Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
taji abun nasa yakara kumbura kamar zai fashe mata a hannun ta tsabar girmansa
wani irin nishi me uban karfi yay ya kankameta sosai da dayan hannunsa yabi ya rungumeta kamar wanda zai maidata cikinsa ayayinda taji saukar ruwa me mugun yawa da dumi ya gama wanke musu hannu taciki har yana zuba mata a hannu
jin numfashin ta na shirin daukewa yasa ya tsagaita rikon dayay ma hannun nata ahankli shima yake sauke nishi har ya ciro mata hannunta daga cikin wandon nasa yakara gudun ruwan shower akansu ya wanke mata hannu ya jawota kan kirjinsa ya kankameta yanajin kalar kukan datakeyi
he cant allow her to see him that way yadda gaba daya jikin shi ya amsa da sabon yanayin data jefa shi,
sunfi minti goma suna rungume da juna ajikin shower kafin nan yay mata wankan sallah ya dauketa cak yakaita daki yana aje ta akan gadon ya rufe mata jikinta da lallausar bargo snn shi ya koma ciki.
tunda yake mata wankan ma bata wani bude ido ta kallesa ba barema yanxu datakeji kamar kasa ya bude ta shiga ciki ta binne kanta tsabar kunyar datakeji.
after like 30 good min yafito daga shi sai wata farar towel daya doreta akan kugunsa tam yana tahowa gefen gadon ya dan rangwafo snn ya dora mata kiss me mugun zafi akan goshinta muryansa kasa kasa yace thank you baby...
batasan ya akayi ta turomai baki ba..
ya karkadai kai tsaye ya shiga cikin walk in closet dinta after some minutes sai taji ya yaye bargon ya jawota kasa da yar karamar blue colour nitie a hannunsa ya saka mata shi yazo mata dede jinya..
daukarta yay cak ahannunsa suka bar dakin suka koma dakinshi suna shiga yadireta akan gadon sa baikuma kulata ba har saida ya gama shirin baccinsa snn ya hawo ya sameta lkcn duk jikinta ya fara mutuwa harsaida ya bari baccin ya fara shigarta sosai kafin ya jawota kan kirjinshi sukasha baccinsu me ji da lafiya atare..
basuda farkawa ba sai kusan ana shirin idda sallahn fajr ya bude ido yaga agogon wayarsa 5:40 acikin sauri ya tasheta snn ya shiga yay alwala ya wuce masjid ya barta a dakin ita daya.
dakyar ta sauka tay sallahn da wani katon jallabiya da veil dan wani irin kasala ta dingaji ajikinta yau azhkar dinma sama sama tay kawai ta haura kan gadonsan ta cigaba da bacci.
ata dayan fannin kuwa inaji yaune rana na farko da dr simran ta farka da asuban fari kuma da kanta batare da kowa ya tasheta ba dan tsabar ruwan baqin cikin daya gumtsu mata arai data kwana dashi wanda badan allurar baccin da aka matan ba dahala by now tay makanta wani illa
da wani irin borin kuka ta farka a baccin daya kusa firgita hajya zuby dake zaune agefen gadon suna hade ido ko kulata Dr simran batay ba tasauka kasa kamar wata doki ta fara kkrin janye bbn trolly dinta zatay waje dasu ta koma inda ta fito.
dan ayadda take mugun ji dakantan nan ji tay sam bazata iya zama agidan nan harta hade ido da kowa ba duba da irin abun zubda ajin da jiya ya faru da ita.
ji take kamar gara ace mata ta kone kurmus ta mutu da ajinta ya mumman zubewa agaban rival dinta kamr na jiyan nan she was vulnerable and ugly gashi an mata karya wai yarinyar mummu sosai wnn abun yaci mata rai bana wasa ba..
kusan kokawa suka farayi a dakin, hjy zuby tana tareta tana rabza mata kuka tanacewa ita kam ancuceta kawai gara ta tafi UK ko dubai inyaso daga baya bayan an manta da komi zata dawo amma bazata iya da wann abun kunya da zubda ajin daya faru da ita ajiya ba..
