Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
har tsakar kantan taji sanyin muryanshin ya ratsata.
tsugunawa yay agabanta yanata kallon lumsashun idanunta dake fidda ruwan hawaye masu sanyi lips dinta ya karayon pink kamar wanda zai hadiyeshi
qamshin turarensa ne ya dada mamayesu wanda tana gama bude lumsashun idanuntan ko wani tsayawa kallonshi dakyau batay ba tataso da sanyin jiki ta fado jikinshi adan raunace tabi ta rungumeshi sosai cikin sake mai sabon kuka me tafe da rudani barin ma da batasan mezata fara furta mishi ba
wani irin feeling din relieve kawai takeji na ratsata ta ko ina tana kuma jin soyayyar javeed na dada ninkuwa mata har cikin ruhinta.
kankameta ya dada yi cikin sakar mata wata kyaykkwar rungumar kai zakace yagama karantar kalar halin datake ciki ne, shafata yakeyi ahankli jin jikinta da dumi sosao muryansa kasa kasa yahau lallashinta yana cewa shushhh shushh yanashafata har saida tay shiru
daga nan lafar dakanta kawai tay akafadarsa tana sauke ajiyan zuciya jin yadda yake shafa gadon bayanta gently
da ita ajikinshi ya mike tsaye suka koma kan dogon kujera me laushi tareda dorata txauna akan cinyarsa kallonta yake ganin taki sam tadaga ido ta kalleshi yasaka yakai hannunsa gefen fuskarta yashiga shafawa tsigar jikinta na tashi ta kara lumshe idonta sosai, abazata taji ya tallabo fuskar nata izuwa nashi tareda sauke mata kiss mafia style kamar zai xuke numfashinta, snn yakara bi daga goshinta zuwa kan lips dintan daya masa wani irin tsotsa yay pink yay fayau
kallonta ya dingayi kafon nan yahura mata iskan bakinshi ta bude idonta tadan kalleshi da shagwaba suna hade ido cikin tarbanta da murmushi me sanyi yace "harkin gama wayar? cikin sanyi ta gyada masa kai tsillin hawaye ya sauka mata "yace Are u alryt barbie..ahnkli ta gyada sai kuma kukan ya taso mata cikin shanyewa tace i am good..nagode, thank you..so much...yace for what?runtse ido tay jin hawayenta nakan zuba in a fleet of emotions tace mishi 'for evyrthing,..trusting me, loving me this way,... for defending nd respecting me alwys..i feel like bazan taba iya biyanka ba.
cikin sakin nkashiyar murmushi yace no no baby duk wnn da kika lissfo is my duty, nine kawai zan gode miki da abinda kikamin tun farkon haduwa na dake, babyna kinyi haquri sosai, dolene in gode miki musmn akan abunda kikamin jiya da dare, kinbani yardanki, da pride inki da darajarki na ya mace which is nothing compare to duk wani abunda zan miki.
dacan har zata sunkuyar dakai yakara tallabo fuskarta suka hade idonsu waje guda suma kallon juna,.. muryanshi da sanyi yace" baby nasan Doctor tagaya miki komi nd i know ive failed you i wasnt der for u alkcin da komi yake faruwa dake a Abuja..,Noor..i am sorry pls find it in ur hrt ki yafemin little mamaaa, i hate myself for not being der for u those times.
share hawayen ta dake zuba tay muryanta adan raunace tace a amma ai its not fault duk dama na nemeka a zuciyana kuma bansamu damar kirarka ba sabida banida waya bani da freedom na mvmnt but dat doesnt mean it ur fault komi da ya faru dani acan abuja qaddara ta ce..
kamar wanda zai mata kuka yace Baby but ive loved u since the day i set my eyes on u. bana iya bacci sabida ackin kwkwala kike kwana bansan kuskure nayi dana baki daman yin rayuwarki da nazo na samu kinayi ba, bana son na takuramiiki and ders this boy u like kinga and i dont want to force my love on u and be unfair to him.
cikin katseshi da sanyin murya tace "aina fahimta kuma ya wuce nafi damuwa da matsayar auren mu yanxu cos i cant live witou u.. did u think ur family will undertand all this?
murmushi yay me sanyi yana dada share mata zazzafr hawayenta daka kan sauka cikin gyada mata kai yace "they already did babyna, auren mu mutu ka raba ne kinji ko.
da mamaki a yanayinta tana kallon bakinshi da jin farin ciki aranta tace dagaske?u mean bazasu maka auren ba..kuma i still remain ur wife..
cheek dinta yaja playfully yace after what happen last night aikoda basu amince sa auren ba da binki gidanku kawai xanyi ko yan mata..
