Chapter 36 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   36 / 112

105K to 108K   out of 335.4K words

kalleshi.

bari take dan tsoro ya gama rikitata sosai nan ta shiga yin masa tsorataccen numfashi kamarna wacce zata suma..

yaga bazai iya dogon magana ba kawai ya daukota cak suka koma dakin tana kuka tana komi ya haura kan gadon da ita ajikinshi kukan kawai take mishi kamar wacce ya satota shikuwa hnklin sa akwance yake yafara lallashi "its okay baby i wont hurt you tonite ya dinga furta mata har suka kwanta tare.


ko minti biyu basuyi ahaka ba kwayar ya gama nakasa mata sassan jikinta dakanta ta lalumosa jikinta ta rungume shi tareda labgwame masa cikin wani irin kuka kukam shagwaba tafara cemasa ita zata tafi gida yakaita gidan su, ita batason auren..

murmushi ya dingayi baice mata komi ba

ta dago kai ta kallesa zatay magana bata gama rufe baki ba taji dumin bakinsa cikin nata nan ya shiga mata kiss masu dauke da jaraba tareda dagula lissafi

wanda tunda tana resisting har ta kasa iya komi dan daga ita har shi kasa sauke numfashi suka yi duk suka sake jikinsu ma juna kamar da sannun su suka fara romance din a jarabbe..

saidai Daga jin irin nishi nishi da kuma numfashin da take saukarwa cikin bakin sa yasan ba karamin tsoronsa takeji ba

amma duk da haka bai kyaleta ba, yasan amidts this tensions soyayyarsa yafi yawa a kwakwarlta. sai da yaga tafara baccin snn ya fara kkrin cusa hannunsa cikin rigarta wani irin rikice mai tay kamar me aljanu amma be daina ba

akaro nafarko kenan da yasoma dora hannunsa akan lallausar nonowarta wanda suken nan a cike tam kuma a tsaye

wani nishi ya saki me mugun karfi dan atake yaji kamar wani electric shock aka jona mashi akansa a mugun zauce ya zarge rigar kasa ya wani irin capkosu a jarabbe yana matsasu da wani irin jarababben yanayi


baccin yagama da ita amma duk da haka saida yaji yaddda take sauke masa ajiyan zuciya me masifar karfi tanamai dada shigewa cikin jikinsa ta damke mai fatarsa da karfi kamar zata yagashi da alaman abun na shigarta sosai da sosai.

tunda yafara wasa da nonowarta bata sake sanin meyafaru da ita ahannunsa a wann daren ba..


tay baccin kusan awa biyar masu kyau kafin nan tsamin da sassan jikinta yake mata ya dan fargan da ita..

jin kanta tay a manne tamm akan faffadan kirjin mutum yana kan shafa mata gadon bayanta idanunsa a lumshe tay tay ta tuna me yafaru cikin daren ta kasa, hakan nan ta dauke nunfashinta cak tay tsam da ido dan karma yasan tafarka dan bata san da wani ido zata kallesa ba.

sumone she finish saying she is angry with hmmm wani irin mugun kunya da haushin kanta ta rinka ji aranta ayayinda take enjoying shafa gadon bayanta dayakeyi.


sunyi kusa awa daya yana abu daya kafin nan yamikar da ita da kyar yagyara mata kwanciyarta agefen sa tay maza ta kara dake jiki dan kar yagane ba baccin takeyi ba..

kan nonowarta da yay jaa yana mata wani irin zafin da bata tabajin yay mata ba taga yay kissing dinsu duka biyun awani irin yanayin jaraba yadan shafasu slowly tareda murzawa.

lkcin kirjinta taji na wani irin bugawa dan kamar zata mutu dan tsoro haka tadingaji

dede nan tafara jin sautin kirar sallah daga automatic azhan speaker daga cikin babban masallacin su yahau karade gidan harmoniously kmr wanda suke wani duniyar larabawa.


