Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
fita domin gabatar da sallahn magrib da isha'i.
fitarsa keda wuya itama tay alwala ta fito jikinta dik a sanyaye tarasa wani shawara guda daya zata dauka shin ta nitsu tagaya mai komi ne ta zubar da mutuncin kanta dana mahaifyrta koko kawai tay shiru nata rayuwar yacigaba da rugujewa tareda wanzar da rudani da rashin yarda acikin zuciyar mijinta wanda tasan dolene zai haifar musu da rashin yarda da gushewar tasirin da son dayake mata a zuciyarsa...
duk ta rasa wanne ne guda daya zata dauka tay zugum tare da rafka uban tagumi....
[04/06, 22:54] BLUE💙: 80
Daga ta dayan bangaren kuwa gabaki daya su anty suad sun karkare shirinsu sun kashe kudi sun hada karamar liyafarsu na yima javeed suprise tun four oclk kowacce ta kure wanka ta fito wajen hidima anata jiran janet ta sanar ma javeed ya fito
cikinsu kowa ya gama kumtso makircinsa acikinsa hajy zubaida dake cikin damuwa ne kawai bata fito wajen ba
tun bayan asr suka aika acewa janet tasanar masa ya fito karamin falo abu tun na wasa wasa har biyar ma yamma yayi basuga fitowarsan ba
anty suad duk ta kule ta dauka ko shiryawa yakeyi ko jan aji ne irinna marasa lafya saidai inaaa dataga sun sha jira kusan na rabin awa ta hatsala taje sama sashensan dakanta nemansa lady sid tana biye da ita abaya
janet data san zasu iya tutsiyeta tana jin zuwansu ta boye kanta tay kamar bata nan mr aqeel kuma bai fiye son sake fuska da surutu ba koda tazo tana hucin abude mata kofa baiko mata bayani ba yabude mata haka ta duba koina dakyau ta tabbatar makanta cewa javeed bayanan sann ta fito ta wuce kai tsaye sashen nur firdaus zuciyarta na tafarfasa da tunanin nur din ce ta makale shi tahana sa fitowa.
tun basu tabbatar da hakan ba lady sid take cewa "anty ai nagaya miki yarinyar nan nunawa take kamar tafimu sanin zafin javeed idan akayi wasa wllh wallh nan gaba saida izininta javeed zaina mana wasu abubuwa agidan nan
babu kalar zugar da bata cusawa anty ba ita kuma sai huruwa take kamar kububuwa suna kaiwa sashen ko sallama batayi ma na'ima ba ta fara ihin sunan nur firdaus daga falo hoping dat in javeed yana ciki ai dolene su fito atare
na'ima tay shiru tana kallonsu har saida suka gama ihunsu sukayi bambami sukayi shiru kafin nan lady sid tafara tambayarta inda nur takai javeed naima tace ita bata gansu ba..duk tambayarsu haka naima taki gaya musu komi dan tasan karshe akanta zasu dawo da masifar tace musu itama batasan ina nur tayi ba tunda sukaje breafst bata gan nur ba
hakanan suka kyaleta suka dawo kasa wajen hidimar suka zauna sunata masifa kamar zasu daga gidan, inda sosai abin ya daure ma simran kai hakanan sukata jiran tsammani har saida aka kira sallahn magrb alhaj Attah ya bude sashensa ya fito kenan zai wuce masallaci anty suad ta tsaresa da maganan har tana huci wai ko yasan inda nur takai javeed
shi abun ma dariya yabashi yadda suka dau zafi suka haura sama da zafin zuciya suna tsammanin nur ce ta dauki javeed ta boyeshi...
dan ya kashe maganan yace musu suyi hakuri kawai amma dazun nan javeed yace masa zai dan huta baison kuma a damesa kuma tunda har baya nan zai iyayuwa yabar kasar nan ne da matarsan dan ya samu isasshen hutu bawai nur din ce ta daukesa ba..
tunda alhaj attah ya furta hakan ya wuce abunsa looking so unserious da reaction dinsu yasaka anty suad hargitsa da fushi tay fata fata da su cake din da sukayin ta haura sama da matsanancin fushi daya ci uban wanda ta shaka da safe..
