Author : SURAYYAHMS Category : Romantic Hausa Novels
these organinsation na FSB da CIA dake da boyayyan cade da nagazas
ana tsammanin kowa gwamnti tay reviewing mutuwar nagaza snn ta rubuta report da medals da sauran promotion da za'a karawa javeed mufasa duk dama basu gayawa kowa cewa javeed baida laifiya sai amintattunsu daidaiku..
wannan shirun ya bawa simran dama ta dinga matsawa tana kawo maganganu wa lady sid akan jikin javeed baya wani motsi kawai akaisa asibiti batace musu komi sabida anty suad itama tana can waje tanata kiraye kirayen can morocco ana neman mother hauwa daga lady sid sai simran sai hajy zuby ne awajen banda zugata akan akai javeed asibiti babu abunda takeyi
Nur tana jinsu taki tace komi tahade rai sabida tasan duk tsiya dai simran bata isa tasaka a daga mata mijinta anan akaisa wani waje ba Allah Allah ma take wani abu ya hadasu tagaya mata magana me ciwo sabida mugun zakewar datake mata akan mijinta ya fara isarta sai take ganin kamar rainin wayo ne kawai.
kusan ince yunwa ne kawai ya korasu a dakin simran ta fita da baqin ciki rashin samun daman taba koda hannun javeed dake nur tay babakere ta zauna a kusa dashi
sunje cin abincin kenan nur ta umarce likitan da akan ya kulle kofar shiga zata ma mijinta ruqiya tunda daxun karatun qur'ani tay jikinsa ya fara responding..
Dake suna girmamata kai tsaye yasaka ma kofar biometrics inda zallan jinin mufasa ne xasu danna kofar ya bude wani daban ba iya shigowa ba.
banda janet dake wajen da shi likitan babu kowa nur tay alwala tay sallahn azhr tana idarwa ta dawo gefensa akan gadon ta zauna tareda cigaba da karanta suratul baqararta
likitan da janet dake ciki suna zaune shiru sunata lura da monitor din ko zai motsa
wajajen karfe uku dede sai ga lady sid da ayarinta sun dawo simran hartaje ta canja wani kaya ta saka riga da wndo
mr aqeel na tsaye awaje tareda masu gadin kofar suna kallon su basuce musu uffan ba suka dinga danna kofar suna masifa amma bai budu ba,...
lady sid ta kira mr aqeel shikuwa ya gaya musu ai matar general tace kar abar kowa ta shiga ciki daga nan sai bai kara musu wani bayani akai ba.
wato tsabaragen masifar da lady sid da hajy xubby sukayi har bakinsu na tara kumfa duk tsiwarsu kuwa ba abude kofar ba.
har can da suka gaji suka je sama suka kira anty suad suna ta masifa sun harhada sharri cewa ai nur ta musu rashin kunya ta koresu a dakin tasaka an kullesu awaje
haka tazo itama sai sukaga tana dannawa kofar ya budu...
tama lady sid din wani mugun kallo a mugun hatsale tace siddika kikacemun kofa baiya buduwa?? kafin lady sid ta amsa taja tsaki tana shiga ciki suka bita yuuuuu sai samu sukay nur tanakan masa karatu zufa ya fetso masa ajiki
likitan duk ya rikice yana kan masa kwaje kwaje dan tunda aka kawosa kamar dutsi yake jikinshisa kuma is cold harsai nur ta fara karatu sai kaga yay dumi yau kuma sukaga har zufa yake fitarwa..
anty suad dataga haka sai bata bari sun katse karatun nur ba ido kawai tama janet ta kadosu duka suka fito har waje
nan janet take mata bayanin komi agbansu ran hajy zubaida ya turmushu ya mugun baci dan harta kasa boyewa musmn dataga anty suad ta dada aminta da cewa ciwon javeed akwai sihiri aciki dan haka dolene abar nur tana karatun akai akai kafin asan nayi dan itace kawai yanxu hope dinsu kafin mother hauwa ta fito.