mikewa taji yay da sauri ya fice daga dakin mai gaba daya daga nan ya nufi dakin sa dan wani irin azababben son kasancewa da ita ke debanshi kuma baya son alaqar aure tazo ta shiga tsakaninsu so soon batare da yanada wani tabbacin samun isasshen lokacinta ba.

yadda yakejin maitar sonta da kwadayin yaji dumin jikinta anashi gani yake inhar yafara saduwa da ita agidan toh hala bazai iya dainawa akan lkci ba. Dakyar ya fada cikin bathroom dinsa ya kintsa kanshi snn ya fice masallaci....
[16/05, 19:22] BLUEđź’™: EPISODE 41
AREWABOOKS@SURAYYAHMS

Nur dake jin zuciyar ta da sassan jikinta na cuskunewa da zafi ta fashe da wani sabon kukan har lkcn jikinta na rawa rawa don ba karamin tsurewa taji tay ba da tunanin koma yay abunda yaga dama da ita ne ya tashi ya barta anan.

amugun tsoraceta tattaba kasarta sai kuma taji kominta intact wth her panties on amma kuma babu inda bai mata ciwo ajiikin nata yanxu..

musmmn ma nonowarta wanda tasan babu tantama yashasu kuma yay wasa dasu dan har kan labbanta zugi yake and all over her body is aching with his smooches tasan yalatsata sosai.

ahankli ta koma ta kwanta akan gadon tunani kala kala na mata yawo a ka to wai me yake nufi da taba ta bayan yasan ba ita asali yake son ya auro ba, kenan sai kawai ta saki jiki ta zama masa kamr wata mistress atke taji wani uban baqin ciki ya gumeta batayi wani nisa cikin wannan tunanin ba taji hawaye masu zafi sun wanke mata fuska sai kuma taji bacin rai mai tsanani mai tattare da fushi ya kara karya mata zuciya...

gudun karyazo ya sameta anan yasaka ta katse kukan tasake mikewa tsaye tana takawa ahankli ko bi takan kayanta batay ba ta fito waje cikin sanda dan tafiya kadan tay sai taga ta billo ta cikin katoton sashen da aka kawota jiyan.

wani irin sanyi taji aranta ta saka hannu ta share hawayenta cikin mugun sanyn jiki ta karasa cikin sashen dayake nan kamar gida me zaman kansa kusan faloka hudu masu girma ta wuce kafin ta billa dakin nan ma gani tay dakin ya sake mata daban dan jiya bata iya karewa wajen kallo ba.

jin zata kara rudewa yasaka bata tsaya yin wata wata ba ta shiga bathrum dan nan ne kawai tasani dake jiya ta shiga tay alwala har sau biyu

wanka tay tanay tana kuka sabida nononta daya kumbura sosai har yana mata nauyi tabi ta hado har da wankan tsarki dan batasan meyameta jiyan ba.

jikinta a muce ta fito sanye da wata farar lallausar cotton bathrobe ajikinta nan ma ta rasa ina kayan sawa suke dan she have no idea akan location na komi gashi tsabar girman dakin kusan komi a yalwace akayi shi


kamar asalin dakin sarauniya the Room Itself is Enormous in size irin more like a private suite din nan than a typical bedroom.

tsabar girmansa da tsaruwarsa kusan komi dake cikin dakin yana da bangarensa na musmn dake komi anshirya mata ne a tsanake all rounded with earth toned shiny Marble tiles da wasu irin handwoven pure Persian rugs masu laushi masu mugun kama da daddumai.

katoton gold and amber chandeliers ne suke hanging at the center like a jewels

inda gabaki kalar cikin dakin ya mugun bada maana dan bata taba ganin irin wnn Soft ivory with accents of deep emerald and gold trim din a bango ba ga wani massive arched window with latticework wanda kana yaye soft curtain din windown wata iriyar peaceful private rose garden ne a shinfide da furanni domin shakatawar ta, labuyenta are all velvet and dark green.

sashen gadontan ma daban ne dan shine kusan a tsakiya its like a massive four-poster bed da akayishi da dark mahogany tree wood with gold inlay and lailayashi da wata kalar Egyptian cotton bedshet dusty rose in colour akasarsa inda zatana aje kafafunta akwai wani footmat me masifar laushi...

