Chapter 91 Reading NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt Arewa Novels

NUR FIRDAUS BOOK 2 HAUSA NOVELS COMPLETE BY SURAYYAHMS.txt

Author :  SURAYYAHMS Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   91 / 112

270K to 273K   out of 335.4K words

da dariya har tazame kasa tana dariya sosai

dakyar cikin nunfashi tace stop first love zakayi lattin sallah kuma kaga zamuje gidanmu anjima kace

saukar da kafarsa yay akasa yace yes maam just cant wait to see ur home little mamah.

karamin murmushi tay masa ya mayar mata da kiss asaman goshinta sann ya wuce bathrum yay wanka yay alwala ya fita yaje masallaci.kiji tsoron Allah karki karanta abunda baki biyaba mutuwa koyau ko gobe dan haqin da kika raina saiya hanaki kwanciyat kabari 0806071224
chat me and pay

tun ficewar javeed sallah babu abunda nur ta tabuka face dan karatun qur'ani da wasu yan azhkar data sabayi kowani safiya.

tuntuni na'ima ce ke kawai me shigowa tana mata hidima itadai tunda tabi lafiyar gado takwanta tayi shiru banda tulin tunanin haduwarsu da mrs haseena babu abunda takeyi.

wani irin abu takeji a ranta me kama da tsoro da kuma fargaban abunda zaije ya faru acan duk dama bawai ya darata can can bane tunda tasan da javeed zasuje ba ita daya ba

kawai dei bata son ta gaya ma javeed komi ne ita de addua takeyi aranta kar Allah ya sa mrs haseena ta zagar mata mijinta kotaci mai mutunci dan tasan duk wani abu daya shafeta bataba ganin alherinsa ba sai muninsa komin yaya cigaba yazo mata a rayuwanta saita kushe shi.

tana kwance ahaka har wani gajiyayyen baccin bazata yay awon gaba da ita.

Javeed bai dawo ba sai can ana neman 7:30 am dan saida yay exercise sosai ya warware stress din jikinshi snn yadawo dake babban gidan sama ne suna da sashe sashe aciki kala kala a daya daga cikin room din aka masa body spa ya samu full body rest and facial glow lallausar fatar fuskarsa data ji gyara har tana wani irin kyalli.

baccin minti sha biyar kacal ya samu bayan nan kuma waya kawai yaketay with God knows who dan ya jima yana magana wanda ake tsammanin case din senator farida bala ne and few important business calls.

bayan ya kammala ne janet takawo mai mint tea yasha kafin nan yadawo dakin yasamu lokacin nur firdaus har ta sha baccinta ta farka fitowartta a wanka kenan na'ima kuma tana kan gyaran dakin.

gyaran muryan dayay yasaka na'iman ta aje komi tafice da sauri ta basu waje

karasowa yay ya amshi hair dryer din yafara bushar mata gashin yanayi suna dan hira anan takejin cewa sakon invitation dinsu ya isa kaduna and all her kaduna family will join them by tmrw dan tun da asubahi ticket din jirgin da ya aika musu zai diresu a Abuja da hotel dinsu, masu musu aiki, da komi har da kalar motocin da zaina zirga zirga dasu ya shirya musu.

yana gama bushar mata dakan ya umarceta akan data saka long throbe da hula dan wasu ne daban zasu shiryata.

bata mai musu ba ta killace jikinta naima ta kaita dayan dakin wajen wasu make up professionals quite friendly babu abunda suke tuna mata face abokinta frankie a kaduna.

within 35 minutes suka shirya nur da natural feline nubian queen make up yadda jikinta da face dinta yay smooth tana glowing kamar wata hasken wata kai zaka rantse plastic surgery aka ma hanci da bakin ta dan kusan komin su perfect suka jaa her eye brows,lips dinta, da yadda suka saka ma idonta bakin original kajol yay wani irin sexy eyes of a desert queen shape wayyooo kamar ka saceta.

