Chapter 65 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   65 / 112

192K to 195K   out of 335.4K words

gama cikewa da jini kafin nan tacire masa takalmin sa tabarshi daga shi sai doguwar wandon Dede lkcin Doc ruqayya ta kawo wani clean towels da clinical sterelizers da advanced surgical tools a tray...

tunda suka fara tsaftaceshi satar kallon nur kawai takeyi ganin yadda ta gama tsorata jikinta da hannunta na rawa rawa amma kuma kowani abu zatamai sai kaji bakinta na fidda adduaoi atake taji yarinyar ta mugun burgeta.

hakanan nur ta taya dr ruqayya suka tsaftace shi tsaf snn ta tsaya tay treating wajen cakkin wukar ta diddinka masa duk yadda nur taki kalla amma hakanan ta hanata kau da kai tace mata ta kalla wata rana zaizo wanda itace kawai xata mai jinya if she want him alive. nur tanata kuka ahankli jin kamar jikinta ake dinkewa

Dede inda wukar yay rami sosai sam yaki dinkuwa babu dabarar da Dr ruqayya batayi ba, karshe dressing wajen kawai tace ma nur zuwa gobe da safe zata kawo wani abu ta dinke wajen da shi amma sai taje dakanta tasiyo sabida bata aminta da kowa akan javeed ba.

irin kayan nan nasu na operation green colour marar baya ta saka ma javeed suka daure igiyan snn ta kwantar dashi da ruf da ciki sabida kar ya danne ciwon snn ta saka mai ruwan drip da wasu allurai na magunguna aciki

agadon bayan nasa ta jona duka connection na electro 'magnetic impulse rthym da computer gefen gadon tana kan monitoring vitals dinsa ayayinda ta aje oxygen a standby.


bayan sun gama ne ta hau rarrashin nur din snn suka gaisa kan nur firdaus tun anan ya kulle sosai jin yadda matar tasan komi da komi akanta da javeed tun daga kan soyayya har izuwa ran aurensu...

shiru kawai tay da tunanin ko javeed bai taba gaya musu cewa razia ne zai aura ba dan tagama lura kamar hatta alhaj attahnma baisan da labarin razia sosai ba kowa dai ita yasani kome hakan yake nufi oho


tana ji Dr ruqayya tafara mata nasiha akan ta daure karta zamo me rauni sabida javeed yana bukartata a kusa dashi yanxu fiye da koyaushe ta kuma saka ido akansa sosai...bata boye mata ba kai tsaye tagaya mata cewa anan gidan aka kashe mahaifyrsa dan haka dolene sai tasaka ido akan kowa cikin su karta aminta da kowa face mahaifinsa ...


Daga waje kuwa kusan kowa a tsaye yake su anty suad sun rufe sultan da tambayoyi akan abunda ya faru.

tunda taji ance Astah ce ta cakkamai wukar tsafi tasan kuwa akwai matsala babba hankali atashe ta wuce daki ta hau neman lambar mother hauwa dan taji wani mataki zasu dauka tun daga can

anty suad tana barin wajen alhaj attah ya jawo sultan suka je sashensa domin shima ya tsaftace jikinsa ya samu hutu dan tunda javeed ya shiga missionn din shima bai huta ba shine yake brain work din ata waje duk wani hada fake deals da diversations duk shiyakeyi musu

akabar lady sid da hajy xubby tareda simran dake famar pretending na tashuwar ciwon zuciya a falo suna zaune acikin jimami

abakin lady sid sukejin wasu abubuwan kamar cikkaken labarin masifar dake cikin tsafin Astah nagaza har tana ce musu da wuyane ake sha ahannunta shiyasa ko an kasheta kurwanta yake iya sake tashi..

shima javeed din sai da aka gaya masa cewa inhar yanaso ya asalin kasheta sai ya yanke wuyarta da wukar tsafinta snn ya konata da gangan jikin ta awuta kurmus snn sai bazata sake tasowa ba sabida powers dinta acikin dead bodies take kwasowa.