daga gado kuma sai sitting area da akayi shi in Moroccan-style soft couches nd sofa set ne in rich velvet gabansu da marble coffee table wanda aka dora fresh flowers irin wanda ake canzasu kullum innan

One corner of the room holds a book shelf with a mix of Islamic literatures,da littafai na ilimin fashion, poetries and Acurated business novels carefully hand selected by her husband Javeed mufasa.

tunjiya ta shiga bathrum din dake nan kamar five star Spa wanda babu abunda babu aciki na zamani ga heated stone bath, walk-in glass shower, gold taps da wall niche for traditional skin cares, oils da kayan gyaran gashi kala kala.

sai babban walk in closet madaidaicin sashe ne acikin dakin nata shima inda acikine akwai duk wani abu daya shafi kwalliya,gefe guda kuma is lined with exclusive custom wardrobe da ottoman walls wanda already an riga anshirya asalin kayan lefenta da basu taba nunawa kowa ba aciki every item by color, design, season, and modesty level.


kana fita daga wajen kwalliya da saka kaya Prayer Room ne agefe Connected by a small arch an kawata shi da dark green and golden prayer rugs da wajen ajiye zallan Qur’anai kala kala ga wani irin hadadden abun kunna traditonal turaren wuta na zamani da wasu irin fitilu.


kayan duniya bata ga wanda ba asaka a dakin ba ita kanta bata san wani irin security ne aciki ba
duk dama jikinta yana bata cewa akwai wasu boyayyun surveillance cameras musmn ata waje hanyar shigowa

dan shikansa kofar dakin yana da irin biometric security lock din nan ne wanda zaka iya kiyascee iya mutanen da zasu iya shigo maka dakinka.


sanda ta mugun bata lokaci wajen karewa dakin kallo kafin nan tagane mazaunin wasu abubuwan har tasamu tay sallahn safiya hanklinta bai dawo jikinta ba itade tanata mamakine na yadda anan ma akayi komi size dinta.....
[16/05, 19:22] BLUEđź’™: kusan duka kayan data gani are high ends rare designers wanda bata taba saninsu ko jin sunan su ba gashi batama ga abu daya dazata iya sakawa mai sauki sauki ajikinta wajen ba...


karasawa tawajen da jerin akwatunan suke tay tana tunanin anya yama dace ta saka kayansu kuwa? gani take kamar inta taba kayansu kamar ta amshi auren ne cikin sauki she just hate dat soyayyar javeed ya riga ya maida ta kamar wawiya marar tunani.

dan ji take kamar har yanxu bata bashi kalar ciwon kan daya dace dashi tabashi ba, har cikin ranta so take taga tana bashi wahala cos he really need to pay for what he did to her but duk sanda tagan sa ko taji qamshinsa sai komai ya lalace

soyayyar javeed is bcoming like a trauma to her mind wanda bata iya controlling insa ta sauki wani dan uban haushin kanta takeji akan javeed bana kadan ba cos she dont even understand herself anymore .

tana isa wajen duk ta karewa jakunan Hermes dinsun kallo amma bata taba ko daya ba, babban trolly inta kawai datagani ta jawosa kasa dakyar ta bude, baki bude taga wai dukkan abubuwanta ne aciki cikin runtse ido da budewa taji ranta yafara bata wani abu me mugun mugun rudarwa.

ahaka har ta cire kayan da zata saka tadawo gaban mirror ta tsaya tana taje dogon sumanta ahankli aranta cewa take kode anty raziace tashirya yuwar wnn auren toh inba haka ba har yaushe tasan haka zai faru data shirya mata duka kayanta ajaka ko kuma su mummy ne suka yi hakan??toh inma sune ya akayi suka san inda boyayyun kudinta da su gifts dinta da javeed ya babbata suke dan tasan dai babu wanda yasan dukan wnn sirrikantan inba razia ba.