she just cant handle the fact that plan dinsu na jawo javeed akanta jiyan baiyu ba.
hajya xuby datagaji rai abace tay maza taje tarufe kofar nan suka fara cacar baki simran tafara tuhumarta akan uban karyan data mata akan nur firdaus ranta kamar zai fita take kuka..
duk yawan haqurin da hjya zuby ta bata amma ina simran gani take kawai kamr an gama bude mata tsuliyarta akasuwa
saida hjya zubby ta hatsala ta haukace itama tafara gaggasa mata magana masu zafi snn ta sauko suka zauna suka fara magana tace tunanin yadda zataji aranta ne yasaka kawai ta boye mata gaskiyar yanayin da kamanin yarinyar bawai dan ta walakta ba...
hakanan ta dinga kalallame simran da kalmomin masu sanyi tana nuna mata cewa tausayinta kawai taji sabida tasan tanason javeed batason tasakata ne acikin shock ahakan ma dakyar simran ta fahimceta sabida her ego was badly bruised jiyan nan harwani ji take kamar ta tsani kanta gabaki daya.
da lallami da komi hjy zuby ta zauna ta gaya mata abubuwan da suka faru Daya bayan daya tana kuma fayyace mata plans dinta data shirya na samun kan su anty da already tasan sun tsani nur firdaus yanxu snn kuma ya gaya ma simran ai mother hauwa ma tace bazaa karbeta cikin family fully ba har sai takai one year kuma su anty suad din ne zasu kai report
maganganu biyune kacal acikin zancen nan yamugun dawo ma simran da karfin gwiwarta dan sosai taji dadi dataji wai sun anty sun tsane nur snn ma baza'a karbeta ba sai nan da one year.
sai kuma taji sanyi aranta tafarajin ashe sauran yaqi bae kare ba saida suka gama kulle kullensu tsaf tsaf snn ta hakura ta maida kayantan tafara lissafo ma hjy zuby abunda zatay a satin nan kamar gyaran jiki, new designers nd shopongs da kuma sabon salon shiga jikinsu anty saddika.
saidai dake jikinta na mata wani irin tsami tsami sabida ciwon da rolling datay kasa yasaka tabude jakarta ta ciro wani sport wear na adidas riga da wando baby pink colour rigar bai gama rufe cibinta gashi ya mugun matseta sama ta nononta hakama wandon tsabar ya wani irin matseta har raba shatin tsuliyarta yay gida biyu..
ko wanka batay ba amma haka ta shafa powder sama sama tay kwalliya wani hular wig tasaka akanta kafin nan ta dora hair band akai ta saka pink sneakers akan zataje dakin motsa jiki dan tsamin da jikinta yake matan yabi warware lafyarta yay marmaza ya dawo wnn satin itama tafara baza nata wasan agidan dan ji take bazata iya jiran shekara kafin nan takwaco javeed dinta a hannun yarinyar can ba gashi dama zuby tace mata ai nur din bata da kunya babban munafuka ce kartay wasa da ita.
rimi rimi simran ta shirya ta fita motsa jiki a babban gym dinsu na main house wai koda inta gama motsa jikin ta fito taci karo da javeed dan tasan shima ai yana fitowa motsa jiki amma kuma ai baya xuwa nan nasu shi yana da nashi private gym din acan sama ata sashensa.
tunda tafara kwakwrta yake tunxirata akan inta gama taje ta dubashi aiko fuskarsa tadan je ta kalla tasan zataji dede aranta da zuciyatta dan javeed kusan shine rayuwarta
ata fannin nur kuwa har kusan bayan awa guda da fitarsa masjid tana dakin nasa tana kwance itakam ma bacci kawai take shara dan anan dakin nasa tasan babu me livern tashinta sai da cikakken izininsa.