wa janet kawai ta bude kofar tace ta zauna tana lura mata da komi idan wani abu ya canza ko ya fara yin tsanani tazo maza ta gaya mata tana falo
janet tana shiga simran dake jin gigin kishi da haushin nur ta wani harxuko zata shiga wani jawowar walakanci anty suad ta mata ahatsale tace "Ke zan sassaba miki ni ba sa'ar wasan ki bane kibace min anan wajen nace miki konaci ubanki
..
kawai simran ta fashe da kuka tafara cewa wai itama ta iya karatun qur'anin
lady sid zata saka baki anty suad ta rufe ido agaban security ta zagesu tsaf tsaf tace ma simran da irin dressing inta da gashin dokintan nan saidai ma taje tatara ma javeed wasu shaidanu na daban..
hakanan ta fatattake su suka dawo kasa kowa na bambami simran tabi ta kwanta ajikin lady sid tana wani kukan makirici wai anraina ilimin addininta anty suad batace uffan ba taki ta kulasu..
hajy xubby kuwa haushi ma ya hanata zama a falon dakinta taje ta kulle kanta tana ziriya a cikin matsanncin damuwa
yanzu ya zatay da wann dan iskan karatun da nur firdaus ta tsirayi wanda yake bawa family hope har ta ina knan ita zata samu nasarar kawo maganan kai javeed asibiti? wani irin ihu tay adakin tana fashe fashe tana tsinewa uwar data haifi nur firdaus dan da wasa da wasa yarinyar nan tana neman ta zame mata wata babban damuwa a gidan nan.
gashi batason ko kadan simran tasan cewa mahaifin saratu yanaso su hada hannu sukashe javeed ne dan tasan in simran ta sani wallh bazata taba taimaka mata ba sabida tanason ta auri javeed koma yayane
ita kuma gani take gara javeed ya mutu akan alhaj attah if not cin kudin mufasa zai mata mugun wuya..
tasan dai in javeed ya mutu alhaj attah will likely die naturally kenan babu case a tsakaninta da tsafin su mother hauwa..
tay tunanin duniyar nan amma komi yaki adding mata up haka nan ta zauna durus akasa a tsakar dakinta tana tsinewa nur firdaus ranta aduk adagule da fargaba.
Daga cikin gidan kuwa nur bata tsaya da karatu ba saida aka kira asr tayi sallahn na'ima ta kawo mata madarar aya da dabino dayaji herbs da kayan kamshi da suke hada mata da yamma kullum shima dakyar tasha rabi
ta zauna tanata masa addua tana shafa masa har saida biyar na yamma yay su alhaj attah tareda sultan suka dawo dubasu..
daga shi sai sultan da anty suad sukaje dakin likitan yace musu alhamdullh his vital has improve to 1% amma sai an dage sabida level of jininsa yafara dropping..
dr ruqayya aketa jira ta dawo a toshe wnn wajen dayaki rufuwar
itama ba asameta a wayar ba haryanxu
hakanan har dare yay
babu wani abu daya sauya face nur datake kokari akansa sosai
dan ita dayanta ta tsaftace shi yau ta gyarashi....
acikin daren sultan ya koma abuja akan zaije ya dawo gobe..
simran da lady sid ne suka kaiwa hjy zubby gulman halin da ake ciki na cewa dr ruqayya bata dawo ba jinin javeed kuma yafara tsotsewa.
wani irin farincki hajy xubby taji aranta atleast tana da abubuwan da zata gaya ma saratu da ubanta inda sun kirata gobe dan haka taji wani sanyi ya mamayeta sosai
a fili kuwa koda ta fito da dare sai kukkuni takema alhaj attah tana shan qamshi tana cewa ai tace akai javeed asbiti kawai abar zancen jiran Dr ruqayya anki jinta toh gashinan jinin sa na karewa.
shidai baice mata komi ba
Da dare nur tay bacci agefen javeed dan kadan ta runtsa kafin nan ta tashi arond 4am na daren tay sallahn nafila ta cigaba da masa karatun har saida aka kira fajr tay sallahn fajr ta cigaba da masa ruqiya inda takai can can aya ta 102 "wattaba'u..ta memetashi sau uku sabida anan ne Allah ya bada bayanin inda aka sauko da sihiri da kuma cewa kowani irin sihiri baya aiki ajikin mutun face saida cikakken ixinin Allah kusan sai uku nur ta maimata wnn ayan kafin ta wuceshi,
aya uku naganbansa ta karanta javeed yafara shako muryanta kasa kasa a brain dinsa sedai yay yabude idonsa koya motsa jikinsa ya rikota ya kasa duk dama yara jin muryanta sosai..