..acikin wasa janet take gaya mata ai wayann sune zasu mata make up na aurenta gobe and she keep wondering how she will look dat day cos damn inta kalle kanta a mirror taga kalar kyan datay kawai sai kaga murmushi ya kufce mata.


bayan sun gama mata komi daya ajikinsu ta kaita wani killatacen waje ta hau tayata saka kaya.

within some minute nur ta saka wata calm olive green designer Abaya me dauke da floor length dramatic drape that looks regal and matured all the way from house of sara al-madani irin royal emirati tailored piece din nan wanda saima ajikin manyan manyan matan sarakun labarawa ake gani

adon jikinsan ma kawai abun kallo ne daga sama har kasa wasu small small white diamonds stones ne da akayi cutting dinsu into pearls size shape, just have one of these stones and ure a fucking millionaire anjerasu ne akan abayan tagaba daga sama har kasa da kuma edge din mayafinta.

her heel cover shoes her clutch bag and her breathtaking jeweries are all from limited catier collection matured silver colour to match da stones din jikin kayanta.

bata gama Amincewa tay mugun kyau ba saida taje daki ta samu lokacin javeed shima yagama shirinsa kenan yana gyara zaman double jacket signa royale all black long suit dinsa data kara haskashi farin fatarsa yay wani irin smooth nd fresh kalar madara

suna hade ido yay freeze snn ya mata unxpected cute photo da wayarsa yasaka a screen saver dinsa atake wanda abune da bata taba gani yasaka agaban wayarsan ba.

tsabar tana cikin nishadi da kwancyar hankali har mancewa ma tay da cewa gidan mrs haseena fa zasu nufa 10:30am suka gama breakfast dede lokacin mr aqeel da sauran qurds da zasu rakasu suka iso.

6 Asemblies of matte Black G wagon jeep da bullet proof RR guda daya wanda shi da ita ake jansu aciki.

the remaining ones gurds ne aciki suka biyosu abaya within some minutes sai gasu nam ajere cikin anguwar gwarimpa

dosuwarsu street din a convoy yasaka ake ta kallon su kamar ba anguwan masu shi ba

barinma maman' sa'id datay sauri ta fito bakin gate dinta da daurin kirji talabe taciki tana lekawa ta bulin gate ganin motocin sun kwaryo kwana ta gate din mrs haseena dan tunda mrs haseena ta shiga iddar mutuwar mijinta bakasafai suke ganin ba'ki suna zuwa mata ba, sunyi gulman hakan har sun gaji musmmn yadda kowa ya share tashar mrs haseena

daga shigarta iddar zuwa yau two good months kenan tana cikin wata na ukun amma ko yar cikinta laylan ma dakyar ake ganin wulgawarta in badai wani fitina ne ya kawota ba.

dan haryau walakanci da cin fuska kawai layla take kwasa agidan adnan wanda ya saka ta zama jaka jaka dan wa karuwar sa khaleesat daya kawo gidan ya aje suna zaman dadiro wanda uwarsa kuma ta goya mai baya.

kullum gidan auren layla acikin matsala yake sabida komin dare da zatay awaje haka zatazo tay ma adnan da karuwarsa hidima agida intaki kuma ya jibgeta iya son ranshi gashi yama dena shiga dakinta tun da khaleesat din tazo ta sauya mai rayuwa he is now the big boy he once were kyansa ya dawo yana daukar wanka yana aikinsa sosai yana wasa da kudi amma layla inta ga kudi toh sai in ta sata acikin acct din su na kungiyar siyasa she remain miserable and depressed gasho rashin mrs haseena yasaka da ita kawai hajy mairam take amfani a media yanxu

babu labarin halin da layla take ciki wanda mrs haseena bata sani ba koda ta zauna waje daya ma abun sai yafi ci mata rai duk dama laylan bawani kulawa da ita takeyi ba amma bakaramin ciwon walakncin datake sha agidan adnan takeji aranta ba.

