Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
suka karasa shiga ciki da ita..
addua kawai nur take aranta cos everything is overwhelming ga kuma dan uban tsoro daya mamayeta..
anty suad sai karkada kai takeyi tanakan kallon kalar nera da aka narka a sashen..
nur kuwa tafiya kawai take kanta kasa tana biye musu ne amma hanklnta sam baya jikinta har aka kaita wani makeken dakin
wanda tunda aka haifeta tazo duniya bata taba ganin irinsa ba ko a film..
tun ma kan ta samu nitsuwar karewa dakin kallo taji waihar an dangwalata akan wani katoton gado na zamani me masifar kyau da kuma laushi...
daga kai hajy zubby tay tanamai karewa dakin kallon mamaki ganin duk gidan bama dakin dayakaisa jin zunzurutun kayan alatu atake taji wani irin tsabar fushi da ruwan bakin cikin na tsiyayowa mata acikin zuciya dan tasan inda da adalci aida yar uwarta simran ne anan dakin ba wata yar yarinya ba.
batagama hadiyar hakan ba saiga hjy amira tana zuwa ta kalle nur firdaus tana murmushi sosai tace toh amarya nur firdaus yau mun kawoki dakin ki lafya and may this entire house be blessed by you Allah ya kawo kazantar daki in sha Allah ure the mother of the next mufasa generation.
ta kama hannun nur tay kissing tay mata murmushi dakyar nur ta mayar mata cikin sanyin murya tace nagode anty..
wani uban harara anty suad tabi hajy amirar dashi daga nan duk suka fice aka barta dan ta catching breath dnta ta samu moment of peace ita daya for a while.
atake anty suad tahaura sama maza maza ta kira lady saddika suka kebe da awani daki suka hau baza gulma...
ba zallan jiji dakai da tsanar talauci bane ita babban matsalar ta aranta shine matsayin da javeed zaizo ya daura nur akai bayan tasan duk wani makullin gundarin arzikin ahalinsu javeed ne kadai yake da cikakken iko dashi
ita kuwa hajya zuby
zamane gabaki daya ya gagareta dan komi cakkinta yakeyi aranta tun daga kamanin nur har izuwa yadda akayi komi cikin sirri batare da sannunsu ba, gani take tunda itama kenan taji kishin ganinta bata iya samun nitsuwa aranta ba toh bata tunanin yar uwanta simran zata iya jure haduwa da wann yarinyar gara kawai taje tanuna mata asalin halinta tasan bazama tazoyi agidan nan ba.
[09/05, 21:03] BLUE💙: EPISODE 38
Arewabooks@surayyahms.
Daga dayan bangaren kuwa ana fitowa daga sallahn magrib javeed
da sultan kawai aka bari acikin masallacin gidan mufasa suna zaune sauran yan uwansan kuma duk kowa yana shirine domin yakama gabansa dan dama hidimar tarban amarya matane kawai sukeyi banda maza.
zamansu bada wani jimawa sultan yafara tambayar javeed din acikin nutsuwa ganin yanxu hanklinsa ya dan kwanta sosai da akayi auren nan.
yace .."alhamdullh amarya tazo gida lafya toh yayane wasar tamu zata kare dan already nagaza brotherhood suna tsammanin akawo musu gawar razia tau da daddare amma basu san nipper dinsu yana hannun mu ba.
kai tsaye javeed yace masa cikin daren nan zan kashesa gobe sai ka aika musu da kansa sabida susan da cewa shirinsu anan ya lalace.
sultan yay murmushi yace hakan yay, dama nace gara a tura musu sako da gaggawa susani kasani duk dama by now suna da masaniyar cewa baka auri razia ba, sede basu san ma kayi aure ba,.. wanda tabbas hakan zai dada jefa rayuwar razia acikin long term threath dan ba zasu taba dena hunting inta daga gobe ba.
javeed yace toh wnn fannin naka ne ai
altho dacan nace babu ruwana da shiga harkan yarinyar amma sabida babyna zanso inga ta rayu naga bby tanasonta sosai.