[01/06, 20:07] BLUE💙: EPISODE 75
AREWABOOKS@SURAYYAHMS.
javeed na jin muryan nur amma ita kuma sam bata lura da komi ayanayinsan ba har tagama masa karatun qur'anin snn takara debo ruwa me dumi ta dan tsaftaceshi sama sama tana gogeshi da karamin towel tana dan masa addua duk wann yanajinta amma baisan aduniya yake ko a lahira ba danji kawai yakey ya kasa bude idonsa ya kuma kasa motsi..
6:30am janet ta farka daga dan baccin data samu kafin asubah cos she watched him all night ayayinda nur take sallahn dare...
cikeda girmamawa da tausayi ta rusuna ta gaishar da nur zata shiga toilet kenan nur tamika mata ruwan data gogeshi akan tazubar mata acikin sink harta amsa zata wuce sai ganan Alhaj attah tareda su anty suad sun shigo..
cike da ladabi janet din tafara gaishesu suka amsa snn ta wuce cikin bathrum da ruwan...
suna karasowa nur ta rusuna ta gaishesu alhaj attah ne kawai ya nuna damuwarsa akanta dan bakaramin tausayinta yakeji ba
while su anty suad kam javeed ne kawai agabansu tanadai ganin amfanin karatun qur'anin nur akan javeed amma bata damu tay tunani akan yanayin halin rauni da wahalar jinya da nur take ciki ba duk da karancin shekaruntan nan they are just cool about the benefit but halin banzan nan nasu nacikinsu bai zanca ba.
ganin matayen basu ko tambayeta yaya ta kwana ba ta share tasharsu itama kanta na kallon kasa taja baya ta basu waje sukazo kansa sukahau duddubashi kowa nakan jimami..
janet na fitowa da ruwan alhaj attah ya kalleta yace mata taje tacewa na'ima takawo abincin karyawa ma nur dan kartana zama haka da yunwa ga rashin samun bacci.
muryan nur din a sanyaye tace mishi ay yau monday ne ta tashi da azumi ta tausayinta sosai a idanunsa ya gyada kai yace toh badamuwa nan yasaka mata albarka ya kara gode mata for standing beside his son day and night and for praying for him tirelessly..
duk su anty suad sunaji basuce komi ba sai yatsina fuska dan gani suke ai tunda nur ta aure javeed ta kuma amsa sunan matarsa ai kula da shi din is her sole responbility der is nothing to thank her or praise her for.
suna zaune har aka kawo musu plain herbal shayi da cinnamon pancakes anan dakin sukaci suka sha suna dan amsa wayoyin sauran ahalin mufasa dake kira kullum suna jin yadda jikin javeed din yake tareda jijircewrsu wajen neman mother hauwa wacce haryau basu ga alaman dawowrta daga jeji ba
alhaj attah dake zaune kusa da nur din ne yace mata ta taso tabisa suje dakinsa yana da magana da ita dan jiya ya kawo wasu magunguna da zatana yima javeed amfani dasu tunda dr ruqayya bata dawo ba inyaso ita tafara masa wanka dashi.
babu musu nur tamike tsaye zata bishi inda tabarsu anty su'ad da ladysid suna zaune, a dan sace tabi tama janet da na'ima data kawo shayin ido akan su tsaya mata agefen javeed sosai dan tasani sarai simran zata iya shigowa kuma tasan matayen nan bazasu taba hanata tabata shi ba.
