Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
yay kyau sosai
hannunsu a sakale dana juna ta rakosa har waje inda mr aqeel ya bude mai ya shiga motar
suna waving juna har ya bace ma ganinta snn ta dawo cikin gida.
tunda ta shiga ciki bata tabuka komi ba dan komi mata akeyi daga ita sai zazzabinta dake xuwa ya tafi yana xuwa ya tafi harta dena kulawa can dai tafara tsammanin ko period dinta ne amma kuma aiko sati biyu fa bata gama cikawa da gama period din nata ba
hasalima tagama period din kenan da kwana daya su kay first night dinsu da javeed its highy imporsble ace period din ne yake son ya sake dawowa.
sosai tafara jin changes ajikinta but dakema tun shekaran jiya tafara son ciye ciyen kwalema abu dai me yaji, sanyi, ko madara madara tuni saita danne damuwar hakan dasu aranta kawai ta basar da komi
at around 12:30 na rana javeed ya dawo gidan shida sultan lokacin har tasake yin wanka tay tsaf tsaf tasaka wani irin hadadden butterfly all black abaya, glowing din shigar ciki da fuskarta yakeyi sai ya fito sosai.
basu wani jima agidan ba suka wuce gidan sultan din suka samu miemie tay musu lafiyayyen lunch kala kala and they had a real good time together sukasha hirar biki
nur sosai takoyi wasu dabiun shagwaba da iya kalaman soyayya dataga miemie takeyi ma sultan cikin jan aji da salo dan soyyarsun irin me sanyin nan ne sosai.
basu wani samu damar kebewa ba saida majazen nasu suka fita sallahn asr miemie take kara congratulting inta na samowa lady mufasa, and also telling her ta zage tazama star, ace mijinta baiganin kowa sai ita, sabida he is not an ordinary man kenan duk wani abunda zaizo ya wargaza mata gidanta it won't be an ordinary thing.
sai bawa nur labarin yadda wani bin take mugun shan wahala kafin nan take samun cikakken attention din sultan akanta takey but still it dint change anything daya shafi yarda da soyayyar da sukey ma junansu btween them .
hira kadan sukayi me ma'ana kowacce takaru da juna a cikin salo batare da sun tono hirar sirrinkan kwanciyar aurensu da mazajensu ba.
su javeed suna dawowa basu wani jima ba sukayi bankwana da juna dan har airport suka rakasu suka shiga private plane dinsa suka dawo lagos within 52 minutes of take off.#
jirginsu yana isowa mufasa mansion nur ta farka suka sauko daga motar daya kawo su daga airpot javeed yana rike da hannunta ahaka har suka kai ga babban falon mahaifinsa wanda already yay shirin tarbansu tun da safe
suna shiga suka rusuna har kasa kusan atare suka gaishesa yasaka musu albarka saidai gabaki daya nur look sleepy kmr bata cikin hayyacinta sosai har Alhaj attah saida ya fara gano hakan ayanayintan sosai
dalilin haka yasaka basu wani jima da shan shayi wajensa ba da tafara musu gyangyadi a zaune nan javeed ya umarce janet akan taje ta kira mishi na'ima after few minutes naima na zuwan ya umarce ta data kai nur din sashenta domin ta samu hutu dan shikansa yasan baccin kawai taytay ajikinsa throut the flight har abun ya fara bashi mamaki dan yasan sunsha yin tafiya menisa da nur sunje kasashen duniya masu nisa amma bata taba masa bacci Ajiki acikin jirgi kamar nayau ba.
koda sukaje sashen nata kuwa dakyar ta iya gama cire kaya tahau gado wani irin gajiyayyen bacci yay awon gaba da ita dan baccin take har tana sauke ajiyan xuciya me nauyi aciki.
time to time haka naima take zuwa tana dubata.
dake ma javeed ya karasa wuninsa ne awajen mahaifinsa yasaka gidan ya karayin shiru babu surutun su anty suad babu wlgawar hajy zubaida kowa ya kama gabansa gidan sai yay calm and peaceful.