wajajen karfe takwas saura tafarajin karar vibe na waya agefenta tun tana basarwa har yabi ya isheta ta kasa daurewa ta juyo ta dauki wayar sai taga
an rubuta sultan agaban screen
atake ta tuno da fuskarshi shine wanda ya rakosa wajenta ranar data falla masa mari tay karamar tsaki zata aje wayar sai kuma urgent text ya shigo nan ma ta share tay kwanciyarta after like two min aka fara sabon kira sauka tay akan gadon ta dau hijabin dake wajen ta zura ajikinta ta fito waje da wayar hannu
dube dube take ko zataga janet ko mr aqeel amma sai shiru hakanan ta sauka tafara tafiya da wani oversize roam abt sleepers dinsa can taga wata staff tana sauri zatabi wani side
a sahen nasa da dan karfi tace.."excuse me?? suna hade ido da wani irin sauri staff din tazo tarusuna agabanta tafara gaisheta da fuskar sani nur kuwa mamki takesha dan batasan cewa tun ranar datazo gidan haryau hirar kyaunta akeyi acikin chambers din wokers dinba kusan by now ma babu wanda baisan labarin zuwan kyakkwar amarya tasu ba.
matar sai murmushi take ma nur, nur ta hau tambayarta ko taga mata javeed", matar tafara mata kwatancen hanyar private gym dinsa sai kuma tafasa tafara taka mata har suka kai sama kadan acikin sashen daga nesa ta nuna mata kofar tace "yana cikin can"...
fuska ba yabo ba fallasa nur tace mata thanks snn ta kama hanya ta wuce wajen da wayar ahannunta cos she feel like kamr the call is important gwara kawai takai masa.
ta doso hanyar wajen kenan tana tafiya ahnkli sai ganan dr simran ma tana haurowa cikin sauri dan tasan kusan komi na rayuwar javeed its 8;02 now baifi saura minti 5 ya bar cikin gym din ba.
[17/05, 18:46] BLUE💙: EPISODE49
Arewabooks@surayyahms.
Ahankli nur tay steping kafafunta cikin hadadden gym din fuskarta yay wani irin fresh yana baza kyallin early morning glow wanda tsabar kyau da girman wajen sai kalle kalle kawai take kalar midnite blue hijab dinta daya sauka mata kusan har kasa ya rufeta kirif sabida babu komi dama ajikintan inba karamin nityn dajiya yasakata mata data mayarshi jikinta yau da safen ba..
karar wani machine take danji awani coner gabanta nadan fadi ta taho tawajen tareda clutching wayarsan da hijabinta kamr wani abun sirri tariko.
lumshe idanunsa yay yana jin sautin takunta ahankli yanadaga jikin wani heavy dumbell rack da yakekan daga shi da wayannan manyan damatsun hannayensan kamr baisan ma yanayi ba.
gabaki daya zufa ya fetso masa akan sexy smooth chest dinshi dake babu wani riga ajikinshi sai wata yar doguwar wando fara marar nauyi da wani dan karamin white towel daya rataya akan kafadarsa na share zufa frm time to time.
..
tun kafin ta karaso wata karamar smirk yay escaping lips dinsa daga karfensa yake kanyi harsaida yaji motsinta ata kusa dashi snn ya aje dumbell din ya juyo yana dan kallonta bayansa kuwa suka hade idanunsa waje guda..
gani yay ta tsaya cak bata ko motsi dara daran idanunta masu sanyi duka na kansa tana wani irin maitar kallon ilahirin jikinshin musmman ma kan faffadan kirjinshin me mugun ban sha'awa jin wani gulluton abu mai kama da ziriyar sha'awa da kuma fargaba na wucewa mata a ilihirin jikintan gabaki daya.
duk yadda taso ta dauke ido ji tay bazata iya ba cos mijin nata is god damn sexy like he carved himself da kansa, gashi da tsayi fatar jikinshin na wani irin sheki kominsa a gine dam shibaiyi kiba ba shibaiyi rama ba cikinshi kuwa a shafe take kamr na wanda baicin abinci snn kallo daya tak zakama wnn damatsun hannunsa kaji aranka cewa yana da mugun karfi .