sultan yace ni da kace mun hakane shirin da mun nemi wata yarinyar ba razia ba.
javeed yace aa, raziar dai itace dede sabida gidansu daya, komin su daya kuma bazan iya trusting wata y'a mace nadaban akan bby ba kuma kaima kasani muddin inaso plan dina ya tafimin clean witout any trace dolene sai na hada wata alaka tsakanin wacce zaka samar min da kuma babyna
shiyasa daka samar da razia kuma kace min cousins ne naji dadin hakan sosai already kaga suna da alaqa atsakaninsu.
...idan da wata ce da tuntuni nagaza sun san labari akan asalin wacce zan aura kuma da babyna bazata taba yafemin inna bi wata daban ba, amma yanxu kaga dai they have no idea i got married to her sabida sungama sawa aransu yar uwartan kawai zan aura kuma tama gudu tabarni.
sultan yace okay dats very logical..just make sure you kill the bastd tonyt gobe zan tura musu sakon and i wll have my men around razia.
muryansa kasa kasa yace ok, but once my other mission is over shiknn u can withdraw ur men around her.
da mamaki sultan yace meyasa isnt she family now
javeed yace no, bby is my only family now, kuma bana son nan gaba tazo taji labarin cewa i have anything to do with her sister's disobedience and diaspprance,i only use her for a while dan na kare rayuwar babyna kaga munyi 50-50 kenan ita ta shiga duniya shikenan.
sultan yace hmmm toh yanxu bakason allies sutaimaka mata a career tan kenan?
cikin datsar numfashinsa yace a'a, nafi tunanin akyeleta tashiga cikin duniyar datake son tukuna give her some time with it, ahnkli zatazo ta gane cewa iyayenta suna mtkr kaunarta and dat her dreams is poisonous snn da kafarta zata dawo gida gaskiya ni babu ruwana aciki.
sultan yace yeah got it
daga nan javeed baice komi ba har aka kira isha suka tashi sukayi
bayan sun idar sultan ya rakosa har wani sashe na gidan inda suke operation dinsu..
suna bude wajen suka kaiga wani drail inda aka tube sniper din tsirara dagashi sai guntun wando aka dauresa upside down javeed ya kare masa kallo yay tsaki dan yasan zaiyi lokcinsa anjima baison ya bata jikinshi da jini batare da yay ma baby saida safe ba.
saka wasu kattin maza yay akan suyi ta dukansa har saiya ya dawo....
daga nan suka juyo tareda sultan ya rakasa har gaban helicopter cewarsa nan da sati biyu zai dawo suhadu sabida maganan zuwa secrt mission dinsa akan nagaza yanaso ya shirya musu sosai sabida yanaso ne wnn karon ya shafesu duka a doron kasa.
daga dayan fannin kuwa Few minutes kawai nur tay a dakin ko motsawa daga kan gadon batay ba kafin nan janet tashigo cikin ladabi takawo mata ababen tabawa tajera matasu a gabanta wanda ko kallonsu batay ba sai ga nan hajiya Amira tareda da dan uwanta khaleefa mufasa sunzo cikin wasa da dariya da yar raha suka dan debe mata kewa, ganin she is tense kuma sunsan dama dolene zataji ta daban sabida yanayin gidan nasu dabaiy kama da normal mansion ba yasaka hajy amira ta dinga lallashinta akan ta daure tay zata saba da komi ahankli.
duk gidan ta lura babu me sakin fuska kamar matar. she is calm nd friendly duk dama itace karama in her late 30s amma kaf ta fisu saukin kai da ilimi shiyasa duk wani aikin daya shafi companies da administrative offices na ahalin mufasa gabaki daya itace take zantarwa.
