Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
meyasa kika shayar dani har na rayu..why didnt u just kill me bfr i was even born..
wani irin zafi maganan ya mata dan atake idonta ya tara hawaye a mugun zafafe tace firdaus wani kike gaya ma haka? hmm lallai wuyarki yay kauri.. ohhh i wished..i wish u die bfr u were born sabida komi da kikaxo dashi duniyan nan is pain, shame, and lossses with everything badd...kinji ni?Nur firdaus babu abunda baki min ba,akanki na rasa yarda da soyayyar miji na harouna, kece kika jawo min abun kunya da magana agarin nan nur fidauss, na tabbata yanzu hanklinki ya kwanta tunda sharrin ki yay aiki akan mijina sadaat yarasa ransa baya duniyan nan, kin tattara ni kin jefani acikin zaman makoki yanxu sai kizuba ruwa akasa kisha da ke da ubankin..wanda baku da wani babban buri a duniya face kuga political careerta ya mutu..
cikin kara fashewa da kuka me tattare da fushi tace toh nurrr gashinan,yau ina zaune a gida kin lalata rayuwarki bai isheki ba, kin bi rayuwar yar uwarki layla kin lalata shi..it is bcos of you..you..you.. nur fidaus layla bata cikin farinciki agidan dan aurenta tun ranar da aka kaita har rana me kama ta yau tana cikin ukuba da bala'i ne a hannun yaron nan..muguwa kawai azzaluma kin hada baki da adnan zai kashe yar uwarki tsabar baki da imani
Nur tay shiru tanata kallonta with i dont care mood bata ko amsata ba...ita kuwa ta cigaba da raki tana zage zage
ohhh Allah, nur ur'e soo wicked, u played us soo well..cos we all know dat adnan was neva like that, he was a good boy until you poisoned him and left yanxu ko maganar uwarsa baiji, sabida kinriga kin asirce shi kina binshi kina bashi jikinki kin gama dashi kin masa hudubar shaidan kina so ya kashe yar uwarki layla toh Allah sai ya isa mata, Allah zai saka mata,...this was ur revenge on us huhhh? baso kike kisan laifinki awajena a duniyan nan ba toh gashi nan nagaya miki..you and this your fake husband shud fuck out of my house ryt now duk bana son ganinku bazan zo aurenki ba, babu wani albarkan da zan saka miki kijecan kabarin ubanki dayake daure miki gindin kina rusa mana rayuwarmu da makircinki duk yadda kikaga dama shidin yataso daga duniyar mutattu yasaka miki albarkar aure. nonsense!
Nur tay saurin share hawayenta da tuntuni ya kufce mata yanata xuba cike da taurin zuciya da fushi tace.
"i neva wanted to ever step my foot here, shi ya nace zaizo yaganki and this is how u get to behave..yaune rana na farko kuma nakarshe da zaki kara ganin fuskar mijina bare harma kigaya masa maganan dakikaga dama agabana...nd ure getting it all wrong, dont flatter urself too much mummy.. ni banzo nan dan neman wani abu a wajenki ba, haryau bana nadamar rabuwa dake, bana jin Allah zai kawomin wann ranan da zanji ina sha'awar zama a karkashinki. snn bana bukatar albarkanki arayuwata dama can baki taba sakamin ba,kuma zaki iya cigaba da blaming inaa for every little thing that went wrong in ur own life i dont care..
layla yar uwata ce nasani, kuma nasan duk halin datakeciki da aurenta ayanzu kece kika sakata aciki, but of course u can also blame me for that too tunda dama nice bolar shararki
..duk dama kin kwace adnan kin bata ta aura bt u cant stand the consequeces of ur own selfish decisions witout involving me, u rather accuse me for every bad thing in u did to ur life and take responbilty for nothing
Amma karki damu gaskiya na nan fitowa bada jimawa ba, And a day will come soon da zaki san cewa komi da kike zargina da shi akan mijinki da yarki layla dake kanki kuskurenki ne kuma zakiyi admiting hakan but then it wud be too late for you to cry..
i did not hate u, but i wll neva want to have anything to do with you in my life. ki aje wanm maganan aranki karki manta da hakan musmn aranar dakika ji kamar zaki yi kuskuren nemana.
Jikin mrs haseena na rawa rawa cikin jin tsananin zafin wann furuci hawayenta na zuba a zafafe ta hargitso zata wanka ma nur din mari.