mayun idanunsa dats so deep masucike da zazzafar kaunarta ya dasasu akanta har yakaraso ta inda ta tsaya yana kallon wayar data rikon muryansa kasa kasa yadan kama hijabin tun daga kasa zai cire maza tay baya kadan ya rikota ta mannu da shi cikin numfashi yace baby bakijin zafi?
tunkan ta bude baki ya sa hannu yafara yaye hijabin daga jikinta gabaki daya tatsaya agabansa daga ita sai nitynta dabai gama rufe mata kan cinyarta bama cikin sauri ta rufe kafafuta da hijabi danko pant babushi ajikinta taki sam ta sake mashi duka ta dan ja baya kadan.
gefen fuskarta ya shafa yana cewa Babu adalci fa anan, ure looking at me like a temptation nd ure dressed like its just abt the phone...?.
wani irin rolling masa idanunta tay adan rigime tace "toh ai anata kiranka ne..so, i thought its urgent.
ahankli yace toh madam ingani...
tana mikamai wayar ya hado harda ita ya kara jawota jikinshi tareda karasa fincike hijabin ya watsar kasa ya rage da ita sai nityn baiyi wata wata ba ya rumgumeta ajikinshin jin nunfashinta na dadayin karfi, ya aje kansa akan kafadunta gently yace "the only things dats urgent is you baby..kina nema na ne? oya fadaman gaskiya, u miss me on dat bed?
ahnkli ta hararesa da shagwababben fuska cikin kyabe baki tace..ni? miss you, oh neva... toh mema zan maka..
kallonta yake yana tuna darensu na jiya da wani irin shuumin dariyar cikin kirji bai saketa ba, zanen wutar dake gefen chest dinsa mekamr wani tatoo take kallo ahnkli sai kuma tadora lallausar hannunta akan kirjin nashin tafara shafa mashi ahankli musmn wajen dataga zanen da aka masa ya fito sosai yay masa kyau kmr wani gangstar.
lumshe idonsa yay jin duk tsikar jikinshi na tashi kirjinshi na dan bugawa jin hannunta na masa yawo a kirjin muryanta kasa kasa cikin shagwba me aji tace "..veed..kayi zufa..nd i dont like sweaty men"..
Karamin dariya yay sabida yadda ta fada a shagwabe sosai muryansa akasale sosai yace uhum toh ai saiki sakeni madam waikoni nawa zufar daban ne awajenki just say the word..
shiru tay tana dan kallonsa sa da kasala jin hannunshi ya dada zagaye mata kugunta ahankli yana wani irin shafa ta"baby just one word kinga sai bazaki taba mancewa da abinda zai faru dake anan yanxu ba.
tarasa me zatace mai
sai taga baice komi ba suna daga tsayen a manne da juna ayayin da hannunsa daya ke zagaye da waist dinta
dayan kuma ya fara latsa wayar dashi da alama text ya rubuta ma sultan din snn ya saka wayar a aljihun sa ya saci kallon kofar gym din sai ya dauke kai dan duk dama a kullene kunnenshi yana shakomai kanann surutun da ke afkiwa abakin kofar which he is very very certain cewa simran ne dan yasan itace kullum tazo sai sunyi kace kace da mr aqeel kafin yake kyaleta ta shigo ciki dan mr aqeel shine kadai ma'aikacin da baiya daukar raininta dan yafi kowa kusanci da javeed mufasa acikin maikatan gida.
kyabe baki yay ko ajikinshi intazo taga abunda yafi karfinta ita taji wajen..
tunda ya saka wayar a aljihu ya dada dora hannayensa duka akan waist din nur "yace as we are saying..inajinki...
a shagwbe tace toh kasakeni i want to go
hannunsa yasaka ta bayan keyanta ahankli ya warware sumanta yay yarr yazubo mata abaya yashafa laushin suman kadan yana dada matsota jikinshi da wani irin deliberate slowness yay kai lips dinsa akan nata ya goga mata kadan ya jira yaga ko zatamai rikici sai yaga batayi ba. fragile hands dinta ya kama ya dora ata gadon bayansa jin ta kankamesa ya dago fuskarta ya hade bakinsu waje guda da wata iriyar tsumammen kiss dat deepens by each breath of so much longings tareda wata boyayyar shaukin so da sukeyi ma juna..
atunaninsa mr aqeel sai iya korar musu simran dake kofar amma inaaa saida shaukin ta balain debarsu sunayin kiss din kamar bazasu sake numfashin su ba kafin nan sukaji sautin
takun mutum kamar an jefota awajen..