hajya zuby datazo da buhun kishinta tana daga kofa talabe dan tagama kirkiro ababen da zata furta ma nur dan ta dagula mata kwakwala
jin muryoyinsu hjy amira yasaka tabuya har saida suka gama suna ficewa tashigo dakin babu sallama dede lkcin nur zata mike ta shiga bayi tay alwalan ishai kenan taji inuwar mutum ya fado mata abayanta.
adan tsorace ta juyo suna hade ido sa hajy zubby ta dan sauke nata idon kasa ta tsaya uffan batace mata
wani irin hade rai itama tay cikin sauke wata karsashhiyar numfashi takaraso
tanama nur din wani irin dan iskan kallo.
nur batace mata komi ba ahnkali ta koma ta zauna abakin gadon kanta na kallon kasa
saida ta dada karewa dakin kallo tanamai dada jin baqin cikin ba yar uwarta ba ne anan kafinnan ta juyo tabi nur din da wata iriyar harara tace hmm su amarya kenan wato ango bai shigo bako dats very good..he probably went to kill sumone or has oder for it.
wani iri nur taji saukar maganan dan bata wani fahimceta ba
karasowa tay ta dan dafa kafadunta da murmushin makirci tace au baigaya miki bane? u dint knw u married a killer
nur tadaga kai ta dan kalleta muryanta kasa kasa cikin share maganan da wani irin attitude tace excuse me, i think am having headache ma,am.
da wani irin mamaki ta kalleta tace hmm ohhh smart baki son ayi hirar mijinki dake ko, good, to dauko mayafinki muje kasa insu basu koya miki darajani ba ni zan koya miki you have to knw dat i am the mother of the house..
tun kafin nur ta amsa ta kamo hannunta da karfi itade batace mata komi ba har suka kai kofa tana janta da karfi da nufin taje ta boyeta in anzo magana dama tana da asalin plan dinta data shirya zata gabatar yau din nan dan tana matsayin matar gida bazata bari nur tazo ta raina matsayinta ba.
kuma tafison tun ayau tafara nuna ma nur halinta tasan cewa she is not actually cool with her kodama zatana ji tsoronta.
hawaye ya cika idon nur amma bata bari sun zubo ba, hjy zubby ta bude kofar sashen da sauri kenan zatabi da ita matakala kamar wanda akace mata ta daga kai kuwa sai ta hango javeed yana tahowa sanye da wasu kananan kaya wanda yasaka bayan dawowarsa daga raka sultan kenan yahau lifter ya sauko tanan
wani abu taji ya tsaya mata a wuya, shikuwa kallonsu yakeyi harya karaso wajen tunma beyi magana ta sake ma nur din hannu..
ransa aharde yace what is going on here zubaida?.....
atake tasauya fuskarta dan ta mugun tsanar yadda yake kiranta gatsau babu ladabi, tafara murmushin karya tace "kaita zanyi taci abinci a sashena dan bataci komiba kaga dama be kamata tazauna anan ita daya da yunwa acikinta ba beside she can sleep with me for tonite in yaso gobe ta dawo wajenka.
yi da fuskarsa yy kamar muryanta yana irritating insa ya yace okay is enuf you can go pls, i am here.
dan kyabe baki tay tace toh Allah ya baka hakuri ango javeed amma ai anty suad tace abar amarya ta huta meye laifi inna tafi da ita can din ta zauna dani..
baiko kulata ya kamo hannun nur din ya jawota gefensa very gently kanta na kallon kasa suka koma ciki
ran hajy zubby a mugun dagule tabisu da wani irin mugun kallo snn ta ja kafafunta tabar wajen da mugun bacin rai dan javeed ne kawai ke treating inta haka har take iya kyaleshi sabida tasan duk gidan babu me ganin lefinsa komi yay ba dede musmn ma a idon babansa.
daga bangaren su javeed kuwq suna shiga dakin ya wani irin jawota jikinshi ya rungumeta sosai yana dan sauke mata ajiyan zuciya...
its felt like he waited for he forever to come to his arms wani iriyr rungamar dayay mata yasaka taji duk ta rude
kukan da bata san nameye bane ta fashe masa dashi ya dagota suka hade ido yace" "shushh bby..did she say sumting to u..
kin amsa shi tay tana masa hawayen adan shagwabe...
ya dada rikota suka koma kan gadon ya zaunar da ita yace "wait here ina zuwa kinji? bata san ma ta gyada masa kai ba
..tana kallonsa har ya fice agaggauce..