duk ta kasa gane komi tana gama taje suman kanta ta kama shi in a messy bun tabar fuskrta fresh bata saka komi akai ba

wata white straight skirt me kauri daya dan matseta da red crop top kawai tasaka saboda wnn kumbura da nononta yay yana mata mugun zugi da zafi dan ko wani kyakkwan motsawa tay tanajinsa sosai hakanan tadinga bi da nonon ahankli.

da wani irin rudaddiyar tunanin razia a zuciyarta tafito daga walk in closet in ta dawo dakin tahau kan gadon ta kwanta tana kawo karatun qur'ani hadda just to keep her mind away from random tots..

jim kadan qamshi da kuma sanyin Air conditioners dake busawa adakin suka sakata bacci......
[16/05, 19:22] BLUEđź’™: EPISODE43 ara'ayin su anty suad duk sunso ace har hada gado da javeed karda abar nur tay snn su taru su hanata taba komi na gidan sai wanda aka bata izinin tabawa but clearly this isnt going to happen sabida dokar mother hauwa.


daga anty suad din har lady saddika tun anan falon suka sanar ma kowa officially cewa zasu zauna anan gidan har na tsawon lokaci duba da yadda javeed yake basa wani samun jituwa da hajiya xubaida kuma ba lallaine ma yabarta tana shiga harkan matarsan ba.

tunda su bai rainasu ba shine kawai suka yanke hukuncin cewa sune suka cancanci su sakama nur firdaus ido akan tarbiyanta agidan sukuma yanke hukunci akanta.

sheikh da khaleefa da hjy amira sukan ayau din suka yanke cewa zuwa yamma zasu koma kan bakin ayyukansu so they cant stay saidai wknd ko wani lkci hala zasu na zagowa..

Anan ma hajiya zubaida bata cewa komi ba tay shiru dan bata gaya musu cewa yar uwarta Dr simran zatazo ba sabida so take tasamu wani dama da zata saka ma javeed tarko yayita rainata agaban idonsu anty suad dan ta samu daman kai kararsa wajensu dan asama mata wani kima a idonsa.

dan tunda yake mata raini agidan babansa bai taba masa fada akanta ba wani abun ma zaiy mata amma sai taga baban ya dauke kai akai yay kamr baigani ba

sedai tasan inharta ci nasarar nuna ma anty suad wani abu toh dole ne wani rainin ya ragu dan ita so take ma akira meeting dominsu ayi ma javeed din fada agaban idanunta a nuna masa cewa ita matar ubansa ne.

haka har aka gama tattaunawar masu tafiya suka shirya

javeed yakaisu sashen nur suka tsaya daga falonta na farko snn yashiga ciki ya sameta akwance still tay tagumi idonta yay jaaa kamar ma kuka tay..

baice komi ba ya kyabe baki yace mata ta fito yan uwansa zasu tafi gida..

saida tagama jamai aji snn ta sauka akan gadon da sanyin jiki zata jawo abayarta ta maidashi jikinta taga yay wuf ya dauko wata doguwar hijabin datay sallah ya wurga mata ajiki yanamata wani irin kallo.

fuskarta adan dore ta hau saka hijabin wnda taga ya sauko mata har kasa, yana fita itama tabiyosa tafito ta samu sheik haidar da khaleefa da haj amira duk sun shirya zasu tafi.

kara gaishesu tay cikin sanyin ladabi suka saka mata albarka snn suka mata proper sallama


hajy amirarce tajata daki tazaunar da ita tafara mata nasiha da tuni akan cewa karta nuna tanajin tsoron kowa agidan snn ta samu tahuta sosai karta bari ana yawan damunta snn duk abunda takeso aranta tace ma javeed ya hadasu awaya kawai suyi magana ita zata kawo mata shi har gida dan tasan zama a inda babu kowa naka is not easy.

maganganunta na lallami sosai yay mata debi dana anty razia

nan take taga nur nata hawaye lallashinta tay sosai tace mata Abuja zataje ynxu anma nan da kwana biyu ma zatazo tadubasu kafin nan tawuce kasar singapore meeting dan haka karta damu da komi

haka brothers din suka mata kyautar cheques na kudade wanda dataga amnt in kudin har gani take kamar basu san me zasuyi da kudi bane hala.