Nur tay mata wani irin ihu me mugun tattare da fusata ranta abace take cewa Dont even dare think about it...
atake mrs haseena taja baya araxane bakinta harna rawa tahau ihu tana cewa Nur mani kike dakawa tsawa dan ubanki? ko kinki ko kinso ni uwarki ce, inkika cigaba da zagina kuma sai na miki shegen dukan da yaci uban wanda namiji kafin ki bar gidan nan and dont u ever talk to me like that or else
.....bata karasa rufe baki ba javeed da ya turo kofar cikin sauri dan har waje yaji ihun mrs haseenan lkcin tana cewa zata dakar mai mata cikin katseta yace...else what???
kasa amsa shi mrs hasena tay taja bakinta tay shiru ganin irin daurarren fuskar da ya shigo dashi
da sauri Nur tazo jikin shi muryanta a shake da kuka tace i felt it, dis is a terible mistake we shudnt have come nikam mutafi lets go.. ryt now...
javeed yanata kallon mrs haseena dake hargagi tana hawaye yanata jira yaga ko zata kara cewa nur wani abu sai kuma yaga tay shiru har nur ta gama share hawayenta ganin bai motsa ba kawai sai ta fice a gidan tabarshi cikin fushi.
Baice ma mrs haseenan komi ba shima ya juya ya bita ya samu mr aqeel har yabude mata motar tana zama aciki ta fashe da wani irin mtsnncin kuka.
yana karasowa ya shiga motar ya jawota jikinshi yanata aikin lallashinta duk dama baiji komi da suka fada ba amma he can feel dat nur is deeply hurting haka yadinga sassaita ta har saida tay shiru..
ruwan gora ya dauka agaban motar ya bata tasha snn ya aje goran baiy wata wata ba ya kalleta calmy snn yace babyna kijira ni anan ina zuwa kinji?
gyada masa kai kawai tay lokcin mind inta baiko kawo mata abunda zai iyayi ba har saida ya fita a motar taga ya kulleta ta ciki kirif inda bazata iya budewa ba.
gabanta na faduwa sosai take lekensa daga glass din motar
can taganshi yana ma mr aqeel magana mr aqeel din ya bude wata mota yaciro masa wani abu kamar tumin kudi a brown envelope yabashi yana karba taga yajuya aggaggauce ya koma cikin gidansun
wanda tundaga kofa ya saka envelope din a aljihun long coat dinsa snn yazare bindigar dake dayan aljihunsa yasaka ma bakin gun din silencer dede mrs haseena tadaga jug in shayinta kenan zatafara xubawa tasha koda ma zataji sanyi aranta dan maganan da nur ta gaya mata bakaramin ciwo yake mata har yanxu ba. har cikin zucyrta tasan tana cutar da nur but she just cant bring her self to see it
tana kaiwa kofin bakinta abazata taji tau tau tau anharba kofin ahanunta wani irin razana tay hakanan cup din ya watse into pieces tafasshen ruwan zafin dake ciki gabaki daya ya zuba mata ajiki cin haqqin wani ba abu me sauki bane shiyasa Allah be daukeshi akan mutum ko dabba ba dan haka bakida dalilin karanta littfina batare da biyan kudin karatu ba.
#SURAYYAHMS
wani irin firgita mrs haseena tay dan tsabar ta tsorata a sandare tazame suiiii tafado a kasa timmmmmmm tundaga kan dinning chair tay kasa a ragwabe cikin kurma ihun jin tsananin zafin rwan zafin daya kona mata cinya da hannu.
tunma bata gama dawowa hayyacinta ba javeed yabi ya tsuguna agabanta tareda nuna mata bindigar akanta fuskarsa kamar na wanda bai taba dariya arayuwarsa ba,..wani sautin "shushhhhshh ya bita dashi da hannunsa dake kan labbansa
jikinta na rawa rawa sosai take kallon jajayen idanunsa daya darsasu akanta dan batasan ma ya akayi takai hannunta baki ta toshe cikin hadiye kukan datakeyin ba.
ya mata wani irin kallo snn yace "get up" jikin ta na rawa kamr mazari ta kage tun kafin tamiqe yay wuf ya fixgota tsaye tare da jefata akan kujera tay zaman dole wanda tsabar ta rikice dacan har tabudi baki zatay masa ihu sai ta karajin tau tau yakara fasa throw pillown dake gefenta da wani harbin bindigar me kara...
a rikice ta saki fitsari ajiki sai kuma nan take numfashinta ya kaqe kamar zai dauke ta riqe zuciyarta kamar mei ciwon aljanu kafafunta na rawa kamar xasu tsinke daga jikinta
yace i swear to you if you make any noise, move or talk ure dead old lady. now you listen to me..
duk gautsin bakintan nan saida tay shiruuu cikin matsanancin tsoro jikinta na rawa rawa sosai dan babu wani alaman qamshin rahma atattare dashi
yace nasan baki san ni waye bane shiyasa kika tafka kuskuren tsare matata da irin wann baqaqen mgana agabana. i dont care what she did to you, who is ryt or wrong, Nur firdaus is my wife, and nobody dares talk to my wife dat way.. u're one big lucky soul u gave birth to her da ynx kinjima a lahira
cikin matsanancin kuka daya kufce mata bazata tace ahhhh ahhh pls dont kill me, wallh wallh wallah bansan haka kake ba, nide bada gaske nake mata maganan ba, wann fa tsakanin ya da uwa ne..i dont mean to say all this,she is my doter tooh meye kawo wani maganan kisa pls have mercy on meee.
