Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
yaname manna dick dinshi ta bayantan sosai idanunsu duka arufe saboda wani irin feeling dake dibarsu me tsaninin dadi...
Duk dama dadin abun is beyond her anma wani irin mugun tsoro takeji bana wasaba jin tsabar tsayi da karfin abu kamar karfe yana zungurinta tabaya har kafufunta suna kin tsayawa dakansu gani take randa ya shigeta hala mutuwa kawai zatayi
numfashi ma dakyar yake kufce mata dayake lashe mata wuya a xauce, sosai yakejin wani irin shauki da wani irin mugun sha'awarta wanda dakyar ya iya janye bakinshi daga wuyanta jin yanda take narkewa sosai
idanunshi sunyi jajajir sun kankace ahankali yazare hanunshi daga kan nonowarta shima yarike mata hannu yana leka fuskarta tsiririn hawayen tsoron ya mugun cika idanunta ahankli yay murmushi yace baki so ko?. inje mission din da abuna ko?
ganin taki amsashi kuma takasa daga idanu ta kalleshi yasa yasake rungumeta a kirjinshi yasaki nishi ahankali
yana rungume da itan yayi kamar zai bude kofar bathroom din ya fita ya barta anan kawai sai yaji ta riko hannun sa cikin wani yanayin jin shaukinsa...
cikin dauriya da marairacewa tace"..Dont leave....da gefen idonsa ya mata kallon are u sure?
ta gyada mai kai a sakalce..
jawota yay tasaka hannu ta zare towel dinsa kasa wannan karon ahankali suke wasa da juna sedai ba kasafai take iya dora hannunta akan dick dinshi ba dan gani take kamar ijiya zuwa yau da safe yasake kara girma ne zai iya cinyeta
Ahaka ahaka ta dinga daddanna mai kai yana zaucewa har Allah yasa y zubda abunda ke damun shi mararsa wankan tsarki sukayi atare snn ya kyaleta tay sallah shikuma ya wuce dakinsa shirin masjid domin zuwa sallhn fajr...
****lkcin hajiya zubaida ta fito kenan tana sauri sauri zata haura dayan gefen inda sashen simran da mamaki taga lady sidd tana tafiya tana amsa waya da hijabi ajikinta nan tay marmaza ta iso gareta tajira har tagama wayar snn suka gaisa babu yabo ba fallasa tafara tambyrta lafyar simran..
hajiya zubby tana magana har tana hawaye tana cewa wai ba haka simran take ba, she is very sure trauma ne na rabuwa da javeed, wanda shine ya dagula mata brain, kuma inda zasu taimaka mata su roka mata alfarma akawo mata therapist zaifi dan in aka kori simran jikinta na bata cewa hala simran zata iya commiting suicide...
lady sid da asali dama baso take akore simran din ba koda hjy zubby ta fara kawo wnn dalilin yasaka ta karajin karfin gwiwar kara dago maganan
nan dai tace mata ta biyota suje sama wajen anty suad tunda itace babba koma yayane alhaj zai iya saurararta da maganan tunda abun ya shafi mental trauma kawai sai anema ma simran alfarman jinya akarkashin therapist da kuma kulawarta in 3-6 months haka inta warke sai tabar gidan
hakanan sukaje suka shimfida magana agaban anty suad
hajy zubby ta dinga kakalo wasu makirtacun labarai tana kuka na abubuwan da simran takeyi sabida soyayyr javeed har sai kaji tausayi
anan ma bakaramin dorawa nur lefin komi akahauyi ba lady sid harda cewa inhar basuyi yaqi an aje simran ba javeed zaiy asarar macen da take mutuwar sonshi a duniyan nan nur tazo ne kawai ta lalata masa rayuwa.