11am on d dot cars din mufasa suka iso kofar gidan mrs haseena wanda ko horn a gate basuyi ba wani murjejen qurd ya fito da master key dinsa ya bude musu gate din lokcin malam liman na zaune a kofar dakinsa kawai sai yaga ana bude gate
kamar wanda akay ma gate din sihiri ta budu..

ahujajan ya taso saidai ganin kalar motoci da kuma fuskokin gurds din dake shigowa gidan yasaka jikinshi ya hau bari da matsanancin fargaba ya ja baya yanata kallonsu

tunda aka haifesa bai taba ganin motoci na alfarma ire iren wnn ba motocin security biyu suna waje sun tsaya heavily armed with guns ata bakin gate.

uku kuma suka shigo cikin harabar tare da nasu javeed da suka sakoshi a tsakiya

malam liman yana ganin gurds sun fito da bindigogi a hannu sun tsare cikin gidan da mugun gudu yay ciki duk ya rude yaje ya samu mrs haseena tay wanka dake idda take fuskartan nan fayau bata shafa mai komi ba tagama hada break fast dinta kenan ta kawo dinning tana jera tea set me dauke da kakkauran tea da toasted bread da indomie wanda ko zaman ci batay ba malam liman ya fado falon ajirgice ya zube a gabanta har yana haki yana furta hajiya hajiya..

a mugun tsorace tahau tambayarsa meye haka malam liman wai dirin me nakeji a gidan nan ne suwaye suka zo

dakyar yay controlling rawa rawan da jikinsa yake yace hajya wallh wasu irin mutane ne suka shigo, nide Allah na kallo ban bude musu kofa ba kawai gani nay sun bude sun shigo da motocinsu hajia sun rike manya manyam bindigogi...

a mugun rude tace me? kace bindiga.. tunbe karasa amsa taba ba amugun tsorace murya na rawa rawa mrs haseena tace kacefa bindigogi agidana? kuma kace nan gidan sukazo amugun rikice tace innallillah nima anzo akashe ni kenan kamr yadda aka kashe mijina wayyo Allah na ma shige uku

kusan tureshi tay ta mike tsaye zata bar kan dinning din ta haura sama da niyyar zata boye kanta

tana mikewa tsaye a mugun daskare ta tsaya cakkk ta kasa motsi jin sautin sallamar nur firdaus daga bakin kofa wanda bazata taba mancewa ba dan nur ce kawai me musu cikakken sallama in zata shigo gidan.


da wani irin kakkarfan shock me tafe da tsananin rudewar tunani tajuyo a daskare ta kalle kofar falon sai caraf suka hade ido da nur firdaus.

wanda tun da suka hade ido mrs haseena ta shiga wani irin shockk dan sai datay akalla minti bakwai masu kyau batako motsi tsabar rikocewa da kuma rudewar da taji kwakwalrta ya fada ciki gadai muryan nur tanaji amma kwata kwata da fuskar da kayan duk beimata kama da na wanda nur firdaus zataji qamshinsa a duniyan nan ba.

daga cikin kokon zuciyarta har ixuwa brain inta tambayarta suke ko anya wann nur firdaus din ne koko wata aljana ne daban tashigo mata gida me tsananin kama da yarta nur firdaus

in speed of secnd sai data mata wani irin kallon tsoron dayakai zagaye hamsin da biyar acikin kwakwalrta tana dada convcing kanta ko wann yar cikinta ne ko ba yar cikinta ba

gani datay nur ta sauya mata gabaki daya tay haske tay bull ga tsabar kyau kamar wata hamshikyar arabian princess infact she dint even look close to nur din data haifa a baya.

daga nur din sai javeed dake bayanta suka shigo cikin falon
duk securities dinsu na waje a harabar gida.

malam liman ma sai kallonsu yake kamar yawu zai sauka a bakinsa jikinsa har yanzu na rawa rawa dan harga Allah kallon aljani yake ma javeed dan shinema yay karfin halin amsa sallamar javeed din dakyar gabaki daya ya manta da cewa ya taba ganinsa agate din sun sau daya

ganin dukkansu sun shiga shock sun kasa motsi yasaka nur tay gyaran murya da ladabi tace Asallamu alaikum mummy can we come in??...