rungumarsa tay kadan muryanta kasa kasa tace alhamdullh i am sooo happy
..yana shafa sumanta cikin lushe ido da budewa yana murmushi yace me too baby
..daga fadin hakan ya ciro ta ajikinshi suna kallon junansu da murmushi dan wani irin piercing look na nanniyar so yake mata kamar zai hadiyeta
labbansa ya çiza kadan snn yace hey i have sumting very importnt to show u ryt nowww sabida bana tsammanin zamu samu lokaci ssai, kafin ta amsa taji har ya tattarota yay mata daukarta cak nan suka mike tsaye tana kallonsa tace mesa babu lokci?girarsa na sama a dan dage yace ohon musu baby kinsan ancesteral mother tazo kuma kinga bata taba ganinki personally ba snn tanaso ta mana family cultural weding
in nigeria and moroco
tace "you have a home in morocco?
yace yeah..ancestral home ba amma ba tushen mu ba kenan
its just a safe and secure location for the mufasas kingane ko
tace uhmm, sai kuma ta kara shagwabewa tace "mine..amma fa bani jin dadin jikina ni har yaushe zan iya fita wajensu gaskiya ni zanji kunyaaaa
dariya me sanyi yay yace brace urself up mrs mufasa..aikunya kam zakijishi sosai, gashi kowa yana nan beside they all knw what happen. cikin kwalo ido waje kamar zatay masa kuka tace what happen ka gaya musu ne?
sauketa yay ahnkli acikin safe din tadan jingina da jikinshi sabida haryanxu bata iya takawa da kafarta sosai yace "nop..ban fada musu ba amma ai sun gani a fuskata snn sun san matata ta shayar dani dadi jiya da dare da yau da safe its was oll over the bedsheet and my face..
kara ragwabewa tay ajikinshi da sautin shagwaba me tattare da tsananin kunnya tace wayyo Allah na innalillahi yafara dariya ahnkli "baby dama so kike nayi shiru duk wann cin fuskar da aka miki akan karya? nasan ke kinada hakuri amma kinga ni i am not soo forgiving barinma abunda sai taba kimar matata kuma wanke zargi da sharri ibada ce now lets sit and be quick kafin suzo dubaki nine kuma zansha kunya in aka ganki baki ko iya tsayawa da kafarki..turo mai baki tay tace toh ai kaine kaki bari na huta
dariya yay yace Dadin kin zan bari have u really knw what u taste like? ko muyi anan ne na nuna miki..da sauri ta girgiza kai
karamar dariya me sanyi yay hannunshi cikin nata har ya zaunar da ita akan couch din dake safe din snn ya dauko katon kwalin ya ajiye agabanta dogon sumarta dake barbaje kawai take gyarawa bata saka komi aranta itadai kallonsa take har yagama budewa cewa yake kisan bana aje flower ko teddies ma matata ko bt i want you to first see how mufasa mark his one and only woman.
yana gama unclaping kwalin ya fidda small velvet pouch ciki ya kara fidda wata karamar silver key me karfi kamar tokos ya kamo hannunta ahankli ya damka mata snn yace ur vault locker. yana can swiss bank snn akwai wani irinsa a mufasa estate chamber a monaco.
kanta adan daure tace locker kuma? yace yeah this is ur war chest baby use it wisely or just keep it. yana fadin hakan ya mika mata paper highlight din vault lokcer din da describtion dinsa aciki wato zallan wasu duwatsun diamonds ne, rare pink, blue da baki sai gold bars.
tun bata gama processing girman hakan a mind inta ya ciro wata leather file ya aje mata akan cinyarta yace ur pent house in instanbul, lagos. and private island in dubai each come with private wokers and servant..
bakinta na rawa rawa mamaki kamar zai fasa mata kirji tace how, why..what is this ?
bai kula reaction dinta ba yamika mata silk box mai dauke da 5 car keys snn ya bude wani karamin ipad me fadi ya kunna video din personal garage dinta na first nite gift me taken the N series collection wanda zallan personal luxurie car collections ne aciki and each branded whith her secret pet names daya sassaka mata tun basuyi auren bama. RR sweeptail deck dinta an rubuta noor royale, sai ferrari sport me deck dinsa L-mama, limited G wagon dinta shine desert queen, matte black color Tesla me ji dakansa kuma silent flame, lastly sai wata arniyar Rusty grey colour vintage mustang gabanta an rubuta N.F.M(nur firdaus mufasa) ajiki, duk keys ya zuba matasu ne a silk box me dauke da sunanta shima ajiki.
ya dauki wata black titanium credit card ya bata da sunanta ajiki jikin decribtion din aka rubuta "no limit"...
ta daga ido ta kallesshi yace shushh no question baby ure mine.
bata san ma hawayenta na sauka ba yakara bata trust fund komi da sunanta inda zaina biyanta kudin kulawa dakanta a whopping $100.000-2H thousnd Dollars per month tax free har karshen rayuwanta..