yanayin borin da bacin ran data haura saman dashi yasaka lady sid ta kasa binta sama simran kuma ta zauna tay tagumi tana matsa hawaye dan ita samun hutun javeed bai dameta ba amma zuwansu da nur din shine yanzu yafi daga mata hanklinta harma fiye da zawon jini datakeyi babban fargabanta kar azo ace nur tana da cikin javeed danji take kamar ranar ne ranar mutuwarta.
tsabar damuwa da bacin rai tare da rudani batasan ma sanda takama jelar kababan kayanta data saka ajikinta ya mata muni kamar da tafito daga kabari ba tahaura sama can cikin dakinta
ta zube akasa tana kukan da bata san kalar ciwon sa ba.
wai kenan haka zata zauna wata yar kwailar yarinya tazo ta kwace mata javeed inta a idanunta????
anty suad kuwa ta inda take shiga bata nan take fita ba dan awajenta komi daya faru leifin nur ce acewarta idan suka bada fili nur sai tafi mahaifyar javeed walakantasu agidan mufasa dan haka tana nan tanajiranta zata dawo ta sameta zata nuna mata asalin wacece suad...gani take kamar sanyin datay kwana biyu yasaka ake mata wayann abubuwan ace har javeed zai dau matarsa subar gidan bata sani ba basu gaya ma kowa ba thats the height of disrespct
Abangaren nur kuwa cikin rudani da tagumi ta zauna tay zugum akan dadduma dan babu kalar lisafin da batay ba.
saidai abune mai matikar nauyi ta rasa yadda zata fara xubar makanta da mahaifyta mutunci agaban javeed snn awani bangaren mahaukacin tsoron rashin fahimta da kuma rashin yadda da zai ginu aransa inyaji ta ba cikakkiyar mace ba take jiye makanta sosai.
dan inhar tay shiru wani abu ya shiga tsakaninsu koda baice mata komi ba tasan har abada zata cigaba da zamane acikin tsarguwa da damuwa, inkuma tafada mishi komi gabaki daya batasan yadda makomar mutuncinta dana mahaifyarta zai kasance a idanunsa ba
jin wann tunanin yana neman haukata mata kwakwalwa kawai sai ta kulle idanunta ta dinga addua tanamai furta Allahumma astur auraatina wamin rau'atiinaa... har karshensa...tanata adduar neman rufin asiri da kuma samun mafita awajen Allah tare da maimaita la ila illa anta subhaka inni kuntu mina -zzalimin da hasbinallahu wa neemal wakeel duk babu abunda bata furta ba har saida taji komi ya kauce mata ta mikawa Allah komi tana idar da isha'in tay karatun qur'ani kadan tay addua snn tamike ta cire hijab dinta tawuce wajen wanka
tana shiga ta hada ruwa me shegen dumi ababbn bahon Wanka ta fada ciki tanamai goge kanta da sabulai masu qamshin dadi
duk da rudanin dake ranta komi na gidan burgeta yakeyi cos evrthing look so fairy nd romantic har inta rufe idanunta imagnin din javeed din kawai takeyi anan tare da ita dan bahon irin babban nan ne mai dauke da wasu kafuran candle lamps ga irin romantic red flowers din nan dake bin bango suna zazagowa kasa harta inda mutum zaina saka kafafunshi zakama iya kashe wutar toilet din baki daya ka kabar candle light din a kunne
taga yadda jikinta yake wani turirin ruwan dumi mai balain qamshi da dadi
ji take kamar ta rufe ido ta bude taga duk wata matsalar dake rayuwrta ya dauke musmmn ma wann fyade da cikin shegen da akace tayi datake tsammanin shine kawai yanxu matsalar da zai iya shiga tsakaninta da mijinta
bata taba jin tsoron furta ma wani gaskiya ba sai wnn karon she is soo scared of loosing him and loosing herself respect a idanunsa har can cikin ranta.