sassafen suna gama maganan anty suad da lady sidd da hajy xubyn suka dunguma wajen alhaj attah yanata sauri yafito daga dakinshi zaije masjid sai gasu sun iso, duk shan kunu da daure fuskarsa hakan suka dinga kawo dalilai na rashin nitsuwa da rashin lafyar kwakwala akan lamarin simran tare da cusa laifin komi dake samun simran akan javeed na karfi da yaji
har suka gama yana tsaye baice komi ba, hjy zubby da batay wani sharhi ba she was just begging and begging but he dint say a word har yawuce yaje masjid yabarsu anan din cikin daurewar kai da fargaban abunda zai biyo baya.
shikuwa wani tunani yakey aransa na daban dan tun jiya yay black listing din simran yasaka ta a jerin wanda za'a saka musu target if found guilty to any secret plan her penalty is dead by tourture
atunaninsa ire iren sakacin da yayi kenan yajawo mutuwar matarsa da yabar mutane kamarsu zubaida suka kasance matsala acikin zaman aurensa
cos he rembr clearly akan mahfyr javeed ya taba hana zubaida zuwa gidansa gabaki daya amma koda ta samu dama
bada wani jimawa ba wann mummunan abu yafaru da su.
shide kawai ya aureta ne amma har ransa zubaida is the no one suspect of his wife death,sabida yasani sarai yadda zubby tajima tana sonshi take kuma claiming cewa tunda ita sectarynsa ne tafi kowa kusanci dashi dolene akwai hannunta a wani abu daya kashe matarsa.
tasha kawo matsala tsakaninsa da matarsan and he also tot that banning her frm the house will solve the issure amma hakan bai faru ba saima asarar matarsa da ya jawo masa shide bazai taba kyale wann qaddarar tasake fadawa akan dansa javeed ba.
dan haka yana isa ya samu har an kusa idarwa jonasu yay aka kai har raka'ar karshe dashi nan duk muslim wokers din suka watse bayan ya karasa ciko sallahrsa yay addua ya juyo ya dubi dansa javeed ganin har yanxu adduar yake kanyi abun yaso yadan bashi mamaki amma sai bai saka komi aransa ba..
shima zama yay agefe yana lazimi..
javeed yana gamawa ya dubesa da ladabi ya fara gaishesa da girmamawa nan yafara mai tambaya akan jikin nur har saida javeed ya tabbtar masa cewa nur lafyarta kalau kafin nan yaji daidai.
dake jiyan javeed bai fito ba kao tsaye alhaj attah yafara masa maganan bhvrs din simran akan nur fiddausi.
yadda yake maganan xakasan cewa he doesnt trust simran anymore but je demand dat is better to keep the enemy close and watch her circle in chains.
yay ma javeed cikakken bayanai na yadda komi zai kasance kuma ya fayyace masa sabbin tsarin da zaina bi da ita dan karmasu gane cewa ana lura da su sosai danshi ya gama gajiya so yake ya kama wani scape goat acikinsu ya masa kisar walakancin a gidan dan susan shi ba saar wasarsu bane
javeed baice komi ba har ya gama maganan hakama bai kawo wani objection ba kawai sai ya amince shikansa ya amince da shawararsa na cewa baison simran tay nisa sabida dik inda zataje yasan bazata saduda akan neman ways na hallaka nur ba garadai ace tana nan akarkashin idanunsu da kuma oda reasons nashi na tafiyar ayau.
bayan sun gama maganan su simran sun yanke hukunci da duk wani target suka taso suka dawo cikin gidan dan by 11:30pm zai bar gida....
i will give you a beautiful bonus in the morning, God bless
everyone for wishing me Good in sha Allah this week is gonna be soo fun and emotional.
nagode sosai.