aikuwa suna ficewa ita da surkin nata sai ganan simran din, yau ta rufawa kanta asiri ta sako wani women jallabiya ta yafa veil dinsa akan gashin dokinta koda ta shigo da rawar jiki ganin nur bata nan sai kuma taga su na'ima awajen wani sabon haushi ya riketa sai bata sake jin sha'awar kallon wajen ba.
gaida su anty suad da lady sid kawai tay suna masu famar tambayrta inda hajya zubby take wanda ita kanta mamakin jin shirun hajyan zubbyn takey aranta dake kafin tazo ta bubbuga mata kofa amma ta shareta bata ko amsata ba
nur suna isa dakin alhaj attah ya bude wani drawarsa acan sama snn ya fito da wani sabuwar kwarya me kyau an mata zane irinna fulanin jeji mai kyau an fafe cikinta tay sumull sann ya dauko wasu abubuwa hilimi guda acikin babban bakin leda.
ajiyewa yay akan capert snn ya kalli nur yace my doter bismallh zauna in gaya miki abinda zaki
tana zama shima ya zauna yahau bude ledar yana fitowa da abubuwa aciki kamar su ganyen magarya, kaikayi koma kan masheqiya,s assaken bishiyar shirinya, farfatsin makera, da ciyawar bi-rana da kuma sassanken bishiyar qamji...
acikin ledan ganyen magaryan ya tsince shanyar inuwa koraye guda bakwai yace mata taje ta nika shi ya dawo gari sai tana
zubawa acikin ruwa me tsafta snn ta karanta fatiha acikin ruwan ta dingayi numfashi aciki da karanta ayatul qursiyyu, suratul a'araf daga 102-122, suratul younus daga 79-82, suratul kafirun kafa daya, falaki da nasi kafa uku uku sai ta karanta adduar "Allahumma rabban-nas az'hibil ba'as ashfi wa antash-shafi laa shifa'a illa shifa'uk, shifa'un laa yugadiru sakama shima kafa3 snn tunda javeed bazai iya sha ba yace ta samu towel tajika ta dinga gogawa ajikinsa...
yace mata in sha Allah kowani irin ciwo ne koda ba'san sa ko ba'a gane kansa ba za a iya amfani da wnn dan samun waraka sauran kuma yace mata sai inhar javeed ya farka zai gaya mata amfaninsu
cike da girmamawa nur ta amsa takuma gode masa snn ta fito da su kai tsaye taje ta nika gayen magaryan ya dawo gari snn tay wanka a sashenta ta sauya kaya ta sake saka wata doguwar bakar abayanta dats elegant and simple dan yafi mata dadin zama acikin mutane she can easily feel covered and safe.
daga bangaren hajy zubaida kuwa tun da asubah suka fara cacar baki da mahaifin saratu akan meyasa bata saka ankai javeed asibitin ba kusan zage zage sukama juna dakyar ya fahimceta ta fahimce shi bayan ta gaya masa duk abinda ke faruwa na jinyar javeed tareda kai korafin matarsa nur firdaus data mugun tsana duk a tsammaninta ko zasu iya tayata maganin yarinyarne sai dai kash saratu tace mata yarinyar kullum tana zamane acikin alwawa sun san da ita amma gaskiya ita da shaidanunta bata zasu iya mata komi anan ba.
har sai bayan sun daidaita kafin mr manny yace mata basu da wani option face suyi amfani da wann ciwon nasa dayaki warkewa suma su suka hannunsu aciki dan haka zai aiko mata da wani gari zataje ta aje adakin the more qamshin saiwar dake cikin garin na baza dakin the more rayuwar javeed yana karewa and he wll be dead in not less than 3 days
hajya zubby tace sam badai ita zataje ta amso aikan ba saidai ta aiki simran sai akai mata asibitinta da fake patient ta amso ta dawo.
mr manny yace toh idan ya shirya zai kirata ta shirya any moment sai ta saurare kirarsa amma inhar ta bata musu wnn daman toh saidai ita ta nemi hanyar kashe javeed bazai sake saka hannunsa akai ba kuma inhar batay ba wallh sai ya tona mata asiri
Duk dama hajy zubaida takan nuna musu ita jaan wuyace bata damuba da barazanarsun ba amma a boye bakaramin tashin hankali take shiga ciki ba, da kyar da wahala ta kwantar makanta hankli wanda ya jawo bata fito a dakin ba sai can wajajen karfe 10 na safiya snn tazo inda javeed yake kwancen ta samesu anty suad ta dinga gilla musu karyan cewa ai mafarkin mum din javeed tay da jariri a hannunta tana kuka haka tasa suka razana kowa yana ta jimamin ko hajy zubby taga kurwan mamansa ne nagaske a mafarki.