Ruwan ta deba a hannunta tana sakewa kan fatarta yana qanrowa wani lumshe idanunta tai ta kullesu gam gamm ta dulmuya cikin tunanin shi sosao daga nan ta bingire cikin daring tots din nan mata thinking of wat she gonna do to solve her problms cos he hav to do sumtin bazata taba iya zama acikin wnn rudanin da zai tauye musu haqqin auren su duka ba
tafi awa tana kan tsara hanyar da zatabi akansa har dai ta samu kwarin giwa da cikakken mafita daga tayi nan ta aje kanta anan sai ta ja ajiyan zuciya tanamai sauke ajiyan numfashi kallo daya xaka mata kasan abunda ke wanxuwa a brain dinta is just take the risk and enjoy the moment untill she figure out a way
Can ta bude lumsashun idanunta tareda kara makanta karfin gwiwa ahankli ta shiga tsantsane ruwan bath din after ta dauraye jikinta tay fess
Sauke dogayen fararen sawunta kasa kan abin takawarsu tayi flowers din dake kasan dasuke tabata sukasa tadan lumshe idanunta dan tsaban tsansi da laushin fatar nata har wani bacci bacci tafaraji.
Sai dai Bacci ayau gani take kamar bazata iyashi bama dan Out of all what she discuss with her brain dolene ta aje komi ta kula da lafyar javeed inyaso inya warke sosai ya dawo hayyacin sa daga ciwon nan ko kafin su koma gida zata yanke hukuncin ko ta gaya masa komi inyaso koma miyene ya faru ko tabarshi ya taba yaji ko ya tambaya ko bai tambaya she wll just tell him d truth
Wani jan ajiyan zuciya tayi bayan tagama raya hakan sannan taja numfashinta sama dan duk yadda zaka yi tsammanin yuwar haka me sauki ne awajenka ita da abun ya faru da ita take kuma son kare mutuncin kanta dana mahaifyarta tasan yuwar komi a farat daya ba abu me sauki bane dolene sai tabi da dabara tay tunani me zurfi but defintly kawai abunda zatay kenan daga karshe
tana ficewa daga bathrum din taji ta gamsu sosai da wnn nazarin a kwakwalt
Cikin nitsuwa ta fito har cikin tsakiyar dakin daure da dan towel dinta a kirjinta duk jikinta na diga digan damshin ruwa da sassanyar sabulan data gama amfani dasu dan karamin towel da ta daura akanta danya tsantsane mata suman kantan shima bai wani kama ba kana arangama da fuskarta zakaga yadda tsillin jikakken sumanta ya barbaje a fuskarta da gadon bayanta ya kakkaryo a kafadunta ya kwanta lif
wani irin shiru dakin yay da alaman har yanzu bai dawo ba
hakan yasa ta kwantar da hanklinta tawuce gaban closet ko xata same abunda zata sa jikinta tabar jin sanyi dan da alaman sanyin acn ne yake affecting dinta nan danan ta jawo bathtrobe fari kal ta sakaya a jikinta snn tay drying sumanta da hand dryer ta kalkale sa da mayukan gashi masu qamshi snn ta tufkesshi da ribbon tabar jelarsa yanamai sauka mata har baya
bayan tay yan sjafe shafenta ta nemi waje tazauna ta fara yan bubbude sabbin kayan sawartan data ga ya kawo shoping bags din duka ta tuntudasu akan gadon wayanda taga suna da yawa babu laifi ga uban kyau gasu gwanin sha'awa sai dai kaf dinsu irin wayanda bata taba sawa bane arayuwarta
ta dade tana jujjuyasu tanai masu kallon kayan shan iska dana bacci while a zahiri ita kanta tasan ba haka bane yawanci Gowns ne yan kanana daidai gwiwa ko sharara masu hannun shimi wasu ma basu samu darajar hannun ba da kala kalar bomb shots sakakku da kuma irin damammun nan wanda tasan babu tantama duwuwanta kawai zasu iya rufewa amma ba cinyarta ba
wasu na jeans ne wasu na plain cotton material wanda acikin su ne zakaga surkin kaloli masu dauke hankli dan most of wat he do oder are white or black or grey saidai in kayan daga kamfaninsu ya fito dan she saw alot of mufasa clothing line cards ajikin wasu
kwata kwata babu brazies inba ma bikini ba, hakama dan kadan aka saka mata sexy tank tops da doguyen wandona na fita waje sai few coporates wear skirts suits da kala kalan jakuna da takalman su, da few jewelleries box shima acike tam da kayan dankunne agogo da awarwaro ga nan ribbons iya inda taga zata iya amfaninta dasu..