tun kan mrs haseena ta kwaco hanklinta da wani irin mamaki malam liman yace ikon Allah nur..fir--fi...ddausi???

nur ta kalleshi da murmushi me sanyi tace malam liman baka ganeni bane kaima? nice..nur firdaus...ina kwana

hawaye zirrr suka fara sauka masa a idonsa yace tabbas masha Allah Allahu akbar ashe zan sake sakaki a idona nur firdaus kai amma yannan ina kika shiga haka tubarkallah gabaki daya kin canza masha Allah..

dan wnn maganan da sukeyin ne ya dawo ma mrs haseena hanklinta tagane cewa tabbas fa nur firdaus dinne bawai ba

kafin nur tama amsashi
Mrs haseena ta daga ido ta kallesa da wani irin hade rai tace malam liman ka fita ka bani waje....

jikinsa na rawa har ya fita yana kallon nur da tsananin mamakin ganin sauyawarta a idanunsa.

cike da tattaro makai nitsuwa mrs haseena ta kara step daya ta ma nur wani irin kallon tsananin mamaki

a ladabce nur ta tsuguna kasa da sanyin murya tace ina kwana mummy

Cikin tsimewa tace
'Nur firdaus...haka kika dawo? ko ince haka abbakar din ya maidaki?ohh. hmm to what did i owe dis visit....

neman gafara?
danasani?
karya, da burga?
ko kasheni kika zoyi?

tsaye nur ta mike ta kalleta da sanyin murmushi snn tace Ko daya mummy..

cikin katseta damata kallon up and down tana mamakin irin murjewa da kyaun da tay da kuma super expensive kayan data saka ajikinta cikin watsa musu kaskantancen kallo tace

"Toh. And who is this man
dakika shigo min da shi har cikin gidana.

Da murmushi nur ta juya tareda kama hannun javeed lightly tace "mummy, wann shine miji na.

saita kalleshi da sanyin murya tace mine, this is my mum
..please say hi.

javeed ya dan kara step daya zai gaisheta

a mugun daskare mrs Haseena ta kare mai kallo ganinsa namiji har namiji cikin matsanancin mamaki ta karemishi kallo snn tace kai dakata min malam ya isa haka...inka matso kusa dani saina wanka maka mari are u out of ur god damn mind?..

yana daga idonsa ya xuba anata fuskarsa kamar dutsi yace mata.."no..i am not...
Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446
[02/07, 16:23] Ladysu: Babu wani abu mafi muni da abun tsoro kamar kaci haqqin mutum bakajin ko dar dar aranka littafina ba kyauta bane kudi ake sawa ake karantawa ga wanda imaninsu yakeda saura chat me and pay via 08060712446

yana gama rufe baki tabishi da harara a tsime tace "then back off man.. harkaine za'a kawo ace min kaine mijin nur firdaus?mtss..makaryatan banza makaryatan wofi.

kallon nur tay tace ke nur fiddaus ki kiyaye ni, wallh ni ba sarar wasanki bane.. ko a tsammaninki banajin duk abunda ke faruwa dakene acan kaduna?abbakar yaje ya lalata ki Ai Allah saiya min sakayya tsakanina dake da kawunki snn harku mutu bazaku ga bayana ba, wato har yagaji da turo min yan jarida suna tutsiyeni agaban mutanena suna neman su tozartani da batunki..ehh yen yen yen ur doter is the owner of this and dat, and so fuck what? dan kawai anuna min ban iya tarbiya ba? kee!! kije ki mallaki duk wani gidan marayu aduk duniyan nan it wont change the fact that naci dubu sai ceto, da ke da kawunkin wallh baku isa ku kuntata min ba karya kikeyi wallah. inba neman gafara ba ne yakawo ki am sure dan kunji labarin cewa wancan salon naku bai haukata ni bane shine aka canzaki aka miki surgery kikazo min da wani kato har cikin gidana wai shine mijinki? Nur fidaus wannan ne zai aureki? just look at ur self wani saurayi ne zai aureki? ko da shike kyan fuska kawai kike dashi yanxu..see, idan miji kike son nunamin quit this games and beat your chest ki daukoshi, dan nariga naji labarin wanda abbkar ya jonaki dashi, layla tace min tsoho kika aura me mata uku kece ma ta hudu, hehehe wato dan kar ince haqqina yakama ki barikije kiyi hayar sutura da namji kyakyawa dan gaye ki kawomin ingani ko?..kina cika 18 Abbakar yakai case dina gaban lawyers yace i am too toxic for u shi zai rikeki ashe iskantaki kawai zaiyi..so why are u soo desprate to impress me now.