Nur ce kawai labarin baiwani je mata ba itade tay shiru tana lura da kowa awajen
can da yamma can still mr manny bai neme hjy xubby ba bayan anje cin abinci da sallah nur ta sallame likatan da su janet sann ta kunce ma javeed rigar asbiti da aka sakamai tacire masa har wandonsa tabarsa da yar ciki saboda tunda aka kawosa ba'a canza mai kaya ba face rigarsa da aka cire sabida jini ya lalata shi
nan tahada ruwan magaryan acikin kwarya ta karanta duka ayayon da alhaj attah ya gindiya mata dede yadda yace din snn tafara tsoma tsaftaccen towel aciki tana masa complte body bath da shi..
tafi rabi awa tana gogeshi har ta kansa ta wanke yau bakaramin dadi taji taga within 20 minutes har javeed yafara sauke faint numfashi irin na cikin nan kadan kadan ba sai taji abun ya mugun kara mata karfin giwa
bayan tagama wankensa ne ta leko waje tace ma janet taje ta kawo mata new pair of trouser da inner wear guda daya wanda marmaza janet taje ta dauko ta kawo mata saida ta rufe mishi waist dinsa snn tacire masa short din ta kara jika towel din tagoge masa gabansa dashi sosai ta tsaftaceshi tayi dry damping da wani set na towel kafin tasaka masa new white shot da hadadden dogon wandon da janet ta kawo ta saka masa ta dan fetsa masa turare sama sama ta taje mai kansa yay fess kafin ta sakamai rigar asibitin takara gyara mai kwanciyarsa da kyar dan bakaramin nauyi yake dashi ba
tana haki ta gama masa komi taje ta aje sauran ruwan wankn maganin agefe ta inda take sallah...
nan ne ta bada dama wa likitan da janet suka shigo sai gasu anty suad suma sun dawo suka zazzauna ganin ta canza masa komi wasu sam hakan bai musu dadi aransu ba dake sunso ace nur bata iya komi ba, snn bata da wannan kalar jajircewa da karfin zuciyar inyaso komi na javeed sai ya dawo hannunsu ya zamana su sukeyi anma kuma sai mamaki take basu aransu kowa na fadin albarkcin bakinsa akanta cikin habaici.
Barinma Dr simran datake mugun jin haushi, baqin ciki, tare da tsananin kishin sanin nur nada wnn uban access din da tsiraicin javeed, harma tafara tunanin ko sun fara kwanciyar aure ne sai wani irin mugun kallo kawai take ma nur din akai akai kamr wacce zata tashi ta cakka mata wuka a zuciya.
nur kuwa tunda suka shigo suka fara jefa mata habaice habaice ta tattara kayansa sikinini ta kai bathrum din dakin ta hada tare da wanda aka kawo shi aciki jiyan ta fara wankewa, wani irin baqi ruwan rigarsa yake fitarwa duk ta dauka ko kwana da yayine acikin jini sai bata damu ba ta wanke tsaf ta fito ta bawa janet tay sundrying dinsa sabida effect na prolong stain na jini.
tun anty suad tanajin kamar nur tay abun kirki har yawan korafin lady sid yafara shige mata kai yawan cewa datake nur na zakewa akan javeed yanxu sai aga kamar su bakomi sukeyi akan javeed din ba sai shan shayi da hira,..wanda haj zubby ma ta tsoma baki tana cewa inba aikin eye service ba aiko wankin ma zata iya bayarwa ma janet tay