayarsa yay kira ana daukawa yace acema likitar gida yazo marmaza suna da high fever patient..

yana gama sauke wayar ya kalle hajiy zubaida dayaga ta damu da kiran sunan javeed acikin kukkunin ta with serious face babu alamar wasa yace kafin likitan yazo ga doterna nan zata mata addua she is good with qur'an ke sai ki matsa kiyi baya ki bata waje inma aljanune kinga kafin yazo mungani ai sai asan irin temakon da za'a bata zuwa gobe

da wani irin sauri da takaici tace aa haba Alhaj aljanu kuma tab wallh simran bata da wani aljanu nide baza a tabamin yar uwata ba...haba Alhaj wnn wani irin mugun fata ne?

fuskrsa a harde yace banason shashnci ya za'ayi agane hakan bayan kekikece tana kiraye kirayen sunan mutane ko saita fara kirar sunanki zaki bari a dubata please shift frm der ni bana son shirmen banza.

ranta amugun bace ta mike tsaye jikinta na wani irin rawa rawa tsabar ranta ya dagule batasan sanda tahau magnganu kasar wuya da matsanancin bacin rai tana huci ba

ko kulata baiyi ba ya kalle nur yace doter bismillah, pls pray for her kafin likita yazo..kema kiyi hankli kinji...

cikeda ladabi nur tace "yes sir..da wani irin sanyin taku ta karaso kusa da simran din wanda already tun mikewar hajy zuby ta kage wuya tanata kallonta kamar taga aljana ko ince fatalwa dan tun daga reaction din hajy zubby tadan soma gane wani abu game da nur....

duk sai taji ta rude yar sunan javeed din datake kiran ma take taji ya yanke abakinta cakkk jikinta yafara bari sosai kamar me farfadiya

41 / 112