portfolio files guda biyu na karshen dake businesses da abunda ya shafi kudi ne sanda yadawo ta gefenta ya zauna daf da ita snn yabudesu yafara mata bayanin su ahnkli da daddaya. stock nd shares ne, 10% of his media houses, 15% na offshore technology firms dinsan, da kuma crypto wallet keys na acct dinta me 7-figures wanda yazo da key dinsa ajikin wani zobe ya damka mata ahannu yace duk sanda take bukatar accesing digital wallet din zoben kawai zata saka shine biometric din..bayan ya bata wann ya mika mata last file with all her New custom bank cards masu dauke da sunan NUR FIRDAUS MUFASA, woth like five international passports ciki akwai caribean, European, American, Arab, gulf countries, and of course swizzerland and singapore wanda zaina granting inta any type of royal, grvment, formal da unlimited business slots and elite prgram accesses a duk duniya. koda ta duba passports dintan sai taga kamar ba ita ba. dan hotonanta tun wanda take tura mai tun wanda lokacin ma bai aureta ba dasu akay passport, gashi akomi nata Nur fidaus mufasa yake sawa, new certificate of birth da wasu credentials duk an mata sabbi wanda ajikinsa ranar haihuwarta ne kawai ba acanza akai ba saidai an canza mata years din instead of 18yrs it says she is 22yrs old.
ta tambayeshi dalilin kara maya shekaru yace mata is just for formality sake kuma a familynsu bako ina ne suka amfani da sunansu ba, suna da business ako ina amma babu sunansu akai but they run the entire systems in shadows, basu aje real age dinsu, ko yawan arzikinsu ko sunan gidansu akoina sabida samun privacy,security and mafian exclusivity.
cikin fahimtar da ita ya gaya mata cewa Shima saida ya xamana za'a bashi general snn babanshi ya kara masa shekaru
he is not 42 yet, he is 38yrs old. amirarsu kuma sa'ar simran ce amma akan rubuta mata 38yrs instead of 35. yace mata age yana taka rawa wajen bada matsayi shiyasa itama ya saka mata 22yrs so that she can run her own elite programs and other businesses accounts basaida izininsa ba.
ji tay zuciyarta ya tsaya waje daya cak tanata kallonsa irin silent hawayen nan da baka san ma suna zuba maka ba shine yake ta zuba mata kamar ruwa
duk wani abunda ya mika mata ta rikeshi dam akan cinyarta amma haryanxu rawa rawa hannunta da jikinta yakeyi shikuwa baiko kula da hakan ba yanata murmushi har ya sulalo ya tsuguna agabanta jin ya kamo hannunta cikin nashi yasa tadaga ido ta kalleshi da mugun sanyi aciki cikin rasa wani irin godiya zatay masa.
budan baki yay zai magana cikin shakuraren kuka ta rigashi da cewa badon wann na ke sonka ko na aure ka ba. pleasee this is...
murza hannunta yake cikin sigar lallami yace "this is nothing baby..kyauta ne kawai na daren farkon mu wanda na jima ina shirya miki shi, in baki son su u can burn it all amma dai kisani ke din tawace,duk wani abu daya xamo nawa da nauyinshi yake zuwa i wont let my women walk light this is nothing babyna
rugumarsa tay ahnkli tafara masa godiya lkcin sosai jikinta yay zafi tana dan sakin huci har yana neman ya dawo mata kmr zzzafar zazzabi
kankameta yay yana kissing inta yana lallashinta yana cewa baby bana so kiy rashin lfya ki daure kinji, in sha Allah you wont ever ask me for anything, i will provide for u, we wll build our home together. koda na mutu duk abunda zan barmiki zai kare ki all my assets, stock and finances are all tax free, untraceable, untoucchble. zaki iya duk abunda kikaga dama da kudina kinji ko?..tana hawaye yana sharewa tagyada kai yace no frends, no third party, no secret business, no drugs, respect and trust me dats all i ask...
muryanta ararrabe tana share hawayentan cikin sanyin murya tace in sha Allah i wll do as you say.. i love you so much.
saida ya shafa fuskrnta da jarabben kallonsae kashe jiki snn yayi kissing in hannunta ya dauketa sama cak yace i love u too boo boo kitty..
lafewa tay ajikinsa numfashinta na fita dakyar suka bar komi awajen suka bar cikin safe din suka dawo daki
yana direta akan gadon ya jawo mata bargo ya rufeta dan har yanxu rigarsa ne kawai ajikinta da boxers dinsa sakakke data saka dan taji dama dama.
bargo ya ja mata ya rufe mata kafafunta snn ya dawo kusa da ita yadan tsaya yanata kallonta can yace ur'e running a fever litle maama zanje na kira doc yanxu ko magani kawai zaki sha na miki wankan anan da kaina?