Direct sashen hajya zubyn yay lokcin ta shigo kenan tana jeka ka dawo da waya a hannu tanata kkrin tura text wa mijinta dake can sashensa tare da yar uwarsa suad suna magana
dan bataso ace yau basu hadu ba, dan bataso ko kadan tabawa nur peace of mind na kwana daya shiyasa take neman wani dalili da zai saka adawo mata da simran gidan da zama na dindin.
tana cikin wann nazari taji a banko kofar dakinta suna hade ido da javeed ta koma baya adan tsorace
ta harde rai tace what is the meaning of this javeed? bayan ka gama rainani a gaban matarka sai kuma kana shiga ma mutum daki babu sallama...
wani irin kallo me darsa fargaba yake mata harsaida ya karaso gabanta sann yasaka hannu a aljihu yaciro wata muguwar hand gun yay kooking
...
acikin matsanancin rawan murya da tsoro ta runtse ido tace hasbnallahu wa neemal wakeel javeed meye haka jv what did i do..raininkan nan ya fara isata.. kawai ta fashe da kuka.
kan gadonta ya nuna mata da bindigar a mugun tsorace tabi ta zauna jikinta na rawa rawa ya karaso ya tsaya akanta fuskrsa a mugun murtuke..
kara murda bindigar yay snn yace zubaida lets maintain our relshp ta inda baki shiga harkata nima bana shiga naki stay off my wife, my future kids nd everything dat has to do with me dan duk wani shaidan din dake zugaki ki shiga harkan mata ta is only leading u to ur grave wallh bbu abunda zai hana na harbeki idan nasake ganin kafarki asashen matata batare da izinina ba do not ever hold her hands again with ur dirty looking face.
stay in ur lane...
wani irin ihu tay jin ya harba bindigar daf da kafarta tay saurin firgita ta daga kafar zata tashi ta gudu agigice tabi ta fadi qkasa gabaki daya saida taji kamar zata saki fitsari
ihu tafara masa tana cewa "are u out of you mind...
shiru yay yanajin sautin takun takalmi yamaida gun dinsa aljihu sai kuwa ga babansa ya karaso
ya kallesu da mamaki
ganin jikin hajy zubby na rawa karkar zata mike akasan yazo da sauri ya tayata
yana kallonsa yace javeed lafya??ya naji karar bindiga kuma i hope u guys are not fighting again..wai yaushe zaku dena wnn haukar ne??....
zatay magana javeed ya wani irin gallaza mata harara yace dad
ynxun nan matata tace tace min hajiya taje tana nema awajnt shiyasa nazo and she is sugesting i shud give my wife's maids some guns, isnt it?
murmushin dole kawai hajy zubby tay batace komi ba javeed yakama hanyarsa ya fita..
yana fita alhaj attah ya kalleta yace zubaida meyafaru?[16/05, 19:22] BLUE💙: EPISODE39
AREWABOOKS@SURAYYAHMS
waje hjy zuby tanema zauna abakin gadon snn tafara matso hawaye mai cike da wani irin salon makirci da kuma bori.
ko kallonsa batay ta shiga cewa"what did you want me to say to you now alhaji bayan kai kullum baka ganin lefin danka javeed akan abunda yakemin
cikin gyara tsayuwa alhaj attah ya dubeta a tsanake snn yace shiyasa na tambayeki nace meya javeed din yamiki pls dont be a child zubaida..