but alhamdullhi now she is dead saidai babban fargabnsu shine ko javeed zai rayu ko bazai rayu ba

ranar da kyar suka rabu kowa yaje dakinsa duk makircin simran abun ya mugun tabata ya bata tsoro sabida akwai wani bangaren zuciyarta datake ma javeed asalin so na masifa gabaki daya sai da taji ta kasa runtsawa dan kuwa yadda taga dare haka nan taga safiya

kaf gidan hajy zubaida ne kawai tasha baccinta dan ko dan kadan batajin tausayin javeed, bataki na ya mutu kafin gobe da safe ba, dan haryau tana masa tsananin tsana da kishin dan kishiya tare da jin in ya mutun ma ai rayuwrta ne zaiy kyau atleast she wll have the chance to kill his father naturally a saukake dan tasan in javeed ya rasu kamr ankashe ubansa atsaye ne and she will rule mufasas fortune after ta karasa kashesa da baqin ciki agidan..

Da wann lissafin tay bacci tanata Allah Allah ta farka taji ana kururuwar mutuwar javeed agidan da safe.

fanninsu nur kuwa ko bacci basuyi ba dake Dr ruqayyar ta kwana a dakin tareda ita each hour tana lura da vitals din javeed wanda shi baije kasa ba shibaije sama ba amma kuma haryanxu baya motsi dan kmr dutsi hakanan yake kwance...

at round 3am nur tayi alwala sn ta shimfida sallahya tafara sallahn dare bayan ta idar ne bacci ya dan saceta kadan, ana kirar asubah dr ruqayya ta tasheta sukayi sallahn asubh tare, suna idarwa bayan sun gama addua nur ta tsuguna ta gaisheta cikin girmamawa ta amsa tare da saka mata albarka tanamai kara mata gwarin gwiwa akan jaijrcewa da masa addua tareda mata nasiha akan ta toshe kunnenta akan jinyar javeed ta yadda Allah ke bada lafiya dan babu wani abunda yafi karfin Allah..


bayan nan ta mata bayanin cewa zataje ta nemo wancan abun dinkin amma likitan gidan xaizo anjima ta tsaya akansa su wanke shi snn acire blood arrest pad din acanza wasu kafin ta dawo..


Wajajen 6:30 am suka sallahma da dr ruqayyan wacce tana sauka ta wuce wajen alhaj attah tahau sanar dashi abunda kefaruwaz tareda jaddada ma sultan cewa su saka ido dan bata bukatar mutane suna taba jikin javeed inba su ukun ba.



[31/05, 12:30] BLUE💙: EPISODE 74
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.

bayan wucewar Dr ruqayya nan su alhaj attah suka fito izuwa dakin da ake jinyar, dede lokacin nur ta taso akan sallahyarta kenan ta'aje qur'aninta abude snn ta koma gefen javeed akan gadon ta zauna tanata kallon fuskarsa hawayenta na xuba ahankli ta cigaba da rera sauran karatun ayoyin qur'anin dataxo dashi abakinta dake suratul baqara dama tafara karantawa tun daga farko.

tsakanin muryanta da hawayenta bazaka iya kiyasace wanne yafi sauka da mugun sanyi ba.

ahankli take shafa suman kanshi tana rero karatun idonta dake fidda ruwan nakansa bata ko kiftawa ayayinda zucyarta ke cike da burin son taga ya tashi mata koda kallonta shima yayi.

saidai tunda tafara karatun jikinshi dataji kamar kankara tunjiyan yafara dumi bata hankara ba vital dinsa ya karo da point daya wanda baikai koda 1% ba amma dai ya karu.

tana cikin wnnan yanayin taji an bude kofar da sallama nan tadago kai ahankli sai suka hade ido da su alhaj attah tare da sultan dake sanye da wata bakar jallabiya.