kara tsugunawa yay agabatanta with a fierce torturing looks
lkcin 'bari kawai takeyi dan tun karar bindigar da ya harba adaf da ita bakaramin yawo yake mata a kunnenta da brain inta ba.
kallon kwayar idonta yay snn yace "i am a gangster mamaah.
i kill ppl like you for a living, karkiga wai ke surkuwatace, i will first choke your throat to death ryt now sabida kiji axaban duk wani digon kalman dake fita abakinki akan wnn yarinyar. she is not yours anymore, she is a queen of a mafian empire..she is ur privilage! nasan kina da wayo, kiyi amfani da wayonki dan ki ceci rayuwarki dan akanta zan iya miki abunda baki tsammani. daga yau ko a mafrki tazo miki kika sakata kuka i wll hunt u down and kill u in dfrnt shades of torture.
duk jikinta bakinta da muryanta na matsnancin rawa tace Ha..ka haka..ma bazai faru ba i...i...ii truly love my doter kaine baka sani ba.
tana furta hakan kuma sai tafashe da matsanncin kuka
ko ajikinshi yace good for you!! you better do. dan duk wanda baiya kaunarta kashesa nakeyi kai tsaye, snn duk randa tace min bata kaunarki ko a ina kike zan nemeki in kashe ki.
mikewa tsaye yay yana kallonta sai bari take tana kuka kamar wacce aka tsomota a randa cikin wani irin yanayin dore fuska ya dauki wayarta dake kan table yasaka number mr aqeel aciki yay dialing snn ya
ciro envelope din dake aljihunsa ya zare wani abu baki kamar power bank na gionee yay setting in gurnet bomb trigger insa da agogon hannunsa to 60 good minutes snn ya ajeshi agabanta daf tare da wayarta dake kan table din da number mr aqeel akai..
rudewa tay tanata kuka tana kallonsa a mugun tsorace
juyawa yay kamar zai fice ya jiyo ya kalleta yace "ohhhh..pls check ur window and see. .you are fully sorrounded by my men ma'am kiky yunkurin fita zasu harbeki,..snn daga zarar na danna button din jikin agogona ba zaki sake samun wani alfarman ganin yarki ba,daga yau ...hala sai kuma a lahira. and by the way, u have only 60 min to pick dat phone up call the number and make her smile RIGHT NOW kiy duk wani abunda kika san zai faranta mata ranta in har kin damu da rayuwarki dan akan ta bana yafiya, bana kuma mantuwa, make a good choice. i wish u good luck mother inlaw.
yana fadin hakan yay activating din bomb din wani fitsarin taji ya yanko mata dan gani tay abu me kamar power bank din ya fara tik tak tik tak agabanta da jan wuta akai yana counting in scnds.
ahujajan mrs haseena ta mike tsaye jin an ambace bomb a rikice take kuka kamar ranta zai fita dan har wani tsallen biri takeyi tay nan tay nan duk ta rude tay mummunan rikicewa ahaukace taje jikin windownta yafi sau goma in spec of 1 to 3 scnds tana leka waje tana kallon wayannan murjajun mazajen data gansu a tsaye da bindigogi.
tasan dai tanayin ihu ko motsi hala harbeta kawai zasuyi ko ma atada bomb din ta mutu kuma da alama nur bazata damu ba sabida tasan tasha cusa mata baqin ciki aranta bana kadan ba
cikin rasa nayi ta xube kasa da gwiwarta tadau wayar hannunta na rawa rawa ta yi dialling number mr aqeel tana rabza wani irin kuka me cike da tsoro irin maitaba kwakwalar nan.
bangaren javeed kuwa yana isa cikin motar hankli tashe nur take tambayarsa meyafaru sai baice mata komi ba kallonshi ta dnga yi da tsoro aranta caraf
sai gar aqeel da waya a hannunsa yamika wa javeed yace "sir.. javeed ya karba yana ganin lambar mrs haseena ya kalli nur yace "Baby its for u"
da mamaki tace for mee? murmushi yay ya gyada mata kai kawai sai ya saka musu a handsfree.
looking lost Nur tace
salam alaikum heloo
da kyar mrs haseena ta shanye matsanancin kukan tsoro data key cikin i ii naa tace uhmm uhmmm hel.. Helo..helo...my doter.
nur ta kalli javeed ganin ya hade rai takalli wayar da tsananin mamaki tace "'mummy??..
cikin kakalo murmushin dole mrs haseena tace yes, yess..