ata fannin razia kuwa tunda ta dawo gidan taga kan iyayenta ya rabu akanta sai kawai wani sabon damuwa yakara shigewa jikinta tanamai dadajin nadamar abunda tay.
tsabar tana cikin yanayin rashin jin dadi ko kara jin shaawar neman ashraf awaya batay ba, dan koma yaya ne tasan barinta wajen gatsau babu wani notice bazai musu dadi ba amma dake tasan babu ma wanda zai iya samunta cikin sauki sai ta basar da komi tana ta tunanin yadda zata fara shawo kan mahaifinta dan ta lura kamar yafi daukar zafi akan case inta sosai.
deciding hajy bilqi tay akan cewa har sai Razia ta warke sosai kafin ta fara neman gafarar kowa.
zaman shiru yasaka razy taji inaa gara dai taje koma yayane tana bawa babantan haquri ko duka zaimata dan ya huce ta yarda dan tasan dolene abunda tay zaifi tabashi fiye da kowa
hakan ta quduri aranta batare da ta gaya ma kowa ba, bayan ishai sukay waya da friends inta, rico ne take gaya mata cewa ai taji labarin cewa molly tabar garin da alaman zata koma hannun kanwar mahaifyatta a can canada domin tay zamanta acan.
labarin molly bai wani darata ba dan dai duk wanda ya zubar da kima tareda mutuncin yar uwarta gani take kamar ba aboki bane maqiyi ne.
dama ta kira ta gaya musu ne cewa ba lallaine tana fitowa wajensu yanzu ba har sai ita da iyayenta sun sasanta.
bayan sun gama wayar kenan wajajen karfe takwas na dare ta fito sanye da hijab tajeta har sashen babanta saidai harta magiya tagama cin tsayuwarta anan tana buga mai kofa bai bude mata ba bare ya bata izinin shigowa ahaka har tagaji dataga 12;30 na daren yay ta hakura ta koma daki ta kwanta.
Abuja;
bangaren layla kuwa kamar yadda adnan yatarar da gidan empty hakanan itama tazo ta samu babu kowa wani uban ajiyan zuciya ta sauke tun daga bakin kofa.
tana shiga dakinta ko lura da brown envelop dake kan madubi batay ba kawai tafada bthrum sheka wanka tazota zauna zatay kwalliyar kenan sai taga letter akan madubi hannunta harna rawa rawa ta dauka ta hau budewa da xumudin ganin hand writing in adnan din tafara karantawa, wanda tun tana tsaye tana hawaye jikinta na tsananta karkarwa batasan ya akayi jikinta ya rikito da ita ta fada kasa da latter ahannu ba
koda tazo dede wajen saki saida ta dafe kirjinta datakeji yana kunbura kamar zai tarwatse ya faso waje yay bomb dan bama saki daya ba ko biyu ba saki uku??? cikin matsanacin kukan kura daya kufce mata a bazata tace bazai taba yuwa ba..ban saku ba wallah bazan taba sakuwa ba...
arazane ta nannade letter ta maidashi cikin envelope din tabi ta ajeshi akan miiron yadda ta sameshi tay burus.
Ko karasa shafa man batayi ba tun da ta kwanta kuka takeyi bata tsagaita ba har sai washe gari da taji ana doka mata uban sallama daga kofar palo dakyar ta wanke kumburaren idonta tafito waje saitaga ashema khaleesat ne ta dawo da jakunanta riki riki tagama cin wankan kananan kaya tasha gayu.
kallon banza kawai sukay ma junansu layla ta fara tunanin koma akan khalesat dinne har adnan zai rubuta mata saki uku, toh wallh bata saku ba, tana gidan nan daram inde kuma zata fita sai dai ayi asarar rai ko ita ko khaleesat.