[27/05, 11:41] BLUE💙: BONUS...
suna gama karkare maganan atare suka bar masjid din suka nufo cikin gidan haryanxu dai javeed yana shiru baice komi wa mahaifinsa game da tafyrsa mission dinsa ayau din ba.
sashen mahaifin nasa suka wuce kai tsaye domin yasha favourite herbal tea dinsa dashi for the last time,wanda tun kafin su karaso cikin babban falon suka fara jin tashin tashina na wasu kananan magana da akeyi akan simran din ata ciki.
wani irin yaba halin simi lady sid takeyi da zimman kara cusawa anty suad sonta sabida tariga tasan anty suad tafison ace javeed ya auro macen da zasu iya juyakanta kamar masa irinsu simran din dan suna samun wasu sabbin kofofi na alfarma da cikar wasu manyan buri kansu akan dukiyar dake gidan mufasa wanda javeed yake yawan hanayin wasa dashi dan shikadaine yake da ikon saka signture akan komi musmn ma qaddarori da kudade.
tun ficewarsa masjid su anty suad ke zaune anan basu bar sashen nasa ba zama sukayi anan sunakan tattaunawa
akan yadda simran tafi dacewa da javeed fiyeda nur firdaus kowa yana kawo point dinsa.
Da nitsatsiyar sallama tareda mamaki Alhaj attah da dansa javeed suka katse musu hirartasu wanda kusan atare duka suka amsasu daga nan wani irin shiru wajen ya dauka kamar wanda sukaga malaikun mutuwa.
Suna zama akan chair javeed da fuskarsa ke mugun daure ya gaishe da anty suad da kuma lady sidd suka amsa shi, saidai ganin bai basu fuska ba sai basuce mai komi ba dan ko tambyar jikin nur din basuyi ba.
hajy zubby datasan ba gaisheta zaiyi ba marmaza ta kalleshi
da kalar fuskar tausayi suna hade ido cikin wata salon maraitaccen murya ta fara bashi haquri akan abinda ya faru jiyan tare da bashi dalili na cewa mental anxiety ne ke damun simran amma ba haka take ba tunda all these years da suke atare ba ataba jinta tana fada da wata ya mace akansa ba sai wnn karon ya mata uzuri
hakanan ta dinka lakawa simran ciwon kwakwala da kuma ciwon damuwa har idanunta natara ruwa gwanin ban tausayi.
awani irin yanayin ko in kula javeed yake kallonta dan shi kwata kwata makircin mata bai fiye shigewa brain dinsa ba, kai hatta abinda ya faru jiyan yana da full analysis akai, yasan ba abunda suka gani bane yafaru amma tunda simran haka ta zabar ma kanta shi bazai taba hana nur dinsa daukar kowani irin mataki wajen kare kanta ba besides shi yasan matarsa bata laifi a idonsa..
ko jiyan ma yi kawai yay kamar bai gane komi ba amma yana lura da komi inhar dagske ne simran ta sumar mai da mata da yanxu makokinta akeyi ba wann maganr ba, they just dont have any idea on who they are messing with.
ayanxu kusan zance babu kalar makicin mace da bai gani ba, kama daga kan hadaddun yan mataye wayayyu da masu hatsari da manyan mata frm oda mafia families da ake turosu wajensa na musmn domin suzo suyi dis-arming dinsa mentally ko seducing dinsa har izuwa kan women spies na organisations da na enermies da kuma wajen aikinsa babu wani littafin makirci na mata da bai duba ya haddace shafi acikinsa ba.
kallonta kawai yake tana maganan batare da yakasa kunnensa akan abubuwan da take fada ba sabida already yasan duk karya takeyi...
haka ta dinga rokon su tareda bada dalilin cewa itace kawai zata iya kulawa tareda dawowa da simran daidai cikin haycinta dan asamu zaman lafya da nitsuwa
tace zata saka simran din taje ta bawa nur haquri amma dan Allah ayi musu alfarma ko jinyar kwakwalrta abarta tay
Harta gama javeed baice komi ba har saida anty suad ta fara nata maganan dake tanajin kanta a mtsayinta na babba kuma isashhiya kai tsaye cikin wani irin jan aji da kamewa muryanta ciki ciki da bambami take cewa
javeed son, babu dai kyau walakanta wanda yake sonka akan wanda kakeso, kuma naga babu wanda baya kuskuren nan, in gaskiya za'a bi ayi adalci yarinyar nan duk abunda take yi agidan nan akanka ne takeyi..or is it crime to love you unconditionlly, hmm jiya fa har harbinta kasoyi baka tunanin Allah ne ya jarabeta da sonka?