ganin yadda idonta yay jaaa yana fidda hawaye yasaka suka karaso wajen da sanyin jiki da kuma tausayawa

anitse tadan katse karatun tare da rusunawa kasa tanamai gaishe da surkinta bayan ya amsa ta gaida sultan da ladabi
sosai tabasu tausayi

kowa jikinsa a sanyaye suka fara tambayarta jikin nashi
ita batama san me zatace musu ba alhaj attah ne ma ya lura da cewa wani abu ya dan karu a vital din kafin nan suka danji dama dama suna zaunen har nur ta tattara sallayar ta ajesu wajen zamansu

da sassafen aka dawo da janet da kuma Mr aqeel daga wajen da suke jiran dawowar ogansu dan suna taya nur wasu abubuwan na'ima kuma aka mata ragamar kawo mata Abinci.

su anty suad da basu samu bacci ba suma sassafe 7:30 ya musu acikin dakin ita da lady sid..it was a bit of relive da sukaji mur zata zauna anan tana masa karatun qur'ani sabida kowa cikinsu yasan matsayin karfin tsafin Astah sai yanxu tasam cewa they need nur firdaus' qur'anic talent more than ever for sure..

cemusu da akayi harma wani abu ya dan canza doensnt matter how litlle it is hakan yasaka sunji dama dama har na'ima ta kawo musu shayi adakin kowa ya amsa yasha.


simran da bata samu bacci jiya ba sai yau da safe baccin ya mata cikas ya hanata fitowa da asubah kamr yadda ta shiryashi


afannin hajya zubaida kuwa baccinta ta sharae mekyau harda minshari da tunanin irin murnan da zatay in tafarka da jin sautin kukan mutuwar javeed mufasa dan yadda ake batun hatsarin dake jikin wukar tsafin Astah nagaza yaci ace javeed bai rayu ba.

daidai karfe shida na safiya na bugawa a agogon dakinta karar wayarta ya tasheta a bacci wanda dakyar ta mika hannu ta jqwo wayar da taga unknwn caller ne yake mata yawo akan screen da can kamar ma bazata dauka ba sai ta yanke draw kawai ta dauka da gigin baccin a muryanta danko sallah bata mike tay yau ba tukunna.

tana daga wayar a kunnenta tay shiru for a while kafin can ta fara shako mayen balamin numfashin saratu manny volkner.

mikewa tay zaune cikin masifa da ixxa tareda girman kai tana cewa an katse mata bacci tayi ma kamar batasan waye ne a layin ba tadinga zage zage..

saratu batace mata komi ba ta mikawa babanta dake zaune akan wheel chair din wayar wanda cikin dakatar da ita yace mata lokacin cikamai alkwarin sa ne yay shiyasa ya kirata

da wani irin giggiwa da jan aji tace "wani alkwari bangane ba fa wai wayene kam introduce yourself in ba haka ba abari har saina tashi zan kira

tsawa me tattare da takaici ya katseta dashi yana cewa
zubaida ki kiyayeni danni ba sa'ar wasarki bane,.inkuma wasa dani zakiyi toh muxuba zan katse wayar nan amma duk abunda ya sameki kiyi kuka dakanki

wani irin tsaki taja da wani irin rainin wayo tace ayyoo toh ai sai kacemin kaine, pls talk fast fast kunga dai a a layin gida kuka kirani kuma javeed baida lafya yanxu haka an ninka mana tsaro
.
yace i know, tun kafin kisan meyafaru da javeed saratu ta gani a madubi kuma ta gan tunaninki na jiya da daddare tagaya min, so, now is time for us to join hands muyi amfani da wann damar domin samun cikar burinmu..

a mugun masife hajy zubby tace a'a mr manny dakata mon burin ku dakai da wa?? hahaha  i am not in ur team..dan nasan inka samu dama nima kasheni zakayi snn alkwarinmu akan simran ya kare meya kawo zancen ciwon javeed kuma aciki? kai kaga mr manny bana son haka, banason rainin wayo you knw who i am amma kake so kamaidani bansan menakeyi ba..wann game din na taimakkenya ce, you also needed my help karka manta cewa bani kadai ke buktar taimakonku so dont try to act like ure my bosss stay in ur lane

da wani irin tsawa yace zubaida zubaida kinason kiyi wasa da wuta da bakisan yawansa ba
..amma bakomi inaga lkci yay da zan gaya miki wani abu da baki sani ba wani abu da kikayi akan mutuwar mahaifyar javeed mufasa i have all the evidence, ya gaya mata sunan poison din tareda komi na bokanta wanda ya hada mata yace wallh inkika kureni zubaida saina tona miki asirinki a mummunn yanayi..