tana kan kallon kayqn taji karar taku mai hade da nitsatsiyar sallama gabanta taji ya mugun fadi tana juyowa gareshi at sametime tana dada gyara xaman robe din
kallonta yake yana tahowa gareta dan qamshinta gaba daya yacika mai kwaklwa da hancinsa duk sai yarasa ta inda zai bude sauyayyun idanunsa daya dan lumshesu ya kum kare budesu akanta yana rusuna gabanta ta sauke kanta kasa snn ta amsa sallamarsa
da sanyin murya tace welcome back hubby
wani karuwar kallo da murya yasakar mata yace "Happy to see u babygal kin gama guje min din? kanta take shirn saukarwa saida jin ya dora lallausar hannunsa akan saman cinyarta yasaka tay saurin sake rigar dake hannunta ya fadi kasa abazata.
dan motsi kadan tayi cikin birkicewa zata dauki rigar wanda shikansa bathtrobe din yabi yakwaye ya barmata tsabar hasken cinyarta awaje babu shiri taji hannun shi har yakaigun wani irin nishi taji ya sakar mata jikinta a mugun muce ta dago ta kalleshi ganin har ya bude idanunshi da suka sauya kala ya kafeta dasu.
babu tantama Wata muguwar sha'awar ta yakeji me karfi gaba daya idanun sa sunyi sanyi..
ita kuma aynxu mugun tsoron hakan takeji tanata shirin mikewa tsaye taya rigata mikewar jitayi har ya jawota ta fada jikinshi babu shiri ya fixge robe din gaba daya ya rinka shafata mata cinyoyi kamar wanda ya samu teddy
kukan shagwabar data fara mashi yasa da kyar ya iya maida mata robe din ta ya rufe mata cinyarta kirif dan bakaramin tsorata yaga tayi ba tasan tana kyaleshi sai yay kuma she is not sure she is not mentally ready for unknwn consequnces of her decisions.
ahnklo ta lumshe idanunta tana matse hawaye yay murmushi ya tarkato gaba daya ahannunsa ya koma kan kujerar dake dakin da ita yakara jawo ta jikinsa yanakan shafa ta sosai.
wata irin runguma me dadi sukay ma junan su har sanda ya ga tayi lamo ajikin sa sannan ya qamsu da samowar kwanciyar hanklin ta.
kamar wanda yasan abunda ke wakana aranta yace babyna da akwai abunda yake damunki ne..?
shiru tay bata amsa ba ta rufe idanunta da tafin hannunta tay tsamm
kallon ta ahakan yy ya sauke murmushin data fito masa cikin sauke ajiyan xuciya
can snn ta bude ido fuskanta cikin dauriya tace mishi "mine ya jikin?...zamuyi wankn magani kafin ka kwanta kaji
...yanata kallon ta yana murmushi har bata fahimci irin kallon dayake matan ba ta Sunkuyr da kai tayi tafara kicin kicin kamar zata zamo daga jikinsa..yace hey...yau ba hira zamuyi ba??
tace uhum eh amma ai kaine zaka min dama nayi missing din hirarka
shiru yay na dan wani lokaci da ita ajikinshin yanajin saukar numfashin ta dake saukowa cikin sauri da fargaba
yace.."baby...ahanklo ta kallesh yace "dont hide anything frm me ni mijinki ne take me as ur friend and ur comfort, i wont force anything on u i promise in akwai wata matsala karki boye min knji???
jikinta a sanyaye ta gyada mashi kanta da sauri gadai babban dama ya bata amma sai taji gaba daya bata da caurage dinyin wani bayani akan past dinta yanxu is too heavy and horible for her fragile heart yadda ma zata fara sako maganan shine babban damuwa dan kunyar yin maganan ma takeji...
hirar sex sukayi asakaye but he assured her bazai aikata komi da ita ba harsai da cikakken amincewarta sosai sabida gani yake kamr tanajin tsoronsa kuma ya da isasshen lkcin da zai iya cire mata wnn tsoron kafin su bar gidan nan shi kuma logic dinsa kenan.
daga wnn hirar tasu nur ta samu sauki aranta taji hanklinta kwanta sosai daga bisani ya direta a kafarsa ya tashi ya shiga bathrum bai wani dade ba ya fito samu yay harta saka kaya ajikinta tabi lpyar gado ta dan kwanta..