wani pause tay ganin baya ma kallonta snn tace "uhum, naga ita kanta matarkan bawai tana da ticket din zama agidan nan bane fully sai mother hauwa ta tantance so why dont we give simran a fair chance ni nagaji da wann case din kawai ayi maganar gaskiya tunda bamu san gaibu ba, nide gaskiya i am not happy with all this immature sheningans dake faruwa, i mean.. dat doctor girl was wrong amma daga sun dan yi fadar kishinsu na yaranta kuma shikenan ita sai adau zafi akoreta haka ba adalci bane
cikin jan numfashi tareda jin mugun haushin shareta da javeed yay ta juyo ranta a dagule tace ya attah shekanjiya anan surkuwanka ta tashi kashe mana javeed da mummunan abincinta amma haka ka mata uzuri toh meyene yarinyar nan ta tsare mana agidan nan da bazamu bata dama ba naga duk yara ne we can set them ryt ai basufi karfin mu...yaa attah dan Allah ka duba dai
gara ma hjya zubbyn javeed ya dan kalleta amma anty suad harta fara ta gama alhaj attah bai ko daga ido ya kalleta ba bare yaji metake cewa ba
har saida ya gama nazarin sa yasaka baki batare da jan wata doguwar magana ba fuskarsa a murke kamar na xaki yace musu "yaji, simran zata zauna just for the period of her mental treatmnt, snn ya saka musu dokoki masu tsauri, yace simran bazata sake shiga tsabgar nur firdaus ba, snn she is totally barred frm going to thier sites witou proper permission.. snn dolene ya zame ma simran din tayi apologising saidai ba adaki ba publically yake so tay in the presence of all sabida agane in zata iya zama ko in ciwon kwalwartata baiy nisa ba.
wann maganan bada hakuri a bainar jama'a sosai yay musu zafi amma dake su suka sako zancen ciwon kwakwala haka suka amince masa.
hajiya zubaida tay musu godiya magana yakare hajya zubyn ce kadai ta barsu anan ta dawo daki tasamu simran ta fito a bathrum tana kkrin yin shiri zata tafi sabida da tunanin recoding din nan tafarka daga baccin daya kwaceta sai taji ta kara firgita sosai.
tana cikin wnn yanayin hajya zubaida ta shigo dakinta kai tsaye babu sallama
suna hade ido taji tausayin simran din ya rufeta wani irin tsaki taja da bacin rai tazo ta xauna abakin gado simran tay sauri ta dawo gefenta tana kuka ta tsuguna kanta na kasa muryanfa kasa kasa tace yaa zubaida nina jawo miki wnn cin fuskar dan Allah ki hakuri zan tafi kawai bazanbiya zama ina jawo miki cin fuska akan foolish act ina ba..
cikin jan wata tsuka hajy zubby tace na nawa kuma simran?
ke kinki kama kanki kinbar wata jakar karamar yarinya tana cin kashi akanki gashi ta koraki ta tsorata ki, yo ina wayewa, ilimi da karfin ikon kin yake yanxu? mtcheww ke simran, buga wasa kike sonyi agidan nan amma kwata kwata baki iya bugawa ba..
ta inda hajya zubby take shiga bata nan take fita ba simran tay shiru tanata hawaye dan bata tabajin ma abubuwn datakey na makiricin duk shirme bane sai yau.
hajy zubby kuwa saida ta gama karya mata zuciya tass tass snn ta fara gayawa mata cewa ai sun samar mata scnd chance
nan tagaya mata duk abunda ya faru da sabbin dokokin da aka bayar
Da wani irin mugun mamaki simran ta dago kai tana kallo hajy zubby tanaji kamar wasa take mata duk dama bataga alaman wasar atattare da ita ba
hawayen farin ciki taji ya karyo mata bata damu da haqurin da akace ta bawa nur ba as long as zata zauna agidan, da harta budi baki jikinta na rawa zata fara godiya tareda alkwaruka caraf taga hajiya zubaidan ta sako wani muguwar fuska ta mike tsaye tare da dakatar da ita da hannu..