Duk batay tsammanin zai kawo wann maganan ba sai kawai tay shiru batayi magana ba tanajin sa yana ta mata barazana masu zafi..

har saida ya gama snn ta jaa masa tsuka kamar abun be girgiza mata zuciya ba snn tace just tell me what you want me to do wai meyene zan maka yanzu..mtssss

kai tsaye yace tsakanin yanzu zuwa safiya maza maza ki saka adaga javeed daga gidan mufasa amaidashi asibitinsu bayan kinyo hakan sai ki kirani da akwai abunda zan aiko miki kizuba acikin ciwon bayansa wanda da shi zamu kashe javeed din da shi ahankli batare da ansani ba.

ta bude baki zatay magana kenan ya dinga tuna mata abubuwan data raya aranta jiya da dare tareda gaya mata cewa mutuwar javeed zai kawo mata sauyi a rayuwarta snn shima zai rabu da ita har abada yace mata lallai ta tabbata ta aikata hakan shi zai gaya mata yadda komi zai kasance dan chance dinsu kenan


hajiya zubaida da duk wann bai darata ba dan tafi tsorata da asirinta zak zak daya fara mata barazana dashi haryau batasha mmakin yadda suka san komi ba tunda ma saratun ne takashe mata bokanta na abuja.

tunda yace mata yana jiran call dinta batace komi ba ga katse wayar cikin sauke wata nannauyr ajiyar zuciya...

zaman minti biyar tay akan gadonta tana nazari kafin nan ta sauka taje tay alwala taxo tay sallah raka'a biyu tukun ta fito


tunanin yadda zata saka a daga javeed xuwa boyayyen hospital dinsu dake cikin anguwar takeyi
sanin cewa ba lallaine aji maganarta ba

tay tunanin duniya bataga mafita ba ga fargaban abunda  su manny zasu iya mata da sirrikanta na kashe mahaifyar javeed da ya hanata sakat.

mikewa tay da karfin zuciya ta shirya kanta cikin wata doguwar rigar atamfa ta sha lulummi sann tazo dakin simran ta tashe ta marmaza tasakata tay wanka domin suje su duba jikin javeed din

simran tana shiga wankan hajy zubby ta zauna ta rafka tagumi cikkn tunanin ko ta gaya mata ne ko a'a hala ko zasu samu wani hanyar shiga ta wajen lady siddika.

har simran ta fito a wanka aka shiryata  hajy zubby batace uffan ba sai da masu aikin sukabar wajen snn simran ta karaso da mamaki ta zauna ta kalli hajy zubby tace "yaa zubby lafyarki kuwa? kafin ta amsata cikin wata iriyar tuntsirewa da dariya simran tace badai ciwon javeed ne yake damunki ba sabida nasan baki dandanin kaunarsa

da wata makiritaccen sanyin murya hajya zubby ta kalle simran tace "Uhumm ke ni bata javeed nake ba ta mijina kawai nake dan idan javeed ya mutu kinga mijna zai lallace bazan gane komi ba dan haka kawai nake son javeed ya samu sauki amma bawai dan inasonshi ba, simi kinsan dai bani da wata datafiye minke agidan nan so u need to help me muyi wani abu da zau saka akaisa asibiti dan ya samu sauki da wuri kinga likitar can da aka kawo wallh bata iya komi ba itace wncan karon akan mamansa amma ta kasa sanin cewa da poison na kasheta sai daga baya da aka fadada bincike

simran tace humm yaa zubby nima dai ban yarda da likitar ba bakiga sai bubbude wa mutane ido take ba? but i dont think she is quark doctor, badge din saint george ne fa ajikinta the scnd best univesity in the world haba yaa kema ai kinsan bokan ki ne dai ya hanata ganewa ba rashin iya aiki ba.