tasowa tsaye tay tanamai kallonsa cikin yanayin rashin jij dadi da bacin rai tace"why don't you ask your son mesa kai bazaka nuna masa cewa ni tmkr uwa bace awajensa, koda shike Duk abunda yake faruwa agidan nan kaikake jawowa inba haka ba ace duk zaman da nay dakai da yardan dake tsakaninmu amma haryau ba adena nuna min cewa banida wata matsayi agidan nan ba, ace yau auren javeed guda amma dai baza agaya min ba snn yan uwanka sai suzo sufini iko akan komi na auren javeed sai kace ba gidana akazo ba.
cikin katseta yace toh meyakawo wnn kananan maganar kuma zubaida?
dan dauke kai tay tace abunda yajawo haryau javeed bai aminta da ni ba, yana min kallo kamar ni na kashe masa uwa yanxu ma cewa yay karna taba mai matarsa bayan kowa yaje sun gaisa har amira tanada bakin min haibaici akan haihuwa, alhaji ka fito fili kagayamin inde har banida iko akan matar javeed agidan nan gwara in sani kaga saina fita aharkansu tundani banza ce shiyasa ma aka shashantar da batun alakarsa da yar uwata simran dan tsabar ba adamu da emotional damage din da zaa causing mata ba ai inda ana daraja ni agidan nan nasan wallhi wallhi da baza'a walakanta yar uwarta haka ba, pls alhaj i need my sister close to me in dis house ko kawai ni nakoma can naje na sameta, haba. nasan wnn auren zaiyi affecting din aikinta da mental health inta acan yanxu wazai kula da ita in bani ba
..kaima ai kasan wnn auren cin fuska akayi wa simran agidan nan alhaj kaifa dakanka kasan yadda simran take mugun son danka javeed idan ni ba akaunata amma ai this is not fair to the poor girl.
hakannan ta dinga kakalo hawayen makirci tana zubo wasu manyan maganganu wanda duk yasan zai iya faruwa dan yasan halin dansa javeed sarai kuma yasan yar uwarsa suad, but he cant choose her over them kawai sai baice komi akan haka ba yay shiru yana jinta harta gama tay shiru.
iyaka akan batun simran datafi zakewa akai din kawai ya amince mata dan shikansa abun na cikin ransa sumtimes ma yarinyar tana bala'in bashi tausayi shikansa yasan dai dolene simran din taji babu dadi intaji javeed yay aure..
nan ya kalle hjya zubaidan snn yace mata toh maganan ya kare,he will personally compensate her sister with a brand new privt hospital kuma zata iya dawowa tay zamanta agidan harsai tasamu peace of mind inde abunda take so kenan badamuwa..
tunda alhaj attah ya furta mata hakan taji zuciyarta yay mugun sanyi dan tasan muddin simran ta dawo they wll have million ways da zasu cimma burinsu akan javeed msmn ma dataji kishin kishin cewa nur will be here until a year before the family acceptance ceremony..
aranta tace in sha Allah sai ta nuna ma kowa a gidan cewa yar uwarta is a better option ba amaryansu ba musmn ma data san lady saddika zatana take musu baya.
dagata dayan bangaren kuwa tun ficewar javeed daga sashen nur hawayenta kawai tashare kafin nan tahau kan wani karamin sallaya tay sallan isha'inta a tsanake daga nan kocire kayan jikinta batay ba ta tashi ta haura kan gadon ta dan aje kanta dake mata wani irin ciwo akan lallausar pillow takwanta cikin lumshe ido tay shiru..
wani irin rudani marar misaltuwa ta dingaji aranta irin feeling din nan na bakasan me zakayi ko me kakeyi at the moment ba.
ji tay kamar yuwar aurenta da javeed din seems like a lesser problem dan being sorrounded by all these old geeky women dat look evil and egoistic dan shi kadaima wani abun tashin hankli ne agareta.
ranta kusan a dagule yake dan bata san ma me takejiba dan wani bangaren na zuciyarta zugata yake ta gudu, wani bangaren kuwa cemata yake ta dan kwantar da hanklinta tay tunanin wani mafita tukuna.
acikin kwakwaltarta tasan babu wani abu