acikin wani irin yanayi na daure fuska tare da yanke rahama a zuciyarta tace " ke simran kimin shiru dan banason ma naji wani magana abakinki,..yanxu wasan nan zai fara, wallh wallh tunda akaci mutunci na akasani zubda hawaye agidannan akan wata yarinya sai kowa yaji ajikinsa snn maganan aurenki da javeed sai mun karasa wasan nan har karshe..
cikin wani irin yanayin zafi da huci ta kalli kwayar idanun simran tace "inhar kina son nasara doka daya tall kawai zan baki simran . jikina rawa simran ta mike tsaye da wani irin karfin gwiwa kamar babu rauni ajikin tana mai share hawayenta tace
"i will do everything yaa zubby..
wallah your wish will be my comand.
cikin katseta hjy zuby tace simran, daga yau umarni na kawai zakina bi agidan nan duk abunda nace kiyi shi zakiyi inhar nasara kikeso amma kuma kisan da cewa duk randa kikamin shirme nidakaina zan kulla miki sharri agidan nan wallah saina saka an kulleki an casa min ke, so buckle up ki aje batun ciwo da rauni lets get back to work da anki da anso saokin auri javeed agidan nan kuma kowa zai gane kurensa indan nine.
cikin sauri simran tace i concur..yaa zubby, nide bazan ce miki komi ba amma zan baki mamaki.
daga haka suka gama maganan simran taji wani irin fayau aranta tun ficewar hjy zuby for a while bata tabuka komi ba tana kwance tana dada daura dammarar cigaba da mission dinta akan auren javeed aranta dan tasan yaa zuby inta fadi abu da zuciyrta toh tabbas zata cika shi.
waya ta kira aka aiko mata mai aikinta tahada mata ruwan wanka taje tay wnkan ta fito tasha magani wajajen 8am likitan daya dubata jiyan yazo ya duba hannun ya kara daura mata sabon dressing awajen
wani irin kwalliya tasa aka mata wanda tun ana kanyi ta zura wa miror ido kamar zatay kuka tare da kallon askin da nur ta mata na walakanci akanta yanxu kenan dolene ta dawo saka wig papa har sai sumar kanta ya cike ya tsiro.
da baqin cikin haka har ta saka kaya plain red gown me guntun hannu tay kyau kamr ba itace ta gama karaya da zaman gidan jiya ba
sabida yanayin ciwon da hannun yake mata bakaramin pain relive drugs tasha ba dan tana so ne taje ta gode ma su anty suad kamar yadda hjy zubby ta umarceta dan zubby sosai tadada gano motive dinsu yau, tasan they are just looking for sumone to control, in simran ta dawo musu kmr jaka a idonsu toh babu shakka zasu iya tsaya musu akan komi
ata fannin javeed kuwa yana
shiga dakinsa wanka kawai yay ya fito yanakan shiri agaban madubi wayarsa yana ta bugging da mesage amma bai daga kai yaduba ba, dan hatta janet ya sallameta da wuri yau, dan yana so ne ya shirya kansa dakansa shikadai snn yay resetting duk wani securitym dake dakin da DNA code na matarsa Nur firdaus inda zata same ajiyayyun kudinsa da boyayyayun takaddu da wasu muhimman duwatsu da duk wani abunda zai isheta tay rayuwa cikin arziki da gata harta mutu koda ace bai dawo gareta araye ba.
karfe tara na bugawa nur ta kammala shirinta dan yaune karo na farko data saka asalin Fubu fallazo irin wando me fadi dinnan wanda in baka lura bama zakaje mai skirt ne
wandon ya mata cass cass akan faffadan kugunta gashi irin light olive green colour din nan ne tailored ba designer ba dayaji layin guga ta hadeshi da wani irin calm dark olive green 3qtr hand silk shirt me high neck snn ta saka