cikin share duk wani abunda tafada nur tay murmushi me sanyi snn tace mummy yanxu dai duk ba wann bane ya kawo mu..dama mijina ne yake son muxo nan personlly musanar dake cewa za'ayi official hidimar auren mu in sha Allah gobe anan Abuja.

mrs haseena tana mata wani irin kallo tsana tace ohh shi mijin naki nema yace kizo ba ra'ayinki ba kenan..hmm, cixa labbarta tay alaman wnn furucin yay mata zafi bana kadan ba dan tafi so ace nadama da danasani ne kawai ya dawo da nur firdaus gidanta.

cikin gyada kai tace wani hidimar aurene bayan wanda kika kirani a kaduna? ohh ohhh dama can auren xobe yamiki ne, koko auren kudi cos i can see frm ur dress dat ure now a wealthy woman wearing catiers and limited designer dress woww hhmmm

bakin ta atabe tafara kallon nur din tunda daga shoes dinta and belive u mean taga jerarrun diamonds din jikin abayan sarai amma kwakwlrta bazai iya daukar gaskiyar ba sai kawai tay pretending kamar bata gani ba

in total disbelieve tace ohh nagane, so, Abbakar ya bada ke wa tsoho saida kika gama baudewarki agidan tsohon hala ma kasheshi kikay ya mutu shine yanxu kika samo wani saurayi na yin burga za'ayi na musuluncin dashi ko?


nur na budan baki zata amsa javeed yay saurin amshe maganan muryansa very stiifff but calm yakalle mrs haseena yace ma'am, are u listening to her at all?

juyowa tay kansa a mugun zafafe tace yes mr man,nafika fahimtar maganar dake fita abakin yar cikina dana haifa kai ne dai wawa shashashar da baka santa ba amma ni nan nasanta, babban munafuka ce, muguwa..she might deceive u but she cant deceive me

da sauri Nur ta kalli idanun javeed da marairacewa dan already idanunsan ya sauya kala yay jaaaa tariga ta san kuma baida hakuri sosai

Dada matsowa jikinshi tay ta dan dafashi suna masu kallon juna da muryan lallami me cike da shagwaba tace mine, can you let me speak to her alone?..

fuskarsa a mugun dore yake mata kallon bazai motsa yaje ko ina ba. yanayinta kamarna wacce xatay mishi kuka tace mishi Dan Allah..please..Honey.

da kyar ya saussauto saida ya kalli mrs haseenan da wani irin mugun ido snn yace okay..sai ya juya cikin nitsuwa ya dan fita ya tsaya a daf da kofar falon inda baijinsu sosai yay shiru dan zucyrsa bakaramin tafasa yake ba cos no one has dared to call his wife evil names this much agabansa har kuma yay shiru.

Javeed na ficewa mrs haseena ta dawo daga cikin mamakin data shiga ciki, da har ta bude baki zatay magana cikin katseta da daurarren fuska nur tace ya isa haka haba mummy after all these years yanzu baki da wata kalma mekyau da zaki iya fassara ni dashi sai muguwa ko munafuka har agaban mijina??
,..all ive ever asked was what have i ever done dat is so wrong da kikemin irin wann tsanar, mummy in baki kaunata har haka toh

91 / 112