dakyar ta girgiza mai kai alaman a'a kafin ya kara bude baki yaji knock abakin kofarsa
saida ya dada rufeta da kyau yakai mata bargon har saman kirji snn ya bada izini aka shigo tun tunaninsa janet ne tazo tarkata tarkacen breakfst din
yana juyi suka hada ido da Hajy amira mufasa ita daya ta shigo dakin tana murmushi
normally ya dan tsime yana kallonta yace ohhh sister...
bata ce mai komi ba ta dan leka fuskar nur datay maza ta rufe ido.
ahnkli tace masa ishe still sleeping? mother ce ta aiko ni akan in kaita sama in shiryata acan
.shima ahnkli cikin rage murya yace "i understand amma batajin dadi ynxu bari likita yazo ya dan dubata, girgiza mai tay tace noo general munsan ya ake kula da amarya fa pls just give us some time.
matsa mata yay baice komi ba
da karamin murmushi a fuskarta takai hannu zata taba jikin nur yakara leko yace sis..pls be careful..bata jin dadi
zata kara tabata yace
kibari mana ni inkaita toh
cikin make kafada taki sam tanadan taba nur da kejinsu tuntuni takasa motsi tsabar kunya dakyar tabude idonta ta kallesu
suna hade ido hajiya amira ta tarbeta da wata karamar runguma me tattare da murmushi me sanyi a mugun kunyace nur tafara gaisheta dakanta akasa sam taki su hade ido ita kuwa sai albarla take saka mata tana tattaba jikinta tana complain akan zafin dayayi.
marmaza javeed ya dauko dogon hijab da nur tay sallah dashi da safe ya bawa hajiya amiran wacce ta taya nur din sakawa dakyar ta iya sauka akan gadon ta tsaya a karkace cikin kakkame jikinta dan ji tay ta kasa daga kafarta ko da sau daya.
zafin da jikinta yay ya ceceta wanda yasaka hajy amira saka aka kira janet ta tayata riketa suna takawa da ita ahnkli da sunan zazzabi har suka bi saman lifter sukaje can extrem floor na gidan wani fada ce me zaman kansa inda akeyi ma mother masauki.
wajen ya hadu amma nur bata iya daga ido ta kalle komi ba tsaban batajin dadi.
suna ajeta a daki hajiya amiran tace ma janet taje tacewa naima ta basu inner wears da kayan sawa na alfarma wanda nur zata gaishe da mother dashi yanxun nan
dan mother tana can kasa main falo anata case din simran abun kunya da takaici ya gama cika cikin kowa
wanda ana kiransu simran bata jira ba itace agaba wajen fitowa harda ma kanta lullumi kamar wata zombie din babyn rubber tasha kwalliya da volumious weding gown inta yana janta da kyar.
suna zuwa ta samu kawunantan atsaye ba ako basu ikon zama akan kujera ba mother sai tambayarsu take akan abunda yakawo su gidan mufasa duk sai suka rude, suka rasa uban me zasuce. kamil ne yaso ya fasa musu taya sheik haidar ya hanasa, Allah ya so su sai ga nan hjy zubaida tazo, lady sid kuma dataga bata gane yanayin komi ba da sauri taje sama ta kira anty suad din suka sauko kasa tun ahanya anty suad ta fara shafa mata labarin cewa ai komi ya lalace.
sunxo dede hajy zubaida ta wanka ma simran mari musmn data fara musu hauka muraran da mother ta tutsiyeta akan ubanwa yace mata nur firdaus zata bar gidan snn waye ma yace mata zata auri javeed mufasa
simran was dead confuse sai zazzare ido take tana barin baki kai bata taba jin rushewar tunani kamar na lkcin ba ga tsoro ga mummunan tashin hankali daya rufeta
sheik haidar kuma sai zafafa maganan yake yana hadata da ciwon mental obsession nan yafara suggesting ma mother cewa kawai akama simran din kawai a kulleta na shekara 10 a prison for privcy trespassing and even going as far as inviting unwanted quest to the mufasa mansion witout their permission
kuma bawai wasa yakeyi ba yace har da kawunnan nata da sukazo bazasu fita ba sai sun zauna gidan yari na tsawon wasu shekaru
anty suad tana lura da lamari zai rikice bata bari simran sun laka mata kan magana ba tay sikinini ta zame awajen ta gudu takoma sama tacigaba da kire kirenta na masu kera kayan amarya ta barsu da lady sid awajen sai nune nunen yatsa sukeyi da simran kamar wanda sukaci kudin aika.
lady sid ma haka sam taki ta nuna musu wai da ita akayi wann maganan, atake sai ta nuna babu ruwanta ita kam ma bata san simran tana shirin auren javeed yau ba.
babu kalar kuka da rantsuwar da simran batay ba amma kowa kansa kawai yake karewa ala barta a atsakiya.
hajy zubaida kam tuni tazube akasa akan gwiwa gaban mother hawaye