tsabar rainin wayo ya saka khalesat din ta bar ma layla bags din a falo akan ta kawo matasu ciki sabida abune da sukaa saba mata agiidan
nan ita kuma ta wuce kai tsaye dakin adnan ta fada wanka tasaka wasu amammun kaya tanakan jiransa ya dawo dan ranta a mugun bace yake dashi tun jiya da yamma take neman layinsa amma akashe gashi har taxo nigerian ma bai kunna ba bare yaje ya daukota a airpot
layla da dama neman ayita takeyi sai bata daga bagd din ba itama tabar mata awajen ta haura sama ta kulle dakinta abunta daga nan sai bata kara lekowa waje ba.
daga lagos kuwa harsai ana daf da wucewar sallahn magrb kafin nan nur tafarka daga baccinta tanajin kanta normal tasamu already naima tahada mata ruwan wankae dumi tana gama wankan tay alwala tay sallan magrib tay karatun qur'ani har saida aka kira ishai snn ta karasa sauran karatun
bayan ta idar ta saka kananan kaya masu kyau matured jean da hadadden top tan and calm orange colour tay kyau bana kadan ba.
sashen mijinta ta nufa ahaka ta sameshi yanakan shiryawa agaban madubi, tayashi tay har ya gama, bayan sukai dinner ya tabbata she is fine, snn suka fito tare da cinye darensu a asashen wasani suna shagalin soyayyar su suna buga games kala kala sunata nishadi kamar ba dare ba wanda basu bar wajen ba sai around 1ock sukaxo dakinshi sukayi wani irin romantic wanka atare sunfi awa guda suna wasan banza da ruwa da kumfa ajikin junansu witout having any sex ko romance, koda suka gama wankan cuddling junansu kawai sukayi cikin lallausar bargo sukasha baccinsu me dadi,ana daf asubh nema da sany ya fara damunsa yay sliding sleeping gown dinta ya xura mata dick dinsa yay mata kyakwan sex round daya tukun suka sauka sukayi wanka tare da alwala
suna fitowa yay hadda shirinsa na zuwa work out kafin nan yabarta a dakin ya nufi masjid
nan ita kuma tay sallahn tareda karatun qur'ani har saida taji kamar zuciyarta yafara tashi tashi ta aje dan tarasa meke damunta sai kawai ta mike ta sha ruwa me sanyi tana dawowa kan qur'ani ko aya biyar batay me kyau ba ta bingire da bacci awajen azaune
sai can data share baccin iyakan isarta snn tafarka tana yamutsa fuska jin yadda hasken rana yake hudowa cikin dakin alaman anbar windown su abude
ta lura kamar tunda javeed yaje mrning workout dinsan bai dawo ba, so unusual of him ahnkli tadaga kai ta kalle agogon dake bangon taga wai har karfe 10 ya wuce.
a firgit ta mike ta cire doguwar hijabin datasa tahau tattare qur'aninta daga kan sallaya, snn ta linke hijabinta tsaf ta mayar dakomi maxauninsa
bata jima da jawo towel zata daura ma saiganan janet ta kara lekowa, suna gaisawa abakinta takejin labarin cewa javeed ne yace akyaleta tay baccinta kar atasheta shiyasa ma basu dagata ba
batace komi ba dan ita kanta tafara daubting din baccin nan sai tanajin kamar fa ba haka dacan take d mugun son bacci ba.
yauma sallamar janet din tay ita dakanta tahau gyare gyaren dakin mijinta ta tsaftace kan gadon su da ko ina ta gyara ta fetsa turaren daki mai qamshi..
aiki kadan zatay sai taji tagaji, yanxu hakama wani dan uban kasala takeji ahaka tarufe jikinta tafita takoma sashenta ta samu naima ta gama mata komi
..koda taga an kawo zazzafar kunun madara ko kula wanka batay ba saida tazauna ta shanye tass snn tay requesting akawo mata abu me yaji yaji
sabida yunwa datakeji yana damunta despite shanye kunu datayi.