Wani kallo yabita dashi harta sauko ta fara tayashi tsantsane jikinshi tare da duba masa wajen ciwon
cream mai qamshi ta dauko ta shasshafa masa a Ko ina ta kwalwale tadau neat wandon bacin sa daya fitar ta mikamai yasa ya feshe ko inanshi da turaruka masu sanyin qamshi da dadi
dauketa ahankali yahade ta da jikinshi ya shimfidar da ita batare daya rabata da jikinshi ba can ya dago yana kallon fuskarta.
agefenta ya kwanta ya sata ajikinshi ya kwantar da kanta akirjinshi, dan ajiyar zuciya ya sauke kafin ya kamo hanunta da data dan dunkule ya warware matasu yanabi yana kallon yanda hannun ke fitar da gumi a hankali ya warware yatsunta ya saka damshin hannayen shi ciki ya hadesu sannan ya kwantar da yatsunan ta ya kaisu saitin bakin shi yabasu cold kiss dayan hanunshi ya daura akan bayan yana dan shafawa kafin ya gangaro zuwa zip din rigar ya zuge dan kadan zuwa kasa
nan ya maida hanunsa kan budadden bayan nata yana shafawa tundaga sama har kasa yana comforting dinta jin akwai braziers yasa yyy ajiyan numfashi
[05/06, 00:54] BLUE💙: 81#
yakara saka hannu akan lips din ta ya matso dan karamin bakin gently ya manne bakin shi akai wani irin kissing lips din ta ya fara yi tun tana dan kakkame jikinta har abun ya so ya fi karfin ta dan yadde yake tsotse tongue din taciki da waje yana wasa da shi ji take kamar wanda aka hade masa zuma da madara aka bashi aciki haka yake tsotsewa dan dadi.
wani steady kokawar numfashin ne yake afkuwa tsakanin su wanda yasa jikin ta ya soma daukar dumi jin yana tsotseta harta wuya harta kirji tafara karkarwa ahnkli dan dole ta fara turesa sabida juyawar dakanta yake mata sosai ga wani irin qamshi me kashe jiki da shiga kwalwalwa dake mugun tashi afatar jikinsa.
Sautin shagwabar ta sakarmai takara damke kafadarsa tana neman sacewa ajikinsa mai gabaki daya yanayinsun yana mata wani irin dadi sosai
Da kyar ya dan ja lips dinsa anata yazare tonque dinsa slowly looking at her face yace babyna koshi ba fa
kunyar sa ne ya hana ta dagowa su hada ido..'ya sa hannu ya share mata hawayen ta snn ya kashe musu wutar dakin gabako daya.
murza hanunta ya shiga yi cikin wani irin salo, numfashi mai sauti taja snn ta sake nishi tare da makale wuya 'tace uhm uhm
bai jira ba ya sake hade bakin su...wani deep kiss din yayi mata ya dagota yace baby ur lips,..ya dada daura lips dinsa akan nata slightly ya goga mata fervently yace laushinsa is killing me
..lumshe idanu ta dada yi don wani yanayi me dadine ya wani shigeta daya gaya mata hakan
A hankali ya fara zare mata yar rigar din dake jikin ta idanunsa a lumshe lkcin sai wani mika take masa ajiki yanajin nononta akan krijinsa yana wani irin zungurin sa notiran kansa kamar zai kunce hakanan yakeji.
Babu abunda yake jin sha'awar tabawa sai nonuwar nata yanzu hannun sa daya ya daura akan su kamar tababbe ya shafa tayi saurin rike hannun san zatayi magana yace