cikin yatsina da rashin jin dadin abunda simran din tace ehh toh naji yanxu zaki tayanin ne ko bazaki tayani ba? its for ur own good too kema can asibiti zaifi miki samun kulawa kema kuma zaki iya bude wuta ana barinki kina shiga kina ganinsa duk yadda kikeso kowa zai yabeki a family yoo in kuma bakison javeed ya samu sauki ne ai shikenan na you sabi ni xan wuce inje inga meye munafukar yarinyar can takeyi ki zauna anan kiiyita dabbanci.

nan simran ta mike cikin bambami tana cewa u dont have to gaslight me yaa zubby wallahi na damu da javeed kinga jiya ko bacci banyi ba..


tace wann ke tashafa kawai in zaki taimaka min muyi muyi musaka akai sa asibiti yau insani inkuma bazaki taimaka min shikenan abarsa anan din ya mutu kowama ta huta

da sauri simran tace aa'a haba yaa zubby i want to have a life with javeed kidena cewa zai mutu..yanxu dai mekikaso muyi? shud i cause a drama

cikin mata wani irin kallo hajya zubby tace "drama me ma'ana ba irin jiya da kike nuna kamar kinfisu jin zafin dansu ba pls try to have some class.

rolling mata idanu kawai simran tay batace komi ba har suka fito dan karamin scarf tay simran ta dora akanta.



wajajen 8;40pm suka isa wajen lokacin har Nur taje tay wanka ta canja kaya zuwa wata plain black abaya ta dawo ta samesu anty suad wanda tun barin su waya kawai takeyi da mr haidar Ali dake jiyan duk matsuwarta bata samu mother hauwa a waya ba

shidinma nemanta yake kanyi dan most of the time haka takan bace musu taje wani tsauni wajen da suke ajiya ancestral books na magabata domin neman mafita..

anty suad duk ta damu dan tasan mother ce kawai zata iya gaya musu meye dace ayi agaggauce domin acire wannan mummunan dafin sihirin dake jikin wukar sabida ciwon javeed ya samu ya warke akan lokaci

shigowar su simran ya sakata katse wayar suka gaisheta ta amsa su ciki ciki dake tun jiya take famar daure fuska da kowa kamar su suka sama javeed ciwon dan ita tana mugun son jininta no matter the level of selfishness batason wani abu me sunan mutuwa yazo ya dauke wani acikin yayansu maza.

simran duk ta kasa sakewa dan banda hararar nur dake zaune agefensa babu abunda datakeyi atake kuma sai taji wasu magannun zubby ya fara shige mata kwakwala gara kawai akaisa asibitin dan ta samu damar kwace jinyar javeed a hannun wann yarinyar kaga inya warke yatashi ya gan itane mai hidima dashi zatasamu abun da zai kara kusantasu

tanaji lady sid tana bayanin yanayin jikinsan atake tafara matso hawaye duk inda akace da sauki sai ta kushe tace sam ita tafison akaisa asibitinsu tunda akwai tsaro asaka kamr likitoci goma akansa haka suna dubashi

lady sid har tausayin simran takey intaga tana kuka sai duk ta dauka damuwane yay mata tafara fadin haka.


da wasa da wasa har dayan babban likitan su na gidan shima yazo simran sai shige mai take harta so ta rudashi ya rasa gane wayene asalun matar javeed atsakanin nur da simran, duk wani abunda nur tace mai yayi sai simran ta gaya mai opposite kuma tafi zakewa sosai take daga hankli musmn idan su anty suad sukadan bada baya dama kuma tun bayan shan shayi alhaj attah da sultan suka tafi port domin karkare case din tare da tabbatar da cewa an gama wiping abunda akacemusu suyi na sauran remain din abubuwan nagaza da ya rage.

snn suka tabbata aka fito da dead fried bodies dinsu daga cikin tokan wutar aka kai forensic akayi DNA aka tabbata su din ne kafin nan gwamnati ta saka hannu aka saka acikin record din javeed aka fara turowa relvnt authorities like all

65 / 112