kafin na'iman ta kai ma chef faiza sakon har nur tafada wanka, within 20 minute ta gama tafito tazo ta samu har an kawo mata peprish gas meat jikinta har na rawa rawa taciki ta zauna agaban abincin gashi na baza wani irin qamshi me masifar dadi ko jira ta shafa mai batay ba tafara ci
naima tana kan gyara mata jiki ita kuma tana kan cin namanta hankli kwance and she was soo enjoying it har saida tagama cinyewa tass tabi yaji yaji ta lashe shi tasss snn taji hanklinta ya kwanta sosai
abun yanata bawa naima mamaki sosai yadda taga nur tafara canzawa
suna gamawa ne ta shiga ta kawo ma nur kaya tareda sanar da ita cewa ai alhaj attah yazo dazu ance masa tana bacci amma yace zai kara dawowa
jin hakan yasaka tay marmaza ta karasa saka kayanta ajikinta tay tsaf koima ta rufe ajikinta kafin 11;50 ya mata asashen nasa lokacin carbi a hannun sa ya idar da sallahn walaha kenan sai gata nan ta shigo ciki da sanyin sallama bakinta
anitse ya amsata nan ta rusuna har kasa kanta a sunkuye cikin girmamewaa tafara gaishesa tareda bashi hakuri kan rashin samunta ta dayay dazu.
cikin sakin fuska yace mata ai da batazo bama, da tahuta sosai abunta, yasan hala gajiya ne yasa take bacci. itadai batace komi ba har ya umarceta akan ta taso tazauna akan chair magana me muhimci yakeso yay da ita..Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
[02/07, 16:40] Ladysu: Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
a nitse nur ta mike ta zauna akan kujera tay shiru kanta na kallon kasa.
wani shiru ne ya ratsa wajen kafin nan ya ajiye carbinsa ya shafe addua a fuskarsa ya juyo a nitse yafara mata magana musmn game da abubuwan da suka faru abaya, he make sure to make her understand why he didnt stand up for her ayayinda kowa yake cin mutuncinta ake zarginta akan abunda bata aikata shi ba.
wanda yay hakan ne bawai bisa yarda ba saidan yatoshe wani matsalar da zai jawo ayanke mata hukuncin da bai dace ba.
acikin sauki ya ganar da ita cewa inda yabi bayanta ko kuma bayan dansa javeed akan case din aurensu da yanxu haka wani babban matsalace ta daban zata ballo wanda zai iya rushe zaman lafya a ahalinsu da nata ahalin gabaki daya
zai kuma jawo maqiyansu suyi nasara akansu dan koda tabar gidan mufasa ba lallai ne ita da ahalinta su rayu awaje cikin dadin rai ba.
yanxu ita mufasa ce, salon dayake mata magana dashi adacan bada shi yake mata yanzu ba shawarwari take bata ingangattun masu shiga jiki
most importantly yace mata yawan dukiya da kuma karfin iko is not enuf to survive as a mufasa dolene sai ta aje hakan aranta. kafin ka iya zama me adalci a ahali dole ka zama kana da hikima,wayo,hakuri, da iya kwantan bauna. he specifically ask her not to trust anyone, not to take sides, not to share secrets, and get carried away by relationps, paybacks, ko wani emotions msmn wajen harkan kudi, business ko yanke hukunci wa maqiya.
already yay mata kyaywan shiri na koyan rike makami wanda yake so mutanensa ne kawai zasu koya mata harbi, kisa da sauran matakai na kare kai sabida gaba.
yace mata ba'a uzuri ma mugun mutum, amma zama waje guda da maqiyi bawai rashin sani ko rashin wayo bane saidan wani fadar ba acin shi da yaqi, wani fansar kuma ba a daukarsa a lokaci guda idan bahaka ba zaijeshi yadawo snn ya kasheka ayanayn da bakay zato ba.
yaja mata kunne akan wasu abubuwan sirri dake gudana a ahalin, da kuma wasu mutanen musmn ma kamil, snn ya kara gaya mata cewa itace zata raya gidan mufasa bawata ba dan haka dole ne saita jajirce sosai.