mumynki ne yar babanta, now pls listen to me okay..i know i said alot to u dazu but dont mind me pls pls pls aike kinsan haka nake ko..harga Allah bansan haka mijin kin nan yake da uban kirki ba dako dan sabida shi bazan miki fada yau ba, kedin ce bakiji but belive me saida yadawo mukayi magana ta fahimta dashi snn naji ina mugun son magana dake wallhi ni kunyarki nakeji tun da kika bar mu abuja things have been going so wrong with laylah nd me.. but ..but ..i mised you soo much my doter.. nasan bazaki yarda dani yanxu ba cos we have our difrences nd belv me we wll stll sort it out wani lokcin..nide na gamsu da hankalin mijinkin nan, he changed u to a very beutiful woman dat u're.. pls my doter ku riqe juna da amana..Allah ya miki albarka kinji? Allah barki yar babanta, badon ina idda ba da zanxo aurenku kodan na bawa abbakar haushi yasan cewa bawai na tsaneki bane na bashi ke so ne ya jawo nake yawan miki fada.
jin nur tay shiru bata amsa ta ba a mugun asorace tace hello Fiddausi..my doter ya kikay shiru kuma?banfa san ki da fushi ba kin jima kina hakuri damu and u knw tmwr is ur weding day so pls smile for mummy and i promise zan miki babban surprise gobe kinji am?
shiru nur tay tanata kallon fuskar javeed dan ko kadan bata aminta da sauyin yanayin Mrs haseena ba.
sanin cewa ko mutuwa zatay bazai gaya mata meya faru aciki ba yasa ta kyabe baki ahankli tace "Gud acting mummy. bye!
tana fadin hakan ta katse wayar dede lokacin 59cnds yasaka hannu jikin agogonsa yay offing din time bomb din.
dauke kai nur tay tana hawaye me sanyi bata hankara ba ya jawota jikinshi cikin lallami yace "hey, i am sorry toh.
da muryan kuka tace "Ai Da ka kyaleta kawai u dont have to force her to like me. she will neva like me..cikin sakaya maganan tace wai fushi takeyi sabida haryanxu tana jin ciwo akan irin wahalar da tasha da yan jarida akan sharri da aka min nayi ciki batare da aure ba kagama ban samu daman gaya mata cewa sharri bane she is just upset i am sorry..for the way she treat you.
cikin karantar yanayinta yay mumushin gefen baki snn yace
"maganan ma ya kare and i am not offended at all my queen. abazata ya dora mata kiss agefen kuncinta muryansa kasa kasa yace i love u baby...
adan shagwabe tace i love you too hunny..
dede lokacin car dinsu suka fara kkrin ficewa a gidan hannunta nacikin na javeed din can ta kalli windown motar koda xataga malam liman aikuwa saigashi nan atsaye agaban kofar masallaci. kallon javeed tay out of respect tace mine can i give him sumting..yace yeah sure, tun kafin ta bude jakarta ya danna pouch din gefen seat din motar wani karamin safe ya fito da bunch din dollars kmar guda shida aciki sababbi
motarsu na tsayawa adede gaban masallcin tabude windon takalle fuskar malam liman respectfully tace toh mu zamu tafi sai wani lkci kuma..
har da dan hawayensa yace toh fiddausi Allah ya miki albarka ya kuma kareki, tuna baya tay yadda yake yabata kuma suka mugun sabawa sabida karatun qur'anin datake mishi a mota
nan take hawaye take ya cika mata ido tazare bunch din kudin kamar guda biyu manyan ta mika masa tace kasha ruwa malam liman...
tun da ya rike kudin hannu hawaye kawai yakeyi yana fadin alherinta har suka bar gidan jikinta duk sai yay sanyi sosai.
banda javeed daya rungumeta ajikinshi dahar suka fita a anguwan bazata dena hawaye ba.
dake anriga an kusa kirar sallahn azhar wani private waje na daban sukaje tasha full creamy ice creams with berries and banana topings to lighten her mood up duk dama wasu abubuwa dayawa na cixonta arai musmn game da rayuwar adnan da laylah wann ne kusan karo na uku dataji irin wann maganan dan har jadidah ma taso tagaya mata lkcin da suke xchnging text messges da tsohon numberta a can kaduna wanda tasan bata da inda zataji asalin gaskiyar maganan face awajen jadidah dan bazata taba aminta da cewa adnan zai ita xutar da laylah kamar yadda ake fada ba.
anan sukayi relaxing ta kara gyara fusksrta tay fresh kamar batay kuka dazu ba har saida sukay sallah suka dan huta kafi nan tafara rokonsa akan yakaita gidan kawarta jadida tanata bata labarin yadda ta tsaya mata akan case din sharri da aka mata abaya..
da kyar javeed ya amince dan ya riga ya karance ta tsaff yasan asalin abunda take rayawa aranta.
yace mata kawai suje gida inyaso shizai saka akawo musu jadidan