Dr simran tana shigowa within scnds tadora idanuwanta akansu dake duk coner da yake zama ta sani idonta wajen tay direct tatsaya cak kamar kungi ayayinda hannayen javeed ke wani squeexing din bum bum din nur da wani irin shaukin jaraba...wani irin jiri taji ya debeta tay baya kamae zata fadi sai wani karfi ya rufa mata asiri tabjingina dashi atake idanunta suka sauya kala yy jaa kirjinta taji ya riketa.m
yadda kasan andora mata dutsin wutar volcano me hargagin kuna akan zuciyarta hakanan takejin kanta na tafasuwa taciki..
cike da karfin hali ta lumshe ido ta bude domin ta karo nitsuwa dan she cant afford to embrass herslef agaban yarinyar nan akaro na biyu duk yadda takeji kamar zata mutu da kishi hakann ta danneshi ta hau karasowa.
tun bata iso garesu ba da karashen murya tace"Javeed"..
ahankli suka zare bakinsu cikin juna hannunsu nakan shafa dogon suman nur din wanda lokcin idanunta a lumshe suke sosai tana sauke ajiyan zuciya me sanyi
ita ko gane muryan simran din ma batay ba face saida ta bude idonta ahankli suna hade ido Simran ta kara shigewa shock
dan saida nur ta fito babu make up kafin nan brain dinta ya bayyanata mata kamaninta da rabin zanenta awajen javeed datasha kalla a kaduna.
ta kalle javeed in shock muryanta harna rawa rawa tace "this is....so uve found the drawing girl i can see it in her eyes...wai itace????
yana rike da waist din nur din da wani irin shan qamshi ayanayin sa yace mata 'yes.
nur kuwa sai kallon kayan jiikin simran din take tana wani irin harararta da wani boyayyar salona baqin kishi dake ci aranta kamar wuta dan sosai Allah ya zuba mata ruwan kishi
musmmn ma akan javeed.
simran tafarajin kamar kantana ci da wuta but she forces her self to remain cool so javeed bazaima tambayeta ya jikinta bama bare sugaisa sabida yanxu ya kawo wata karuwar banza yar iska, boldy takare ma fresh bountiful jikin nur din kallo tana tuna furucin hajy zubby na cewa nur din cikkyar yar iska ce hmmmmm sai yanxune ta dada tabbatarwa.
tasan dai inta sake ta ma javeed hauka anan babu tantama ko shakku zai iya mugun walkanta ta agaban yarinyar nan..
kawai sai ta share sa ta karaso ta xuba ma nur ido da wani irin harara tare da bude ido tace "yarinya baki sanni ba ko..well, i am Dr. simran. the one and only true love of javeed mufasa..ta saki wani makirtaccen murmushi snn tace and you??
Nur ta mata wani irin zzzafar kallon kazanta daga sama har kasa muryanta ciki ciki tace
"nur..nur firdaus..his one nd only wife....
pausing tay kadan jin yadda yadada shafa mata kugunta dake zagaye da hannunsa ta hade rai coldy tace "..who cares abt first love stories.
cikin katseta da makurarrn haushi simran tace you call ur self his wife? hmm kide tsaya a matsayinki na pretty name for a girl playing with fire...
da wani irin shan qamshi nur tace ohh saidai kin manta some of us are born in dat fire aishi mukaci muka girma ma.
frm the weird look of javeed face reactions zaka iya gane cewa he is really enjoying the hot jelousy filled convesartion.
da wani irin karsashi simran ta matso tace"i see, ure the reason why he started acting coldly on our long term relshp amma kisani wasu abubuwan bazasu taba canzawa ba dan nice nake da real history dashi hahaha ke mekike sani ma.
cikin