bayan ya kammala fahimtar da ita ya tabbata ta qamsu sai ya mike yahaura can sama dakin sa bai jima ya dawo da wasu bakaken akwatuna a hannunsa
ya jerasu su biyu agabanta.
wannan gadonta na ahali kenan a matsayinta na lady of the house kuma wanda suke mata kallon jinin su.
cikin akwatin farko akwai family insignia golden colour da sunanta ajiki, sai power share document, da black file me dauke da 20% silent share na mufasa biggest shadow companies wanda babu sunayen su akai.
dayan akwatin kuma kamar
suitcase yana dauke ne da black money da kuma ivory artifact daga ancestral vault
da dukkan takardun wasu aiyukan sadaka, gine gine ma makarbata, makarantu, islamic philantropism, hospitals, world wide food aids, da world wide humanitarian service projects da mahaifyar javeed ta fara shiryawa wa future doter inlaw insu.kiji tsoron Allah karki karanta abunda baki biyaba mutuwa koyau ko gobe dan haqin da kika raina saiya hanaki kwanciyat kabari 0806071224
chat me and pay
#SURAYYAHMS
wanda sune kusan abubuwa dayakamata ace nur ta fi xage karfinta akai a matsayinta na matar gidan yanxu.
musmmn ma fadada aikin lada da taimakon marayu da marasa karfi da kuma ayyuka na raya addini sabida ahali, all these philantropic works is strickly her only and first responsibility.
cikakken bayani yay mata akan yadda ake shigewa cikin harkokin tareda wanda zasu taimaka mata tana aikin tare dasu, har saida ya tabbata ta qamsu da dukkan bayanansa snn yaciro diary na mahaifyar javeed din ya damka mata amana wai kodama xai amfaneta itama
har kasa ta rusuna cikin girmamawa ta masa godiya da nuna jin dadinta da kalar amanan aminci dana dukiya da ya damka mata a hannunta
shide babu abunda ya nemi awajenta face tana kiransa da sunan uba ba mahaifin miji ba
daga nan dai sukayi sallama diaryn kawai tarike ta dawo dashi sashenta daga bayane ta saka janet ta debo mata sauran tarkacen akwatunan dakayan yake ciki.
tun bayan wann daren nur ta fara tunanin kalar responsbilites din dake gabanta, wanda ta lura ba abubuwa masu sauki bane,, and now is neva a time to be a child, or a lazy woman, dan kafin ta iya cimma nasara a ahalin nan dolene sai ta jajirce sosai.
washe gari ayayinda alhaj attah ya shiga tsabgoginsa javeed yana kammala signing 3 weeks duty return date insa, ya dauki matarsa suka bar gidan domin su samu full alone time kafin hutunsa na sati ukun ya kare ya shiga hada hadan aiki da business dinsa wanda sune suka fi dauke masa lokaci.
basuje wani country ko sunyi nisa ba anan peaceful private pent hause dinsa na lagos din suka sauka inda babu kowa sai su sai water body da dark green nature dayake zagaye dasu
Wani irin zazzafan shafin soyayya me tsuma zuciya suka bude duk dama laulay na zuwa mata akai akai kuma asakaye shiyasa haryau bata daukeshi wani serious ba tana ganin kamar ko sperm din javeed datake sha ne yasaka jikinta yake canzawa.
rayuwar aurensu me mugun dadi suka bude suna masu sabonta soyayyar su yana dada dawowa sabo kal kamar yanxu ne ma suke sanin juna.
basu kwana biyar basuy candle light dinner ko romantic date ba duk waynn hadaddun english designer dress da bata iya sawa agaban kowa haka zata saka masa, marasa hannu ko masu tsiriri hannu, budadden baya, da masu budadden kirji ko guntaye matsatsu with all the beautiful hair and fancy make ups, heels nd flirt talks dat cud possbly make him feel like his wife is everything he cud ever