kudin da javeed yake yawan bata da kuma na sadakinta da na zallan gift gift kawai datagani by now she knw she is freaking young billionaire witout even tryng.


har kofar sashenta ta rakasu snn ta dawo ciki ita daya ahankli tacire hijabin ta dauki simple dark green flair gown tasaka ajikinta daga nan bata sake jin motsin kowa a sashen ba dan ko personal workers dinta ba basu izinin shigowa nan ba tukuna

jim kadan janet ta shigo ta kara kawo mata abinci kala kala
with a note, and pain reliever wanda ko bata sani ba tasan javeed yasaka akawo mata hardashi..

tanabude note din taga ya rubuta mata cewa idan pain din breast din nata be tafi ba tay treating dinsa da ice block inkuma bazata iya ba shi zaizo yay mata jinyar nonon dakansa anjima.

da sauri ta dukunkuna papern tayar akasa tanamai tabe baki cikin jinjina ma rainin hanklinsa toh waima har yaushe yasan wann abubuwan sai kace yana da nono ko shi macene??

...sama sama ta taba abincin tabi ta sha maganin dandama nonon ya dameta.

zuwa kafin azhr taji dama dama daga nan takoma kan gadon ta dan kwanta tanaso taga tay bacci amma baccin yaki zuwa mata sam.

banda tunanin gida da rayuwarta na baya babu abunda takeyi akan gadon cikin juyi daga nan izuwa nan

jiya jiya aka kawota amma sai taji kamar shekara hamsin tay rabonta dasu kawunta da su mummy gashi da dukkan alamu ba sake ganin wayarta zatay ba bare ta saka ran ma zata sake jin muryan razia.

wasu irin tambayoyi ta ajesu aranta dayawa wanda take so tay ma raziar gameda alaqar ta da javeed kawai so take tasani ko javeed din ya taba furta mata cewa yana sonta ko auren dolene toh inba haka ba meyasa zata gudu aranar aurenta dashi? tambayane wanda tasan inba ita ne ta amsa mata da bakinta ba hala hanklinta bazai taba kwanciya ba.


dagata dayan bangaren kuwa a kaduna yadda kasan anyi musu mutuwa haka nan gidan ya dawo dan tun bayan tafiyar nur firdaus kawu ya zamo kamar marar lafya wani bangaren ransa ji yake kamar baima nur adalci ba da yajefeta cikin gidan aure da danyen shekaru kuma abazata cikin wanni irin yanayin da basu so ba.

raxia kuwa sosai ta basa mamaki dan duk yadda yakejin son razia atsakanin jiya iya yau, koda yasake karanta letter data bar musu saida yaji wani abu daga son dayake matan ya ragu sosai..

dacan yayita tunanin ko shima ya shiga duniyan ne ya neme ta duk inda take ya dawo da ita gida snn ya mata aure da koma wayene sai kuma ya tuna cewa inhar ta iya masa haka, hala toh nan gaba in ya matsa mata aka aure kashe kanta kawai zatay gara kawai ya barta taje gata ga duniyan ai duniyar zai isheta zata dawo dakafarta zata zo ta samesa agidan.

tunyana rike abun da tsananin haushi da fushi aransa har ya dena dan bayason ciwon zucyarsa ya tashi, koba komi nur ta fiddashi a kunya ta ceto rayuwarsu da mutuncin ahalinsu batare da kowa yaji ba


Arziki ne jibgi agabansu da albarkan auren nur din ya taho musu da shi amma tsabar damuwa da takaici yasaka gidan ya zamo kamar ana makokin mutuwa ko ta kan kudaden basubi bare susan me zasuyi dashi.


yau da safe ya kira acct manager dinsa akan aje bank ayi freexing masa acct din razia dan yasan rashin kudi ma kawai zaisaka ta dawo da wuri.

after

36 / 112